Showing 129001 words to 129912 words out of 129912 words
Chapter 44 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt
ma da ciki a jikinta.
Teema ta maida garin sarki ya zama ana damawa dashi makaranta ta wadace suga masallatai an gyara kasuwa au iyayye sun zama abin kwance a kauyan garin sarki Teema bata shekara sai ta kwaso yaranta sun zo ta zuba shagwabarta ta koma.
Maheeda ma yaranta biyar maza uku mata biyu Safina ta gane gaskiya suna zaune lafiya. Malika ma yanzu yaranta bakwai sosai suka hada kansa da yar uwarta suna, kasuwanci dan Aliyu ya sakarma Noor dinsa kudi dan Teema akwai kyauta da sadaka har yau masu zuwa masar sadaka suna zuwa NEW GRA gidan Aliyu amsar sadaka. Abbansu Aliyu an tsufa zama daket tashi daket Ummi yar Masa'udah tana samun gata da kulawa gun su Falmata idan ka ganta zaka dauka tayi 14 year saboda jin dadin da take samu da kulawa da gata wajan kakaninta na uwa da uba.
Babu ranar banza Aliyu sai yaje ya dubo Ummi yarinya kyakyawa itama duk kwana biyu take zuwa ta gaisheda su hajiya ta wuce gidan Aliyu sai dare Aliyu ya kawota da kamshi.
Dole Idan kaje gidan Aliyu su Bintu su burge ka, zamane na luma da farin ciki da soyayya kowacce nuna mata yake sarauniyacea gunsa shiyasa suke boye kishin su.
***
Da misalin karfe biyar na yamma Rauda na zaune a parlon Teema da tsohon cikinta, tazo gida haihuwa a Abuje take aure muneerat a bauchi cup a hannunta tana shan kunun aya. Teema ce ta fito ta zama babar mace yar kimanin 28 year tayi kiba tayi kyau mul-mul da ita bazaka tab'a cewa ta haifi yara bakwai ba. Itama Teemar cikine a jikinta.
Ta kalli Rauda ta ce" Baby ina Samha kalli ta fasamun waya wlh sai na mata duka" My love ta ce"Momy wlh ba ita bace nice" Teema ta ce" My love karya kike nasan kina kare kanwarki ne" Rauda ta ce" Momy wlh Samha ce ta gudu part din Ummah" Teema ficewa tayi, da wayar chaji ta nufi part din Bintu. Tana shigowa parlon sukayi karo da Aliyu zai fito yana rike da hannun Bintu. Sukayi karo da Teema Bintu ta saki Aliyu ta ce"Wlh bazaki shigo ba maganar wayar nake masa zai rama miki akan ki dokarmun yarinya" Aliyu ya riko Teema ya rungumeta yana buga bayanta ya ce"Noor me Samha tayi yi hakuri zan biya ki" Bintu tayi dariya ta ce"Ni na koma ciki yau bazata zoba ai kuma Aliyun dai yau nawane"Ta fada tana ma Teema gwalo.
Teema ta narke jikin Aliyu ta ce"My chocolate ka ga Anty ko" Dariya Aliyu yayi , ya ce" Barta sai mun mata satar kwana yau" Bintu ta bushe da dariya ta ce" Ku dai yanzu kuje kuyi na yafe miki nima ina jira da dare " dariya sukayi Teema ta boye kanta a kirjin Aliyu ta ce" My chocolate daukarni muje kamun tausa" cak Aliyu ya dauketa yana rungume da ita suka nufi part dinsa ta kofar baya dan kar Rauda ta gansu, sai kalaman soyayyaya ya ke feso mata yana lasar wuyanta da fuskarta, da duk in da yay karo dashi.
Suna zuwa suka zube saman gado yana mata tausa sai lumshe idanu take ta ce"Allah sarki Teema matar gwamna abu kamar shirme ana mun dariya an daukeni mahaukaciya, wai wani gwamna sai auri yar kauye marar aji da ilimi , ashe Allah ya tsara mun rayuwata da kai harda rabon haihuwa yara bakwai ga ciki a fadin likitoci wai yara ukune wayyo ni Watsime mai Allo, matar gwamna.
Allah sarki my Masa'udah Allah ya jikanki wlh kullum godiya nake ma Allah daban nuna mata zafin koshina ba, a kanta duk da inayi wlh duk ranar da kake dakinta ko bacci banayi nuna maka nake nayi bacci sai katafi nayi ta kukana, nayi alwalla nayi sallah ina neman sassauci awajan Allah ya cire mun kishi a raina Ashema baiwar Allah ba mai zama bace" ta kai karshan maganar tana fashewa da kuka ta makale jikin Aliyu.
Aliyu sai da ya lallashinta, daket ya samu tayi shiru ya ce mata "wannan azumin ma idan sun tafi saudiya ba zasu dawo ba sai an kusa sallah shida Bintu zasu tayi ma Masa'udah Addu'a tunda ita cikinta ya shiga wata shida, ba damar zuwa da ita.
Teema ta ce"My chocolate ni imun tausa" ya ce" An gama My duniyar dadina matar sona yar Babina abuncin zuciyata my Noor ina sonki, ina kaunarki" Teema ta kara shigewa jikinsa ta ce" My chocolate ni nafi sonka banaji bana gani a kanka.... bai bari ba ta karasa maganar ba ya ce karya ce"Sahiba nafi sonki Allah kuwa" ya fada yana had'e bakinsu, suka fara kissing din junansu kamar zasu cinye juna su kafin wani lokaci salon ya canza Aliyu ya fara hakarta dan cikin nata ba sauki akwai jaraba shiyasa Bintu ta ce ko da wani lokaci Teema taso Aliyu ya kusanceta ta yafe. Sosai suke zuba sambatu suna fadama juna kalamai suna ihunsu.
*To Alhamdulillah* nima A nan zan ajiye alkalamina, Allah yasa akwai abinda wasu zasu anfana aciki su dauki na kirki su zubar da na banza.
Ya Allah ka yafemun kura-kuran da suke cikin labari nan na ladan Allah kamu tare da masu karantawa Ma'assalam.ππ»ππ»ππ»
Sai kun jini cikin Happy Ramadan da zan muku mai suna *BANI DA GATA* *gajeran labari* mai ma'ana zai Baku tausayi ya kuma nishadantar daku, ku dai ku biyo ni, salon labarin na musamman ne, sai dai karku manta gajeran labarine , mai k'ayatarwa, insha Allah *soon.*
Taku ce Real ladingo Ummu Fareesaπππ