Showing 75001 words to 78000 words out of 185716 words
Chapter 26 - MAR'ADAM'S book Complete BY AYSHA A BAGUDO.txt
tace na fadawa ussein ya kunna wayarsa nace mata "to! na qara da yi mata fad'a kar ta sake yarda dashi tace taji nan fa suka sake din kewa da ussein soyayya ta sake karfi har tafi nada da zara ta fito daga gida suke haduwa dashi km ni na tabbatarwa kaina bazasu ga junansu su bar junansu hk ba tunda sun dandani juna dole sai sunyi wani abu duk da shiedar zina tana da wahala "to ! bazan manta ba ranar wata asabar da safe ta fito daga gidansu da nufin zuwa islamiyya kai tsaye dakin ussein ta zarto ashe ana biye daita abaya batasani ba har ta shiga dakinsa tana shiga suka fara abinda suka saba suna cikin wannan halin sai shigowar mutanen gidansu sukaji tana rungume ajikinsa aiko ranar munga tashin hankalin da bamu ta'ba gani ba ."
Mmn sudais
馃挆馃挆馃挆馃挆馃挆馃挆
MAR'ADAMS
馃挅馃挅馃挅馃挅
馃挆馃挆馃挆馃挆馃挆馃挆
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 18
"wato afa akan dai yarinyar nan ce da nazo akanta yar kanin mijina daya mutu ya barmana amatsayin riko to malam kamar yadda kasani banason yarinyar nan na tsani na ganta dan ina ji ajikina akwai nasarori da anan gaba zata iya samu domin soyayyar da mutane suke nuna mata kamar ma aikinka na farko bai ci ba, yanzu haka samari sunfi biyar da suka nuna suna sonta sai dai dadin abun da zarar sun zo lokaci kad'an sai su gudu ."
"to ga aikin nan yaci zaki ce kamar aiki bai ci ba , ai haka zasu dinga zuwa suna 'bata mata lokaci suna wucewa batare da tasamu wanda zai aureta ba babu fa wanda zai like mata acikinsu sai matsiyaci da zarar masu arziki sunzo zasu gudu ."
"Ai ni ba abinda nake s贸 kenan ba ,ai bana son ko matsiyaci ma yazo wajenta nafi son ta qare rayuwarta a kaskance a bauta da wahala , sai tawa yar saurayin da yake sonta mutun d'aya ne kuma ba wani mai abun kirki bane gashi kace yarinyata zata samu farinjin samari masu kyau da kudi sai gashi sa'banin haka nake gani madadin maryama tayi bakin jini acikin mutane da samari duk banga haka ba ."
"kullum farinjinta sake qaruwa yake jamaa suna matukar qaunarta basa son kula ya'yana koina akaje sai dai ace a gaishe da maryama amman banda ya'yana , wani abun bakinciki afa har yaran nawa suma kullum maryama , suna matukar sonta sunki su gane ita din matsalarsu ce, ko wani abu nayi mata sai dai kaji suna min fad'a suna nuna min rashin daidai nan ta tsaya ta sauke numfashi da ajiyar zuciya ,afa yace "to yanzu ki takaita matsalarki me kike son ayi ?
Aunty salma ta gyara zama tace "ina son a fara rabata da ya'yana ina son naji sun tsaneta fiyye da yadda nake jin tsanarta acikin raina wannan shine kawai muradina kafin nazo neman wani bukatar ."afa yayi murmushi yace "ai wannan shi yafi komai sauki ki tafi gida kawai zaki ga aiki da cikawa cikin sati biyu masu zuwa , amman ina son ki dawo kafin kwanakin su cika akwai abinda zan baki indai har na baki ki kai amfani dashi magana ta qare amman yanzu zan fara jaraba 'yan abinda bazaa rasa ba ."
aunty salma tayi godiya ta ajiye masa kudi ta fice tana faman zuba godiya tana cigaba da zagi da maseefar kiyayyarta da maryama har ta fice daga gidan afa ta dawo gida tana saka da warwara dan ita ko kashe maryama afa zai yi tana s贸 saboda tsanar datai mata yarinya sai kace lu'u lu'u ai muddin tana cikin gidan sai ya'yanta sun rigata samun gidan aure kafin tayi ,idan kuma har zata yi auren zata sa afa yayi mata aikin da zata auri matsiyacin daya fi ubanta talauci ."
*****
Bayan kwana biyu da faruwar wannan alamarin maryama tana tafiya cikin kayan islamiyya ta Ardus-salam yayinda hannunta ke rungume alqurani , yammaci ne duk mazan unguwarsu sun dawo daga aiki duk inda ta wulga sai an kalleta da shaawar tafiyarta tmkr bata son taka qasa tana cikin tafiya taji tafiya abayanta bata juya ba dan hakan baya daga cikin d'abiarta , sai ma qara saurin da tayi ta cigaba da tafiyarta saboda tasan kowaye ita yake bi zarginta ma cikin samarin unguwarsu ne dan akwai masu nuna suna sonta acikinsu ."
"maryama wannan uban sauri haka da kike zabgawa ko dan gudun kar na biyoki ne ?ta tsaya cak lokacin data fahimci muryar malamin islamiyyarsu ne na Ardus-salam mlm yahuza ta juyo a natse ta dubeshi cikin nikaf dinta tare da girmamawa ta gaishesa ."ya gyara tsayuwarsa yana kallonta , kunyarta ita tafi komai tsoratashi ,duk iya takun saurayi in har ya had'u da mace mai kunya yana samun karaya matuka a zuciyarsa ."
yayi dan murmushi irin nasu na ustaz "maryama har kullum zuciyata bata da sukuni jiddan wala khairan ,na kasa mantawa dake ,bani da wani sukuni face na samu amsarki game da bukatata dana kawo miki ."yayi shiru tare da tsayawa yana sauraron yaji me zatace nan take tayi kicin kicin tamkar wacce aka tsare da wuka zaa yankata sai da ta dauki second goma sannan tace "uhm !sai kuma tayi shiru ta qasa qarasa abinda zata fad'a maganar ta makale acikin zuciyarta shi kanshi ganin motsa lip's dinta bai sawa ranshi cewar zatace uffan ba bayan abinda ta furta ba ."
ba yau bane farko haka zalika yasan ba yau bane zai zama karshe ya saba tareta a hanya ta kasa ko ambaton sunan shi bama shi kadai ba kusan mutane suna yawon fad'ar haka akanta bata da yawon surutu da saurin sabo da mutun duk wanda ka ganta dashi tana d'ar d'ar alamun tsoro shima dan matsayin da yake dashi na malaminta ne yasa har ta tsaya akan hanya babu wanda ya kai ta tsaya dashi akan hanya ".
"Maryama idan na lura da yanayin fuskarki ba soyayyata bace baki amsa ba amman kuma bazan tabbatar akan cewar kin amsa ba ,tunda a kwayar idanunki kawai nake iya karantawa shine kunya ce ta hanaki ki fad'ar abinda Ke cikin zuciyarki maryama ki daure ki sanar dani menen锚 acikin zuciyarki akaina ko zuciyata zata samu sukuni da natsuwa ?".
shirun dai da baya s贸 shi tayi dan bata da abinda zatace masa ,bazata iya wata soyayya ba da'ace ta d'aurawa kanta soyayyar samari da lokacin da suke guduwa suna barinta da ba qaramin tashin hankali zata shiga ba gara ta qarasa rayuwarta haka tunda soyayya ba dole bane arayuwar mutun haka ma aure sunah ne matukar mutun zai iya rike kanshi domin acikin
Sahbbai ma akwai wad'an da suka mutu basuyi aure ba dan haka mutun zai iya zamansa haka kuma aure da haihuwa bashi bane karshen duniya a ganinta ko babu shi mutun zai iya rayuwarsa ."
"hakika maryama duk cikin unguwar nan kai garin nan ma gbdy har cikin islamiyyarmu banga diya macen da take burgeni kuma zuciyata take dawainiya da tarin soyayyata kamar ki ba ki samar da amsar soyayyata a cikin zuciyarki ko zan samu farinciki da sukuni koda ta wata sigace da zan fahimta ."sosai hankalinta ya kai kololuwar tashi tama qasa tsayuwa bisa kafafunta , kafafunta suka shiga karkarwa ,yana son ya bata dama ta wuce gida saboda halin daya karanta atattare daita amman kuma bai gaji da kallonta ba kuma shi yasani ko zai kwana tsaye atare daita bazai gaji ba , sakina da kanwata ne suka zo zasu giftasu malam yahuza yayi sauri yace "sakina ku tsaya ga maryama tsaye ku wuce gida tare ."
Shukura ta kallesa tana jin wani irin tuttukin bakinciki acikin zuciyarta abun yayi matukar bata mamaki maryama tare da mlm yahuza malamin da take matukar s贸 amman tsoro da shakkansa ya hanata fito da soyayyarsa
"malam ! kawai tace tayi gaba tana jan tsaki acikin ranta dan tasan muddin tayi a fili ta kad'e har ganyenta dan mlm yahuza babu wasa wajen disfila d'alibai da iya karatu da d'aukar wanka ga tsantsar kyau shiyasa kowani d'alibi ke matukar jin tsoronsa a kaf ardus-salam babu malamin da'ake shakka da s贸 kamarsa da yawa yammata na qaunarsa ."sakina kam jikinta a matukar sanyaye ta wuce batare datayi mgn ba maryama ta bita da idanuwanta wani abu ya soki zuciyarta domin tun safiyar yau ta lura sakina ta canza mata abun ya matukar d'aure mata kai amman tayi mata uzuri da cewa yanayin rayuwa ne ."
Mlm yahuza bai sake magana ba sai tunanin kunyar shi da sakina taji dan ganinsa da maryama yasa ta kasa tsayawa dan haka yace "maryama sai gobe idan mun had'u a makaranta amman fa kisani bazan ta'ba daina tsaidake anan ba har sai ranar dana samu na cire kunyar nan kika amince min "Kanta kawai ta gyada masa muryata a matukar sanyaye tace "sai da safe ta juya ta cigaba da tafiya a natse bai bar wajen ba sai da tayi nisa sosai ta 'bacewa ganinsa ."
yana juyawa sukai ido biyu da mlm umar mai hausa atare sukai murmushi "wato kai har kullum bazaka daina wahalar da kanka akan maryama ba ko ?"Mlm yahuza ya qarasa inda mlm umar yake ya tsaya yana cewa "ya zanyi umar allah ya jarabeni da soyayyar maryama bazan iya hakura daita ba "kai kuma allah ya jarabi mata dayawa da sonka ba ?"wannan kuma damuwarsu ce ,ai dama haka zaka fad'a duk kuna son maso wani ,kai ma ka tausayawa masu sonka sai allah ya duba lamarinka ".
"Allah ma ya sani babu wacce nasan tana sona bare na tausayawa ya fad'a yana wani sham kamshi "Uhm uhm mutumina banda fad'ar son rai duk wanda ka fadawa haka zai d'auka bakasan abinda kakeyi ba ,"kaga umar rabani da wannan zance mu barta matsawar bata sarauniyar mata zaka min ba "karka duba yanayin gidansu maryama amman dai kai kanka kasan tafi karfin aurenka , maryama macece daya kamata wani hamshakin mai kudi yayi wuf daita ."
dan murmushi mlm yahuza yayi yace "haka ne amman ai duk mace bata fi karfin auren nmj ba kuma kowani mutun yana da nashi matsayin da zai iya burge mace , kuma ina dashi ina da quality da mace zata soni koda kuwa bani da kosisi bugu da qari ita mace ba kudi take bukata a soyayya da kulawa take so ni nan kuma zan kula da maryama ."
"da me zaka kula daita ?karka manta ita din cikakkiyar 'yar boko ce , yarinyar da idan ta fara aiki yanzu sai ta d'auki nauyin ciyar da mutanen gidanku gbdy dan haka banga abinda zai sa ka dinga wahalar da kanka kana 'batawa kanka lokaci akanta ba , kayi hakuri ka rabu