Showing 120001 words to 123000 words out of 129912 words
Chapter 41 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt
dare Maheeda tana parlon tana zaune taci uwar kwaliya da kananun kaya suna waya da Teema sai dariya take.
Kawai sai ganin Safina tayi ta fado parlor da katuwar sanda kafin Maheeda ta tan-tan ce Safina ta shirga mata sanda tana cewa"Wlh sai naga bayanki shegiya kin amshe mun mijina"Ta d'aga sandar zata kara mata Nuradeen wanda shigowarsa kenan ya amshe sandar ya wanka mata Mari ya ce"Ashe haukan naki ya kai haka Safina ki kuji hukuncina wlh zan aikita abinda kika tsana, bana so wulakanta ki ace saboda nayi aure ne amma yanzu maza jeki gida zan ne meki"a mugun tsorace Safina ta kalleshi tana kuka tace"ka sakeni ko..? Nuradeen bai bi ta kanta ba ya dauke matarsa suka shige cikin bedroom suka rufe kofar.
Amma ba sakinta yayi ba yana so ya mata yadda zata dawo dai-dai Safina ihu ta fasa tana cewa'' Narantse da Allah ba ina zani ina son mijina na gyara halina amma wlh bazan tafi ba, ina nan sai ya maidani dakina"Ta fada tana ficewa daga parlon tana kuka wi-wi.
Gidan Aliyu haka suka wuni cikin farin ciki ba wanda ya fito da kishinsa Masa'udah tana tare da su Bintu da Teema dan film din da ya kare dawowa tayi , suka ci gaba da hira Masa'udah saida yan uwanta suka zone da kawayanta suka koma bangaranta.
Da misalin karfe goma sha daya Aliyu ya nufi part din Teema dan mata sallama ya iske har tayi bacci a bedroom dinsa na bacci ta nade cikin blanket.
Ganin tayi bacci ya ki tashinta cikin farin ciki ya hauro saman gadon ya rungumeta ya tofeta da addu'a ya Mata kiss a lips dinta ya sakko ya kara mata gudun Ac ya kashe mata wutar dakin ya fice yana murmushi ya sauko k'asa, ya nufi part din Bintu.
Itama ta kwanta, ya mata sallama ya fito dan basar dashi tayi sanin halina yasa bai takura da hira ba ya fito ya nufi bangaran Masa'udah.
Itama har tayi shirin kwanciya jikin nata batajin dadi.
Bayan ya gama shirin kwanciya ya hauro saman gadon yana kwanciya yaji hucin zafin jikin Masa'udah sauka yay ya dauko magani ya bata tasha ya sakata cikin jikinsa yana yi mata sannu har bacci ya dauketa, shima bai jimaba yay baccin Asuba ta gari.
********
Bayan kwana tara zuwa wanna lokacin Masa'udah ta warke har gwamna yayi tishi nan ma taci wuya a haka dai yana jinyarta har ta warke amma sau biyu ne ya kusance ta a satin su da suka kwashe suna cin amarci amma ba laifi sosai yana tattalinta yana bata kulawa duk bai samin samun isassan lokaci, sai dare suna zuba love sosai dan Masa'udah ba laifi Kam tasan ta Kan namiji, tayi kyau ta murmure ta dan ciko masha Allah a. ranar da zaibar d'akinta ya koma gun Bintu tasha kuka sai da ya lallaba ta da kalamai masu dadi ta saki ranta.
Bangaran Bintu ma wannan gamin ta taka rawar gani wajan nunama Aliyu kwazon ta ya ko ji dadin Hakan ya tab'a kuma tasha sambatu ba laifi duk sau daya ya kusanceta colin kwana biyun dan ya sabar musu da hakan.
Teema kuwa Alhmdllh taji sauki laulayi kam ya tafi sai abinda ba'a rasa ba ta saki ranta dan rawar kan gwamna da ya ke ma Masa'udah baya gabanta harakar gabanta take tunda yana bata kulawa duk daran duniya sai ya sakata bacci cikin nutsuwa ya ke tafiya.
Aliyu yanajin dadin yadda matansa suke zaune lfy Masa'udah ta yada kanta ta dauki karamtar ta tana binsu sau da k'afa komai tare sukeyi ganin batada damuwa.
***
Yau Teema ce ta amshe girki sai dauki take rabonta da Aliyu yau kwana tara, sai dai idan yazo mata sai da safe shiko ko dan romance bata yarda suyi.
A zaune suke a parlon Bintu misalin karfe goma na dare Teema ta mike ta kalli Bintu da Masa'udah ta ce"Allah bacci na keji mu kwana lafiya sai da safen ku"ta fada tana tafiya Masa'udah ta ce"Anty Fati ko dai inzo mu kwana"Teema dariya tayi bata juyo ba tace" Yes kizo da naji dadi ma"ta fada tana karya kwana ta tafiyar ta.
Masa'udah tayi dariya ta ce" Anty Bintu nima na gudu bacci na keji Raudat taho muje mu kwanta"da gudu Rauda tazo, Masa'udah ta kama hannunta ta kalli Aliyu da yake danna laptop suka hada idanu murmushi ta sakar mishi ta d'aga masa gira suka nufi bangaranta.
Bintu tana ce mata"Kanwata Asuba ta gari"ta fada tana mik'ewa taje ta kwantar da zahara, Aliyu ya kashe laptop ya bi bayan Bintu ya mata sallama.
Bangaran Teema tana zuwa tayi wanka ta shirya kanta tsaf a cikin wata yar mintsilar rigar bacci ta murje jikinta da humrah masu dadin gaske ta sakko k'asa. Tasha fresh milk tayi zaune tana jiran Aliyu.
Can ko Aliyu sai da yaje yama kowacce sallama tukun ya nufi part din Teema.
A parlor ya iskota tana zaune tana latsa waya, sallamar sa ce ta katse mata game din da ta ke ta mike, da gudu ta nufesa tana d'aga masa hannunta.
Ya ko dauketa cak yana juyo da ita yana sunsunata, ta makaleshi tana dariya.
Sama ya haye da Teema rungume jikinsa.
Suna zuwa ta temaka masa yayi wanka, suka fito ta shiryasa cikin kayan bacci ta fesheshi da turare sai makaleta ya ke ita ko tana rikitashi.
Bayan ta gama shiryashi tsaf suka kwanta tana rungume jikinsa kanta saman kirjinsa suna kallon junansu yar karmar yatsar Teema a bakin Aliyu yana tsotsa hannunsa saman cibinta da ya fito yana shafawa, sai lumshe idanu take.
A shagwab'e ta ce"My chocolate" kara kusanto fuskarta yay ya birkitata tayi k'asa ya had'e face d'insu ya ce"Na'am My Noor ya baby kiss me"Yana lasar fuskarta har ya had'e bakinsu yana bata hot kiss mai taushi da dadi cikin wani irin salo Aliyu ya fara rikirkita Teema hannunsa ko ina yawo yake a jikinta still bakinsu manne da juna suna tsotsa tamkar sun samu sweet.
Saida sukasha yawun juna sosai Aliyu ya cire bakinsa a na Teema ya cire igiyar gaban rigarta breast d'inta suka baiyana dama ba bra jikin Aliyu har rawa ya ke ya ce"My duniyar dadina insha abuna ko...?Teema da ta fara hawa kan Network cikin shagwabarta da kasalalar murya tace"My chocolate kasha mun, inaso k'aik'ayi suke mun" ai kamar jira ya ke ya dora bakin saman breast d'inta ya fara tsotsar nipples dinta yana mulmula dayan yana yana tsotsa yana ciciza nipples din.
Lumshe idanu Teema tayi tana nishi tare da safke ajiyar zuciya tana shafa Kan Aliyu tana kara bankaro masa kirjinta tana cewa "Wayyo my Haidar ka tsotsa da kyau" Aliyu kuwa ya daga sai shan sweet ya kema breast dinTeema, ya rikitata ya haukatata sai sambatu take.
Tafiya da tayi nisa su duka suka shiga haukata juna ta fannni daban-daban.
Suke rikirkita junsu da tsotse-tsotse da tande-tande, har Aliyu yazo shiga babban gida bayan ya karanto Addu'ar saduwa da iyali ya nemi hanyarsa amma daket ya shige sai da Teema ta saki dan ihu kadan.
Aliyu tunda ya shige gabaki daya ya dimauce ya gig ice ya kusa ficewa daga hankalinsa giyar dadi ta rika daukarsa a tare suka sauke ajiyar zuciya kafin Aliyu ya fara kai komo kawai sai ya fashe da kuka ya dora hannunsa daya a kai yana kara kankame Teema yana yana haqarta. Itama kukan ta saki ta bude baki zata fara masa sambatu ya rankwafo ya had'e bakinsu cikin gujin kuka, Aliyu ya fara magana ya ce "Wayyo Allahna!! My Noor zan..๐คชbazan fada ba Asubata gari๐.............โ๐ปYar janafty ce
No Editing๐
*9/March/2020*
Ummu Fareesa ce...โ๐ป
*๐ฐ๐ปMATAR๐ฐ๐ป*
*๐๐GWAMNA๐๐*
*ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
*
____________________________________
*๐KAINUWA WRITERSโ๐ผ ASSOCIATION*๐ค๐ป
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________
*Written By*
Rahma AbdulNasir
Yar mutan Niger๐ค๐ป
*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf๐๐ป๐*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page 4โฃ9โฃ*
....Lokaci na gudu yayin da kwana kin mu suke k'ara raguwa amma lokacin muke tsaka da jin dadin rayuwar duniya , ba ma tunanin yadda zamu gyara goben mu Allah ya sa mu dace Ameen.
Rayuwa ce mai tsafata da zaman lafiya yake gudana a gidan Aliyu gwamna, matansa sun hada kansu suna zaman lfy da lumana. Masa'udah ta yadda kanta, tana basu girmansu wanda hakan ya janyo shakuwa mai karfi tsakaninsu. Haka ma wajan Aliyu, tana masa ladabi da biyayya, da nuna masa tatali ga iya kwanci a shimfida, wanda hakan ya janyo mata kima da martaba gun Aliyu tace masa my love shima ya ce mata my love dan ta samu gurin sosai a cikin zuciyarsa.
Teemah cikinta ya tsufa sosai komai Aliyu yake, mata zama daket tashi daket, tayi ta magiya ya barta taje gida haihuwa yaki, kwana biyun nan cikin fushi take dan tafi son taje gida, haihuwa. Masa'udah ma tana dauke da cikinta har tsawon wata hudu a jikinta Alhmdllh lfy lau take ba ta laulayi, sai dai sex bata isarta ko kusa Aliyu yana k'ok'arin yaga ya gamsar da ita dan yana son cikin sosai ba jikinta kai har mai cikin ma dadi sosai yaji matansa biyu da ciki.
Bangaran siyasa ma Aliyu yana kula da hakkin talakawansa da suke kansa birni da kauye, birnin gombe da kauyanta, sai hamdalah Suke da mulkin Aliyu.
Suna fadin shekara mai zuwa ma dole Aliyu Muhammad Damba zasu zab'a, a kulum iyayansa alfahari suke da haihuwarsa ko ina Aliyu sai son barka , ga temakon nakasassu shiyasa makiyansa duk ta inda suka bullo Allah ya ke kareshi, basa yin nasara a kansa.
***
Misalin karfe goma na safe, Teema ce zaune k'asa saman carpet ta bararaje ta mek'e k'fafunta da katon cikinta , cup a hannunta tana kurbar tea plate din soyayen dankalin da kwai a gabanta tana ci. Aliyu ne ya sauko daga sama, dan ya hanata hawa a k'asa suke kwana yanzu ma akwai abinda yaje dauka, a saman. Gabanta ya zauna a saman carpet din ya amshi cup din ya janyota jikinsa yana bata tea tana sha a baki, ta wani narke a shagwab'e ta ce"My chocolate pls ka barni na tafi gida gun iyayye pls ba dan halina ba na tuba" ta fada tana kwantar da kanta saman kirjinsa tana kuka k'asa-k'asa.
Aliyu ya d'ago da kanta ya ce"Oh my God my Noor bari kukan kalli yanda kika kumbura taya zaki iya zuwa Niger a haka, har kije ki haifemun yara a mota, yi hakuri ki haihu daga anyi suna sai mu tafi na kai ki, kiyi wanka yi hakuri Yar Babyna" ya fada yana bata tea din tana sha, tana zuba masa sangarata yana biye mata yana mata tausa dan tana bashi, tausayi yanda cikin ya tsufa taya zata iya tafiya garin sarki a haka. Teema ta ce "My Haidar don Allah ka barni ban san meyasa zuciyata ta fi son na tafi gida insha Allahu lfy zan isa gida ai kaji Dr Zubaida ta ce zan kai kwana uku zuwa biyar, pls my chocolate mijina autan maza mijin mace uku, sarki a gida sarki a waje shugaba mai adalci , a gida da waje Allah dai ya barmana kai, ina sonka Abbun babyna i love u shugaba na my Aliyu wlh sai najima tafiyar har ta fita a raina, gwarzon mijina share muyi zaman mu kawai tunda baka so akulama ka ni da kyau a dada gyara maka ni mu zo mu kwashi sabon shoki , my chocolate kasan me?" Aliyu cikin farin ciki ya mike ya sumgumi Teema yana juyo da ita yana kissing dinta, tana dariya tana cewa"My chocolate wlh zaka saka na haihu lokaci bai ba ka ajiyeni"
Aliyu sai da ya gama juyin sa da ita, ya ajiyeta tana maida numfashi ya rungumeta gefe
sa ya ce"My yar baby Noor ta Aliyu kin tabbatar zaki iya zuwa wlh na amince ki je amma tare zamu gobe sai na juyo, amma da Dr Zubaida zamu ta zauna tare dake har ki haihu" cikin farin Teema ta rungumesa ta gefe, ta ce"Mijina dan sunkuyo na tsotsa bakin ka" dariya Aliyu yay, ya kama hannunta suka nufi kujera ya zaunar da ita shima ya zauna ya ce"To oya sha abinki"
Teema ta kama fuskara Aliyu ta kai bakinta saman nashi ta shiga lasar tsakiyar bakinsa a hankali har ta kamo lallausan harshansa tana tsotsa, tana shafa sumar kansa.
Tajima sosai tana shan bakinsa shiko hannuwansa saman kirjinta yana shafar breast dinta. Teema ta zare bakinta a nashi tana maida numfashi ta zumburo baki gaba. Aliyu ya kamota yana murmushi ya ce" To yar Babyna me kuma ya faru?" Teema ta ce "My chocolate na manta ban shayar da kai ba fa". Aliyu ya dauko wayarsa ya shiga neman number Boos , bugo daya ya daga Aliyu ya ce masa a shirya tafiya Niger yanzu nan da awa d'aya a ce sun tafi. Cikin girmamawa ya amsa , bayan shi ya Kira Zubaida yana fada mata zata ko zata nemo mai nagarta wacce zata kula masa da matarsa har ta haihu.
Ba bata lokaci Dr Zubaida ta amince dama tana so ta tab'a zuwa Niger ta ganta duk ance yar kauya ce matar. Bayan Aliyu ya gama waya dasu Teema ta manne sa tana murna sai kissing d'insa take , Aliyu ya ce"Babyna muje na taya ki ki kimtsa kayan idan mun isa, can zuwa dare zaki bani mama nasaha abuna yanzu na tambayo ki bashi"Cikin murna Teema ta ce"My Haidar na yarda muje to" murmushi Aliyu yay ya mike ya kamata, a sannu suka haye saman bene domin su shirya kayanta na tafiya.
Da misalin karfe 11:00am Aliyu da Teema sun gama shirya kayan tafiya su Nasira da walida, har sun fitar da kayan waje gurin mota. Aliyu yana rike da hannun Teema suka shiga part dinsu Bintu, zaune su biyu ita da Masa'udah, tana ma Bintu tsifa , suka shigo. Bintu ta ce ya dai ko mu tashi ne ta zo"Teema ta saki hannun Aliyu ta karasa gunsu ta zauna kusan Bintu ta ce"Anty ni zan tafi gida, haihuwa" Bintu ta ce" Yanzu my Zahara sai da kika yi abinda zaki tafi ki barmu to shi kenan Allah ya kai ku lfy kice mu shirya zuwa Niger cikin satinan" Masa'udah ta ce"Anty Fati wlh zanyi missing dinki wayyo ko dai muje tare" Aliyu yay yar dariya ya ce "To ku tashi na ganku yanzu zamu tafi" Masa'udah ta saki Kan Bintu ta ce" Antyna tashi Oga na kira" ta fada tana murmushi.
Aliyu ya mata harara wasa ya ce "Ke fa" ya fada yana kama hannun Bintu suka nufi bedroom dinta, su Teema suna musu dariya Teema ta ce"My chocolate kar amanta a hanya muke dai" Masa'udah tayi dariya ta ce"Ai kuwa Anty zan rikeshi sai bayan sallah azuhur" Teema ta mata dukan wasa sukayi dariya.
Aliyu suna shiga ya rungume Bintu yana watsa mata kalamai masu dadi da sanyaya zuciya ya ce"My Bintu gobe da wuri zan shigo, kimana Addu'ar sauka lfy" Bintu ta manne jikinsa ta ce"Allah ya kaiku lfy ya mai domin kai lfy itama ya sauketa lfy" Aliyu ya ce Amin ki gaishemun da yarana kice, zanyi missing dinsu"Bintu t a masa tana murmushi, ya kamo hannunta suka fito.
Ya kamo hannun Masa'udah suka nufi bangaranta su Bintu suna musu dariya. Suna zuwa Masa'udah ta saki kuka ta rungumeshi, Aliyu ya ce"My love yi hakuri kwana d'ayane fa gobe zan dawo, yi shiru karki saka babyna kuka" ya fada yana janta bakin gado, suka zauna ya rungumeta yana lallashinta yana shafa cikinta da ya fito, narkewa tayi a jikinsa yana shafata yana mata kalamai masu dadi har ta saki ranta tana dariya sai da yayi kissing dinta sosai kafin su fito.
Suna fitowa Aliyu ya ce"My zahara tashi mu tafi sai mun biya gida kinma su hajiyarmu sallama"gun zahara Aliyu ya nufa, da take yawo sai bin yar ball din wasanta take tafiyar tata bata wani nunaba yanzu ma zata fadi Aliyu yay maza ya dauketa yana shilata, tana bangala dariya tana masa jagwal-gwalon hirata. Ya jima yana mata wasa kafin su fito, yana rike da zahara har gurin motarsu Bintu da Masa'udah sun saka Teema tsakiya suna rike da hannunta.
Saida zata shiga mota taji idanunta ya kawo ruwa ta ce"Don Allah a zaman da mukayi daku idan na b'ata muku rai kuyi hakuri ki yafemun" ta fada tana sakin kuka Aliyu ya kamata ya shiga da ita mota ya ce da su Bintu"Ku koma ciki"Bintu ta ce "Mu baki mana komainba, mun yafe miki" Masa'udah ma haka ta fada , Aliyu ya maida su ciki ya shiga mota ya zauna kusan Teema ya janyota jikinsa yana lallashinta. Motocine har guda 6 aka shirya tafiyar dasu Niger tare da matakan tsaronsa haka motocin suka jero bakin get aka bude musu get motocin suka silala waje gabaki dayan layin ya dauko karan jiniyar motocin gwamna sun karde layin.
Gidan Malika suka fara zuwa suka musu sallama har Mu'azzam yana tsokanar Teema, basu jimaba suka tafi. Suna tafiya Malika ta kira Abba ta fada masa Fatima da mijinta suna tafe iyayye ta shirya girki mai kyau. Nan take Abba yayi shirin zuwa mirriah domin hado kayan dafuwa. Su Aliyu suna isa gidansu Hajiyarsa sun taras har Abban yana nan, ya musu bayanin komai sosai hajiyar Aliyu taji dadi da yabar Fatima zata gidan iyayanta haihuwa.
Suka masu Addu'ar sauka lfy sun dan jima kafin su tafi.
Suna fitowa daga gidansu Aliyu bayan sun fita daga cikin gari, direbobi suka dauki doguwar hanya suna driving cikin nutsuwa. Teema tana manne jikin Aliyu suna hira yana manmatsa mata jikinta tana lumshe idanu, har bacci ya dauketa, ya gyara mata kwancin yadda zataji dadi yana shafa katon cikinta sai motsi ya ke Aliyu yana sakin murmushi.
Zubaida an kame a bayan mota ta uku ita daya zaune, sai kallon dajin Allah ta ke ranta fari tas zata Niger gashi tasan ba karamin kyauta zata samu ba.
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Tafiya ce suka yi mai nisan gaske sallah kawai take tsayar dasu Teema ta gaji sosai da zaman, Aliyu na manmatsa mata jikinta da k'afadunta shiyasa abin ya zo mata da dan sauki. cikin yarda Allah da amincewarsa ya kawosu garin sarki lafiya misalin