Showing 39001 words to 42000 words out of 185716 words
Chapter 14 - MAR'ADAM'S book Complete BY AYSHA A BAGUDO.txt
,
Yayan zamani Allah ya shirya wannan maganar fa tun asalin iyaye da kankani uwa ko Uba suna da iKon da zai d'auki duk wanda yake so ya bawa yarsa batare da yar taΓ yi gardama ba dan yanzu zamani ya rigada ya canza nan ta mike ta barta tana surutai da zaginta ."
Tana kwance a d'akinta tana kuka faiza ta turo kofar dakin ta shigo ta hau har kan gadon ta rungumeta tana rarrashinta nan kukanta ya qaru "aunty mrym ki daina kuka dan Allah sheshekar kawai take "wai me yake faruwa ne kike kuka haka?, Kin cewa komai tayi tana cigaba da kukanta nan Faiza ta fashe da kuka tana cewa "Dan Allah ki fad'a min ki Daina kuka cikin muryar kuka tace "wallahi bazan auri ya Adam ba sbd banason shi "Amman aunty mrym yakamata ki duba daranja mami tunda tana sonki sosai "wallahi bazan iya ba bazan iya ba tunda ba da ita zanyi rayuwa aure ba ta k'arasa maganar tana sake rushewa da wani sabon kuka ...."
Da daddare ta iske mahaifinta akan batun auren "mrym naji duk bayaninki sai dai banji dadi ba Amman Ina son ki rike abinda zan fada miki mrym karkice zaki yiwa yar'uwata haka karki bari wannan abu yayi silar rugujewar zumuncinmu mrym , idan har kika ki wannan auren zakiyi danasanin a rayuwarki dan bazan yafe miki ba a matsayina na mahaufinki bazan so kiyi nadama a rayuwarki ba, duk d'a na halak so yake ya rabu da iyayensa lfiya ki d'aure kiyi ta addua da sannu soyayyarsa zai shiga zuciyarki idan wannan auren alkhairi ne arayuwarki allah ya tabbatar dashi idan ba alkhairi bane mrym Allah ya canza miki da wanda yafi shi zama alkhairi bare Ina ji ajikina wannan auren alkhairi ne ni kaina bazan so Adam yaje ya auri wata ya barki ba, ni kaina na dade Ina wannan mafarkin duk da na gari zai so ya rabu da iyayensa lfiya Ina sonki mrym hk zalika Ina son aurenki da Adam kuka take a tun sanda ya fara magana har ya dasa Aya yana gamawa ya mike ya shige bedroom dinsa ya barta tana kuka ..."
*******
Barrister hayat ne zaune a gaban hadiza lawyer da suka dauka domin kareta "Ina son ki fad'a min gaskiya menene gaskiyar abinda case din yake ciki domin mu san yadda zamu kareki "menene gaskiyar halakarki da wadan wukaken da ake tuhumarki da kisan Kai dasu karki boye min komai yadda zan fuskanci shara'a na kareki "barrister zan fada maka gaskiya yadda alamarin nan yake bazan boye maka ba saboda Ina bukatar na fita acikin wannan matsalar tayi shiru tana numfasawa tare da fargaba fadar abinda ke zuciyarta ...."
Bayan wasu mintuna ta cigaba da magana
"Wallahi barister bani da halaka da wad'an nan wukaken ban san komai akansu ba , yadda ka gansu haka nima na gansu kawai dai na shiga track ne a sanadiyyar furucina. shiru barister hayat yayi yana kallonta tare da nazarinta "ka yarda barister bani na kashesu ba ta sake fad'a tana rushewa da wani kuka mai ta'ba zuciya "mai zai sa na kashesu bani da wani halaka da kisansu gara ma ita sadear mun samu matsalata daita har nayi furucin zan kasheta amman ita wannan yarinyar da naji ana fad'ar sunanta sam ban santa ba hasalima ban ta'ba ganinta a rayuwata ba tayi maganar tana sheshekar kuka.
Ganin yadda barister hayat ke kallonta yasa ta shiga furta kalmar "na shiga ukuna ni hadiza na jawowa kaina rashin kwanciyar hankali, ni kaina a daren ranar da sadear zata mutu naga shigowar mutun cikin bakaken kaya an shiga d'akinsu amman sam ban kawowa zuciyata cewar kashe sadear za'ayi ba , Ina da tabbacin da police zasuyi aikinsu yadda ya kamata zasu gano ko waye yake da saka hannu cikin mutuwar wad'an nan mutane guda biyu da'ake tuhumata akansu ta k'arasa maganar cikin tsananin tashin hankali ."
kuka take sosai kamar ranta zai fita "naunayen ajiyar zuciya barister hayat ya sauke "tabbas na yarda dake Kuma inshallahu zanyi iya qoqarina naga kinsamu ku'buta duk da mahaifiyar mubina ta tubure lallai sai an kar'bawar diyarta hakinta shi dai mahaifinta alhj jamilu ne yace ya barwa allah amman kiyi addua sosai dan idan mahaifiyar yarinyar ta rinjayi mahaifinta gsky sai dai wata bake ba , bangaren su sadear wannan mai sauki ne da kansu zasu gaji da zuwa kotu kar'ban kwana wata su hakura , amman su alhj jamilu suna da baki a kasar nan suna da fad'a aji akoina dan haka ki dage da addua sosai . "na gode sosai barister da k'okarin, "karki damu Allah ya bamu sa'a inji cewar barister hayat "Ameen ta furta tana kuka sukayi sallama da zumar zai sake waiwayota kafin a zauna kotu ."
******
Zaune mahaifiyar mubina hajiya sha'awanatu take a had'ad'd'en kujera a parlour'nta kallo d'aya zaka mata ka fahimci tana cikin tsananin damuwa domin kuwa idanunta sun kod'e saboda kuka dan tunda jami'an tsaro suka zo musu da bayanin anyi kisan Kai da irin wukar da aka kashe mubina har anyi nasarar kama mashekiyar take cikin damuwa da kuka , duk yadda mijinta alhj jamilu ke k'okarin shawo kanta taki yarda burinta bai wuce a gurfanar daita a yanke mata hukunci daidai da abinda ta aikata ba .a yanzu ma zaune yake a gabanta yana fuskantarta domin son kawowa zuciyata natsuwa "dan Allah ki bar maganar kisan mubina da ma duk wanda yake da saka hannu cikin kasheta mubarwa Allah ,haka Allah yaso bazamuyi rayuwa mai tsawo tare daita ba , yanzu karshe wad'an da basu ji ba basu gani ba sune zasu zo suna cin wahala bana jin wannan yarinyar zata iya shigowa har cikin gidan zainab ta kashe mubina , dan haka ki natsu dan Allah ki samawa zuciyarki salama da hakuri ".
"uncle jay ........." da yake haka itama take kiransa kamar yadda ATA ke kiransa " kace na hakura na bar maganar alhalin an kama wacce tayi kisan ?ya gyada mata Kai al'amun haka yake nufi" nifa say Inda karfina ya tsaya, wallalhi sai nayi shari'a daita Koda duk zan qarar da abinda na mallaka ,
Kai bari ma na takaice maka sai na rakata har zuwa gidan yari sannan ruhina zai samu salama , ai tunda asirinta ya tono bazan yarda ba sai itama an sha jininta kamar yadda tasha jinin di........."
Nace kiyi hakuri mu barwa Allah ya katse mata numfashi ta hanyar fad'ar haka " duk wani matakin da zaki d'auka bafa zai dawo mana da diyarmu da muka rasa ba ,ta kwa'be. masa baki da fuska dan sam maganarsa basa shigarta ya mike tsaye yana dubanta "muddin Ina da iko akanki ki bar maganar nan mubarwa Allah Komai yana gama fad'ar haka ya shige bedroom dinsa ya barta tana girgiza Kai hawayen bakinciki rasa tilon diyarta na zubowa akan kuncinta bata Jin zata iya yafewa wannan yarinyar ."
********
"Adam zaune a makaken office dinsa dake cikin kasar hollond zagaye da makeken table wanda ke d'auke da file files dabam dabam sai qaramin frem din hoton mahaifiyarsa da mahaifinsa , sanye yake cikin riga fara sol da wondo baki sai yar saman suit dake sanye a saman farar rigar . ya d'auki wayarsa dake qara tun mintuna ashirin da suka gaba har zuwa lokacin daya d'auka yana dubawa miss call's ne rututu bama zai iya kirgawa ba , wasu yasan number's wasu kuma bai sani ba .
ya sauke numfashi sannan ya fara da kiran MB kasancewar shine wanda ya kirasa karshe MB ya d'auka yana cewa " hello friend ykk ? Lafiya alhamdulillah okay ai Ina ganin zan shigo cikin satin nan dan sweetheart ta matsa lallai nazo ayi mgnr aurena da wannan yarinya gashi ni wallahi har yanzu bana Jin son yarinyar Ina jin qinta sosai abinda ke Kona min rai yadda sweetheart ta nace akan lallai sai anyi auren nan kusa .
"kasan har cewa tayi bata yafe ba muddin ban aureta ba ."Kai gskiya Ina ganin ya kamata kayi wani Abu tunda kaji abinda tace maganar MB ta doki kunnensa ",amman ni aganina da an bari zuwa wani lokaci sai ayi auren tunda ba neman kai akayi dani ba " waya fada maka ?ai kuwa muna neman kai da kai mun gaji da ganinka haka dan haka karka fara cewar ba yanzu ba domin kuwa zaka samu matsala da mami kawai kabi umarni ka tunkari yarinyar da kanka."nace mata me MB ? yayi masa tambayar yana ciza lips dinsa na kasa , shiru shima MB yayi yana sauke numfashi "ya kake wata mgn haka ?ya sake tambayarsa a kufule "darajan da tsinuwar mami shine abun lura
shiru ATA yayi can yace "Anya kuwa zan iya MB gara kawai a d'aura auren zai fiyye min sauki akan na tunkareta da batu na soyayya dan har abada bazan iya ba ."
Mmn sudais
ππππππ
MAR'ADAMS
ππππ
ππππππ
Book one
Last free page
*AYSHA A BAGUDO*
AREWABOOKS
AYSHAABAGUDO
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a tura 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 10
"ai Kuma shine babban matsalar abokina domin yarinyar itama ta kafe akan bata sonka amman nasan da zaka mata magana da kanka zata iya amincewa kayi k'okarin ka shawo kanta da kanka dan Allah ,ka kwantar da kai ka shawo kanta yarinya nan yar'uwarka ce jininka ce sannan ita din mace ce ,mace Kuma 'yar rarra..."
"ban son iskanci MB ya katseshi a matukar tsawace yana furzar da huci mai zafi daga bakinsa " sbd me zaka fad'a min hk ?" how dare you talk to me like that ? β
shiru mb yayi yana mamakin yadda abokin nashi ke saurin daukar zafi akan abinda bai kai ya kawo ba "to me ma ya fad'a da zai dauki zafi haka ?mr ATA ya mike zumbur daga Kan kujerar da yake zaune tare da tura kujerar baya tamkar ita tayi masa laifi ya soke hannunsa daya cikin aljihun wondonsa "Ita din makiyata ce ita din ba jini bace karka sake fad'a min cewar yaruwata ce ko jinina ce Ka dinga sanin irin maganar da zaka fad'a min taya da girmana da mutuncina zakace na tunkareta common mace daita yarinyar da umarni kawai zan bata kuma dan dolenta tabi ,ta Inda yake shiga bata nan yake fita ba "
Shikenan kayi hakuri abun ne yazo hk amman dai ka k'okarta ka....."dan Allah malam ka maida hankalinka jikinka sai wani qoqarin son saka min magana abaki kake wannan ai mgnr banza ce "ka tsaya ka saueareni mana nifa hankalina yana jikina kai dai.... "dan Allah malam kayi min shiru babu wani saurararka da zanyi a yanzu ".yana gama fad'ar hk yay disconnecting din Kiran yana huci ..."
"Nonsense girl kawai ai bata Isa ba ,bata ma kai wannan matsayin ba shi da mata ke bi suna kuka suna rokonsa ko gaisawa su dingayi bai kaskantar da kanshi ya amince ba bare har ya ajiye girmansa matsayinsa komai nashi yace yana son mace macen ma irinta ko cikakken minti biyar bai yi da katse kiran ba kiran hjy zulaiheart ya shigo sai da gabansa yayi wani irin mummu nar fad'uwa kusan yanzu duk sanda zai ga kiranta sai hankalinsa ya tashi saboda yasan Kiran baya wuce akan wannan banzar yarinyar bane ."
ilai kuwa yana d'auka da maganar ta fara "Adamcy kana son ganin 'bacin raina yayi saurin girgiza mata Kai kmr yana gabanta "wallahi zan cire hannuna acikin lamarinka idan haka kake so "kiyi hakuri sweetheart inshallahu zanyi yadda kike so "kullum abinda kake fad'a kenan ka kasa aiwatarwa dan hk ka shirya shigowa nigeria dan cikin satin nan maryam zata dawo Kuma tana dawowa zaayi mgnr aurenku da baba babba har ta gama maganarta bai sake cewa qala ba ganin tayi shiru shima yayi shiru yaki cewa komai duk da yaso komai yaya ya bata hakuri amman zafin da zuciyarsa keyi ta hanashi aiwatar da hakan har kusan minti goma tana jin yadda numfashinsa Ke sauka da karfi kamar wanda yayi gudun tsare da kyar ya iya fezgo magana "sweetheart akwai abubuwan da nake son na kammala bazan samu damar dawowa nan kusa ba zaku iya yin .."
"No babu wani uzuri da zanyi maka kayi duk abinda zakayi ka gama ka shigo cikin satin nan shiru ya sake yi yana sauraronta tana gama fad'ar haka ta katse Kiran bayan wayar ta katse ya bita da kallo zuciyarsa na rawa ."ajiye wayar yayi akan makeken table din dake office din ya buga wani uban tagumi wanda dagani na takaici ne."
ya sake had'e fuskar nan tashi sosai wani irin bakinciki yake ji acikin zuciyarsa, ji yayi kamar zuciyarsa zata kama da wuta yana matukar jin bakinciki abinda mahaifiyarsa take bukatar yayi ,shi da yake adduar komai ya watse a manta komai amman ita kullum burinta bai wuce taga faruwar wannan auren ba .
banda 'bacin rai mai Kona zuciya babu abinda yake ji mikewa yayi ya shiga zariya a office din yana zagaya koina yana zurfafa tunaninsa kafin ya soma magana shi kadai "ya zanyi ?me zanyi ?taya zan soma rayuwa da yarinyar da kake qoqarin amincewa aurenta ? sosai kwakwaluwarsa ta shiga tunani neman mafuta dan dole yasan abun yi kafin mahaifiyarsa tayi masa wannan auren mr ATA ranar kwana yayi yana tunani ."
******
Bayan kwana biyu maryam ta dawo daga Abuja murna gurin nana hauwa'u hjy zulaiheart da sauran 'yammatan gidan babu magana dan sunyi matukar kewarta sosai hira ce ta yaushe gamo ta barke a tsakaninsu sai yamma suka bar gidan haka ma washegari suka cika gidan har da rukkaya makociyarsu anan grΓ£ gidansu yake asalinsu nufawa nΓ© suna cikin hira rukkaya ta Kalli maryam sannan ta Kalli diyana da nuzla tace "nafi kowa Jin dadin dawowar marsi bari na baku labari nayi wa marsi saurayi kyakkyawa ajin farko ."
maryam ta kalleta tana kwa'be fuska cike
da takaicin Jin maganarta yayinda itama rukkaya
ta kalleta tana sakar mata murmushin jin dadi .
Sai dai a matukar wulakance maryam ta
cigaba da kallonta kamar ta rufeta da dukan
mutuwa sannan ta fara magana cikin fushi da 'bacin rai "bangane kinyi min saurayi ba ance Miki bani da saurayi ne ko ya ? ke da duk fuskarki ta dame da