Showing 108001 words to 110841 words out of 110841 words
da dariya tana kada
kai.yaci gaba da nishadantar da ita tuntana ji
har bacci mai dadi ya saceta.shikuwa farin ciki
ya hanashi bacci gani yake tamkar a mafarki.wai
yau shine tare da sakeena?kana ya aje numfashi
yace Allah nagode maka. I60.qarfe takwas da
rabi wayarsa dake silent take hasko wa alamun
ana kiransa.yasa hannu yadauka mami ce take
kiransa..yayi sauri ya amsa sannan tagayamasa
direba nanan zuwa da abinci safe.yayi godiya
suka kashe wayar.ya dubi mama dake kokarin
tashi zaune na tasheki koh?tayi lum da ido
takada kai dama yakamata intashi.kiyi me?tace
inyi wanka inshirya.kafin baqi su fara zuwa.yace
gaskia ne mami ne takkira waya wai direba
nanan zuwa da abinci kafin ya iso jekiyi wankan
tace to.ta sauqa tashiga bayi ta tsalo wanka
tadawo baya dakin.taci gaba da shirinta.kafin
wani lokaci tahade kanar sarauniya.tafar a
gyaran gado kenan taji sallamarsa shima
yahade.da jar shadda mai duhu suka zubawa
juna ido sannan tayi murmushi tajuya taci gaba
da aikinta.ya matso yakama yana tayata.yana
fadin kinkalleni ki dauke kai.banyi kyau bane?
tace aidama kai mai kyau ne dokta!rudewa nayi
nakasa magana.ko?kamar yadda nima na gigice?
aida kika waigo kiris ya rage na zube qasa.sai
kuma kika dauke kanki.tace ashe na taima
keka?yayi yar dariya kintaimaki kanki dai.kamar
yaya?idan nazube.a sume zaki iya kwasata?
tafara dariya Allah yashiryeka dokta!wayarsa
taqara haskawa daga can inda take yashe .yasa
ta miqo masa tana fadin mami ne kuwa.yakarba
da sauri yadanna ok. Hello mami!tace wai ina
kake ne tun dazu?naketa kira?yace ayya yi
haquri mamina wanka nashiga.tace to direba na
waje fiyeda minti talatin wai baku fitoba.ai baiyi
maganaba mami mai makon yataba kararrawa?
sun ciki shirme mutanen nan wlh. yakashe wayar
yayo waje mama ta biyoshi harwaje.yana zaune
yatasa kuloli gaba sunata zuba hirada mai
gadi.ganin dokto yasa duk suka miqe sukanufosa
sukayi gaisuwa bai amsaba yafarafada.meyasa
kuke haka?donme aka manna waccarqararrawar?
kudaina maida kanku yan qauye gaku a
birni..suka ce tuba muke dokta!yayi guntun
tsakiyakama hannun mama suka wuce ma'ajiyar
motoci.Da ita direba ya lallaba ya kwashi kayan
abincin.maigadi yataimaka suka shigar falo suka
fito.mama tadubeshi bansan dokta na da fishiba!
shima ya dubetahaushi yabani wlh.ni banso
mutum yarinqa qasqantar da kansa saboda
wani.kawai yazo ya latsa kararrawako bacci
nake zan sauraresa.ko uzurin kansa balle
namami amma sun tasa kuloli gaba kuma hadda
magajiya biye masa..ta qara matse yatsunsa
Allah hucizuciyar wakilin marafan lafai.ya zura
mata ido yanasoyayi dariya.yaushe kuma kika
ban wannan rawanin.? tace dama can haka kake
bawani sai kai babanwaleed da waleed ameer da
ameera.ya bushe dadariya dai dai lokacin
dasuka tsaya gaban motaranrufeta da
tamfol,yace badan karki sake kukabadana qara
wata kyautar motar.!tayi dariya wannan mata
isa.tunda fushin dokta ya sauqa.buqata ta biya
danshine farin cikina.yabita da kallo yarasa me
zaicesaboda dadin kalamanta.yajawo ta jikinsa
Allahyayimiki albarka.tace amin.toga motarki.ta
ware idotace oh my god.!yasa hannu ya kwashe
tampoldin.idonta ya nuna wata tsaleliyar farar
mota.akallakudinta zai kai miliyon
biyar.162.hannayenta bibbiyu ta rufe bakinta da
wasa kakekoh?yace duk yadda kikace.tayi kwal
kwal daido.kwalla na neman zubowa.ya murtuke
fuska idankika bari hawayen nan ya zubo Allah
zanyitafiyata.kinji na rantse.batasan lokacin
datarungumeshi ba amma takasa magana tasan
tanayi zatayi kuka.sai shi ke fadin zanso kice
wani abubebina.don kalamanki nasanyani
nishadi.tadago tadubeshi bayan ta tabbatar ta
shanye hawayenta.banida kalaman godiya dokta!
wlh na rasa mezance.kagayamin me zance dan
Allah.?yakamohannunta yace zo muje kici abinci
wata qila inkin qoshi ki tina me zakice.ta kwace
hannunta tanazagaya motar kamar yar
qauye..tasa bakinta tasumbaci motar.yakawo
kuncinsa saura ni.shima tasakar masa babu
wani noke noke.tace ngd ngd.ngddokta. Iluv u
soo much iluv u yace nima haka murnarta isa
haka yar shagwaba nafara jin yunwafa.tayi
murmushi Allah ya temaki wakili muje kaci
abinci yagirgiza kai yace wannan nadi yamin
kina fasa min kaigaskia.tafigi hannunsa suka
wuce tana waiwayarmotarta.yace kina tafe kina
waige idan kikaci da bakiAllah bazan dagaki
ba.a shagwabe tabe Allah motarne tacika kyau.!
shima ya maimaita a shagwabe.ta fara dariya
jitayi ya ciccibota ya sure ya na bari kigani kada
kijamin ina tsakiyar angwanci.gabadayakunya ta
kamata. yakashe wayar yayo waje mama ta
biyoshi harwaje.yana zaune yatasa kuloli gaba
sunata zuba hirada mai gadi.ganin dokto yasa
duk suka miqe sukanufosa sukayi gaisuwa bai
amsaba yafarafada.meyasa kuke haka?donme
aka manna waccarqararrawar?kudaina maida
kanku yan qauye gaku a birni..suka ce tuba
muke dokta!yayi guntun tsakiyakama hannun
mama suka wuce ma'ajiyar motoci.Da ita direba
ya lallaba ya kwashi kayan abincin.maigadi
yataimaka suka shigar falo suka fito.mama
tadubeshi bansan dokta na da fishiba!shima ya
dubetahaushi yabani wlh.ni banso mutum yarinqa
qasqantar da kansa saboda wani.kawai yazo ya
latsa kararrawako bacci nake zan sauraresa.ko
uzurin kansa balle namami amma sun tasa kuloli
gaba kuma hadda magajiya biye masa..ta qara
matse yatsunsa Allah hucizuciyar wakilin
marafan lafai.ya zura mata ido yanasoyayi
dariya.yaushe kuma kika ban wannan rawanin.?
tace dama can haka kake bawani sai kai
babanwaleed da waleed ameer da ameera.ya
bushe dadariya dai dai lokacin dasuka tsaya
gaban motaranrufeta da tamfol,yace badan karki
sake kukabadana qara wata kyautar motar.!tayi
dariya wannan mata isa.tunda fushin dokta ya
sauqa.buqata ta biya danshine farin cikina.yabita
da kallo yarasa me zaicesaboda dadin
kalamanta.yajawo ta jikinsa Allahyayimiki
albarka.tace amin.toga motarki.ta ware idotace
oh my god.!yasa hannu ya kwashe
tampoldin.idonta ya nuna wata tsaleliyar farar
mota.akallakudinta zai kai miliyon
biyar.162.hannayenta bibbiyu ta rufe bakinta da
wasa kakekoh?yace duk yadda kikace.tayi kwal
kwal daido.kwalla na neman zubowa.ya murtuke
fuska idankika bari hawayen nan ya zubo Allah
zanyitafiyata.kinji na rantse.batasan lokacin
datarungumeshi ba amma takasa magana tasan
tanayi zatayi kuka.sai shi ke fadin zanso kice
wani abubebina.don kalamanki nasanyani
nishadi.tadago tadubeshi bayan ta tabbatar ta
shanye hawayenta.banida kalaman godiya dokta!
wlh na rasa mezance.kagayamin me zance dan
Allah.?yakamohannunta yace zo muje kici abinci
wata qila inkin qoshi ki tina me zakice.ta kwace
hannunta tanazagaya motar kamar yar
qauye..tasa bakinta tasumbaci motar.yakawo
kuncinsa saura ni.shima tasakar masa babu
wani noke noke.tace ngd ngd.ngddokta. Iluv u
soo much iluv u yace nima haka murnarta isa
haka yar shagwaba nafara jin yunwafa.tayi
murmushi Allah ya temaki wakili muje kaci
abinci yagirgiza kai yace wannan nadi yamin
kina fasa min kaigaskia.tafigi hannunsa suka
wuce tana waiwayarmotarta.yace kina tafe kina
waige idan kikaci da bakiAllah bazan dagaki
ba.a shagwabe tabe Allah motarne tacika kyau.!
shima ya maimaita a shagwabe.ta fara dariya
jitayi ya ciccibota ya sure ya na bari kigani kada
kijamin ina tsakiyar angwanci.gabadayakunya ta
kamata. ta rufe fuska da hannayenta tana
salati.ya diretaa falon.ko nauyi batadashi ashe
fafa lolo ce..ta watsomasa harara tace gemai
gemai dakai dokta?yace tome akayi?ai na
gayamiki sai anyi kara'i.ta girgiza kaihakane?to
saura kara'in cin abinci.bismillah zaunasuka
ciyar da juna cikin annashuwa.qarfe goma da
rabi suka koma daki ya tsinci missed cal goma
cikinwayarsa.yadanna yaga gabadaya dr lawal.ya
dafe kaina shiga uku! ta dafe kirji da akayi me?
yace missedcal goma sakeena yau na mutu
wajen drlawal..tawangame baki maza kira karya
sake kira.yakwashi sauri yana kiran layin yaqi
dauka shima saidaya kira sau uku yana tuqi
sannan ya dauka.danAllah malam karka dami
mutane!ya kashe wayarsayabar dr alameen da
salati.ya take mota dan kankaninlokaci yakaishi
hotel din.yana shiga dakin yakamakunnuwansa
yana i'am very sorry.! very sorry!!verysory!!!
Suka fara masa dariya.dr will dake malami ne
agaresa yataso ya riqesa manta dasu sun
mantaangwanci kakeyi.yace thank you sir!ya
bubbugakafadarsa bawani abu ya amarya?ya
amsa lafiya lautake.yace dakyau.zamuje mu
gaisheta daga can saimu wuce dan karmu rasa
jirgi.yace yes sir!ina fatankunci abinci?yace
munci yabi sauran duk suka gaisa.yana zuwa
wajen dr lawal ya ballo masaharara.sai ya
tsugunna yace ina kwana baba lawal?Dariya ta
kubce masa.sauran ma dabasu san meyaceba
suka kama dariyar ganin dr lawal yakai
masaduka.yace masa bafa kai kadai ne mai
mataba.mumamunaso muje mugansu.sannan
soyayyar nan ba afi mu iyawa ba. yayi dariya
yace nayarda na amsa laifinaamin haquri.yayi
shiru yana kallonsa murmushi yayiyana fadin
kun shirya mutafi? munshirya ango.ya juyaya
tambayi sauran da turanci duk sun shirya
sukafirfito da jakukunansu.suka rankaya wajen
amarya.tasawo hijabi ta fito suka gaisa.minti
goma kacal sukayi cikin gidan suka fito dr lawal
da dr alameen sukakaisu filin jirgi suka tashi
zuwa legos.inda zasu tashizuwa rasha.shikadai
yadawo gida domin dr lawalyadau hanyan
zariya.gidansu yaja birki ya tsayaharsuka gaisa
da baki haryana tsokanar baraka inafata kema
kin kora paracetamol din.?tace ai wannan dole
ne over dose ma nayi saboda inada
likitoci.yafitoyana dariya suna tayashi.ya wuce
shashin mami sukagaisa yazarce na dadi suka
gaisa daga nan yaketambayarsa yaushe zasu
wuce?yace bayan sallarla'asar.tare suka bar
gidan a motar dadin yamasarakiya wasu
harkokinsa.sukuwa yan rakiyar amarya mami
tasa aka maida su wajen mama don
kammalawasu al'adu.bayan sallar azahar dadi
yadawo da doktalokacin baki sungama shiryawa
komawagidajensu.godiya maiyawa da
kyaututtuka suka samugun mami da dadi.haka
dokta yanuna farin cikin saakan karamcinsu.bus
din kamfanin dady mai daukar mutum talatin ita
ta kwashesu suka bar mama nakwall.
BAKIN CIKI 3***13 Yasa mata ido ko yanzu din
ma idanuwan na ta tamsuke da kwalla ya girgiza
kai yace karki dami. Kankinasan kina da
masaniyar ajali sauka yake kodasababi ko babu
da zarar kwanakin suka kare shi kenan an gama
magana fatan mu kullum Allah yasatana cikin
hasken kabari tace amin yasa yatsansa ya goge
kwallar daya sauka kucinta please ya wuce
ina.Fatan kin shirya zuwan ameera kafin in koma
da saurita dube shi har da zame hannunsa a
kafadarta yakece da dariya harda tureni tace me
ka sani dole intoreka yace to ai ba ni na fara
fadiba mami ce ta kosaitama ta sami takwara ita
din ma bata sani ba kam!bai taba ganin irin
wannan hararar ba yasa yake ci gabada kwasar
dariya -mai da wukar mai jego duk ni kadai
wannankallon please rage in sami na gobe ta
make shi tanadariya ko tausayina ma babu abin
don bakaga yaddajini ke zuba a jiki na bane take
nan jikinsa kuma yayila'asar ya sake kamota
yace Allah sarki bebina toAllah ya kara miki
lafiya ina ganin ya kamata mu binciko dalilin
yawan zubar jinin idan akwai yuwuwarmagance
matsalar sai a tareta da gaggawa kogaskiya ne
kara a bincika yace sha kurumin kiwannan dole
ne tsakani da Allah ina son Ameera takada kai
tana kallon sa ai na san baza ka daina fadiba
yace "Thanks God da kika san haka yabi bebinsa
da kallo sannan ya sumbace shi yace ko dadina
Allahda ikonsa yayi yar hamma cike da fara'a
yace"yausee" shi ma ya amsa ya kara sumbatar
sa yace "whata sweet dady! Ta tabe baki tana
kallon sa sun shararihira har mami ta dawo ciki
tayi kwanciyar ta tabarsusuka kwana hira Washe
gari aka sallameta bayan ya gama tattaunawada
likitocin mata watau(gynea doctors) akan
matsalarta wanda suka tabbatar masa akwai
yuwuwartaimakon da za'a bata amma sai wani
cikin ya samusun koma gida baki suka ci gaba
da zuwa daga ko'inasuna ganin bebi yayin da
angon karni ke ta shirye shiryen walimar suna
adalilin bai fara aiba tukyna yasami damar zirga
zirgarsa yadda yake so har zuwagobe suna kafin
yamma gida yayi tankam da bakitundaga lagos
har arewacin mu nan tun daga lokacinhidima ta
kankam zuwa washe gari da ya kasancecikar
suna hajiyar ruqayya mata sami zuwa a ranar
dauke da alkairi mai yawa anci an sha a
sunansaifullah an bar arziki inda yake Rana ta
biyu sai da aka gyarewama jego ko ina sannan
baki sukafara tafiya rukuni rukuni anti rabice
kadai ta kwana hudu ta warwaregajiya sosai
kana ta koma innasaude ke kula da wankan
jegontahartayi arba'in tana je tana katatuta
kwashi alheri mai yawa sukakoma tare da mami
aka bar mamada dan bebinta maryam ta
samomata yarinya zata kai shekara shabiyar tare
suke zuwa makaranta tazauna mata da ameer a
motasaboda ya ruka samu yana shannono
isasshe to Allah ya raya shiya kwao Ameerar da
ke ta fatansamu nan gaba -BAYAN. SHEKARU
BIYAR. Satinda ya wuce ne akayi shagalin
bikinnadin wakilin marafan lafai wandaakayi a
fadar mai martaba sarkinlafai wannan yana daya
daga cikinabubuwan da suka kawo shi
wakilinmarafan kasar nan watau DR AL- AMEEN
dalili na biyu don tafiya daiyalansa sakamakon
makarantardaya samo wa mama taci gaba
dazurfafa iliminta shi yasa bayanbikin nadin
suke ziyarar bankwanatare da ban gajiya ga
wadan dasuka sami halartar bikin nadin tunsha
biyun rana suke garinfandogari da yaran su Allah
daikonsa mama ta iske yan uwantada yawa
suma sun zazzo ganin gidairinsu danlami dake
sakkwato gakuma yaya ali da iyalansa shi
yasafarin cikinta ya karu sukayi ta hirabar bayan
sallar la'asar abubuwadangin abinci da kudade
ta kawowa kawun nan ta da matansu Ta fito
suna tasa mata albarka yayaali na dauke da
karima(ameera)yar shekara daya da rabi dokta
yabude mota yaran suka zauna gidanbaya da
hafastu mai kula dasu yayaali ya mika mata
ameera ya rufekofar yayin da mama ke shiga
gabata zauna itama yaya ali ne ya rufemata
kofar ta dubi shi tanamurmushi na gode yace
Allah yatsare tace amin gaba daya
sukayisallama da al-ameen sannan yashiga
mazauninsa ya tada motasuka wuce ta dube shi
tun kafinsubar layin tace ranka ya dade
zakakaini wani gida nan bayan tashayace kina
so muyi dare dai yau Aawallahi bazama zanyiba
kawaigaisawa zamuyi in fito mantawanayi da
muka fito wajen inna damun wuce yace ok amma
donAllah sharp sharp kin san yanayinhanyar tace
Allah shi taimakimarafa ya dan dubeta
Dungurugunkuma? -tace me ya rage gaba
kadanmurabus zai yi ya bar maka gadonyace har
naji sanyi da kikacemurabus tsoran bakin ki
nakejikinsan wakilin ma ke ki ka faranada min
kawai naji dadi yace waiza'a min sarautar
wakilin marabatayi murmushi tace bakawai
baneakwai cancanta shima yaga dacewara
tattare da kai yace uhm..kinsabafasa min kai
wakiliyar marafanlafai ta dubi shi tana yar dariya
daidai yana tsayuwa kan mahada indashagon
danliti yake da Ameeara tafasa kara ta firgita
kowa duk sukajuya suna tambaya lafiya
hafsatutace ameer ne ya ja mata gashi Mama ta
nuna shi kafara ko waime ya hadaka da gashinta
nekullun sai kaja mata dadinsu yayidariya yace
baki ganin shi baya dashi al'ajabi abin ke bashi
ya ganshizalau zalau yana lilo ko dadina taceba
wani muguntace da wasuidanuwansa kamar na
agolannufawa, dokta ya saki baki suwaleeda
nata masa dariya jim yanakallonta kafin yace ke
maimaitaabinda ki kace kamar wa? Ta faradariya
ai kaji abinda nace tace okdama idan bana nan
zama ki kekina yankar min dadi akan wannanyar
rigimar yar taki ko to dadinabin idon nufawan
aka gani akarude ta tabe baki Allah shi
kyautameye a idon zai bata amsa ke nanwani.
Tsoho ya dauki hankalinsa dayake buga glass
din tagarsa kumada alamun taimako yake nema
nanda nan tausayi ya. Kamashi ya zuge glass
dinyace sannu baba kaitsaye yace ataimaka min
da kudi inci abincitake nan yasa hannu aljihu ya
zarodari biyar ya mika masa ya wuceda sauri ko
godiya babu tabbatuwarbabu hankali ke nan ya
kada kai yamaida glass sama yana fadinALLAHU
AKBAR ALLAH mungodemaka ki wannan
kyakkyawanmutumin da gani yana da zubi
dafulani ko ina yan'uwansa suke sukabarshi ya
lalace haka yanzu hakaidan kika bibiya matsalar
karamaceamma saboda rashin kulawa yasata
girma shiru bai. Ji tabashi amsaba fuskarta na
can tana kallon indatsohon yabi ya taba ta ta
waigo anatse ta dube si ta ina zamu bitace ka
hau titi kabi dama ya hautiti yana mamakin
yadda jikinta yamace haka shi yasa bai gama
hawatitinba ya tambaya yanaga kamarbaki tare
damu Tayi dan yake ta kada kai kaga tsohon
nan... Ya katseta bashi nake gaya miki ba abin
gwanin ban tausayi ko ina yanuwansa suka
barshi yana yawo tsirara? Gaba daya kayan
jikinsa ba su rufe al'aurarsa ba mtsw.. Ya ja
tsaki ta kara kada kai. Tace hummm..... A
zatonka tshone ko?da kyar in zai girme ka tsabar
rashin tsoran Allah ya maida shi haka banganeba
tace a takaice shine DANLITI... Yayi shiru yana
dawo da tsohon cikin kwakwalwarsa nan kwanar
zaka shiga yaji tana fadi yasaki siginal ya fada
har suka ja birki kofar gidan maman fati ba
wanda yace wani abu game da danliti ta kalli
gidan yana nan yadda yake sai dai akwai mutane
a. cikinsa ta dubeshi tace kaga wancan gidan
ciki ya ajeni ya rinka cin zarafina ya murtuke
fuska yace donme kikace in kawoki nan tace zan
gaida maman fati ne matar da ta rinka taimaka
min da abinci da sutura harma da kudi.yace ina
ne gdan -ta nuna na wanda zuke tsayegabansa
yace maza ki shiga nimakice ina gaisheta ta
wuce da sauricikin gidan ta bar dokta
zuciyarsana tafasa baya son ganin gidanamma
idonsa yaki daina nunamasa shi yan mintoti
kalilan mamata fito tare da maman fafi
cikinmurna har kunne tana fadin inayaran suke,
gasu nan a mota tadan duka suka gaisa da al-
ameensannan mama ta bude mota ta gayara duk
suka gaisheta ke mamahar kinyi uku tace ga
sunan kumakina gani lallai ba shakka Allah
yaamfana miki su tace amin nagodetace nike da
godiya wannan irinhidima Allah yasa bata gama
rufebaki ba al-ameen ya miko wasukudade yace
ki kara mata ta amsata mika mata zasu kai
dubu gomabaki sake ta karba tana godiyamama
ta shige mota tana fadin tosai wani lokaci Allah
ya sauke kulafiya na gode da zumunci
mamaAlhaji nagode yace ah muke dagodiya yaja
mota tana daga masuhannu Sun hau titi sosai
bakin al-ameen amace yake mama ta dube shi
tacekana mamaki ko ya numfasa yaceke dai bari
lallai Allah yayi gaskiyabaya zalunci baya son
mai zalunci"anyway"mu koma can inda kikaraina
min wayau ki kace ido kamaragolan nufawa ko?
Tace na shigauku yau yace sosai kuwa tunda
kintaba dadina tace ayi min afuwa abari idan na
samu abba na sai karama kace ido kamar agolan
fulaniyace ke ki kasan wannan idan ma Agolan
KATSINAWA ne "idon't care" tace wayyo Allah
tubanake yi Allah ya taimaki wakilinmarafa
Baban waleed da waleedauban Ameer da Ameera'
yayai yardariya yace ga tsoro ga neman fadaeh
ba komai muje a hakan yacekin san wani abu
gaskiya nextweek zamu tafi tace ayya na
zacizamu jira waleed kaga sati nasama za suyi
hutu kuma hutunkarshen shekara ne yana da
tsawozaiji dadi idan ya kasance taredamu ya
dubeta yana murmushinaji maman yara ina fatan
rokonaya karbu ya kamo yatsunta yamatse yace
babu wani rokon ki daba zai karbu ba a waje na
muddinnafi karfinsa karki manta kina gabada
dukkan abinda na mallaka hakakuma idan kin
dake iyayena dukduniya bani da abinda na fi
sokamarki raina yana kaunarkisakeena babu
abinda zaki nema awajena in hana ki insan
karshenmagana? Daya yau na zama Drsakeena
kawai ta tuntsire da dariyakai dokta na wannan
shinebanbarakwai yace namiji da sunansakeena
ai duk cikin so ne tace nayarda domin nima na
shagala dayawa kaga idan na dubi abba nayana
tafiya da kansa na tuna iringagarummar
gudummawar da kabayar Allah ya taimake mu
sai injikamar in mika wuyana ince kayanka
kullum gani nake ayyukanasunyi kadan ya
dubeta ya yimurmushi ya kara matse
yatsuntayace kiyi shiru kawai karki sanirusa
kuka tayi yar dariya yajahannun bakinsa ya
sumbata yace "ILOVE YOU" tace ME TOO ya
dubetaSO MUCH ta kai hannu zata turahular sa
ido waje tace kai na turerawanin wakilin yace
aikaji dadi yahadani da aiki dole sai na
nadafarin. Nan bisa kai idan zan shigajama'a -
tace kuma yayi gaskiya fa shirawani ai
musulunci ne kuma yanakara kima da kamala
dadin dadawayana yiwa dokta na kyau yace
banson zakin baki tura shi kawai kigaya min inji
dadi tasa hannu tatura hular goshi tace SO
MUCH shike nan? Yaran suka ji sun daukidariya
a bayan mota waleeda hardatafi ameer ya mike
ya ziro kansaya kama hular dadi gyara
hularkakaji suna ta dariya yace gyara mindadina
momin nan bata ji ko yagyara masa yana fadin
ido kamaragolan nufawa suka kece da dariyatace
oho dai dara taci gida yacedadina kayi shuka a
idonmakwarkwa bai dai gane karinmaganar ba
dariya kawai yake yi azatonsa dadinsa ya rama
ne shiyasa mama ke ci gaba dayi masudariya
motarsu na cilla gudu a titi.ALHAMDULILLAHI
sai muce Allahya sauke su lafiya a wannan
tafiyada wacce zasuyi zuwa rasha sati nasama
haka nima ina godiya gaAllah daya bani ikon
kammalawannan fararren labari zanyiamfani da
wannan dama in rokiaddu'a wajen bayin Allah
mutaimaka da addu'a ga yan'uwanmumusulmi
wadanda suka tsinci kansucikin irin wannan
musiba damakamatansu, TAKU HAR KULLUM
YAR MUTAN KAGARA KARSHE ALLAH HADAMU
A WANI LITTAFI.
COMPILED BY
ESHAAT SMILER HOM OF HAUSA
NOVELS DOCUMNTS
WASPP08066360176 FOR MORE