Showing 39001 words to 42000 words out of 129912 words
Chapter 14 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt
kinga yayi miki shiru to kekuma kiyi kokarin kiga kinsakashi yayi magana ko bayaso kikuma yi hakuri da abokiyar zamanki fatima bintu batada matsala da ta wuce zaku zauna lafiya kuyita hakuri da juna dan Allah karku tadama mijinku hankali kunga ba kullum zai kasansace tare dakuba hidima tayi masa yawa hakkin Al'ummah dubu da dubune akansa birni da kauye dan Allah ku kasance masu sakashi farin ciki da kwantar masa hankali da karfafa masa, kwarin gwiwa
duk kasancewarki yarinya nasan kinada ilimi kin fito daga gidan tarbiyya kuma kinsan Abu mai kyau da, maras kyau ina Alfahari dake kasancewarki surukata ina kaunarki yada kike kaunar yarona tsakani da Allah badan komai nasaba samun irinku keda yayarki Bintu zaiyi wuya Allah ya muku Albarka ya hada kanku jikina yayi mugun sanyi da jin wannan kalamai bakin tsohuwa mai dattaku da kamala cikin girmamawa nace"mummy insha Allah babu wata matsala zamuyi duk yada kikeso"yauwa Allah ya miki Albarka ta fada tana rumgumeni Sajida dariya tayi"su hajjaju ansamu suruka sai malle akeyi Aliyu ne daga can yace"wlh idan bakiyi wasaba yanzu zaki koma gidanku dariya hajiya tayi "Sajida kushiga ciki ko ta sake gunki dota kushiga ciki mik'ewa nayi jikina sanyi karai Sajida ta kama hannuta suka tafi waiwayo Aliyu tayi karaf idanunsu ya sark'e da juna yana binta da wani mayan kallo dan yau yayi niya ajikinsa zata kwana baki ta turo ta juya murmushi ya saki ya tura hannusa cikin sumar kansa yana shafawa Aminullah ya bushe da dariya ya nufi gun hajiya ya zauna ya rumgumota"hajiyarmu wlh Yayamun ya fada soyayya mai zurfi kallifa hararasa Aliyu yayi ya had'e face ya tafiya yayi alwalla lokacin sallah ya gabato" Aminullah kafiye zolaya to ina ruwanka da sha'aninsu"hajiyarmu wai Abbu sai yaushe zaizo ko na bishi Damba ne. yaufa kwana biyu" jikin tsufa kafa san ba lafiya ce da shiba amma sai yace idan yatafi sai yayi kwanaki ai gobe zamu da direba muzo dashi ko Aliyu yaje ya kawoshi" Allah ya kaimu habibu naji yace gobe shima zai tafi Damba ina yaran suzo mutafi kausar ita ta zauna kiransu yayi sai gasu"kausar zaki zauna gun hajiyarmu? " eh ina gunta bana zuwa gida dariya yayi yama hajiya sallama yaranma suka mata" amaryarmu na tafi ya fada yana wucewa dariya hajiya tayi" batajiba mik'ewa tayi taje tayi shirin sallah su Teemah suna bedroom Sajida namata surutu sai dariya take ta saki jikinta Kiran sallahr magarib ne ya katse musu hira Sajida ta gwadama teemah toilet ta shiga ta dauro alwalla ta fito Sajida ta shimfida mata darduma ta yane kanta da gyale ta tayar da sallah Sajida ta kwance dan tana hutu kallon teemah take yada Allah yayi mata tsantsar kyau duk ba fara bace chocolat colour ce amma tanada mutikar kyau tana gamawa Sajida tace "Aunty wlh kina da kyau mutika koni fari kawai zan gwada miki teemah tace" kai Sajida wlh idan kikacemun anty kunya nakeji kinfa girmeni sosai "to ya zanyi tunda Allah ya baki ai momy ma zan rika cemaki dariya sukayi sukaci GABA da hirasu cikin dubara teemah take tambayar Sajida ko me da me yake batawa Aliyu rai tako zane mata tas dake shegen surutu gareta suna cikin hira akayi Kiran sallah isha teemah ta Mike tayi bangaran Aliyu ma yana Alwalla ya tafi masallacin jikin gidansu ko ina sojojine ke shawagi saboda tsaro bai fitiba saida akai sallah isha lafiyayan abuncine hajiya tasa aka girka an gama komai anjera akan dining yana shigowa hajiya ta kama hannusa ta kaishi ya zauna ta kirawo su Sajida teemah akunyace ta zauna hajiya da kanta tayi serving d'insu miyar zallar kwaine da hanta da koda sunji kayan lambu sai uban kalshi ke tashi sai shinkafa yar makkah fara tas da ita taji mai da dankalin turawa wajan dahuwa sai kamshi ke tashi teemah kamar ta nutse dan kunya ta kasa ci Aliyu kuwa sai kwasar gara yake saboda babu abinda yakeso sama da girkinan sai tuwon semon daket hajiya ta daure ta matsa mata ta danci kadan tasha fruit kausar sai surutu take zuba mata bayan sun gama ne Aliyu yace su tafi teemah taba hajiya turarukan da ta kawo mata tayi mutikar farin ciki sosai ta rumgumeta tana saka mata Albarka Aliyu na tsaye sai kallonsu yake yana murmushi dan ya matsu ya keb'e da yar babynsa kofar parlon aka tura aka shigo shashekar kukan bintu yaji tana rumgume da zahara juyowa yayi yana kallonta cike da mamaki hajiyama kallonta take teemah da bata san ko wacece ba itama kallonta gunta Aliyun ya nufa hajiyama ta bishi tana Fatima lfy teemah gunsu ta nufa ta tsaya kusan Aliyu zaiyi magana ya tsinto muryar bintu tana cewa"Aliyu ga gawar yarka ta mutu arikice jikinsa na kerrrma ya riko bintu ita da yar ya rumgume"don girman Allah bintu........... ✍🏻
Rahma ce ummu Fareesa😘
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________
*Written By*
Ladingo Yar ilu😉
Yar mutan Niger
*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*
*Afuwa makaranta Pagen jiya nayi mistake nace Teemah batasan bintu ba alhalin ta Santa bintu ce batasan Teemah ba sabode idan zata amsar Sadaka Niqab take sawa bintu bata taba ganin fuskarta ba Teemah ko tasan bintu Afuwa jiya kaina ya dauki chajine🤣🤣🤣🤣*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page 1⃣8⃣*
....."meyasami yarinyata mafi soyuwa azuciyata cikin shashekar kuka Bintu tace"bayan fitarka zazzabi ya rufeta jikinta ya dauki wani irin zafi sai rawar sanyi takeyi arikice na kira numberka amma baka dauka har nagaji da kira na kirayi doctor Family cikin yan mutuna ya ISO ya fara bata temokon gagawa cikin lokaci kadan zazzabin ya sauka ya tafi ya kawomun irin magugunan da zan bata na bata tasha sai kuka take narasa ya zanyi idan nakira baka dauka Habibullah ma na kirashi amma bai daukaba daket bayan Nasamu tayi bacci hankali ya dan kwanta har bayan isha bata farkaba shine na dubata na dauketa domin nabata nono amma naga bata numfashi nasake kiranka baka daukaba hankalina ya sake tashi na kirayi Aminullah ina tambayarsa ko lafiya yacemun lafiya kazo gaishe da hajiya ne amma kabar wayoyinka cikin mota shima bai ganka da waya ba shine nace akawoni tunda bansan zuwanka gidaba "innalillahi wa'innah ilaihir raji'un my zahara Allah ya jikinki Teemah duk taji zafin irin rumgumar da Aliyu yama Bintu amma tausayin mutuwar yarinyar ya tsaya mata arai zata isa
gunsu Hajiya ta janyota gunin Bintu bata lura da itaba bedroom dinta ta shigar da ita bakin gado ta zaunar da ita" dota yi hakuri yanzu adamuwa suke zauna ina zuwa kinji kai na daga mata ta fice tana zowa ta isko Aliyu ya amshi zahara ya rumgumeta hajiya tace"Aliyu hakuri zamuyi Allah da ya baku ita shine ya amshi abunsa kawota yanzu awanketa akaita na kwancinta na gaskiya amsarta hajiya tayi ta tafi yimata wanka bintu ta fashe da kuka Aliyu ya janyota suka zauna ya rumgumeta yana lallashinta Sajida tashi tayi ta nufi gun teemah janyeta yayi ya Mike yaje ya dauko wayarsa domin Kiran tsurarun mutane ya fada musu anyi masa rasuwa har ya rike kofa zai bude hajiya ta kado da gudu zahara na tsala kuka amutikar rikice Bintu ta Mike tsaye jikinta na rawa Aliyu ai da gudu ya dawo suna rigai rigai da bintu ya amshe zahara ya rumgumeta yana sunsunata sai kuka take lips dinsa ya samata abaki tako yi shiru tana tsotsa yana buga bayanta hajiya tace" amma bintu kin cika shasha da damunace
fah ta dauki yarki kikace ta mutu rumgume hajiya tayi tana cikin farin ciki "hajiya kiyi hakuri wlh nazata mutuwace tunda bata motsi kuma ni banyi tunani. sake Kiran likata dariya hajiya tayi taja bintu suka zauna tana kwantar mata hankali da kwatanta mata yada damuna take daukar yaro ta kalli Aliyu da ya d'age yaba zahara labbasan tana tsotsa "Aliyu zo kawo mata yarta mana gunsu ya ISO ya zare bakinsa ta tsala kuka yaba bintu ita ya zauna kusanta"yanzu da kinsa an binnemun yarinya da rai yanzu fa da sanarwa ce zansa ayi shayar da zahara ta fara ta kallesa "wlh na rudene kayi hakuri naga bata numfashi hajiya tace maza ku tashi ku tafi gida kun baromun jikoki su kadai agida murmushi bintu tayi zahara saida tasha ta koshi bacci ya dauketa Aliyu ya Mike ya nufi d'akin hajiya Teemah tana zaune suna hira sama sama ita da Sajida idanu suka hada ya sakar mata murmushi Sajida ta Mike ta fice bakin gadon ya zauna bakinta na rawa cikin siririyar murya tace" My Haidar sannu Allah ya jikinta ya baku hakurin rashi amma ya zakabar Aunty kazo nan ta fada idanunta sun ciki da hawaye " oh my god janyota yayi ya rumgumeta yana sunsunata shiru tayi dan begensa ya cika ruhinta kara rumgumesa tayi shima kara shigar da ita jikinsa yayi yana
sabke ajiyar zuciya ya janye mayafinta yana shafar wuyanta ya dora bakinsa saman kunneta cikin kasalalar murya yace"My Noor karkiyi kuka yarki bata mutuba da sauri ta dago kanta ta kalleshi gira ya daga mata ya maida bakinsa kunnenta "i love u yar babyna kiyi hakuri yau bazan samu yada naso ba amma zanyi k'ok'arin mu kasance gaba daya nan da yan kwanaki ya fada yana tsotsar kunneta idanu ta lumshe tana shafar wuyansa tana kara makaleshi ashagwab'e tace"My chocolatyna" Na'am my heartbeat kinason mijinki yau kusa dake mu kwana tare yau zaki kwanta jikina kiyi bacci mai dadi kina so ko? yar babyn Aliyu shiru tayi kanta ya tallabo ya zuba mata lumsassun idanunsa cikin raunaniyar murya ya kirata "My Noor ya babyna bude idanunki muyi magana please my sona kinji ya karasa maganar
asjagwab'e wani irin yarrr taji idanuta ta bude ta kallesa cikin yanayin shaukin sosan da yagama narka mata zuciya take kallonsa cikin kissa da kisisina tace"my chocolatyna sonka yamun yamawa banason ko kiftawa nayi idan ina kallonka my Haidar amma Dole zan hakura da hurumin da ba nawaba ka tashi ku tafi gida da Aunty ku kula da yarku sai kasa boos ya maidani gida idan da rabon zan sake ganinka zan ganga zuciyata ta yaudare ni da tasamun son abinda bana samuba ta fada tana fashewa da kuka ta kifa kanta saman kirjinshi tana ririkeshi"my chocolatyna arikice ya kwantar da ita saman gadon ya bi bayanta ya rumgumeta gam jikinsa na rawa yama rasa ina zaisata" Ya Salam Allah gani gareka don Allah my noor yar babyna kiyi shiru kara makaleshi tayi tana kiransa"My Haidar zuciyata ciwo takemun da sauri yamata rumfa da faffadan kirjinsa ya dago kanta ya had'e bakinsu yana bata wata irin sumba yana shafar kitson kanta yana
kwankwala mata kunne lalausan harshenta ya kamo yana tsotsa cikin kwarewa kansa ta rike ta kamo NASA harshen tana tsotsa idanunta lumshe ahankali yake zuba mata miyau d'insa tana lasa saida ya bari ta shanye ya fara mata wata irin tsotsa tsakiyar bakinta yana hadawa da labbanta gabaki daya yagigita teemah sai wata irin mimmik'ewa take tana kara makalesa maganar hajiyace ta dawo da Aliyu duniyar da ya lula ta kissing d'in teemarsa bakinsa ya zare anata ya janye jikinsa ya dauketa cak yayi zaune da ita mayafinta ya yafa mata jikinta ya mutu sam bazata iya masa rigima ba duk da tanajin ciwon tafiyar da zaiyi ya barta rumgumeta yayi lamo tayi jikinsa tayi lawas sai sunne sunne take ta rumgumeshi ta boye kanta kirjinsa hajiya yaji tana cewa"Aliyu har yanzu a bathroom kake shiru bai amsaba ya kalli teemah muryasa k'asa yace"my noor zaki kwana dani ko gida zaki?jikina na janye na matsa ina bashi amsa" gida zani murmushi ya saki dan yasan fadi kawai tayi mik'ewa, yayi ya nufota da gudu tayi bathroom ta rufo murmushi ya saki ya kalli wayarta ajiye kai ya girgiza ya gyara nutsuwarsa ya fito hajiya tace "Aliyu ka jima ku tafi dare yayi ta fada tana daga masa gira ya ganota shima da gira da idanu ya mata nuni za'a zo akai teemah gida gun bintu ya nufa "tashi mu tafi bintu ta amshi zahara hannun sajida" momy gube zanzo insha Allah murmushi Bintu tayi? " to Sajida uwar yan karya nafa sanki sai kinzo d'in dariya tayi"kawuna dan Allah kaima d'azu ba na fadama zanzo ba ka gayama momy murmushi yayi bintu tama hajiya sallama suka fice Sajida ta rakaso da kausar sai surutu take tana tambayar ina Auntynta mai kyau ba Wanda ya kulata tun kafin su isa aka bude musu mota suka shiga saida motocin suka bar gidan Sajida suka komo
sunajin karan jiniya ta karde ko ina na layin Sajida ta bugewa kausar baki "wlh idan baki gyara bakinki yabar surutuba zakici uwarki kuka ta fara ta shigo parlon da kudu teemah na zaune hajiya ta rumgumeta tana bata baki tayi hakuri sun boyeta ne dan kar kishiyarta taga kodan yana tare da amaryane yaki daukan kiranta har yarta ta rasu murmushi teemah tayi"mummy wlh babu komai nima na tausaya mata Ashe ma ba mutuwa bace Allah ya kara mata lafiya" Ameen Allah ya miki Albarka
kausar ta ISO tana kuka teemah ta rumgumeta tana lallashinta har tayi shiru suna cikin hira
wayar teemah ta shiga ruri tanaga Haidar ne taki dauka kira biyar yamata taki dauka Dole sai hajiya ya ki hajiya taji ringing tanaga Aliyu ta daga"Aliyu ya akayi har kun isa gidane? " eh taje boos na jiranta" to yanzu kuwa tsinke Kiran yai yana murmushi hajiya ta kalli teemah "dota tashi maza anzo kaiki gida cikin ladabi ta amsa ta Mike tana gira mayafinta tayima hajiya sallama suka fito da sajida ta rakota har kofar gida boos na tsaye jikin motar harda bindiga ya bude mata ta shiga sajida ta koma ciki zan zauna naji tattausan hannusa ya rikoni ya zaunar dani saman cinyarsa wani irin dadine ya mameyeni amma na basar ina kiciniyar sabka matseni yayi k'asan makoshi yace" yar baby yi hakuri tsaya mana to ba ganiba nazo na kaiki da kaina. amma sai na yanke miki hukuncin kin daukan kirana ke uwar yan kishi ko kukan shagwaba nasaka masa, ina rumgumeshi cikin shashekar kuka nace"my chocolatyna" Na'am My noor yar babyna don Allah ki sasauta mun
karkisa zuciyata ta buga yi shiru kinji yar babyna ya fada yana shanye hawayen fuskata shiru nayi rumgumeni yayi gam ya dora bakinsa akunne na yanamun waka mai dadi yana shafa kitson kaina lamo nayi jikinsa hannuna saman fuskarsa ina shafa sajansa cakulkuli ya fara mun na fara dariya"My Haidar kabari Wayyi Aunty Malika kizo my chocolatyna zai kasheni My Aliyu kabari ihu na saki mai dan karfi sakina yayi yana murmushi shiko yabarta ne gudun kar su boos suji daide lokacin motar ta tsaya kofar gidansu teemah"my yar babyna Oya good night zan kiraki fuska ta kwabe" zo muyi kiss mai dadi tanajin haka ta bude motar ta fice da gudu murmushi Aliyu ya saki akofar gida teemah taga mu'azzam kallonta yayi yana murmushi ya nufi motar mai girma gwamna da sallama ya shigo Aliyu ya amasa, ya nuna masa kusa dashi "bismillah mu'azzam zama yayi Aliyu ya bashi hannu suka gaisa"mu'azzam inaso matata ta Tare tsakanin sati ko kwana goma Dan haka jibi insha Allah dangina zasukai kayan lefenta can garinsu to yanada kyau atafi da ita ko sunada shirin da zasuma yarsu " to yallabai zan sanar dasu amma kwana nawa kasa" abarshi a sati " OK mun gode yanzu zan kira iyayan nata na Sanar musu "OK nagode sallama sukayi mu'azzam ya fito ya rufe motar direba yaja ya nufi government house Aliyu ya tura hannusa cikin sumar kansa yana shafawa sai murmushi yake yanajin wani irin farin cikin marar musaltuwa..........✍🏻
💃🏻Yar ilu ce shalelan janaf😘
Rahma ce Ummu Fareesa😘
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________
*Written By*
Rahma AbdulNasir
Yar mutan Niger🤙🏻
*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page 1⃣9⃣*
.....Aliyu fuskarsa dauke da murmushi yana shafa sumar kansa har suka isa gida suna shiga boos ya fito ya bude masa mota wayoyinsa ya kwashe ya sabko anutse cikin takunsa na izza da muki ya dumfari cikin gidansa kirasan akayi awaya bai daga boos na biye dashi har kofar parlo ya bude masa ya shige ya juya da sallama ya shigo yaran suna zaune hankalinsu gun game Rauda tana jikin bintu ta taso da gudu "Oyoyo Dadyna murmushi yayi ya dauketa cak ya Goyata abaya tana kyalkyale dariya ya kalli su Asif" yaran kirki baza'ama daddy sannu ba baki suka had a suka ce "welcome Dady kai ya girgiza yasan game na musu dadi bazasu zoba bintu na zaune da zahara ahannuta sai wutsil wutsil take zama Aliyu yayi kusan bintu Rauda abayansa Bintu ta kallesa cike da zargi gira ya daga mata" wai my man ina kake zuwane kwaikwayonta yayi ya beka hannusa ya mintsineta" my Bintuna ni mai jama'a har kin tambaya oh ni Aliyu na Fatima da fatima Abban Fatima aiki Ja fuska ta had'e tana hararansa tace" Baby Rauda kinga dadynki yamun kishiya ko? Kai ta leko tana dariya ta makale dadyn nata"eh umma ni inason momy akaro mana momy ko dady dariya Aliyu yayi" yauwa baby Raudana yar kirki mik'ewa bintu tayi ta kwantar da zahara kamar
Zata wuce ta damko Rauda abayan Aliyu ta fara dukanta" zakici gidanku babu ruwana dake ki koma gun amarya Rauda kuka ta fara Aliyu ya ture Bintu " Tab kika dokarmun yarinya wlh sai na Rama mata sabko Rauda yayi ya rumgume "baby Autar Dady yi hakuri maza jeki dauko chocolate kici yau gurin dadynki zaki kwana dariya tayi ya sabketa da gudu ta tafi ya kalli Bintu da tacika tayi fam ta rike tsatso sai jijiga take dariya ta bashi amma ya danne ya kalli zahara batada niyar kuka ya kalli yaran hankalinsu baya kansu ta game suke mik'ewa yayi