Showing 117001 words to 120000 words out of 129912 words

Chapter 40 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt

24 Nov 2024

5820

ya fice daga dakin.
Gun Bintu ya fara zuwa ya bata ya mata sallama, ya fito ya nufi part din Teema.
Lokacin da yaje tana sallah, ya zauna jiranta a kallah ya kwashe rabin awa amma taki gama sallahr, murmushi Aliyu yay ya dauketa daga abin sallah ya direta saman gado ya cire mata abayar jikinta ya dauko kayan bacci ya saka mata da idanu Teema take binsa har ya gama shiryata ya lallabata tana rungume jikinsa ya bata naman kazar taci babu yadda bai ba da ita taki ci karshe ta saka masa kuka, dole ya barta ya shiga lallashinta yana gaya mata kalamai masu dadi da rikitata da salonsa ya samu tayi bacci tana manne jikinsa.
Ajiyar zuciya ya sauke ya kwantar da ita ya janye rigarta ya tsotsi nonota kadan ya saki ya Ja mata rigarta ya lulubeta da blanket ya rankwafa ya mata kiss a goshinta, ya ce"Ina sonki my Noor baiwar Allah"ya fada yana saukowa daga saman bed din ya dauke ledar kajin ya fito dasu ya sauko k'asa ya kai kitchen ya a jiye ya rufe kofofin ya bi ta karamar kofar itama yana shiga ya murza key ya, nufi bangaran Masa'udah.


A kwance ya sameta tayi wankanta canza kaya diguwar riga har k'asa ta bacci.
Ya kalleta ya ce"Taso kici kazarki"shiru Masa'udah tayi, Aliyu ya matso bakin gadon ya dagota ta zauna ya fita ya dauko plate ya juye kajin mayan a gashe guda biyu da lemuka da su yogourt ya zauna bakin gadon ya beka mata ya ce"a ci a koshi sai a sami my love din da a ke ciwon zuciya a kansa" Masa'udah daman yunwa take ji dan haka bata damu ba da furu cinsa ba ta fara yagar naman kazar tana ci tana hadawa da lemo, saida taci tayi dam tasha yogourt.
Aliyu ma yana gefe zaune saman kujera yana cin abinsa yana kallonta yana mamakin yadda taci dayawa, dan ya tuna yau bikinta a kayi maybe bataci komai ba.
Kayan Masa'udah ta kwashe takai kitchen ta dawo ta shiga bathroom tayi broch ta fito.
Aliyu ya ce"je ki kiyi alwalla" Masa'udah ta ce"Nayi sallah"Aliyu ya ce"Eh je kiyi dai"Bata sake magana ba ta nufi bathroom, ta dauro alwalla ta fito.


Aliyu ya jasu sallah raka biyu ta godiyar Allah, ya mata tambayoyi, a kan Addini tsaf ta amsa komai daki-daki.
Jallabiyar jikinsa ya cire ya saka kayan bacci ya kalli Masa'udah ya ce"cire Wannan jibgegiyar rigar ki saka k'arama"Masa'udah batayi musu ba ta mike ta dauko rigar bacci k'arama da turare ta shiga bathroom ta saka ta fito tana sunne-sunne kai.
Aliyu da ya ke kwance ya kura mata idanu dariya ma ta bashi yadda ta ke lab'ewa, hannu ya d'aga mata ya ce"Oya taho mana yau my love din a ke gudu, zo kiji"Cike da kunya Masa'udah ta karasa gurin Aliyu tana kamshin fitinaniyar humrah da ta shafa.
Aliyu ya kamota ya dorata saman gadon yana rike da ita a jikinsa ya beka hannu ya kashe wutar d'akin duhu ya gauraye dakin ya kwantar da ita saman bed din ya rungumeta jikinsa yanda yaji manyan breast dinta suna tokare sa ya shafosu ya ce"Yau kin samu my love sai me kuma...? Masa'udah shiru tayi jikinta yana rawa ta ce"Ka matseni sosai kuma ni bacci na keji"Aliyu ya kara shigar da ita jikinsa ya tallabo kanta yana hura mata isakar bakinsa yana shafo nonota yana lumshe idanunsa dan, bai taba sanin haka albarkatun kirjinta suke ba.
A hankali ya dora bakinsa a saman na Masa'udah bakinta ta dantse, Aliyu ya ce"Bude bakin ki a binda kika dade kina so yau Allah ya baki Oya bude na baki hakkin ki" Masa'udah da ta fara tsorata da Aliyu ta bude baki da niyar ta masa magana ya tura bakinsa cikin nata ya kamo harshenta ya fara tsotsa yana mata wani irin kissing cikin nutsuwa da kwarewa.
Ya dora hannusa saman boobs dinta yana shsfasu yana tsotsar bakinta yana shaka mata numfashinsa yana mata wani shegen salonsa yana rikirkita, mata jiki.
A take Masa'udah giyar dadi ta dauketa ta shiga taya sa kiss din tana jin wani maganadisun dadi na ratsata sai nishi take tana mimmik'ewa, bata tan-tan ce ba taji bakinsa yana tsotsar nipples dinta.
Tafi da tayi tafiya, ga baki daya Masa'udah ta susuce sai sambatu take tana mik'a giyar dadi na dukanta.
Aliyu hakan da take ya kara ruru masa wutar sha'awa ya shiga nuna mata bata yi ciwon zuciyar banza a kansa ba dan yayi romance sosai da ita kafin ya fara neman hanyar shiga babban gida Masa'udah kuwa ya fitar da ita daga hankali ta sam bata san ina take ba.
Sai ji tayi Ana tokara mata abu a gabanta da karfi, a mugun tsorace ta fasa ihu saboda a zabar da ta ratsata tuni ta fara dukansa da yago ta saki kuka tana cewa "Dan Allah kayi hakuri karka tura dika mutuwa zanyi wlh zan zauna dakai a haka ba sai munyi wani abu ba na tuba" Aliyu bai saurari Masa'udah ba sai da ya samu hanyar ya shige daket bayan yaci wuya yana shiga wani sanyin dadin ni'ima ya ratsashi tun daga tafin k'afarsa har tsakiyar kansa, idanu ya lumshe ya safke a jiyar zuciya ya fara kashe arna yana sauke numfashi daki-daki Masa'udah kuwa kuka da ihu da ya kushinsa take tana cewa ya mata rai amma ina Aliyu yayi nisa baya jin kira sai kwasar gara yake. Asuba ta gari..............✍🏻Yar Janafty ce💋


*No Editing🤪*




*6/March/2020*




Ummu Fareesa ce😘






*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*








*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________


*Written By*
Rahma AbdulNasir
Yar mutan Niger🤙🏻




*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*










*Bismillahir Rahamanir Raheem*




*Page 4⃣8⃣*




....Tun a cikin daran Aliyu ya tsaftace jikinsa, ya te maka ma Masa'udah tayi wankan tsarki, ya gasata sosai dan taci uwar wuya a gurin Aliyu bai mata ta sauki ba saboda yadda yaji zakwai.😋
Bayan sun gyara kansu ya rungumeta suka kwanta, sai Albarka Aliyu ya ke sama Masa'udah, har lokacin Masa'udah kukan wuyar da tasha ta ke, Aliyu ya wani kanainayeta a jikinsa yana lallashinta, har tayi bacci, shima bai jimaba baccin ya daukesa.

***
Washegari a makare Aliyu ya farka lokacin har an gama Sallah Asuba Masa'udah tana manne jikinsa sai rawar sanyi take jikinta zafi rau, sai rawar sanyi take tana manne jikinsa.
Aliyu ya janyeta yana mai cike da tausyinta, ya lulluba mata blanket ya sakko daga saman gadon.
Wayarsa ya dauka ya kunnata, ya shiga neman number Dr Zubaida yana samu yay dailing number Dr Zubaidar, cikin sa'a ta dauka kiran yana dab da tsinkewa.
Sallama tai masa suka gaisa ya ya ce "tai maza tazo gidansa tazo da duk abinda ya dace ai ta san sauran bayanin.
Cikin sa'a kuwa a hospital ta kwana ta amasa da "to sukayi sallama ya kashe kiran ya shiga bathroom, ya dauro alwalla ya fito.
Ya gabatar da Sallah.
Yana idarwa ya mike ya tashi Masa'udah ya dauketa ya kaita tayi alwalla daket ya maidota ya saka mata kaya tayi sallah.
Bayan ta gama sallahr nan ta kwanta Aliyun ya dauketa ya dorata saman bed ya lulubeta ya kwanta kusanta yana mata sannu, jikinsa ta shige tana rawar sanyi sai sannu yake mata.


Karfe 8:00am Dr Zubaida ta iso Aliyu ya mata iso har d'akin Masa'udah. Ta duba lafiyarta bata barke ba kawai mazane taji sosai😂 maguguna Zubaida ta hada mata tasa Aliyu ya bata tea mai kauri tash tayi mata allurai tayi musu sallama ta tafi.
Aliyu ya ci gaba da kulawa da Masa'udah har ta koma bacci tana manne jikinsa, shima bacci ya koma.
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Misalin karfe goma Teema ta farka daga bacci tun bayan sallah Asuba da ta koma.
Tai wankanta ta shirya tsaf cikin Riga da siket yan kanti milk colour tayi kyau mutika ta fest turare ba tai kwaliya ta saki jelar kitsonta har wucin kafadarta ta saki wayarta taga lokaci yaja karfe goma da kusan rabi , baki ta tab'e ta sakko k'asa.
Ta nufi kan dinning.
Bintu tana zaune a parlor bayan tayi breakfast dan bata jima da tashi daga bacci ba.
Bayan su Aliyu sun tashi a bacci, ya sake ma Masa'udah wanka ya hado mata breakfast ya bata taci yaji jikinta ba zazzabin ya sauka, amma nan take ta koma bacci ya lulubeta ya fice daga dakin ya nufi bedroom dinsa.


Aliyu ne ya fito cikin shiri daga bedroom d'insa, wani rantsatsan yadi ne blue colour ya masa masifar kyau.
Bintu ta saki baki tana kallonsa dan bata san yaushe ya shiga ba dan bataga ficewarsa ba.
Aliyu ya zauna kusanta ya kamo hannunta, yana sakin Murmushi ya ce"Good morning my Bintu ya yarana da ke kanki..? Fuska Bintu ta yamutsa ta ce"Lau muke na turasu gida da fatan ka tashi lfy, ko da ya ke ga zahiri nan sai washe baki kake kamar gonar auduga maza-maza, mutananmu hummm Allah kyauta" ta fada tana fizge hannunta a nashi.


Aliyu ya saki murmushi ya dauki zahara yana mata wasa ya mike ya ce"My Bintu Allah ya baki hakuri yaran nawa ne ba a barima nazo naga abina, bari na dubo Zahara"ya fada yana tafiya, da zahara a hannunsa yana mata wasa, ta karamar kofar ya bude ya shiga part din Teema da harara Bintu ta bishi tana jan tsaki.


Lokacin da Aliyu yaje Teema ta gama breakfast kenan tayi kwance a parlor ta kunna Tv tana kallon tashar arewa 24 ana maimaicin film din kowa dalin Teema sai kyalkyala dariya take a gurin da daushe ya ke zuba baballe hayatu rashin mutumci. Halima atete kuwa ta maida shi sakare, tana ba baballe hayatu numberta.
Sam Teema bataji sallamar Aliyu ba har ya kwantar da Zahara can gefe ya dawo gun Teema. Ya zauna kusanta ya janyota jikinsa ya raugumeta yana sunsunata wani daddadan kamshi yana fita daga jikinta.
Teema ta tsayar da dariyar ta zubama Aliyu idanunta tana kallonsa cike da zallar kaunarsa da take gudana a cikin jinin jikinta.


Narke masa tayi a jikinsa tana wani mannesa ta shafo fuskarsa ta ce"Mijina ina kwana wlh ban fa san ka shigo ba Allah my chocolate film dinan a kwai dadi sosai" Teema ta karashe maganar tana sakin Murmushi, tana shafa fuskar Aliyun tana sakar masa kiss saman lips dinsa da kumatunsa, da goshinsa ta wani shige masa sai rikitashi ta ke tana murmushi.
Aliyu ya rukumkumeta gam, yana sauke ajiyar zuciya ya rasa ma ina zai sakata.
Rigarta ya janye ya dukar da kansa yana sakarma cikin kiss yana Lasar cibinta yana cewa"Babyna good morning da fatan baka takurama hasken idaniyata ba, my Noor.
Ya d'ago ya ce "My yar babyna wlh naji dadi da naga kina cikin farin ciki jina ke kamar an mun albishir da gidan Aljanna , amma Babyna meyasa naga kina cikin farin ciki bayan jiya baki tare da Haidar dinki umm babyna"ya fada yana tallabo kanta zai had'e bakinsu.
Teema tayi yar dariya ta kauda kanta ta masa dukan wasa saman kirjinsa ta kai bakinta saman kunnesa ta tura hannunta sumar kansa, tana shafawa tace"My chocolate to meye na damuwar ai kaima bakaga yadda kake walwalba to Niko wa ya aikeni shiga kunci ai ana tare kawai my Haidar"ta fada tana zura harshenta cikin kunnesa tana lasa cikin wani irin salo.


Aliyu mamkin Teema ya ke yau sam babu wannan sangartar da shagwab'a da koke-koke.
Sakinsa tayi ta mike tana murmushi ta ce"Wayyo my zaraha sorry inata my Haidar bamu gaisa ba"ta fada tana daukan zahara tana shillata sai kyalkyala dariya take.
Aliyu yau fa cike da mamkin Teema yake.
Aliyu ya ce"My Noor kinyi breakfast kuwa...? Dariya ma ya bani na kafeshi da idanu ina sakin murmushi na ce"My chocolate nayi mana yau da yunwa na tashi Allah ya kawomun sauki me zai hanani cin abunci"na karashe maganar ina zama kusansa na ce"Au na manta my Haidar, ya kanwata yau an kwana a sabon guri an bar rayuwar gidan iyaye an dawo gidan miji Allah sarki har na tuna shekarar da ka kawoni daga Niger ina kuka iyayye tana yi haka na barosu"Aliyu ya rungumo Teema yana kallon ta ya kamo fuskarta ya ce"Yar Babyna yau kuwa me ya zo garin shekarar da a ka kawoki fa kika ce ke da ko shekara bakiyi ba, my Noor"Dariya na saki cike da kissa na ce"Au a she ban shekara ba my Haidar ayya jikin girma ai na zata nayi yan shekaru uku zuwa hudu...ai caraf naji ya kamemin baki ya fara tsorsa.


Cizo na gantsara masa, ba shiri ya saki bakin nawa nayi murmushi na masa gwalo na ce"My Haidar baka ga Zahara a hannuna ba zaka cinye mun bakina" Dariya Aliyu yayi ya ce "Babyna wlh ina sonki dayawa kaunarki ta kamani, zo ki dan danna mun jikina wlh zazzabi nake ji kadan-kadan" Wani shegen kallo Teema ta watsa masa ta saki murmushi ta ce"Tabdijam wlh nima nawa ciwon ya ke my chocolate Allah bazan danna maka ba a Kan me? ni na ma tafi gun Anty naji lafiyarta"ta fada tana mik'ewa.
Aliyu ya mike tsaye ya sumgumi Teema daga ita har Zahara sai kyalkyala dariya suke dan zahara a jinta wasane a ke mata.


Teema ta ce"Wayyo my chocolate ka saukeni mana zanyi amai fa wayyo my Haidar zan ma luka Allah kuwa"ta fada a shagwab'e. Dariya Aliyu yayi bai sauketa ba sai da ya zo kofar da zasu shiga parlon Bintu ya sauketa.
Ta zumburo baki gaba ta fada kirjinsa tana cewa"My Haidar duk ka sakarmun kasala Allah kuwa ni bazan yarda ba"ta fada tana kokowar cizon sa.
Dariya ya ke ya riketa Daket, ya samu ya amshe Zahara wacce take bangala dariya.


Ya riker zahara ya mates Teema da kofar ya ce"Babyna yi hakuri tsaya bari wahalar mun da kan ki cijeni, to sai ki huce ko"cikin murna Teema ta janye rigar Aliyu ta zubawa kirjinsa idanu, ko ina gashi luf-luf kwance saman kirjinsa hannunta ta dora saman kirjinsa ta shafa ta murza masa kan nipples dinsa ta dora bakinta tana tsotsar nipples d'insa, cikin kwarewa.
Aliyu ya lumshe idanunsa ya ce"Wayyo my Noor karki haukatani yarki a hannuna karfa na sauketa ban saniba, my duniyar dadina wlh zanyi missing dinki"sakinsa Teema tayi ta rufe masa rigarsa tana dariya ta kai masa dukan wasa, ta ce"My Haidar akwai tsokana kai mai sabuwar amarya dalla aleda yarinya bugun Addis Ababa"ta fada tana d'aga masa gira tana k'ok'arin bude kofar parlon.


Aliyu yau Teema duk ta can za ba rigima ba fushi ba tsiwa duk sai yaji tausayinta.
Tana bude kofar ta shige parlon Bintu tabar Aliyu nan tsaye tayi gaba tana masa dariya.
Kai Aliyu ya girgiza ya biyo bayanta.
Da sallama Teema ta shige ba kowa a parlon Teema ta kurama hanyar bangaran Masa'udah idanu ta tab'e baki ta dauke kanta.
Ta shiga kiran Bintu"Antyna kina ina ne wai" Bintu ce ta fito murmushi dauke kan fuskarta, ta ce" my Fatima ykk fatan kin tashi lfy ya karfin jiki...? Teema ta ce"Alhmdllh Anytna ina yarana kuwa ban gansu ba kowa yau fa weekend ne" Teema ta fada tana rungume Bintu.
Bintu tayi murmushi ta ce"ai tin safe yau na saka a ka kaisu gidan hajiyarmu kin sa halin Raudat da rawar kai" Teema tayi dariya ta saki Bintu ta zauna saman kujera.
Aliyu ya shigo dauke da zahara ya ba Bintu ita yana kallon Teema.
tayi masa far da idanu ta kawar da kanta gefe tana magana da Bintu, Bintu ta kalli Aliyu ta bushe da dariya harda rike ciki.
Baki ya saki yana kallon ikon Allah bai musu magana ba ya nufi dakin Masa'udah dan ya fito da ita su gaisa, Teema ko kallo bai isheta suka ci gaba da hirasu.


Aliyu yana shiga ya iske Masa'udah ta tashi tana tsaye gaban dressing mirror, tashirya cikin doguwar riga shadda pink colour tayi mata kyau sosai ta kashe dauri dan k'ok'ari take yanzu haka zazzabi ne a jikinta ga k'asanta yana mata zafi sosai.
Aliyu ya iso gaban dressing mirror tana tsaye tana fasa turare ya rungumeta ta baya suna kallon juna ta madubi ya ce"My wife ya jikinki sannu ko nayi tishi ne..? A shagwab'e Masa'udah ta juyo suna fuskantar juna ta lafe jikinsa ta ce "My love jiya na zata zan mutune wlh abun ba dadi ne da shiba bazan koma ba" ta fada tana shiga jikin Aliyu.
Murmushi ya saki ya mata rada a kunnata , ihu Masa'udah ta saki tana makaleshi ta ce"Allah ba haka bane my love kai dinne ba sauki gashi abun Kato" dariya Aliyu yay ya gyara mata daurin dankwalinta ya kama hannunta ya dauko magani ya bata tasha, ya ce"My wife pls kiyi tafiya a anutse karki rika gwalo k"afar ki kinji ki daure Oya muje ki gaida yayunki" Masa'udah ta d'aga kanta, ta daure tana tafiya cikin nutsuwa.
A haka suka fito suna fitowa ya saki hannunta ya ce"My wife kin yi k'ok'ari sosai"Murmushi Masa'udah ta saki tana kallonsa.
Tun daga nesa Teema ta hangosu ta dauke kanta suna hirasu da Bintu.
Sallama Masa'udah tai musu ta zauna kusan Teema.
A tare Bintu da Teema suka amsa sallamar.
Masa'udah ta ce"Antys dina ina kwananku ya yarana" A tare suka amsa. Teema ta ce"Masa'udah ya gajiyar biki ya kwanan bakunci kuma...? Masa'udah kanta ta sadda k'asa bata ce komai ba tana murmushi.
Bintu ta tab'e baki tana shayar da zahara.
Aliyu ya ce"To ni zan dan fita na gano yarana an wani fitarmun dasu tinfa safe ai laifin Asama'u ne" Bintu ta ce" My man ai baka saniba suna tare fa, wlh ta bisu"ta fada tana dariya


Teema ta ce "Au haba dai ina ruwan ma'u mai yara"Teema ta fada tana murmushi ta mike ta ce"Anty na koma wlh film din hausa nake kallo mai dadi"ta ta fada tana tafiya ta bi kofar da suka biyo da Aliyu.
Bintu ta ce"My Zahara ki kalla a nan mana ga kwanwarki Kuyi fira"Banza Teema tayi da Bintu tayi tafiyar ta a zaman bata jiba.


Aliyu ya bi Teema da kallo har ta b'ace ma ganinsa.
Ya ce musu "To na fita sai na dawo" Masa'udah bata iya magana ba, Bintu ce ta ce"To a dawo lafiya" Aliyu ya kada kai ya fice yana kallon Masa'udah wacce ta ke satar kallonsa , murmushi yay ya fice.
Jifa-jifa sukan tab'a hira Bintu da Masa'udah.


⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡


Da misalin karfe tara na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login