Showing 15001 words to 18000 words out of 129912 words
Chapter 6 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt
don Allah zo dora ni gado yar dariya yayi ya matso bakin gadon ya amshe wayar ya ajiye gefe ya ciccibota sai dariya takeyi ya kwantar da ita ya beka hannu ya kashe wutar d'akin ya rumgumota hannusa bisa cikinta yana shafawa yana mata rada akunne sai dariya takeyi daga baya naji shiru sai dan nishi nishi sama sama akeyi Asuba ta gari
**************
bayan kwana biyar yau ta kama Alhamis Akullum sai munyi waya da Aminullah jiyane da yau kawai bamuyiba niko dama idan ba ya kiraniba bana kiransa muryashi na rikirkitana tana dadamun son Gwamna azuciyata amma tun ranar nan bamu sake haduwaba yayi yayi na soshi nakiya nace masa gwamna mana daina so duk Dan ya shafamun lafiya saboda yana sakani wani yanayi naso, misalin karfe biyu da Rabi muna tsaye acikin harabar makarantarmu nida Maheeda duk an watse an barmu munajiran azo daukarmu sai tsaki na keja maheeda tayi dariya " my Teemah kinfiye gajan hakuri bata rufe bakiba akazo daukanta nayi narai narai da idanu " my maheena tafiya zakiyi dariyarta ta danne" to muje a ajiyeki sai muwuce daga can " ah kije kawai sonake naga gudun ruwansa direban ba yada batayiba muje nakiya tana tafiya haushi ya cikani na fito kofar makarantar tsaki naja na kama hanyar titi ko nasami abin hawa ina tsaye bakin titi haushi ya cikani bansami abin hawaba mutanan naga gilmawarsu fuuuu motoci ukku ajere da gudu sun wuce kamar wankiya aikuwa da gudu nayi hanyar makaranta cikin yar kwana naga wata wuleliyar mota baka sudik kana ganinta kasan ba karamun mutum bane ciki direba ya fito harda bindiga dauke ahannusa" hajiya please karki mana musu shiga Oga na shawar ya kaiki gida labari yaji ba'azo daukarkiba da kansa shi yazo don Allah imaza ki shige bamason tsayuwa a ko ina baki ta murguda masa " wlh baza'a shigaba wai meye zaku takurani fuska ya hade ya saitata da bindiga idanu ta zaro ba shiri ta shiga motar tana jamasa Allah ya isa kofar ya rufo ya zagaya ya shiga yaja motar atakure na zauna
dadadan kamshinsa ya kaimun marfmaki a hancina juyowa nayi na kallesa ya had'e cikin manyan kaya masu masifar kyau da tsada shaddace ta kece raini ruwan toka taxi uban aiki yayi wani mugun kyau fatarsa sai sheki takeyi kamar ka tabashi jini ya fito cikin dakiya nace" malam Aminu wai ana so dole ne ina Dan dalili zaka takurani Dan Allah karabu dani nifa na fara gajiya bari kaji to Haidar dinmu nafa sonsa don haka to rabu dani sansanyan murmushi yai mata cikin amon muryashi mai dadi cike da miskilanci yace" oh my Teemah karya kikeyi son Aliyu na ranki nine bakya so niko ina sonki. yanzuma jinayi bazan iya hakurin rashin ganinki ba Dole nayi dabara da zan ganki my haskena my zahara tunda ya fara magana na shiga shaukin so mai wuyar faduwa saide haushinsa yau nakeji saboda yana neman sani amatsala
juyawa yayi yana kallon titi bai sake maganaba sai murmushi da yake Saki wayoyinsa har sun gaji da ruri bai dagaba " to ni bana sonka ka rabu dani ko nakai karanka gun ban sanda haba ai kuwa mai zaiyi idan ba dariya ba harda tafawa " idan kinje wazaki ce dariyar shi ta tunzurani sosai bansan lokacin da kuka ya kufcemun ba duk kokarin boyeshi da nayi nakasa na kifa kaina saman cinyata idanu ya zuba mata cike da tsantsar kaunarta da tausayinta rankwafowa yayi dabda ni cikin sanyi murya yace" My Zahara please kiyi hakuri wlh kece kike sakani nishadi bansan lokacin da nakeyin dariya ba dan ni murmushi ma bai dame niba bawai banayi yi bane ah ah ba irin yada ke kike saurin saniba duk da inda mai bani nishadi amma naki dabanne don Allah kibar kukan kinji my teemah? kamar ya zugani na Kara sautin kukan kansa ya dafe ya Saki, tattausan hannusa yasaka ya dagoni ya rike fuskata da hannu biyu yasaka yatsarsa ya shafo hawayen fuskata yakai bakinsa ya lashe ya Kara lakutowa da hannusa ya sude tas yana shanyewa tana fito da wasu hankalinsa ya fara tashi don bayason hawayenta na fitowa k'asa yayi da murya ya Kara tallabo kanta " My Zahara dago idanunki ki kalleni kiji abun da zan gayamiki kinji muradin Raina kafada na makale ina turo baki ashagwabe nace " ni sakarmun fuskata bazan kallekaba bakai bane kasani kuka na fada wani hawayen na shirin gangarowa kan fuskata shima yasake min magana ashagwab'e cikin zazakar muryasa " my Heartbeat bazan barsu su zuboba please kalleni yar lelena.... ✍🏻
*kuyi manage saida nagama typing mai tsayin gaske ya goge😢😢😢*
Rahma ce ummu Fareesa😘
✍🏻✍🏻✍🏻
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
*Written By*
Real Ladingo😉
Yar mutan Niger
*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*
💃🏻💃🏻💃🏻Wallahi inajin dadin yada kuke nuna kaunarku ga Matar Gwamna nagode da Kiran da kukemun da sak'on ninku jiya ko lfy wlh jiya ina busy ne amma gashi kunsamu yau kaiyi da mai yinka masoyan Matar Gwamna asha karatu lafiya🌹
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page* 7⃣
.....d'agowa nayi fuskata na rike a tattausan hannunsa idanumu ya sek'e guri daya gabana naji ya fadi tun karfi yau sosai ya rikidemun tamkar my Haidar DINA fuskarsu ce kawai Takeda, banbanci cikin rawar baki nakai hannuna saman kyakyawar fuskarsa na shafo na taba dogon hancinsa nace " me... Ya... Sa ka.. Ke.. Kama.. da... My Haidar DINA?? hannusa yasa ya shafo hawayan fuskata ya kai bakinsa ya shanye can k'asan makoshi yace" My haskena wlh sonki yamun mugun kamu please kisoni kinji Rabin Raina Fatima bintuna? ya fada yana cizona a tafin hannuna da sauri na janye hannuna daga fuskarsa na sada kaina ina yarfa hannu nasaka masa kukan shagwaba "wayyo hannuna ancinye mun hannuna da sauri ya riko yatsar yana huramun iskar bakinsa " Sorry my heartbeat nine ko yi hakuri bazan kuma ba ai kece kika tabamun fuska niko na cijeki ya fada ashagwab'e yana sakin hannuta dan yaga rigimace takeji babu wani san hakoransa " my Fatimana zaki aureni?? "ni bazan soka ba duk nafara jin wani iri saboda kana mun kama da Haydar amma duka na hakura wlh shima zan cireshi araina please kafita rayuwata ko na zauna lafiya kaga kai babane ka haifeni banason namaka rashin kunya daga yau bani bakai nakai karshan maganar ina shasheka fuskata ya saki ya shafo hawayen ya shanye ya had'e face" My teemah kinsan Allah hadiye kukan ki yanzu nan ki maida wannan zazakan hawayen Wanda yafi Zuma dadi awajena idan ba hakaba Allah Rumgumarki zanyi na kamo fuskarki na nasaka harshena na tsotse hawayen tas idan kinyi musu ci gaba kigani?
kai na dago ina zaro idanu muna hada idanu naga gaskiya abinda ya fada afuskarsa neman kukan nayi na rasa har hawayen sun koma tamkar baniba na nutso murmushi yai afakaice yanajin nishadi sosai wayarsa da take kusanta ta dauki ruri bai dagaba na kalli wayar ni abun mamaki yake bani kullum da wayoyi da uban tulun kudi kusa dani wani Kiran aka sake " my heartbeat bani wayar kusanki kallonsa nayi kamar bashi yai maganar ba baki na tabe nima na juya kaina " haskena dake nake My Fatimana kibani wayar kusanki kinji matar gwamna? baki na turo na juyo ashagwab'e ina magana ina kallonsa " Aminullah meyasa, kakemun hakane?? juyowa yayi amma baimun magana ba dan dama idan baisa kansa magana ko zaka shekara kana masa mita ko ajikinsa tsareni yai da rikitatun idanunsa muna kallon juna har bamu san lokaci ya jaba saida mukaji direba ya tsayar da mota da sauri na sada kaina cikin shagwaba yamun magana murya can k'asa " my Fatimana yanzu rabuwa zamuyi sai yaushe zaki soni gabaki daya jikina ya saki jinsa nake tamkar Haidar amma na dake na dago ina turo baki " ni bazan soka ba baruwana dakai? " ni inada ruwa dake my heartbeat anjima zamuyi waya? " bazan dagaba " baki isaba kinfa kamu nasani
Muryata namiki sugar baki na murguda na bude motar taki buduwa na juyo na kallesa ashagwab'e buris yai dani ya juya kansa ya dauki zabgegiyar waya yana latsawa takaici ya cikani kamar na shakoshi nakeji kallonsa nayi yama ki juyowa haushi yasa na beka hannu na warce hawar hannunsa kallona yayi ya dagamun gira yana tambayata da idanu lfy kaina na sada wata wayar ya dauka yana latsawa murta na rawa nace" Aminullah kasheni kakeso kayi ko? nifa banason wulakanci wayar ya ajiye ya amshe ta hannuna " ni da kikemun Ashe ba dadi to me nayi miki ko neman fada ya fada ashagwab'e " ni budemun mota kuma insha Allah kuka ne kakeso nayi bazan yiba murmushi yayi " my heartbeat wlh banso kiyiba dai da tuni kinyishi na shanye sweet hawayenki banaso ki fada dayawa ne ya fada yana daga mata gira banza nayi dashi na dauke kaina saida ya ida Jan fadansa yaga ko juyowa batayi ba ta kallesa ya ajiye wayar murmushi yai"my Teema uniforme dinki tayi datti sosai ya fada yana yatsina fuskarsa wani kululun bakin cikine ya tokareni hannusa ya matso ya bude mata motar " gaskiya jeki kiyi wanki wai ya fadi yana toshe hanci ai ko juyowa banba na sabko nayi hanyar gida ina danne kukana kai ya girgiza yana sakin murmushi direba yaja motar wlh inajin dadin tsokarki burin raina wayar kusanta ya janyo ya kira wata number bugu biyu daka daga " Alhmdllh wlh komai yanamun yada nakeso wlh yarinyar akwai tarbiya sam bata dubin abun mutum samun mace irinta sai antona yanzu matsala biyu ta ragemun itama zan kara Sata jikina har na magan ceta dayar matsalar ko ta wancan bangarance? " ok kubi komai akan tsari bye ya tsinke Kiran ya lumshe idanusa yana sakin murmushi hannusa saman kyakyawar fuskarsa yana taba inda Watsime ta taba, watsime na shiga gida saida ta tsaya kofar parlo ta gyara nutsuwarta saide kamshin turaren Aminullah ya baibayeta duk da bai taba ko inantaba sai fuskarta da sallama na shigo suna zaune har yaya Mu'azzam sannu na musu wuff na shige bedroom d'ina inaji suna kirana ina ajiye jakata na shiga bathroom acan na cire uniforme ina sunsunawa babu wani wari saima kamshi tsaki naja nayi wanka na fito dauré da towel ko jiki ban gogeba na daura zane nasaka hijab na fito
" Aunty yunwa? nakeji dariya mu'azzam yayi " watsime daga zuwa sai kice yunwa muma bamu ciba kusan Malika ta zauna dariya Malika tayi" my darling kafiye tsokana tashi kije kici " Aunty kice Yaya yabar fadar sunan " na bari tuba nakeyi murmushi tayi ta Mike tsaye " 'ya'yana kuzo muje kan dining binta sukayi baby sai hannu take dagawa Teemah mu'azzam ya dauketa yana shillawa " yarinya momynki yunwa takeji bari ta take cikinta Malika ta kwanto jikinsa takai bakinta kunnesa tamasa rada idanu ya zaro " Allah da gaske ko wasa, my tawan karfa ki kunnomun wuta ki gudu dariya tayi takai masa dukan wasa ta turo baki " to na fasama murmushi yai " ok yi hakuri bari na rigaki da babyn ya Mike ya nufi bedroom sai dariya take masa Teemah bayan sun gama cin abuncin suka dawo parlo " Aunty na tafi na huta" yauwa jeki da yaranki ku huta hannusu ta ja suka nufi d'aki Malika ko ta mike ta nufi gun mijinta, Teemah suna shiga ta kwanta su shuraim suna wasansu wayarta ta fito da ita yako kirata har sau uku baki na tab'e na shiga whatsapp idanu na zaro ganin kalaman soyayya masu mutikar dadi da sanyaya zuciyar masoyi kin mayar masa nayi na tura masa *babu ruwanka dani bakace wari nakeba* hoton wata kyakyawar yarinya ce kan dp din baya online haka na tura masa *Aminullah wannan kyakyawar yar kace wow ta burgeni💋💋💋* na rufe data na na sauka wayar na kwanta idanu na lumshe ina tunanin abubuwa da dama har bacci ya dauketa su Rashesd sai wasansu sukeyi atsakiyar d'aki,
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
da misalin karfe tara na dare zaune suke bayan sun gama cin abunci hirasu suke cikin nishadi Teemah tace " yaya wlh marmarin ganin iyayye nake da Abbana dariya yayi " ai kuna kammala jaraba zaki ki kwana biyu barima na baki su kuyi fira Kiran Abba yai ya bata daide lokacin suna tare da Nawalu yau harda kukansa sai anbashi watutunsa ya aura idan ko anyi mata aurene afada masa Abba ya rike baki yana mamakin wannan lamari wayarsa tayi kara ya daga da slm "Mu'azzam kuna lafiya ko? " lafiya lau Abba ga mutuniyar tanaso ku gaisa " to bata amsa tayi " Abbana ina yini ina iyayye wlh ina kewarku kamar na taho? " auta kiyi hakuri zaki zo ai ga nawalu ku gaisa baki ya washe hakora jawur ya amshi wayar da karfi yake magana" Allo watutu ya binni dan Allah ki dawo dan su rabu lfy ta dauré tayi dariya" lfy Nawalu sarkin kazammai uban yan dauda ya *garin Sarki* kowa lafiya ko? " wlh lahi muke gani gun babnamu? " to yayi kyau bashi wayar karka sake zuwa kabari idan nazo zan nemeka " to hikenan nagode Abba yaba wayar ya nufi gida iyayye na zaune tsakar gida ya shigo ya bata wayar sun jima sosai suna hira daya bayan daya watsime yau shagwaba ta motsa sai daket suka lallabata sukayi sallama mu'azzam yau yaci dariya saida ya wuntsulo daga kujera saboda duk abinda sukayi da nawalu yanaji da Wanda Abba ya fada masa nawalu namusu zirganiya agida Teemah abinda yamata haushi dan ta tsani dariya kuka ta saka musu sai daket mu'azzam ya lallabat ya bata hakuri kafin ta sabko Malika ma danne dariya ce tayi cigaba sukayi da hirasu sai goma da rabi Teemah tayi musu sallama taje,
Tayi shirin kwanciya akwance take sai juyi take wayarta ta dauko ta duba har yanzu bai bude data ba bare ya hau online wayar ta aje tana juyi har bacci ya dauketa,, governer house Zaune suke a tamkamemen parlon su Aliyu yana manne da farin gilashi laptop ce gabansa yana dannawa da hannu daya hannu dayan waya manne a kunnesa Rauda na bayansa akwance sai dariya takeyi " Dady kayi tsaye mana ka zagaya dani bintu na gefe kankana take sha ayangace da tulelen cikinta sai kace ya isa haihuwa shiko watansa bakwai ne sai murmushi take " baby kibar Dady yayi waya mana wlh zanzo na sabkeki duk kinbi kinsa masa gajiya kukan shagwaba tasa " Dadyna kaga umma ko hannunsa ya cire daga laptop ya beka yana buga bayanta ya cire wayar akunnrsa " babyna rabu da bintu haushine takeji yi kwanciyarki bayan Dadynki dariya tayi wayar ya mayar kunnesa ya kalli bintu ya daga mata gira baki ta turo " my man ni ko? gwalo yamata " ke ko baby zaki san inda zaki kwana badai ajikinaba " eh umma na kwana gun Dadyna sauran yaran kowa na sha'aninsa tamkar dare baiba makekiyar TV dake parlo manne abango game ne yaran suke masha Allah sai yau na kare musu kallo su uku
ne babban zai kai 15 year sai mai binsa zaiyi 13 year sai mace yar 10 year sai Rauda wacce take bayan dadynta tana da 7 year fararene tas kyawawane masha Allah bintu ta kalli agogon bango " Asif mukutar muneerat Oya atashi shabiyu fah aje akwanta akwai school gobe fah" Muneerat tace " umma munkusa gamawa Aliyu yana jinsu kai ya girgiza yana aikinsa! My man kace musu su kwanta dare yayi kalli wannan uwar rigimar har tayi bacci a bayanka nidai bazan daukaba shiru ya mata ya kalli Asif " Oya mamana maza kuje ku kwanta TV suka kashe suka nufo gun dadynsu kiss suka masa daya bayan daya sukaje sukama bintu mukutar da Asif suka nufi bedroom d'insu muneerat ma ta nufi d'akinsu ita da Rauda tana fadin" umma ki kawomun my Rauda? " Ok Dadynku zai kawota ba yanzu suka gama cimun fuskaba murmushi yai ya juyo da Rauda ya rumgumeta " babyna kin gama fitina kinyi bacci kin hadani da bintuna ko baki ta tabe ta Mike ta nufi wata kwana ta shige bedroom d'inta mik'ewa yayi da Rauda ya kaita d'akinsu ya kwantar da ita saman wani hamshakin gado Addu'a ya musu ita da muneerat ya lulubesu da wani lalausan bargo ya fito d'akin bintu ya leka
tana bathroom zama yai har ta fito shi ya shiryata tsaf cikin kayan bacci sai turo baki take " my bintu yi hakuri muje na baki wani Abu mai dadi ya dauki abarsa sai dariya takeyi saida ya kaita bedroom d'insa ya kwantar da ita da kallo tabishi parlo ya fito yajima ya dawo ya shiga bathroom yai wanka ya dauro Alwalla ya fito bai tsaya goge jikiba yasaka jallabiya ya fesa turare ya kalli bintu " yan matana ki jirani? baki ta tabe sallah ya tayar yau ma raka'a hudu yayi ya zauna yana Adu'a bayan yagama ma kansa Adu'a da neman tsari ga makiya na fili da na boye bakinsa na Kiran my Noor dinsa yana Adu'a yajima sosai sai karfe biyu ya Mike ya cire jallabiya yasaka kayan bacci bintu anyi bacci gadon ya hayo yasa hannu ya kashe wutar d'akin " my bintuna tashi yau kwana biyar ai nayi hakuri rikitata ya fara da salon na musamman Dole ta tashi ta bashi hadinkai can naji cikin shauki na dibarsa yace" My bintuna meyasa baki nunamun kinjin dadi ko akansin hakan sai kibarni ni daya ina sambatu please kiyi mun kuka naji inason hakan ya fada cikin wani hali shiru tamasa sai nishi kadai takeyi dan inda sabo ya saba sam bata iya sarafashi ba saidae shi ya sarafata gashi batasan yada zata lallashishiba taji damuwarsa saidai shi yamata batasan ta shiryashiba saide shi ya mata wanka ya shiryata sai dan banzan kishi da sonsa kamar ta mutu haka ya yayi ta bidirinsa shi daya haushine yasashi