Showing 9001 words to 12000 words out of 129912 words

Chapter 4 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt

24 Nov 2024

5795

Haidar dan nasami bacci mai dadi bajimawa bacci ya dauketa asubah ta tari,


zaune yake a parlo muneerat na kusansa zaune sai surutu takeyi masa yana murmushi amma hankalinsa kan Laptop" Dady wlh dadi nakeji gobe zamu damba bintu ce ta fito cikin shirin bacci" ke muneerat tashi kije ki kwanta sai surutu kike zuba masa har shabiyu yaune yan uwanki sukayi bacci mik'ewa tayi tana dariya" Allah umma dadine gobe zamu Damba " ok jeki kwanta uwar surutu kiss tama dady ta " umma sai dasafe ta fice da gudu jikinsa ta zauna rufe Laptop d'in yai ya janyota jikinsa " my man hannusa ya daro kan cikinta da yafito sosai yana shafawa " my bintuna ya tsofa? baki ta turo tana dukansa akirji murmushi yayi " ok my bintuna tauraruwar zuciyata ya babyna ya fadi yana shafar cikinta narke masa tayi ajiki tana shafa fuskarsa " my man shiru yai dan bai fiye amasa kiraba itama tasani shiyasa tayi shiru tana ci gaba da masa hira taji ya Mike da ita rikeshi tayi gam bedroom di'insa ya shiga da ita ya kwantar da ita ya zauna bakin gadon yana kallonta murmushi tayi gira ya daga mata " my man ilove u dan Allah ka killaceni azuciyarka ni daya kaji ta fadi tana turo baki cikinta yake shafawa ya duko yama cikin kiss yana tsotsar cibinta dariya take tin karfi " dan Allah my man kabari kajifa yada babynka yake motsawa


wayyo kabari dagowa yayi yana murmushi dan abinda zaisa yayi dariya to dubeshi ita dincema wataran Dole ya dara idan tana wani abun ido ya kashe mata " my bintuna wai dan na gwada miki kedaya azuciyar Aliyu Muhammad Damba kowa naka ya fadi yana daga mata gira ya Mike ya shiga toilet tabishi da kallo cike da tsananin son mijinta kamar yada shima yake sonta bai jimaba ya fito ya saka jallabiya ya shimfida dadduma ya kalli bintu " tauraruwar zuciyata karfa kiyi bacci kijirani dariya tayi " ni bawani jiranka da zanyi babynka bacci yakeji murmushi yai ya tayar da sallah yau raka'a hudu yayi yajima zaune yana Addu'a tare da rokama Noor dinsa haske dan mafarkinta ya zame masa jiki kuma kullum maganrta daya yaji tsoron Allah banda mulkin zalumci Wanda dama babu hakan arayuwarsa fuskasa dauke da farin ciki ya Mike yacire jallabiyar yasaka kayan bacci ya fesa turarensa mai masifar kamshi ya Haye saman makeken bed d'insa ya janyo bintunsa yana sunsunata " my bintuna tashi itako bacci takeyi sosai dan duk abinda yakeyi batajiba yar dariya yayi babyna kanaba bintuna wuya Allah ya sabkemun ke lafiya ya kara shigar da ita jikinsa ya jamusu blanket ya lalubi bakinta yana tsotsa ahankali yana shafar cikinta saida yagaji dan kansa ya cire bakinsa ya rungumeta tsam yana karanto Addu'a Asubah ta gari


**************


*bayan kawana hudu*

tun ranar da Aminullahi yaba Teemah waya har yau bata kunna ba saboda tsoron idan anga wayar wazatace ya saya mata gashi yayi mata kashedin karta bari agani ko tafadi saboda tsoron kar su hadu ko su saceta ta fasa zuwa amsar sadaka islamiyar ma ta fasa zuwa tace sai sun matan bakinta makaranta shima dan amota ake kaita a maidota tana gani su suna binsu amma ba damar tsayar dasu yau ne tacika da mamaki sam basu bisuba har ta taso daga makarnta karfe biyu har sukazo gida ko wulginsu bata ganiba dadi ya cika tace maybe sun shafa mata lafiya wuni tayi ta fitowa kofar get ko taga wulginsu amma babu da farinci cikin ta wuni dan ta kara tabbatarwa bayan tayi sallahr la'asar tayi shiri ta tafiya islamiyya Malika na mata tsiya dama ai iskancine zatace ta dauki hutun zuwa islamiyya haka dai ta wuce ta tafiyarta tabar Malika na shiryama Mu'azzam abuncin tarbarsa yana isowa yau komin dare,


misalin karfe biyar da rabi na sidado dan ba'a tashiba haka naji yau inason ganin My Haidar ficewa nayi daga islamiyya akofa naci karo da malam Musa yace" ah Zahara ina zaki kitsaya atashi cikin nutsuwata da ladabina na duka har kasa na gaishesa nace" malam wlh ciwon ciki ya takuramun magani zani nasha " ayya sannu to yi maza ki tafi kinga gidan naku da dan tafiya mikewa nayi cikin ladabi na fito Allah ya temakeni hijabina mai niqab ne naja na rufe fuskata idanuwa da hancina ake gani na nufi hanyar gidan gwamna sauri nakeyi dan kar na makara ya kare raba sadaka bai baniba niko haushin matarsa nakeji banaso ta bani ina dabda isa mukaci karo da dan ladi mai nama cikin ikon Allah bai ganeniba amma sai waiwaye yakeyi har yayi nisa amashin hamdala nayi da bai ganeniba kwanar da zata sadani da governor house wata arniyar mota tasha gabana idanu na zaro na goce gabana na faduwa dan sam wannan motar ban taba ganitaba gashi gurin babu wasu jama'a sosai wani mutum bakikirin dashi ya fito " ke wuce shiga mota mutafi tunda kin kasance mai tsaurin idanu maza jeki oga na kiranki gaba daya atsorace nake sai yanzu na tuno dokokin da mutumin ya kafamun Ashe banbi ko daya gabana ne ya fadi tunawa kar ajefa ko har gwamna suka kamo motar na nufa ganin ya nufoni gadan gadan ina karasowa motar ta bude da kanta shiga nayi ina zazaro idanu na kalli mutmin amma shi ko kallon inda nake baiba naji an rufo motar anjata "dan Allah kayi hakuri zan bude wayar da fatan baku cutar da shiba ko kallona baiba naji cikin isa tamakar bayaso magana cikin muryasa mai dadin sauraro yace My Teemah uwar yan soyayya ke mai taurin kaiko shiru nayi kaina kasa Sadde dan nasan Nice najayo ko menene da nabi sharadinsa da haka bata faruba kamar amafarki naji yace" amsar sadakar zaki ko wannan abun yana daga cikin abun da yasa na tsani governor Aliyu natsaneshi sai naga bayansa idan baki ciresa aranki ba kuma zakiga hukuncin da zan miki yau wayace miki ana sabamun magana duk maganar da yake kansa na kallon wani gurin idanuwana da suka jike sharkaf da hawaye saboda dacin maganar da yafadawa My Haidar raina a mugun bace idanuwa sun rufe na dago jajayen idanuna na kalleshi " malam jimana juyowa, yayi murmushi kan fuskarshi ya dagamun gira " yan mata ina jinki yi bayani ya akayi matar gwamna ya fada idanunmu na sark'e guri guda duk da yamun kwarjini amma zafin maganar da ya fadama my haidar ga wani rainin hankali da yake mun yasa, na kara harzuka na dake cike da tsiwa nace masa" Aminullah Wallahi... ✍🏻
















Rahma ce ummu Fareesa😘
✍🏻✍🏻✍🏻
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*






*بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________


*Written By*
Real Ladingo😉
Yar mutan Niger




*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*




*DEDICATED TO*
My Fadeematul Zhara'u




*Bismillahir Rahamanir Raheem*




*Page* 5⃣




....."ba Wanda ya isa ya cutar mun da My Haidar sai da yarda Allah Dan bawa baya tsallake kaddarasa kuma shidin Kainuwane dashan Allah ba na mutumba nace kayi hakuri naji zan bude wayar murika magana ko ba shikenan ba dan haka Aminullah ka fita bayan Haidar naji zan kiyaye dokokinka ta fadi tana murguda baki tunda ta fara magana yakejin wani irin shaukin kaunarta na ratsa jini da tsokarsa, aransa yace "so yanzu ya kenan Tab lallai akwai rigima gaba wlh ina mugun son My Teemah duk da har yanzu bata wayeba bazan bari na rasataba amma inada tashin hankali gabana idanunsa ya lumshe ya jingina kansa da kujera ya tura hannusa cikin gashin kansa dake sheki yana shafawa yana sakin murmushi magana yake can k'asa bakajin komai sai bakinsa ke motsawa haushi ne ya cikani kenan Ma ya daukeni mahaukaciya ya wani lumshe idanu dama da haushina na rashin ganin My Haidar kawai sai na fashe da kuka ina buga kaina da Gilles d'in motar idanusa ya bude da sauri ya dago kansa hankalinsa atashe ya rikeni can cikin amon muryasa mai masifar dadi yace mun " My Teemana yi hakurin don Allah karki tayarmun da hankali please yi shiru kibari na fuskanci rigimar da zata biyo baya yi hakuri bazan kuma miki dariya ba tunda bakiso kalli yanzu idan goshinki ya jimu ya zanyi hannusa ya Dora saman goshina yana murzawa niko sai kuka nake yarasa ya zaimun duk yabi ya rude kawai sai ya Dora kaina kafadarsa yana shafa goshina haka kawai naji sanyi araina Bacin raina


Ya gushe amma nakiyin shiru duk da dadddan kamshin turaransa na ratsani ga hannusa mai taushi saman goshina Kara sautin kukan nayi shiko mutumne da bai fiye son hayaniya ba rarashinma ba damunsa yayi ba " My Teemah kiyi shiru na cemiki bazan sake miki dariya tunda bakiso to sai kiyi shiru ko? cikin shashekar kuka Wanda na rikida shi yazama na shagwaba nace" bakai bane kakemun dariya kuma kace katsani my gwamna,nah wani irin murmushi ya subucemasa amma bai yada ya fitoba" OK na bar tsanarsa saboda ke amma ki bude wayar da na baki zamuyi magana indai bakiso na saka ama governor wani abun Dan inaso kasancewa dake kirabu da gwamna idan kinaso ya tsira da rayuwarsa kuma banason kukanki shima idan kinayi zamu bata kuma kinsan me zanyi da Sauri na dago muka hada idanu kaina na sada Dan idanusa tamkar dafi ne hannusa ya janye daga saman goshina. ya had'e face " kin yada ko baki yardaba hawayen fuskata na goge tunda yace bayason kukana kuma naga hakan azahiri murmushi nayi araina nace sai in yaudareshi Dan kar ya cutarmun da Haidar Dina ajiyar zuciya na sabke" Aminullah naji zan bude wayar karku cutar dashi kaji? na fada ina langabe kai ina sakin murmushi shima murmushin yai Dan tsaf yagama karantar yarinyar " OK My Teemah idan kinyi haka Aliyunki ya tsira dagashi bai sake magana ba ya matsa can nesa da ita alamar miskinancin ya motsa wayoyinsa har ukku da suke kusa dani harda wasu dame daman uban kudi wayoyi biyu suka dauki ringing atare kamar bazai kalli gunba sai yajuyo yana yamutsa fuska dayar naga ya dauka yayi picking ya Kara kunne" my habibty ina kan hanya? i miss u too Oya kiss me murmushi ya Saki ya sakarma wayar kiss ya tsinke kiran wani kiran ya kuma shigowa ya daga " hello Alhmdllh insha Allah gobe ah ah bazan kwanaba OK bye ya tsinke kiran ko da wasa ban yadaba na kallesa ba har yagama inaji ya cillo wayar kusana saida ta bugeni amma ban juyoba na gane neman magana yakeyi dani Dan inajin murmushinsa kiransa aka kuma yi ya dauka yana hirasa cikin isa da Nuna iko yake magana sai umarni yake badawa


har motar ta iso kofar gidanmu ban sake kallonsa ba shima baimun maganaba motar na tsayawa na tura kofar arufe zan yi magana naji hannusa kusa dani ya bude kofar bai kalleni ba yace"My Zahra karki manta yau ina bukatar hira dake domun ki tsira da lafiyar gwamna ya juyo muka hada idanu ya dagamun gira yana murmushi" yes matar gwamna fuska na kwakwabe zanyi kuka" ya Dora hannusa abakinsa " karki kuskura asharudana banason kukanki hawayenki yanada mutikar tsada agareni maza Adana kukanki akwai ranar yinsu shima kuma banzan barsu su zubaba Oya shiga gida hadiye kukan nayi na kakaro murmushi takaici na fice daga motar na rufo masa motar direba yaja suka tafi gefen da ta tashi ya kalla yana sakin murmushi ya dauki waya ya kira wata lumber yana magana amma Sam banji me yake cewaba, Teemah na shiga gidansu a parlo ta isko


Malika da sallama ta shigo " Fatima manya niko antashma kika taho? murmushi na kakaro na zauna kusanta" Aunty ya gida wlh an tashi kodan kinga na iso da wuri sauri nayi Aunty yaya bai isoba? Bai isoba sai zuwa dare " baby zo mugaisa mamana ta dauki babyn malika tana shilawa sai kyakyatar dariya takeyi Dan sonyi mugun sabo da Watsime sosai Malika tace" Teemah ina kika samu turaren wannan mai masifar kamshi haka amma da zaki fita ai bakisa turareba? gabana naji ya buga daram ni de NASA Aminullah ba rumgumata ba yayi saidai da ina kuka ya Dora kaina kafadarsa sai hannusa da ya Dora agoshina nutsuwa na tataro nace" kujifa Aunty to ina kuwa zan samu turare saide yasmeen ce da ta bani rikon Jakarta yanzu zamu fito na bude naga wata yar kwallaba na Dan fesa amma shine kamshin har yanzu? " wlh har yanzu bakiji kamshiba mai dadi ki amsomun kwallabar zansaya ga yayanki zaizo gari yau dariya nayi " Tom idan ban mantaba gobe zance tabani muna hira har aka kira sallah magarib da baby na tafi na ajeta naje na dauro Alwalla na fito na tayar


Da sallah ina gama nashiga karatu Alqura'an mai girma saida aka kira sallah isha na Mike nayi Addu'a nashiga kwararoma gwamna Allah ya tsareshi da shairrin su Aminullah duk yamun Alkawali bazai cutar dashiba saboda ni mai sunan iyayye ta fara kuka yasa na tsayar da Adu'ar na tashi na dauketa muka fito parlo Aunty Malika har ta shirya mana abunci ta amsheta ta shayar da ita mukaci abunci girkin yayi dadi sosai sai santi nake " su Shuriem ko magana babu Rasheed yayi dariya " Aunty Fati ni nayi magana malika tace" duk santine haka shiru nayi har muka gama yau ban wani jimaba na miki Rasheed zai bini na hanashi Dan ina tsoron yaga wayar ya fadawa Malika Dan yaron akwai wayo ina shiga na rufo kofar malika sai dariya take ina jinta gun da na boye wayar na nufa na fito da ita na cirota akwalinta ni kafin nasan gun kunnawar naci wuya tana kunnuwa naga da chaji acike take Sim card da komi idanu na tsiramata ina jiran kira shiru ba'a kiraba kwalin na boye itama nasata bankadan matashi Dan dama ba bacci nakejiba parlo na dawo na zauna muna hiramu nace sai yaya Mu'azzam ya Iso zan kwanta Malika tayi tamun dariya shiru nayi


**************************************
*Niger kauyen garin sarki*
da misalin karfe takwas na dare malam Muhammad Abban watsime zaune tsakar gida iyayye ta dauko musu abunci ta ajiye ta kawo ruwa ta zauna murmushi yayi " sannu Aishata " kai Abban Malika dariya sukayi suna zaune suna cin abuncin akayi sallama ya amsa yace " ganinan zai Mike Aisha ta rikeshi" nafa San halinka yanzu da kadawo baci zakayiba muyi maza muci sai kaje Dole ya zauna saida suka koshi dam tana rike da hannusa dariya yayi" to Aishana na gama sakeni na tafi ko murmushi tayi ta sakeshi yaje ya wanko hannusa ya fito soron kofa ba kowa ya leka kofar gida Nawalu ya gani kofar gidan a tsugunne yanaga Abba ya Mike Abba yace " ah Nawalu ne sannu da zuwa gaban Abba yazo ya tsugunna ya gaishesa ya amsa cikin sakin fuska " Abba dama kan maganar watsime ne har yanzu hiru taki dawowa kullum ina zuba idanu tun so daya da sukazo


Abba Dan Allah kubani ita kar na rasa raina a daura auran daga baya idan ta dawo sai ayi bikimmu? " Nawalu kenan kabari sai ta dawo ku dai daita kanku sai na aurama ita babu Matsala kaji " to Abba nagode abani lambarta zankirata "to ai batada waya da ta mijin yayarta take kira ko ta yayata " to Abba nagode gora yaba Abba ya amsa yana godiya sukayi sallama ya tafi shikuma ya shiga gida, ya labartama iyayye yanda sukayi " to nidai banda bakin magana sai abinda yarinya ta zaba Abba yace"nima haka nagani jiyama lado ya iskeni har kanti nace su jira zuwanta tunda ni ba auran Dole zan mataba" to hakan shine daidai" haja nanu ta matsa sai kewarta take nace ai suna samun Hutu zatazo dariya iyayye tayi hirasu sukaci gaba da yi,


✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨


Bayan Mu'azzam yazo sun jima suna hira sosai saida taji barci gadan gadan tayi musu sallama taje ta kwanta dama yaran sunyi bacci ya sabi abarsa suka nufi daki tun ahanya suke kissing din junansu cike da kewar junansu daketa sukayi wanka atare Mu'azzam sai tsokanarta yake tana dariya, tun Teemah na jiran kira har tayi bacci Aminullah bai kira ba can tsakiyar dare wayar tayi ta ringing amma ina tayi bacci batajiba sau biyu aka kira ba asakeba, zaune yake saman Dadduma yana kaiwa Allah kukansa da alamu ya gama sallah ne bayan ya gama Addu'o'insa naji yashigama Noor d'insa bakinsa na kiran sunanta da gani Noor Dinna ta tanada wani matsayi babba agunsa mik'ewa yayi naga yau ba bintu kofar yaje ya bude ya fice ya nufi bedroom din bintu kofar ya murda ya shiga wow nace Dan dakin ya hadu ba karya murmushi ya Saki ya nufi saman gadon tana manne da Raudat tamkar wata jaririya " my bintuna yau baza akwana Da my man ba? cikin ya shafa sai motsi yakeyi itako baccin ta take anutse Raudat ya kalla " wannan babyn tawa akwai naci kin girma shekaru bakwai amma yawa mai sham nono kinnhanamun mata taje guna ganin su kam baccinsu sukeyi hankali kwance haka yasa ya barta ta huta Dan ya lura idan tana bukatar Hutu ita daya bata zuwa dakinsa cikin yama kiss itama ya mata yama Rauda ya gyara ma bintu kwanciyarta ya lullubesu da lallausan bargo ya fice warsa yana zuwa ya cire jallabiya yasa kayan bacci ya haye saman makeken bed d'insa ya kwanta agogon manne da gado ya kalla karfe uku na dare Addu' yayi yaja blanket ya lullube jikinsa yana sakin murmushi can k'asa k'asa naji yace My Noor fatan Alkhairi ya lumshe idanunsa murmushi kan fuskarsa har bacci ya daukeshi Asuba ta gari,


***********


Bayan kwana ukku tunda Mu'azzam yazo basu zauna ba kullum cikin yawo suke daga Teema sun dawo daga school ita da yaran suke fita hakan ba karamin dadi yakewa Teema ba itada Aminullah ko basu sake haduwaba amma tana ganin wulgin yaransa duk inda zata shiga a gombe suna biye da ita wayako

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login