Showing 93001 words to 96000 words out of 129912 words

Chapter 32 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt

24 Nov 2024

5829

to kuje sai kun dawo ko yaran kirki, dariya sukayi suka dauki jakukunan su suka rayata suka taf,i Muneerat tace "umma kice ma daddy ya sayomun sabuwar waya, tawa jiya game yaban haushi na fasata." "Ok zan faɗa masa" tafiya sukayi Asma'u na rike da hannun Raudah suka fice, bintu na binsu abaya har kofar parlo, sai da suka bude kofar suka fice ta dawo. Ta koma ciki tayi kwanciyar ta idanunta cike da bacci, ko takan masu aikin gidan bata biba. Sai karfe goma Aliyu ya farka kasancewar yau juma'a ce ba inda ya ke fita, wanka yayi ya tafi bedroom ɗinsa ya shirya cikin kananun kaya, Bintu na parlo ya fito ta Mike ta tarɓesa" barka da fitowa" murmushi yayi "wow my Bintuna Zaharana tayi kyau, gunta ya nufa tana kwance a kujerar ta ta yara sai wutsu wutsu take ya ɗauketa.


"my man muje muyi breakfast ko? "Ok muje" ya ɗauki Zahara ansa mata riga da siket baƙaƙe sai adon duwatsu farare sunyi
mata kyau, lips dinsa ya samata abaki tana tsotsa ahaka suka nufi kan dining. Babu abinda yaci sai hadaddan tea yasha ya mike yana rungume da zahara, "My Bintu na tafi naga kanwarki." murmushi tayi ''ah gaidata" kai ya kaɗa ya nufi ƙofa mai hade da parlon Teemah. Yana zuwa ya saka key ya buɗe ya shiga, yana ma zahara wasa tana bangala dariya. Parlon shiru saman bene ya Haye. Teemah ta fito daga wanka kenan dan yanzu ta tashi, tana tsaye gaban tafkeken dressing mirror ɗinta tana goge jikinta taji motsin Aliyu, da sauri taci gaba da goge jikinta taji karan bude kofar ya shigo da sallama. Juyowa nayi ina amsawa na shagwabe fuska ina bubuga kafata, na fara kokarin sakin towel din boobs dina duk rabi awaje, na turo baki "my chocolaty na ka koma na gama shiryawa, ni kuka zanyi maka idan kana kallona. Baki da hanci ya saki yana kallon teemah ta ciko komai
nata abin burgewa, hips d'inta ya zubawa idanu da manyan breast dinta
ya kara girma, santala santalan cinyoyinta awaje sai sheki sukeyi. "Tsarki ya tabbata ga ubanginji da ya halicci my yar babyna, wayyo zan zauce my Noor." ya faɗa yana nufar kan gadon ya kwantar da zahara tana bangala masa dariya. Ya nufi gun Teemah, ina ganin ya nufoni na saki kukan shagwaba ina babuga kafa, "my chocolate karka tabani fushi nake dakai," da sassarafa ya iso gareta ya mata wawar runguma, yana sauke ajiyar zuciya yana juyi da ita. "Wayyo my duniyar dadina yar babyna, dan Allah kar kiyi fushi da Haidar dinki me nayi? Yar babyna sonki zai kashe ni irin wannan kyau haka, masha Allah Amaryata faɗamun me kike ci da ba na nan kikayi irin wannan cikowa haka. Baby ya mura da sauki ko bari nagani naji murya taki ko ta kaki?" ya faɗa yana kamo fuskata yana leka hancina, ya ɗora bakinsa saman hanci yana huramun iskar bakinsa, ya cire bakinsa ya tura ɗan karamin yatsarsa a kofar hancina."my yar babyna ki fadamun naji kamar mura tayi sauki ta gudu taga oganta yazo ko? ya faɗa yana cire towel din jikina. "Wayyo My Aliyu na na warke wlh nima, da na tashi naji sauki sosai ban kwana da zazzabi ba, My One love kamun tsirara ka rufeni." Na faɗa ina ruƙunƴumeshi ina kukan sangarta, gabaki ɗaya Aliyu teemah ta zautashi, cak ya ɗauketa ya rungumeta ya zuba mata idanu, can ƙasan makoshi ya kirata "My Noor! Alhmdllh mura ta gudu yanzu ma zan baki maganin ki ƙara sha, my Habibiyata ina sonki kaunarki ta dagargaza mun zuciyata, sonki ajinin jikina yake." "Ni my chocolate ba wani wayo ne gashi:nan kamun kishiya ka auri wata, wayyo My Gwamna nah, ni natsani kishi banason kishi kishinka nake, antyna kadai nakeso wayyo my Aliyuna zan mutu banason kishiya." Na faɗa ina sakin kuka ina ƙanƙamenshi, a rikice ya nufi saman gado ya zauna ya kamo fuskata ya haɗe da tashi yana sauke ajiyar zuciya, "pls baby yi hakuri don Allah karki sa zuciyata ta buga, wlh bana son damuwarki ni ke nakeso wlh bana sonta ko daide da kwayar zarra, ƙaddara ce ta hadamu ai kinsan ba laifi na bane ba ko? my Habibiyata." Fuskar shi na shafa ina sosa sajan fuskarshi ina lumshe idanuna, a shagwabe nace"My Haidar" ƙara matseni yayi, "na'am My Masoyiyyata menene fadamun maza? "My chocolatyna ina sonka." Da sauri ya cafke bakina yana bani zazafan kissing, wanda na kusa zaucewa, jikinsa na shige sosai ina temaka masa jin yada yake juyemun yawunsa ina hadiya, hannunsa naji ya fara murza nipples ɗina na zabura da sauri na sabka jikinsa ina dariya, ina jujuyawa da motsa jikina.


Wlh my gwamna nah naki ka matseni, idanunsa ya kura mata yada komai na halitar jikinta yake juyawa, yanayinsa duk ya sauya sai lumshe idanu yakeyi, gimbiyarsa ta fara harbawa dan teemah babu komai jikinta sintir take, cikin kasalaliyar murya yace"My Noor pls zo ki samamun nutsuwa" ya fada yana mik'ewa ya nufota tana tsaye gaban dressing mirror tana murza maiyuka. Sai jin sa tayi yana murza mata man a sanssan jikinta da saman kirjinta yana fitar da wani irin numfashi, itama manne masa tayi ajikinsa tana lumshe idanu tanajin yada yake murza mata man ajinta, tunawa tayi ba nata bane yau yasa ta janye jikinta, ashagwabe tace"wayyo mijina kai ba nawa bane duk kabi ka tadomin..." Ta rufe fuska ta sunkuya ta dauki towel dinta ta ɗaura, tabi ta gabansa ta wuce tana wata shegiyar tafiya mazaunanta na juyawa Ta nufi wardrobe. Idanu ya lumshe ya bude"My Noor ni ko..? juyowa tayi ta watsa masa wani shegen kallo, taga yada hajiyarsa take harbawa, bushewa tayi da dariyaB"my Haidar kaje ka juyema my Auntyna ko Amarya mana, kai da kakeda sabuwa dal aleda zaka tsaya gun tsofin mata." harararta yayi "wlh zan kamaki wacece tsohuwa wlh baki da maraba da budurwa, abinda kullum idan zan shigeki sai nayi da gaske, wlh my yar baby karki sake Kiran kanki tsohuwa ko 18 year bakiyi ba'a duniya fah, ni agurina kinfi wacce ba'a budeba saboda kullum agame kike babyna zo kawo kayan nasa miki."


a shagwaɓe nace "banaso jeka yi tafiyarka" guna ya nufo na kwasa bathroom da gudu ina ihu, na shige na murza key baki ya ciza ya zauna bakin gado yana murza hajiyarsa wacce tayi kyam a tsaye, har ya samu ta kwanta. Zahara ya kalla sai harbe harbe takeyi wasa ya fara mata tana dariya, Teemah ta bude kofar ta fito ta hade cikin wata dakakkiyar shada ruwan toka, ɗinkin doguwar Riga ya mata cif cif ta saki jelar kitsonta har tsakiyar bayanta, idanu ya zuba matab"yar babyna kinyi kyau" murmushi ta sakar masa ta daga masa, gira tace"Ashe ko? ɗankwalin ta bashi "pls ango dauramun" ta fada ashagwab'e. My ƴar babyna wlh haukatani zakiyi, ni angon kine ba na kowaba, ya amshi ɗankwalin ya murza mata lauri gaban mirror taje ta kalla saida tayi mamaki! "Goodɗd angon Masa'udah Aahe ka iya ɗauri? A zabure ya Mike ya nufota " Ɗbaby ina wasa dake ni angon Teemah ne karki sake kiramun wannan abar." Ihu ta fara tana neman gun ɓuya tana dariya, "pls My chocolate na tuba dan Allah karka dokeni.


Sai na dokeki ba kin rainani ba? ya faɗa yana nufo ta tana ja da baya har takai jikin bango, yana isowa ya matseta jikin bangon ya kamo ƙugunta,"ƴar Babyna zaki kara rainani? kukan shagwaɓa na saka masa"yi hakuri bazan ƙara ba." Yimun shiru wlh ko na tsotse bakinki yanzu sai lips din sun kumbura, tsit nayi "gayamun wacece amaryata? kai na girgiza, "au bazaki faɗa ba ya faɗa yana danna mun kirjinshi, yana murzamun ƙuguna. "My chocolatyna yi hakuri mice Amarya." Murmushi ya saki ya rankwafo yamun kiss saman lips ɗina, ya sakeni ya kamo hannuna, fizgewa nayi na nufi gun zahara na dauketa ina mata wasa tana dariya. "Babyna kinyi breakfast? A sangarce nace"My Haidar bayan ban ganka ba zan iya cin wani abu." Ai ban rufe baki ba naji ya sungumeni yana masifa ya bude kofar ya fito, yana taka step yana mun masifa "wlh my Teemah zanyi mugun saɓa miki idan kina kai wa wannan lokacin baki ci komaiba."My Chocolate ka saukeni zahara karta faɗi." No ki rungume ƴarki da kyau kamar yanda mijinki ya rungumeki. Rungume zahara nayi da kyau ina dariya, zahara ma dariya take "my chocolate ina yinka sosai wlh."


"My Noor wlh zan kamaki ne Allah idan kina zama da yunwa ko Hmmm." "wayyo ni my Haidar na tuba ka yafeni, ka hakura ko in yi kuka." "idan kikayi kuka kin kara laifinki" yana sakkowa kan dining ya nufa ya direta ya yaja mata kujera ta zauna, tana rungume da zahara ya hada mata tea mai kauri, sai kamshi yake ya zauna ya janyota jikinsa yana bata abaki, tana sha tana zuba masa shagwaba sai tarairayar ta yake har ta shanye, ya buɗe kular ya zubo mata farfesun kayan ciki da haɗaɗɗiyar wainar shinkafa. "Wow ƴar babyna kece kika ce ai miki nima zan dan ci" ya fada yana nufar bakinta da wainar, ya bata kai ta kauda tana yamutsa fuska, "my chocolate banaso wlh banaci." yar baby yi hakuri kici kaɗan.


Idanunta suka ciki da ruwa tana jijiga zahara,"pls my haidar wlh banaso dan Allah kabari" babu yanda beba taƙi ci karshema kuka ta saka masa. "ok yi shiru bakya ci to me zakici? "My one love zansha ice cream." "No My Noor mura bata barmun keba, tashi muje gun My bintu zaki samu irin abinda zaki ci." "Pls My Haidar" murmushi ya saki ya ɗan ci farfesun da wainar yana gamawa ya yagi tissue ya goge bakinsa ya mike ya ɗaukeni cak "my yar baby wlh bazan bari kisha ice cream ba mura." Shiru naI masa ina Ƙara rungume zahara, saida mukazo kofar da zamu shiga parlon bintu ya ajiyeni, yana buɗe kofar jikinsa na shige ina shashsheƙar kuka. kaina ya dago yana gogemun hawaye "wlh Babyna bazan jure ganinki kina mura ba, kiyi hakuri bazaki sha ice cream ba." Ya faɗa yana rungumeni da buga bayana, zahara ce ta tsala kuka Aliyu ya janye teemah jikinsa.


Teemah ta goyata Aliyu ya bude kofar suka shiga ciki ya rufo, Teemah ta cika tayi fam a parlor suka sami Bintu,Aliyu ya nufi bedroom ɗinsa Teemah ta zauna kusa da ita. "Aunty ina kwana" ta fada tana jijiga zahara. "Fatima na ya kike ya mura? "Anty naji sauki aba zahara nono ta fara rigima, murmushi tayi "waya taɓoki kike fushi ko kishin Amaryane? kai Anty My Man ɗinki ne ya hanani shan ice cream, "ai kuwa ya kyauta mura ki keyi fa" ta amshi zahara ta fara shayar da ita. Aliyu ne ya fito ya nufi wasu kujeru ya zauna, yana waya sauran na hannunsa duk suna ruri, ya ajiye saman table suka zuba masa idanu, jin umarni yake bayarwa suka shiga sabgar gabansu. Saida ya gama ya kalli teemah "My Teemah tashi kici wani abu, fuska ta yamutsa, "wlh banajin yunwa" kallon da ya matane yasa ta mike tana turo baki ta nufi kan dining, Bintu bushewa tayi da dariya. Aliyu bude Laptop yai yana danna wa sam yaki daukan kiran, dan sun dame shi, Teemah ko babu abinda taci zama tayi ta dawo suna hira da Bintu. Aliyu ya duƙufa aiki sama sama yakejin su har tsokanarsa suke ango, sai dai ya girgiza musu kai yace "zan kamaku my teemah har kin manta ko...? banza suka masa suna hirarsu. Misalin ƙarfe goma shadaya da rabi akayi knocking kofar, masu aiki suka buɗe, Saffah ce da marwa da Habibullah da Aminullah da Sajida da matansu, amma babu wacce tazo da yaro sai ɗan Marwa da yake bayanta, baki da hanci Aliyu yasaki yana kollonsu Sajida ta nufi gun su Bintu ta rungume teemah, dukan ta teemah tayi "Sajida zaki karasani, Anty kice ta dagani" Bintu tace "Sajida dagamun ita" gun Aliyu suka nufa baki ɗaya suka zube gabansa cikin girmamawa suna gaisheshi. Aliyu yace"masha Allah yau Juma'ar tawace Marwa suntomin babyna." dariya tayi ta sakko Bilal ta bashi, "yayana nayi missing naka sosai" Saffah tace "ƙarya ne nafiki missing ɗin Yayan mu.
murmushi ya Saki yana ma Bilal wasa, "ok ƴan biyu kutaso mu gaisa, tashi sukayi suka zauna
kusansa, suka sashi tsakiya dukansu ya rungumesu yana murmushi. "Wlh nima nayi missing naku bana yawan zama ne, da fatan kuna lfy ya yarana." Baki suka haɗa" duk muna lfy yayan mu ashe su Abba aure suka ƙaƙaba maka." "Kuyi shiru kubar maganar babu yanda na iya, dole zan amshi kaddara nayi biyayya." Dariya su Aminullah sukayi suka mike suka nufi gun su Bintu, Amrah da Najwa suka zauna suna gaishe da su Bintu. Bintu tace"ai na zata kun manta damu" sai Sajida ta da Najwa sukace, "wane mu ai bamu isaba"

"Fatima ya hakuri?"
dariya tayi tace"Aminullah sai yanzu zaka gaishe da matan yayan ka, kai Habibullah na rangwanta maka. Amrah tace"Anty ban ganeba yo mijina meyayi."
"Kibar cemun anty kina fasamun kai kin ban shekaru goma fah, dariya sukayi baki daya kafin su gaisa. Bintu tace "Aminullah ina su kausar da yayunta, Habibu kaima haka duk ku tashi kuzo mana ba yara" Teemah tace "wlh abinda zance kenan.


Su Habibu suka koma gun Aliyu su Saffah suka dawo gun su bintu, Saffah kusan Bintu ta zauna dan sam bata yin Teemah har yanzu, haka zalika bata ishi Teemah kallon arziki ba dan tafita iya shege, Marwa tace "Anty Bintu Anty Fatima ykk ya ƙarin hakuri, dariya sukayi" Alhmdulillah" Teemah tace" My Marwa nayi missing dinki sosai, "Wlh nima haka antyna kinyi kyau sosai kin dan bude." Bintu tace"wlh nima na fada mata" Saffah kai ta kauda Teemah ta bushe da dariya a shagwabe ta kalli bangaran Aliyu, tace"ranka shidaɗe kaga Marwa tana zugani ko, kallonta yayi da yanayin yadda ta langwaɓe ya kashe mata idanu yana mata nuni yau idan na kamaki, sakin murmushi yayi yace"wlh Baby gaskiya ƙanwata ta faɗa.


Baki ɗayan parlon sukayi dariya banda Saffah, ƴan
aikine suka cika musu gabansu da kayan ciye ciye da tande tande,
wayar Aliyun ta dauki ringing bai ɗaga ba sai da ta tsinke ya dauki wayar yayi dailing din number, bugo ɗaya ta ɗaga da sallama ta gaishesa adakile ya amsa can ƙasan makoshi, yayi magana ganin babu Wanda ya kula dashi kuma baza aji me yake cewa ba ko Aminullah da yake kusansa, yace "wai meyasa kin fiya nacine, wlh zan ƙi zuwa idan kika ta kuramun, to wai meye idan nazo duk kinbi kin takuramun nine kin samu to meye kuma? dagacan cike da ladabi tace"my love kayi hakuri pls kazo in ganka, banida lfy cutar rashinka nakeyi my love dan Allah kazo kaji, fuska ya yamutsa yace"ok naji zan zo bayan sallah juma'ah kin fiye ƙwaƙwa ne wlh. ɗagowar da zaiyi suka hada idanu da teemah ta ƙure shi da idanu, tayi kicin kicin da fuska duk da batajin me yake cewa, yanayinsa yasa tasha jinin jikinta.Murmushi ya sakar mata gabansa na faduwa, tada ɗa tsareshi da idanu ta haɗe fuska, tsoronsa ɗaya kar ta rikice masa gaban kanninsa, wayar ya zare daga kunnensa, kau da kanta tayi ta amshi ɗan Marwa tana masa wasa. Ya naji Masa'udah tana murna sai kiss take masa ta waya, yaja tsaki ya kashe wayar da Sauri ya kurama teemah idanu.


Aminullah yace"Brother amaryar tamu ake disgawa haka? dariya Habibu yayi, banza yai musu ya kalli tsadaddan agogon hannunsa lokaci sha biyu, ya mike ya nufi bedroom din sa, teemah ta bishi da harara.
Bintu ta bishi a baya, ita ce ta shiryashi cikin wata ɗanyar shadda milk colour, mai mahaukacin kudi da kyau, babban dinki ne yayi mugun yi masa kyau ga ubana zubin zaren ya fito, wlh zaka zata dan shekaru talatin ne shiko ɗan hamsin ne, sai ƙamshi yake bazawa. Suna fitowa kannensa suka rika zugashi, kai ya girgiza yana masu Marwa sallama zashi masallaci, dan ya makara wataran tun shadaya yake tafiya yayi ta Addu'o'insa, yace da Bintu idan yaran sa sunzo ashir yasu akai su gidan hajiyar sa, daga masallaci can zai tafi da su habibu suka tafi dama,saboda wataran tare suke zuwa masallacin dama.


Ba yadda beba su haɗa idanu da teemah taki fur, sai tafiya yayi hankalinsa duk yana gunta.Nan suka baje kololin hira suda matan su Aminullah da Saffah da Marwa, Sajida na manne jikin Teemah suna shirmansu suna tayasu jaje, sukace ba komai aure ai karuwane, Saffah ba haka tasoba, tasu ace teemah taji haushi sai taga ko oho.


⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡


Misalin karfe biyar na yamma, wani tamfatsetsan gidan da yake cikin unguwar Buba shango, babu abunda babu tsayawa fadar tsaruwar gidan Alhaji Ibrahim Mai Dala ɓata lokacine, Masa'udah na hango cikin wani hamshakin parlo taci kwalliya ta kece raini, tana sanye da material mai kudin gaske pink color, saboda kasan cewarta baka, ɗinkin riga da siket ne yayi mata kyau, ta ɗaure gashin ta da ribbon, ta Saki jelar sa ta wuce wuyanta kadan, dan bata da gashi sosai, amma saboda gyara dole yake tsayi da santsi, wuyanta da kunnenta yasha sarkar diamond haka zalika hannayanta. Zauna take ta zubawa wayarta idanu kwalla ta cika mata ido, Alhaji Ibrahim Mai Dala ne ya shigo yana waya, idanunsa suka sauka kan masa'udah, da sauri ya tsinke kiran ya nufi gunta yana kiran "Hajiya Falmata kina ina? ya karasa ya zauna kusan Masa'udah ya rungumota."Papi menene kuma keda aka hanaki tunani ki temaka mana kiji tausayin mu, wata hamshakiyar matace wacce zatakai shakaru Arba'in da biyar, saide jin dadi ya boye hakan, ta fito ansha kwaliya ta zauna kusansu da yaran, yaren barbarci take tace"Haba auta kiyi hakuri ai zaizo kibar tayar mana da hankali" ganin iyayan nata sun damu ta Saki ranta tayi kwance jikin Falmata, tace "shikenan, amma yace bayan juma'ah gashi har yamma tayi karfe biyar."


Ƙurawa wayar idanu tayi, can kuwa Aliyun ya iso gidansu da tawagarsa, har an bude masu get sun shigo da motocinsu. Kamar a mafarki taga number Aliyu na yawo saman screen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login