Showing 21001 words to 24000 words out of 110841 words
fito, bayan shekara 1
wa wata 2 da aika takardun. Su 3 ne suka yi
nasara, 1 daga ibadan, 1 daga Legas sai
al'ameen daga nan arewa. Wayyo Allah! Wannan
tfya tayi masa bazata, ynda ya kosa mama ta
gama makrnta a sa musu rana! Ga kuma tfya ta
fado masa na watanni har 9. Yaya kenan?
Hakika al'ameen na farn cikn wannan nasara,
tare da godewa Allah. Amma wani bangare na
zcyarsa cike yake da damuwar nisan da zai yi,
wnda zai kara tsawn lokacn aurnsu. A tunaninsa
da zarar ta gama mkrnta za'a saka ranar aurnsu,
wnda ba zai wuce wata 2 ba don kammala
shirye2. Ynzu mecece mafita? Sati 3 cur! Yana
kai kawo don kammala takardun da suka kamata
tun daga 9ja har Rashan. Duk da haka damuwr
da yake kaynta na ckn zcyrsa tana wahalar dashi
kwarai da gaske. Yau komai ya kammalu a
hannunsa, kuma ana sa ran saura kwana 8
jirgnsu ya daga zuwa kasar Rasha. Yau din ne ya
iso gida, amma don ya kawo kuknsa wajn
mahaifnsa tare da neman mafita. Yana zaune
cknsu, da ka dubi ynda yake maida jawabn zaka
gane yana ckn damuwa. "ba wai bana farn ckn
wannan ci gabn bane, matsalata sakeena. Dole
za'a ce sai ta dawo za'a sa biknmu". Mami ta
fara magana, "wannan wajibi ne, kaima ka
sani......" "bana son haka mami, ya kamata kuyi
wani abu. Ko da ranar a sanya kafn in bar kasar
nan". Dady yace, "saurn me kake yi na neman
asa ranar kafn ka tafi? Yarnyar nan bakina da na
babnta yace min an baka ita, bana jin akwai
wani abnda zaisa ya sauya baki. Uban dawaki
dattijo ne na kwarai, kuma sakeena na sonka,
tamkar ynda kake son ta. Insha Allahu zaka
dawo ka sameta a matsaynda ka barta, watau
matar da zaka aura". Kwalla suka cika masa
idanu,yace, "na fahmci duk abnda kuke nufi
dady, sai dai zanfi samun natsuwa idan da zaka
taimaka min ka koma wajn abba ka kai masa
kuka na. Pls dady ka taimaka min". Gaba daya
jiknsu yayi sanyi, barin mami. Ta dubi marafa
ckn taushn murya, "ka taimaka masa alh. Ko ya
sami natsuwar karatun. Allah ne ya jarabe shi da
tsananin son yarnyar nan. Babu ynda muka iya
da al'amarn Ubangiji, illa taya shi da addu'ar
fatan alkhairi". Ya sauke numfashi, "kema knsan
dole in je, don bani da wani farin ckn da ya wuce
na al'ameen. Kawai nauyn uban dawaki nake ji,
sbd tun farko ba haka muka yi dashi ba". Taceh
"ai muna da kwakkwaran dalili, nasan shima zai
fahimci uzurnmu"."haka ne, karka damu
Al'ameen, ina tashi daga nan Fandogarn zan
wuce. Allah ya shige mana gaba". Sai a lokacn
ya saki fuska, murmushnsa ya bayyana sirrin
zcyrsa. Ya rarrafo ya aje kansa jikn marafa, "na
godo sosai Abbana". Ya dafa kansa yana sa
masa albarka. Kamar yanda marafa yayi
alkawari bai bata tym ba fandogari ya nufa shi
kadai yayi sa'ar samun uban dwk a gida. Bayn
sun nutsa ya kwashe abnd ke tafe dashi kaf ya
gaya masa nan take Abba yace ni kaina nayi
wann tunanin tun randa na sami lbrn taiyarsa.
Amma ban furta ba tunda baku bukata ba sbd
haka Alamen yayi tunani, yaushe ne zai tafin?
Cikin fara'a ya amsa saura kwana 8, yace to
kuna iya kawo komai konan da jibine sai asa
ranar. Bakinsa har kunne yace mashaa Allah kai
mungode Alh Allah yasaka da alhairi. Yace kai
haba ai duk meson naka ya gama maka komi.
Ya kara godiya sukai sallama cikin nishadi. Ba
karamin farin ciki Alameen yayi ba kowa nata
murna. Ranar litinin tawagar mata da manyan
maza 2 daga lafai dauke da kayan sa rana suka
sauka gidan goggo hausi tasawa kaya albrk sann
suka wuce gidan uban dwk harda innar baraka,
sbd kara sassan Alh Basiru aka saukesu bayan
an gaisa matan suka gabatar da kayayyaki komi
12, sann ga wani akwatin kaya suttura zalla da
takalma kamar wani lefe. Mazan kuwa suna tare
da iyaye maza a falo ba bata tym suka yanke
10mnths, bayan sun dan taba kayan abincin da
aka kawo musu suka tafi suna godia suma
sunayi. Alameen na kwance yaji shigowarsu ya
makale a falo yana jin yadda suke yabon yan
gidansu mama da sauri ya shige dakin iya yace.
Ki goyani ansa min rana tace har sun dawo ne?
Sun dawo iya wata 10 aka sa, ta rangada guda
tace Allah ya nuna mana lfy yace zaki goyani a
ranar ko iya? Dadi ya lullubeshi ya kankame iya
yana murna. Can ma sun tarar da mata'yan tarba
cikin su harda Innasaude watau Innar Baraka.
Sabodakara, asasan Alh. Basiru aka sauke
su,bayan an gaisa,matan suka gabatae da
kayayyakikomai doxin.Sannan ga wani akwatin
kayasutturu ne zallah datakalma kai kace kafe
aka hado.Yayin da mata da kesa albarka, su
kuma maza sun tareda 'yan uwansu maza a falo.
Babubata lokaci su yanke watanni gomamasu
xuwa, in Allah ya kaimu.Daga nan aka
wadatabaki da abinci kala-kala da ababensha.
Kai! Kowannebangare sun ga karamci, don
hakabaki sun wucesuna xuba godiya suma 'yan
gidansuna yi. Al-ameenna kwance a gida yana
jirandawowar 'yan kai kaya, yanamakale gefe
cikin falon, yana jiyadda sukemaida bayani, har
da kyakkyawartarbar da akayimusu. Da sauri ya
tashi ya sulaleya fada dakun Iyabakinsa kamar
gonar aduga, yatsugunna a bayanta,ya kwantar
da kansa, Iya ki goyani, an samin rana.Tace, har
sun dawo ne? Sun dawoiya, wata god,a aka sa,
ina dawowaxaku sha biki. Ta ramgada gudakafin
tace, Allah ya nuna manalokacun lfya.
Yaceameen, amma dai zaki goyaniranar ko iya!
Dadinxancenta yasa ya kara kankame tayace,
haka nanne iya, yanxu me ya rage? Tacebabu,
sai fatan Allahya tabbatr da alkhairi. Yace
AminIya ta. Yace laluba aljihunsa ya ciro
goronfari kalda shi ya mika mata, tasa hannu
taansa, ta bishi dakallo yace, xan xo ki gutsiri
goronnan, ki taunasaboda mahimmancinsa. Kai
tsayeta ba shi amsagaskiyya baxan gutsira ba,
ka fadilabarinka kawaiinaji, ya wuce shikenan.
Yayi kyarda ido yana kallonta sannan yace,jiya
iyaye na sun kia wasuabba kaya an sa mana
rana. Kaibata yarda da abindataji ba, shi ya sa
ta xura masa ido,ba ake yi ba Dr. Aidai be
kamata ka xolayeni ba.Alhalin kasan halin
danake ciki. Yayi mumrmushin jindadi yace, ba
xolayabane my Princess. Magana hakatake kuma
ni na nace sai aka sakamana ranar, dan in samu
sukuninda nutsuwa idan na tafi. Ta
saukegwauron numfashiyana kallo ta gutsiri
goron, shiyasa tana dagowasuka hada ido.
Dariya ya kubcemata, ta rufe fuskatanayi. Sanyi
ya kwarara cikinransa, ya dafe kirji yasauke
numfsahi alhmdlh! Nagodema Allah daka nufi
xan yi tafiyarnan cikin farinciki. Bakin
Mamayakirufuwa, duk iya yinta, don ta katseshi,
abin yagagara, hakan ya hana wata kalmafitowa
dagabakinta, shi kuwa so yake yajitabakinta,
bazaki cedani komai bane? Tace me xan ce?Ya
kamata kitayani murna. Tace, to ina
tayakamurna. Allah ya nuna mana lokacinlfya.
Yace ameen my Princess.Toki kwantar da
hankalini, sabodaxams dinki kinsabamu da wani
buri a halain yanxunda ya wuceabubuwa guda
biyu, kicijarabawarki, sannan Allah yanuna mana
ranar auranmu. Kingawadannan abubuwaguda
biyu, su nake so ki aje acikin ranki a waje na
musamman.Bayan haka ki sance mai
yawanaddu'atare da neman biyan bukatunkiwajen
Allah. Kifahimce ni? Tace, sosai na fahimceka
dr. Kuma ISAxan nutsu, bisa hanyar dakadorani,
ina fatan baza'ayo min kishiya a Rasha ba.Kyar
yake kallontayace, me ake nufi da kishiya?
Tana'yar dariya tace, baka ma santa ba?Yace
gaskiya ban taba jin wannankalmar ba, ko za
kimin bayani? Kinga sai in karu.Tace abar
maganar tunda baka saniba, ni kuma induk
jikina hankaline , baxan tabayarda ba. Ya
maidahularsa kansa, dariya sosai yakeyi,ni kinga
nayi kalarmatan turawa? Ni wlh mace ta cikafari
ma bata birgeni. Amma kigakalar ki? Ke ba fara
ke ba wankantarwada ba, kina gigita ni ba
kadanba. Gabadaya kinhada abubuwan da
nakeso, banjinakwai 'ya macen daxata tsokane
min ido, ballewadannan kaxaman masuwarin
najasa...... Ta katse shi, yaisa haka
dadinbakin.... Baki yarda ba kenan?Tace, ai ba
anan take ba, mkrntarba ko ina daga kasashen
duniyaakexuwa ba? kasani ko wata mai iriinkalar
da kake sozata bayyana? Loacin da xakagigice.
Sakeena na Yayi xugum! Yana kallon ta takare,
ya dankada kai yace, Ina fatan dukkalamn nan
wasa nekike min, idan kuwa da gaske nasai ince
kaico na niAl'ameen da xan iya cin
amanarsakeena. Xanso kifayyace min gaskiyar
dakexuciyarki, don ki fiddanidaga kokwanto.
Jikinta yayi sanyi,ganin tsabar gaskiyya cikin
kwayaridonsa. Murya sanyaye tace,Allah wasa
nake yi dr. Har cikinraina, na hakikanceka amsa
sunan ka. Ya xura mataido, haka itamatake
kallonsa. Kamar bai gamsu dabayaninta ba.Tayi
dan murmushi da sake fadin,wlh, kaji
rantsuwarmusulmi? Dari bisa dari na yardadakai,
na amince cewar babuabinda xai faru da xoben
alkwarina. Yamaida kallonsa bisa xoben, yayidan
murmushi yace,sai na mutu xa'a raba ni dashi.
Yadubeta, kinsanwani abu! Ban taba yi wata
fargabaa game dake ba,me yasa ke kika samu
shakkuakaina? Tacetambayar ka na ta nuna min
bakauarda wasa nakeyi ba, yacenayarda, amma
ina mamaki ne,baka yardanbakenan, to kar ka
ga laifina kishine, yayi 'ya dariya,naga alama,
sai dai naji dadi,domin sai ana sonmutum ake
kishinsa ko? Ka ganekenan. Yace, Iya!To ni ya
aka yi na boye nawakishin? Tace oho.Watakila
kuma naka sikelin yayikasa nan, me kike nufi?
Tayi shirubata son ta bayyana. Yace kinsnAllah
karya kikeyi. Ta dubeshi,tana dariya tacekarya?
To fiddo xuciyarka a gwada.Yace. Na yarda,kema
fiddo taki. Tun yaushe ni nafiddo? Kaine
kamakara, shi yasa nace sikelin ya yikasa. Dole
kayarda. Ban yarda ba! Dole kayarda, ban yarda
ba! Dole kayarda! Ta Marairaice, gaskiyya
bahaka akeyi ba! Ba haka ake yi ba sakeena,zaki
yi min wayau?Tuni take masa dariya, ganin
yaddayayi turus! Doleya sha kaye, kallonta kawai
yakeyi,dadi ya karakamshi. Sun nannagihira har
xuwagabatowar la'asar.Dole yayi harama, a
zahiri ma harya makara, yaushe ya kai minna,ya
gama shrinsa, ya wuce abuja? Koaahalin yanxun
din ma xaune yakeshiru, gabadayansu ido ya
raina fata. Shirunyayi yawa. Mamace tayi ta
maza ta mike tace, mujena rakaka. Yakunkuwa
ya tashi da kuar, ya wuceya bi bayanta,babu mai
magana har jikinmotarsa. Ya jingina rungume
dahannayen sa ya xubi mata ido, dongirman
Allah kuna bari mkrntar,karki bata lokaci
afandogori ki koma Minna ko abuja.Zan cigaba
da kirahar xuwa ranar da zanyi dacensamunku.
Idanuwan tasuka fara tara kwalla tace, kar
kadamu, ko kwanabaxanyi ba, xan wuce,
ISA.Shikenan, in tafi? Tace, xansohakan, don kar
kai dare. Ya budemota yashiga ta rufe masa. A
sauka lfya,ina gaida Mami daIya. Yace zasu ji,
don Allah ki kulamin da kanki,kinji? Tace ISA
zaka sameni yaddaka barni.Promise? Promise
Dr. Yayi danmurmushin damuwayace, I love u!
Tace me too! Yakara fadin so much? Ta juya
dagudu tayi cikin makaranta..... bita da kallon
kirjin sa na bugawa,ji yake kamar ganin karshe
yayimata a duniya. Nan taje idanuwasasuka
kawo kwalla, cikin tashinhakalin yayiwa mota
key, ya maida hular sakeya, sannan yaja mota.
Can tamadubi yahango ta tsaye rungume
dahannayenta, babu alamun laka ajikinta.
Tausayintaya kama shi, nan da na hawayen
samasu dumi suka soma kwarara.Yayi sauriya
jawo hankacif, yana sharewa harya fice daga
gate din sch din. Hakamama ta ke ta xubda
hawaye,daren nan bata iya cin abincin kirkiba. A
gurguje, ya tsayazariya yayi sallama da
jama'arsa,musamman mutuminsa Dr. Lwal.Daga
nanyayi wa minna tsinke, kai tsayeyana shiga
Minna gidan Yaabdulkareem ya nufayayi musu
sallama. Sai alokacin yalura aunty Rabi na
kayan tsohonciki. Yashare minti goma tare da
suAmeera, sannan ya rarrashe shu yatafi. Yaya
natayimasa fatan alkhairi. Ya karaso gidayayi
sallolin dake kansa, ya dawofalo inda su dady ke
jiransa. Ladita baibaaye shi da abinshi
daabubuwan sha, amma baicina kirki ba, wai don
ma Mami tasabaki ne, shi yasa yayyafita.
Sunraba dare daiyayen sa suna ta hira, kafin
kowaya fada makwancinsa. Al-ameen
baisamibarcin ba domin da xarar ya runtsaido.
Mama yake hangiwa tsaye tamadubinmotarsa
kamar marainiya. Bayason ganinta a wannan
yanayinkuma ya kasasauya wani tunanin. Tabbas
yasan,tana cikin damuwa, ya kan jikwallah sun
kawo masa dauki cikinidanuwansa. Washegari
tare daDadynsa suka wuce.Abuja inda suka hadu
da sauranlikitocin guda biyu abokan tafiyasa,a
harabarwani hotel inda su sauran likitocinsuka
kwana. Daga can sukadunguma filinjirgin inda
aka gama tantance su.Karfe sha biyu daidai
jirginsu, yatashi ya nausaRasha. A wannan rana
mama tawuni add'ar Allah ya saukar matada su
al-ameenlfya. Sannu a hankali kuazarin ta
yadawo jikinta, ta maida hankalintaakan karatun
jarabwa kamar yaddaya umarceta. Satin da ya
zagayosuka fara cinkwakwa, jarabawa a aikace,
watau(pratical). Wasa-wasa sun
kwashekwanakiashirin da bakwai suna
jarabawa,daga nan suka shiga shirye-shiryeyaye
su tareda abada kyaututtuka. A wannanrana
makarantar. Babu masakatsinke dajama'a. Mama
ta sha mamaki data ga Mami a cikin
tawagarbakinta. Ta kwasoda gudu ta xube ta
gaishe ta. Ta sahannu ta dago ta, ta
rungume,Allah sarki sakeena. Al-ameen yacein
gaisheki da kyau, kuma in gayamiki
Congratulation!Ta sadda kai tana murmushi,
Abbaya ce baki amsawa? Taruga BayanUmma
taboye, kowa na mata dariya. Tajatawagar ta
xuwa babban dakintaron, ta nemamasu kujerun
xama, wuri daya,mai daukar bidiyon da suka zo
shiyana ta daukarkai da kawowarsu da na
sauranjama'a. Ba'a jima ba, shirye-shiryesu
kakankama. Dalibai sahu-sahu,yarurruka kasar
nan nata fitowasuna nuna al- adunsu. Bayan
angama shkawata aka fara gabatar dajawabai. A
ciki har da na tshuwar (Headgirl). Mama ta
turance baki dakalamaimasu dadi da ma'ana.
Daga bisanita mika dan kwalin ta ga
sabuwarshugabar'yan mata wacce ta gaje ta.
Badakyaututtuka suka biyo baya.Sakeena
UwaisMalami tasha kira, don karbarkyauttuttuka
inda tayi nsa dagafannoni daban-daban na
darussan aji da gasa kalauku da ta shiga,
musammandebate a sci.Bayan an kammala,
shugabarmkrnta ta sallami baki, sai
daukarhotuna ya balle. Kowa ya mikakyautarsa,
sai dauke su hoto. Abbada Umma suka bata,
mami tata dauko nata xungureriyar tace
amadadin Al-ameen ne, ta batakyautar, dominshi
ya umarce ta da ta kawo. Anyimusu hoto, mai
bidiyo na dauka.Duk yayyintasun sami halarta,
banda soja, yanabakin aiki, amma matarsa tazo,
dadansumalami. Ali da sa'aeed duk sunsami
halarta kuma kowa yaxo daabin mikawa.Daga
nan suka baje wa ni fili, sukaci abinci yayin da
sauran 'yanmakaranta basu bar mama sukuniba,
kowa yana xuwa suyi hotuna daita har da wasu
bakin dabata taba gani ba, kawai ta burgesu ne
suka kirata yin hoto. Basubar makrntaba, sai
bayan la'asar, kayan mamatuli a bayan motaci.
Tana farinciki,sai daitana jinsa kalilan ne idan ta
hangataron nan babu liktanta. Ammaalhmdlh!
Dagayau maraici ya kare, xa su ke jinjuna a
waya. Abinda ke kara matakuzari kenantare da
kosawa su isa gida. Kaitsaye direban Mami
wucewa yayimdon yamma tayi sosai. Gida fah
yacika makil! Ana sha'ani, wannantaro bai tashi
ba, sai daabdul- rahman ya gabatr da
xancenauransa da yarinyar da yake nemaa
cankaduna. Kuma iyayenta sun bukacidaya turo
magabatan sa. Farin cikiya karalullube kowa,
saboda haka washegari, bayan kowa ya kama
hanyargida. Ubandawki da 'yan uwansa suka
shiryaranar da za suje kai gaisuwa. Ba abar
Mama afandagori ba, kamar yadda tayi waAl-
ameen alkawari. Kwanan ma yazama dole ne,
saboda dare yayi,amma ko baraka bata tsaya jira
ba,tabi yayanta minna,duk da cewar Anty Amina
ta sotfya da ita abuja, sai dai sabodatshon
cikinAunty Rabi, kowa yafi bada karfinda ta fi
minna kawai. Sun iso lfya,ita kantaAunty Rabi
tana ta murnar xuwanMama. A wannan ranar
bayansallah isha'i sunabaje a falo, suna kallon
kaset dinbidiyo da aka yi bikin makrnta.Aunty
Rabi na tasanti tana fadin, gaskiyya kallo
yawuce ni. Suna tayi mata dariya,lokci guda
waya ta dauki ruri.Falon yayi tsit! Gaba daya
hankulansu suka koma wayar.Kafin kowa ya
motsa, ameera taruga wajen ta dauka Hello! Ta
fadada karfi,yayin da ddynta ke kokarin
tashi.Daga bangaren aka amsa, hello myfriend!
Ameera,Ya Al-ameen ne, Kawai tasai ta saki kan
wayar tana fadin,Hah! AuntyYayane; walhi yaya
ne!
BAKIN CIKI 1***10 Wannan soyayya ta su Al-
ameen dasakeenar sa ko a film ba'a taba nuna
irinta ba. Sannua hankali bikin abdulrahman
yana ta kara matsowa, a'yan tsakanin ne
jarabwar su Mama ta fito. Allah daikon sa
sakamakon ta yayi kyau matuka, domin
tanadaya daga cikin ajin farko. Tsalle da murna
wajen Mama abin ba'a cewa komai, ba ita kadai
ba, kowa yataya ta murna musamman dan gaban
goshin nata,daga can yake gaya mata a halin
yanxun yana tare daabokan karatunsa, suna
liyafar taya ta murna. Donhaka kowannen su dai
tayi magana da shi, tayi masagodiya. Babu bata
lokacu Abba ya fara bincikar mata makaranta a
zariya, amma aka ce ba'a fara siyar daform ba
tukunna, jin haka yasa hankalin Al-ameen
yatashi, sam baya so Abba yayi wahalar karatun
mamakuma, ai cewa akayi a gidan sa xatayi
karatunta. Nantake ya kira wayar gidansu, ya
kuma yi sa'a dadinsana gida, saboda haka ya
marairaice ya bayyana masalarsa, Dady yace,
wai me ke damun ka neAminu? Haba Aminullah!
Menene a ciki, idan ta farakaratun? Yace, ni dai
Dady nafi so ta fara bayan aure,kamar yadda
aka shirya tun farko. Yace, wanan yarorigimarka
tayi yawa, saboda Allah ya kake so inyi?Kaje
wajen Abban, kui magana. Kai tsaye ya bashi
amsa, ba xan iya ba, gaskiyya sai dai ka hk,
bakasan nauyin da nake ji na uban dawaki ba.
Sabodahaka ba inda xani, wannan karon dole ka
hkr. Kuma niban ga wani abin xafi ba, idan
sakeena ta fara karatuyanxi. Cewa xatayi ta fasa
auranka? Kamar zaiyikuka yake fadin, ba haka
bane, Dadyi amma ina tsoron mata a jami'a,
yace, ban son shirmen ka, kayarda Da Allah shi
daya ne mai xartar da komai,sannan ka rike
sakeena da xuciya daya, na tabbataba xa ta ci
amanar ka ba. Ya numfasa yace, shikenanDady,
na gode. Sukayi sallama ya aje waya.
Dukjawabin da dady yayi masa, hanlainsa bai
kwanta ba, don haka yake sake kiran waya gidan
Yaya Abdul.Mama ce kuma ta dauka. Bayan sun
gaisa, ya faratambayarta, yaya maganar
makaranta? Tace, tananan, form din ne har
yanxun ba su saki ba, yace,saboda Allah menene
na wahalar da Abba, yanayawon neman makai
makaranta? Hakki na ne sakeena, don Allah ki
taimake ni, ki gaya wa Abba yabari in dawo,
bayan auranmu, sai ki tsundumamakaranta. Tayi
'yar dariya tace na tsunduma kamarwani kogi?
To menene idan na fara yanxu? Gaskiyyaban so
my princess, pls ki rushe maganar nan sai
nadawo. Ta yaya? Ki na cewa sai na dawo. Babu
mai tilasta miki, tace wa xan gayawa? To sai dai
in gaywaAunty Rabi, tunda ka nace da alama
kana da watamanufa. Yayi murmushi yace,
manufar kenan gudadaya, xallar kishinki, bana
so wani ya san cewa bakida aure, ya lallabo
yace xai miki magana. Aikomuryarki yaji, wlh ya
cuce ni. Ta kama baki tanamasa dariya, a
gaisheka. Dariya kike yi? Dagaskenakeyi, kina da
kyau sakeena, ba karamin jarumi bane xai kalle
ki ya dauke kai. So pls kic gaba daxama gida
har na dawo, in maida ki tawa, ni kadai, aikin
gane? Tace, ba dole ba, ya na iya da Maigida?
Yafara dariya yana fadin iye! Dan sake fadi inko?
Tace,Maigida takobi. Kaina xai fashe uwargida,
in dainafadi? Yace, a'a ci gaba madam. Idan kan
nawa ya fashe, kin san yadda xakiyi. Tace ya
xan yi? Hakanan xa'a sha bikin. Kina fa dada
tunxura ni. Ji nakenakfi kowa awajen nan. Tace,
sa ranka a inuwaAmeer da Ameera suna tafe....
Me kikace? Me nacekuwa? Don Allah ki
maimiata. Allah na manta. Yamarairaice,
gaskiyya ba haka akeyi ba, ba haka akeyi ba
sakeena. Ai dai banji ba sai ki maimaita ko?
Tanata masa dariya tace, sai da safe. Yace, a'a
rufeidonki. Kin rufe? Ta rufe tana fadin, uhm.
Yace, kingansu? Su wa? Ameer da ameera. Suna
tsakiyar mu.Ameer ya cire min hula ya sanya a
kansa. KingaAmeera? Wayyo, kamar ku daya my
princess, shagwaban ta kawai takeyi a ajiki na.
Oh ma Godmwhat a lovely family. I lobe U
sakeena, I really meantit. Murya sanyaye ta
amsa, me too dokta. Tayi saurita kife wayar ta
ruga dakin ta, tayi sufa bisa shimfida,ta datse
ciki ta rasa duniyar da xa ta sa ranta tajisanyi.
Haka ta raba dare tana juyi, bata san lokacin da
barawon ya sace ta ba. Kamar yadda ya
tsaramata haka ta aikta, domin bata bata lokci
ba, ta samiAunty Rabi ta gaya mata, abinda
dokta ke bukta. Taxura mata ido jim, kafin tace,
wannan dan nawa yafiye rikici wlh, menene
banbancin fara karatunkiyanxun da kuma lokacin
da ya bukta? Kar fa yayi miki sakiyar da ba
ruwa, ki shiga gidan yayi mirsisi!Da saurinta
tambaya, kamar yaya aunty? Tace, ayiauran ya
ce bai san maganar karatu ba. Tayimumushi da
bai kai ciki ba tace, Haba anti kamarwani jahili,
ai dokta baiyi xubin irin wadannan mutanenba.
Tace, oh haka ne? Idonki ya rufe kina son sa ko?
Ai shikenan, ni 'yar sako ce kuma ko an tambaye
nishawara ba xance a'a ba. Tace, kinyi daidai
antina,kin kuma san Yaya na ji dake, idan kika
ce eh dinnan, babu sauyi. Tace, banson zakin
baki, inda yakexuwa neman 'yan matansa sani
zakiyi? Ya ya mutsfuska tace, wannan kuma
sharrin kine. Ta dada mata duka. Ai gaskiyya ne
anti, dan Abba sadauki ne,bawan Allah bai yi
xubin shaidanu ba. Ke da kanki, kikace idab
bashi ba, sai rijiya. Tace, a'a sai masai barijiya
ba, meye ajikin Yayan naki da za'a fada rijiya?
Ta gwalalo mata idanuwa tace, ayi kurumaunty,
kar ayi 'yan tone-tone, don ni har na hango ki
agidan Zoo! Tace, kan biki! Lallai