Showing 96001 words to 99000 words out of 129912 words

Chapter 33 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt

24 Nov 2024

5819

din wayar, cikin rawar jiki ta tashi zaune jikinta na rawa ta saki ihu ta rungume Papi. "My Papina wlh shine yazo ya kirani" cikin farin ciki sukace "maza dauki kiran' Alhmdllh papi ya fada yana miƙewa ya fice yana murna, yaje ya kaishi parlon baki.


Picking tayi ta Kara akunnenta ta Mike ta nufi bedroom dinta. "Hello my love" daga can yace"nazo sai ki bani abinda zaki bani mai ƘwaƘwa kawai."


"Wayyo my love komai ma zan, baka barka da zuwa ganinan fitowa Mijina. Tsaki yaja ya tsinke kiran, cikin farin ciki ta Kara fesa turare ta saita nutsuwarta ta dauki mayafi ta fito, dama an gama jera komai na tarbarsa ah hamshakin parlon da za'a tarɓe shi. Hajiya Falmata ta Kara koya mata yada zata tarbesa tare da girmamawa da Nuna biyayya da kaskantar da kanta gareshi, da kissa da yada zata rinka sakin layi da gangan cikin kissa, da yada zata Nuna masa ita babu kowa da komai azuciyarta sai shi. Papinta yazo yace, tayi sauri yana parlon baki yana jiranta. Cikin murna ta fice ta nufi parlon bakin, wanda ya gaji da haduwa, takunta take mai cike da aji da wani uban takalmi mai tsinin gaske, ko ina na jikin ta motsi yake yi, tana zuba uban kamshi. Cike da kwantar da murya ta tsaya tayi sallama akofar parlon, sai a ta biyu ta jiyo amon daddadar muryashi ya amsa a dakile, idanu ta lumshe ta bude ta sanyo kanta cikin parlon.............. ✍🏻🤦🏻‍♀typing wuya wlh
💃🏻yar janafty ce.😘




Rahma ummu Fareesa


*6/February/2020*




*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*








*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________






*Written By*
Rahma AbdulNasir
Yar mutan Niger🤙🏻




*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*








*Bismillahir Rahamanir Raheem*




*Page 4⃣0⃣*




....Cike da nutsuwa ta sanyo kanta cikin,hadaddan parlon. Sai kamshin turaren Aliyu akeji ga na daki da aka saka.
Ta kai kallonta gun zaman sa ya lume cikin wata lumtsumemiyar kujera wani babban tire shake da kayan motsa baki da hadaddun lemuka saman table d'in gabansa.


Idanu Masa'udah ta kafe Aliyu dashi kansa yana k'asa,yana latsa waya yayi mata mugun kyau shaddar jikinsa ta amshesa daket ta tataro nutsuwarta ta nufi gun zaman sa ta zube k'asa saman carpet gwiwarta k'asa ta sada kanta cike da ladabi, tace"my love ina yini barka da zuwa."


"Kamshin turaranta ya baibaye masa hanci,"kansa ya dago ya kalleta yayi magana can k'asan makoshi" lfy ykk? tashi ki zauna.
"Zuwat tamike jikinta na rawa duk ta diririce muryashi ta tafi da ita, ga fitinanan kamshin turarensa mayafin ta ne ya zame dama gwiwarta tayi sanyi ta kasa sunkuyawa ta dauki mayafin,sai gama, kafafu,take tabi ta gabansa zata wuce, aikuwa ta bugu da table tayi luuu zata fada cikin tiran, kayan marmarin,da sauri ta furta"Ya Allah.
"ya Sanya tattausan hannayensa ya rikota ya tsayar da ita da kafafunta"malama ki kula ya fada yana sakinta.
Ashe bata sakuba dan jiri yake dibarta yana sakinta ta sake luuu zata fada saman table ya rikota ta fado jikinsa tana fitar da numfashi da Sauri Sauri, kallonta yayi yaga da gaske bata cikin nutsuwarta,dole ya tarairayota jikinsa yana dan girgizata"Masa'udah meye yake damunki bakida lfy ne..?"kai ta daga, masa ta shige cikin jikinsa sosai ta lumshe idanunta tana fitar da numfashi da Sauri."


"OK ki nutsu meke damun ki..? cikin shashekar kuka tace"my love kaine baka sona ka tsaneni ko kirana bakayi.
"baki ya table" to ke ba kina sona ba ai duk daya yi shiru bari kukan ko bakisan bakida lfy ba.
"ya kai karshan maganar yana binta da kallo yada kirjinta yake dam acike ga mazauni duk bata wata kibar azo agani amma komai nata mai kyau ne da tsari acike tako dam ta ko ina gashinta yasha gyara sai sheki yake yana baza kamshi.
"kokarin janyeta yake ta narke masa tana tari ya riketa yana buga bayanta"sannu tashi kisha ruwa, ya fada yana daukan cup da gora ruwa ya zuba mata ya kamo hannunta ya dora mata cup din,"Oya sha" ba musu ta shanye ruwan ta bashi cup din, harara ya zabga mata"ke me yaci hannunki d'agani tunda kin warke.
"marerece fuska tayi ta rungumeshi ashagwabe tace" my love ban warke ba ta fada tana shiga jikinsa.


"sosai yakejin yada take goga masa kirjinta tana narke masa ga fitinanan kamshinta na ratsashi, baki ya tabe bai sake,


mata magana bai kuma janyeta a jikinsa ba.
ta ko yi luf abinta jikin gwamna ta kureshi da idanu ta dora hannunta saman kyakyawar fuskarsa tana shafa sajan fuskarsa da gemunsa mai kyau da tsari."shiko yana latsa wayarsa, biyun suna ringing atare bai dagaba ganin number ba suna."kallonsa Masa'udah tayi, tana shafa gemunsa." my love? kallomta yayi bai amsa ba.
murmushi tayi ta boye kanta a kirjinsa.
"tunawa tayi bata bashi ko ruwa ba yasa ta janye jikinta ta Mike ta dauko lemo da cup ta tsiyaya masa ta dawo zata zauna saman cinyarsa ya mata wani mugun kallo, da Sauri taja baya tana girgiza kai ta zauna dan nesa dashi.
"my love kayi hakuri jina jikinka wlh nasami nutsuwar da na rasa shekaru goma da suka wuce, amshi kasha pls Mijina,ta fada tana matsawa kusansa ta kamo hannunsa ta rike gam tana murzawa ta nufi, bakinsa"No bana sha nagode yanzu dai kin gani ko? "na ganka my love yanzu ba zaka sha lemon ba? "Yes bazan shaba.
"shagwabewa tayi idanunta ya kawo ruwa"my love kasha abinda ya fito daga gareni amatsayina na matarka mai tsananin sonka kuma amatsayinka na shugaba mai adalci pls."
"jikinsa ne yayi sanyi"Ok
bani.
"matsowa tayi ta Kafa masa cup din abaki ta tallabo kansa yana sha tana sakar masa murmushi har ta shige cikin jikinsa,tanajin wani mugun farin ciki da sonsa na lunkuwa azuciyarta.


ya dan sha sosai ya janye bakinsa,ya kalleta"zan tafi pls karki kirani zan kira ki da kaina nasan hakkin ki na kaina OK.?"Ok zan kiyaye."
"gud ya fada yana janyeta daga, jikinsa ya mik'ewa"muje na gaida hajiya"cikin rawar jiki ta Mike ta Kafa bakinta, daidai inda Aliyu yasha ta shanye sauran lemon.


"Kai Aliyu ya girgiza ya cire hular kansa yana tura hannunsa cikin sumar kansa yana shafawa. "ajiye cup din tayi tana Sauri karya gwasaleta ta fara tafiya"ke dawo ahaka zaki fita matsayin ki na matar aure."Sorry wlh my love kaine kake rikitani, mayafin ta dawo ta dauka ta rufe jikinta ta dawo kusansa ta tsaya"bai kalleta ba yayi gaba ta biyoshi da Sauri ta kamo hannunsa"Masa'udah menene..?"ba komai my love."kai ya girgiza ya damke, hannunta cikin nashi suna tafiya anutsu, har suka zo kofar parlon iyayan nata, ya kalleta yana,sakin hannunta suka shigo da sallama.


"Cikin girmamawa Hajiya Falmata da Papi suka amshi Aliyu ya rankwafa ya gaishe su, cikin girmamawa suka amsa kamar zasu goyashi ga farin ciki ya cikasu yana gaishesu ya musu sallama ya fito Masa'udah na biye dashi daga kofar shigowa parlon dan akwai tazara gidan ba karamin gida bane ta tsaya,tana dafe da bango da hannunta daya tana rike da hannunsa tana murzawa. "my love na biyo ka har gun mota? "No ki koma ciki me? zakiyi acan zan kira ki ya fada yana zare hannunsa anata ya tafi."idanu ta zuba masa tana tsaye sai da taji motocin su sun daga can farfajiyar gidan, ta dawo cikin parlon tana me farin ciki yada kamshin Aliyu ya baibayeta.


"jikin papi ta fada tana dariya,"Autar papi yau ina cikin farin ciki diyata daya ta Sami abinda take so kuma miji na gari San kowa, Alhamdllh"makale mahaifinta tayi tana dariya." hajiya Falmata tace" masha Allah Auta kin samu adalin Miji fatan mu ki kasance mai biyayya, da kyautata masa da kuma hakuri wlh zakici riba."papi yace"munyi magana yanzu a parlon baki yace shi ashirye yake ko nan da satine tunda an daura me ake jira, nace yamun Afuwa biki zamuyi kuma ya barki zamu fita dake waje zaki zabi kalar duk irin abinda kikeso,ga me da kayan daki yace ba Matsala yanzu dai nace masa yabamu wata biyu sai yace zai baki kudi ki sayo duk irin kayan sawar da kike bukata da akwatina idan mudawo da kansa zaizo ya dauka ya kaiwa yan uwansa su gani sai su kawo."wayyo Allah!! my Papina thanks so much ina sonku iyayena kun nunamun so."
suma farin ciki suke yada yarsu take farin ciki, haka suka hadu su uku suna tsara yada Abun zai kasance.


⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡


"lokacin da su Aliyu suka isa government house Ana dab da magarib bai shiga part din matansa ba part din baki ya shiga yayi alwallah ya nufi masallaci.
bayan sallah isha'i.
Bintu na cikin bedroom bayan ta gama sallah tana tsaye gaban dressing mirror taci uwar kwaliya ta had'e cikin,wata tsadaddar shada gizna sai yauki take dinki doguwar Riga, tana murza daurin dankwali.
Teemah ta murda kofar ta shigo da sallama zahara ahannunta tana tsala kuka."Bintu


tace"waiwai wai, my Fati ya fai keda yarki."haba Aunty wai ni zahara zata ciwa mutumci, kamar bata sanni ba daket na samu nayi sallah isha, ko Addu'a banyi ba na fito ni munyi fada ma amsheta Aunty na tafiya ta.
"haba kar fa agan ku a rana."
ta amshi zahara tana tsala kuka ta nufi kujera ta zauna ta fara shayar da ita.
"Anty ba dole ba a ganmu a rana Anty zanyi missing din Baby Rauda yau su Mummy suna da baki,Anty ni na tafi mu kwana lfy wlh yau Sajida ta gajiyar dani ita da Marwa zuwa zanyi nasa a soyamun wainar fulawa naci na more na kwanta wlh bacci na keji."


"wlh yau kinga gidan shiru rigima na gidan su Abba da hajiyarmu. "Fatima wainar Fulawa kuma?"yo Anty ni na tafi mu kwana lfy ta fada tana ficewa tana dariya.
Bintu ta bita da kallo har ta fice tana murmushi.
tafe Teemah take cikin nutsuwa Aliyu ta tsinkayo ya bude kofar zai shigo sai kyalli yake, kanta ta dauke tana tafiyarta a nutsu har suka zo daidai juna yana sakar mata murmushi, iska ta debe me zata wuce ya damkota ya mata wawar runguma yana sauke ajiyar zuciya.
"My yar Baby I miss u menene nayi miki kina kallon chocolatenki zaki wuce? "Ni babu komai sakeni meye haka."bazan sakeki ba My Noor pls meye na miki kike basar dani.
"kuka na saka misha, arikice ya dauketa ya fice da ita bai damu ba da kowa zai gansu ya nufi part dinta yana rungume da ita. "makaleshi tayi tana tura kanta kirjinshi,ashagwabe tace"my chocolate ka saukeni ni baruwana da kai.


"waiyo na shiga uku my duniyar dadin Haidar yi hakuri muje na lallashi sanyin idaniyata."
suna shiga zai haura sama, tace"ni wainar


fulawa zanci. "yar baby wainar fulawa kuma."
yana rungume da ita ya nufi gun phone din da take jikin bango bugu daya Nasira ta daga.
"ku soya mata wainar fulawa yanzu." My chocolate da mania.
"Nasira da manja zaku soya mata ya sarkafe wayar.
ya nufi gun kujerun parlon ya zauna tana rungume ajikinsa ya had'e face dinsu yana shafa kitson ta.
"Amaryata fadamun meye kike fushi dani wlh banida sukuni? " my chocolate kabari sai gobe zan fada ma kaji ta fada ashagwabe zata fara masa kuka, yayi saurin kame bakinsa yana bata kiss da zafi zafi tayi lakwas ta lafe


jikinsa ta lumshe idanu ta tura hannunta sumar kanshi tana caku dawa
suna cikin shan yawu sukaji motsi. Teemah ta zare bakinta Ana Aliyu har yawu na biyo habarta,da Sauri ya kamo kanta ya kura mata idanu ya fito da harshensa yana lashe yawun.
"fuska Teemah ta marerece"my Haidar kabari karta isko mu pls. sakinta yayi yana maida numfashi.
ta Mike ta cire hijabinta,zata nufi kicin, idanu Aliyu ya zaro ganin yar guntuwar rigar da take jikinta ashe katon hijabi ne ya rufa mata asiri.


sake fusgota jikinsa yai "my yar babyna wayyo suraki zata haukatani komai naki dabane.
irin yada yake kissing dinta yasa Teemah ta fara sakin layi ta lafe jikinsa tana lumshe idanunta, ashagwabe tace,


"my Haidar kabari pls. alamun tafiyar da yajine yasa Aliyu ya saketa sallamar Nasira sukaji daga can mara bar kofar kitchen.
Teemah ta Mike ta nufi gunta jikinta na motsawa ko ina kuma da gaiyya take tafiyar.
Aliyu ya lumshe idanunsa"oh my yar babyna zaki haukatani wlh. "Teemah wainar ta amso tazo ta zauna can nesa da Aliyu ta fara ci"mijina bismillah"my Noor na koshi ni kam.
ci gaba tayi da ci abinta ya zuba mata idanu yada take dadaga yaji.
Nasira ta kawo mata drinks ta kora ta Mike taje kan dining ta yagi tissue ta goge bakinta,ta dawo gun Aliyu mik'ewa yayi ya dauketa tana dariya ya haura saman bene da ita bedroom dinsa ya kaita ta gyara ko ina sai kamshi yake.
"Wow my Noor zakiyi bacci mai dadi irin wannan kamshi ya fada yana kwantar da ita.
"Oya bacci mai dadi my heartbeat ya fada yana rungumeta"my Haidar pls gobe ka barni na tafi gidan Anty na yini pls karka ce A,A?"My yar Babyna wlh bazan iya na barki har ki yiniba zan dai bari kije ku gaisa."
kukan shagwaba da sangarta ta saka masa"wayyo my chocolate kayi hakuri. "oh baby yi shiru bari kuka Aliyu ne ya taba ki ko? "kai na daga masa ina shigewa jikinsa, ahankali ya fara lallabani yana tausamin jikinsa da kalamai masu sanyin dadi tun ina jinsa har barawon bacci ya daukeni."


Aliyu idanu ya zubawa Teemah cike da zallar kaunarta da begenta yada komai nata ya ciko masha Allah jikinsa ya janye ya tofeta da Addu'a ya rankwafa ya tsotsi bakinta ya shafi kirjinta yana sakin murmushi"my yar babyna gobe zan sha na more abina I love u my Noor uwar iya rigima yanzu da ban saka ta bacci ba,sai rigima,ya fada yana saukowa daga saman bed d'in,ya kunna mata Ac ganin mura ta saketa ya kunna fitilar gefen gado ya kashe ta dakin ya fice yana murmushi cike da nishadi.


yana zauwa part din Bintu shiru ba kowa yara basa nan da sallama ya shigo sai ita daya aparlo zaune.
sallamar ta amsa ya akarasa gurinta ya zauna daf da ita"wow my Bintun Aliyu irin wannan kyau haka iyeee, my Bintu tashi kimun wanka, ya fada yana rungumeta.
"My Man sannu da zuwa kuma shine ko ka biyo min da Rauda.
"sannu Bintu bazan kawota ba, ina my zahara? "tayi bacci kaga kuwa kukan da tama Fatima yau."dariya yayi ya Mike ya sungumi Bintu tana dariya ya shiga bedroom dinsa.


"Bintu ta cire masa kayansa suka shiga bathroom ta masa wanka suka fito ta shiryashi tsaf cikin kaya bacci sai laguda ta yake,tana dariya,kan dinning suka nufa ta ciyar dashi sosai ya manneta jikinsa sai shagwaba yake zuba mata tana biye masa.
bayan sun dawo parlo ya dauko laptop ya kunna yana aiki da amsa wayoyin,jama'a Bintu na jikinsa akwance yana shafa kitsonta, sai kusan shabiyu suka shiga bedroom akayi shirin kwanciya,suka kwanta manne dajuna suna zuba romance na uban mamaki har suka gaji bacci yayi awon gaba dasu,Asuba ta gari.


******** **** ********
washe gari tunda sukayi sallah Asubah suke bacci weekend ne ba inda Aliyu yake fita saidai yana yawan samun baki agida.
sai karfe 11:00.am suka farka sukayi wanka da breakfast.
Bintu na zaune tana shayar da zahara ya fito daga bedroom dinsa yana amsa waya,ya nufo gunta bayan ya tsinke kira.
"my bintu zan dan fita zuwa gidanmu naga yarana bari nagano Fatima."my man ka gaishemun da hajiya."zataji ya fada yana ficewa yana dailing din number Masa'udah.
lokacin tana kwance saman makeken gadonta ta kurawa wayarta idanu dan tashinta a bacci kenan ta zata zataga kiran Aliyu tun jiya amma shiru.


kamar a mafarki taga sunansa na yawo saman screen d'in wayar,cikin farin ciki ta daga ta Kara akunnenta da sallama.
amsawa yayi daide yana shiga parlon Teemah hangota yayi zauna taci kwaliya tayi wani irin kyau,baya ya koma ya tsaya"ykk kin tashi lfy? "My love I miss u jiya inata son jin muryarka shiru baka kirani ba kuma ka hana na kiraka.
"to yanzu ba na kira kiba da fatan kina lfy? " yanzu Alhmdllh Mijina.
"OK kinci abinci ko? "wlh banci ba"Ok maza tashi kici keda baki da lfy ai zama da yunwa ba naki bane idan kinci abunci zan kiraki kisha maganinki OK bye sai na kiraki anjima, bai jiraba me zata ce ya tsinke kiran,ya saka wayarsa Aljihu ya nufo parlon.


Masa'udah kuwa cikin farin ciki ta Mike tana ihu"wlh my love zan ci zanci sosai pls ka kirani ta fada tana fadawa bathroom da gudu.
"Teemah hankalinta yayi nisa gun game din da take, awaya sai sallamar Aliyu taji wayar ta ajiye ta Mike da gudu ta nufi gunsa,hannunsa ya ware mata, ta fada kirjinsa"my yar babyna."my chocolate good morning.
morning baby I miss u wlh nayi kewarki,ya fada yana juyi da ita tsakiyar parlo tayi luf jikinsa tana dariya.
"My chocolate kamun wayo jiya kasani bacci ko? "kissing dinta ya fara yana juyi da ita yana rike da k'ugunta, ta lumshe idanu sun jima sosai ya dauketa cak ya nufi kan dinning.


ya hada mata tea mai kauri ya dorata saman cinyarsa yana bata abaki tana sha ta kureshi da idanu.
"Baby meyasa bakison cin abinci wlh zanyi fushi dake.
"wayyo Allah!! "Habibina yi hakuri kar ciwon zuciya ya kamani."murmushi ya sakar mata ya Kara manneta jikinsa yana bata tea,tana shanyewa ya zuba mata soyayen dankali da kwai yana bata abaki dauriya kawai take tana ci badan ranta na so ba har ya gama bata,suka dawo parlo.
"Baby Noor kinyi kyau dayawa zan barki ki tafi kuwa."barke masa tayi da kuka daukarta yayi"sorry babyna zan barki pls barimun asara haweyenki muje ki saka hijabi ya fada yana goyata ya haura sama da ita,ya saka mata hijabi ya goyota suka fito,ta dauki wayarta tayima yan aikinta sallama suka tafi.
sai da suka koma part, din Bintu Teemah tayi mata sallama suna tsokanar juna sukayi sallama suka tafi.


acikin mota Aliyu na manne da Teemah ta narke masa sai shagwaba take zuba masa yana riritata har suka zo kofar gidan Malika daket ta janye jikinta ta fita a motar ta shige ciki shi kuma ya tafi.
da sallam Teemah ta shigo parlon Malika.


taci Karo da Mu'azzam idanu ta gwalo"wayyo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login