Showing 63001 words to 66000 words out of 129912 words

Chapter 22 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt

24 Nov 2024

5806

ya zare
bakinsa anata yana lallashinta magani ya bata Tasha Dan tunda yamata wanka da ruwan zafin zazzabin ya Dan rage sosai


tashi yayi ya wanko hannunsa ya daga kansa
agogon bango ya kalla karfe Tara da rabi na dare kallonta yayi ta kwakwab'e fuska tacika tayi fam dariya ya danne yace"my duniyar dadina kinajin bacci ko.? banza ta masa tana lumshe idanu kai ya girgiza ya zauna ya dauki wayarsa wata katuwa ya fito mata da pic dinta iri iri tun daga ranar da aka kaita gidan mahaukata da rayuwar da take amakaranta da islamyya da kauyansu duk lokacin da taje Hutu har na ranar auransu rungumota yayi ya bata wayar" my yar babyna amshi kisha kallo harzata, fara masa tijara Dan har ta fashe masa da kuka taga pic dinta yana ta wucewa tsit ta tsayar da kukanka ta amshe wayar ta janye jikinta ta zauna tana turo baki ta shiga kallo ganin ta shagala da kallon ya Mike ya nufi kofar da zata sadashi da gidan Bintu ya murza key ya bude kanta ta d'ago da idanu teemah ta bishi da kallo har ya fice cigaba tayi da kallonta gani su lado gun hayyo mai kalangu batasan lokacin da ta fara dariya ba saida ta gaji da kallon ta ajiye wayar" wlh kazo ma ayita ta kare harda daukan pic Dina ina gidan mahaukata wlh baxan yadaba mik'ewa tayi ta gwada tafiya tana cira taku daya biyu ta fara kuka tana ciza baki"wlh nide Haidar ka nakasamun rayuwata wlh bazan yada ba ka kwakwaleni baki daya tana kuka tana tafiya daket tana ciza baki har zufa take dawo wa tayi ta zauna tana kuka."wayyo my haidar sai ka kaini gidanmu wayyo Anty malika kizo ki daukeni Aliyu


yana shiga ya nufi parlon yaran yan maza suna game Rauda na tsakiyarsu tana rigima su bata ba iyawa tayi ba rigimace murmushi ya Saki yace"baby Raudata zo nan tashi tayi da gudu ta nufo gunsa muneerat na zaune da zahara tana mata wasa Aliyu ya zauna kusanta" muneena ina momy.? dady ina yini kayi hakuri dazu bamu gaisheka ba ya jikin momy.? murmushi yayi ya rungumeta ita da zahara" da sauki muneena yar Albarka.Rauda ce ta iso ta zauna cinyarsa"dadyna ina momy tayi sauki ko.? " tayi sauki my Rauda. su Asif ne suka zo gaban Aliyu suka duka"dadynmu ina yini kayi hakuri d'azu bamu gaisheka ba ina momynmu da jikinta. Allah ya bata lafiya. murmushi yayi ya tatara yaransa cikin farin ciki ya rungumesu baki dayansu "Alhmdllh ina farin cikin kasance warku yarana Allah ya yaramunku cikin tafarkin Addinin musulmci Allah yayi muku Albarka yaran kirki. atare sukace "Amin dadynmu kiss ya musu daya bayan daya" Oya aje aci gaba da game dariya sukayi suka koma wajan Tv har Rauda. "muneena ki rike zahara bari na dubo ummaki. "to dadyna murmushi yayi ya nufi bedroom d'in Bintu kofar ya murda ya shigo tana kwance tana rusar kuka taji karan tab'a kofar ta Mike da Sauri ta shige bathroom da sallama ya shigo bai gantaba amma yaji karan


ruwa zama yayi bakin gadonta yana jiranta. tajima sosai ta fito daure da towel waigowa yayi yaganta daure da towel idanunsu ya had'e da juna murmushi ya sakar mata ta maida masa. " my man sannu ya kk ya jikin my Fatima Allah yabata lfy Ashe tsautsayi ya faru.? ta fadi tana nufar dressing mirror tashi yayi ya iskota ya rungumeta" my Bintuna Allah miki Albarka naji dadin irin tarbiyar da kika ba yarana ya fadi yana kissing wuyanta jikinta ta janye tana murmushi" my man kabari ba dadi murmushi yayi" bintu tsautsayin me.? Dariya tayi "wasane nake maka agaishemun da ita kuma kayi hakuri wlh d'azu munje tarokane bansan batada lfy ba kaji my man. ta fadi tana langwabe kanta murmushi yayi "ni na fahimceki uwar gidana Allah barmun matana yan Aljanna insha Allah bakin gadon ya koma ya zauna ta shafa mai taje ta fito da kayan bacci dugowar Riga ta saka ta dawo ta fesa turare ta gyara gashinta ta kallesa"my man aje akulamun da My Fatimana. tashi yayi zai damkota tayi kofa da gudu ta bude kofar ta fice tana dariya kai ya girgiza yabiyo bayanta ta isko zahara ta fara kuka ta amsheta ta zauna tana shayar da ita Aliyu yazo ya zauna kusanta muneerat ta tashi ta tafi gun yan uwanta Aliyu ya


kamo hannun bintu yana murzawa"my Bintu ya naga kina shareni.? idanu ta zaro ta shafi fuskarsa ta kai bakinta tamasa kiss saman lips d'insa"wlh ban sharekaba nadai gane gaskiyane bana sake takura kaina Akan kishi tunda mijina na sona.ta fada tana daga masa gira murmushi yayi" gud my Bintuna shiyasa nake sonki kiss ya mata agoshi ya dauki zahara ya shillata ya mata kiss ya bata ita ya Mike" my bintuna good. night murmushi ta sakar masa" night my man mijin mace biyu shugaba nagari mai adalci gida da waje."Wow my Bintuna yaransa ya kalla yaga basama kallon gunsu ya rankwafo ya kamo fuskarta ya Dora bakinsa saman nata yana tsotsar labbanta cikin nutsuwa bakinta ta janye tana dariya" wlh my man karkayi abun kunya murmushi yayi ya nufi gun yaran yamusu kiss daya bayan daya ya kashe Tv yace" Oya muje ku kwanta maza goma ta wuce. Rauda tace" dady gun umma zan kwanta."OK jeki gunta ku muje. gaba yasa yaransa har bedroom yasa musu kayan bacci da kansa yasa suka karanto Addu'r bacci ya lulubesu da blanket yaja hannu muneerat suka fito ya rufo masu kofar suka nufi gun bintu ya zaunar da ita" bintu ki kwanta da yaranki suji guminki gaskiya ban yada muneena ta kwana ita daya ba. murmushi ta Saki "angama mai gidana ka gaishemin da my Zahara zanzo gobe na dubata insha Allahu.


murmushi yayi ya fice yabi hanyar da yakebi yana zuwa ya bude kofar ya shigo ya murza key yaji kukan teemah ya jiyo da gudu ya karaso gunta. "Ya Salam my yar babyna chocolatynki ne ya barki ko.?"kai na daga masa cike da haushinsa ina rusa kuka. daukata yayi ya rungumeni yana juyi dani tsakiyar falo ya haura saman bene dani.yana shiga bedroom d'insa ya wuce bathroom da ita yasata tayi fitsari tana kuka abin tausayi tana gamawa ya kama mata ruwa ya daukota ya kwantar da ita saman makeken Royal bed d'insa. "My duniyar dadina yi hakuri bathroom ya koma agagauce yayi wanka ya fito daure da towel ya goge jikinsa ya murza mai ya zabo kayan bacci kanana yasaka ya fesa turare ya Kara gudun Ac ya hauro gadon ya dauki teemah ya dorata saman kirjinshi yaja musu lalausan bargo mai fitar da uban kamshi ya rufesu yana shafa bayanta yakai bakinsa kunnenta. " my duniyar dadina chocolatynkine yayi tasaki kuka. kai ta daga tana sabke ajiyar zuciya ta kamo hannunsa guda ta rike gam cikin mata kiss ya sakar mata akunneta yana murza hannunta yana shafa bayanta. yana mata waka cikin kunnenta har bacci ya dauketa tana sabke ajiyar zuciya saida ya bari baccinta yayi nisa


Ya janyeta ya kwantar da ita wayoyinsa ya kashe baki daya ya kashe wutar dakin baki daya ya janyo teemah jikinsa yana shashafata ahankali" my duniyar dadina wlh ina tausaya miki ya fadi yana lalubar bakinta ya kama yana tsotsa ahankali cikin nutsuwa ya zura hannunsa rigarta yana shafa tsayayun breast dinta yana lumshe idanunsa bakinsa ya cire ya maida kan breast d'inta ya kama yana tsotsa cikin nutsuwa yana murza dayan motsi ta fara jin Ana tsotsar breast d'inta daya Ana murza dayan ta fashe da kuka tana turesa Dole ya Saki yana maida numfashi kirjinshi ya dorata ya rungumeta gam yana buga bayanta. "tuba nake my nurina shiru tayi ta narke saman kirjinshi yana Sosa mata kanta yana mata hira ahankali cikin nutsuwa yana tausa mata gabobin jikinta sosai takejin dadin hakan ta Kara makaleshi har takoma bacci murmushi ya Saki ya tofesu da Addu'ar bacci ya Dora mata hannuwansa biyu har shima baccin ya daukesa Asubah ta gari. Bangaran Bintu Aliyu na tafi taja yaranta suka shiga bedroom d'inta ta saka musu kayan bacci sukayi kwanciyasu ta rungume yaranta suna hira har sukayi bacci zaune ta Mike ta fara kuka cikin matsanecin tashin hankali kuka take na fitar hankali tana kiran Aliyunta saida tayi mai isarta ta barwa Allah komai ta tashi ta wanko fuskarta tazo ta rungume yaranta hawaye na fita daga idanunta tajima Kafin tayi bacci sai tsakiyar dare bacci barawo ya dauketa. Asubah ta gari.


************************************


*Bayan kwana goma*


Yau kwana goma da gwamna yayi aika aika aikuwa yashan jinya ba dare ba rana hutun amarci ya dauka na sati biyu yanzu ba in da yake zuwa yana famar jinya Dan teemah ta sakashi gaba, da, rigima ko toilet bata iya zuwa da kanta sai ya kaita yanzu Sam takiya bata yada ko lalubarta yayi ta Kafa, masa rigima da kuka Dole yake hakuri sai tayi bacci yake mulmuleta da tsotseta tas shiyasa baya shiga damuwa Dan yana rage zafi idan tayi bacci dan yanzu rigimarta tayi yawa ga yawan fushi ko Abu tace ya dauko mata kafin ya dauko sai fushi ta fara kuka Kenan sai ya goyata yayi ta yawo da ita take hucewa ta warke tana tafiyarta ras tamkar bai taba barketa ba amma bata yarda ba yasani Dan tsoronsa ya shigeta shiko har yanzu zatonsa, bata warkeba Dan an dinketa bai taba tunanin zata masa wayo hakaba har yanzu ko toilet bata shiga sai ya kaita tatali babu irin Wanda batasha duk da bata yarda ya Matsata ta Dan murmure tayi kyau kirjinta ya ciki dam malika zauwarta biyu ita da hajiya mansura tayi tayi ta Kara Dora teemah kan wani hadi ta kiya Dan teemah fushi tayi da mansurah har suka tafi


bata kulataba dariya sukayi ta mata ita da. Malika yan gidansu Aliyu ma duk sunzo hajiya tun bata ganoba ta gano danta akwai abun da yayi Bintun ta kara musu sati biyu tace suci amarci dan bazata iyz basu lokacin da yafi hakaba shima taci kuka aboye Aliyu kasa, boye murnarsa yayi itama bintu ta zubda ruwa mamu ta kawo mata maguguna na gyara jiki tace tayi ta gyara kanta kafin su cinye lokacin da ta basu kullum sai bintu taje ganin teemah dan batasan ta warke ba susha hirasu yanzu ta dauke kanta saboda yada taga Aliyu na rawar kafa yanzu Ana sallah isha baka kara jin duriyasa tayi kukanta har tagaji ta fasa tunda yana kokarinsa wajan kyautata mata ita da yaranta shiyasa bata Nuna kishinta saide ta boye tayi kukanta.Sam ta daina Nuna masa kishinta hakan yana masa dadi shiyasa yake bata kulawa yana nuna mata ita din ta dabance arayuwarsa tun ba yada take kula da teemah taje ya sabko teemah nan parlo suna hirasu teemah na mata shagwaba tana biye mata sai dai idan ta dawo tayi ta rusar kukanta hmmm kishi ai halitane bintu Dole kiyi kuka wlh barinma irin taki. yarinya d'anya sharaf mai shegiyar shagwabar tsiya duk tabi ta tafi da imanin mijinki.


⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡


Yau tun safe Aliyu suka tafi wani babban meeting a bauchi Sajida yasa aka kawo mata daket yasamu ya tafi ta kafa masa rigima da kuka wanka ya mata ya saka mata mini siket da guntuwar Riga mai Dan kauri k'asa ya sabkota yace tayi komai Anan saida Sajida tazo suka tafi.Anan suka wuni da Sajida teemah sai zuwa da zauwa take sama tana sha'aninta yada taga Dama Dan tayi niya sai ta kwashe wata guda tanaba haidar wuya yana yawo da ita abayansa batare da yasan ta warke ba. Da misalin karfe biyar na yamma su teemah zaune suke akayataccen parlon teemah ita da Sajida suna hira teemah nawa Rauda kitso Rauda ta fara kuka teemah ta bushe da dariya Rauda ta
Kara sautin kukanta harda majina. Sajida tace"kai anty Fati yarki
kikewa mugunta.haba"sajida ni bana son ragwanta jifa kitso takewa kuka ni mun


bata bari na goyaki na kaiki wajan Antyna ta karasa miki. ta fada tana mik'ewa ta haye saman da gudu ta daura zani ta yafa mayafi ta sabko har wani sululu takeyi gun sabkowar tana waka ta shigo parlon ta sabi Rauda har yanzu kuka take. "Sajida tashi muje idan ayin sallah magarib sai mu dawo my haidar sai dare zasu zo ai kinji da yakirani yanzu yace wai yanzu yashigo gidan gwamnati.? "Wai anty nifa naji jiniya fah. "dallah kitashi mutafi wlh bai zoba ni nafiki sanin mijina yace yana gidan gwamnati so kinga basu fitoba daga bauchi. masu aiki tama sallama suka tafi. kofar da taga Aliyu nabi taje ta murda arufe Dole suka fito ta kofa sukabi babbar hanya Sajida tace"anty anya Kawu ba sun shigo ba yanzu nifa naji jiniya wlh. tsaki teemah taja ta turo baki ta fara cika alamun fushi dariya Sajida tayi suka nufi part d'in Bintu Rauda ganin za'a shiga gidansu ta Kara sautin kuka teemah tana jijigata suka murda kofar suka shigo da sallama teemah "Sam bata luraba da Wanda yake tsaye atsakiyar parlon ba yana waya ta nufi gun bintu tana jijiga Rauda cikin shagwab'a tace "Antyna Dan Allah rabani da baby Rauda wai kukan kitso takeyi ko kunya babu raguwa da ita kawai... Ai miyau din bakinta ya k'ame sakamakon idanunsu da ya sark'e da juna Aliyu ya kora mata idanu cike mutikar mamakinta itako tsoronsa da kunya ya baibayeta fashewa tayi da kuka ta duk'e k'asa saman carpet mayafinta ya zame gashinta ya rufe mata fuska kirjinta da ya ciko dam duk rabi awaje


dama rigar yar guntu wace saide tana da kauri. kuka take sosai tana cewa"wayyo zan mutu cikina bayana kaina k'uguna ku temaka dama karfin haline nayi na fito Sajida idanu ta zaro cike da mamaki ita da Bintu da gudu sukayi kanta Rauda ta sabko daga bayanta ta rike teemah "momy yi hakuri Nice na karyaki ko. Aliyu tsinke kiran yayi ya zubama teemah idanu yada kirjinta yaciko yayi fam rabi duk a waje idanu ya lumshe ya bude still ita yake kallo yarinya tayi masa kyau sosai duk ta canza ta ciko sosai mamakin yada yarinya karama diyar cikinsa tayi masa wayo yau har tsawon kwana goma ya kasa ganowa ta warke sai fitina take masa iri iri bata barinsa ya huta sai rigima. su bintu suka isa gunta. amma sam kin yarda tayi su bintu su tabata. Aliyu take kallo sai kif kif take da idanu tana kuka ta zumburo baki gaba tana bashi hannunta ya kamata. murmushi ya sakar mata ya tura hannunsa cikin sumar kansa yana shafawa dan komai nata burgeshi yakeyi. idanunta cikin nashi tace"wayyo zan mutu k'uguna bayana cikina. Bintu ta rikice ta kalli Aliyu taga teemah ya zubama idanu yana sakin murmushi. idanu ta zaro cike da mamaki tace"haba my man zo ka kamata mana akaita hospital taki yarda mu tabata kaikuma kana dariya. rike baki yayi yana kallon ikon Allah..........✍🏻
💃🏻 Real Ladingo Yar Janaf




Rahma Ummu Fareesa. ✍🏻


*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*








*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________






*Written By*
Rahma AbdulNasir
Yar mutan Niger🤙🏻




*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*






*DEDICATED TO*
Hassan AKT






*Bismillahir Rahamanir Raheem*




*Page 2⃣9⃣*




......Bintu ta sake cewa"my man wai meye nufinka yarinyar mutane ba lafiya ka tisamu agaba kana dariya. ta fada ranta ab'ace teemah kara kwarara ihu tayi Aliyu dariyar da yake dannewa ta kufce masa gabaki daya suka kallesa cike da mamaki bintu ita abun tsoroma ya bata teemah kuwa ta cika tayi fam mik'ewa tayi cikin tsiwa tayi tsaye ta rike k'ugunta ta bude baki zatayi magana Aliyu ya yayi Saurin isa gareta yasa hannunsa ya rufe mata baki ya dauketa cak ya sunkuya ya dauki mayafinta ya luluba mata yace"Allah sarki Ashe my zahara bakida lafiya Bintu kiyi hakuri na bata miki rai naki kula da kanwarki mai rigima ko.?" haba my man don Allah kaita hospital idan kun dawo sai muyi magana tafiya ya fara yabi babbar kofa da ita idanu teemah ta zaro tana bekawa bintu hannu tanason tamata magana ya rufe mata baki bintu cike da tausayinta tace" yi hakuri my Faitama zakiyi sauki hospital zai kaiki suna kallonsu saida suka fice daga parlon Bintu ta kalli Sajida, tace" ke Sajida kina ganin Fatima batada lfy amma


kika bari ta goya Rauda." wlh ni ban saniba Anty shiyasa. yaran ta kalla taga kowa sabgar gabansa yake ajiyar zuciya ta sabke tace "Allah yabata lfy ciwon ciki bashida dadi ta koma saman kujera ta zauna Sajida ma ta zauna ta dauki zahara tana mata wasa Rauda ta zauna jikin bintu tace" umma ni ki tsefemun kitson banaso zafi wlh. "Ke wlh ba ruwana keda rigimarma momynki. Wayar Bintu ta dauki ringing ta kalli screen d'in wayar taga sunan Safina kawarta ta dauka ta kara akunne ta mike ta nufi bedroom tana magana. "Safina ykk ya kwana biyu.? dagacan naji tace"wlh lfy ni haushinki ne yake hanani zauwa kin zubar da girmanki gun yar kauye dan tana wayayya dama yaudaraki akayi ashe kekuma dan kin rako mata duniya kika barsu wai harda kara musu Karin kwana dan su rainaki wlh haushinki ne yake hanani zauwa ki dage idan zaki dage mu fitar da ita ta karfin tsiya taya zaki zauna da zukekiyar yarinya tamkar haihuwar ethiopia ta fah


fiki komai ga yarinta haba Bintu karki rako mata mana wlh akwai malamina aikinsa kamar yankan wuka yake dare daya za'a korata tabar miki gidanki da yaranki. " Allah ya kiyaye Allah ya tsareni wlh ko da danake haukan kishi ban taba jin son naje gun malamiba dan na hana aure bare bayan an rigada anyi to meye yayi saura harda zanbi malamai naje garin gyaran gira na rasa idanu kin ko san yada nakeson Aliyu wlh idan har nayi sanadin da na kashe aurena da kaina bazan tab'a yafema kainaba dan haka na dauki shawara mahaifiyata da yar uwata daya tamkar da dubu nabarwa Allah komai tunda mijina na sona yana kokarin kyauta tamun to

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login