Showing 18001 words to 21000 words out of 110841 words
takewa motarsu baya wann
sa'a da yawa take (dan anace saida ya bitan
kuwa). Cikin kuzari yake tukinsa suna tafe yana
biye dasu a hnkl har zariya daidai shataletalen
kofar doka take cewa Abba ko kasan Al-ameen
na binmu a baya? Ya dan dubeta kadan ya juya
bansani ba ina yake? Tace gashi can bayanmu ai
tun daga fandogari tare muke. Yace oho! Nidai
ina ganin mota tana bina a baya- baya ban
ganeshi ba. Kofar get din asibitin (A.B.U.T.H
ZARIA) daura da kamfanin maizar nan sukayi
fakin kowa ya fito. Ashe kai ke bina a baya? Ya
dan sunkuyar da kai yace ai ina fitowa gidan
kakata na ganku. Yace yayi kyau to bari mu
wuce aikai ka iso gida ya amsa eh yana satar
kalllon mama. To shikenan mama mu wuce . Ya
koma cikin mota itama ta shige yayi azama ya
rufe yana fadin a sauka lfy Abba. Ya amsa amin.
Idanusa na kan mama sukaja suka tafi. Alameen
ya kama aiki kamr yanda mma ta maida kai ga
karatunta amma zukatan suna cike da tunanin
junansu. 43 days cif da komawarsu kasancewar
sun koma a tsakiyar mnth shiyasa ba ai musu
visiting ba sai nxt mnth ending. Kai sun sha
wuya musamman dr da yake ganin kamr 43yrs
sukayi ya kosa sosai yazo domin lahadin ce yake
rawar jikin zuwa yaganta. Isowarsa kenan da safe
ogansu na sashin Doctors ya kirashi ya mika
masa takarda tare da cewa zai representing
dinsa a taron fida na arewa wanda za*ayi a
bauchi. Nan take hnklinsa ya fita daga jikinsa a
kasalance ya dawo office dinsa ya cilla paper din
on table ya dora hannu aka kamar ya kurma ihu
sai innalillahi kawai yake furtawa! Wayyo Allah
na shiga 3! Tamkar ya mutu. Jiyayi anyi
knocking table dinsa ya dago ido jajur! Ya dubi
mutumin dake tsaye yaya dai? Yayi guntun tsaki
yace dr lawan yaushe ka shigo? Yace jst nw
menene? Yace noting kawai banson zuwa
bauchin nan ne gsky ina da abinyi wkend dinnan
kuma idan ta raya min zanki zuwa saidai mu
kwashi yan kallo da prof! Tofah. Ya ware ido
sosai yace kai lallai kana neman barin kujerarka!
To don me? Yace ba damuwata bace..... Ya
katseshi look Alameen ban taba jin haka a
bakinka bana tabbata uzurinka me karfine amma
karka bata 10 1 bata gyaru ba. Kayi hakuri
kawai! Kai tsaye yace bazan iya ba! I want to see
her! Raina namin ciwo sosai konaje seminar nan
oga bazai sami bayanin da yake bukata ba. Ya
bude baki yace mutumina kace U re in luff
kawai! To menene prob din? Nxt wk basai kaje
ba. Yace bazai yiwu ba boarding skul take
sunday za'ai musu visiting day idan ya wuce sai
nxt mnth, mundade bamuga juna ba. Cool dwn dr
naga ka harzuko dayawa amma shawarata kawai
kayi hakuri. Itama bazata so taji ka sami prob
da aikinka sbd ita ba, I believe she wl understand
ur excuse duk ranar daka gaya mata.n Yaysi
shiru yana nazarinmaganganun hakika yace wani
abu daya tuna irin nasihar da sakeena take masa
akan ya daina matsantawa akansa akan
soyayyarsu somin sun amince da juna. Ya
numfasa yace na hakura dr lawal, sky da hnklina
yayi mugun tashi ina bukatar ganita dr. Aikai
kana da mata kasan sirrin abun. Yayi yar dariya
ya buga kafadarsa mutumina ka tashi daga dr ka
koma mr lover-lover tunda dai ka amince bari na
koma office. Yaushe zaka tafi? Idan mun tashi
I.S.A. To a dawo lfy ya amsa ameen. Ya wuce
yana me lover-lover! Yayi dan tsaki yace kp
quite my frnd! Yayi dariya ya fice. Ranar lahadi
cikin skul kowacce kagani tana cike da farin ciki
sbd yau zasu ga mutanen gida wuri ya rincabe da
baki kala kala sun zauna ana hira da ciye ciye
kusan mama ce kadai ke kaiwa da komowa tana
bilayin neman ta inda dr zai bullo. Wanda dalilin
zuwansa ne yasa ba wanda yazo mata daga
gida. Amma har la'asar ta bada baya ba lbrnsa.
Tun tana fitowa har tay zamanta cikin hostel.
Tunaninta meya hana shi zuwa? Babu amsar data
fara zuwa ma ranta sai wata gagarumar matsala
ce ta rashin lfy. Anya kuwa rashin lfy zata iya
hanashi zuwa yau? Kai babu makawa yana
kwance ranga ranga baisan hakin da yake ciki ba
nan take hawaye suka tsnike mata harda na zuci
kanta yayi dum! Har cikin idonta takejin ciwon
har dare tana kudundune a gado duk iya
rarrashin da frnds dinta sukayi a banza. Bata iya
cin komi ba sai jiri ke dibarta idan ta tashi
sallah ba bacci jikin yaci gaba da dumamewa
kafin safiya ta kwana a skul clinic. Wasa wasa
fa mama jiki yaki dadi. Kwananta 2 a asibitn
makarnta, amma abu kullm kara gaba yake.
Zazzabi, ga rashn cin abnci. Ko an matsa mata
amayar dashi take yi, duk ta galabaita ta fita
hayyacnta. Ganin haka yasa shugabar makrnta ta
tura babban asibtin koyarwa dake zariya don ta
sami kulawa sosai. Nan take aka bata gado,
metiro din hostel ke jinyarta. A wannan ranar
biyar na yamma Dr. Al'ameen da Dr. Lawal suka
hadu a ma'ajiyar motoci, kowanne yayi fakin ya
fito, "Ah! Mr. Lover!". Fuska ba walwala yace,
"Don Allah ka daina, kar ka ynka min sabn
suna". Ya matso yana masa drya. Suka tafa, "to
ya aka yi? U look very weak, me ke faruwa ne?"
"menene ma bai faru ba? In gaya maka tnda na
dawo Bauci bani da lfya, kawai bankadar
magunguna nake yi kar in kwnta warwas!". Ya
nuna shi yana masa drya, "bebinka ko? Come on
kar ka damu, zaka ganta da zarar wata ya kare.
Zaka rnd ne?" "no, kawai na fito ne sbd bana
son kwnciya a gida, tunani ke damuna" "ok, to
zo ka raki ni female ward in duba wata yarnya da
na kwntar dazu da safe. Na barta uncncios, ban
sani ba ko ynzu ta fara gane mutane". Yace, "ba
matsala, muje". Suka wuce yana fadin, "ai naji
oga yana ta fada, wai report din nan kamar ba
kai ka rubuta shi ba". Yace, "kyale dan rainin
wayau, nima ina jinsa tn jiya ya fara conplain.
"Dr. Lafai ka kuwa zauna wajn seminar nan? Naji
kana kame-kame ne?". A raina nace, "ai sai
kayi, wa yace kaki zuwa da kanka? Ai kadan ma
ka gani ckn aikn magudi". Dr. Lawal ya kama
drya, "bansn ka da haka ba mutumina, gskya
wannan baby ana ji da ita" "sosai ma". Suka
fada dakin ckn natsuwa. Kai tsaye wajn gadn
sabuwai mai jinyarsa ya dosa, al'ameen na biye
dashi. Tana kwnce rabin jiknta na rufe, gaba
daya ta rame, fuskarta ta tsuke kwarai. Alameen
bai gasgata idonsa ba shiyasa ya runtse ya sake
budewa yayin da dr lawal ke tambayar mai
jinyarta yaya dai mama? Ta kuwa tashi? Tace
har yanzu dr amma da aka yi mata allurar dazu
ta motsa. Dokta lawal bai kara fadin komi ba
sbd mamakin yadda Alameen ke zare ido yana
takawa a hnkl bakinsa na ambatar Sakeena! Jnkl
tashe ya kalli dr lawal yaushe aka kawota? Yace
dazu da safe kasanta ne? Sakeena ce. Yace yes
sunanta kenan. To ai itace nake baka lbr. Baki
sake yace kai danAllah? Ya dubi mama kamar
yayi kuka meya faru da ita mama? Tace
kawayenta dai sunce tun ranar lahadi wai ko
babu wanda yazo wajenta visiting shine take ta
kuka taki cin abnci har abin ya zame mata ciwo.
Ina ganin ma principal ta aika aka gayawa
iyayenta don suzo suga halin da take ciki. Tuni
ya nemi kujera ya zauna yana fadin
Innalillahi......! Kaga irnta ko dr lawal? Yace be a
man karka manta acikin ward muke ido jajur
yake dubansa dame-dame ka shirya mata? Yace
karka damu duk abnd ya dace na riga na bata
duba folder din kagani. Ya karba hannunsa na
rawa ya karanta abnd ke rubuce dole tasa ya
gamsu da abubuwan da dr lawal ya shirya mata
don yasan abnd yake. Amma da son samu ne a
bata maganin da zata warke yanzu yanzun nan
shi yake so. Ya mika masa folder yace is this ur
only plan? Yace zomuje daga waje... Hodijan! To
nima zanyi daga wajen office sai kuma naje gida
In Shaa Allah! Al'ameen yace, "no! I cnt go any
where. Dr. Lawal je ka gama aiknka ka koma
gida". Maman mkrnta bata gane ba, don haka ta
tambaya, "haka dai kasn sakeena ne?" Dr. Lawal
ya bata amsa, "shine wnda zata aura, kuma
likitnmu ne a nan asibitn". Da mamaknta tace,
"ba shakka! Lallai baiga ta tfya ba, sai yaga
mata ta mike. To Allah ya taimake mu, ya kawo
sauki da gaggawa". Suka amsa da amin. Ya kai
hannunsa ya dafa saman goshnta, ya zuqa mata
ido, ckn zcyrsa kuwa tambaya yake, "why? Why
Sakeena?". Ya kada kai yayi dan tsaki ya sauke
numfashi mai dauke da hucin zafi. Anan Dr.
Lawal ya bar shi, haka maman makrnta ta bashi
wuri, ta fito ta baza tabarma tayi kwnciyarta
tana hutawa. Ya maida kallnsa bisa ledar ruwan
da ake kara mata, kamar yasa hannu ya kara
gudnsa ko zaisa sakeenarsa ta mike. Ya rike kai
hannu 2-2, zufa yaci gaba da kwarara ckn
jiknsa. Ya dago kai a hnkali ya ci gaba da
kallnta, yana hadiye hawayn idanuwnsa. Ji yayi
an dafa shi, muryar Dr. Lawal ke magana, "an
kira sallah Dr." ya dube shi gwanin tausayi yace,
"har ynzu fa bata farfado ba". Dr. Lawal yace,
"come on al'ameen, ka barwa Allah komai mana.
Taso muje muyi sallah mu dawo" ya mike yana
ajiyar zcya, suka fice yana waignta. Cikn sujada
ya dade yana addu'ar neman agaji wajn Allah.
Tare da Dr. Lwl suka sake dawowa. Tun daga
shigowarsu suka hngo maman mkrnta dafe da
hannun da ake kara mata ruwa, kamar baknta
motsi yake? Al'ameen ya kwaso sauri iya dire
gabnta. Dr. Lwl na biye da shi, fadi yake,
"matsa! Matsa mama." maman makrnta ta kauce
da sauri. Ya zauna ya kamo hannun sakeena,
yana kira. Ita kuwa sai zare ido take tana dube-
dube. Bata gane inda take ba. "yaya dai?" Dr.
Lwl ya tambaya. "she is back!" ya bashi amsa,
jiknsa na rawa. Gaba daya suka dauke hnkaln
masu jinyar dakin zuwa gare su. Kowa sai kallo
yake yana Wa kansa tambayoyi. Alameen kuwa
kira yake sakeena! Sakeena! Ta zura masa ido
sannu a hnkli brain dinta ta ta dawo aiki
idanuwanta suka fara washewa face din da
takeson gani ta bayyana a idonta shiyasa ta rage
kallon da take masa yace nine sakena! Kiyi
magana naji hawaye suka tsinke mata shar!
Shar! Ya zaro hankici ya shige share mata. No
pls karkiyi kuka my Queen! Dr lawal ya yafito
maman skul da hannu ya juya suka fice ita kuwa
sakena kallonsa takeyi har yanzu bata gasganta
abnd take gani ba. Nace ki daina kuka nine
Alameen dinki. Kwallar basu daina sauka ba tace
a ina nake? Ya hadiye hawayen da suka cika
masa ido yace asibiti ne sakena me yasa zaki
kwanta ciwo? Tace dama lfyrka kalau ka kasa
cika min alkawari? Ba haka bane sakena ogana
ne ya turani seminar bauchi ba yadda zanyi ne
kinsan yanayin aikin kuma dole nayiwa
shugabana biyayya. Ta runtse ido ta matse
hawaye sannan ta bude tana kalllon sama tace
Allah nagode maka daka sa tunani na ba gsky
bane. Ta maido kallonta gareshi taci gaba, gaba
1 tunanina ya tsayane ga rashin lfy ce kadai zata
iya hanaka zuwa guna na yarda na amince da
hakan kuma zuciata tana kara tabbatr min
kwance kake magashiyan. Bansan ciwon nan ya
kamani ba dr amma nasan yawan tunanina da
tsananin da zuciata ta shiga.jikinsa ya kara
mutuwa tausayinta ya kara lullubeshi ki yafe min
sakena ISA bazan sake ba ni kaina naji ajikina
na tsananin rashinki, tace ba laifinka bane Allah
na yarda daka kai farin ciki nakeyi da Allah ya
nuna min kai cikin koshin lfy. Yadan numfasa
yace ngd sakenata zaki sami sauki a hnkl dr
lawal ya shirya miki magaunguna masu kyau da
zasu taimaka ki samu sauki kuma ga Alameen
dinki a kusa dake.
Go to Home
BAKIN CIKI 1***9 Ta dauke kai tana murmushi.
Ya bita da kallo yana jin kamar ya tsaga zcyrsa
ya saka ta. "sakeena!" yayi kirnta, ta juyo ta
dube shi, "ya zaki juya baki ce min komai ba?"
ta lumshe ido. "ko ganina ba zaisa ki warke
ba?". Bata bude idon ba ta amsa, "sai dai in
jikaka likita in sha". Yayi 'yar drya, "ko? To in
shiga bokitin can kenan?" "Um" "zan shiga fa!
Da gske nake yi. Kin wani rufe ido, ko labari zaki
bani" "uhm...." ta sake fadi. Ya gyara zama
yace, "to ina jinki, bani in sha". Tayi shiru, "ko
barci kike ji?" ta bude ido ta kalleshi, idanuwn
ta sun dan kada. Ya kura mata ido, "yaya dai?"
ba komai" "a'a sakeena. Me ke miki ciwo?" "kar
ka damu" Ya kara matsowa, "ba zaki gaya min
ba? To wa kike so ki gaya wa wnda ya fi ni? Ki
gaya min shi in kira miki shi" tace, "cikina ne
kawai ba wani sosai bane. Dr. Nasan zai daina".
Rai bace yace, "ya aka yi kika sani?" tace, "sbd
ina ganinka Dr. Allah kar ka damu, ba sosai
bane". Ya dafe goshi tare da sauke numfashi, "da
akwai maganin da yafi wannan da na baki
sakeena!". Ta yunkura tana kokarn tashi, "ina
zaki?" "zan tashi zaune ne, don in nuna maka na
ma warke" "no, ki kwnta na yarda kin warke". Ya
sa hannu ya maida ta, ya kara ja mata mayafi,
"kinsan abnda nake so da ke?" ta kada kai. "duk
snda aka sami mishkila baki ganni ba, don Allah
ki daina mummunan tunani a kaina. Kin ji?".
Tace, "insha Allahu bazan sake ba". "kinga haka
ake yi, idan ban ganki ba inyi hakuri, haka kema
in baki ganni ba kiyi hakuri. Shikenan baza muyi
ciwo ba ko?" "gskya ne. To bani labarin Bauchi.
Ya garin yake?" "bansan komai ba game da
garin, domin nima a yamutse na shige shi.
Bansan ko'ina ba, daga dakin taso sai dakin
barci na......." "gaskya ba haka ake yi ba, ba
haka ake yi ba Dr.". Ya dan murmusa, "ya ake yi
sakeena?" "ni dai ka bani labari" "ok labari? To
saurara kiji". Ya lumshe eyes ya zazzage mata
halin da ya shiga, kaf a bauchi. Ya bude idon a
hnkali, suka kura wa juna eyes, "kinji labarin?"
"naji, amma wane bayani ka rubuta a wannan
shiriritar?" "me kuwa banda shiriritar. Kinga shi
bai sami abnda yake so ba, nima ban samu ba"
"magudi ko?" "ba shi bane. Allah haushi ya bani"
"nima haka" "Allah ko?" "ah! To bambance min
zukatan" yayi drya ya lakuce mata hanci, "kin
kureni". Ta kauda kai tana murmushi. Hira fa ta
tsinke, sun ma mance inda suke. Dr. Lwl ne ke
tsaye hannaye ckn aljihu, sannan al'ameen ya
dago ya dube shi. Yayi murmushi, "mr. Lover
lover, kace ba haka ba, ynzu sbd Allah bayn
likita, kai wanene?" yace, "al'ameen ofcourse! Ko
my princess?" "ahaf! Ita tana ma da bakn
magana ne? Ta dare min gadn patient, ashe duk
karya ne lfyrta lau". Suna drya yace, "banda
sharri" "tsakani da Allah haka mai ciwo yake?
Well ku dai kuka sani. Ni zan wuce gida" "da
wuri haka?" "da wuri? Lallai ne. To duba
agognka ka gani". Ya dubi agogo cike da
mamaki, "12 saura kwata?" "kana tmbaya ne?
Baka yarda ba kenan". Yayi shiru yana kalln
mama. Dr. Lwl ya kara matsawa yana duba ta
yana fadin, "ina fatan dai kayi issha'i?" "ina fa!
Shi yasa nake mamakn gudun lokacin". Yayi
rubuce2 ckn file din, ya rufe "ina zaka san lokaci
na gudu, kana kalln mai kyau. Nan zaka
kwana?" "yes, amma bari muje nayi sallah.
Sakeena inje inyi sallah ko?" tace, "maza
hnzrta". Suka yi sallama da Dr. Lwl yana ta yi
mata tsiya, sai da taja mayafi ta rufe fuska sbd
kunyar maganganunsa. Sun fito dr lawal ke
tambyrsa donAllah ina ka samo wann sarauniyar
kyau haka? Yana murmushi yace itama yar niger
state ce iyayenta yan fandogari, yace gsky
yarinyar tayi ko kasan na kusayin barmbabama?
Kamr yaya? Yace aini nan na dage ne iya karfina
in samu ta warke saina gabatr da kaima. Yaja ya
tsaya ya watso masa harara me kake nufi? Ya
kamoshi yana dariya a'a dr maida wukar pls!
Aini an wuce nan wajen tunda dara taci gida.
Trust me wllh tuni na janye kudurina kasan ni
banda rufi ya fizgoshi come on mu tafi mana ai
ya wuce. Yace bakikkirin nake ganinka bazan iya
jerawa dakai ba in banda iskanci ma last year
kayi aure hange-hangen me kakeyi? Ya kyalkyale
da dariya karkayi zato ba daina son matata nayi
ba nikaina bansan abnd ya rikitani ba amma ina
baka shawara ka gayawa sakena ta rika sa nikab
kyaunta is too mcuh gsky! Ya murtuke duk kishi
ya cikashi ya dunkule hannu ya nunashi "kayi
sa'a kaine wllh dana farfasa maka baki!" Yace
fasa mana nima nasan I deserve it but is nt my
fault. Alameen yace u noe wat? Ka kyalemin ita
ni zan dinga duba kayata. Kaga kuma inda baka
isa ba kenan, ya zura masa ido yace I noe wat to
do! Ya wuceshi da sauri yana kwafa. Dr lawal ya
bishi da gudu yana fadin do ur best my frnd ina
maka fatar Allah yasa sakeena matarka ce. Suka
jeru suna kaoon juna ya amsa ameen ameen
kuma ya isheka haka! Ya fashe da dariya suka
tafa mr lover lover! Suna tafe yana tsokanarsa. A
taikace Alameen nan ya kwana duk da mama ta
roke shi akan ya koma gida abinsa amma ya
kafe don yasan ko ya koma gidan hankalinsa
bazai taba kwanciya ba balle ya samu yin bacci.
Kafin a sallameta sai da iyaynta suka samu
labari, suka isa asibitin. Bayan taji garas aka
sallameta, principal da kanta tazo da mota aka
wuce da ita makrnta, suna ta kewar juna da Dr.
****** Karshn wannan watan Allah ya yarda ya
sami zuwa mkrnta ganin sakeenarsa. Wuri na
musamman ta tanadar musu, shoppn kuwa har
maman da tayi jiyyarta sai da ta samu. Sun
tsunduma ckn hirar dnya ckn jin dadi da
farntawa juna rai. Har gaba da azahar yaya
Abdl-kareem da yarnsa suka iso. Kawai ji tayi
nana kirnta wai tayi baki. Tana isowa ta hngo su
ameer, ta kwaso gudu ta rungume su, suna ta
murna. Ta koma gun yaynta tayi masa sannu da
zuwa tare da tmbayar anti Rabi. Yace, ita ma
taso zuwa, amma bata jin dadi ne, tana kwnce.
Tana drya tace, "Uhmmm.... Nasan maganar"
"ban gane kin san maganar ba?""ai da kaji anti
na ciwo to ta kamu ne". Yayi murmushi,
"gidanku! Ashe baki da kunya?" "wayyo yayana,
ba haka bane. Allah ya bata lfya". Du koma gun
su ameer, "kuzo muje, yaya al'ameen na nan
yazo". Suka rankaya gaba daya wajnsa. Yaran na
hango al'ameen, ameera ta kwala masa kira,
"yaya!" ya juyo cike da mamak ya tarbe su.
Sama yayi da ameera, bakinsu yaxi rufuwa. Bayn
sun natsa, al'ameen ya gaida yayan, sannan ya
koma kan yarn yana ta biyewa shirmensu. Mama
ta fiddo kayayyakn da suka kawo mata, harda
lafiyayyn abinci da soyayyar miyar kaji, ga drnks
masu sanyi. Ta zuba wa kowa suka ci, ga ice
cream din da al'ameen ya kawo manyn robobi,
su kai ta sha. Suna yn azahar suka juya, yarn
basu so hakn ba, dadynsu ne ya takura musu,
domin suna son hira da yaya al'ameen. Shi kuwa
dan gogan bai baro bakori ba sai shida na
yamma ckn kewa da tunanin juna mai yawa.
Haka al'amura suka kasnce, duk kashn wata ya
samun kai mata ziyar. Idan suka samu hutu bata
zama a fandogari, tana minni ko abj sbd
al'ameen yafi samun saukn zuwa ganinta duk
sati. Rantsatssiyar soyayyarsu mai ban
sha'awace, domin tana da tsafta, basu da burin
da ya wuce na aurn juna. Sannu a hnkali mama
ta fada zangn karatu na karshe, jarabawa kawai
suka fusknta. Kowa ya zage damtse yana neman
ya tsallake kalubalen da ke gabnsa, ranar kawai
suke jira. Yaynda iyaye da 'yan uwa da abokn
arziki suka dukufa taya su addu'a, Al'ameen na
gaba-gaba. Kwatsam! Sakamakn takardn da
suka tuwa wata jami'ar binciken cututtukan
kwakwalwa da ke Rasha ya