Showing 93001 words to 96000 words out of 110841 words
autanmu ta
nemiilimi.ahankali zata gane aurenma
yanadamuhimmanci.dakanta zata kawo maganar
cikin gidannan so please abba!please!!ya tallafe
goshi shiru jim!Ya dubesu yace.shikenan Allah
yasa hakan shine mafi alheri matsalata kawai
bansan mezan cewa aliba.inajin nauyin yaron
nan.farin ciki ya mamaye matazuciya.yayin da
ya soja ke fadin yayi haquri.Ai ali ya girma babu
wannan haukan yarinta a taredashi kamar
da.kekuma dole kiyi taka tsan tsan andaishaki
kin warke.rayuwa ta zarce duk yadda kikezatonta
saboda haka ki kiyaye.tayi murmushin farinciki
ta matsa kusa da abba nagode abba,,kuma
dayardar Allah zan kiyaye.yadafa kanta yace
Allah yayi miki albarka tace amin.yaya
nagode.yace inatsarabata?kinje kin rabeta a
legos ko?kin kai wa lazydokto.ta rufe baki hannu
biyu lah yaya me kake nufi?ya damki bayan
wuyanta yace are u askin me? aiangayamin
kayan al'ameen yafi tsada da yawa.taceok nasan
magulmaciyar ameera ce babbar kwabo batada
abokin kishi sai al'ameen.sukayi dariya
abbayace umman takice mai gulma?lalle ya ta
riqa.tacigaba da dariya tana cewa ni ummata
bata kishi dakowa.Allah ya jiqanta amin.anty
amina tayi sallama tashigo ta zauna cikinsu
abba yace mutuniyarki taqiyarda.yayanta kuma
yace abarta tayi karatu.tayi murmushi kayi
haquri akan hakan abba Allah saalherine.yace
amin haka nake fata.hira ta tsunke ananya soja
yaci abinci.
BAKIN CIKI 3***8 Ai ali ya girma babu wannan
haukan yarinta a taredashi kamar da.kekuma
dole kiyi taka tsan tsan andaishaki kin
warke.rayuwa ta zarce duk yadda kikezatonta
saboda haka ki kiyaye.tayi murmushin farinciki
ta matsa kusa da abba nagode abba,,kuma
dayardar Allah zan kiyaye.yadafa kanta yace
Allah yayi miki albarka tace amin.yaya
nagode.yace inatsarabata?kinje kin rabeta a
legos ko?kin kai wa lazydokto.ta rufe baki hannu
biyu lah yaya me kake nufi?ya damki bayan
wuyanta yace are u askin me? aiangayamin
kayan al'ameen yafi tsada da yawa.taceok nasan
magulmaciyar ameera ce babbar kwabo batada
abokin kishi sai al'ameen.sukayi dariya
abbayace umman takice mai gulma?lalle ya ta
riqa.tacigaba da dariya tana cewa ni ummata
bata kishi dakowa.Allah ya jiqanta amin.anty
amina tayi sallama tashigo ta zauna cikinsu
abba yace mutuniyarki taqiyarda.yayanta kuma
yace abarta tayi karatu.tayi murmushi kayi
haquri akan hakan abba Allah saalherine.yace
amin haka nake fata.hira ta tsunke ananya soja
yaci abinci.Basu tashiba sai la'asar kowa yaje
sallah.bayan taidar da sallah ta haye gado
tasaka (ear piece)tanasauraren karatun
qur'ani.wucewar minti talatin tanasaurare
dadinsa na ratsata.tashi guda karatun yayanke
adalilin kiran daya shigo.ta duba allon wayandan
ganin waye sunan ya ali ya bayyana.gabanta
yafadi amma ta daure ta danna ok' ta dauka
kawaitaci gaba da saurare.da sallama ta fara.ya
amsadawata muryar dabata saba jiba.tace yaya
ali dangirman Allah......ya katseta da sauri yace
karki hadanida Allah ki cuceni mama!meyasa
baki tausayina newai?ta numfasa idanu suka
kawo kwalla.tace bazaka fahimceni bane ya ali
.....yace babu abinda zanfahimta mama,,,ai
dama kin dade kina azabtardani.axatona yanxu
tunda babu al'ameen zaki iyamaye gurbinsa
dani.ashe bazaki iyaba? wannan yanatabbatar
min ko alama can zuciyarki bata
sonamama.mesa?ta kada kai tace yaya ali ba
haka bane nasan ada al'ameen kadai naso amma
ayanxu hardakai kashiga raina.saboda halaccin
dakamin.wlh dazaniya aure kai zan aura Sai dai
bazan iyaba don girman Allah kayi
haquri..yayiajiyar zuciya yace mesa mama?
kinkuwa san yandatausayinki ya ke bin jinin
jikina?bani da wani buri dayawuce kizama
matata mama don inshare mikihawaye.kimanta
rayuwar wahalar dakika sha canbaya.kiyi tunani
zanbaki lokaci karatu kuwa na miki alqawarin ko
ina kikeso zakije indai kinxama mataagareni.kai
tsaye tace bana buqatar lokaci yaya
ali.ainagama yankewa kaina hukunci..kariqe
matarka zaifima kyau yaya ali..idan kuwa qari
kake sha'awakanemi maras tabo ka aura.tabo?
ban fahimceki bamama.tace bazan jure goriba.ka
kuwa san yauda gobe sai Allah.ba daga gareka
nakejiba ina nufinkishiya da kaidinta.zan iya
mutuwa saboda BAKINCIKI.Duk ranar da matarka
ta gorantamin.wani abudaga rayuwata.kasani ba
ruwan kishiya da asiri idantaso musguna maka
zata iya maka sharri zata iyarufe komai ta
musguna maka da gangan.Yaja dogon tsaki
wannan ne hujjarki mama?ni bankarbetaba dan
nasan amina bazatayi mikihakaba.idan kuwa
harta kuskura zan nuna matabayan tsananin
sonda nake miki zan nuna mata keyar uwata ce
ta jini.saboda haka bake zatayi wagoriba ni
zatayiwa.tace nagode Allah da bakinka ka furta
wannan.ni bazan zama sanadin rabuwarka dayar
uwarkaba yara biyar ba wasa bane yaya
ali.Allahyamin tsari dashiga wannan
tsakanin.kayi haqurikayafemin kullum nayi
sallah zanmaka addu'ar fatanalheri yazama
sakamakon halaccin dakamin.nagode.jitayi
shuuuu!ya kashe wayar karatunda takeji yaci
gaba.ta sauqe numfashi bakaiba ya ali ko
al'ameen neyadawo yanxu bazan auresaba.ku
kyaleni BAKINCIKI Yazamo tarihi a rayuwata.taci
gaba da sauraronkaratunta hankalinta na qara
kwanciya.da zamandakin ya isheta tafito tasamu
anty amina a kicinsukaci gaba da aikin abinci
har suka gama aka kira magaruba sukaje sukayi
sallah.bayan cin abinci dareda hirarraki kowa
yakoma dakinsa.don kwanciya tayizuru tana
kallon hoton dake hannunta .Tsawon lokaci ta
rufe ido tana kallonsa yana matalabarai ta bude
ido a hankali tayi murmushi tana kadakai
tamaida hoton cikin jakarta.tagyara kwanciya
tayiaddu'oi ba a jima ba bacci yadauketa.bayan
kwanabiyu suka samu labarin haihuwar baraka
mamatasami zuwa sunan.saboda tasamu takwara
harta kwana biyu acanma.inna saude ta matsa
tana songaninta don rabonsu da juna tun
dawowanta dagamasar.direban dayakawota
yasake daukanta sukayifandogari.inna tayi farin
cikin ganinta fes kamarbalarabiya yar hutu.daga
can tace akaita gida tagaidasu hajiya hajjo.suna
gangarowa babban layinsu saiga danliti yana ta
hauka afajajan.ya wuce cikin sauriwando a
hannu yanata zamulowa tabishi da kallo arazane
saidata juya sannan ta nutsu!tana kada
kaihawaye suka cika idonta ta matse su tayi
sauri tashare tace Allah sarki duniya. Kamar su
hadiyetacikin gidan sunata kawo mata cima kala
kala.bayan sun gaisa hajiya hajjo tace haba
mama.meyasazakice bazakiyi aureba?ga dan
uwanki kamar yayihauka akanki.yakamata ki
duba. Duk yayi baqin jini gun matarsa dagaji ana
maganartahau fishi ba gaira ba dalili,,don Allah
mama kiyitunani akai.aliyu yadade yanasonki.ta
sunkuyar dakaitace inna ai matarsa tana
sonsa,bai kamata yajawoabinda zai tarwatsa
gidansaba.ni wlh tawa mai sauqice tunda amina
bataso kawai ya haqura..hajiya gaje tace bazai
haqura ba.tunda Allah bai haramta masabaki
amince masa kisha mamaki.tadan kada kai
kudaiyihaquri inna!yaya ali nawa ne ko ban
auresaba.kidaiyitunani kinji mama?zamuyi farin
ciki idan kin amince!tace to.nan tayi sallar
la'asar suka kama hanya dadirebanta.haka suka
qara ganin danliti yanata bilayi.tsince tsince kan
titi.duniya kenan.babbarmakaranta.suka
wuceshi.kafin takwas da rabi na daresuna abuja!
Harya zuwa yanxu da mama tayi nisa a zariya ya
alibai daina damunta da magiya ba.kusan kullum
saiyakirata yagaya mata kalaman dayake ganin
zaisatasamu nutsuwa dashi.itakuwa karatunta
batawaiwaye.haka bata damu tasan kowaba
indai bamaganar karatuba.matar aure sak!kowa
yadauketa domin jikin littafanta da hand out duk
(mrsal'ameen)tasanya saida tashafe shekara
daya batadaqawa ta zama ayi hira.mutane
dayawa sun buqacineman aurenta,amma in suka
bincika sai a gayamusutana da aure.saboda iya
takunta.yanxu suna shekarata biyu kuma suna
tare da wata zainab gida daya.amma ko wacce
da dakinta Allah yasani duktsawon lokacin
zainab na matuqar kaunar mama.dukda cewar
tasan ta girmeta saidai rashin samun hadinkan
mama yasata cijewa.illa iyaka su gaisa yar
asalinkatsina ce tanada kokarin kamun
kai.saudayawatanazuwa aron text books.din
mama don zumunci ya qullu amma ina!mama
bata maida hankaliba.Yau litinin sunada
masaniyar zasu (practical)ofishinbabban likita a
fannin da suke karantawa.wataucutattukan
dasuka shafi kai.duk sun hallara acikinclinic din
dake cikin babban asibitin koyarwa nashika.su
goma sha biyu ne cif!amma likita bai riga
yaisoba.saboda haka mama tace zataje takai
wani (assignment) kafin likitan yaxo.zainab tace
karki tafikusha bam bam sakeena.kinsan doctors
dinnan basuda sauqi.balle wannan bamu taba
ganinsaba.tacekarki damu zainab bazan
dadeba.kin karba idanlokacin yawuce ta juya ta
fita ta wata kofar.kamarhadin baki ya bayyana
ta kofar gabansu.ya wuce su zainab yafada ofis
din.wannan ya tabbatar musushine DR
SAIFULLAHI.Da aka turasu gunsa.nandanan
hankalin zainab yatashi gashi batada
numbanmama bare taqirata.hakanan tabi ayari
suka shige ofisdin sukayi gaisuwa.ya sauqe gilas
yaqare musu kallosannunku fa likitoti.duk suka
fara murmushi gabansu ya rage faduwa da alama
zaiyi sauqin kai.amma dukda haka hankalin
zainab tashe yake. Ya miqo musu farar takarda
yace musu write urnames here!wato su rubuta
sunayensu.nafarko yaamsa yarubuta ya miqa wa
dan uwansa amma mamabata dawoba.ya karbi
takardar ya duba yana shirinajiyewa zainab tace
sorry sir!akwai sauran daya batashigo ba.taje
kai assignment sir.yadan tabe baki yace ko?may
b assignment yafi mata wannan
muhimmancishisa bata damuba.jiki na rawa tace
no sir!yanxu zatadawo.mujirata kenan?tadan
sunkuyar dakai tace sorrysir! Ya numfasa yace
well mu bama jira haka qa'idartake.saboda mu
masu ceton raine mai ceton rai kuwabaya jiran
kowa kuna iya zama.kowa ya nemi wajen zama
suka kewayesa yafara daga (files) kenan
mamata murda kofar cikin sanda da tsarguwa
tashigo.zainab taruntse ido tace thank god.!ta
tako ahankali ta tsaya a gaban tebur din tace
morning sir!yadago a hankali ya dubeta.kai!ta
maza kawai yayiamma jiyake kamar zai zube a
qasa,Ya zura mata ido,,tamkar yadda ta daskare
a tsayesai dai iya takun mama yasa tayu kamar
bata tabaganinsaba.tayi dan yaqe sorry sir!nakai
assignmentne,pls sorry sir!ya wani sauqe
numfashi bironsa nacoge bisa kuncinsa yace
gaskia ba haka akeyi ba!bahaka akeyiba ni
yakamata ki fara gani kafin ki tafi!.tace sorry
sir! yace zauna takoma kusa da zainabtazauna
tace nagode!sauran students na mamakinabunda
yafaru.kalamansa na farko kwarai yabasudariya
sai dai ba'ayi wa oga dariya.shiyasa
suketayiacikin cikinsu.zainab ta rada mata anfa
rubutasunaye.don haka suna miqewa tace sir!ni
ban rubuta sunana ba ya zuba mata ido yace
nasani ki zaunakawai.ta zauna a sanyaye.aka
fara kiran masu ganinlikita kowacce tambaya sai
yace makararriya bamuamsa!ya kuwa ji
amsa.dan ko ajikinta fes take budebaki ta
turance shi.duk yadda yaso ya rikirkitata.har
akafara musu dariya.anan suka kai qarfe dayan
rana lokacin tafiyansu yayi.Mama tasake fadin
sir!my name...yace owk myname? AL'AMEEN
SAIFULLAHI LAFAI.Tace sir inanufin bansa
sunanaba.yace bazaki rubuta sunankibakinxo
latti wannan shine horonki kinxo latti.ya
juyakujera yace zaku iya tafiya.duk suka fice
zainab tarada mata karta fito ta tsaya ta bashi
haquri su gyarota.yasan duk sun fita amma
yanaji cikinxuciyarsa tana nan.yasake wawan
numfashi ya juyosuka xubawa juna ido..kafin
yace mafarki nake kogaske sakina?idanunta
suka tara kwalla.damuwa tabayyana qarara a
fuskarta.kuma ta rasa yadda zatayikawai saita
juya zata fita.ya sanyaya murya ya kirata
sakeena?ta tsaya kyan !kafin ta juyo fuskar nan
babuannuri.yace zoki rubuta sunanki.ta tako a
hankali tatsaya a gaban teburin ta rubuta sannan
tafice cikinsauri.ya lalubi kujera a hankali ya
zauna fadi yakecikin ransa mafarki ko wasa?
yadauko takardarsunayensu.sakeena uwais
malami! Ya runtse ido tamau..kirjinsa yaci gaba
da dokawainnalillahi wainna ilaihi
rajiun.sakeena? yatashi da sauriyabar ofis din ya
shiga wani ya murda kofa.da lawalke zaune shi
kadai yana rubuce rubuce..ya dubeshi
famurmushi kai likita ya akayi ne?ya zauna
hankalitashe idanuwa sun kada yace yau naga
abun mamaki dr lawal!ya zura masa ido cikin
patients da akaturama?yace students aka
turamin yau kuma nagasakeena acikinsu!
shikansa saida ya girgizasakinarka?ita dr lawal
gaba daya na rude ta maxanayi kar yaran su
gano ni.amma bakaji bugunxuciyataba .yace
dakata!a wani yanayi kaganta?da alamar akwai
aure?yace matsalata kenan.bansankoda
aurenba.wani abin mamaki yanda ta nunatamkar
bata taba ganina ba.dan Allah?yace wlh todaaure
kenan.ya yamutsa fuska kadaina gayamin
drlawal please!ya zura masa ido baki sake kafin
yacekai likita ka nutsu kanada abun yi ne
intanada auren? ya dubi zoben alqawarinsu yace
zan bincika da alamasa'a ce tadawo dani qasar
nan sha Allahu sakeenatadawo gareni.Dr lawal ya
numfasa!yace to Allah yasa idan kumatabada
aurenta muke wannan maganar astagafurullah!
katashi ne?bai amsaba yaga ya miqe yabar ofis
dinyabishi da kallo ya xabga tagumi a ransa
yace munshiga uku!meya dawo da yarinyar nan
zata wargazamana oga?ofis dinsa yakoma
tunani ya isheshi.yazanyi da rayuwata yau idan
sakeena nadaaure?menene yasa ta nuna min
halin ko inkula?hakanyanuna tanada aure?yayi
saurin kauda wannantunanin no ba haka bane ai
hawaye ya taru a idontame wannan yake nufi?
yakada kai gaskia bansani ba aina zansamo
gaskiayar lamarin?abufa yarikicewa al'ameen
yakasa sukuni gida da ofis.har cikin bacciyake
ganin mama gaban teburinsa tana fadin
morningsir!kafin sati ya zagayo ya
sukurkuce.haka al'amarinyake gun mama.gaba
daya nutsuwa ta matatsuntsu.tun aninta yaya
zatayi da al'ameen takaudaduk wani alaqa
dazata shiga tsakaninsu inbata karatuba? Haka
kuma abin na bata mamaki ganin har a
ka'abatayi addu'a karya sake hadata dashi gashi
sun hadunme hakan ke nufi?tambayar na hanata
bacci.hakakota dauko hotonsa take kasa kallo
saboda tsoronkarya bata amsa.zainab kanta ta
lura sakeenanadauke da wata damuwa.a yan
tsakanin nan tana yawan zama shiru cikin mota
kafin ta qaraso gida.kocikin aji tarage bada
yawan amsoshin da datakebayarwa.abin
yadameta sai dai bazata iya tunkararsakeenaba
ganin ba fuska.kuma tana kwarjini.kamarko
wacce litinin yau ma tazagayo clinic din
masufama da larurin kai qananan yara.ranta
bace tashigo gun.zainab na lura da ita.tunda
suka shigo bata yardasun hada ido da al'ameen
ba.dan ko gaisuwardasukayi cikin jam'i bata
tankaba.ya tura musutakarda yace kowa yasa
hannu wato signing Bayan sun kammala aka fara
shigo da masu jinyayariyar sunanta sakeena
ahmad file nata na tsakiayasa aka dawo dashi
sama albarkan sunan akafarakiranta bayan
mahaifiyar yarinyar taqare bayanintaakan ciwon
yar(convosion) kasen cewar zuwansuclinic
nafarko.sunja tsawon lokaci tana amsa
tambayoyi daga dr.tashin farko mama yafara
jefawatambaya,sakeena tunda sunanku daya
kezaki faracewa wani abu!karo na farko datayi
masa duba tadauke kanta.da turanci suke
magana.ki bayyanamana me ake nufi da suma?
da abinda ke kawota?tayishiru kamar bazata
tankaba bawai dan bata saniba sai dan jin
haushin fara kiranta da yayi.ganin ya zubamata
ido yasa tafara zazzago masa bayanai yadda
yakamata.yace bai gamsuba.wazaiyi bayani
wandayawuce na mama?ya kallesu daya bayan
daya inafatadai da likitoti nake magana?93-duk
suka amsa yes sir"banda mama yace to
kuyimagana mana kuna nufin kunfi yarda da
sakeena?Suka fara sosa keya suna kallon juna
ya tabe bakiyace wannan son kai ne'su kayi yar
dariya mama takirne zainab ta daga hannu tace
sir zan dan kara yacego ahead ta kara wasu yan
bayanan masu kama dana mama ya dube ta yace
muntafi mun dawo ke nan kunfini gaskiya to bari
mu ci gaba kar mu bata lokaci ko?yaci gaba da
bayanai da tambayoyi har lokacin tashiya yi
karfe daya daidai suka sallame shi tare dayimasa
godiya cikin karfin hali ya nuna zainab yace
tatsaya yana son ganinta na minti daya kawai
duk suka fice suka barta tana yan mazurai gaban
ta nafaduwa.sun dan jima shiru yana wasu yan
nazari kafinya dubeta yace ke ce zainab tace yes
sir yaceuhm...ko kina da alaka da sakeena tace
eh sir gidanda muke ma daya ne,94-yace good
don Allah ko kin san tana da aure kobata da shi?
tace uhmm..toni dai gaskiya ban sankomai game
da ita ba amman da alamu tana da auredon jikin
littattafan ta ma ni kan ga tana rubutawakoga
wannan pharmacology din ma na ta ne"ta
mikamasa ya bude shafin farko ya duba "mrs al-
amin? Ya tambayi kansa ya dube ta da sauri kin
taba ganinsaya zo gunta tace wallhy ban sani ba
ta kan sami bakiamma da yake ba wata
mu'amala take da kowa bashiya sa ba zan iya
tantancewa ba ko yana zuwa yasauke numfashi
yace zainab idan bazaki damu ba kigaya min
inda kuke ki kuma bar min littafin nan tace shi
ke nan sir nan take taba shi adirea ta bar
masalittafin ta fice dauke da wasi wasi mai yawa
cikinranta,ta tabbata oga ya kamu ne to amma
zai shaguduma muddin ya tinkari sakeena
fargabar ta dayace karbar littafin nan a hannunta
mece ce manufarhakan?Allah yasa ba amfani zai
yi dashi ta wata hanyar ba don ya cimma burinsa
yasa jawo matabakin jini su daina gaisawa da
sakeena babu abindabata sakawa ranta ba. Haka
mama ta sha jinin jikintatunda taga. al-ameen
ya tsaida zainab sai dai batafargaban komai don
ta san zainab bata san kamai baa game da ita ba
shi yasa hankalinta kwance ta isa gida tayi fakin
motar ta cikin inuwa ta fito ta budebangarenta
ta shige ta mayar da kofa ta kulle bayangabatar
da sallah ta danci abinci ta maida kai bisa
filotana ta sakar zuci game da sake haduwar ta
da al-ameen, a haka barci ya sace ta har zuwa
uku da rabita farka ta nufi bayi ta fito da alwala
ta gabatar da la'asar daga nan ta kawo azkar ta
dora kai tsayelittatafanta ta kwaso don yin wasu
aiyukan gida daaka basu cikin wayar ta take. Ta
birauzin ta yanargizo duk ta kosa ta gama don
karfe biyar take dawata lakcar Babu zato taji an
kwankwasa kofar ta ta dago kaita dubi kofar
tace ana zuwa ta karasa dan rubutun datake yi
ta taso ta murda makulli ta bude kofa gaban
taya yanke ya fadi tabi mutumin dake tasye da
kallo tadafe kirji tace inna-lillahi wa inna ilaihir
raju'un tace niya ce ni kuma nace Assalamu
alaikum ta hadiye miyau da kyar taamsa sallama
dole yace zan iyashigowa? Ta tsaya jim kafin ta
koma gefe ta bashiwuri ya shigo ita kuwa tana
daga tsaye a bakin kofabata motsa ba shi ma bai
zaunaba ya zuba mata idoyace ya karatu tace
lafiya yayi dan murmushi yace ".mrs al-ameen
ke nan ta kara dubansa a razane amma ta kasa
cewa komai ya kara matso ta ya sake fadinkin
taba ganin aure babu zoben alkawari? Ya nuna
nayatsan sa kinga nawa nan bai taba rabuwa da
yatsanan ba saboda muhimmancinsa sannan ban
tabaganin inda mata ke gudun mijin bs idan da
amana airuwa za zai dafa kifi ba mama ya
kamata ki maida zoben ki kafin mu ci gaba da
tambayar bayan rabuwa!Ya laluba aljihun sa ya
fiddo shi cikin gidan sa yabude ya ciro shi tun
daga lokacin. Idanuwan ta sukafara tara kwalla
kirjinta kamar zai tsage tana tsayesototo har ya
kamo yatsunta da zoben yake ya maidashi
mazauninsa shi kan sa kwallan ne cikin idonsa
yayi ta maza ya hadiye su yayi murmushi
yacegodiya ta tabbata ga Allah daya nuna min
wannanrana amma zai fi kyau ki zauna sakeena
inji kalamanbakin ki, tace Al-ameen kazo ka tafi
yace in tafi waisakeena laifin me nai miki ki ka
daina so na ne tacenace ka zo ka tafi yace
bazan tafi ba sakeena sai kin gaya min dalilin da
yasa ki ke amfani da suna na amatsayin mijinki
alhalin ba kya sona ki gaya min inji, ta zuro
masa ido kwalla suka fara zuba" ni nayiamfani
da sunanka?ya daga littafin dake
hannunsashafin farko yace mene ne wannan?
Idan kuma kinamusu ki kwaso gaba daya (texs
book) din ki dahandout a duba takara razana
rashin gaskiyarta yabayyana karara bakinta ya
mutu kwalla suka ci gaba da zubo mata ya
sanyaya murya yace. Sakeena kinsan ina sonki
munyi wa juna alkawurra masu damaban taba
tunanin zaki yaudareni ba har kwanan gobekuwa
ba na kawo hakan a raina ni na san yanzu
kinwarke kin dawo cikin hayyacinki sosai tunda
har ki kagane ni ne mijinki,amma me yasa da
aurenki ya mutu ba ki nemeni ba ki ka barni ina
wahala? Nayi rantsuwako ki duke saboda
tsufanki sonki bazai shafezuciyata ba kuma zan
karbe ki a matsayin matardana fi so a rayuwata.
Dubi. Zoben nan sakeenagirman dana karayi yasa
ya yi min kadan ammasaboda ba zan iya rabuwa
dashi ba na kai shi aka yanka min na kara bude
shi ina sa shi a haka dubenisakeena har yanzu
al-ameen dinki ne sak babuabinda ya sauya kar
kiji nauyi ko kunya kin kini abaya wallahi ban
daukeshi a matsayin laifi ba muddinki ka amince
min zan baki mamaki!, Ta goge kwallata ce
banyi aure ba al-ameen karuwanci nayi kuma da
diro har ciki na haihu cikin dana zubar kuwa ban
sanadadinsu ba me za kayi dani me zai sa in ne
mekabayan cin amanarka,amanarka kuma ta cini
me zakayi da kazama irina? Ni abar kyama ce ni
kaina nasan ni najasa ce balle wani,koba ka jin
warin.... Ya daka mata tsawa ya isa haka
sakeena ta cebai isa ba dole in bayyana maka ko
ni wace ce don katabbatar da cewa babu abin
sha'awa a tattare danikyan dan maciji gareni
idan kai ba ka jin warin danake ji ni na san ina
yi kuma....bai san lokacin da yaciro hannunsa ba
ya dalla mata mari duk suka dauke wuta ita da
shi,tana tallabe da kunci ta zuba masa idoya
nuna mata yatsa fuskar nan kaman gobara yace
kidaina ci min fuska sakeena....!ya kasa kara
komai saiya kama hanya ya fice cikin sauri ta
sulale kasa batasan lokaci da ta fasa kuka ba ji
tayi an rungumeta tamurya mai sanyi na fadin
sakeena! Sakeena mene ne ta cira kai ta dubi
mai magana Zainab ce ke tallabe daita ta kasa
magana sai kuka takeyi hankalin zainabyayi
mummunan tashi don taga shigowa da fitar Dr
al-ameen cikin ranta. Tace na shiga uku Allah
yasa bani na haddasa wannan fitinar ba hakan
yasa ta damukwarai taji musabbabin kukan da
mama takeyi, ta kwashi lokaci tana rarrashinta
kafin ta shawo kantatayi shiru amma hawaye
basu daina sauka basakeena kina cikin damuwa
ni tuntuni na san hakaamma Allah ya zuba miki
zufin ciki na kasance inamatukar kaunarki
sakeena zan si ki gaya min keketsakaninki da
Dokta yake neman wasu bayanai da suka shafe
ki, Ta goge kwalla ta kadai kai tace ke
yatambaya tace gaskiya ni ce amma na gaya
masa kinada aure harna bashi littafinki da ki ke
rubuta sunanmijinki don ya tabbatar kiyi hakuri
in ni na haddasamiki wannan fitinar sakeena
banyi zaton zai zoba donna tabbata gaskiya na
gaya masa tace bakiyi laifi ba zainab hasalima
shi ne al-ameen din....98-Ta kara dubanta a
razane what? Nan da nan tagaggauta tuna baya
ranar da ta fara shigowa ofishinirin razanar da
suka yi na ganin juna da yaddasunanta ya zauna
bakin sa haka tabbas ya fadicikakken sunansa
sunji, ta sake dubanta tace damaoga ne mijinki
sakeena ? Kai amma kinyi sa'a me yasa ki ke
gudunsa kuma da alama kun dade rabonkuda
juna tace ban aure shi ba zaina