Showing 99001 words to 102000 words out of 129912 words
Chapter 34 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt
dadi yayana yaushe agari da gudu ta karasa su Shuriem na dariya,Malika ta bita da idanu yada kanwar tata tayi kyau da yar kiba.
kusan Mu'azzam ta zauna.
"Yaya ina kwana wlh nayi missing dinka"Watsime manyan amare oh duniya kanwata an zama manyan mata cas.
dariya Malika tayi"yaya kabar cemun Amarya abinda ya Kara aure.
Malika tace"wlh naji a redio shine kuka ki kira ki fada mana kamar bakida kowa agari haushin kin gadamun ne yasa baki kiranki."humm anty iyayansa ne suka hada kuma da kansu sukazo gida suka bamu hakuri bin nagaba bin Allah wlh da ra'ayin kansane na rantse miki da Allah da duk son da nake masa sai na barshi wlh ba maganar wasaba duka ma yaushe ne nayi auran me na mora aciki."Mu'azzam yace"no
ba haka ake rayuwa ba ina ruwanki da auransa tunda mijinki na sonki kuma naji,duk yada abin ya faru yarinyar ta samu bugawar zuciya akansa idan bata same shiba zata iya mutuwa,iyayansa sunyi jahadi babba Allah ya bashi ikon yi muku adalci,abinda nakeso dake ki ajiye hankalinki karku tada masa fitina kuma karki nuna kishinki afili kiyi komai cikin ilimi.
"ai bazan yiba yayana insha Allah.
"yauwa Watsime ta gwamna"anty kinji shi ko?"ki barshi zan rama miki"to ni zan dan leko gida sai na dawo Rashid ku tashi mu tafi.
Teemah ta rungumesu"yaran kirki ba gaisuwa."dariya sukayi,Mu'azeam ya kama hannunsu suka fice mai sunan iyayye tana kuka tana kallonsu,Teemah ta dauketa"mamana gani kibarsu ga momynki.
"Zahara kifa kama kanki wlh karki nuna masa kinji haushi ke dai ki rike mijinki da kyau dama kinga abubuwan da naso kai miki yau amma sai zaki kama girki zakiyi anfani dasu."anty yau Nice"OK tashi muje na hada miki ki nasha dayan ki murje jikinki da na ruwan gumi ai nan zaki wuni ko..?"sosai ma sai dare."OK muje ciki mik'ewa Teemah tayi suka shiga ciki ta hada mata wasu maguguna da madara da Zuma ta shanye ta mata hayaki dayan ta cika bath da ruwan gumi ta zuba maganin da tuaran miski ta sata ta shiga ciki saida ta kwashe awa daya aruwan tayi wanka ta shafe ta da wani magani hade da turare wlh idan kaga Teemah lokacin kaida kanka kasan tasha gyara duk da bata wanke maganin ba tace sai yamma, ahaka zata wuni ya ratsata sosai.
⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
da misalin karfe takwas na dare Teemah da su Malika na saman dining Mu'azeam na tsokanarta uwar gida tun tana masa kukan sangarta har ta hakura tana amsawa.
wayarta ce ta dau ringing, baki ta turo ta ajiye spoon din ta daga Kiran, cikin kissa da shagwaba tace,
"My chocolate na kwana anan pls? "My Noor ina wasa, danke ne?ki fito ina jiran ki ya tsinke Kiran.
dariya Teemah tayi"Anty ni zan fece yayana Mu'azzam ni zan tafi sai kwana biyu.
"to uwar gida mun gode"haushine yasa nayi gaba Anty tana biye dani har kofar get.
"kifa yi aiki da abinda na baki dari bisa dari"haba Anty wlh zanyi gashi yau daya, na sake kyau thanks so much my Anty.
haka sukayi sallama cike da, kewar juna Teemah ta fito aka bude mata mota, ta shige.
kusansa na zauna na jingina jikinsa"my Haidar? " wani irin fitinanan kamshi ya bugi hancin Aliyu ya rungumeta,gam yana sunsuna ta"wayyo my duniyar dadina zaki zautani da kamshinki jikinki laushi.
narke masa, nayi"My gwamna nah kabari ni zanyi kuka" bakina naji anashi biye masa, nayi muna morewa har mukazo gida, saida muka biya part din anty Bintu mun jima can zaune muna hira sai karfe goma nayi mata sallama na nufi part dina.
Aliyu sai kusan sha biyu yayi niyar tafiya ya kalli Bintu"my bintotona, zan shige good night yaranki gobe da safe da kaina zanje daukosu, ya fada yana rikirkita mata jikinta.
"My Man kabari mana, sakinta yayi yana murmushi ya dauki zahara, yayi mata, kiss ya kwantar da ita ya fice.
Bintu ta bishi da kallo tana share hawayen fuskarta, taja blanket ta rufe jikinta ta rungume yarta tana kuka kasa-kasa azababban kishin Aliyu na cinta daket bacci ya dauketa.
Aliyu lokacin da yaje part din Teemah har tayi shirin kwanciya tana bedroom d'inta Aliyu ya shigo ganin shegiyar rigar da take jikinta batada, maraba da tsirara kusan zaucewa,Aliyu yayi"My Noor tawa ni kadai ya fada yana sungumarta yana juyi da ita tsakiyar parlo duk da tana cikin fushi dadewar da, Aliyu yayi part din Bintu saida ta dara ta biye masa suna rawa yana juyata tsakiyar parlon saida taji haujijiya na dibarta ta fashe masa da kuka"wayyo ni Haidar. "sorry mijinki ne yake baki wuya ya fada yana goyata ya fito ya nufi bedroom dinsa.
"Babyn Haidar kimun wanka ya fada yana shiga cikin toilet."bata musaba ta wanke sa tas suka fito ta goge masa jikinsa ta murjeshi da mai ta saka masa, kayan bacci.
cak ya dauketa ya shimfide saman bed yabi bayanta"my yar babyna wlh kinyi kyau sai uban kamshi da santsin jiki kikeyi bani abuna nasha ya fada, ashagwab'e ya sakar mata nauyinsa ya zuba mata idanu sonta na azalzalar zuciyarsa.
"Babyn chocolate kibani abuna nasha."irin yada yake tafiyar da Teemar tuni ta fara zuba cikin sigar Jan hankali ta cire igiyar gaban rigar manyan boobs d'inta suka bayyana tamtsam tamtsam ta tallabo kansa ta kafa masa abaki ya wawura da sauri ya fara tsotsa atare suka suke ajiyar zuciya, wata irin tsotsa yake mata yana lailaya dayan tana shafa kansa tana ca kuda sumar kansa tana lumshe idanu tana nishi.
"Aliyu ko yasamu muradinsa sai wani irin salon tsotsa yake mata, ba a dauki lokacin ba suka shige wani irin yanayi mai wuyar faduwa dan yau Aliyu wani irin romance yake nunawa Teemah Wanda sam ta kasa gane duniyar da ta lula tun tana iya maida masa har hankalinta ya gushe sai jinsa tayi ya shige, ta saki ihu dan taji zafi dan maganin da Malika ta hada mata aruwan zafi yayi aiki sosai gashi dama kwana biyu idan bai shigeta ba matsewa take shiyasa taji wani uban zafi amma yana fara sarrafa ta da sallonsa ta Mance zafin ta fara masa kukan shagwaba yau ita kanta ta sauya salon kukan wani irin kuka take ahankali tana zuga shi ga wasu irin kalamai tana masa masu zafin gaske.
Aliyu kuwa tunda ya nutsa yau sai yaji baya duniyar jikinsa na rawa wani irin mugun dadi na ratsashi ga wani jiri jiri na dibarsa na dadi ga wani shegen kukan kissa da Teemah take masa da irin yada take gaya masa maganga nu masu dadi cikin magagin dadi da ya daukeshi ya saki wani marayan kuka ya fara sukuwa saman Teemah bada wasaba yake aikatata.
Tana kara zugashi kankameta yai ya rankwafo cikin shashekar kuka Mara sauti dan yau bata ita ihun ma, yace"My duniyar dadina Matar Aliyu bani kunnanki na fada miki wani Abu ya tallabo kanta yana haqarta da kyau ya dora bakinsa akunnanta yana mata magana...........✍🏻 Ni kam nagaji koda afili zaka fada mata banida ra'ayin fada saboda naga Teemah nada yan adawa gwara kuyi sirrin ku Asubah ta gari uwayan Jaraba🤣
Rahama Ummu Fareesa ce.✍🏻
No Editing🤦🏻♀
*8/February/2020*
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________
*Written By*
Rahma AbdulNasir
Yar mutan Niger🤙🏻
*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*
*Alhamdulillah Wallahi masoyan matar Gwamna banida bakin yi muku godiya saidai nace Allah yabar kauna da zumunci Allah ya kuma saka muku da Alkhairinsa naji dadin yada kuka nuna kulawarku gareni,da masu turomun sakonni da masu kirana suji lfy na fada posting din matar gwamna nagode sosai bazan manta da kuba🤣🤣🤣to masu turamun sako kuna cewa hawan ruwanku zai tashi to ya kwanta yau Allah yayi ga matar gwamna ta dawo dama hutu na dan dauka sakamakon rashin jin dadin jikina da banayi kusani masoyan matar gwamna ina yinku irin Tolal dinan i love you Tafka Tafka😍😍😍😍😍😍*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page 4⃣1️⃣*
"""Washe gari tunda Aliyu gwamna ya dawo daga masallaci ya rungume Noor dinsa suke kwasar bacci ka sancewar weekend ne.
Karfe tara da rabi daidai.
Teemah ta bude idanunta ta sauke su a kan Aliyu wanda ya zagaye hannusa bayanta yana baccinsa anutse.
Murmushi teemah ta saki ta kara shigewa jikinsa ta dora hannuta saman fuskarsa tana shafa sajansa zuwa gemunsa wanda ya kawata fuskarsa.
Bakinta ta dora akan kunnansa cikin cool voice tace"My chocolate tashi rana tayi,nice ya kamata nayi baccin gajiya ba kaiba."jin ya mata shiru ta gantsara masa cizo, ta haye saman kirjinsa ta shagwabe.
"Wayyo ni my Aliyu zanyi kuka ka tashi kamun wanka." Birkitota yayi ta fada saman gadon yana dariya ya haye samanta ya sakar mata nauyinsa,ya tallabo kanta ya kura mata lumsassun idanunsa yace"My duniyar dadina ni kuka zanyi ina bacci kika tasheni ko kibani abuna nasha."dariya Teemah tayi tana tureshi.
"Wayyo my Haidar wlh ka sakarmun nauyi ni dagani yunwa nakeji."Caraf Aliyu ya kame bakinta yana tsotsar lips dinta suna kallon idanun junansu.
Kansa Teemah ta tallabo suna shan bakin junansu suna shafe shafen junansu , sun jima suna shan yawu Teemah ta zare bakinta anashi tana lashe baki ta kura masa manyan idanunta tana lumshesu tana maida numfashi ta lafe cikin jikin Gwamna ashagwab'e tace" My gwamna na yunwa nakeji."Kara matseta yayi.
"My yar babyna muje na miki wanka na baki abunci,bari kiga wani abu." Ya fada yana dora bakinsa saman boobs dinta yana tsotsa.
Kansa ta shafa ta lumshe idanunta tace"My chocoletyna."sakin breast dinta yayi yana dariya ya ciccibi abarsa ya sauko daga saman gadon ya goyata tana kyalkyala dariya suka shige bathroom.
Tare sukayi wanka suna kokoyi Teemah tana zuba masa sangarta iri iri da salonta mai riki tashi ya wani susuce sai ta rairayarta yake ahaka suka gama wankan ya goyota suka fito.
Bayan ta gama shiryashi tsaf , cikin wata d'anyar shadda maroon colour ta fesheshi da turare ta gyara masa kwantacciyar sumar kansa ya fito gwamnan sak.
Jikinsa Teemah ta fada ta rungumeshi gam tana murmushi tace"My chocolatyna kayi kyau sosai."murmushi Aliyu yayi ya matseta gam yana shafa bayanta.
Yace"Yar Babyna nagode Allah ya miki Albarka my noor tawan Oya muje na shiryaki yunwa kikeji ko..? Kai na daga ina kara shigewa jikinsa ina shakar daddadan kamshinsa."cak ya daukeni ya kwashe wayoyinsa ya zuba Aljihu ya nufi kofa yana zuwa ya murza key ya bude ya fice dani ina rungume jikinsa.
Suna zuwa dakin Teemah ya shafamata mai ya shiryata cikin riga da siket na super wax mai adon baki da kore tayi mata kyau sosai ya daure mata kitsonta da ribbon ya murza mata daurin dan kwali ya kamo hannunta suka fito.
Kin tafiya tayi ta kwakwabe fuska tana bubbuga kafa da yarfa hannu.
Dariya Aliyu yayi"Sorry yar babyna goyo Oya hau bayan mijinki." ya fada yana sunkuyawa.
Dariya Teemah tayi takamashi ta d'are bayansa tana kyalkyala dariya ya meke tsaye da ita yana murmushi ya nufi hanyar sauka.
Anutse yake taka steps har ya sauko ya nufi kan dining table.
Suna zuwa ya sauketa.
Ita ta hada masa tea mai kauri itama ta hada nata dan kar ya mata mita,ta zuba masa farfesun kan rago da fankasun alkama.
Saman cinyarsa ta zauna tana bashi tea abaki yana sha har yasha sosai ta shiga basa farfesun yaci sosai itama yana bata tanaci dan sosai tayi sha'awarsa.
Bayan sun gama suka dawo parlo,suna zaune Teemah tana kwance jikinsa suna hira ya tsura mata idanu yana kallonta cike da sonta da kaunarta, itako sai langwabewa take tana zuba masa shagwaba iri iri yana lallaba abarsa.
Sai karfe goma sha biyu ya kunna wayoyinsa kira kuwa ya fara shigowa.
Kallon Teemah yayi da take bacci manne jikinsa tana sabke numfashi daki daki.
Murmushi Aliyu ya saki ya sunkuyo da kansa ya dora bakinsa saman nata ya tsotsi lips dinta ya saki ya kwantar da ita saman kujera ya tallabeta da pillow kujera ya fice yana murmushi ya nufi part din Bintu. Wayoyinsa na ringing bai dagaba ya bude kofar da key ya shiga ya janyo bai rufe ba.
Da sallama Aliyu ya shiho parlon Bintu tana zaune ita daya sai zahara tana mata wasa tana bangala dariya.
Kai Bintun ta dago ta kalleshi. Yana wani sakar mata murmushi ta basar ta kauda kanta tana amsa sallamar.
Zama yayi kusanta ya amshi zahara ahannunta.
My Bintuna ina kwana ya gida.? Kallonsa tayi tace"lau nake kamar yada kake."yar dariya yayi yana cilla zahara tana bangala dariya ya bata lips dinsa tana tsotsa saida yaji radadi ya cire yana dariya ya kwantar da ita saman yar kujerata ya rungumo Bintu.
"My Bintuna me nayi ake shareni ne ko dan yarana sun kwana agida kina missing dinsu ko..? Fuska Bintu ta yamutsa tana k'ok'rin barin jikinsa.
Kara matseta Aliyu yayi yana sunsunata" my Bintuna yau abin ya motsa ko to Allah ya bada hakuri."zatayi magana ya kame bakinta yana kissing dinta cikin sigar lallashi da nunamata zallar kaunarta yana yamutsa ta,sai gata tayi lakwas ta lafe jikinsa.
Saida ya mantar da ita bacin ranta ya janyeta jikinsa yana sakin murmushi yace"bari naje na dauko miki yaranki yanzu ko abarsu sai gobe."ya karasa maganar yana sakin murmushi dan tsokanarta yake gobe akwai school.
Sharesa Bintu tayi ta dauke kanta,daga kallonsa ta fara shayar da zahara.
Kai Aliyu ya girgiza ya ficewara dan yau yaga Bintun tasa sarauta takeji.
Da harara Bintu ta raka Aliyu dan haushin sa takeji yau.
Aliyu yana fitowa aka bude masa mota har ya shiga.
Boos ya rankwafo yace masa,"Yallabai akwai baki fa suna jiranka amma ba'a basu izinin shigowaba duba da cewarsu baka daukan kiransu."fuska Aliyu ya yamutsa baiyi magana ba,ya dauki Phone dinsa daya yana latse latse.
Can kamar baya son magana cikin cool voice yace "Ok afasa fitar bari na gansu zamu fita bayan muyi Sallah,lokaci ya kusa maza ashigo parlon baki dasu."ya fada yana fitowa daga cikin motar yana kara waya ya fara tafiya security na biye dashi.
Boos ya amsa cikin girmamawa ya kwaso wayoyin Aliyu yana biye dasu.
Aliyu cike da takun sa na kasaita da mulki yake tafiya cikin nutsuwa,yana amsa waya.
Part din Teemah ya nufa.
Har kofar parlon Boos ya rako Aliyu sauran security Sun juya. Boos Ya bashi wayoyinsa.
Aliyu yace "No jeka dasu ka daga kiran da ya dace kace ina tare da baki."ya fada yana tura kofar ya shiga.
Boos ya juya ya tafi kiran bakin
Aliyu.
Aliyu Yana shiga ya hango Teemah ta barbaje tana kwasar bacci saman kujera saura kadan ta fado.
Da sassarfa Aliyu ya karasa ya gareta ya rikota cak ya sumgumi abarsa ya rungumeta ya nufi saman bene da ita.
Sai sunsunata yake ya kirata"My yar Babyna duk bacci ne zaki fado kiji mun ciwo"Teemah ko baccinta take bata san ba me yake cewa sai kara rikeshi take.
Bedroom dinsu na bacci ya kaita ya kwantar da ita ya kunna masa Ac ya lulubeta da blanket ya rankwafa ya mata kiss saman lips d'inta dz breast dinta ya shafi fuskarta,yana sakin murmushi ya mike ya ficewarsa daga dakin ya rufo mata kofar.
Yana saukowa Boos ya kirasa awaya bakin suna jiransa.
Can parlon bakin ya nufa yaji dame suka zo.
Da sallama Aliyu ya shigo parlon.
Baki dayansu su uku suka mike suna amsawa.
Aliyu ya basu hannu suka gaisa daya bayan daya.
Ya zauna dan baisan sauran ba umar kadai ya sani.
Aliyu yace"Alhaji umar kune barkan ku da zuwa."Alhaji umar yace "Agaskiya Mai girma governor munji korafin ka da kayi a Abuja meeting dinku na na satin da ya gabata Wlh bamu karba ba kai mutune adali zamanka amulki shine daidai taya kake tunanin sauran shekara dayan da ta maka saura zamu yarda wani ya hau kujera gwamna a gombe ba kaiba muda talakawanka muna sonka don Allah ka janye kalaminka da kayi pls Wlh ayanzu birni da kauye zancan ka ake yanzu haka matasan gari suna tafe gareka sunce rokon da kama Al'ummar gombe na sumaka uzuri zabe mai zuwa bazaka fito takaraba.
Haba dan Allah ka duba wannan lamari inaso ka fada mana dalilinka ko hujarka."Aliyu murmushi yayi ya cire hular kansa yana shafa kansa dan kyar yake kallonsa bazai wani basu amsaba.
Ya kalli Umar yace"wlh bazaka gane bane ba komai zan duba."ya fada yana murmushi.
Sauran jama'ar ma sukama Aliyu chaa amma bai wani basu gamshashiyar amsaba wacce zasuyi gaba dashi yadai biye musu sunyi ta hira amatsayinsu na bakinsa.
Saidai a kayi kiran sallah suka masa sallama suka tafi.
Aliyu kuwa alwalla yayi ya shiga masallaci.
Bayan sun gama sallah sun fito.
gidan hajiyarsa suka nufa tare da tawagarsa.
Zaune yake a bayan mota ya kame yana karanta wata jarida amma rabin hankalinsa gurin su Alhaji Umar da mamakinsu meyasa sukeson yaci gaba da mulki da kafewa ya fada musu dalilinsa na bazai sake takara ba.
Idanunsa ya lumshe yanajin waya tana ringing,yayi bazan da ita.
tunawa yayi da Masa'udah.
Yaja tsaki ya ajiye Jaridar hannusa ya dafe kansa ahankali ya furta"Ya ilahi wlh sam na manta da ita hakkin tane na kirata naji lafiyarta."ya karasa maganar yana daukan wayoyinsa ya duba yaga duka wayoyinsa babu wacce ta kira ya tuna kashedin da ya mata karta rika kiransa mutikar bashi ya kirata ba.
Number ta ya lalubo ya kirata.
Tana ringing saida takusa katsewa aka daga.
Daga can Masa'udah tayi sallama cikin sanyin murya ta gaishesa"my love ina yini."Aliyu yace"kina lfy ya jikinki..? Bakin Masa'udah yana rawa tace"my love banida lfy tun jiya yanzu haka ina kwance an sakamin drip."Aliyu yace"Subahanallah!!. Sannu meke damunki,me yasa baki fadamun ba naturo an kaiki hospital ai hakkin ki a kaina." Ya fada yana yamutsa fuska.
Shashekar kukan Masa'udah yaji.
Yace"Ya Allah kiyi shiru sannu Allah ya baki lfy bari anjima zan shigo na dubaki yanzu daukan yara zani idan na fito zan biyo bari kukan kijin..? Kai Masa'udah ta daga kamar Aliyu yana gabanta.
Aliyu yace "Masa'udah kinci abunci kuwa.? muryata na rawa tace"ban..ci..ba.."Aliyu yace"Ki daure kici kafin nazo idan na iskoki da yunwa zamu bata kici koda kadan ne sai nazo ki yadai su hajiya bye sai nazo ya tsinke kiran yana dafe goshinsa.
Shi gani yake su Abba sun shiga rayuwarsa mata uku sunyi masa yawa ga yaunin Al'ummah a kansa.
Bangaran Masa'udah kuwa murna ta cikata jin Aliyu zaizo dubata dama karya take dan ta ganshi tace an saka mata drip amma dan zazzabi tana zazzabi.
Cikin gagawa ta shirya cikin wata hadadiyar doguwar riga milk colour mai bin jiki wacce ta