Showing 18001 words to 21000 words out of 129912 words
Chapter 7 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt
ya mirgina gefe bai bari ya gamsuba sabka yayi daga saman bed d'in ya shige bathroom yayi wankan tsarki bayan ya fito ta mike taje tayo wanka kusansa ta kwanta ya janyota jikinsa ya rumgumeta dan yasaba da halinta sam bata nuna masa taji dadi ko bata jiba saidai tamasa ki kam agado yayi ta sarafata amma hakan baya damunsa sonta ya rufe masa idanu yana tunanin ko haka halitarta take batajin dadin saduwa yanzu yaji yana shawar kara aure ya banbance ya abun yake ahankali ya furta My Noor tawa" my man kayi fushi ne kayi hakuri " shiru my bintuna bakya laifi gun mijinki Aliyu maybe halitarki ce haka bakijin dadi " my man inaji fah murmushi yai bakinta ya kamo yana tsotsa yaja musu blanket Atashi lfy Asubah ta gari,
*********** ***** ***********
*Bayan kwana shida*
Yaya mu'azzam ya koma gun aikinsa saimu muke sha'aninmu nida Auntyna nida Aminullah kullum sai munyi fada saboda yada yake tsokanata sai yasani kuka yakomo lallashi idan naki yin shiru yace wlh zan cutar da Aliyu gwamna Dole nake shiru duk da sonsa yamun mugun kamu saboda tsantsar kamarsa da gwamna da yanayinsa amma fur naki ya gane na kafe nace bana sonsa kuma tun ranar da ya kawoni daga school naki yada mu hadu yayi yayi dani mu hadu yaga fuskata naki kuma ko school zantafi niqab nake sawa bana yada nayi ko wajan get dan jinake yaransa da karfi za'su kamani sukai ni gunsa duk da yace yau kwanansa biyar baya gari wai yana London kullum waya muke gatsautsau nake masa cike da tsiwa nacemasa bayada zuciya yabar kirana amma ya kiya guri daya yake samuna idan ya faramun shagwaba sai nayi lakwas ina. lumshe idanu nima nashiga zuba masa shagwaba da kukan sangarta wai ya takuramun yasan ba sonsa nake ba yai ta lallabani haka muke rayuwarmu amma har yanzu bai san na fada tarkon sonsa ba saboda yada yake ririta da rikitani da kalamai ta chat yaune kwai bamuyi wayaba niko dama bana. kiransa koda wasa idan bai kiraniba duk ina son jin muryasa da yada yakemun shagwaba kamar wani dan yaro gidan gwamna ko nafasa zuwa amsar sadaka saboda tsoran karsu tareni jiya har na dawo daga school banga basawa ba basu bimuba,
yau ta kama weekend ce jiya maheeda gidanmu ta wuni nima yau na shirya naja su shuriem muka tafi direba ya kaimu bayan sallah azuhur,gidansu kamar su hadiyemu dan mamarta akwai son mutane tunda haseem yayanta ya ganni yake shiga da fice ya kasa zama dan bai sanniba Abuja yake yazo hutun karshan makune, kallon ya fara damuna da misalin karfe hudu muna zaune bayan munyi sallahr la'asar na kalleta" my maheena gida zamu inaso naje islamiyya malam wlh shekaran jiyama yamun fadan lati" muje NASA direba ya kaiki ko muje ma tare sai mudawo nagadai zuwanki lafiya murmushi nayi naje nama mama sallama tayi ta samun Albarka harda su turaruka da wani Abu aleda tabani nakaiwa aunty ina rike da hannu rasheed mahee na rike da shuriem muka fito harabar gida maheena ma direba magana sai ga haseem ya fito daga part dinsa gunmu ya nufo lokacin har direba yazo mun shiga mota dadi naji motar na fita yabiyo bayanmu a motarsa hira muke har muka kusa" my teemah kinsan Usman ya matsa ya turo nace yabari mu gama karatunmu na secondary tunda mun kusa, amma wlh jinake kamar nayi tsutsuwa na ganni gidansa wlh akwai love ranar dariya teemah tayi takai mata dukan wasa " Allah shiryaki ke ko sai son love nide ba ruwana dukana tayi mukasa dariya dede lokacin motar ta faka kofar gidanmu muka fito har ita idanu na zaro ganin iliya mai shayi yaci uban zanzaro da wata uwar malafa akansa, kofar gidan muka karaso nayi kicin kicin zan shiga ya tare kofar " haba bintotona wlh nafi rabin awa atsaye mai gadi yace bakyanan amma najira lokacin islamiyya kina hanya maheeda me zatayi idan ba dariya ba harda rike ciki " wlh my Teemah da Nice nakeda farin jininki da tuni nayi aure na karasa secondary school agidana takaici ya cika Teemah ta juyo ta kwakwabe fuska tana kallon maheeda daide lokacin haseem ya Iso gunsa teema ta nufa dan iliya mai shayi ya hanata wucewa sai surutu maras kangado yake mata ga maheeda namata dariya kofar motar ta tsaya tana jiran ya fito tace ya sata cikin gidansu.....✍🏻
*😆 to masoyan matar gwamna wannan bashin jiyane naga ruwa kira shiyasa na dauré nayi muku Aradu idan comments d'inku bai munba bazaku samu na gobe ba sai zuwa Alhamis😂*
Rahma ce ummu Fareesa😘
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
*Written By*
Y'ar ilu 😉
Yar mutan Niger
*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*
*🤔🤔🤔oh ni Yar ilu🤣🤣🤣yo ku irin wannan kira haka Aradu sai kukashewa Yar ilu batrin waya😂 Amma ina yinku irin total Dinan kamar yada kukeyin matar gwamna love u Lodi Lodi*😘😘😘
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page* 8⃣
.....tsaye tayi tana jiran fitowarsa motar ya bude ya fito yana murmushi " kanwata ya dai me ya hadaki da wancan sakaran ko shara zai zubar mukune? kusansa na matsa na shagwab'e tunda ni shagwaba tabi jikina nace masa" yayamu kasan me?? " sai kin fada? " dan Allah muje ka rakani ciki iliya mai shayi ya matsamun wai sona yakeyi Haseem jiyayi ransa ya baci hannu ya beka da niyar rike hannuta suje gaban iliya yamasa mugun kashe yafita bayanta ya kama hannuta yaji wani uban mari dama da hagum ansa kafa an harbashi nan take ya fadi ya shakushi kinan wayar boos tayi kara ya daga" Ranka yadade hannuta zai kama dagacan yana zaune sai juyi yake saman lumtsumemiyar kujera ransa ya gama baci wani azababan kishine ya tokareshi baki ya bude daket yace" boos kabishi kamasa kwakwaran kashe amma banaso ana duka itako kuyi dubara ku hadani da ita ayau yanzu inada baki sosai zanyi kokarin sallamar kowa kafin karfe shida duk hanyar da zakubi taje amsar sadaka gidan Aliyu gwamna kuyi kokari tanan kade zan samu ganinta har nayi hira da ita kaga yanzu ta toshe hanyar da zan ganta kuyi kokari kitt ya kashe wayar sakinsa boos yai mik'ewa yai " malam meye hadinka dani ya fada yana zage zage " kai kashiga taitayinka bakai ba ita wlh idan kaki kayi kuka da kanka Maheeda duk ta rude harda, kuka ita da teema dan Haseem ya maru sosai😅 boos gun iliya ya nufa shiko harda,washe baki😆 " gaskiya nagode da karamawa wai da saboda rashin d'a'a kama mata hannu zaiyi yana zuya ya matse iliya abango ai nan take ya fara zaro idanu " kai inaso daga yau bakai ba wannan yarinyar idan ba hakaba ya nuna masa bindiga cikin rudewa yace" yallabai ayi hakuri don Allah inda yara dayawa sakinsa boos yai yanufi mota ai da gudu iliya yabar wajan Teemah da take tsaye tanaba Haseem hakuri har gun motar boos taje taname rashin kunya " kai gabjeje baki
wlh sai nasaka anyi maganunku agarin gombe mugaye azalumi zan kira oganku na kirta masa fitsara kai nifa wlh abirni ne banida fada ku fita bayana kaida ogan ku " Ok jeki Allah baki hakuri bamu bake oga yayi tafiya sai bayan wata uku zai dawo bazamu kara shiga zabgarki ba sai yadawo jin haka yasa ta barsa " yauwa ayi GABA yau Ashe zanci karena babu babbaka taja tsaki ta bar gun lokacin da ta ISO Haseem ya tafi ransa abace ya dauki aniyar bazai bar teema ba saboda wannan sojan hayar maheeda tace" my teema ina kika kwaso wannan? " dallah can rabuda banzaye wani Aminullah ne ya dameni honr direba yama Maheeda " my Teemah gobe zamuyi zancan ta fada tana shigewa mota suna dagawa juna hannuwa har motarsu ta bace teema taja yara suka shige cikin gida rasheed yace Aunty suwaye" kai imun shiru idan ka fadawa Aunty Allah bazan kara zuwa unguwa da kaiba yaro sai baki kamar kaci hatsin kasuwa shuriem yace " bazan fadaba parlon ta shigo
da sallama Malika na waya da Mu'azzam kusanta ta zauna " my darling gasu sunzo wayar taba Teemah ta kara akunne" yayana ina yini? " watsime manya Ashe gari kika tafi? " haba yayana wlh zanyi kuka " yi hakuri amma teemah kirika zuwa islamiyya " yayana ina zuwa wlh yanzuma tafiya zanyi " ok maza ki tafi banason wasa da karatu bani Malika bata wayar nayi na Mike naje na shirya Abaya Nasaka mai adon bleu da baki tayimun kayu sosai hijab ma bleu nasaka amma mai niqab ne dan inada niyar zuwa amsar sadaka turare na fesa, mai dadin gaske Wanda yaya mu'azzam ya kawomana wayata na duba naga yakirani har sau biyar jinayi inason masa, magana wayar nasaka cikin rigata na dauki Alqura'n na fito ban tsayaba na fice " Aunty sai na dawo " wow duk kin rufe fuskarki kinyi kyau Autar Abba dariya nayi na fice ina fitowa makarantar islamyyar
Na nufa na dabu masu naci babu su babu dalilinsu dadi naji na ciro wayar na kira Aminullah bugo daya yai picking amma kinyin magana yayi ganin nakusa makarantar yasa nace"hello yo meye na yin shiru namiji da yanga kamar mace shirundai baice komaiba ashagwab'e nace " Aminullah ni kakewa cin fuska ko? shima shagwabewa yamun magana cikin amon muryasa mai dadin sauraro" to bake baceba kika tara maza kofar gidanku bayan kinsan inada kishi akanki my Fatimana meyasa wani dan iska yaso tabamun hannuki " ni ban saniba yo ina ruwanka dani sai karika kashemun murya kanamun shagwaba duk kasa naji kamar inajinka araini ta fada ashagwab'e " zakiyi bayani sai mun hadu anjima wlh sai kin gayamun dalilin da yasa kina kallon wani banza ya kama miki hannu har yanzu zuciyata zafi takemun sai na horar dake zan huce " to ina ruwanka dani shi ai saurayinane ina sonsa wata uwar tsawa ya buga mata wacce atake ta rude ta gigice " Zahara ni kikecewa haka wlh zaki sani anjima zamu hadu wlh sai na ladabtar dake maza kashe wayar ki shiga cikin islamiyyyar ilove haskena sai mun hadu anjima kitt ya kashe wayar idanu ta zaro atsorace ta duba gabas da yanma kudu da arewa bata ga kowaba tunani tayi garin surutun tace gata hanyar makaranta tsaki taja " haka kawai sai kasa naji ina sonka kuma gashi na batama rai kamun tsawa baki ta turo My Haidar kana ina kai ka gujeni amma ga mai kamarka na samu yana sona gashi daga wasa ya rikice wlh bazan yadaba yau muhadu dukana zaiyi ta fada idanuta na tara kwalla zuciyarta babu dadi shigewa tayi cikin makarantar,
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
governor house fitowa yayi daga wani hadaddan parlo sojoji biyu na biye dashi da bindigogi waya manne kunnansa wayoyi biyu dake rike hannun wannan karkarfan sojan dukansu ringing sukeyi bai amsaba dan magana yake da mahaifiyarsa duk da haka zaka gane bayada walwala sai zuba kamshi yake ya hade cikin wata dakekiyar shaddah grey colour tasha wani uban zubi sosai yayi mugun kyau kwarjininsa da haibarsa sun fito sosai tafiya yake cikin dataku da har yanzu yanaji da karfinsa duk shekaru sunja wata kofa sukabi sai naga anzo kofar wani ratsatsan parlour juyowa yai ya kallesu " yallabai afito lafiya wayoyin suka bashi. adakile yace" kaisu mota zamu fita juyawa sukayi wayoyin na ta neman ceto amma bai dagaba dan wasu ba saninsu yai ba shi yafi son daga wayar mai anfani kamar yayi taimako koko akan mulkinsa kodai wata matsala da ta shafi siyasa amma ta gaskiya Abu dai mai anfani ba shirman banza ba dan tsokana kin shiga yai ya kira wata number bugo daya aka daga lankwashe murya yayi yana tari" hello my bintuna gani akofar parlo ba lfy azaune take ta mike tsaya cikin tashin hankali ta kwalla kara ta manta da wani cikinta da gudu ta nufo kofar parlon tunawa yayi yanzu zataje ta jimu ga cikin ajikinta da gagawa ya bude kofar parloun wada dukanta Gilles ce ai kuwa ya tsikayowa tana gudu hawaye shabe shabe a fuskarta " tauraruwata ki nutsu wasa nake miki da hanzari ya nufota yana ware mata hannuwansa samansa ta fada ta saki kuka jikinta ko ina rawa yakeyi dukansa ta fara " my man kabarmun wannan wasan nakasa sabawa rumgumeta yayi gam yana buga bayanta" sorry my bintuna bazan karaba yi shiru daukarta yayi sani yaran basu gidan yan aiki kuwa suna bangaransu sai an nemesu ya rumgumota suka nufo parlo fuskarsu ta hade ta sakalo hannuta ta wuyansa ta kamo lips dinsa tana tsotsa har yanzu hawaye takeyi cire bakinsa yai " my bintuna bari mu isa kan kujera karki kada mijinki bana ganin gabana habarsa ta kamo tana tsotsa duk baya cikin farin cikin saida ta bashi dariya dan yau yaga rigima ta keji gashi ya tabota murmushi ya sakar mata yana kashe mata idanu ya nufi kan wasu lumtsuma lumtsuman kujeron parlon..........✍🏻
Kuyi manage ina busy
💃🏻Yar ilu ce🤪
Rahmilu ce ummu Fareesa😘
*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
*Written By*
Yar ilu😉
Yar mutan Niger
*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*
🤔🤔🤔haba kukuwa masoyan matar gwamna kurmuyi haka daku mana🤣🤣🤣wlh ba Jan aji bane ina cikin busy ne sai hakuri ga matsalar wuta jiya shiyasa amma ga hinan na heko muku Na Kuma Sadaukarmuku da wannan hafin kyauta tumba irinsu🤣🤐🤐🤐🤐🤐🤐
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page 9⃣*
.....zaune yayi tana jikinsa k'asan makoshi ya mata magana cikin kunneta" my bintuna yi shiru bari hawayen wasa nake miki yau duk rigima kikeji ko?? " ya fadi yana shafar cikinta da yake motsi alamu yaron yana koshin lafiya bakinta ta cire daga habarsa "my man naji tsorone bansan me ya sameka ba murmushin gefen baki yayi baiyi magana ba ya janye rigarta ya sunkuya yanama cikin kiss yana mata chakulkuli kyalkyalewa tayi da dariya" wayyo my man kabari ji fa yada baby ke motsi" shiru bintuna babyna nakewa wasa shima dariyace yakewa dadynsa shiru tayi ta tana shafar kwantacciyar sumar kansa tanaji sai magana yake da cikin babyn sai motsi yake sosai Aliyu sai murmushi yakeyi " babyna zakazo da wani salonka na musamman inajinka sosai ina maka mugun so babyna ya fada yana lasar cibinta idanu ta lumshe " my man ya dago yana daga mata gira "Na'am bintuna tashi muje mubada sadaka zan Dan fita " my man ina zaka tafi ina zuwa surutu ta fara masa tana soso masa gashin kansa shiru yamata yana sakin murmushi har tagaji ta leko fuskarsa tana dariya " my man yan shirun sun motsa ko milonta yai a wuya saida tayi Kara " wayyo my man zafi baiyi magana ba ya mikar da ita tsaye hannuta yaja ya nufi bedroom d'inta wani irin hijabine me shegen kyau ya hango saman makeken gadonta Wanda Dama itace ta fito dashi ya saka mata dogone har k'asa rumgumeta yayi" matata kinyi kyau dariya tayi
tamasa kiss saman lips dinsa " nagode mijina uban 'ya'yana baice komaiba ya kamo hannuta suka fito adaide karshen parlo sukaci Karo da jiddah daya daga cikin ma'aikanta gidan bintu taja tsaki ta buga mata tsawa"ke jiddah uban me kike nema waye ya kiraki rumgumota yayi " oh my
Bintuna kin fiye kishi da fitina yi hakuri muje lokaci na kurewa ai tanaga minjita ya tareta wuff tayi gaba janta yayi suka fice daga parlon Dan parlon ba karamin girma bane dashi sai baki take turowa suna karya wata yar kwana wani tafkeken Swimming pool ne da wasu irin kujeru masu masifar kyau gefe rumface ta hutawa an kawatata da kujeru masu kyau ta kusansa sukabi yana rike da hannuta suna gaba naga ko ina flower ne sai kamshi suke sun danyi tafiya kadan na hango ko ina maikatane da sojoji rikeda bindiga kallonta yayi yana murmushi Dan yaga fushi takeyi hannuta ya matsa da karfi " Ashhh my man ni nayi fushi shiru yamata ganin security na nufosu kusan mutum biyar suna take musu baya anutse suke takawa Aliyu takunsa yake cike da dataku da salon tafiyarsa da bata canzawa tamkar yana yanga ga takunsa na kasaita to itama uwar gidan NASA haka abun yake bintu badai iya takuba kana ganinta tabbas zakasan itadan matar manyace kuma Dama itadin daga gidan akwai ta fito ta kware wajan iya tafiya ahaka har suka fito kofar get aka bude musu get suka fito suna biye dasu da bindigogi almajiran na jere daurin yan dari biyu yaba bintu dauri biyu suka isa gunsu 😂Teemah na hango zaune yau kuwa tare suke rabon suna rike da hannu juna ta kallesa " my man murabu abiyu mana kai raba nan ni sakarmun hannu nayi gaba na raba kace unguwa zaka ko?? " no my bintuna tare dake yau zamu raba bazan iya sakin hannuki ba murmushi ta sakar masa haka sukaci gaba da Rabon sadakar bangaran Teemah duk abinda suke kan idanuta tacika tayi fam kiris take jira tayi kuka sai hararasu take tanajan tsaki itace Rabon karshe Dan can baya take zama tafiso tayi ta
kallonsa kafin yazo gareta tanaga sun nufo gunta ta kauda kanta bintu taba ta kusanta Aliyu ya maida hannusa aljihu yaji wayam kudin sun kare yace " my bintuna ga wata almajira baki bataba da Sauri watsime ta dago kanta ido hudu sukayi da Haidar kansa ya dauke fuskarsa a murtike jitayi kamar muryar Aminullah tsaki taja hararasa tayi afakaice Dan jitake kamar tayi masa duka bintu ta kalli teemah taga kayan jikinta masu tsada da kyau haka kawai taji yarinyar bata mata ba da haushi haushi ta beka mata sauran kudin hannuta itama ahaushi ta warci kudin har dari biyu ta rabe abiyu idanu gwamna ya zaro cike da mamakin yarinyar bintu cikin Bacin rai ta nufi teemah zata