Showing 3001 words to 6000 words out of 129912 words

Chapter 2 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt

24 Nov 2024

5798

da mota mai ruwan jirgin sama kursu tace musu " dallah can kauyawa banza wannan ai tafi ruwa da jirgin k'asa gidan ta shiga da gudu bata tsaya taji mai zasu ceba ya'u mai tireda sai washe baki yakeyi dan yau sai ya fida kunyasa ya roki


ya samome ko da goge goge da wankine ya koma birni watsime na zuwa ta fada jikin Malika tana dariya " wlh addata naji dadi sosai da zuwanku yan biyu ta kalla kimanin yan 2 year da sauri ta rusuna " Yayana ina yini sannu da zuwa ya hanya dariya mu'azam yayi " Alhmdllh fatima iayayye tace " wlh kedai anyi sakara saida kika idar da surutun zaki gaishesa yaran ta dauki daya " kai Shuriem ykk fuska ya kwakwabe zaiyi kuka saukesa tayi dan dama yara ba wani damunta sukayi ba ta nufi gun Rasheed shima kiyawa yayi mu'azam yace"kiyi hakuri zasu saba dake kuda zaku zauna gu daya Malika tace" gajan hakuri' wa zai mata kursu ta shigo tana washe baki tana gaishesu dariya ce ta kama mu'azam ganin yada fuskarsu tayi yab'a yab'a da kwalliya kursu ta nufi gun yaran suka saka kuka suka nufi gun uban su iyayye tace" kai kuma da kwawa kuke ai bazasu yadaba jifa yada kamarku take fuska kamar sabon shiga dariya sukayi suka koma gefe suna kallon Malika da mu'azam dan yanada kyau sosai sam bazaka taba cewa Malika daga kauyen *garin sarki* aka auretaba ba hira suke cikin jin dadi da annushuwa kasancewar mu'azam mutum ne mai bar kwanci shirmen da watsime takeyi da ita da kursu yana sakashi nishadi shi dama bashi kyamar mutum sam saboda shima garin mahaifar iyayansa ce kaddara ce ta fitar dasu sai dab da magrib ya fita domin zuwa masallaci suma mikewa sukayi kowa yayi shirin sallah kursu sai bayan sallah magrib watsime ta rakata da jadada mata gobe ta kaimata tsarabarta bayan sallah isha suka shigo da Abba iyayye ta zuba musu girkin da tayi musu zabbi ne har biyu manya manya anata Na kiwo ta yanka sosai mu'azam yaci saboda dafuwar tayi masa dadi sosai dama inda sabo ya saba da girkinta akwai dadi su Malika ma sunci sunyi kit ita da yaranta sai santi suke watisme na dariya Malika tace" zahara kin iya irin girkin iyayyemu " Aunty na iya fah " to ai zan koya miki ko baki iyaba su Abba dariya suke musu haka sukayi ta hirasu Abba da kansa ya gyarawa mu'azam inda zai kwanta


dan agajiye yake haka yayi musu sallama yaje ya kwanta cikin ikon Allah duk da babu wuta an bude masa taga iska na shigowa hakade ya dauré yana fifita yo abunka da Wanda ya saba kwanan Ac, suko hira suka kusa kwana sukayi suna hira har barawon bacci ya kwashesu Asubah ta gari


******
yau ta kama lahadi kuma yau zasu tafi tun safe watsime bata zaunaba suna bin yawon yan uwa ita da Malika ana ban kwana dama daukantane sukazo ba saboda gobe da yamma zai bi jirgi ya tafi Lagos gun aiki sai kusan shabiyu suka fito daga gidan haja nanu kakarsu mahaifiyar Abba watsime sai kuka takeyi dan ta saba da ita bacci kadai ke rabasu da kakarta gashi yau zata barta kursu ma kuka takeyi ko da sukazo basu zaunaba Adadafe suka shirya kayansu dan Ana sallah Azuhur zasu dau hanya iyayye sai lallaba su take suyi hakuri ai basu rabuba da zaran ta samu hutu zata rinka zuwa to da hakane kursu ta daina kukan bayan sallahr Azuhur mu'azam yace su fito ya ba Abba kudi ba kadan da iyayye kamar yada yaje rabama daidai kun yan uwansa dama ya kawowa su iyayye kayan abunci duk abinda zasu bukata


suna fitowa kofar gida jama'a caa lado sai hawaye yake yana tsaye dan Allah yana gani baiso tafiyarba Nawalu sai harara lado yake yana Jan tsaki ya toshe hanci " dallah malam bar nan mu ba karnin kifi muke son jiba ko kallonsa lado baiba Abba ya kallesu ya girgiza kai dan Allah yana gani acikinsu ba Wanda zaiba yarsa sai yasamu nutsatse mutum itako gimbiyar ko kallo basu ishetaba ta rungume iyayye tana kuka daket ta lallasheta tayi shiru ko me ta gaya mata har ta fara dariya kursu na rike da ita har bakin mota Malika ta rungume mahaifiyarta tana hawaye saida ta lallabata suka shiga mota su Malika suna GABA ita da mu'azam iyayye da kanta tasa zahara a mota Abba daurewa kawai yake Allah yana gani bayason yarsa tayi nisa dashi bare ba jin magana takeyi ba duk da yaga kwana biyu ta nutsu dukowa yayi yana mata magana kome yake cemata sai kai take dagawa cike da nutsuwa su mu'azam ko dariya suke k'asa k'asa don sunajin abunda yake gaya mata motar ya rufe jama'a sai hannu suke daga musu kawayanta na tsaye dayake kaf dinsu da kursu suke shiri dan tare sukayi karatunsu na primary School dinsu har suka gama yanzu shekara daya Kenan dan kauyan babu secondary school sai can miryah ko damagaram ana shirye shiryan ta shigane wannan tafiyar tazo to gashi ita zata tashiga secondary school suna tsaye har motar ta daga iyayye harda hawayenta dan de kawai tanaso yarta tayi karatune Abba ya bi bayanta dan ya lallasheta mutanen gurin kowa ya kama gabansa kursu aka nufi gida ana hawaye ya'u ko baki yaki rufuwa dan yaji dadin tafiyarta duk tabi ta cinye masa kayan tireda yaji dadin yada mu'azam yace yabashi lokaci zai nemesa motar ya harba kan titi sosai yake tuki cikin nutsuwa da kwarewa suna hirasu da Malika kida na tashi cikin motar dan tsoka sai ya beko hannu yana tsinkon Malika yana murmushi sanin halinsa na tsokana taki biye masa tace" kaji dashi gira ya daga mata. yana dariya ya maida hankalinsa kan driving yaran kuwa sun sake da Watsime itako sai kallon yada ake gudu da mota takeyi kafin mintina arba'in har sun shigo damagaram su watsime sai zazaro idanu akeyi anga babban birni dan rabonta da garin tun da ta dawo daga Gombe kusan shekara hudu basu ko tsayaba sai Unwala Stores da tafi ya jido musu kayan tande tande ya basu habawa su watsime sai idanu ake zarewa chocolate sukaci da yara iya cinsu da da biskit da ice cream sai ihu take sanyi amma taki daina sha mu'azam dariya kawai yake har burki yakusa kwace masa don shirman Watsime nasakashi nishadi saida Malika ta rungumosa tamasa rada akunne ya kaimata dukan wasa suka bushe da dariya ya dauki hanyar Kano wanwait watsime anci anyi nat sai zaro idanu akeyi ga sanyi Ac na mota na ratsata habawa sai barci harda saleb'arta🤣...✍🏻




🤸🏻‍♀Akwai kafce fah agombe
amma duk da haka sai naga karbuwarsa gun jama'a zan ci gaba idan ya muku zanga sakon ku😆don haka ina so naga
karbuwar Matar Gwamna
👇🏻
*+22796515805*


*insha Allahu zaku rika samun posting sau ukku a sati asabar da litini da alhamis*




Amma sai naga kalar karbuwar Matar gwamna don inada nasiyarwa gabana idan najiku shiru🤣 Aradu sai na aje na koma gefe na Kafta wasan *ZEE BABY HATSABIBIYA RAMLAT RETURN🤸🏻‍♀* amma fah nasiyar wane🤪
















Rahma ce Ummu Fareeesa😘


✍🏻✍🏻✍🏻
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*






*بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________


*Written By*
Real Ladingo😉
Yar mutan Niger




*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*




*Agaskiya bansan yada zan kamanta godiyata ga masoyan matar gwamna ba wallahi ban taba tunanin zaku karbeshi hakaba 🤣🤣🤣Aradu saida nace Ashe dama bansaka number naba amma karku damu Ladingo nagodiya da yada kuke kaunar matar gwamna saidai ina neman Afuwarku korafinku bai karbuba na nadinga yimuku posting kullum hakan bazai samuba abubuwa sunyimun yawa gashi ina book na kudi mu de barshi so ukkun asatin amma kusani Real Ladingo nayinku over kamar yada kukeyin matar gwamna ilove you mazga mazga gunduma gunduma tafka tafka kuji dadinku masoyan matar gwamna💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋*










*Bismillahir Rahamanir Raheem*




*Page* 3⃣




....idanunsa ya zaro yana cike da mamkin me mahaukaciyanan take shirin masa sai sharbar kaku takeyi idanusu ya sarke guri guda zuciyoyinsu suka buga atare " wallahi bazan yadaba akanme zakace mun mahukaciya mekagani na hauka jikina kawai Dan Allah ya jarabeni da sonka tun ban sankaba to bari na nunama haukan ta fadi tana kuka tana dab da cinmasa sojoji sama da mutum biyar sukayi kanta daya ya saita bindiga zai harba mata Mai girma governor ya daka musu tsawa don muryar Noor dinsa gareta gashi irinsu masu tarin makiya abin yayatawa aduniya irinsu bayada wuya cikin basar da shirman yarinyar yace " maza ku dauketa akaita asibiti abata kulawa ta musamman zanzo har hospital d'in domin duba sauran mahaukata yan uwanta ya fice gurin taron Wanda yake cikeda jama'a Wanda Sam hankalinsu bai bado abinda yake faruwaba Maheeda kuka ta fara ganin wani murdedan soja ya dauketa yasakata cikin wata mota ta nufo gun tana kuka amma kafin ta iso motar ta fice daga cikin makarantar da taso taje gun taron tayi bayani tsoro ya hanata baya ta tsaya tana kallon yada ake girmama gwamna da yada ake karamashi kyau tutukan da yakawoma daliba ya bayar da kudade masu yawa har cikin aji aji yarika shiga na manya


da yara barin gurin nayi na bi bayansu watsime babbar hospital din gombe suka nufa da ita sai ihu take tana kukan takaici wannan sojan da ke tare da ita wata irin tsawa ya buga mata wacce fitsari ya kusa zubo mata babu shiri tayi shiru jikinta na rawa har suka iso hospital din yana rike da bindinga sai idanu yake zarowa ya buga mata tsawa ta fito tana gaba yana binta suka shiga har cikin reception suna shiga nurse biyu suka taresu don har ga Allah sun zata batada hankali magana yai musu dayar atsorace take haka suka damketa akayi bangaran mahaukata da ita sai kuka take dayar tace" insha Allah wannan da wuri zata warke tunda tana kuka yarinya kyakywa gani sun kaita wani daki da wasu irin na'urori yasa hamklinta tashi sai ga doctor yashigo da wata zungureriyar Allura ahannusa tace " Dan Allah kumun rai narantse muku da Allah inada hankali ni ba mahaukaciya bace kwalliyar garinmu nayi idanu Dr ya zuba Mata yana karanta yanayin yarinyar tabbas da hankalin" OK idan ba mahaukaciyaba mai ya kaiki tunkara governor da rana kai tsaka wlh yanzu da ankasheki abanza dan kinci sa'arsa adalin mutumne baya saukin yanke hukunci sai yayi bincike kuka take wiwi tana Kara nadamar sanin wani gwamna arayuwarta


matsowa yayi zai mata Allura ta shiga magiya kar ya mata gwaje gwaje ya fara mata kusan awa biyu ya tabbatar lafiyarta lau zama yayi kusanta " inaso ki fadamun tsakaninki da Allah waye ya turaki gun gwamna idan kin fadamun gaskiya zan barki ki tafiyarki lfy idan kin fadi akasin haka to fah zakiyi ta rayuwa gidan mahaukatane to zabi ya rage naki cikin Kara nadama tana kuka tace" bama gaskiyar sa kadaiba harda asalina zan fadama kuma daga yau ko shine autan maza wallahi Allah na cireshi araina da farko ni sunana Fatima zahara ni haifafiya *garin sarki* wacce take kauyan damagaram a niger mahaifina sunansa Muhammad Bashar Dan dinga mahaifiyata sunanta Aisha Abubakar bafilatanace ta asali gaba da baya daga ita har shi haifafun rugane kauyan gidimouni auran gidane akayi musu da banana Wanda bayan auran da shekara ukku suka bar rigage suka


Dawo garin sarki da zama Abbana kantine gareshi yana sayar da kayan masarufi anan Allah ya basu haihuwar d'a namiji amma baizo da raiba sai bayan shekaru biyu aka haifi yayata Malika wacce ta sami gata da tarbiyya Dan zuwa lokacin iyayan babana suma sun dawa garin sarki tunda bamuda wani Dan uwa abinni bayan haihuwar yayata saida aka shekara bakwai tukun aka haifeni Wanda naji jama'a na yaba kyawun da Allah yayimun duk ni ba fara baceba inada kyau duk da mu talakawane amma iyayanmu basu ragemu da komaiba daga kaina har yau Allah bai sake ba iyayamu haihuwa ba muntaso nida yar uwata cikin gata da kulawa gun iyayanmu da kakanunmu kamar su lashemu munsu tarbiyya daide gwargwado agaskia tun ina yar karamata banaji magana akwai dauke dauken magana Dan nafasawa mutum kai da dutse ni ba wani Abu bane agurina haja kawai tun da na fara tasawa na lagabawa kaina suna da matar gwamna bansan wani gwamna ba haka sai kaiwa naji inason sunan ko gobe kaje *garin sarki* sai kace watsime matar gwamna mail Allo cikin ikon Allah muna dab da zuwa gombe iyayane yawan nasiyar da suka mun Dan sunsa abin ba mai yuwabaneba har na hakura na bar maganar cikin raina yayata tayi karatunta har ta gama secondary school acikin garin damagaram Allah ya hadata da mijin da take aure yanzu mutumin nan gombe ne sun hadune gun auren kawarsu kuma shima iyayansa haifafun *garin sarki* kaddara haihuwarsuce ta maidosu nan gombe da kuma rabon arzikinsu acan sunyi aure cikin so da kaunar juna shekaru


hudu da suka huce ni nayi primary 1 zuwa primary 6 *agarin sarki* yanzu shekara daya da na gama mijin yayata ne ya tsayami ya madoni gombe yanzu a SS 1 nake nan ta bashi labarin abinda yasa ta Mari maheeda da abinda gomna ya cemata har ta bishi da yada take sonsa tsakaninta da Allah


Mamaki me ya cika Dr yakebinta da kallo zufa ta karyo masa Dan yasan ta dauki dala ba ganmo " to agaskiya nasiyar da zan miki ki cire shi aranki Dan ba tsaran kibane kuma abinda kikayi yau kasada ce kikayi da an harbeki fah kuma ba komai ya janyo miki wannan sai kwalliyar hauka da kikeyi to ya kamata kinutso ki waye kinfa fara zama budurwa shekara sha hudu nasiya yai mata sosai tayi masa Alkawalin ba ita ba gomna ta rabu dashi har abadan tare suka fito ya bata dubu daya yace ta hau abin hawa amma fur taki amsa yayi yai takiya daket ta yada ya dauketa amota ya kaita har kofar get din gidansu tayi ta masa godiya yaja ya tafi ta shiga gida ko sallama babu ta fado parlon kamar anjehota


Malika na zaune tana waya ta ganta kan kujera ta fada ta fashe da kuka Dan abin yana mata ciwo gashi duk da karamcin shekarunta tana jin son gwamna da ta hada idanu dashi ga muryasa ma dadin gaske lokacin da taji na maganar karsu kuskaura su tabata Malika ta kalleta " Teemah lafiya ina jakar makarntarki tashi tayi cikin shashekar kuka tazo ta rungume malika ta labarta mata duk abinda ya faru hankalin malika yayi mugun tashi mutuka ta rungume el uwata suna kuka tare ba mai lallashin wani saida sukaga shuriem da Rasheed sun fara kuka suka gyale malika tayi ta lallashinta Akan ta fita sabgar gwamna ba santabane kar aje kasheta danma adaline yanada tausayi da wanine yana kallo za'a kasheki abanza" Dan Allah ki nutsu Ashe duk


Yada na hanaki kwalliyar hauka idan kin fita sai kinyi? " Aunty kiyi hakuri daga yau na nutsu ba ruwana dashi kuma zan kame kaina insha Allah na maida hankalina gun karatuna nacikawa Abbana burinsa mik'ewa tayi ta shiga bedroom dinta taje tayi wanka ta canzo kaya ta kwanta saman gado tana juyi tarasa meke damunta har bacci ya dauketa Maheeda har gida ta kawo mata Jakarta da yamma tayi mata godiya sosai taje rakata mai gadi ya hanata yace bakin kofar get bazata bakin titi ba Dole ta hakura ta tsaya daga kofar get sukayi sallama ta hango wasu mutane suna nuno gidan amma ganin gidaje ukkune jere yasa juya ta koma cikin bata Jima da zamaba mai koya mata turanci yazo ya koya mata sai dab da magrib ya tafi taje tayi sallah Dan shida kansa yayi mamakin yada yau ta nutsu tayi karatu niko nace hammm ai dole😅


**********


Misalin 11:00pm na dare zaune yake da farin gilashi manne kan fuskarshi Laptop gabansa yana dannawa sai murmushi yake Saki tana zaune kusansa " my man shiru bai amsaba saboda hankalinsa Akan abinda yake dubawa kana ganinsa afarin cikin yake jikinsa ta kwanto ta cire gilashin idonsa tana kallonsa" my man nawan jimana meye yatafinmin da hankalinka haka murmushi yai ya tsayar da abunda yake ya Kara janyota jikinsa cikin amon muryasa mai zaki yai k'asa da murya ya Dora bakinsa saman kunneta"my bintuna ya akayi ko rigimarce ta motso? rumgumesa tayi tana dariya shafar kitson kanta yai suna kallon junansu suna murmushi kiss ya sakarmata saman lips d'inta " my man nawan gira ya daga mata sakone yashigo cikin wayarsa kafin ya dauki wayar kira yashigo yana rungume da ita ya dauki wayar yai picking ya Kara akunnesa" hello yes gud hakan yayi ina godiya babu adadi daganan ya tsinke kiran


wata wayar ta sake daukan ruri ya kalli screen d'in wayar ganin mai kiran cikin rawar jiki ya dauki wayar yayi picking " Aslam hajiyarmu Allah yakara miki lafiya da tsawon rai kome tace yayi dariya niko nace Dama yana dariya Yajima yana magana yaba bintu ta amsa cikin girmamawa tana gisheta " hajiyarmu wlh duk sunyi bacci gobe akwai school ne? eh har Rudat tayi bacci yanzu ta gamamun rigima tayi bacci hannusa ya zura cikin rigarta yana lalubarta da sunsunata duk ta dabarbarce Dole ta matsa daga jikinsa tayi nesa dashi tana amsa wayar shiko murmushi yayi ya cigaba da abinda yake a Laptop sai murmushi yakeyi tajima suna hira da surukartata mai dattaku sukayi sallama ta ba man dinta sukaci gaba da hirasu sun Jima kafin suyi sallama ya kalli bintu " my tauraruwar zuciyata bacci nakeji kinsan fah gobe inada tafi ya fada yana kashe Laptop ya Mike tsaye ya ware mata hannayansa kafada ta makale" Allah my man sai ka daukeni matsawa yai kusanta ya sunkuya ya ciccibi abarsa tana dariya ta rikeshi gama bedroom d'insa ya nufa da ita " my bintuna kinfiye wayo wlh kiss ta masa awuya " to my man menayi kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login