Showing 24001 words to 27000 words out of 185716 words

Chapter 9 - MAR'ADAM'S book Complete BY AYSHA A BAGUDO.txt

23 Nov 2024

4728

, kmr Koda yaushe idan ya kwanta dole sai yayi tunaninta, yadda tunaninta ya zamemasa dole haka mafarkinta ya zame masa abincin ruhinsa kafin ya kwanta .


yana kwance sai gata ta hau kan gadon cikin kayan bacci wanda shi da babu duk d'aya dan a fili ake ganin tsayayyayun nipples dinta ta yaye bargon daya lulluba ta tsura masa Ido a hankali ya bud'e lumtsatsun idanunshi akanta yana kallon fuskarta bai tsaya iya nan ba yayi kasa da idanuwansa sai kan nipples dinta dake tsaye cak ,wani irin yanayi ya tsinci kanshi me wuyar misaltuwa , runtse idanuwanshi yayi da suka sauya alokaci daya yana control din kanshi kafin ya bud'e idanunshi yaji tafin hannunta a fuskarshi zuwa chest dinsa tana shafawa tana lumshe masa Ido , yarinya ce karama da bata wuce shekara shabakwai zuwa shatakwas ba a yanzu sai dai Allah yayi mata baiwa da ba kowace mace yayiwa ba , qirjinta a cike suke bammmm da dukiyar Fulani ga shape wanda ya bayyana figure either dinta ga dara daran idanu masu dauke da wadatattun gashi Ido da gira , jin saukar hannunta a girjinsa tana murza kan nipples dinsa yasa gbdy ya susuce bai tsaya wata wata ba ya fixgota zuwa jikinsa ya rungumeta tsam yana sauke wani wahalallen numfashi da ajiyar zuciya yana shinshina wuyanta zuwa qirjinta "Ina sonki my princess kullum da tunaninki nake kwana nake tashi a ina zan ganki .?"






Mmn sudais


💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Book one
Free page


*AYSHA A BAGUDO*


WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim


Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a tura 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.


Page 6.


shiru tayi tana kallonsa tana sakar masa murmushinta wanda ke bayyana ainihin sahihin kyawunta da wushiryarta " am serious my princess Ina sonki da yawa ki fad'a min Inda zan ganki ? ya fad'a yana busa mata iskar bakinsa mai dumi tare da had'e fuskarsu guri d'aya suna shakar numfashin juna "kice min wani abu mana zuciyata na kwad'ayin Jin sautin muryarki Ina sonki dayawa Ina muradinki Ina qauarki Ina sha'awarki princess".


shigewa jikinsa tayi sosai kmr zata raba jikinsa gida biyu suna shakar numfashin juna suna nan makale da juna sai ga saukar ruwan sama "it's raining princess lamme go inside you in this rain I really need you." nan take ya shiga romancing dinta cikin zafin nama yana kissing din wuyanta kafin daga bisani ya birkitota ta dawo kasansa ya koma samanta yana kallonta itama shi take kallo bakinsa ya Kai cikin kunnenta yana tsotsa yana zira harshensa ciki wani irin yanayi ."
mika tayi ta sake shigewa jikinsa ,ta lumshe masa nata sumammun idanun tana sake shigewa jikinsa "sonki ya hau min kaina da yawa habibaty you're the best princess in this world ya zare rigar jikinta yayi filinging dashi ta saura babu komai ya had'eta da jikinsa tare had'e bakinmu guri d'aya har yayi nasarar cafko laulausan harshenta nan ya shiga tsotsa nishi yake fitarwa da iyakacin karfinsa kmr wanda yaci yaji sannan ya zare bakinsa yayi zaman dirshsn a gabanta ya kamo hannunta ya d'aura akan jijiyarsa bata d'auke hannunta ba haka zalika bata d'auke idanunta akanshi ba sautin muryarsa ya doki kunnenta "ki shafamin ta lumshe masa idanunta ya sake damke hannunta da joystick dinsa sosai "a hankali ta dinga shafa joystick dinsa tana laulaya kan tana had'owa da dick dinsa matsota yayi sosai ya sauke bakinsa akan nipples dinta yana tsotsa yana lasar wuyanta ita Kuma tana cigaba da shafa joystick dinsa dake sake mikewa tana fitar da ruwa ,hanyarsa yake k'okarin nema ta takure jikinta guri daya "a hankali ta Kai bakinta daidai saitin kunnensa ta soma rad'a masa magana cikin sanyayyiyar muryarta mai tsananin dadi da tsuma zuciya "banason abinda kake min ganika naxo yi kawai ba dan kayi wani dani ba ,da kyar ya cire bakinsa akan nipples dinta yana furta "wowww my princess sautin murya mai dadi amman karki ganni kawai ki kasance dani na har abada shine abinda nafi bukata yayi maganar yana sauke ajiyar zuciya ya sake rungumeta tsam tsam ajikinsa ya matseta har ta bud'e baki zatayi magana ya sake had'e bakinsu ya lullubesu da bargo tsawon lokaci suna tare a cikin bargo babu kaya ajikinsu yana romancing dinta sai juyata yake yadda yake so yana tambayarta sunanta ."
"ki fada min sunanki my princess Ina son sani da Inda kike ki taimakeni ki fad'a min yana mgn yana kokarin shigarta sam taki yarda ya cigaba da kokarin shigarta yana cewa "plz my princess kiji tausayina yau kibani kanki Ina muradinki sake hade ka'fafunta tayi,ya sake manneta yana kokarin bude leg's dinta cikin kuka tace "ni ka sakeni ba dai zaka auri wata ka barni ba shine ni kake son na mallaka maka kaina ? cikin tashin hankali yace "no no it's not like that my princess Ina sonki kuma zan aureki babu wata mace da zan aura sai ke ,ke kadai ce mace agurina sauran matan duniya tamkar maza nake ganinsu babu macen da zan samu natsuwa daita sai ke Ina sonki Ina sha'awarki ki taimakeni ki barni nayi ya k'arasa mgn yana hade bakinsu ya kamo lip's dinta itama ta cafki nashi.


sosai Adam yake juyata yana Kiran my princess ......." qarar wayarsa ce ta farka dashi daga mafarkinsa a firgice ya bud'e idanunshi yana fidda numfashi ya zauna a tsakiyar gadonsa yana kallon jikinsa gbdy ya hada gumi sharkaf tmkr wanda akayiwa wanka jiyayyarsa kuwa ta mike sambal tana haniniya duk ruwan sha'awa ya gama bata masa wando numfashi ya sauke yana dafe goshinsa da hannu daya "ya rabbi har yaushe zan daina ganinta a mafarkina ?ya Allah idan yarinyar nan mutun ce kuma tana raye Allah ka bayyana min ita a duk Inda take na samu natsuwar zuciya , jiki a sanyaye ya mike ya shiga bayi yayi wankar sarki dan ya samu natsuwar zuciya ya d'auro alwala ya fito ya sanya jallabiyya fara sol ya kashe tv sannan ya karasa Inda abun sallarsa yake ya tadda ikama yana sallah qirjinsa na dokawa ...


Ya dade yana nafilfili da rokon Allah ya kawo masa sauki ,bai koma bacci ba sai da yayi sallah asuba har karfe goma bai tashi ba shigowar hjy zulaiheart uku duba shi yana bacci na hudu ne ta iskeshi kwance idanunshi biyu amman bai tashi ba
ta k'araso ta zauna a bakin gado tana shafa gefen fuskarshi "lafiyarka adam baccinka yayi tsawo yau ko baka jin dadi ne ?motsawa yayi ya daura kanshi akan cinyar mahaifiyarsa zuciyarsa cike da rauni yana fatan haka ya zamo Silar samun sausauci , "sweetheart ..."! ya kira sunanta a raunane "menene adam? " fada min meke damunka ?duk ta rude tana son sani halin da danta yake ciki "zuciya ta na cikin rudani sweetheart soyayya na kikiniya dani ina son yarinyar Nan sosai sai dai ban san Ina zan ganta ba , ta shiga zuciyata zata iya sawa ki rasani "naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana riko tafin hannunsa cikin nata ta rike gam "Allah bazai sa ba sai naga aurenka da ya'yanka " yaushe zan ganta sweetheart kullum sai nayi mafarkinta ?har tsoron runtse idanuna nake saboda dole sai tazo .tausayinsa ya kamata ita dai Allah yasa ba aljana bace ta aure mata da "wata rana zanganta ko Sweetheart ?yayi maganar yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa.


"Adam ba dukkanin mafarki ke zama gaskiya ba "Ina ji ajikina gaskiya ne sweetheart Kuma lokacin haduwarmu daita ya kusa tunda har tayi min magana a daren jiya abinda bata taba min ba ,naji sautin muryarta , tana da sauti mai zaki da rikitarwa "shikenan ya Isa ni mahaifiyarka ce zan tayaka da addua idan mutun ce Allah ya bayyanata idan aljana ce Allah nesantata da Kai amman ka kwantar da hankalinka ka aure maryam zata Saka zuciyarka natsuwa zata mantar da kai komai,zakayi alfahari daita "ya runtse idanuwanshi gam yana Jin zafin furucin mahaifiyarsa "Ina jin kunyar auren maryam sweetheart wallahi bansan dalili ba gani nake kmr abun kunya ne na aureta "Babu wani abun kunya yarinya ce mai sauki hali "Kuma bazata damu ko ka aureta sai ka qara da princess dinka ta fad'a tana shafa sumar kanshi "wannan ai ya zama dole shiru tayi tana jinjina girman alamarin ta fad'a masa haka ne ba dan ranta yaso ba domin ita dai maryam ce cikar burinta ,kuma koda zai hadata kishi da wata ya zamanto ita ce gaba da kowa a zuciyarsa naunayen ajiyar zuciya ta sauke muryarta a sanyaye tace "shikenan tashi ka shiga wanka ga break can na jiranka Allah ya jishemu alkhairi "ya mike da kyar rike da kugunsa ya shiga bathroom ita Kuma ta fito zuwa parlour.


Karfe daya daidai ya shirya sai dai ya kasa fitowa zuwa falon mahaifiyarsa saboda baya son haduwa da maryam shi Kansa Yana mamakin zazzafan soyayyar da yakewa princess wanda ma'abota so da shauki ne kawai suka San zakinta yana son yarinyar kamar ranshi, soyayyar da yake mata mai tafiyar da ruhi ne Ina ma ya ganta a duniyarsa ta zahiri da shi kadai yasan irin so da tattali da zai mata."sauke numfashi yayi da karfi "anya kuwa zaka iya ?zaka iya nuna mata soyayya a fili ?ban yarda zaka iya nuna mata tarin qaunar da kake mata ba saboda kai din mutun ne mai jin kai zuciyarsa ta fad'a masa haka ya furzar da iska mai zafi yana shafa goshinsa yana girgiza kai ." a natse ya mike ya goya hannuwansa duka a bayansa yana zagaya dakin numfashi kawai yake saukewa ya dan tsotsa keyarsa "Ina da tarin kudi Ina da tarin yan'uwa Ina da fada aji a kasar nan Amman duk na banza tunda duk sun kasa samammin abinda zai bawa zuciyata natsuwa da zaman Lafiya .




karfe daya daidai na washegarin ranar ya bar lagos zuwa kasar togo sai dai a can din ma kasa tabuka komai yayi haka ya wuni ya kwana yana tunaninta yana son zuciyarsa ta bar tunaninta amman abun ya cutura duk saukar numfashinsa tafe yake da tunaninta yana son ya samawar kanshi natsuwa amman hakan yaki samuwa yayi shiru kawai yana kallon saman dakin da yake kwance yana tunanin abinda ya kamata yayi babu abinda ya zoma zuciyarsa a wannnan lokacin kamar kwadayin sigari abinda ya dade bai sha ba hassalima baya sha sai yana cikin damuwa irin wannan shiyasa bazaka ta'ba cewa yana sha ba dan bai nuna a skin dinsa ba ."
"a hankali ya qarasa inda akwatin kayansa yake har zai bude ya tuna baya yawo dashi dan haka yaja dogon tsaki yana mai dafe goshinsa ya koma da baya da baya ya zauna akan kujera jagwba yana murza goshinsa wayarsa dake gefensa ya soma ringing ya kai hannunsa ya lalubo ya dauka ya d'an bude idanunshi kadan ya duba trucaller ne yasa ya gane ko wacce ke kira direct call ya dan ja saki yaki dauka munubiya ce diyar alhaji madu tsohon shugabansa nigeria school mate dinsa ce tare sukayi karatu a chaina ." ta dade tana son shi Amman shi Sam baya tata gbdy duk hanyar da zata hadasu ya kulleta yanzu ma bai San Ina ta samu wanna number nashi ba ."
Byn second biyar wani Kiran ya shigo ganin me Kiran ya dauka yayi shiru har sai da yaji yace " hello sir ! sannan yace "Ahmed ykk ? ya fada a kasalance "okay shikenan zan turo maka zuwa anjima Jin yanayinsa ahmed ya fahimci yana cikin damuwa dan haka ya dinga jansa da hira ,Ahmed yana cikin wad'an da Mr ATA ya taimaki rayuwarsu ya hadu dashi a bakin titi Antoni mota ta bugeshi Mai motar ya gudu ya barshi shine ya taimaki rayuwarsa daga rana ya Maida shi tamkar danuwansa har ya samammansa aiki akarkashinsa saboda ya gama karatu aiki ne ya zama matsala Kuma shine babban a d'akinsu ga kannen da iyaye , agarin nema aikin ya hadu da wannan accident din Mr ATA na qaunar ahmed sosai babu abinda baxai iya masa ba dan jinsa yake tamkar ciki daya suka fito zuciyarsa a cunkushe yake da damuwa amman sai da Ahmed yayi sanadiyyar dawo dashi daidai dan shi mutun ne me abun dariya da barkwanci haka nan ya tsinci Kansa da Jin dadi Kuma yasan Hakan nada nasaba da wayarsa da ahmed ya sauke wayar yana farinciki ."




******
Tun daga ranar da'aka tsare hadiza police basu sake tuntubarta akan komai ba, illa bincike da jami'an tsaro suke babu dare babu rana har suka samo wani abu daya dan danganci fadan hadiza da sadear ,macen police ce ta taso hadiza gaba zuwa d'akin bincike ta zauna cike da tsoro "inspector abbas kunna mata voice dinta taji da kunnenta nan take aka kunna "shegiya karuwa muguwa mai fitsarin kwance Ina dalili da duk saurayin da zanyi sai ya dawo yana sonki da zarar Kinga nayi saurayi shige da fecenki bai karewa har sai kin d'auke masa hankali, abinda zan bari ki gani da idanunki sai kinyi mamaki , wallahi wannan yayan naki sai ya tausaya miki sai yace bai sanki ba, ke kadai kike da kan maza wallahi idan baki shiga hankalinki akan Umar ba zan siyawa yan iskan unguwar nan kayan maye su cire miki abinda yake ciki idanunki , ke wannan yarinyar anyi tsinanniyar me nayi miki ? shegiya mai ruwan Ido muje neman aiki tare dake ke aka d'auka yanzu kuma Umar dake sona kin shiga kin fita kin d'auke masa hankali sadear ki shiga hankalinki dani dan wallahi zan iya kasheki zan kasheki na kashe banza danuwanki zayi kukan rashinki ki shiga hankalinki bani fada kune kuke son maidani mahaukaciya Kinga wannan Umar wallahi muddin kika ce zaki kwace sai dai kije lahira idan baki tsaya matsayaki ba zan kasheki , idan ban kasheki ba kuwa abinda zan miki zaki sha mamaki , idan zakiyi bacci karki saki jiki dan zan iya zuwa na tsoka miki wuka tunda voice ya fara babu sautin muryar sadear yansanda suka zuba mata Ido a zaune dake tana kuka tare da danasani "ko akwai abinda zaki kare kanki dashi ?tabbas muryarta ce Kuma munyi haka daita amman har ga Allah bani na kasheta ba kawai dai na fada mata haka ne dan na bata tsoro "daya daga cikin police yace "a'a hadiza daman haka halinki yake kowa Kuma ya sheidake da son fada , ko kinsan wannan wukar da kika yi kisan daita an ta'ba kashe wata yarinya dashi a gra diyar alhaji jamilu ?nan hadiza ta sake rikicewa ta gigice hawaye na zubo mata , "wallahi ban san komai ba gara ma ki fada gsky dan bawa hukuma saukin bincike abu na karshe ki shirya daukar lawyer da zai kareki nan aka sake tasa keyarta zuwa cikin cell ..yadda take kuka sai ta baka tausayi ."


da yammacin ranar asabar zaune maryam take a kusa da aunty shahida da aunty khadeja tana sauraronta aunty shahida ta kalleta a natse tayi murmushi ya naga duk kin firgice ki natsu please "kinsan abinda yasa nake ta son muyi magana dake tun last week ?maryam ta girgiza mata Kai kawai tana tattara dukkanin natsuwarta da hankalinta gareta "mun yanke shawarar za'a had'a aurenku da Adam "take gaban maryam yayi wani irin dokawa ya fad'i ta waro idanunta sosai zuciyarta na tsinkewa cike da matsanacin tsoro take duban duban aunty shahida da aunty khadeja tana jin kamar ba abinda ya fito daga bakinta ba kenan ,maimaitawar da aunty khadeja tayi ya tabbatar mata da lallai gsky taji "wani Adam din Kuma aunty khadeja ? tayi tambayar jikinta na rawa hantar cikinta na kadawa "a'a Adam dai na gidan nan da kika sani dashi za'a had'aku aure tunda yaki fito da mata mu Kuma mun gaji da zamansa haka " aunty shahida aunty khadeja kuyi hakuri ni gaskiya bana sonsa da aure ........"




Mmm sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗


Book one
Free page




*AYSHA A BAGUDO*


WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim


Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login