Showing 75001 words to 78000 words out of 122360 words

Chapter 26 - A sanadin Son ki Hausa Novels Document complete by Aisha A Muhammad Sanaz.txt

11 da wajen rabi aka tashi kowa ya kama gaban shi, Suhaima ce take rik'e da hannun Jiddah k'am sai fitar da hawaye take tana cewa
"Ni dai tare daku zan tafi gaskiya "
Dariyar da take neman kubce wa Jiddah ta had'iye ta kafin tace
"Haba Suhaima kiyi hak'uri ku tafi kin ga yanzu dare yayi gashi na gaji sosai amman nayi miki alkawarin gobe zan zo na kawo miki friends naki kuyi sallama dasu "


Kasa magana tayi sai hawaye gaba d'aya hankalin ta a matuk'ar tashe, sosai Jiddah ta bata tausayi cikin sanyin murya da kwantar da hankali take rarrashin Suhaima tana rik'e da hannun ta har ta sanya ta cikin mota ji take kamar itama ta taya Suhaimar kukan sai dai ta daure.


Sabeer yana shiga motar ya umarci driver ya dasu tafi don ya matsu ya ganshi su kadai da Babyn shi awaje daban, rarrashin ta shima Sabeer d'in yake har suka k'arasa gida cak ya d'aga ta sama ya d'auke ta suka nufi cikin gidan bai dire ta a ko'ina ba sai a tsakiyar bedroom nata.


Hannun shi ya sanya ya fara warware mata net d'in kanta sannan ya dawo kan sark'a, d'an kunne warwaro zuwa takalmin k'afar ta, bata ankara ba taji yaja zipe d'in rigar tun daga sama har k'asa wani 'yar k'ara Suhaima ta saki tare da yin baya da sauri ta jingina da bango idanun ta taf hawaye take kallon shi.


Shima ita yake kallo da wasu birkitattun eye's nashi da suka fara canja launi zuwa ja, matsowa yayi kusa da Ita murya a shak'e yace
"Baby what wrong? "
Girgiza kai kawai take tana hawaye ganin haka ya sanya shi cewa
"Okay shikenan yanzu ki je kiyi wanka kinji "
Da muryar rarrashi ya fad'a gid'a kanta tayi kawai, ganin tak'i tafiya ya sanya shi barin d'akin ya tafi side d'in shi yana jinjina yarintar Suhaima daga zuge zipe shine take k'ara.


Yana fita Suhaima tayi saurin zare rigar ta shiga toilet wanka tayi da ruwan d'umi sosai ta gasa jikinta Saboda gajiyar da take tattare da ita sannan tayi alwala ta fito, lotion kawai ta shafa sannan ta fesa body sprays da shafa humra a jikinta sannan ta sanya wata red d'in sleeping dress mai siririn hannu ce tsayin ta iyakar gwiwa sai ta d'ora ta saman ta wanda ake d'aure ta da mad'auri a gaba kayan sun mata kyau, tana cikin gyara gashin kanta Sabeer ya turo k'ofar ya shigo, sai da gaban Suhaima ya fad'i shima yayi wankan shi cikin sleeping dress na maza farare ne sol masu laushi sosai, kallonta yake tamkar ya lasheta haka yake ji.


"Baby zo mu yi sallah "
Hijab ta d'auko mai hannu har k'asa ta sanya sannan suka tada sallah sai da suka yi sallahr ishsha sannan suka kawo raka'a biyu ta nafila ya dad'e yana musu addu'o'i na samun zaman lafiya da zuri'a mai albarka, ya dafa kanta yayi addu'ar da Annabi SAW ya umarci kowanne ango da yayi wa amaryar shi.


Yana gama wa ya tashi ya fita bai dad'e ba ya dawo d'akin hannun rik'e da babban plate, ajiye shi yayi ya fara bata naman abaki kad'an ta iyaci ta girgiza kanta alamar ta k'oshi sannan ya bata fresh milk tasha, shima kad'an ya iya ci ya barshi don sun ci abinci a wurin dinner.


Janyo ta yayi jikin shi yana rad'a mata
"Baby ki saki jikin ki dani please bazan cutar da ke ba"
Ita dai gaba d'aya jikinta rawa yake na tsoro, yana kok'arin had'a bakin shi anata yaji alamar shigowar message a wayan shi d'an tsaki yayi kad'an sai lokacin ya tuna da bai kashe ta ba.


Janyo wayar yayi da niyyar yayi switch off d'in ta sai yaga message d'in Jiddah ce ta turo don haka sai ya bud'e shi
" _Yah Sabeer ka canja bedroom zuwa d'ayan na Suhaima nasan idan ka shiga sai ya birge ka, asha amarci lafiya, kayi k'awata a hankali please_".


Abin da Jiddah ta rubuta kenan d'an murmishi ya saki cikin zuciyar shi yana cewa lallai Jiddah ta raina shi idan ya kamata zata yi bayani har da wani ce mishi yayi hankali, batasan ya fita son Suhaima ba bazai yi abin da zai cutar da ita ba.


Tashi yayi ya janyo hannun Suhaima suka shiga toilet brush suka yi, kafin Suhaima ta ankara ya d'auke ta cak suka fita daga bedroom d'in zuwa d'ayan na kusa dashi.


Suna shiga wani sanyayen k'amshin turare ne ya fara yi musu sallama d'akin ya had'u komai kalar maroon and black ne gashi babu haske sosai sai wani hasken k'ananan bulbs kawai, d'akin yayi d'an duhu kad'an k'arasa wa Sabeer yayi kusa da bed yaga an jera wasu flowers na furanni jajaye anyi zanen heart an rubuta Suhaima and Sabeer ajiki, sosai d'akin ya birge Sabeer kuma ya k'ayatar dashi, cikin ranshi ya jinjinawa kok'arin Jiddah.


Kwantar da Suhaima yayi saman bed d'in wadda itama bedroom d'in ya birgeta sosai duk da yanda take a tsorace sai da ta gane hakan, jin Sabeer ya kwantar da ita shima ya kwanta a gefen ta ya sanya ta dawo da hankalin ta kanshi, had'a ido suka yi nan suka shagala da kallon junan su, hannun shi ya sanya yana shafa saman gashin kanta cikin wani irin yanayi yace
"Baby kin gaji ne, kina jin bacci? "
D'aga mishi kanta yayi, a hankali ya janyo ta jikin shi ya rungume ta k'am yana wani shinshina gashin kanta da wuyan ta yana shak'ar daddad'an k'amshin turaren ta........






_Sorry Fan's jiya nayi muku alkawarin page kuma banyi ba sakamakon ciwon kan da na yini dashi_.






Aishat A Muh'd ✍🏻
*A̺ S̺A̺N̺A̺D̺I̺N̺ S̺O̺N̺ K̺I̺*






Wྂrྂiྂtྂtྂeྂnྂ bྂyྂ
Aıʂɧąɬ A Mųɧɖ


Dɛɖı¢ąɬɛɖ ɬơ ɱყ Sąɖɛɛყ Sąŋąʑ










*PAGE 81-82*












Ahankali ya janyo ta jikin shi ya rungume k'am yana wani shinshina gashin kanta da wuyan ta yana shak'ar daddad'an k'amshin turaren ta, cikin nutsuwa Sabeer yake yawo da hannun shi cikin jikinta, yayin da Suhaima jikinta ya hau rawa gabanta na mugun fad'uwa amman bata yi yunkurin hanashi ba, saboda tasan hakk'in shine an fad'a musu a islamia sannan Aunty Aliya da Malama Aunty Jiddah sun sanar da ita hakan, amman fah a tsorace take don tasha karanata wa a novels taji yanda amarya take shan wahala a daren ta na farko.


"Baby ki kwantar da hankalin ki bazan cutar da ke ba, wannan rawar jikin yayi yawa kin ji"


Suhaima bata yi magana ba sai wasu hawayen da suke zubo mata sakamakon wani bak'on al'amari da yake kok'arin tunkaro ta yanzu, had'e bakin su yayi waje d'aya yana wani kissing d'in ta gaba d'aya jikin shi rawa yake tamkar yanda Suhaima nata yake rawa dukkanin su sabon shiga ne a wannan yanayin, tun da ya fara kissing nata bai sakin bakin ta ba sai da yaji numfashin ta na kok'arin fita, saboda tsayin lokacin da ya d'auka nason yaga wannan bakin cikin nashi shi yasa bai yi mishi da wasa da ya cafke shi.


Cikin nutsuwa Sabeer yake aikawa da Suhaima zafaffan soyayyar shi mai ratsa kwakwalwa da tsayawa a rai, har zuwa lokacin da ya mayar da Babyn shi cikakkiyar matar shi ya zama ita ta zama shi, gaba d'aya Sabeer ya gama rud'e wa da kid'imewa awannan lokacin in banda hawayen farinciki babu abin da yake fitar wa yana rungume da Babyn shi tamkar zai mayar da ita cikin jikin shi wani dad'i ne yake ratsa jikin brain nashi da zuciyar shi na yanda ya riski Suhaima.


Kuka sosai Suhaima ke yi idanun nan sun kumbura sosai saboda kuka na azaba don ta wahala hannun Sabeer ba kad'an ba sai da ya saukar mata da duk wani tanadi da ya dad'e yana shiryawa zuwan wannan ranar.


"Baby nah Allah yayi miki albarka, Allah ya bamu 'ya'ya masu albarka, Allah ya barmin ke har k'arshe rayuwa ta hak'ik'a kin bani farincikin da bazan ta6a manta wa dashi a iyakacin rayuwa ta, zan ajiye wannan daren da yafi kowanne dare cikin tsayin rayuwata, Baby na mallaka miki kaina zuciya ta gaba d'aya sun zama naki sai yanda kika yi dasu i luv you Baby i luv U with all my heart sweet mata ta"


Ya k'arasa fad'i yana wani sake hugging d'in ta cikin jikin shi tamkar za'a kwace mishi ita, duk da Suhaima bata cikin nutsuwar ta kalaman Sabeer sunyi matuk'ar yi mata dad'i sosai har sai da wasu hawaye suka zubo mata.


"Sweet Baby sannu kiyi hak'uri nayi miki da zafi koh gaba d'aya bana cikin hayyaci nane am sorry "
Ya k'arasa maganar kamar yayi mata kuka, ganin haka ya sanya ta aro jarumta ta girgiza mishi kanta alamar babu komai but still eye's nata na zubar da tears amman sai da ta k'ak'alo smiling na dole, kallon ta yake tamkar ya had'iye haka yake ji yasan tayi juriya sosai kuma yaji dad'in hakan, but baya son ganin wannan hawayen sai yana jin zafin fitar su cikin zuciyar shi sai yaga kamar bai kyauta mata ba.




Sai da ya 6ata lokaci yana rarrashin sosai har ya samu ta bar kukan sai ajiyar zuciya da take saukewa, sannan ya tashi ya shiga toilet wanka yayi sannan ya had'a mata ruwan d'umi acikin bathtub sannan ya fita zuwa bedroom d'in yanda ya barta akwance haka yazo ya same ta, blanket d'in da ta rufe jikinta dashi ya sanya hannun shi zai cire da sauri ta rik'e hannun shi tare da marairaice face nata, cikin rarrashi yace
"Baby nah wanka zaki yi nasan zaki ji dad'in jikin ki "
Ya fad'a yana wani bin ta da mayen kallo ji yake kamar ya maimaita abin da yayi yanzu, ko had'a ido Suhaima tak'i yi dashi saboda kunyar shi da take ji sosai, bata ankara ba taji ya d'auke ta gaba d'ayan ta har da blanket d'in da take ciki yayi bathroom da ita, saboda tsorata sai da Suhaima tayi 'yar k'ara
"Kaiii Baby kin cika tsoro da yawa "
Ya fad'i hakan yana kok'arin cire abin blanket da ta kudundune acikin shi, dakyar ya iya warware shi ya sanya ta cikin ruwan d'umin, 'yar k'ara kad'an ta sake saki kafin kuma ta sauke ajiyar zuciya saboda yanda ruwan yake ratsata.


Kukan shagwa6a ta sanya mishi sai ya fita daga toilet d'in, ba don yaso ba ya fita saboda yana son taimaka mata, gyaran kan bed sannan ya fita zuwa d'ayan bedroom d'in Suhaima ya d'auko fresh milk da cup ya fito ya dawo d'akin.




Bayan ta gama gyara jikinta ne sai ta d'ora towel tana kok'arin fitowa daga bathroom Sabeer ya turo k'ofar ya shigo saboda jin ta shiru da yayi, d'aukan ta yayi ya had'e ta da jikin shi akan bed ya sauke ta, sannan ya zauna kusa da ita yana murmishi yau jin shi yake cikin nishad'i kamar yafi kowa farinciki ayau d'in nan.




Ita kuma sai nok'ewa take tana sunkuyar da kanta tare da jan towel d'in jikinta wanda yake iyakar cinyar ta yanda take janshi tamkar zai k'ara tsawo akan tsayin shi, hannun shi ya sanya saman kan cinyar ta yana shafawa a hankali sannan yace
"Baby nah ya jikin naki "
Cikin sanyin murya tace
"Ni.... Ni lafiya ta qlau "
Mak'ale kafad'a yayi sannan yace
"A'a Baby ban yarda ba, fad'a min gaskiya idan wani wajen nayi miki ciwo"
Kamar zata fashe da kuka tace
"da gaske nake ni kawai bacci nake ji sai jikina da kaina da suke ciwo "
"wayyo sannu Baby nah nasan its all my fault, am so sorry "
Yana maganar ne yana mammatsa mata jikinta fuskar shi duk tayi kalar tausayi.


Fresh milk ya zuba a cup ya bata tasha da pain relief, kok'arin tashi take ya rik'ota tare da cewa
"Baby ina xaki? "
"zan sanya kaya ne "
Rungumo ta yayi jikin shi had'e da cewa
"Muyi baccin mu kawai Baby "
D'an d'aga ido tayi ta kalli agogo sai taga har 4:35 na dare kafin ta mayar da eyes nata ta lumshe su, shafa ta yake tare da yi mata tausa a hankali wani bacci mai nauyi ya d'auke ta, yayin da Sabeer kuma ya zuba mata eyes yana kallon ta wani sonta na sake ratsa mishi zuciya da haka shima baccin ya d'auke shi yana rungume da ita cikin jikin shi.




*_8:30ąɱ_*


Ahankali take bud'e idanun ta sakamakon shafa mata fuska da ake, had'a ido da Sabeer tayi yana zaune kusa da kanta fuskarshi d'auke da murmishi har yayi wanka yana sanye cikin wata white t-shirt and trouser black kayan sun kar6e shi gashin kannan nashi yasha gyara sai shek'i take.


"Baby gari ya waye fah"
D'an lumshe eyes nata tayi sannan ta bud'e su, kafin ta fara kok'arin tashi zama tayi sannan tayi mik'a kallon Sabeer tayi sai taga ya k'ura mata ido sai wani mayataccen kallo da yake bin jikinta da kallo ganin haka ya sanyata bin inda yake kallo da eyes nata sai taga ashe towel d'in ne ya cire wanda batasan lokacin da ya fita ba, wani 'yar k'ara ta saki da sauri tare da k'udundune kanta da blanket tana mai tsananin jin kunyar shi, dariya abin ya bawa Sabeer sai ya shiga cikin blanket d'in yana dariya yace
"baby mene kuma abin 6oyewa kuma bayan naga..... "
Da sauri ta sanya hannun ta tare da rufe bakin shi k'am, d'an cizon hannun yayi kad'an da sauri ta janye shi tana yarfewa bayan 'yar k'arar shagwa6ar da ta saki.


"Ayyah Baby nah mu gani da zafi ne?"
D'aga kanta tayi alamar eh, kama hannun yayi yana busa mata shi daga k'arshe ya shagala da wani abin daban, dakyar ta kwace kanta ta shige toilet a daddafe, Sabeer kuwa kwanciya yayi saman bed jikin shi sam babu k'arfi idanun shi akan bathroom d'in.


Bayan ta gama wanka ne da d'aura alwala ta fito daga toilet d'in, tana d'an d'ingishi kad'an bata ga Sabeer ba tana tunanin ko ya fita, don haka wajen dressing mirror ta nufa cream ta shafa sannan ta nufi closet ta janyo wata atampha white da touch na pink ajiki d'inkin riga da siket ne, bayan ta sanya underwears sai ta sanya kayan sunyi mata kyau tare da zauna mata ajikinta, hijab ta d'auko ta sanya tare da shimfid'a praying mat tayi sallah tare da yin addu'a.


Zama tayi kan stool bayan ta jona hand dryer ta fara busar da gashin kanta, duk wad'annan abubuwan ta iya su ne wajen Jiddah, bayan ta gama ta shafa mishi mai tare da taje shi ta d'aure shi da ribbon, simple makeup tayi a face nata daga powder da ta sanya sai tayi gira tayi blending d'inta ta kwanta sosai gashi ta fitar da shape, sai jambaki pink da ta sanya kad'an a lips d'inta.


D'aura d'ankwalin ta tayi style mai kyau tayi mishi then sai perfumes da tayi using dasu different color's wanda daga kan body sprays, humurah and perfumes na kaya, kallon kanta tayi jikin mirror ta tabbatar da tayi kyau yanda take so, sannan ta k'arasa kan bed tana gyarawa bayan ta gyara shi yanda take so sai ta share d'akin fes duk da kuwa dauriya take don duk jikinta babu dad'i amman bazata iya kallon d'akin a hargitse ba, tana gama wa ta sanya turaren wuta a burner sannan ta fesa air freshener tuni d'akin ya d'auke k'amshi, kan sofa ta kwanta tana mayar da numfashi tare da bin d'akin da kallo yayi mata kyau.


Sabeer ne ya shigo bedroom d'in kallon d'akin yayi sosai yaji dad'i cikin zuciyar shi da ta gyarashi wani son ta ya sake shiga cikin heart nashi, k'arasawa yayi inda take kwance saman sofa har ta fara lumshe ido zata yi bacci ta ganshi ya kafeta da eyes.


Cike da kunyar shi ta sauko daga kan sofa tsugunnawa tayi cikin sanyin murya tace
"Ina kwana? "
Zama yayi fuskar shi k'unshe da murmishi ya janyo ta jikin shi kan k'afafun shi yayi mata masauki kan yace
"Lafiya k'alau Baby nah, ya kika tashi? "
"Alhamdullilah "
"Masha Allah naji dad'in ganin ki a haka Baby "
Ya k'arasa maganar yana yi mata peck a cheek nata.
"Kinyi kyau sosai Baby"
Tana wasa da warwaron hannun ta tace
"Nagode "


Sakin layi ya farayi yana mata wasu abubuwa ita gaba d'aya a tsorace take da abin shi ya sanya jikin ta ya fara rawa, cikin 'yar rawar murya tace
"Me zan dafa maka kayi breakfast "
D'an murmishin yak'e yayi abin da ya kamata ace Mumyn shi zata yi ta aiko musu ko na kwanaki 3 ne, amman hakan yasan bazai yiwu ba.
"Baby zo mu je kitchen d'in mu ga abin da za'a dafa but ni fah ko kunna gas ban iya ba sauran kiyi min dariya "


Aikuwa ya bata dariyar musamman yanda ya wani d'an had'e face yana yamutsa fuska, don haka ta sanya dariyar ta amman ta sigar jan hankali a nutse tayi ta.


"Auuu kika yi min dariya Baby nima sai na rama "
Yayi maganar yana wani shagwa6e face har da bubbuga k'afa a k'asa ta shagwa6a, tunawa tayi da vidoen da Jiddah ta ta6a turo mata ya sanyata sake tuntsirewa da dariyar, kallon ta yake cikin sha'awa sosai dariyar tayi mata kyau d'an matse ta yayi ajikin shi har sai da tace
"Wash!".
Tana yamutsa fuska ta fad'i hakan.
"Raguwa kawai don na d'an rik'e ki har da wani wash!, nima yanzu zan rama dariyar da kika yi min don haka ki shirya"


Yana gama maganar ya sanya hannun shi zai zuge zipe, nan Suhaima ido ya raina fata ta fara rarraba ido na tsoro, dariya ya sanya kan ya gyara mata rigar yace
"Kin cika tsoro Babe tashi mu tafi "






Yana rik'e da hannun ta suka fito parlour direct kitchen suka nufa, sosai tsarin kitchen d'in da yanda aka shirya shi yayi matuk'ar birgeta sosai.


Jingina bayan shi yayi jikin bango yana rik'e da hands nata yace
"Baby gashi nan na kawo ki kitchen me zaki dafa mana naci girkin 'yar amarya ta "


Murmishi kawai tayi kafin tace
"Me

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login