Showing 33001 words to 36000 words out of 129912 words

Chapter 12 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt

24 Nov 2024

5830

ta tsaya kofar wani hamshakin get"ke bari na fito sai na baki labarin yada zakici dariyaki kyauta kitt na kashe wayar honr daya driver yayi aka wamgamemasa get suka Cinna hancin motar gidan idanu nazaro ganin irin wannan gida makekensa ko ina shifokine da adon flowers ga rumfunan shakatawa can gefe Swimming pool ne da rantsatsun kujeru wasu arnan motoci guda biyar nagani milk colour d'in ta tafi dani sojoji sai shawagi suke baki na ciza saboda keta dan nasan yanzu zan tsorata Ogansu ya fito da gudu nasan haushin haka zaisa ya sakeni Boos ya budemun mota fuskata a sake na fito gaba ya shiga ina binsa abaya taku nake cikin nutsuwa da Jan aji tamkar na shekara ina koyan tafiyar ta gaban Swimming pool muka wuce mukabi wata yar hanya sai gamu
akofar wani hadaddan parlour.........✍🏻


💃🏻Yar ilu ce🤪


























Rahma ummu Fareesa ce😘
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*








*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________






*Written By*
Ladingo Yar ilu😉
Yar mutan Niger




*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*












*Bismillahir Rahamanir Raheem*




*Page 1⃣5⃣*






......"wani Dan madani Ja naga boos ya danna kusan kofar wacce dukan wani irin glass ne niko hankalina kwance nake sakin murmushin mugunta Dan nasan yanzu zan koro Ogansu kusan 5 minute muna jira mukaga kofar ta bude kuma bakowa kusanta boos ya kalleni"Matar Oga bismillah kishiga yana ciki murmushi farin ciki na Saki Dan nasan yanzu su boos zasu rikeshi kafa nasaka da bismillah cikin parlon wani ni'imataccen kamshine ya bugi hancina ga wani sanyi mai hade da raba suman wucin gadi nayi na dawo ina karasa shigowa kofar ta rufe da kanta iya haduwa parlon ya hadu duk da ban masa kallon kurillaba hajiya mansura ta hanani cikin siririyar muryata cike da kissa da shagwaba nayi sallama na fara wani irin taku da takalmina mai tsini idanunsa na lumshe yaji wata zazakar murya mai cike da yarinya lumsassun idanunsa ya bude aikuwa ya hango Noor dinsa tana wata irin tafiya cike da Jan aji irin na isashiyar mace zaune ya Mike da Sauri ya zubamata idanu cike da mamaki yada yaga ta Kara girma da wayewa kirjinta duk da yana cikin hijabi ya fito sosai kasancewar hijabin mai santsine ahankali ya furta"My Noor yaushe kika goge haka kika zama cikakiyar mace ai bai gama magana yaga tacire hijabinta ta rikeshi ahannu ta sake wani salon dinki yayi mata mugun kyau ya fitomata da hips dinta boobs dinta Rabinsu duk awaje jikinta sai sheki yakeyi alamar yarinyar tana cikin jin dadi tafiya take cikin wani iron salo idanu ya murza ya Mike tsaye bai shiryaba "Ya Salam My Noor dinace haka inada wannan aduniya nake zaune gwaro matata na wanka wlh da sake ta kammala secondary school agidanta idanu


Ya zuba mata sai waige waige take Dan bata gansa ba tsaye tayi atsakiyar parlon cikin shagwaba da kashe murya tace"My Haidar kana ina gani nazo please Dan fito mana Angona kana inane Mijina Haidar please fito ga matarka tazo idanu ya zaro yana mamakin shifa Sam Noor dinsa batada wayewa haka yaushe ta waye haka wace yar albarka ce ta wayar masa da Noor dinsa tsinto maganarta kuma yai cikin daddadar muryata tana cewa" My Haidar kana ina ta fada tana bubuga kafa ta kwakwab'e fuska ta fara kukan shagwaba hankalinsa atashe ya nufota "My Noor gani amma dayake fitina nacinta bata jiba ta fara magana akaro na uku ta tsayar da kukan "Wlh inaga fa Haidar ya ganin tuni ya tsorata ya gudu baima tsaya na masa abinda zaiji tsoronba Aliyu waye ya gaya maka lahira Ana Dan wake ai nasan ina zuwa gida zan isko takarda sakina ta fada tana bushewa da dariya amma dariyar kanta tajan hankalice saboda abubuwan da ake koya mata duk sun fara zama ajikita batada hayaniya rawa ta fara da juyi tana waka "saini Teemah Matar gwamna kafin na iske takardata agida wlh ya gudu kai wlh kakus nanu kin iya wayo gashi aruwan sanyi zan rabu da mai mata gun wani hadaden table ta nufa tana takunta wayoyinsa har uku a ajiye ta dauki guda tana dannawa akunne ta Kara "hello My Haidar na baka tsoro ko ta fada tana kwanciya saman lumtsumemiyar kujera mai masifar taushi kamshin Aliyu ya bugi hancinta ta lumshe idanu ta shagwabe" hello Mijina Haidar please kazo mana kamshinka nakeso na Shaka amma sai ka gudu Dan na Baku tsoro idanu ya zaro


Al'amarin yarinyar ya bashi dariya da nishadi Dan kakaf ya gano bakin zaran fitina zata tada tace batason sa sai anraba auran yan gidansu suka mata wayo aka maiduta gombe Ana kuya mata abubuwa ace idan tana masa zasu rabu shine itako saboda yarinta ta yarda murmushi ya saki ya tura hannayensa cikin sumar kansa mai yalwar gashi yana shafawa afili ya farta"amma wacce take


koyama My Noor yar babyna wannan salo mai tsayawa arai wlh zata samu kyauta ta musamman ya fada yana nufar kujera da take kwance ta dage sai waya takeyi bayan kujera ya labe ya kashe murya"hello My Noor yar babyna ni bazan zoba tsoronki nakiji idanu ta bude da Sauri ta kalli wayar "eh nine awayar inzo bazaki tsorata Niba cikin dariya keta tace"haba Dan autan mazana My Haidar my chocolatyna zo bazan tsorataka ba kaji Mijina? wani irin yanayi Aliyu ya shiga na shaukin yar babynsa shima ya shagwab'e murya yace"My Noor yar babyna tsoro nakeji idan nazo kin rumgumeni ko? idanu na zaro na Kara shagwabewa"My Haidar nide A,A ba ruwana" to shikenan na fasa zauwa ya fada cikin muryar kukan wasa"to bari kukan zo kaji shiru yayi wayar ta ajiye tayi kwanciyarta tana dariyar mugunta"wlh Teemah na iya mugunta sosai ji fah dawowa zaiyi ai haka yafima sai na amshi takardata murmushi ya saki ya Mike ya nufo gun kujera ahankali ya lallaba ya kwanta saman kujera ya janyota jikinsa idanuta a lumshe da Sauri ta bude idanunta zatayi ihu ya rufe mata baki ya juyota suna fuskantar juna "Wow Yar babyna Allah ya miki asirtaccen kyau I love u my noor ya fada yana sunsunani"yar babyna kamshinki dadi kinji ya fada ashagwabe yana lasar wuyana ya shigar dani cikin jikinsa sosai ya kamo fuskata kallon juna muke ko kiftawa babu fuskata ya shafa kallonsa nake cike da mamakin tsantsar kyawunsa shine dai fuskar ce wannan ta fi Dan manyanta kadan da kyau tsantsarsa wannan yafi tuna abinda mansura tace mata tayi ta Dora hannuta saman fuskarshi ta shafa tana sakar masa wani irin murmushi ta shagwabe masa "My Haidar? " Na'am yar babyna wani irin kallo ta masa saida yakusa zaucewa Kara rumgumeta yayi"wayyo my noor Yar babyna tsoro nakeji boyeni rumgumeshi tayi tana masa Susa akansa tayi murmushi aranta tace" aikuwa yanzu zan gama tsorataka da salon hajiyata mansurah kabani takardata natafi bakinta ta Dora saman kunnesa daket take magana cikin wani irin lafazi tace"My Haidar kadaina jin toro ina tare dakai ta fada tana sakar masa kiss cikin kunnensa tana shafar sumar kansa waso irin kalamai take fada masa Wanda yakusa zautar dashi ya fara shafarta wani irin santsi da laushi jikinta yake da wani futinanan kamshi Wanda yakusa zautashi aikuwa tace batasan zancenba kuka tasaka masa ciccibarta yayi ya nufi bedroom da ita wani tanfatsetsan royal bed ne Wanda yaji tsadaddan zanin gado ihu take tana dukansa kwantar da ita yay yabi bayanta ya tallabo kanta jikinsa na rawa "yar babyna tsaya kiji basokike na baki ta kardaba jikinta ko ina rawa yakeyi cikin kuka tace"eh "OK tsaya to kiga abinda zamuyi sai na baki amma idan bakiso tashi ki tafi bazan badaba "wlh bari na tafi gobe kabani ko yaya mu'azzam ya amsomun k'okarin sabkowa takeyi ya maidata ta kwanta ya mata rumfa da faffadan kirjinsa"my noor ya zaki kunnomun wuta kibarni ya fada ya had'e face d'insu baki na bude zanyi magana naji tattausa bakinsa saman nawa idanu na zaro ina girgiza kai lallausan harshenta ya kamo yana tsotsa cikin kwarewa idanu teema ta lumshe tanajin wani irin yanayi Wanda bata taba jiba wani irin kissing dinta gwamna yake cikin kwarewa yanajin wani irin dadin bakinta teema bata san ya akayiba ta riko kansa dakyau tana tsotsar harshansa ahankali tana shafar sajan fuskarsa jin yada take masa yasa ya zuge mata zip din rigarta bakinsu na manne suna totsar harshan juna har ya fara zubamata yawunsa tana hadiya tsayayun brest dinta suka baiyana ya Dora hannu ya shafo da Sauri teemah ta saki bakinsa ta fashe da kuka "wlh nidai baz'ayi haka daniba Aliyu ahalin da yake sam bazai iya control kansaba nema yada zai rage zafi yake amma teemah fur takiya sai rusar kuka takeyi taki yarda ya tsotsi bakinta duk ta rikice masa shiko bayason kukanta Dan wani irin ji da ita yake yasan nan gaba yarinyar zata kaishi inda yakeson zuwa shekaru da dama duk da bata masa yada yasoba barinta yayi ya sabko dataga gadon ya shiga bathroom sabkowa tayi tana kuka"wlh yau mai rabani da mansurah sai Allah ai ni batace harda irin wannan ba kofar tayi tayi ta bude takin budewa fitowa yayi ya nufo gunta "Yar baby was me akayi na kuka nine zanyi kuka kin hadamun zafi daukarta yayi cak ya goyata a bayansa tanajin bata tayi shiru tana hawaye ya bude kofar ya fito parlor sabkota yayi zaune yay da ita ya kama fuskarta ya Dora bakinsa yana shanye mata hawayen yana buga bayanta"My Noor yi shiru ni banga abinda na miki ba ko bakin baki barni nashaba babu fa abinda na miki amma komai zaizo karshe zan baki mamaki yau na barki amma gobe Dole zaki kwana dani yauma barinki kawai nayi saboda wani dalili amma ni Aliyu da nayi niyya da kinshiga hannu ya fada yana maida mata zip din rigarta Shagwabe masa tayi tana dukan kirnjinsa "Ni bazan kwana da kaiba sakeni na tafi gida bakinta ya cafke yana mata tsotsar mugunta ya saki yana dariya kinyin kuka tayi sai kwalla take matsewa waya ya kira bugo daya aka daga"Boos amaida Matar gwamna gida yanayin yada yayi maganar ya burgeni na zuba masa idanu inajin mugu mugun sonsa da kaunarsa amma abinda yasomun ya sakamun tsoransa jinayi ya Mike dani ya dauki hijabina saida muka zo kofar parlo ya sabkeni ya matseni abago"yauwa na kamaki wa kikama rashin kunya kina kauye kuma waye ya baki izinin fita dazu idanu na rika zarowa ina cicirasu Dan duk na tsorata da lamarinsa babu kunya yake tabani Shagwabemasa nayi"My Haidar kayi hakuri mu rabu lfy ni bana son rigima Allah baka hakuri bakina naji anasa harshena ya kamo yana cicizawa ya dawo saman lebena yana cizawa sai hawaye nakeyi saida yagaji Dan kansa ya sakeni ya shanyen jawayen ya samun hijabi " kuma karki kuskura ki sake fituwa da wannan kayan duk da kina cikin hijabi kishi nakeyi ki kiyaye wannan dagani sai kene ya fada yana tabo kirjina na buge hannusa "gud zakizo hannu da kanki zaki rika Dora hannuna na murza abuna Yar baby kyakyawata mai laushina gobema kimun rashin kunya a waya yauma tausa miki nayi na barki ban murzakiba yanzu nidake waye yaji tsoro? kai na girgiza ashagwabe cikin sanyi murya nace" My Haidar nice naji kuma ba ruwana dakai murmushin gefen baki yai yamun kiss agoshi ya gyaramu hijabina ya bani wayata ya bude kofar boos na tsaye "Oya jeki ya maidaki gida ko sauraronsa banyiba na fito cikin fushi saida na fito na juyo Nace"My Haidar bakaji ba kallonta yayi na hararesa na murguda masa baki nace"wlh kaine kaji tsorona kuma zan kamaka ai zaka sanine na fada nayi gaba da Sauri har ina tintibe sabode tsayin takalmin dariyace ta kama Aliyu ya koma parlo har rike ciki yake, atsorace teemah ta isa gun mota sai waiwaye takeyi boos yaci dariya shima kamar cikinsa zai kulle motar ya bude mata ta shiga shima ya shiga direba yaja suka tafi cikin tsiwa tace "boos ina ruwanka da shiga hira mata da miji kake dariya "hakuri matar Oga baki ta murguda ta shiga neman layin Maheeda bata shiga tsaki taja gudu direban yayi mintina kadan suka iso kofar gidansu teemah boos ne ya bude mata ta fito get ta tura tashiga gidan motar mu'azzam na gani cike da mamaki ko lfy ya dawo shida sai wata ko wata biyu cikin farin ciki na nufi parlo da sallama na shigo parlon shiru babu kowa "Aunty ina kuka shiga kamar kuka nakeji Ana ihu kuma muryar yaya mu'azzam mugun tsorone ya kamani "nashiga uku yaya bashida lfy shiyasa ya dawo da gudu na nufi bedroom dinsu naji harda Aunty malika tana cewa"wayyo my darling karamun shiko yana wayyo zan mutu nashiga wata duniya malika ai teemah fashewa tayi da kuka ta murda kofar arufe kofar waje tayi da gudu gun mai gadi yana alwalla lokacin la'asar ya gabato Teemah ta iso"baba warsu don Allah muje kayi ceton rai zasu kashe kansu sai dambe suke wlh dukansu kuka sukeyi muje karsuyi kisan kai ai butar. ya saki "subahanallah muje da gudu suka nufi parlon teemah na rusar kuka tana cewa "ni ban taba ganin sunyi ko da fadan baki sunyi bare dambe.......... ✍🏻




💃🏻Ladingo Yar ilu ce🤪














Rahma ummu Fareesa ce😘
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*








*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________






*Written By*
Ladingo Yar ilu😉
Yar mutan Niger




*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*












*Bismillahir Rahamanir Raheem*




*Page 1⃣6⃣*




.....gudu sosai teemah take tana kuka "baba warsu kara gudu karfa ayi kisan kai wlh bansan me ya hadasu ba ta fada cikin kuka"kiyi shiru watsime bazasu kashe kansu daide lokacin suka shigo cikin parlon Ma'azzam zaune cikin shigar alfarma dariya suke suna tafa hannusa shida Malika ya kunna waya muryasa ta fito yana cewa"wai Malika mena miki kike dukana wayyo watsime zo my love Malika zata kasheni trisu suka tsaya tsakiyar parlon teemah tabar kuka tana cicira idanu warsu ya kalli teemah "haba watsime yazakimun irin wannan wasan kisamu atashin hankali kice suna dambe Ashe wasane kinji fah daukane yayi a waya suna tsokanarki" wlh yanzu suka fito da farko Allah ad'aki suka rufo kofa fah yo ni ba canake dambe sukeba Ashe tsokanata suke kaji kuwa har sunana yake kira kamar gaske amma d'azu wlh sukurniya suke harda karan kokawa naji da sauri mu'azzam yace",baba warsu kace kiranka tayi wlh mun gwadatane muga ko tanada wayo kokuwa cewa zatayi tashiga taraiyar yar uwarta dariya warsu yayi"wlh hankalinta ya tashi zatonta fada kukeyi Ashe ma radio ce ka kunna ka dauki maganar ni nakoma ina alwalla zani masallaci ta kirawoni tana kuka wlh tana sonku


ni nakoma yafada yana ficewa gunsu na karasa raina ab'ace "haba yaya ya zaku sakani adamuwa wannan ai ba wasa bane Allah yada naji kuna ihu hankalina ya tashi nidai sanina bantaba ganin kunyi ko da fadan baki Ashe wayace to amma ya akayi kukasan zan dawo yanzu Malika tace"saida na leka ta window naga kina zauwa NASA ya kunna ko my darling "hakane my love dariya ta kama mu'azzam sosai ya Mike dan kar yayi tamasa kuka dan acike take fam kallonsa teemah tayi tana zumburo baki "Allah yaya mun b'ata dakai shine daga zuwa sai kusani hawan jini to wai yama akayi kadawo yaya ko Hutu ka daukane?kallonta yayi yana danne dariyasa yace"🤔 oh ni su watsime irin wannan yanga Ana magana sai kace agaban mai girma Aliyu gwamna zan fada miki bari sai zuwa dare ya fada yana dariya ya shige domun yayi wankan tsarki ya tafi masallaci, teemah ta zauna ta rumgumo Malika ta shagwab'e


"Aunty kinajin yaya ko? "Auta abin nakine duk kin canza sai wani yauki da lumshe idanu kina magana sai kace kina gaban gwamna kallonta teemah tayi tana cicira idanu takai hannuta ta shafi lips d'inta ta turo baki"Aunty ni banaso yo ni inama zai ganin kicema yaya ya amsomun takardata yo ni mezanyi da me mata anty ina su shuriem da momy?"hmmm suna gida fah daga zauwar yayanki ya kwashesu ya kaisu akace kin tafi gidan su maheeda idanu ta rika zarowa "eh ni can na tafi ta fada tana mik'ewa"Aunty na tafi nayi sallah dariya Malika tayi"OK amarya haushi tabani banza na mata na nufi bedroom dina tana shiga ta cire kayan jikinta ta daura towel agagauce tayo wanka ta goge jikinta ta shafa mai gaban dressing mirror ta tsaya tana kallon lips d'inta tana turo shi gaba ta lumshe idanu"My Haidar wlh bakinka zaki zawai wlh dama na tsaya na maka wayo na tsotse abuna tas tunda ai mijinane ba abun kunya bane wlh duk rada kabari muka hadu wayo zanma na tsotse wannan bakin naka mai sugar tas zan tsotse kirjinta ta kalla ta bushi da dariya"tab yo ya zan yarda abuna cau atsaye ka matsamun su kwanta kut ai wayo zanma bazan bari ka matsaba har mu rabu haka tayi ta sambatun yada Aliyu gwamna ya rikitata da zazafan love dinsa yarinya ta rude sai sai matse matsan kafa take ta shiga yanayin shauki alwalla da tayi saida taje ta sako wata tasaka abaya doguwa tayi sallah la'asar tana gamawa tayi shirin zuwa islamiyya ta dauki Alqura'anita ta fito Malika na zaune tana waya"aunty na tafi sai nadawo hannu ta daga mata ta fice tana fitowa ta nufi hanyar makaranta masu tsaronta na binta sai tsaki takeja har kofar makaranta suka


kaita suna tsaye saida ta shiga suka juya suna tsaye akofa cikin aji ta shigo da sallama ta hango yasmin kusanta ta zauna Dan malam bai shigo ba duk tulawa suke sai su Saudat su biyune taga azaune basa karatun teemah bude Alqura'ni tayi zata fara karantawa taga Saudat na nunota da baki ta kauda kanta ta ciza baki Dan dama kwana biyu taga suna mata kallon banza binciken abinda zata karanta take Dan masifa take cinta sutake atashi ta tare saudat taji kallon rainin da suke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login