Showing 90001 words to 93000 words out of 129912 words

Chapter 31 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt

24 Nov 2024

5813

da yara sai wasan guje guje suka wuni sunayi da malaminsu yazo ne suka tafi daukan karatun Alqura'ani mai girma. da dare game sukayi har lokacin bacci Bintu dariya kawai take musu teemah bayan taje gidanta ta daidaita komai ta koma part din Bintu tace Ana zata kwana.


************************************


Bayan kwana tara kwanan gwamna tara baya gari wanda ba a Abujar kadai suke ba sunyi yawo garuruwa da dama baya samun kiran matansa akai akai amma yana kokarin kebewa yayi hira dasu teemah tayi ta zuba masa shagwaba da sangarta wani lokacin gaban Bintu tayi ta musu dariya Bintu ma idan ya kirata ba laifi tana Kara bashi gwarin gwiwa da Addu'ar dawowa lfy. tunda Aliyu ya tafi teemah part din Bintu take kwana ita da Muneerat da Raudah suyi ta shirmansu teemah da Bintu sun hade kansu abin gwani ban sha'awa damuwarsu daya mijinsu daga kwana hudu har kwana 9 bai zoba. Mamu yayar bintu da tazo Tasha mamakin lamarin dan bata taba tunanin bintu zata Saki ranta da teemah su hade kansu ba ku gidansu bintun da suka tafi mahaifiyar bintun taji dadi sosai Maheeda ansaka ranar auransu da Nuradeen wata biyu masu zuwa insha Allah Safina har gidan gwamna tazo taciwa teemah mutumci Sojojin gidan suka hanata shiga dan Aliyu yace duk Wanda yabar matar sanetor Nuradeen tazo gidansa yasan gabar.sai gidansu maheeda taje ta musu tijara maheeda zata Rama iyayanta suka hanata ta Kari iya shegenta ta fito tana kuka dan bata taba zaton yarinyar karama bace haka kuma kyakyawa.bangaran masa'uda jiki yaki dadi bataci bata sha sai kiran Aliyu mahaifinta hankalinsa yayi mugun tashi gashi ko ya kira Aliyun baya dauka gashi sai aman jini masa'uda take kai tsaye ya tafi


gidansu Aliyu yana kuka da idanunsu ya roki Abba Muhammad da Hajiyarsu Aliyu su saka baki dansu ya auri Masa'uda karta mutu ita daya gareshi. jin haka suka nemi ya kaisu suga yarinyar a hospital wlh saida suka zubar da hawaye nan take Abba ya kirayi Aliyu ya sheda masa ayau zai daura masa aure da yarinyar da yake tozartawa gashi tana shirin mutuwa dalilin sonsa. iya tashin hankali ya shiga amma bazai iya gardama da mahaifinsa ba yace Allah yasa haka yafi Alheri Ana Abba yaba masa'uda wayar aka Kara mata akunne Aliyu yamata magana yace "tayi hakuri yau zai aureta karta kashe kanta dominsa zaima iyayansa biyayya ya aureta. Ana take taji dadi sai gata azaune tana dariya hadi da kuka tana musu godiya aranar kuwa aka daura Auran Aliyu da masa'uda Akan sadaki nera dubu dari biyar Wanda mahaifin Aliyun ya biya. Masa'uda saida ta suma dan Murna Tarasa inda zata saka ranta gari kuwa ya sake dauka Aliyu Muhammad Damba yake auran Jihadi ya Auri diyar Ibrahim mai dala saboda son da take masa tana neman rasa ranta dan mahaifinta da kansa ya shiga gidan radio yana godiya da jinjinawa Aliyu da mahaifansa darajarsu fah tasake linkuwa fiye da da suna Addu'ar Allah ya Kara tsare Gwamna mai Adalci Aliyu kuwa ya shiga tashin hankali dan baisan taya zai kwashe da matansa ba masu masifar kishi gashi Sam bayason yarinyar duk da babu ta inda ta rage. Shiko abinda bai saniba tuni Hajiya da Abba dakansu sukazo har gidan sukayi ma teemah da Bintu nasiya suka fada musu duk abinda yake faruwa na auran da suka karama Aliyu domun ceto ran Yarinyar daurewa sukayi suka Nuna ba komai kuma nasiyar tsaf ta shigesu sunbarwa Allah komai kuma sunji dadin yada sukazo bama suka turo sujeba ko darajar haka bazasu tadawa dansu hankaliba bayan tafiyarsu suka rungume juna Bintu da teemah sukasha kukansu saida teemah tayi zawo Bintu zazzabi haka suka hakura dan aikin gama ya gama Aliyu ya zama mijin Masa'uda.


******


yau ta kama alhamis kwana11 daide da tafiyar Aliyu. teemah ta Saki ranta ita da, Bintu suna sabgar gabansu kowace tayi kitso da kunshi ta gyara jikinta teemah duk ta rame ga Mura da ciwon kai sun San yata, gaba Bintu na mata fadan ta rage shan lemo mai sanyi. da misalin karfe Tara na dare teemah na part din Bintu zaune suna buga game da Asif Bintu na zaune tana musu dariya yada teemah ta dadage Sam basu ji jiniyaba ko buga kofa sai sallamar Aliyu sukaji. yaran suka Mike da gudu sukayi kansa jikinsa suka fada suna murna" oyoyo dady dagasu yayi daya bayan daya yana dariya" yarana nayi missing dinku kewayesa sukayi sun ririkeshi Rauda ta makaleshi tana dariya daukarta yayi" to ku sakeni na duba my zahara. sakinsa sukayi ya nufi gun bintu ya duba zahara idanu ya kurawa teemah cike da wani yanayi itama shi take kallo yada yake takunsa cikin nutsuwa hawaye ya wanke mata fuska ta lumshe idanunta ta sada kanta. ahankali ya kirata"My Fatimana.bata iya dagowa ba kansa ya dauke ya isa gun Bintu ya ajiye Rauda ya amshi zahara. " my man sannu da zuwa. murmushi yayi yana kissing din zahara " wow zaharana tayi girma ya fada yana Samata lips dinsa bakinta tako wawura tana tsotsa yaran suna dariya. nutsuwa nasama kaina na Mike na nufo gunsu muryata adishe nace"My Haidar sunnu da zuwa ya hanya ban jira amsa ba na kalli anty"Anty bintu na gudu good night ban jiraba na fice inajin muneerat nacewa"Aunty yau bazaki kwana damuba. " dota mura fah nakeyi zaki dauka jiyama ai ban kwanaba. Rauda ta biyota da gudu" momy agurinki zan kwana. "Dole na dauketa muka tafi part Dina Aliyu bintu yaba zahara ya nufi bedroom dinsa taba muneerat ita tabishi yana cire kayansa ta shigo. bathroom ta wuce ta hada masa ruwan wanka ta fito.


murmushi ya sakar mata ya janyota jikinsa" muje kimun wanka my bintu. batayi magana ba tajanye jikinta tajashi bathroom din itace ta masa wankan fuskarta babu walwala haka ta shiryashi tsaf. cikin kananun kaya suka fito kan dinning ta kaishi ta ciyar dashi bai wani ci sosai ba. bayan son dawo parlo ya nufi part din teemah. temmah ko tana zuwa tayi shirin bacci dan mura na damunta sosai idan dare ya raba bata iya bacci sai tari ga zazzabi shiyasa take kwanciya da wuri ta samu bacci. tana zauwa tayi shirin kwanciya a bedroom dinta ta haye gadonta tayi kwanciyarta tana rungume da Rauda. bayan taci kukanta kishin masa'uda take sosai duk tasan bayin Aliyun bane amma idan ta tuna Aliyu zai mata abinda yake mata gashi itama kyakyawace ta hada duk abinda namiji yake nema gun mace tanada sai taji hankalinta ya tashi tasan kuma Dole Aliyu zaiyi zauna da ita tunda ta zama matarshi ta sunnah abin na damunta sai dai bataja da ikon Allah haka kaddarata tazo zama da kishiyoyi. lokacin da Aliyu


ya shigo har tayi bacci tana rungume da Raudah wata figigiyar rigar bacci ce jikinta yan matasan santala santalan cinyoyinta duk awaje saman gadon ya hauro ya janye Raufa gefe ya rungumeta gam yana sabke ajiyar zuciya ya kura mata idanu yada ta rame saide tayi fari ta Kara kyau kirjinta ya Kara cikowa dam dam. Kara rungumeta yayi yana shafa fuskarta yana murza tafin hannunta yana sakar mata kiss ta ko ina." wow my Amaryata wlh kullum Kara kyau kike kitsonki da kunshi sunyi kyau jibi zansha sweet breast na koshi wlh nayi missing dinsu sosai ya fada yana kissing dinsu ariga yanda suke dam atsaye."my yar babyna tashi na ganki nayi missing dinki dayawa ya fada yana kissing din wuyanta yana murza tafin hannunta ya sakar mata nauyinsa yana lumshe idanunsa jikinta ko ina laushi yakeji.ga wani fitinanan kamshi da takeyi ahankali ta bude idanu ta kalleshi yana tsotsar wuyanta ta shagwabe fuska zaune ya meke tana jikinsa"my Aliyu nah. bacci nakeyi ka tadani. ta Kare maganar kuka na kufce mata ta rungumeshi gam tana kiransa"My chocolate meyasa Masa'uda zata shigo rayuwarmu meyasa take Sonka meyasa ta rage mana yaruwarmu nida Anty Bintu my Haidar zuciyata ta kasa jure hakan ya zanyi da azababban kishinka jinake kamar zuciyata zata buga wayyo my chocolatyna ina Sonka."oh my God wlh nide yarinyarnan tajamun masifa ni ba sonta nakeba kaddara ce kawai ta hada auranmu da ita tana neman kashemun matata abanza yo ina dalili yi hakuri my Noor wlh bana Sonta agigice ya sabko daga saman gadon da ita ajikinsa yana rungume da ita ya fito k'asa ya sabko tana rusar kuka yarasa ya zaimata kwantar da ita yayi ya nufi kitchen ya dauko drinks ya haye samanta ya tallabo kanta"My teemana amshi kisha kiji sanyi ya fara bata drinks din tana sha dan kwana biyu shine ruwanta sosai Tasha saida yaga batada niyar Dena sha ya janye mata ya ajiye saman table ya rungumeta gam." My Amaryata don Allah karki zautani kiyi hakuri kar kima kanki illa pls kiyi hakuri ai dai kinsan suwa suka hada auran ko...?"kai ta daga. OK ki rufamun asiri kibar kukan wlh banason kukan.ki kiyi hakuri My Amaryata muma su Abba biyaya wlh bana Sonta ba ruwana da kyanta kokari kawai zanyi na sabke nauyinta da Allah ya doramun ayanzu ba dan soba ko kinaso Allah ya konani...? "Kai na girgiza zuciyata namun daci. "Babyna kinci abunci? "Naci my chocolate. murmushi ya Saki"babyna ki ajiye hankalinki kalli yanda kika rame mura ta kamamun ke muryaki ta dishi bari na dan baki magani.ya fada yana tallabo kanta ya had'e bakinsu yana kissing dinta cikin nutsuwa yake tsotsar bakinta yana hadawa da hakoranta yana kamo k'asan labbenta. sosai teemah takejin dadin tsotsar ta mannesa tana tandar yawunsa. kusan 4 minute yayi yana shan bakinta ta narke masa ajiki ya zare bakinsa anata."Wayyo my chocolate ka dagani kamun nauyi dariya yayi ya dagata ya dauki abarsa ya Goya abayansa yana mata yada zatayi dariya aikuwa sai dariya take tana shafa kansa"wayyo My Gwamna nah wlh bazan iya rayuwa babu


kai ba. "Wayyo my duniyar dadina wlh nima bazan iya rayuwa babu keba Allah yabarmun Babyna Noor. Kara makaleshi tayi ta zura harshenta kunnesa tana tsotsa tana shafa kirjinshi ahaka suka isa bedroom dinsa ya kaita duk ta kashe masa jikinsa tana bayansa ya duka ya bude Dirowar makeken gadonsa ya dauko magani har yanzu tsotsar kunnesa take tana sabke masa numfashi cikin kunnensa idanu ya lumshe ya Mike tsaye. "Ashhh my babyn Haidar ki bari mana zan zauce wayyo my heartbeat kibari zan fara kuka ya fada a shagwabe. bakinta ta cire akunnensa tana lumshe idanunta ta kwantar da kanta gadon bayansa ta zagaye hannunwanta kirjinshi. "My chocolatyna wlh ina Sonka ba kadan ba. sabkota yay yana rungume da ita ya zauna ya ballo maganin mura"muryasa can k'asa yace"yar babyna kina tari? "inayi Mijina wayyo my Haidar ni banason magani kaine maganina. abakinsa yasaka magani ya Kara shigar da ita jikinsa. "Sorry babyna amshi ki tsotsa ahaka yawun mijinki shine ruwan wanna shegiyar mura daga yau idan bata barkiba zata sani. shagabewa nayi ina turo baki"wayyo My Gwamna nah. da sauri ya tallabo kanta ya had'e bakinmu.


anutse nake tsotsar maganin saman harshensa ina hadiyewa yana shafamun kaina muna kallon kwayar idanun junanmu ban tantance ba har na shanye maganin ina tsotsar laulausan harshensa sai ji nayi ya zare bakinsa yana dariya. "Babyna kwadan yawu yami ki yawa. kunya naji na boye kaina kirjinshi ina shakar daddadan kamshin turaransa. Aliyu rungumeta yayi sosai yana dan mata tausa da
shafa kanta da kunshin hannunta ya zuba mata idanu cike da tsantsar kaunarta jiyake kamar ya hadiyeta sai kara shigar da ita jikinsa yake yana hura mata iskar bakinsa sai gata har tayi bacci tana sabke ajiyar zuciya tana makale dashi. murmushi ya Saki ya janyeta dam ya kwantar da ita ya to feta da Addu'a ya lulubeta da blanket. "rigimamar Amaryata my Noor. ya sunkuya ya mata kiss akirjinta wayarsa ta dauki ringing ya dago ya rage gudun Ac saboda yada teemah take fama da mura. ya ciro wayar aljihunsa ya zubama wayar manyan idanunsa ganin masa'uda ce yaja tsaki ya dafe kansa. "oh my god yay picking ya kara akunne" ke bakida tunani ne ya zaki kirani yanzu ina tare da matana nace miki gobe zanzo na dubaki ko ba shike nan ba.? daga can cikin sanyi murya tace"My love kayi hakuri dama dan naji lafiyar kane wlh nakasa nutsuwa Alhmdllh tunda kazo lfy dama dan na maka sannu da zuwa kayi hakuri mijina wlh naji dadin jinka cikin koshin lfy good night Allah huta gajiya ilove u my love ta sakar masa, kiss ta wayar ta tsinke Kiran. baki ya tabe yaja tsaki ya kunna ma teemah futilar gefen gado yaje dakinta ya dauko Raudah ya runguma mata ita yama Rauda Addu'a ya Mata kiss.ya kashe musu wutar dakin yaja musu kofar ya sabko. ya nufi part din Bintu. lokacin da ya shigo shadayan dare lokacin bintu ta kora yaran sun kwanta. dakin yaran ya nufa har sunyi bacci dan yau teemah ta basu wuya wasan tserere sukayi Sosai bayan ya fito dakin yaran yaje bedroom dinsa yayi shirin bacci ya nufi dakin bintu dan yau yaga itama


fushi take sosai.akwance ya sameta har tayi shirin bacci. gadon ya hauro ya rongumeta banza ta masa" my bintu dan Allah kiyi hakuri wlh banason yarinyar kutayani yin biyayya pls my bintuna kibar fushi dani tunda nazo baki wani kulani ai kinsan ba laifi na bane Dole tasa zan zauna da yarinyar wlh ni ku biyu ne kadai azuciyata banajin zan sake son wata bayan my Bintu da my zahara wlh kukadai na taba so azuciyata ita waccan ceton rai kawai zanyi wlh bana Sonta ku yarda dani. kinji my tauraruwar zuciyata ya fada ashagwabe. murmushin karfin hali tayi" Ok naji Allah baka ikon yin adalci. "my Bintuna wlh shiyasa nake mugun sonki uwar gida sarautar mata kin huce ko...? "to my man ya zanyi kaddarata ce zama da kishiyoyi kuma ni ina Sonka bazanso haukan kishi yasa nabar mijina Wanda ya budeni na budeshi uban 'ya'yana biyar bansan Me zan haifama nan gaba ba.


Wani irin farin cikine ya kama Aliyu ya rungumeta "I love u my bintuna ya fada yana had'e bakinsu ya shiga bata wani irin kissing da murzata ta ko ina ba ruwansa da zubewar nonota haka yake murzasu sama sama yanda bazai matso ruwaba. lokaci kadan ya dimautata suka Lula duniyar ma'aurata sosai yake kashe arna yau tayi kokarin masa yada yakeso amma ina Allah bai bata wannan damarba saide shasheka tana nishi dan sosai takejin dadin yada yake saduwa da ita sai bi da ita yake kwana kwana shikam yanajin dadinsa sosai sai gurnani yake kasa-kasa yana kashe arna da kyau amma koda wasa bai nemi ta masa abinda yake soba shima bai mata ba sai kusan karfe daya ya gamsu sosai ya barta dan abukace yake kwanaki Tara da yayi bayanan saida yaji gam ya barta atare sukayi wanka suka kwanta rungume da juna dan yau bacci yakeji sosai bai yi sallah nafila ba ya rungume bintunsa suka kwanta bacci Asuba ta gari.


***
washe gari tunda sukayi sallah Asubah Aliyu ya koma bacci Bintu na zaune tana shayar da zahara wacce ta gama mata wanka ta shiyar cikin kayan sanyi sai kallonta zahara take tana tsotsar nono. Bintu tayi murmushi" wannan yarinyar so kike ki ganeni ko. Wayar Aliyu ce wacce ya kunna bayan ya dawo daga masallaci ta dauki ruri Bintu ta Mike ta dauko tana kallon screen d'in wayar taga sunan Masa'uda na yawo Bakin gadon tazo ta zauna tana bubuga kirjinshi"hamm my man matarka na kiran ka idanu ya bude ya kalleta" My Bintu wa ke kirana? da uwar safiya haka? ya fada yana amsar wayar ganin mai kiran ya had'e face ya kashe kiran yaja tsaki ya ajiye wayar ya shige cikin blanket. Bintu ta bude baki zata masa magana. kiran ya sake shigowa. ta tsinto muryasa, yana cewa" wlh banason damuwa Pls My Bintuna ki dauka........ ✍🏻
💃🏻Real Ladingo yar Janafty😘


Sai zuwa Alhamis zaku jini






Rahma ummu fareesa ce...✍🏻




*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*








*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________






*Written By*
Rahma AbdulNasir
Yar mutan Niger🤙🏻




*Uwa mabada mama Janafty, kaunarki gareni daban take, Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf.👌🏻😘*








*Bismillahir Rahamanir Raheem.*






*Page 3⃣9⃣*




....Banza Bintu tai masa, taci gaba da shayar da Zahra, wayar ta nata ringing. yana daga cikin blanket yace "My Bintu ki ɗauka mana. "Saboda me zan dauka wlh bazan ɗauka ba, haba dan Allah! wai ina dalili tunda ta samu abinda take so ka aureta idan tayi hakuri ai zaku haɗu, kuma gidan zata shigo meye na kiran da uwar safiya."


Murmushi ya saki yana juyi cikin blanket, yace"My Bintuna nima shi nagani, an bo an takurawa mijinku ko? Banza Bintu ta masa ta mike ta kwantar da zahara agadon ta, ta hauro saman bed ɗin ta kwanta ko kallonsa batayi ba, ta lumshe idanunta. Kansa ya leko ya sanya hannunsa ya janyota cikin blanket din ya rungumeta. "My Bintuna fushi kikayi duk ban daukan ba? "Nifa banyi fushi ba, kuma ni meye nawa dan ta kira mijinta, ai ba yau aka faramun kishiya ba bare na damu.


Ya sakar mata ya matseta ya fara rikita mata jiki da salonsa, yana mata abinda zatayi dariya, tana makaleshi haka ya samu ta sake har suka koma bacci manne da junansu. Ƙarfe bakwai da rabi Bintu ta zame jikinta ta sabko ta shirya jikinta ta fito, lokacin yaranta har sun gama breakfast, Asma'u ta gama shiryasu tsaf cikin uniform, tana fitowa Asama'u tana rike da hannu Raudah tana bude mata chocolate, Bintu ta iso tana murmushi da gudu suka nufota. Ta waremusu hannayenta su duka suka fada jikinta, suka hada baki wajan cewa "umma good morning." "Morning yaran Albarka," Rauda tana gurin Asma'u tana kallonsu, Asma'u tace"hajiya barka da safiya" Bintu ta amsa cikin sakin fuska tace"My Rauda zo mana yaushe momynki ta kawoki? baki ta turo"momy ɗazu ta kawoni ita tamun wanka, momy ina dadyna? "kije makaranta ki dawo zaki ganshin baccin gajiya yake, ƴar gidan Fatima gurin bintu tazo.


Ta dauketa tana mata kiss wayar Asma'u ta dauki ringing, ta kalli bintu"Hajiya lokaci yayi direba na kira." "Ok

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login