Showing 12001 words to 15000 words out of 110841 words

Chapter 5 - BAKIN CIKI BOOK COMPLETE BY ESHAT.txt

12 Sep 2025

58

sai tunaninsa. Al'amarn
kamar zai zautar da ita, domin da zarar ta tuna
shagwabar sa, "GASKIYA BA HAKA AKE YI BA!
Ba haka ake yi ba SAKEENA!! AI DAI BA'A
SHAKE WUYA!". Ta kan yi kamar zata mutu da
drya. Idan ta rufe ido shi take gani yana mata
yawo tare da yin abnda yake fadi a aikace. Kai a
hakikanin gaskiya al'ameen ya gigita zcyr
mama, ita kanta ba zata iya fayyace ynda take ji
ba game da so da kaunarsa. Duk ta kosa ya
dawo ofis, don tabbatar zai sake bugowa taji
muryar sa. Ilai kuwa yana shigowa gida biyar da
rabi na yamma a gajiye, kai tsaye wayar ya dosa
ya kira. Sai da yaji muryarta tsawn minti talatin,
sannan ya daina jin kasala. Har ya sami
natsuwar yin wnka, ya dan kwanta ya huta
kamar ynda ita gimbiyar ta umurce shi. Haka
suka kasnce suna renon jaririyar soyayyar su
gwanin ban sha'awa. Ita knta anti rabi abin na
birgeta har ta kan yiwa mama addu'ar Allah
yasa ynda al'ameen ke ji da ita abin ya dore har
ckn rayuwar aurnsu. Sun saba sosa, ba da mama
kadai ba, da kowa na ckn gidan babba da yaro
yasan al'ameen ta waya, kuma gaba daynsu
babu wnda bai kosa sati ya kare ba, don
al'ameen yazo su ganshi. Sai dai kash! Yanayn
aiki bai shigo minna ba sai karfe takwas da rabi
na safiyar asabar. Lallai ba karamin asubnci yayi
ba, sbd tsabar kosawa kai tsaye gidnsu ya wuce.
Kamar koda yaushe haka aka shrya masa tarba,
amma sammaknsa yai matukar ba maminra
mamaki, bata dai tmbaya bane don tasan daliln
ba zai wuce na sakeena ba, sbd gaba daya
wannan satin ita knta ta tabbata danta ya kusan
zautuwa, duk wayar da zai bugo labarin sakeena
yake bata. Suna gama gaisawa ya nufi kan
waya, tayi zuru tana kallnsa tare da saurarn da
wa zaiyi waya daga isowrsa? Tsammaninta ya
zama gaskiya, iabin ran nasa ya kira ya shaida
mata ya iso, kuma karfe goma insha Allahu yana
nan karasowa. Dadi kasheta mana! Ta kamo su
ameera abokn hirarta ta zayyane musu yaya zai
iso anjima kadan, duk suka dauki murna da
tsalle. Gagarumin shiri ya kankama, ta tsala ado
na fita tsara. Kai mama akwai kyau, yarnya
kamar aljana. Yaynta da anti rabi kansu kallnta
suke yi, duk da cewar sun saba ganin ta, kuma
sunsan mai kyau ce. Motsi kadan ta duba agogo,
karfe goma taki yi mata sauri.!! Dan alkawarn
kuwa goma daidai yana fakin a harabar gidan,
abnka da dan gari adireshn da ta gaya masa
tiryn-tiryn ya kawoshi gidn ba wata matsala. Ya
fito yayi tsaye jikn motrsa,ba tare da yasan
gimbiyr tasa na kallnsa ta tagar daknsu ba. Da
alama bai san ynda zaiyi bane asan ya iso.
Murya kawai taji a baynta ana fadin, "au leknsa
ma kike yi?". Ta juyo a firgice, duk kunya ta
rufeta, domin dai yaynta ne mai maganar. Tana
murmushi tare da boye fuska a jikn labule tace,
"a'a yaya". Yace, "zai fi kyau kije ki shigo dashi,
ba leknsa ta taga ba". Tace, to, ta wuce simi-
simi, yabi baynta da kallo yan 'yar drya. Ta
kama hannayn yaran suka fito tare. Kiris ya rage
al'ameen ya zube kasa, amma ilahirn jiknsa
babu inda baya rawa. Da sauri ya tokare jiknsa
damota ya zubo mata ido. Ita kuma sanyn gurin
ne ya bugeta, ya ratsha ckn fatarta har ya
tilasta wa tsigar jiknta tashi, sannan ta gane
ashe bata dauko mayafi ba sbd daburcewar da
tayi lokacn da yaynta ya kamata tana leke. Sbd
haka ta duka ta dauki ameera, suka karasa
gunsa. Fara'ar dole take yi a zahiri, amma gaba
daya ta tsargu, sam bata ji dadn fitowrta haka
ba. "oyoyo!" tace dashi. Ya sauke wawan
numfashi, murxa a dishe ya amsa, "kema
oyoyo!". Ya maida kallnsa kan yaran. Ya ci gaba,
"ga abokina ameer, ga kawata ameera. Zo
mana". Ya mika mata hannu. Da sauri taje gunsa
tana drya. Ya mama ta iya? Haka nan ta dake
tana jinsa da yaran, "wu! Kawata kina da nauyi
sosai. Shekarnki nawa?" tace, "4" tana nunawa
da yatnta. Yace, "kai kai kai! Gskya kin girme ni,
amma don gata har daukarki ake yi. Antnki na
sonki ko?". Mama ta watso masa harara, nufnsa
ya ganota ne? Ko kuwa duk tsabar tsarguwar ce?
Ita kuwa ameera drya kawai take yi. Ameer ya
tmbaya, "dama kai ne yaya al'ameen din?" yace,
"ni ne. Kana sona kaima?" ya makale a jiknsa
yace, "ina sonka". Ya rungumo kafadarsa, "to
Allah ya barmu tare". Yaynda ameera ita ma take
faman fadin, "nima ina sonka yaya". Ya zura
mata ido, yanaynta kamar sakeenarsa, nan da
nan ya sumbaceta yace, "nima haka ameera ta!"
Mama tace, "ya kamata mushiga daga ciki,
surutn yarn nan ba zai kare ba". Ya zura mata
ido baice komai ba. Tace, "muje mana" yace, "ai
ke muke jira". Bata so ta wuce gaba, shi yasa
tace, "Bismilla muje". Ya sauke ameera yana
fadin, "bari in dauko muku tsarabarku ko?". Ya
bude gidan baya ya kwaso ledoji 2 manya, ya
mika wa ameera 1 yace, "to muje ckn gida".
Yara suka yi gaba suka bar mama na ta nuku-
nuknta.! Suna shiga falon kafin ya gama
sallamar yaran ta sukake tabar falon, shi dai ya
dagi kai ne bai ganta ba yaran suka wuce da
ledar tsarabarsu. Ya aje ta hannunsa gefe ya
nemi waje ya zauna yana maida numfashi domin
har yanzu kirjinsa bugawa yakeyi shiyasa yana
zama kasala ta rufeshi. Jim kadan Ya
AbdulKadeer ya shigo tare da sallama Al-Ameen
yayi wuf ya mike dauke da fara'a ya mika masa
hannu suka gaisa suka tambayi juna aiki. Ya AK
yace kuma harda dawainiya? Yace ahaba ba
wani abu. Madalla an gode, zauna mana nizan
dan fita ne saina dawo yace to a dawo lfy. Baiyi
sakwan uku da zama ba Sakeena ta shigo jikinta
rufe da mayafi hannunta dauke da tire cike da
abubuwan sha gabansa ta aje, shi kuwa bai
daina kallonta ba ta dago ta dubeshi suka hada
ido tayi dan murmushi ta kauda kai, jikinsa ya
kara mutuwa, Sakeena! Ya kirata a sanyaye. Ta
kalleshi a nutse ido cikin ido suke kallon juna
wucewar some seconds kafin yace "nayi rantsuwa
zan iya rasa raina duk ranar da kikace ba kya
sona" ta sunkuyar da kai shiru batace komai ba.
Rayuwa zata yi min wuya muddin ban tare dake.
Don naga misali within these 7days. Ba don
inajin muyraki ba da bansan yanda zan kasance
ba. Idanuwanta suka ciki taf da kwalla ta zura
masa su tace sai ina gani kamar baka yarda
dani ba dokta, meyasa? Kwallarta dake neman
zubowa su yake kallo hankalinsa yayi tashin
gwauron zabi ya kada kai. Yace ba haka nake
nufi ba don girman Allah kar kiji min ciwo a
zucia hawayenki daya na digowa zai zama
tamkar tafasasshiyar dalma cikin raina. Nayi
rantsuwa Sakeena tsananin sonki ke zautar dani
yana sanyani sambatu ba tare dana sani ba. Kiyi
min uzuri bayin kaina bane kuma bazan iya
jurewa ba kin yarda dani? Take ta hadiye
hawayen tace na yarda da kai da duk abnd kakeji
nima ina jinsa. Kaga kuwa abnd yace doma ba
zai bar awai ba. Ya danyi lum da ido ya bude
tace rufe idonki. Ta danyi jim tana kallonsa kafin
ta rufe idon. Gashin girarta baki wulik!
Hakazalika na idanuwanta. Tasbihi Al- Ameen
kewa Allah mafificin halitta wanda ya zana surar
Sakeenar sa kafin yace bani labarin abnd kika
gani. Tayi wug ta bude idon tace ni ban iya wann
imagination din na ka ba. Nan da nan ya
shagwabe fuska gsky ba haka akeyi ba! Ba haka
akeyi ba sakeenan! Dariya sosai ta kubuce mata
ya bita da kallo komai kara mata kyau yake yace
gsky sai kin bani lbr kawai. Ta gyara zama tace
to shikenan, ta rufe ido ya zura mata nasa
idanun menene labarin? Tace wani busasshen
likita zaune bisa kujera kaga gemunsa.......?
Yayi saurin katseta bani bane sake wani! Ta bude
ido tana yar dariya. Pls kabar maganar lbrn nan,
kinsan Allah saikin bani lbr come on close Ur
eyes! Ta dan numfasa ta dafe kirji, Oh ni ya su!
Ta sake rufe ido tayi dan shiru yana kallonta
meye lbrn? Tace duk inda ka duba tsaf yake
cikin gidan haka dakin amaryar yake. Bansan
yanda zan bayyana kyaun ta ba, daga nin wanda
ya shigo ango ne adonsa ya bayyanar da kyaun
surarsa. Gefenta ya zauna ya dauke mayafin
kanta sannan yayi kiran sunan Sakeena! firgigi
ta bude ido kamar an kira sunana? Ya kada kai a
hnkli cigaba da lbrnki ba wanda ya kira ki. Tace
ai nagama. Ya rumtse ido ya dafe goshi Ya
Salam! Kin katsewa angon nan jin dadi gsky ba
haka akeyi ba. Tayi murmushi ta matso gaban
tire ta tsiyaya masa juice din ta bashi Ungo ka
sha zahiri. Ya dan ware ido kina nufin nine
angon? Sosai ma" yasa hannu ya karba yana
fadin amazing watau nine angon? Ya kurbi juice
yaci gaba "Hakika ban taba jin lbr mai dadin na
yau ba" ko? Gsky ina ganin ma shiyasa Mami
tace in kawo miki wadannan kayayyakin. Ya turo
mata jakar ledar katuwar gaske tabita da kallo
tace kai Mami harda dawainiya haka? Yace dan
Mami ya zama ango kinga dole ta kawo kayan
siyen baki koba haka ba? Ta dan rufe fuska ta
bude tace hakane to nagode Allah ya saka da
alhairi. Ya amsa da amin. "Amma kinsan wani
abu? Nifa ban yarda labarnki ya kare ba, sbd
haka ina binki bashi, duk ranar da na nema dole
ki biyani". Tace, "Allah ko?" "ba sai na rantse
ba, wannan dole ne". Ckn zolaya tace, "na'am?".
Yayi 'yar drya yana kallnta. Shi yasa tana dago
ido suka hada, tace, "ka ga yayana?" "naga
yaya, har mun gaisa. Kunyi kama sosai, haka
ma saurn suke?" tace, "haka suke". Yace,
"bambancnku ido, naki kamar na agolan
nufawa!" Fuska kumbure take harararsa. Ya
kylkayle da drya, haushi ya isheta, bata san
lokacn da ta figi filon kujera ta jefa masa ba. Ya
ko cafe filon ya rungume a kirjnsa yace, "ni kika
jefa?". Ta juya idanuwatana ci gaba da
harararsa. Kai! Kamar ya zare yake ji. "ba komai,
nima zan rama" ya fadi yana mata duban kauna.
Sun kwarari hira kamar ba gobe, kawai basu
ankara ba suka ji azahar tayi. Ko wannensu yayi
sallah, ta kawo masa abnci da saurn kayan
tande tande. Shi yasa ta kira masa su ameera
suka ci abncn tare suna ba juna labari. Tabbas
mama ta yarda al'ameen na son yara. Nama har
na hannun ameera ci yake wnda ta tattauna ta
gutsira ta sanya masa a baki, yaran na tare dasu
har karfe 3. Anti rabi tayi sallama falon suka
gaisa da al'ameen, sannan ta kada yaran don
shirin islamiyya. Jimawa kadan suka fito,
ameera sanye da hijabi. Tace, "yaya sai mun
dawo!" yace, "daga ina? Come on kuzo nan".
Suka ruga gunsa. Ya mika musu kunci, "oya kiss
me". Kowannensu ya sumbace shi, shima ya
sumbace su yace, "to a dawo lfy" suka ce, "nty
bye-bye. Tana murmurhi ta daga musu hannu,
ita ma tace, "sai kun dawo". Suka ruga suka bar
falon. A lokaci guda mama da al'ameen suka
kalli juna, suka yi murmushi mai isar da sako
iri-iri. Mama tayi zugum! Tunaninta lallai idan
al'ameen ya zama uban 'ya'ynta, tabbas za su
sami kulawa. Saukar filo taji gum! A jiknta, kai
ba karamin firgitata yayi ba. Ta dubeshi yana
mata drya, "ai na gaya miki zan rama, me kike
tunani?". Ta kara sakan masa harara, sannan ta
dauke kai. Yace, "nasan tunani iri daya muke yi,
ko ba tunanin 'ya'yanmu kike yi ba?". Ta sha
mamaki, ta ynda take kallnsa kawai ya gane ya
canki abnda take tunani.! Ya amsa da amin.
"Amma kinsan wani abu? Nifa ban yarda
labarnki ya kare ba, sbd haka ina binki bashi,
duk ranar da na nema dole ki biyani". Tace,
"Allah ko?" "ba sai na rantse ba, wannan dole
ne". Ckn zolaya tace, "na'am?". Yayi 'yar drya
yana kallnta. Shi yasa tana dago ido suka hada,
tace, "ka ga yayana?" "naga yaya, har mun
gaisa. Kunyi kama sosai, haka ma saurn suke?"
tace, "haka suke". Yace, "bambancnku ido, naki
kamar na agolan nufawa!" Fuska kumbure take
harararsa. Ya kylkayle da drya, haushi ya isheta,
bata san lokacn da ta figi filon kujera ta jefa
masa ba. Ya ko cafe filon ya rungume a kirjnsa
yace, "ni kika jefa?". Ta juya idanuwatana ci
gaba da harararsa. Kai! Kamar ya zare yake ji.
"ba komai, nima zan rama" ya fadi yana mata
duban kauna. Sun kwarari hira kamar ba gobe,
kawai basu ankara ba suka ji azahar tayi. Ko
wannensu yayi sallah, ta kawo masa abnci da
saurn kayan tande tande. Shi yasa ta kira masa
su ameera suka ci abncn tare suna ba juna
labari. Tabbas mama ta yarda al'ameen na son
yara. Nama har na hannun ameera ci yake wnda
ta tattauna ta gutsira ta sanya masa a baki,
yaran na tare dasu har karfe 3. Anti rabi tayi
sallama falon suka gaisa da al'ameen, sannan ta
kada yaran don shirin islamiyya. Jimawa kadan
suka fito, ameera sanye da hijabi. Tace, "yaya
sai mun dawo!" yace, "daga ina? Come on kuzo
nan". Suka ruga gunsa. Ya mika musu kunci,
"oya kiss me". Kowannensu ya sumbace shi,
shima ya sumbace su yace, "to a dawo lfy" suka
ce, "nty bye-bye. Tana murmurhi ta daga musu
hannu, ita ma tace, "sai kun dawo". Suka ruga
suka bar falon. A lokaci guda mama da al'ameen
suka kalli juna, suka yi murmushi mai isar da
sako iri-iri. Mama tayi zugum! Tunaninta lallai
idan al'ameen ya zama uban 'ya'ynta, tabbas za
su sami kulawa. Saukar filo taji gum! A jiknta,
kai ba karamin firgitata yayi ba. Ta dubeshi yana
mata drya, "ai na gaya miki zan rama, me kike
tunani?". Ta kara sakan masa harara, sannan ta
dauke kai. Yace, "nasan tunani iri daya muke yi,
ko ba tunanin 'ya'yanmu kike yi ba?". Ta sha
mamaki, ta ynda take kallnsa kawai ya gane ya
canki abnda take tunani.! Ya kada kai yana dan
murmushi, "haka zaki haifa min su, nima in
sanya sunan dady da mamyna ko?". Ta dauke
kai don ya bata kunya. Yace, "no ba maganar
kunya bace, ai daga ni sai ke ne anan, Allah
shine shaida, shine kuma zai bamu muna zaune,
tnda yasan muna so, muna kuma bukata.
Ubangiji kasa hakan ya tabbata, kice min
amin!". Ta kara kasa da kai, amma ckn randa da
manyan baki tace AMIN.! Yace, "shikenan, ai
nasan kin amsa, mata da irin nasu salon? Wanne
ne al'ameen bai sani ba? Kice in rufe ido in baki
labari". Tace, "bana son ji". "yarnya da kinsha
labari, don sunaynsu kaf! Sai na gaya miki". A
karkace ta kalle shi, bata dai ce komai ba. Zai
kara magana tasa yatsnta 2 ta toshe kunnuwnta.
Ya kece da drya, "baki son ji ko? Ai nima na
fasa fadi, sai ranar tazo, da kaina zan yiwa
idanuwan nan tiyata in cire kunyar". Ta mike
tana 'yar drya, tace, "kaje kayi sallah, lokaci
yayi". Yace, "yes madam!". Al'ameen kenan, tare
da gimbiyarsa ya wuni zungur! Amma ganinta
bai ginshe shi ba. Har abuja yasa ta kira waya
suka gaisa da ya A-kadir da matarsa amina.
Yarnsu daya mai sunan kakansu Isma'il, shi
yasa ma suke kiransa Malami. Hnkaln al'ameen
bai kwnta ba sai da ya amsa gaisuwar karamin
yaya, watau A-rahman, ya gabatar da kansa, ya
tabbatar da kowa na maraba da shi. Sannan ya
kara samun natsuwa. Gab da kiran magriba da
kyar da jibin goshi yayi ta maza, yayi sallama da
kowa ya koma gida. Duk da haka sai da ya sake
kirnta a waya da daddare. Tsoro mama ta rika ji,
irn wannan sabo da al'ameen yayi da ita! Tabbas
zai sha wuya idan ta koma makrnta. Tausaynsa
ya zauna a ranta, don ba shi kadai ba har ita
kanta zata ji jiki, domin kuwa dai al'ameen ya
riga ya zama bargo da jini, kashi da tsoka, jijiya
da fatar da suka hade suka zama SAKEENAH!
BAKIN CIKI 1***7 Washegari ma kamar jiya karfe
goma zuwa bayan sallar azahar. Tayo masa raki
tare da su ameera, haka ya zura mata ido ya
rasa inda zai tsoma tsumman ransa. Gajiya tayi
da tsayuwar ta kada yaran tace, "ku wuce muje".
"sakeena!" ya kirata, ta tsaya cak! Sannan ta
dawo baya ta tsaya saitinsa. Bata kalle shi ba
sai da yace, "pls ki dubeni sakeena" Ta dago su
raurau da kwalla ta kalle shi. Yace, "ki
taimakeni ko fasfot ne na hotnki ki bani na wuce
dashi". Tace, "sai dai in duba maka wajn anti".
"hnzarta don Allah ko na iya tfya". Da sauri ta
wuce ta barshi da yaran. A daki ta sami anti rabi
tace, "ki taimakeni anti, Dr. yaki tfya wai sai na
kawo masa hotona". Tayi dan murmushi, "ai
wannan likita naki sai a hnkali, je ki dauko
album ki duba masa". Ta kwaso manyan album
guda 4 ta darzar masa guda 2, daya nata, daya
suna tare da su ameera. Ta nemo ambulan ckn
takardn yayanta ta saka su ciki, tayi waje. Tana
mika masa ya bude ya zaro su ya duba, yayi
jim! Kafn ya sumbaci hoton, 'yar kunya ta
kamata, ta kauda kai. "Sakeena!". Ta dube shi,
yace, "na gode, kinga na sami abokiyar hira ko?
Ga kuma abokina da babbar kawata". Tayi shiru,
ya sake cewa, "kinyi shiru, are u jelous?" Da
mamaknta tace, "na me?" "zan wuce da madam
dina, kuma a gabnki na fara nuna mata love".
Tayi dan murmushi, "lokaci na wucewa Dr. ban
son dare yayi maka" Ya lumshe ido, ya bude
yace, "zan tafi sakeena, sai munyi waya ko?" ta
amsa da kai. Ya juya kan yaran, "to ameera, sai
wani satin ko?" tace, "zaka kira waya?" "sosai
ma. Ameer sai na kira ko?" suka yi musabaha ya
tafi yana fadin, "to yaya?". Ya shige mota suka
rufe masa, "Safe journey! Allah ya tsaye". Ya
amsa, "amin SAKEENA TA! I love u". Tace, "me
too". Ya yiwa mota key, ta janye yaran gida.
Yayi kwana ya bar harabar gidan, suna yi wa
juna bye-bye! Al'amura sunci gaba irn haka,
kullm son sakeena kara zama yake wani wuri na
musamman ckn zcyar al'ameen, tamkar ynda
mama ke jin rayuwarta ba zata taba tfya daidai
ba, ian bata jin ko da muryar Dr. nata ba. A haka
ta kammala hutnta na sati 3, duk sati yake zuwa
suga juna. Yau shine satin karshe da mama zata
koma gida, daga can sai makrnta. Akwai
alkawarn zata je gaida maminsa kfn ta koma,
sbd haka tana zaune ckn shiri tare da 'ya'ynta
'yan rakiya. Karfe goma na safiya yana kofar
gidan. Babu bata lokaci ya kwashesu ya aje
katafaran gidan mahaifnsa. Suna ckn mota basu
fito ba yake fadin, "saura ki shiga kina min
kauyanci, sai nai miki allura a gaban mamin,
inga tsiya" . Ta watso masa harara, kunyar me
zanji? Muje ckn ka gani". Yace, "kamar da
gaske" "uhm.... Bari ka gani". Ta bude murfn
mota ta fito tana fadin, "ameer ku fito mu je". Ya
fito yana drya, ya budewa su ameera kofa suka
fito, ya kamo hannaynsu ya dubeta, "to muje
ko?". Tace, "muje mana". Yana murmushi yana
fadin, "ha! Ha!! Yarnya yau zanga ynda zaki yi a
gaban surika". Ta yamutsa fuska tace, "kasan
Allah zan koma". "to shikenan!" "wlh baki isa ba,
idan na rika kururuwa ina ihu, duk sai na tara
miki jama'ar unguwar nan". Ta bishi da kallo
yana mata drya, ita kuma tana wani irin
murmushi mai sace zcya. A zahiri ya ganota
kunya take ji, shi yasa take 'yan kame- kame.
Kawai fitowar mami suka gani, "oyoyo sakeenar
mu!". Nan da nan ta daburce, kasa zata shige ko
sama? Da sauri ta durkusa, "sannu mami!" ta
mika hannaynta ta dago ta, "taso, taso muje".
Ta rungumeta jiknta, "yan yarori sannunku da
zuwa". Ta fadi tana kallnsu ameer. "shigo dasu
mana". Ta wuce rike da mama, ya bisu da kallo
kamar ya zubda kwalla sbd murna da farin cikn
da ya lullube shi. Ya sauke numfashi, ya ja
hannunsu ameera ya bi bayansu mami. Har dakn
barci ta shige da mama, ta nuna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login