Showing 69001 words to 72000 words out of 129912 words
Chapter 24 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt
ya hadasu ya rungumesu ya musu kiss daya bayan daya suna dariya Asif yace"dady ya jikin momy? da sauki gun game d'insu suka koma Rauda ta kwanta jikin Aliyu tace"dady kalli momy tayimun kitso amma bamu gamaba zafi wlh Bintu tayi dariya tace" wlh idan tajiki zaku b'ata dariya Aliyu yayi ya shafi kitson " my bintuna ki karasa, mata kar atsefeshi. " ai nace mata baruwana ita da momynta Fatima. zahara ya kwantar yama Rauda kiss yama bintu agoshi ya Mike" my bintuna good night. murmushi ta sakar masa" night my man agaishemun da Fatima bintu. murmushi yayi ya kada, kai ya, tafi bintu tabishi da kallo har ya karya kwana Rauda ta ruga da gudu gunsu Munnee Bintu ta goge zazafan hawayen da ya zubo mata tana karanta Addu'a azuciyarta har taji dan dadi ta dauki wayarta tana game.
a zaune ya iskota tana kallo da, sallama ya shigo ta amsa tana kallonsa murmushi ya sakar mata" my yar babyna kinci kin koshi baki ta zunburo ta Mike ta nufo gunsa tana tafiya kamar yar kaciya da sauri ya ISO gareta jikinsa ta fada ta saka masa kuka" wlh yau sai ka fadamun ya akayi ka sanni har ka aureni bayan har gidan mahaukata kasa, aka kaini kuma, ya akayi kasamu irin fuskar kananka Aminullah wlh ni sai ka fadamun meyasa kasamun sonka araina tun ban sanka ba ta fada tana dukansa akirji tana kuka" Ya Salam my duniyar dadina wata irin fitinace kika, koya. to naji yi shiru tsaya, zan fada, miki yau muje nasha kadan daukarta yayi ya goyata" My Aliyuna kayan ciye ciyena zan kara anjima tiran ya dauka da hannunsa daya ya nufi sama bedroom d'inta ya shiga ya sake mata wanka ya kara gasata, yasaka mata, rigar bacci ya dauketa ya, nufi makwancinsu yana shiga ya, kwantar da ita yaje yayi wanka ya fito dauré da towel ya goge jikinsa yana tsaye gaban dressing miroir teemah ta kirasa, ashagwab'e"My Gwamnana? " na'am my Noor. " kazo kabani labarin Allah ko nayi kuka
mai ya shafa kin saka komai yayi sai boxer ya fesa turare ya hauro gadon ya rungumota" my yar babyna bani nasha kadan sai na baki labarin da kwarin gwiwa please bata masa, musu ba ta janye rigar dama ba wata ta arziki bace ta tallabo kansa ta saka masa abakinsa ya cafke yana tsotsa tana shafa kansa ta lumshe idanunta hannunsa ta janyo ta dora kan dayan da sauri ya fara murzawa dama gudun kar tayi kukane ya hakura nisha kawai teemah take tana shafa kan Aliyu saboda tsotsar da yake mata cikin wani irin salone yanayi yana ciciza nipple d'in jin ta fara zaucewa tanason fara kukan da bazai iya hakuri da itaba ya saki yana murmushi ya rungumeta gam hannunta ta dora saman nipple d'insa tana murzawa" wayyo my duniyar dadina ki bari karna kuma dariyar mugunta nayi na d'ago da kaina na dora bakina saman nipple d'insa na fara tsotsa" ashh matar Aliyu zaki kasheni saki nayi ina dariya" My Aliyuna munajin dadinmu wlh kaima kaji yada naji halan? " sosaima my duniyar dadina kirjinshi na Haye nayi daidaya" my Haidar bani labari kwanciyarta ya gyara mata ajikinsa ya rungumeta sosai yana fitar da numfashi daki daki ya tura mata yatsarsa daya bakinta cizo ta gantsara masa dariya yayi ahankali ta fara tsotsar yatsarsa idanunsa ya lumshe ya kara matseta ajikinsa gam cikin sanyi murya ya fara magana dan teemah ta gama kashe masa, jikinsa ahankali yace" my Noor Ranar da mukaje makarantarku............✍🏻
💃🏻Yar Janaf ce
Rahma ummi Fareesa...✍🏻
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________
*Written By*
Rahma AbdulNasir
Yar mutan Niger🤙🏻
*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page 3⃣1⃣*
......"muna shiga cikin makarantarku wallahi naji gabana yana faduwa inajin wani irin yanayi na shiga Addu'a idan ba abun alheri bane Allah yamun tsari dashi idanko Alkhairine to Allah ya tabbatar saboda akwai Alherin da idan zai sameka kanajin faduwar gaba. lokacin da motoci suka shige parking space jami'an tsaro suna bakin motor da zan fito da bindigogi aka budemun kofa na fito mun kama hanya sojoji na tare dani ta ko ina kawai najiyo karan Marin da kika ma maheeda da muryarki cikin fada da Sauri na juyo jin murya Noor Dina waigowar da na ke naganki da wata irin. walliya wlh nazata mahaukaciyace muryar boos ta dawo dani yana.
cewa Kubar nan tun bakin bingida bai hau kanku ba name magana cewar kin fito yawan haukane el uwaki ta ganki ta kamoki ai mahaukaci abun tausayine muka juya muka nufin gun taron sai kawai ganinki nayi gabana kina kusantoni kina kuka kina cewa sai kin nunamun hauka kinamun magana idanunmu cikin juna kina fadamun bazaki yardaba dan Allah ya jarabeki da sona tun baki sanniba zan cemiki mahaukaciya nikuma tunda na hada idanu dake da kuma muryarki na rasa nutsuwa atake kibiyar sonki da kaunarki ya sokeni duk da banida tabbacin kinada hankali ganin idan banyi gagawar daukan matakiba zasu harbeki dan tuni sun fara saita bindigoginsu akanki jira suke ki karaso arikice na buga musu tsawa nace maza akai ki babbar asibitin mahaukata aduba lafiyarki donmun tsira da rayuwarki nayi hakan shine suka kamaki nan take Nasaka boos yabiku ya tsaya agabansa adubaki
Atabbatar da lafiyarki. murmushi yasaki yace" lokacin da Dr ya shigo da Alluran ba miki zaiba duk cikin Kara tabbatar da lafiyarki ne kuma duk abunda kukeyi Boos na tsaye yana dauka da izini na duk tarihinki da kika bada ya daukomun kuma Dr ma nakirasa yasakemun bayani babu Wanda ya turoki kinada hankalinki tsananin sone kawai kikemun domin Allah amma yace zai bani shawara irin wacce zata sake tabbatar mun kedin masoyiyatace ta asali duk lokacin kinyi yarinya kinada 14 year ne yace amma yanzu kinyi karama nabari har ki Kara girma nasa anyi bincike Anan makarantar kike daga kauye ne aka kawoki can k'asar Niger saide fa kinada ilimi sosai to shine tun daga ranar NASA miki matakan tsaro duk abinda kikeyi kamar agabana har tsawon shekaru biyu lokacin sonki da kaunarki
yamun mugun kamu kuma alokacin ne wani matashin saurayi ya adabeki nasa aka taka masa Burki naji dadin yada baki kulashi ba Sam abin hannunsa baya gabanki kuma baki kula kowa kedai Haidar dinki kikeso har bincike nasa akamun agarin Sarki akan Watsime ta gwamna mai Allo kuma duk lokacin da zaki amsar sadaka ko banida lokaci Ana kirana kinzo zan dawo daga duk inda natafi domin mu hada idanu dake ranar da kika shagala da kallona har kika kama hannuna na Nuna kyamata gareki ranar kwana nayi ina sunsuna dedai inda kika tabamun ina farin ciki kuma ban taba mantawa dake ba cikin Addu'ata. My yar babyna kinsan meyasa...? Shashekar kukan teemah neya katse masa labarin da Sauri laluba ya kunna wutar gefen gado
ya Kara matseta jikinsa ya tallabo kanta ya had'e face dinsu" wayyo duniyar dadina mekuma nayi. Kara narkewa nayi ajikinsa cikin kuka nace"My Gwamna nah." Na'am my Noor don Allah yi hakuri fadamun bakison labarin ne..? sautin kukan na Kara"wayyo my chocolatyna Ashe kajima kana sona i love u my Aliyuna my Haidar my gwamnana Sonka ya ragargazamun zuciyata kaunarka ta kamani banaji bana gani akanka wayyo my chocolatyna ni ina Sonka ina kaunarka Sonka nake hakika kaunarka babu algus acikinta na fada ina kukan kissa. arude ya kwantar dani ya mun rumfa da faffadan kirjinshi duk ya susuce idanunsa na fitar da kwalla ya tallabo kaina ya zubamun lumsassun idanunsa cikin wani irin yanayi muryasa na rawa
yace" My yar Babyna Wallahi ina miki mahaukacin so kaunarki ta kamani dayawa wlh bazan rayuba idan babuke kalamanki sun Sani zubar da hawaye ya fadi yana Dora kansa kirjina yana matsar kwalla ya kama tafin hannuna yana murzawa. cikin rawar murya nace "my Aliyuna dan Allah karkayi kuka ina Sonka mijina my Haidar dago kamun murmushi pls na fadi ina rukumkumeshi ina kukan shagwaba.dago da kansa yayi ya sakar murmushi ya tallabo kaina ya fito da harshansa yana lashemun hawayen fuskata Nima fuskarsa na rike na fito da harshena na lashe masa guntun hawayen fuskarshi ina lasar hancinsa da
idonsa na gangaro bakinsa na kama ina tsotsa lebensa ahankali na bude bakinsa na cafko laulausan harshensa mai dadi da gardi ina tsotsa.
cikin nutsawa Aliyu idanunsa ya lumshe ya Kara shigar da ita jikinsa yana shafar gashinta yana fitar da numfashi da sauri Sauri yawunta ta shiga juyemasa yana hadiyewa tana juya harshensa susai cikin bakinta wani irin salo sosai teemah take masa na wasan yawunsu Aliyun ya zauce yanajin dadin yawunta da laulausan harshenta mai taushin gaske saida teemah tayi 30 minute cif cif tana kissing din Aliyu ta zautar dashi sosai ahankali ta zare bakinta anashi tana maida
numfashi ta kura masa idanu" My Aliyuna menene duk kayi sanyi muci gaba da labari karasamun muyi bacci ta fadi tana dariya ashagwabe yace" yar babyna kibani nasha kadan sai nabaki labarin duk kin tsotsemun yawuna. Bakina Kara kamkameshi nayi ashagwabe nace"wayyo jaririn mijina amshi kasha kabani labari bacci nakeji na fadi ina tallabo kansa na Dora masa breast Dina daya abakinsa ya cafko ya fara tsotsa yana sabke ajiyar zuciya muna kallon junanmu muna lumshe idanu ya Dora hannunsa saman gudan yana murzamu nipple din wani irin dadine yake ratsani idanuwana na lumshe baki budewa ina shafa kasan ina nisha "uhmm Ashhh my jaririn Mijina ka tsotsa ahankali wata irin tsotsa da murza nipple dina ya fara mun wacce tasa na Saka masa kukan dadi ban shiryaba Aliyun jin yada
teemar take neman zaucewa yasa ya zare breast din daga bakinsa ya dauketa ya Dora kirjinshi yana shafa bayanta yakai bakinsa kunnanta can k'asan makoshi yayi magana cikin kunnanta" My rayuwata yi hakuri chocolatenki ne yasaki kukan dadi.?kai na daka cikin shashekar kukan sangarta nace" my chocolatyna.? " na'am my abincin zuciyata yi shiru fadamun me kikeso ya fada yana shafa bayana ahankali yana murza k'uguna" yar babyna" my chocolate kaine kasani kukan dadi ka lallasheni ko nayi ta kuka. Kara rungumeni yayi gam yana bin sassan jikina yana murzawa ahankali lafewa nayi jikinsa na narke luf na lumshe idanunta ina sabke ajiyar zuciya. Murmushi Aliyu ya Saki yana jinsa cikin farin ciki Mara's musaltuwa bakinsa cikin kunnena yace" Yar babyna Haidar na karasa miki labarin ko bacci kikeji...? ashagwabe nace" my jaririn mijina kabani sauran labarin inaso kaji mai gidana na fadi ina shafar tattausan gashin kansa. Kara manneni yayi jikinsa nayi
luf yace"yar autar mata kinsan meyasa kullum nake saki a cikin Addu'a...? "My Aliyuna Allah ni ban saniba ka fadamun murmushi ya Saki yace" saboda tun Kafin nasan zanyi mulki kikezomun amafarki duk abinda zai wakana sai kin sanar dani shiyasa ban taba mance ki acikin Addu'ata ba. bayan na tsayar da wannan mutimun na fadawa Aminu kanina komai akanki da irin yada Dr yace na canza fuska na tunkareki da soyayya amatsayin wani ba gwamna ba shine Aminullah yace to NASA fuskarsa da na musa masa amma da nakirayi Dr na fada masa yace ai hakama yayi bayan haka ba jimawa naja Aminullah muka tafi London akamun irin fuskarsa ta roba amma magana tawace Sam banji ciwon kashe kudin ba saboda sonki yamun mugun kamu inaso na gwadaki ne dan Kara tabbatarwa kina sona to shine idan zamu hadu nake saka fuskar Aminu nazata bugon farko zaki soni amma naga abun ba haka bane saima da namiki barazana zan
hallaka Haidar kike kulani nasha gwadaki da makudan kudade akusanki ko zaki dauka da manyan wayoyi amma Sam ko kallo basu ishekiba ke dai Aliyu kawai kikeso babu yanda ban gwada kiba kika ki abinda yasa kika dan soni daga baya dan kinga ina yanayin Aliyunki amma zafin kishinki yasa kikace duka ma kin daina son Aliyu bare ni niko ranar namiki hakane agaban bintu dan na Rama abinda kika cemun wai kinada saurayi nasan idan na Rama zakiji ciwo kuma duk lokacin da zakibar gurin ina cikin mota muna kallonki ta na'ura ko boos ni ina tare da iyalina kina tafiya zai kirani na fito mu biyoki to tunda wannan fadan da kukaso kuyi da bintu kikayi fushi kika fasa zuwa kikacemun murabu kenan gwamna da matarsa sun bata miki rai bakison mai mata kamar wasa kika rufe waya labari yasameni kin fara soyayya da yayan kawarki hankalina ya
tashi duk da nariga nasa an karamun bincike naji ban gamsuba NASA aka nemomin number mu'azzam mukayi magana nasakashi yazo daga Lagos mukaje can garin sarki nasan ai sun gaya miki komai na nemi auranki aka bani nace da zaran matata ta haihu ranar sunan za'a daura mana aure amma ke bakida labarin komai. saida aka bani auranki hankalina ya kwanta nasami nutsuwa duk shiga da fitarki babu wada ban sanin duk inda zaki kifi kowa sanin Ana biye dake tun ranar da aka bani auranki na nemi megarin garin sarki Akan asa miki ido gakinan zauwa Hutun makaranta duk shegen kauyen da ya nemi takurawa matata amun maganinsa ahadashi da dan sanda nan ya bani labarin wai lado mai kifi da dan walulu kowa oho nide tunda nasamu auranki hankalina ya kwanta nasan kina sona zamu daidaita dake agidana shiyasa na rabu dake kina lamarinki akauye kinje Hutu pic dinki kuwa babu Wanda banida har Wanda kike watsimen ki inada dan kwaliyarki na burgeni tunda nagano my noor Dina tafi kowa hankali.
kwaliyar garinsu take ba inda na Kara sonki da kaunarki naji bazan iya rayuwa ba babu ke sai rashin kwadayinki dan kudi baya gabanki duk wani abun kyal kyalinki babu yada banyi ba na gwadaki amma ke kallon kudadan ma bakiyi kuma kinki ki tsaya sak kiso Aminullah kedai Haidar gwamna kikeso duk da kinji kamshinmu daya maganarmu daya haka zalika kamar kusan daya fuskace ta banbanta Allah sarki my duniyar dadina mahadin rayuwata my Fatimana ina miki so mai zafin gaske my noor kinji yada kika zama matata wlh tun ranar da muka hada idanu dake azababbiyar kaunarki ta kamani. Shashekar kukanta yaji tana Kara rungumeshi tana goga fuskarta atashi. da Sauri ya Kara matseta ya dago kanta. "My yar baby meyasa kikafi son ki kuntatamun ta hanyar kukanki pls kiyi shiru mana to meye na kukan tunda mun mallaki juna yi shiru matar gwamna gwamna
yana sonki yi hakuri bari kukan cikin shashekar kuka ta rike kanshi tace" Mijina ina Sonka domin Allah bazan iya rayuwa babu kaiba my autan mazajena don Allah karka kini watarana. hannunsa ya Dora saman bakinta" shiiit imun shiru autar mata kul kisake magana zo na shanye sweet hawayenki muyi bacci fuskarta ya rike da kyau ya Dora harshensa saman fuskarta yana lasar hawayenta cikin nutsuwa yake tandar fuskarta yana sakar mata kiss narke masa tayi idanunta alumshe ta tura hannunta cikin sumar kansa tana shafawa tana sabke ajiyar zuciya muryata can k'asa cike da shagwaba tace"My jaririn mijina? harshensa ya dauke ya rike fuskarta "Na'ma my rayuwar chocolate menene...? my chocolate wayyo yunwa nakeji. ta karasa tana kukan shagwaba azabure ya Mike da ita jikinsa "Ya Salam to zo na baki tufa da kankana. Barke masa tayi da kuka tana dukan kirjinshi" Allah bazan ciba wlh banaso wayyo my chocolate yunwa nakeji. "Ya Allah baby saida nace miki bazasu rike miki cikiba kika kafamun kuka sun isheki ya fadi ya sabkowa da ita daga saman gadon ya goyata ya nufo kofa tana masa koka sai wawurasa take da cizo yana jinta dan kukan gaske take kirta masa yana bude kofar ya sabkota ya rungume yayi Saurin cafko bakinta ya tura mata laulausan harshensa caraf ta kamo ta lumshe idanu ta fara tsotsa ajiyar zuciya ya sabke ya fito ahankali yana duba yada zai sabko da ita ahaka
asannu sannu ya fara taka step yana sabkowa itako ko ajikinta tunda ta samu harshensa tana tsotsa taji yunwar ma babu da haka yasamu ya sabko ya nufi kan hadadden dining dinsu ya zare bakinsa anata tako bare baki zatayi kuka tafin hannunsa ya Dora saman bakinta" My Noor yar babyn chocolate yi hakuri da mun koma sama zakisha abunki bari kici abinci. ya fada yana zama cizo ta gantsara masa a tafin hannu ya cire ahannunsa a bakinta yana yarfawa"oh my God my duniyar dad in chocolate wait fitinar mecece ke damunki duk kin cinyemun miki." wlh banason shinkafa no bazan ciba.zuwat ya Mike tana jikinsa"OK yar babyna me kike so.?" my chocolate na fasa jin yunwa zansha bakinka ya isheni ta fadi tana kokarin hade bakinsu ya kauda kansa" pls yar babyna kar mukoma ki tadamun fitina da koke koke kice yunwa.? dariya tayi tana makaleshi "Allah my Aliyuna bazanyi ba ni bacci ma nakeji. "gud yar yarinya kyakywa mai kyan sura matata muje ki kwanta ya goyata abayansa dan karta kame masa baki. sai kyarkyatar dariya takeyi ta sakalo hannunta wuyansa murmushi yake Saki cike da mamakinta yarinya duk tacanza kamar Wanda Aljannu suka shafeta. suna shiga ya murzawa kofar key ya sabkota ta kallesa"My Haidar zanci kankanata da gwaiba. ai da sauri ya dauko tiran mai kayan ya zauna bakin gadon ya janyota jikinsa"Oya bude bakinki
nayi ta baki sai kin koshi dariya tayi shige jikinsa ta bude bakinta yana bata dakansa tanaci hannunta saman fuskarshi tana Sosa masa sajansa da gemunsa shide bata yake idan taci tufa sai yasa mata gwaiba idan ta hadiye yasa mata kankana sosai takeci dan yayi mamakin yada taci dayawa gashi batada niyar bari yana tsoron yayi magana ya tada zaune tsaye Dole yaci gaba da bata yaga ta fara hamma ta lumshe idanunta ahaka yake bata tanaci Addu'a yake Allah yasa bacci ya dauketa tanaci.aikuwa bai tantanceba yaji sabkar numfashinta afuskarshi tayi bacci da tufa abakinta ko hadiyewa, batayi ba ajiyar zuciya ya sabke yayi dam ahankali ya kwantar da ita ya Mike ya dauke tiran ya Dora saman table ya shiga bathroom ya dauro alwalla ya fito blanket ya rufama teemah ya saka jallabiya ya fesa