Showing 6001 words to 9000 words out of 110841 words

Chapter 3 - BAKIN CIKI BOOK COMPLETE BY ESHAT.txt

12 Sep 2025

57

gidan hutu ai dole a so
shi. Ai kinga wadancan da yake ya ku bayi ne
bata ce tana so ba". Umma ta dube ta sosai, "me
kike nufi gaje?" tace, "me kuwa? Ita gaskya ai
daya ce, sannan arziki na Allah ne. Daga ali har
sa'eed bamu fidda masu rai ba". Ta tsura mata
ido cike da mamaki, kfn tace, "na wuce kiyi min
habaici gaje, domin ni ba sa'arki bace.
Kasancewar ali da sa'eed 'yan uwa ga mama bai
zama dole wani a cknsu ya aureta ba, domin shi
aure nufi ne na Allah. Shi ke kullashi, kuma duk
fassarar da zaku yi man kun dade ba kuyi ba.
Allah yasan zcyrmu akan komai". Ta tashi ta bar
sasan. Wata uwar shewa suka kwasa hannu
bibiyu suka tafa, "tabarmar kunya....," inji h.
Gaje, "da hauka ake nade ta!" h. Hajo ta bata
amsa.!
AKIN CIKI 1***4 Sasan alh. Basiru suka tasu da
matansu suka kwnce musu abnda ya wakana a
falon uban dawaki. H. Hajo matar alh. Basiru ita
ta fara tsoma baki, "amma kuwa idan baka mutu
ba zaka ga abin mamaki kala-kala. Ynzu da
gske alh. Babba ne ya iya tararku da wannan
maganar? Ko ya mance abnda yayi a kan su ali
ne?" Alh. Adamu yace, "ya manta? Babu abnda
ya manta. Hasali ma sai da ya kara maimaita
zancn su". "tafdi!" inji h. Gaje, matar alh.
Adamu. "kai dai kaga dan-uwa kawai, ai dama
tun farko na fada, ba wani karatn da ake so tayi,
burnsu mai kudi ko basarake, sbd su ganin
mama tafi kowa kyau a duniya. Shi yasa suka
dauketa a matsayn wani jari gare su. Ai
shikenan, Allah ya bamu lfya. Muma namu
'ya'yan bamu fidda ran Allah zai azurta su ba.
Ba Dai kowannensu ya kama aiki ba? To muje
zuwa wai mahaukaci ya hau kura. Harda wani
za'a tara kudi a banki, don kawai kar ya baku
wani abu ne a ciki, shine yake muku 'yan
dabaru" "ni dama bance a bani ba, me zanci da
su?" inji alh. Basiru. Alh. Adamu yace, "balle
kuma ni, ai tuni na haramtawa kaina komai na
alh, tnda ya nuna mana kiyayya a fili". Ya tashi
yayi waje, alh. Basiru yabi baynsa. Yaynda h.
Gaje ke fadin, "sai musa ido mu gani, da wane
bakin h. Halima zata gaya mana zancan". H.
Hajo tace, "kema dai da son jin baki kike. Tnda
mijnta ya furta, ai ba sai ta maimaita ba, tana
nan tasa ido muje mata murna 'yarta tayi farin
jin". Tayi 'yar shewa, "Allah mai iko, kiri-kiri an
raina mana wayau?". H. Hajo ta ja tsaki,
"mtsww! Kina mamaki kenan, dama kin daina
wlh, domin an jima ana ruwa kasa na shnyewa.
Ba girin-girin ba dai, tayi mai. Ba auran gidan
kudin ba, kwancyar hnkali!" Tana rufe baki tare
da sallamar umma, suka amsa suna wani yatsina
suna yarfarwa. Ta zauna tana fadin, "na shiga
sasanki yara suka ce kina nan" "uhm! Ina nan"
"dama maganar 'yarku ce, ban sani ba ko su alh.
Sun gaya muku halin da ake ciki?". H. Hajo tace,
"sun gaya mana, yanzu haka ma shirn zuwa
sasan naki muke, sai kuma gaki. Ashe kuma
mama an fasa karatu aure za'ayi?" Tace, "to
yaya zamu yi, mutane sun cikawa alh. ido,
sannan da alama ita ma maman tana son yaron.
'ya mace kuwa idan ta nuna tana son aure, to yi
mata auran shine mafi alkhairi ga iyaynta". H.
Gaje tace, "gaskya kuwa, gidan hutu ai dole a so
shi. Ai kinga wadancan da yake ya ku bayi ne
bata ce tana so ba". Umma ta dube ta sosai, "me
kike nufi gaje?" tace, "me kuwa? Ita gaskya ai
daya ce, sannan arziki na Allah ne. Daga ali har
sa'eed bamu fidda masu rai ba". Ta tsura mata
ido cike da mamaki, kfn tace, "na wuce kiyi min
habaici gaje, domin ni ba sa'arki bace.
Kasancewar ali da sa'eed 'yan uwa ga mama bai
zama dole wani a cknsu ya aureta ba, domin shi
aure nufi ne na Allah. Shi ke kullashi, kuma duk
fassarar da zaku yi man kun dade ba kuyi ba.
Allah yasan zcyrmu akan komai". Ta tashi ta bar
sasan. Wata uwar shewa suka kwasa hannu
bibiyu suka tafa, "tabarmar kunya....," inji h.
Gaje, "da hauka ake nade ta!" h. Hajo ta bata
amsa.! Umma na shiga sasanta ta iske baraka,
shigowarta kenan suna murnar ganin juna ita da
mama. "a'a baraka ce?" "nice umma, ina yini?"
"lfya kalau. Ya babanki da innar taki?" "duk suna
lfy. Tace a gaisheki. Wai dinkunan sunyi miki
kuwa?" "wle sunyi kyau" Mama ta cafe, "baki ga
ta cabawa abba ado ba yau tun safe?". Ta yo
mata dakuwa, "gidanku!". Ta wuce suna mata
dariya har da tafawa. Janye ta mama tayi ckn
daknta, "kamar kinsan ina nemanki kawata"
tace, "nima haka kawai naji ina son ganinki,
nacewa inna zanzo nan. Har tana min tsiya, wai
anyi hutun kenan, bama gajiya da bin hanya".
Suka yi 'yar drya, kafn mama tace, "kinsan wani
abu?" ta kada kai. "kawai dazu da rana sai ga
mahaifn al'ameen........" ta katseta ido waje,
"don Allah? Sai aka yi yaya?" tace, "uhm! In
gaya miki Abba ya amince! Kimji ynda nake ji
yau a duniya?". Ta cika da mamaki, "tafdi! Allah
ya saka masa da alkhairi" "ameen ke dai. Ni
ynzu al'ameen din nake son gani, idan yaji
wannan albishir din. Kinsan Allah, da ni duk na
hakura ina 'yar dabara inje hutu minna, idan
Abba ya hana ma rika gaisawa a can" Tace,
"amma idonki ya rufe, wa ya gaya miki a minna
yake da zama?" "nasan a zariya yake, amma
dole yaje minna, musamman idan yasan zai
ganni a can". "ke mama......" "meye?" "meye
kuwa? Allah dai ya nuna mana lokacn lfya". "to
ynzu zaki je hutun ko kin fasa?" "Gobe insha
Allahu zan tafi, amma dole in dan saurara in ga
ko zaizo goben" Tace, "kema kinsan dole gobe ya
dauko hanya, wannan babban albishir ina zai
tsoma ransa, idan bai zo ya ganki ba?". Suka
tafa suna 'yar driya. Har gab da magariba suna
tare, sannan mama tayi mata rakiya ta koma
gida. Inna saude kanta tayi farin cikin jin
wannan labari.! Duk da cewar maganganun su
Haj Gaji sun bala'in batawa Umma rai sam bata
gayawa Uban dwk ba gudun tashin hsnkali da
sabani, hakan yasa bata kwana da zancen cikin
ranta ba taci gaba da sabgoginta kamar ba abnd
ya farau. Mama kuwa ta kintsa kayanta a jaka
tare da sakonnin Umma wanda zata tafi dasu
don yin tsaraba, Abba da kansa yake gaya mata
kar tayi gaggawar tafiya watakila Al-Ameen
yazo kada suyi sabani, ya wuce gona da kazzin
idan har ya dawo daga goba bai zo ba shi zai
kaita, ba karamin dadi Mama taji ba sbd a zahiri
Abbanta yana nuna jin dadinsa da sauyin da
Allah ya kawo musu a lokaci guda. Mama ta
caba kwalliyar mamaki irin wacce take gigita
samarin gidansu duk sanda sukai tozali da ita
duk da cewar basanan Ali yana aiki da karamar
hukumar birnin gwari shi kuwa Sa'eed dan-
sandan-bada-hannu ne a Kd. Shi Sa'eed
Mamansa ce ta dauki abin da zafi tuni ya gane
ta wuce ajinsa ya fara neman wata anan Kd. Can
sassan ta shiga don gaishesu tare da shaida
musu zata tafi hutu kamar yanda ta saba idan
zata tafin. Tana shiga danlami ta samu yana
wankin kayansa ya zura mata ido harta iso
gunsa tana murmushi duk da cewar shi tasa
fuskar a daure take "wanki kakeyi?" "Uhmmn.....
Kuma a zaune don lalaci yaushe zai fita.. Yace
ni banson iyayinki.. Tace iyayi?? Wai naga sai
wani cin magani kakeyi baka koshi bane halan?
Ya dubeta sosai Yace Eh yunwa nakeji.. Saiki
kawo min abinci matar masu kudi! Baki sake
take kallonsa "matar masu kudi? Ban gane
nuffinka ba? Yace jeki abnd ya kawoki karki
hanani aiki na.. Ta gyara tsayuwa tace
maganarka tana da manufa danlami me kake
nufi da matar masu kudi? Sai taji magana daga
bakin Haj Gaje ai ba karya bane yaga kinyi kalar
matar masu kudi ne shiyasa ya fadi haka ai
kinga masu kudin suna zuwa aure ya tabbata!
Gaba daya ta daburce ta rasa ina wann magana
ta dosa ba shiyasa tayi tsaye tana kallon Haj
Gaje. Tace ki daina kallona idan baki gane ba ki
tambayi mai hankali yayi miki bayani. Ta wuce
abin ta cikin daki. Take nan ran Mama ya baci.
Ta juya cikin sauri ta bar sassan, kicibis sukayi
da Salisu ya dubeta da kyau yace ashe dama duk
abun yaudara ce koda yake dama kin gaya min
su Ya Ali basa gabanki, ta kalleshi tace kwarai
haka ne ko akwa me yi min dole? Sannan yin
kwadayi ma ai dace ne wani idan zai like yayi
kwadayin ma bai samu mtsewww... Taja dogon
tsaki tabar gurin yayin da Haj Hajjo ta tsaya
gabansa amma kai sakarai ne tsayawa kayi tana
gaya maka magana son ranta? Kai tsaranta ne?
Sakarai kawai. Itama taja tsakin ta wuce shi.
Haushi kamar ya hadiyi zuciya cikin sauri ya
fice kofar gida. Gaban Ummanta ta zube idanuwa
cike da kwalla tace Umma meke faruwa ne cikin
gidan nan ake yada habaici? Tace shine zakiwa
kuka? To ina ruwanki da abnd ke faruwa? Tunda
ba matsalar mu bace. Umma kinsan ban son
abin haushi idan su salisu sukaci gaba da yi min
habaici wllh zan basu mmk gara ki gayawa Abba
yayiwa tufkar hanci tun kafin gidan nan ya
yamutse. Ta zura mata ido kinga babu abnd ya
shafeki da surutunsu domin ba shi zai hana abnd
Allah ya shirya ba, biye masu zakiyi duk ku
haukace gaba daya? Ina so ki dauke kanki daga
gare su tamkar yadda nayi. Ta goge kwalla tace
kema sunyi miki ne? Tace tun jiya iyayensu suka
fara amma bai dameni ba don nasan wann abu
bani na shkirya shi ba ba kuma Abban ki bane
balle ke. Shiyasa ko shi Alhajin ban gayawa ba
sbd bana son hayaniya kin gane? Ta dan yi jim
sannan ta amsa da ka tana goge kwalla. Tashi ki
je ki wanke fuskarki. Ta mike zata wuce yaro
yayi sallama yace wai ance Sakeena tazo Al-
Ameen yazo. Gabanta ya yanke ya fadi ta zurawa
yaron ido ta rasa me zatace? Umman ce ta bashi
amsa to kace tana zuwa. Ya juya ya fita, kin
tsaya ki kam kije ki shiryo mana. Ta shige
dakinta sanyi na kwarar zuciyarta. Ta tsaya
gaban mudubi ta gyara fuskarta ta suro gyalenta
ta yafa tayo waje. Umma na tsakar gida ta mika
mata makulli tace ki kaishi falo karku tsaya a
waje. Fuska sake ta amsa ranta ya kara sol. Tayi
kofar gida cikin sauri amma cikin sanda ta leko
yana tsaye jingine da motarsa ya zurawa zauren
ido shiyasa tayi arba da idanuwansa masu haske
da girma. Sbd haka kunya ta lullubeta ta koma
zauren ta lafe tana maida numfashi kawai
muryarsa taji bisa kanta yana fadin sallama
gareki ma'abociyar kyau! Jim tayi shiru kamar
ruwa ya cita hannunta daya rufe da fuskarta
haka shima ya tsaya ya zura mata ido dauke da
murmushi mai isar da sako barkatai. A nutse ta
bude fuskarta ta dubeshi "sannu da zuwa"
taushin muryarta yasa jinin jikinsa ya tsinke yaji
son Mama ya kara malale kowane lungu cikin
zuciyarsa tamkar ya hadiyeta yakeji kai bai
tabajin azababben so irin wanda ya kama hsi ba,
ya numfasa yace gimbiya ta kenan. An fito lfy?
Tace kalau ya hanya? Yasu Baba sukaje gida?
Ya amsa duka lfy lau, tace mungide Allah. Yanzu
ka ban minti daya zan bude maka inda zaka
zauna, yace ni kadai? Gsky ban yarda ba! Tayi
dan murmushi to inda zamu zauna. Yauwa yanzu
naji batu gara da kika gyara. Ta wuce tana 'yar
drya. Shi kuma yayi wawan ajiyar zcya, ya dawo
jkn motrsa ya harde. Jimawa kadan ta budo
babban kofar get da ke can wani bangare na
katangar gidan, ta fito tace dashi, "bismillah!".
Bai yarda ta tsere masa ba, jerawa suka yi suna
tafe yana fadin, "ga Amarya ga Ango!". Ta ballo
masa harara, fuskarta kunshe da kyakkawan
murmushi, har suka shige falon. Ta nuna masa
kujera ya zauna, ita ma ta koma gefen damarsa
ta zauna, suka sake gaisawa. Yace, "to Alhamdu
lillah, godiya ta tabbata ga Allah wnda ya nufi
al'ameen ya zama angon sakeena. Ko kinsan
cewa jiya banyi barcin kirki ba?". Ta kada kai,
"me yasa?" "ban taba zaton abba zai saurari
kukana ba, shi yasa na kasance tamkar maraya,
ni kadai cikn daki, bana aikn komai sai na
addu'a, idanuwan nan sun fidda hawaye gaban
Ubangiji don neman biyan bukata. Beliete me ma
jinina ya hau kfn dady ya dawo......." ta katse
shi, "amma da ya dawo fa?" yace, "albishir din
da ya dawo min dashi ya hana min barci sbd
tsabar murna da farin ciki, cnt explain sakeena"
tace, "ka mamayi abba, kuma ni kaina nayi
mamakin amincewarsa, koda yake abba mai
saukn kai ne, kuma bai cika jayayya ckn
al'amarn rayuwa ba" "na yarda da ke. allah ya
sakawa abba da alkhairi, domin ya ceci
rayuwata. Ko har da taki?" Ta dube shi suka
hada ido, ta dan kauda kai. Tayi 'yar drya. Yace,
"ban damu ba, tnda ni nayi nasara". Tace, "ni
kuma bazan yarda da kai ba, sai naga alkawari
na". Ya zuro mata ido, "a tunaninki zan manta
ne? No sakeena, kece komai nawa, bazan taba
mantawa da wani abu wnda ke alaka da ke ba,
balle kuma ace alkawari ne......," Ya tura hannu
aljihu ya dauko wani dan karamin mazubi ya
bude, ya nuno mata wani gangariyan zoben
zinari yace, "ina jin wannan shine alkawarin ko?"
Baknta yaki rufuwa, ya matso gabnta ya
tsugunna ya miko mata, tasa hannu ta dauka ta
zurawa yatsanta. Wayyo! Al'ameen zuru kawai
yayi yana kalln zara-zaran yatsnta, zoben nan
ya zauna kamar da shi aka halicce ta. "tsarki ya
tabbata ga Ubangijn da ya halicce ki sakeena".
Ya dago ido ya dubeta, "kiyi min alkawari har
abada ba zaki daina sona ba". Tace, "insha
Allahu zaka sameni mai cika alkawari komai
wuya, komai tsanani zan jure akan alkawarinka.
Har abada kai kadai ne, ba wani sai kai"
Idanuwnsa suka kawo kwalla, murya sanyaye
yace, "na gode sakeena" tace, "kar ka damu". Ya
mika mata gidan zoben ta karba. Ya koma
mazauninsa ya zauna, abba ya gaya wa dadyna
kema irin karatu zaki yi, kinga ta kwana gidan
sauki, wai matar likita ta haifi panadol" Ta fara
drya, "oh, drya na baki ko? To shikenan, ai ba ke
matar likitan zaki haifi panadol din ba........"
tace, "au son kai ne abin?" "eh mana. Nawa
bouncing baby ne, baby boy ko girl? Zabar min".
Ta mako masa harara, ya hau drya. "well, daga
nan idan na tashi zariya zan wuce, sai kuma nxt
week zan dawo in sake ganin gimbiyata" tace,
"Allah ya kaimu lfya, nima anjiman zan wuce
minna wajn yayana zanyi hutu" Ya bude ido,
"owk, kuma shine tnda nazo baki gaya min ba, ai
sai in juya in kaiki, daga can in wuce". Ta kada
kai, "bana son ka wahala, ka wuce wurin aiki
abinka. Babu komai". Yace, "uhm...... To na
gode, amma ina fatan akwai phon number a can,
kin ga sai mu rika gaisawa ko?" tace, "eh akwai
land-line zan baka" Yayi ajiyar zuciya, sannan
yace, "yanzu ki bani labari, ku nawa ne a
daknku?" tace, "mu hudu, yaya abdul-kadeer
soja, shine babba, sai yaya abdul-kareem yana
CBN Minna, shine zani hutu gunsa, then yaya
Abdul-rahman yana kadna, lst year ya fara aiki
da ma'aikatar kimiyya da fasaha ta jiha, shi
kadai ne bai yi aure ba......" "sai kuma ke ko?".
Tayi 'yar dryar nan da yake so. Yace, "kun
burgeni, Abdul 3, ni kuwa tilo ne ckn gdnmu,
bani da yaya balle kani. Kadaicn yayi min yawa
sakeena". Tace, "kamar ynda gata yayi maka
yawa ba" "haka kike gani? No ba zaki gane ba,
naso ace akwai wasu, musamman kanne, na rika
yi musu 'yan mazurai ina cewa, kai ku bari
mana! You knw, smthn like that dai. Amma ka
zauna shiru babu mai maka fada, babu wnda
zaka yi wa? Babu dadi abin". Ckn tausayi tace,
"ai shirin na Allah ne" yace, "yes haka ne, na
yarda. Amma very soon zan samu many babies,
su zagayeni, dady kalla! Dady bani wannan!
Dady sa min riga! Kin gane? Ina son hayaniyar
yara sosai" Tana drya tace, "kana da aiki" "come
on, muna da aiki dai. Ai mu biyu ne muna
tsakhya, sun zagaye mu, na 6 can 6. Wuu!
Confusion! Wa zai gane min ke?" Hannunta
tallafe da kunci, ta zuba masa ido tana kallnsa
yana ta zuba bayani, idanuwanta suna nuna mata
yaran zagaye da shi. Shi yasa yana sa aya ta
fashe da drya. Yace, "drya ma na baki ko?
Yarnya gudu zanyi in kyaleki dasu" Ta dan tabe
baki, ta tashi tsam! Zata bar falon, yace "ina za
ki? Har kinji tsoro ne?" tace, "tsorn me? Ruwa
zan kawo maka, kaji dadin santin". Sosai yayi
drya, har ta bar falon. Ya koma a hnkali ya
jingina bayansa da kujera, ya rufe ido tamkar
mai barci. Wani kasaitaccen taro yake hangowa,
wnda cikarsa baya misaltuwa. Jimawa kadan ya
keto taron rike da hannun sakeenarsa, da ka
dube su kaga amarya da ango. Jama'a na musu
tafi, su kuwa baki yaki rufuwa. Bisa wasu
kasaitattun kujeru suka zauna, ta tsiyaya lemu a
kofi ta mika masa a baki, ya dauka zai fara
sha...... "Assalamu alaikum!". Ya bude ido a
hnkali, tana tsugunne gabansa rike da kofin
ruwa. "barci kayi? Lallai na dade da yawa, ayi
min afuwa". Ya saki wani wawan numfashi, ya
girgiza kai, "dogon tunani ne ya dauke ni. A
duniya bani da wani burin da ya wuce aurenki
sakeena.....". Yayi dan shiru jim! Yana kallnta,
ya kada kai, sannan ya karbi kofin hannunta, "na
gode". Ya shanye ruwan, ta zuba masa lemu, ta
koma ta zauna, ilahirin jiknta ya mutu. Wane irn
so al'ameen ke mata? Ta tambayi kanta. Tana
ganin ita ma irnsa take yi masa, domin itama
burinta ta zama mata a gareshi. Ko don ita
kunya na maida ita kurma, shi yasa yake ganin
shi kadai ke da buri a kanta? Zurun da tayi masa
a rashn sani, shi ya jawo hnkalnsa ya daina
kurbar lemun. Ya matso gabnta yasa mata kofn a
baknta, ta sha kadan ta dube shi, "ba kai kadai
ke da buri ba Dr., sanin kanka ne mu duka muna
da bukatar kasncewa tare. Idan baka sani, ynzu
na gaya maka ka sani, don ka daina damuwa".
Ya numfasa yace, "Allah ya tabbatar mana da
wannan buri" tace, "amin". A natse suka zauna
suka ci gaba da faranta wa junansu rai da
dad'ad'an kalamai. A nan yayi sallar azahar, ya
ci abnci, sannan yayi shirn wucewa zrya. Ita ta
jagorance shi ya shiga ya gaida umma, don ya
matsa kwarai yana son kai mata gaisuwa. Ta
kuwa ji dadi, ta kuma yaba da tarbiyyar sa,
yanaynsa da alkunyar sa.! Suna tsaye jikin
motarsa sallama taki karewa Ya Ali ya danno
kofar gidan da jakarsa akafada, bakinta har
kunne ta tarbeshi Ya Ali! Sannu da zuwa, ya
kalleta ya kalli wanda take tsaye dashi kafin ya
amsa. Ya mikawa bako hannu tare da sallama
(Allah Sarki ubana akwai jarumta!). Ita kuma
tana fadin Ya Aliyu kenan cosin dina ne, Allah
sarki inji Al-Ameen an dawo lfy? Yace lfy lau!
To madalla. Aliyu yace dauke da matsanancin
kishi da mamaki a ransa. Al-Ameen kuwa fadi
yake kuna satar kama da juna da an ganshi an
ga dan'uwanki, tace ko? To ai da Baban shi da
Abba duk dakinsu daya. A Birnin gwari yake aiki.
That's gud' ina ganin ya kamata in lallaba in
barki ku wuce ko? Kar dare yayi. Tace hakane,
kai din ma bana son dare yayi maka. To
shikenan karfe tara ISA zakiji wayata. Allah ya
yarda a sauka lfy. Ameen. Ya shiga mota ta rufe
masa tana kara fadin kayi tuki a hankali, yace
thank U. Ta juya zata wuce yayai kiranta
Skaeena! Ta juyo tare da murmushi yace "I love
you!" Ta kara fadada murmushinta ta rausaya kai
ta juya zata wuce Sakeena! Ta sake juyowa. I
love u! Tayi jim kafin tace I love U too! Ta ruga
cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login