Showing 24001 words to 27000 words out of 129912 words
Chapter 9 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt
rumgumeta tana Sosa mata kanta nan take ta fara lumshe idanu dan dama bacci takeji mik'ewa tayi da ita daket tayi bedroom d'insu Aliyu ya kalli yaran "Asif Oya kuje ku kwanta dare yayi kashe TV sukayi sukazo gun dadynsu kowa yamasa kiss shima yamusu atare suka gama baki"good night dady"night yaran dady dariya sukayi suka nufi d'akunansu Laptop ya shiga dannawa har bintu ta fito cikin shirin kwanciya bata masa magana ba ta wuce bedroom d'insa laptop din ya kashe ya Mike ya kwashe wayoyinsa ya kashesu baki dayansu ya nufi bedroom d'insa har ta kwanta kai ya girgiza dan ya gano fushi takeyi bathroom ya shiga yayi wanka ya fito ya shirya cikin kayan bacci agagauce dan so yake ajima yayi sallahr nafila
gadon ya hauro ya kashe wutar d'akin "my bintu fushin me kike ya fada yana janyota jikinsa shiru bata amsa maganaba rikirkitata ya fara yana gaya mata kalamai masu dadi da sanyaya zuciya sai gata ta fara dariya ta sakar masa jiki har suka lula duniyar ma'aurata jiya iyau shi yayi kidansa da rawarsa bakinta nishi yayi yayi tamasa kuka amma tace shi kullum sai yayi ta fadin Abu daya ita bazatayi kuka ba wasu irin abubu ya fara mata amma wlh sam batayiba shima fasa zantutukan yayi yaci GABA da kashe arana yau kin sabka yayi saida ya gamsu dan yanajin dadinta sosai matsalarta daya bata masa yada yakeso shiyasa baya mata kuka sai sambatu sai karfe biyu ya sarara mata da kansa ya kaita yamata wanka yasamata kayan bacci ya koma shima yayi wanka tsarki jallabiya yasaka fara tas sai zuba uban kamshi yakeyi ya tayar da sallah bintu tun tana kallonsa har tayi bacci dan yau ya bata kashi dayawa bai gama sallaba sai karfe uku ya zauna yayi Adu'a yajima sosai daga karshe ya sako Noor d'insa yayi Adu'a Allah ya tabbatar da alheri dan yanzu ashirye yake da tunkarata sonta yake sosai yanajin itad'in rabin rayuwarsa ce duk baya hada kowa da bintunsa mik'ewa yayi ya cire jallabiyar yasa kayan bacci ya haura gado ya rumgume bintunsa ya jamusu blanket Adu'a dauke bakinsa har bacci ya saceshi Noor d'insa tazo masa da zazakar muryata tana masa irin hirarakin da ta saba masa na yaci GABA da adalci akan mulki makiya bazasu taba nasaraba akansa yanzuma akwai Wanda yakeson ganin karshensa amma bazai iyaba yaci gaba da Addu'a da temakon marasa karfi da yawaita sadaka, hakane yayi ta mafarkin Noor d'insa Asubah ta gari,
***********************************
*Agurguje bayan wata biyu*
Zuwa wannan lokacin abubuwa dayawa sun faru cikin ko harda kauracewa Aminullah da teemah tayi kamar wasa tun ranar har yau bata kunna wayaba duk wata hanya da Aminullah yabi akamo masa teema abin ya gagara hankalinsa ya tashi sosai maganar zuwa sadaka ma ta fasa tace har abdan kuma duk da haka yana manne aranta taurin zuciyace irin tata haseem aboye yake bibiyar teemah da yake tana yawan zuwa gidansu gun maheeda har suka shaku soyayya sokeyi sama sama tace wlh gwara ta aureshi da ta tsaya jiran gwamna da baisan da itaba kuma ko yasaniba wlh bata sonsa tunda kishi gareta Aminullah tafasa duk da tana sonsa gwara ta rabu dasu ta auri saurayi shiyasa suke soyayyarsu da haseem tunda bashida makosa yanzu haka bata Nigeria tana Niger kauyen garin sarki saboda hutun makaranta da suka samu saide abin mamaki gidansu Teemah wlh idan ka gansa bazakace akauyen garin sarki yakeba saboda wani k'ank'areran gidane aka musu dan madedeci akauyen Wanda yazama abin kwatance yanzu sunan kauyen yakoma *sabon garin sarki* sai kace haka Teemah abin yana bata mamaki tayi tayi da Abbanta ya fada mata Wanda ya musu yace ta tambayi mu'azzam shiyasa tayi shiru zatonsa ko shine ya Gina musu bintu matar gwamna ta haihu yarta mace jiyane akayi sunah na kece raini agarin Gombe manya mata da mazajensu masu fada aji da wasu masu hannusa da shuni da masu tsaki da ruwa asiyasa sun hallacin gun sunan yarinya taci sunan fatima bintu zahra wlh tsayawa fadin irin shagalin da akayi bata lokacine gidan TV da radio ko ina zancan akeyi matar gwamna Aliyu Muhammad Damba ta haihu Wanda kuma ajiyarne abin mamaki aka daurawa Noor d'insa Aure bashida labari duk bazaice ga Noor dinba,
Da misalin karfe biyar watsime ce ita da kursiya kawarta ta fito daga gidan kursiyar suna tafe suna hira tana goye da baby mai sunan iyayye diyar Malika tun shekaran jiya sukazo ita da mu'azzam "kursiya kinsan me yake bani mamaki? " sai kin fada wai jiya duk inda nayi sai acemun Amarya wai an dauramun aure to kinsan jiya ban wuni agida ina gidan haja nanu ta hanani zuwa ko ina acan na kwana sai yau da safe nazo gida wlh abun mamaki yake bani na tambayi iyayye sai tamun dariya tana rumgumeni Aunty malika ma haka yaya mu'azzam wai sai yace ai ni yanzu na zama babbar mace"Dariya kursiya tayi "nima baban jafar haka yace wai an daura miki aure da wani hamshakin mutum mai kyau kamar aljani wai ajirgin sama sukazo damagaram aka kawosu amota dagacan wai harda bindiga da wasu irin mutane amma nima ban yadaba tunda lokacin yace bayanan ya shiga binni dayazo yaji labari tsaki naja "wlh kibarni da shegun kauye Dole na koma watsime mai Allo naci uwar mutane dama sunzo sun samana idanu wai watsime masu gidan birni dariya kursiya tayi akofar gidansu ya'u na zaune da tiredasa tako yi gunsa aransa yace jarababiya yanzu haka sai ta warci halewa ahakane ta samu hamshakin mutum ya aureta aikuwa warta tayi taba kursiya ta kara wartowa banza yamata dan jiya gun durin auranta ya samu Alheri suna dab da shiga gida Nawalu ya taresu yana kuka "wlh watutu Allah ya isa da yaudarata da kikayi hine kika auri dan binni kika barni " Aradu nawalu banson raini ubanwaye yacema nayi aure ni akuyace za'a aura dani ba shawara ya'u yace "Wallahi an d'aura miki aure jiya ai kedin mai sa'ace aduniya auran balarabe kaiko nawalu wlh karaba kanka akwai masu masa tsaron matarsa nide baruwana halewar ta zubar ta kurma ihu bata saurari nawalu ba da yake famar kuka tayi cikin gida da gudu kursiya tabi bayanta arikice Nawalu ma ya shige cikin gidan yana dadin wlh dama nasan watutu bazaki ci Amanata ba...... ✍🏻
Yar ilu ce🤪
Rahma ce ummu Fareesa😘
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*
*Written By*
Ladingo Yar ilu😉
Yar mutan Niger
*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page 1⃣1⃣*
.....iyayye na kitchen tana girki taji kukan Autarta da gudu ta kado",to wane dan kinibibin ne? ya tabo matar manya da gudu ta fadi gaban iyayye tana kuka dagota tayi ta rumgume"Auta me ya faru yi hakuri kimun bayani Malika ta ISO ta sinto yarta tana dariya "iyayye kinsan kwanan zancan ai cikin kuka teemah tace "iyayye auren Dole kukamun dawa kuka d'aura inada fa saurayina Haseem yayan kwata daide lokacin nawalu suka shigo shida kursu iyayye ta jata suka zauna nawalu ya duka "iyayye ina yini dan Allah tunda bataso ku warware adaura dani don Allah teemah dai sai rusar kuka take ta rumgume iyayye Malika tacema nawalu"dan Allah Nawalu tashi ka tafi mik'ewa yayi yana fatar majina ya fice kursiya tazo kusan teemah tana bata hakuri "Watsime dan Allah yi hakuri ai bazasu aura dake ga Wanda bai daceba Malika tace "kibarta zata hakuri sautin kukan nakara Mu'azzam ne ya shigo da sallama Teemah ta mike
Ta nufi gunsa tana kuka"yaya mu'azzam kasan da Wanda akamun auran Dole naje na rokesa awarware? " zo ki zauna muyi magana kanwata kiyiwa iyayanki biyayya sun ga dacewar hakan ne shiyasa kusan sa na zauna saman tabarma "da farko dai kiyi hakuri nine jagoran wannan aure watanin biyu da suka wuce wata number ta kirani ina Lagos mutumin ya nemi yana sonki da aurene kuma bai buyemun duk alakar da take tsaniku ba ya tabatarmun da kema kina sonsa har waya ya baki amma shine ya hana kinuna yace ya turo nan Niger anyi bincike an tabatar kinada tarbiya kuma shima ya gwadaki ta hanyoyi dayawa ya yaba da tarbiyarki saidai kunsamu matsala kince bazaki auresa ba kin daina sonsa tunda yanada mata ya rokeni nazo yanaso ya aureki amma sai matarsa ta haihu ranar sunan yanaso a d'aura muku aure idan yaso daga baya idan kin kammala karatunki na secondary school sai ayi biki agidansa zaki cigaba da karatu bayan munyi hakane nazo Gombe muka tafi niger dashi ya nemi su bashi auranki da farko Abba yaki saida nayi masa bayani kema kina sonsa kuma gwamna da kike mafarkin samu tun kina yarinya shine ubangiji ya baki lokacin da kekuma kika cire tsammani Abba jin abinda Auta ke mafarkin samune yace ya bashi ganin irin gidan da sukene yasa aka rubjeshi
akayi ginin zamani kuma sunyaba da dattakunsa sunsan zai rikeki Amana akayi tambaya da kudin gaisuwa da komai akajiye magana idan matarsa ta haihu za'a d'aura aure to Allah ya sabketa lfy ai muma saboda auranne mukazo shekaran jiya bayan anyi fatihar suna shida tawagarsa da magabatansa sukazo aka d'aura aure suka koma Teemah kin zama Matar Aliyu Muhammad gwamna sauran amshoshin tambaya da basajar da yamiki da yada ya fara sonki sun gunsa shine zai baki amsa ihu na kwarara na fara birgima ina kuka"wlh iyayye bana sonsa Allah sai yasakeni yo mai zanyi da mai mata matar ma masifafiya kuma baya ganin kowa da gashi sai ita "iyayye tazo ta dago "Auta yi hakuri bakisonsa "eh wlh banaso Kenan dama shine ya canza fuska yace Aminullah nide banaso araba auran idan anaso na zauna lfy yo ni mezanyi da mijin wata dariya su Malika suke mata ta kara sautin kukanta ta saki iyayye ta nufi d'aki da gudu akwatinta ta bude ta ciro wayarta ta kunna dan akwai chaji tana kunnuwa ta danna number Aminullah bugo biyu ya daga cikin kuka tace"Aminullah wlh kazo ka warware auran da kasa aka kulla dan bana so haka kawai kasa amun auran dole ina yarinya karama to ni banaso wlh sai anrabu wlh banaso k'asa yayi da murya"oh oh oh Sorry my Noor zakiso ni kafin mu hadune son da kikemun zai dawo kara sautin kukan nayi" dama basaja kamun ko? " yes My Noor My Fatimana my yar babyna yi hakuri bari kuka bana kusa bare na shanye sweet hawayenki kara ihun kukan nayi"wlh sai mun rabu Ashe duk wayo kamun kaine gwamna idan nace kuna kama komai naku iri daya sai ka shareni to idan bakima kuka hada nide banason mijin wata sai an rabu na fada ina kuka"Ok My Noor please bari kukan yanzu duk son da kika mun kin daina my zahara to idan kinaso mu rabu yi shiru maza share hawayenki ki fadamun ya za'ayi mu rabu da sauri na goge fuskata ina turo baki kirana yayi cikin wata irin murya mai dadi can k'asan makoshi "My Noor yar babyna me kikeso ayi? "nifa wlh babu wata kashe murya da zatasa na sadako nide ka turomun takarda ta inada saurayi Haseem shi zan aura wata uwar tsawa ya dakamun baice komaiba ya tsinke Kiran fashewa nayi da kuka " to kaje kayi fushin wlh sai an rabu bana sonka waje ta fito tana kuka iyayye tace" gaskiya ni koke koke nan ya isheni ina dalili Auta zo yi hakuri zamuyi wani Abu bakiso jikinta na fada "eh banaso Mu'azzam dariya ya bushe da ita ya Mike kursu ma dariya takeyi" iyayye ce kursu ta tafi gidanta wlh babuni babu ke yanzu na gano masu kaunata wayyo iyayye Abba yamun auran Dole bakinta ta rufe mata ta jata dama da hijabi a jikinta teemah ma da hijabi "Malika mutafi gidan haja Nanu wlh banason kukan bari na kaita can dariya malika tayi suka fice daga gidan
Nigeria kasancewar jiya akayi sunah yau Aliyu gwamna bai fita ba dan har yanzu yan tayasa murna Karin aure da yayi da murna haihuwa da aka masa yau baije ko inaba hutawa yake abinda ya jima bai samuba hutu kwance yake saman wata lumtsumemiyar kujera arumfar shan iska sojoji sai shawagi sokeyi idanunsa a lumshe ya dafe kansa ransa abace saboda abinda Noor dinsa ta fada masa da tijara da bintu take masa tun jiya ta hanashi sukuni ga kuke kuke da takeyi da fitsara iri iri wayoyinsa sai ringing suke idanu ya bude yanajan tsaki screen d'in wayar ya kalla ganin sunan hajiyarsa na yawo saman screen d'in yasa ya dauka ya kara akunne "Hajiyarmu barka da yamma?" Aliyu Haidara ya gajiyar taron jama'a"Alhmdllh nakiraku wayar akashe gobe inaso nazo Damba"Aliyu kabi Fatima ahankali kaine kamata laifi Karin aure tana jego tace kana ta mata abubuwa marasa dadi idanu ya zaro"to Hajiyarmu zan gyara ina Aminullah ne yau banji ya kirani ba "ai kuwa bayajin dadi ga matarsa ma tun safe takenan Aliyu sai anjima lokacin sallah ya kusa"to zan kiraku insha Allah murmushi tayi ta tsinke Kiran mik'ewa yayi boos ya kwashe wayoyin yana biye dashi har kofar parlo ya amshi wayoyin ya tora Gilles d'in kofar parlon ya shiga da sallama da gudu yaran suka taresa rumgumesu yayi yamusu kiss daya bayan daya ya kallesu" maza aje ayi shirin yin sallah da gudu suka nufi dakunansu har Rauda gunta ya nufo tana zaune tana shayar da zahara tanaga ya nufo gunta ta Mike da yarta ta nufi bedroom dinta kai ya girgiza ya bita zata rufo kofa yayi Saurin shiga ya matseta abango ya amshe babyn ya shimfide ta k'asa ta zube ta rushe da kuka dukowa yayi ya ciccibeta ya rumgume ya nufi kujera da ita dukansa ta fara akirji"wlh Aliyu ka sabkeni meye hadinka dani zaka tabamun jiki ka saukeni da sauri ya cafke bakinta ya fara tsotsa cizo ta gantsara masa tun karfi kin sakin bakin yayi haka ya zauna da ita saman kujera zare bakinsa yayi ya zuba mata lumsassun idanunsa"amshi kiyi ta cizona indai zaki huce my bintuna turesa ta fara yi tana kuka"Aliyu ka sakeni na barma d'akin matseta yayi"anki ba'aza a sake kiba gumun matata zanji wani banza kallo tamasa tace "hummm wlh Aliyu.. sanin ba Alheri zata fadaba da sauri ya kame bakinta wani irin cizo ta gantsara masa tana dukan kirjinsa kallonta kawai yake bakinta yasaki dan ba karamun cizonsa takeba matseta yayi gam ya tallabo kanta ya k'ura mata lumsassun idanunsa yaga har tayi rama tausayi tabashi dan yasan kishin bintunsa akansa ba sauki fuskarta ya shafa can k'asan makoshi yayi magana sai magana take gayamasa"my bintu kinutsu muyi magana banaso na bata miki rai kinfa sanni yanzu ma saboda nine nayi miki laifi me na miki kika hadani da Hajiya? wani banzan kallo ta watsa
masa.........✍🏻
kuyi manage ina busy
Ladingo yar ilu🤪
Rahma ummu Fareesa ce😘
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________
*Written By*
Ladingo Yar ilu😉
Yar mutan Niger
*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*
*DEDICATED TO*
*SAMIRA BINT* *ABDALLAH*
Lalle kedin ta dabance bazan manta dakeba har abadan Wlh kinsamu matsayi mai girman gaske azuciyata Nagode kwarai Allah yabar zumunci🤝🏻
*🌹Masoya masoya masoyan matar gwamna hakika naji dadin yada kuke Nuna tsakwaron tsantsar kaunarku ga Matar gwamna wlh bansan da kalmar da zan gode muku ba bantaba tunanin zata samu higa hakaba😂Dan haka korafunku ya karbu na a dinga muku posting kullum insha Allah akullum zaku samu matar gwamna sai dai sabar da lahadi ne kawai bazan mukuba Dan haka sai😂😂😂 abarmun waya ta huta Aradu nima na huta gaisuwa maitarin yawa gabaki dayan masoyan Matar Gwamna I love u Mazga Mazga Ana kyawun tare🤝🏻🤝🏻🌹*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page 1⃣2⃣*
....."eh Aliyu na fada karya nama duk abunda na fada meye bakamunba ta fada tana hararanshi hawaye ya wanke mata fuska rumgumeta yayi gam"to naji kin fada my bintuna iyayan kishi nide hakuri nake badawa uwargidana abar kaunata ya fada yanason had'e bakinsu kanta ta kauda cikin kuka tace"Aliyu kabarni na samu nutsuwa don Allah ka sakeni na koma parlo yaranka na jiranka ku tafi masallaci ni yanzu na gane iyakata agidanan ba'a sona kansa ya dafe"oh my god my bintuna yi hakuri bari kuka nasan nayi laifi a sasauta mun my wife waye bayason bintuna yanzu yaga rundunar sojoji da yan sanda akansa cikin kuka tace" wlh Aliyu kaine saidai kaje adaureka murmushi yai ya manna mata kiss "wlh inason bintuna ai da wanine ya fada yau sai an daureshi agarin gombe tashi maza muje parlo kar yaranmu suga damuwar abar sona bintotona yar fara kyakyawa buge buge ta fara tana kuka"Aliyu ka sakeni banaso kana tab'ani ni zakawa dadin baki "my bintuna bari musha Dan minti kadan ko nasamun kan matata turesa ta fara Dole ya fara mata wani irin salonsa yana birkita mata lisafi sai gata tayi shiru tayi lamo jikinsa tana sabke ajiyar zuciya sai turo baki takeyi murmushi ya sakar mata ya manna mata kiss saman idanunta ya Mike da ita har bathroom ya wanko mata fuskarta sai hararasa take ta fito daga bathroom d'in ta tsaya daga kofa ta rike k'ugunta"Allah Aliyu yau bazan barka ka rumtsaba kuma ko wacece ta auremun mijina ta shirya zaman huquba wlh bazan barta taji dadi ba shiru yayi ya gama Alwalla ya fito ya kamo hannuta bakin gado ya tsaya ya saki hannuta ya dauki baby zahara ya manna mata kiss agoshi"my fatimana kiba momy hakuri hararasa tayi tabar masa d'akin ta fito parlo ta zauna Asif yace"umma ina dady "Asif gani babyn ya dora mata acinyarta k'asa yayi da murya"my bintuna i love you natafi masallaci kibar cewa Aliyu My Man yafi dadi ya fada yana daga mata gira kallon yaran tayi taga hankalinsu baya kanta kai ta kauda ta fara shayar da yarta. muneerat tazo ta zauna"umma ki
miki Reno "ok bari ta koshi kai Aliyu ya girgiza ya kama hannu mukutar da Asif suka fice Rauda tazo ta Haye cinyar bintu tana mata kiss"umma babymu mai kyau ko? " eh maza