Showing 111001 words to 114000 words out of 129912 words

Chapter 38 - MATAR GWAMNA COMPLETE Document from Abdallah.txt

24 Nov 2024

5823

fada tana rungume Teemah tana shafa bayanta da lallashinta, kawai sai saukar numfashin Teemah ta taji, cike da tausayinta ta gyara mata kwanciyarta ta luluba mata bargo.
Rasheeda da Shuriem suna ma Aisha wasa, tana binsu da tafiyar ta da bata nuna ba, Malika tace" Shuriem kubari karku tashi antynku batada lfy, kuzo muje dayan parlon kuyi wasan ku kafin Daddy ya dawo daga masallaci, da gudu suka bita suna murna.


Misalin karfe takwas da rabi na dare Masa'udah ce zaune k'asa saman carpet a gaban Hajiyarsu Aliyu sai nan-nan take da ita taji dadin ziyara, da ta kawo mata babu yadda ba suyi ta zauna kan kujera ba taki dole suka barta, Abba sai Albarka yake saka mata da ya bawa da hankali ta.


Wayar hannunta ta kalla taga karfe tara saura, acike da ladabi da nutsuwa tace"Umma zan tafi Allah ya kara muku lafiya da nisan kwana" Cikin jin dadin Addu'ar tata suka ce" Amin atare kema Allah ya kara miki lfy yar Albarka" kanta ak'asa bata ce komai ba ta ajiye musu manyan ledoji har guda biyu tace"Umma ina Sajida kuwa..?Hajiya su Aliyu tace "yau ai bata zama anan tana can gidansu mun gode Allah ya miki Albarka, ina direba yana waje ko..? Masa'udah tace"eh bari na kirasa naji"ta fada tana dailing number sa saida ta kusa katsewa ya dauka, tace"Kazo mu tafi" kit ta kashe kiran.
Ta mike ta musu sallama,Hajiya sai godiya take mata tana ce mata"mijinki yana hanya kuma ko..? Masa'udah dan kunya bata iya cewa komai ba.
A dai-dai kofar parlo zasu fito kawai sai ga Aliyun yana sayo kai suka yi karo da Masa'udah, da sauri taja baya gaban ta na faduwa,Aliyu ya kalleta cike da mamaki.
Abba yace "Alhmdllh shugaba mai adalci saukar yaushe." Aliyu ya karasa ya rungume Abban yana murmushi,Hajiya tace"Kai ni fa ana nuna mun banbanci Aliyu baka ga matar ka ba tazo gaishemu, ma maza kaita gidansu ka dawo sai mu gaisa tun yau she ka shigo." Sakin Abba yayi yana sosa kai yace "Hajiyarmu bari na dawo tukun daukan zahara zani zan biyo."ya fada yana kallon Masa'udah da kanta yake a sadde yace" Muje ko" anutse ta fice su hajiya na kara sa mata Albarka.


Aliyu ya biyo bayanta bai mata magana ba, ya nufi mota Boos ya bude masa ya shiga ya ce ma Boos "fada ma direba gidansu zamu a sauketa"ya fada yana ya fito ta da hannu ta shigo dan tsuru tsuru tayi tana tsoron ta shiga ya ce wa ya ce ta shigo.
Da sallama ta shiga motar ta zauna, tana lumshe idanu kamshin motar da sanyi Ac sun gauraye motar gwanin dadi uwa uba kamshin Aliyu.
Boos ya rufe motar direba yay ma motar key yaja suka nufi get.
Kafin su iso har an bude musu get direba ya silala motar waje motoci biyu na biye dasu.
Masa'udah cike da kissa da ladabi tace "My husband ina yini sannu da zuwa my one lovelyna"ta fada tana leken fuskasa tana sakin murmushi.
Aliyu bai mata magana, saida motar su ta hau saman titi Aliyu ya ce "Masa'udah me yasa baki fadamun zaki fita ba ko zaman kanki ki ke yi ne..? Masa'udah ta kallesa cike da kaunarsa ta matsa kusansa ahankali ta shige cikin jikinsa ta sakalo hannunwana, wuyansa ashagwabe tace "My love nayi missing dinka sosai ne kayi hakuri da rashin neman izinin ka pls my love" ta fada tana tura kanta kirjinsa ta saki kuka mai cin rai.
Aliyu ya tallabo kanta ya kura mata idanu ahankali ya furta"Ya Salam To meye na kukan" cikin shashekar kuka ta d'ago da fuskata ta had'e face dinsu tana shakar numfashin sa tana goga karan hancinta saman tsinin hancinsa.
tace"my love ina sonka love me my husband" Aliyu ajiyar zuciya ya safke yaji dadin yadda ta girmama iyayansa, hannayansa ya zagaye a bayanta yana buga bayana ta ya ce"Ya isa bari kukan Ok..?ya fada yana hura mata iskar bakin sa saman fuskata..............✍🏻💃🏻Yar Janafty ce💋


No Editing🤦🏻‍♀😢




*24/February/2020*




Rahma ummu Fareesa...✍🏻✍🏻✍🏻




*👰🏻MATAR👰🏻*
*💖💖GWAMNA💖💖*








*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________




*Written By*
Rahma AbdulNasir
Yar mutan Niger🤙🏻




*Uwa mabada mama Janafty kaunarki gareni daban take Tun daga farkon matar gwamna har karshe Sadakarwar kice my Sweet momy Janaf👌🏻😘*






*DEDICATED TO*
*My lovely Sister*
*Mushtaheeda*💋😘
kiji dadinki my love *Saudi Arabia* ta kuce Kisani Rahma na mugun yinki over kamar yadda kike yinta👌🏻much love💞






*Bismillahir Rahamanir Raheem*




*Page 4⃣6⃣*




Washegari tun da suka yi sallah asubah, suka koma bacci manne da juna dan Teema ta bugu a jiya Aliyu bai mata da sauki ba, ga shi dama k'ok'ari ne ta ke dan ta faranta masa ransa ta daure har ya gamsu, ba su suka farka ba sai karfe goma na safe, tare suka yi wanka Teema sai da ta gasa kanta da kyau dan ta garzu jiya a hannun Aliyu.
Bayan sun shirya kansu cikin kananun kaya suka sauko k'asa Aliyu yana goye da Teema tana kyakyala dariya tana sosa masa sumar kansa.
Kan dining suka nufa, suka yi breakfast.
Bayan sun gama suka baje a parlo.
Teema tana jikin Aliyu a kwance, sai sangarta ta ke zuba masa iri iri, yana lallaba yana mata tausa.


Karfe 11:30am suka koma sama suka sake shiri suka nufi part din Bintu.
Lokacin da suka zo yaran suna islamiyya kasancewar weekend.
Aliyu bayan sun gaisa da Bintu ya ma zahara wasa ya musu sallama ya fice zai je gidansu daga can ya dan zaga gari.
Teema ta kalli Bintu ta ce"Anty wlh nayi kewarki kwana goma bama tare"
Bintu ta yi murmushi ta ce"My Fatima nima amma zuwana nawa ina duba ki..? Dariya Teemah tayi ta ce"Allah kuwa Anty ba kamar muna tare ba"ta fada tana shilla Zahra tana bangala dariya.
Bintu ta ce"Zahara wai kanwar ki tana zuwa dubo ki amaryar my Man kowa...? Da sauri na kalleta, na ce"Anty ai ko jiya ma tare muke da ita har dare saida Haidar ya kaita gidama yazo muka tafi."Bintu ta kalli Teema a razane, ta ce"Nagode ni ina taya ki kishi, shi ne kuka had'e mun kai ke da ita" ta fada tana mik'ewa ta bar gurin tana turo baki irin tayi fushi.


mik'ewa nayi na ajiye zahara, ina dariya na bi bayan Bintu, na rungumeta ta baya na ce"Wayyo Anty tuba nake wlh tsokanar ki nake fa ba ruwana da ita sam bata mun ba"
Bintu ta ce "Au ni kike tsokana haka bari ki ga sai na zane ki kuwa yau a gidan nan."Ta fada tana k'ok'arin juyo da Teema gabanta, Teema ta saki Bintu ta zuba a guje tana ma Bintu gwalo ta ce"Anty biyo ni idan zaki iya mana"Bintu ta ce ba dani ba ki je ki fadi mu yi asarar baby yauna hadu da masifar gwamna mijinki "Dariya Teema tayi ta dawo gun Bintu ta rungumeta ta ce"wai sai na fadama My Haidar kin ce masa masifafe, ya fadama amaryar sa ta zane ki ba ruwana."Bintu ta ce"gud"
Dariya suka yi a tare suka koma saman kujera suka zauna suna hira su ta duniya.


⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐


Da Misalin karfe tara na dare Masa'udah ce zaune cikin parlon su tana kusa da Falmata zaune suna hira da yadda biki zai kasance Papi ya ce"Autata Allah nuna mun yaranki kamar guda ashirin a ce kece kika haifa, wayyo dadi" Masa'udah bata san lokacin da ta bushe da dariya ba ta rungume mahaifiyarta tace"Mummy kinji Papi haba sai kace kaza Papi ni yaro biyu sun isheni fa"ta fada a kunyace tana boye fuskarta jikin Falmata.


Falmata ta ce"Haba yar lelenmu mu ba muda ke bakida insha Allahu sai kin cika mana gida da jikoki"
Masa'udah za ta yi magana wayarta ta dauki ringing, ta kai kallonta screen d'in wayar taga Aliyu ne da sauri ta dauki wayar tai picking ta kara à kunneta, ta Mike ta bar parlon.
Sallama ta masa, ta gaishe sa ya amsa ya ce "Masa'udah ya kika wuni..? Saman bed ta fada ta lumshe idanu a shagwab'e ta ce"My love ni ban wuni lafiya ba ban ganka ba duk zazzabi na ke ji mijina" Daga can Aliyu ya ce"yau ban zauna ba ne sosai na yi yan tafiya tafiya kauyi ka
kin ci abunci kuwa..?


Masa'udah ta ce"na ci my love"gud ya su papi ki gaishe mun dasu" Masa'udah ta ce"Zasu ji ni baka gaisheni ko?Aliyu ya ce eh bana gaishe ki ke kin iya rigima ai good night ki tashi lfy"ya fada yana tsinke kiran.
Masa'udah ta saki murmushi ta mike ta dawo parlo suka ci gaba da hira su da iyayanta.


Bintu zaune take a parlo waya a manne kunnanta tana magana amma hankali ta rabi kan su Teema da yara yadda ta zage suna wasan buya, da su Muneerat ce ta kulle ma fuska suna zagaya bayan kujeru ta kasa kamasu sai zagaye suke suna dariya.
Aliyu ne ya shigo da sallama, ai kuwa Teema ta nufi gunsa da gudu tana ware masa hannunta ya dauke ta ta kwakwab'e fuska tana cewa"Wayyo my chocolaty i miss u"da sauri ya nufi bedroom d'insa yana girgiza kai murmushi dauke kan fuskarshi.
Sai lokacin Teema ta dawo hankali ta sam ta manta tunda taji murya shi shaukinsa kawai take a lokacin.


Bintu ta katse mata tunaninta da cewa"Zahara bayan ki Muneerat za ta kamaki"Da gudu Teema ta koma bayan kujera, tana dariya ta boye dan kunyar Bintun ta cika ta sam ta manta.


Aliyu kuwa bedroom ya shige ya zauna yana waya ya jima kafin ya fito,lokacin da ya fito Teema sun koma gurin Tv suna buga game.
Gun Bintu ya nufa ya zauna,ya ce"My Bintu ya gida? Dariya ta yi ta rankwafa ta sakar masa kiss sama lips dinsa ta daga masa gira,ta ce"My man yau ka mana wuyar gani sannu da ya gajiya"murmushi Aliyu ya saki ya ce"Yauwa uwar gidana matar kwarai Allah Ya miki albarka"Dariya Bintu ta yi ta ce"Ameen my Man"hira su suke cike da so da kauna, ya dauki Zahara yana mata wasa tana dariya.
Teema sai da ta gaji ta dawo gunsu Bintu.
Ta yi ma Aliyu sannu da zuwa,suka ci gaba da hira.


Sai kusan sha biyu suka tafi part d'insu, suna zuwa sai da Teema ta ciyar da Aliyu girkin da ta zage ta masa towon shinkafa miyar zogale taji naman rago da hadaddan lemon sobo,bayan ya ci yayi dam suka haura sama, dan wunin yau Aliyu bacci komai ba tun breakfast da ya yi suna zuwa suka yo wanka a tare suka shirya juna cikin kayan bacci.
Aliyu yana zaune bakin gado laptop a gabansa, yana dannawa Teema ta haye bayansa ta yi kwance luf ta narke jikinsa a haka suke hira tana shafar sumar kansa.


Aliyu ya kashe laptop ya matsar da table din gefe ya juyo da Teema gabansa suna fuskantar junansu,ya ce"My baby Noor kina jin bacci ko?"
Kara narkewa ta yi jikinsa a shagwabe na ce"My chocolate kamun tausa ni jikina ciwo yake min kaji."Murmushi Aliyu yayi ya kwantar dani ya mun rumfa da kirjinsa muna kallon juna ya fara mun tausa yana bin gab'a-gab'a jikina yana tausa mun da shafawa cikin nutsuwa yana sakar mun kiss a sassan jikina, a shagwab'e na kira sa"My chocolate"Aliyu ya had'e face dinsu ya ce"Na'am My Noor yar baby Abar kaunata ina sonki bari na jiyar dake dadin da ya fi na jiya ke ko kimun kukan da ya fi na jiya ki dada rikita ni, ki dada dulmiyar dani kogin kaunarki ki dada zauta ni da haukata ni cikin kogin kaunar ki, ina sonki My zahara ina kaunarki i love u My duniyar dadina Oya kiss me."


Cikin wani irin tsananin kaunar Aliyu da ya mamaye jini da tsokar Teema ta sake kankame Aliyu ta kece da kuka tana shafarsa ta ce"Wayyo my Haidar sonka ya ragargaza mun zuciyata kaunarka ta kama ni fiye da baya chocolatyna kana haukata ni shiyasa na ke zaucewa a shimfida da zaran na jika a cikin jikina, nake sume maka dadin da kake jiyar dani yawa yake mun yau ba kuka kadai zan maka ba, abubuwa dayawa zan maka, My Gwamna shiyasa na tsani duk wata mace da zata rabi ka da sunan sonka, Anty kawai zan iya d'aga ma kafa, my Aliyu jiyar dani dadi ka kaini kololuwar dadi pls Sahibina"
laulausan harshensa na ji tsakiyar bakina ya tura ya fara bani hote kiss.


Cikin shaukin juna suke shan yawu kamar za su karar dashi,daga nan abubuwa suka fara nisa na tsotsar junansu da tande-tande sai rikita juna suke kusan in ce Aliyu da Teema ba su taba nunawa juna kaunar da suka nunawa junansu yau ba dan babu inda ba su lasa jikin juna kafin a fara kokarin shiga babbar harka yadda na ga suna zumudi kamar jiya basu yi ba yasa na fece a guje saboda kar kunnuwa na su kasa aiki gobe Asuba ta gari Teema and Aliyu.


*************************************
Sannu ba ta hana zuwa sai dai a dade ba'a jeba yau Allah yayi auran Maheeda da Nuradeen wanda fadar shagali da a ke bata lokacine biki ne na masu dashi.
Bangaran tarewar Masa'udah kuwa gobe ne amma fadin irin bikin da ake a yau a gidan su Masa'udah a baki ba zai fadu ba bikine na yar gata kuma na masu a kwai fadin kyawun da Masa'udah tayi bata lokacine, ta sha gyara ciki da waje ba karya kam dan ita daya take zuba jikinta ya rika mata wani iri ta rasa ya zatayi wuni take tana tsarki da ruwan gumi, dan zuba take sosai dan Falmata ta gyara yarta da kanta babu wacce ta dauko domin ta gyara mata ita ita ce malamarta yau tsawon kwana uku a ke shagali gidansu Masa'udah baki na nesa da na kusa sun cika gida na bidiri fadar kayan da kama Masa'udah na daki da na kitchen bata baki ne an gyara mata gidanta tsaf part dinta had'e da ta Bintu sai de a kwai kofar da ta raba amma gun shiga daya ce ba irin n'a Teema bane da part din take daban.


Teema damu dan kishi ya sakata gaba ta rame kura da ranta barin kwana biyu da taga an kawo kayan amaryar,ta tabbatar Masa'udah na tafe shikenan hankali ta ya sake tashi baci ba sha ga wani irin mugun zazzabi da amai ya tisa ta gaba gashi dai cikin wata uku ne da yan kwanaki da alama girman ciki za tayi dan ya fara fitowa za ka zaci ya kai wata biyar dan ya fito,wanna halin da take ciki ba karamin tayarwa da Aliyu hankali yayi ba, ya rasa ya zai mata sosai ya ke bata kulawa da tarairayar ta yana nuna mata zallar kauna komai shi ne yake mata wanka ya bata abinci wataran tana gama ci za ta fara kelaya amai abin da ya fi tayarwa da Aliyu hankali kenan, sun sha zuwa asibita sai dai Dr ya ce yayi hakuri da zaran cikin yayi wata hudu da yan kwana ki za ta dawo normal, dan zubaida har bata san me zata cema Aliyu ba dan gani yake bata duba masa matarsa da kyau, dole ya hakura yana lallashinta dan ya san harda zafin kishinsa shiyasa take bashi mugun tausayi sam bai jin gazawa ko haushin rigaimarta ba dan dole ya tausaya mata ga ciki mai wahala ga kishiya lokaci daya dole zai kula.da Noor dinsa.


Bintu ma abin ya tsaya mata a rai hakuri kawai take dan kar su hada masa zafi biyu amma keb'ewa take taci kukanta har ta gode Allah ganin an shirya part din Masa'udah ta dai ja yaranta ta musu kashedin karsu kuskure su shigewa amaryar baban su su bari tikun har aga wata iri ce banda kuma rashin kunya bata yadda da d'anta ya ma babba rashin kunya ba.


Yau tun safe Aliyu ya shiyar Teema tsaf cikin hadaddan anko din less na auran Maheeda ya mata kwalliya tsaf ta fito dan cikinta da ya fito ya mata kyau sosai gwanin sha'awa sai dai ramar da tayi kawai dan kamar ka busheta ta fadi,haka ya shiryata tsaf ya tafi da kansa tare da mukarabansa ya kaita gidan su Maheeda, shi ma ya nufi gidan su ango dan shima auran Teema tare suka wuni amma Aliyu bai wani.jima ba ya tafiyarsa dan yana da tafiya zuwa Damba.


⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡


Da misalin karfe biyar bayan daurin auran Nuradeen da Maheeda daurin auran da ya tara manyan mutane birni da kauye dan Aliyu ma tare dashi aka daura auran abu na aboki. Su Teema suka yi shirin tafiya dinner wanda karfin hali ne take da ket Aliyu ya bar ta shi ma da mutum biyu wanda suke kula da ita dan sam ba zai jeba dan Masa'udah ma ba yadda bata yiba goben ya je nasu ya ce bazai jeba dan ma ta saka a ranta ba zai jeba karta ce ya mata wulakanci, dole ta hakaura tana Addu'ar Allah ya sa goben yazo.


Can kuwa gun dinner sai da taro yayi taro dangin amaryar da bango an cika guri Nuradeen sai washe baki ya ke Teema har dariya yake bata, dan Haidar dinta bata ga yana rawar kai haka ba,dan amarya zata iso gobe.
Saida ana tsakiyar cin ganiya lokacin da Maheeda ta sakama Nuradeen cake a baki ana ihu shima zai bata sai ga Safina ta fito tare da wasu kawayanta biyu ba zato ba tsammani ta tsaya gabansu tana masifa ta nufoso gadan-gadan.
Nuradeen da ransa ya gama baci irin tozar cin da Safina ta masa gaban mayan bakin da ya tara yace "Wlh Safina kika sake taku daya daga inda kike ki iso gurin mu ko kika yi gaba ba tare da taron nan ya tashi abakin auranki."ya fada yana sakama Maheeda cake a baki guri ya ci gaba da ihu.
Safina kuwa ilahirin jikinta rawa yake, ta tsorata ga tozarcin da Nuradeen ya mata haka Safina take tsaye ki kyam, cikin tsakiyar jama'a harda masu hakandeta amma ta rike k'asa taki yadda ta matsa zufa na keto mata, tana ji tana gani a ke shagali a gabanta ba yadda ta iya gashi har wani rungume Maheeda yake yana mata rada.
Haka a kayi, taro aka tashi lafiya dinner ya k'ayatu sosai an ci ansha komai na girma ne Malika ma sun je da mu'azzam abin ba'a cewa komai kam gaskiya komai yayi Teema yau ta ga ikon Allah, dan haka Safina tayi tsaye zufa ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login