Showing 240001 words to 243000 words out of 270738 words

Chapter 81 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

mishi. Tayi saurin amsar ledojin hannunshi ta shigar dashi.
?akin yake ta ?arema kallo yana yaba kyau da tsarin Wakin"
"?aki yayi kyau mai Wakinma tayi kyau. Saura abu Waya ya rage miki gobe in sha Allah zansa a kawo."
To daga haka dai aka ci kaza akayi Sallah. To mai ya rage kuma? Na baku gari ku fasalta wannan dare a ?wa?walenku.
Washegari Amarya ta tashi da farin cikin shiga sabuwar rayuwa. Angoma ba'a barshi a baya ba. Amarya dai amaryace ko da kuwa ta buzuzuce. Balle Uwani zagewa tayi ta gyara jikinta ?a?as. Kuma da ingantattun kayan matan Ramlex kwamishiniyar buje tayi amfani.
Bayan ya dawo masallacine yake sanarma Uwani.
"Yaufa abincin Amarya zamu ci"
Da mamaki Uwani tace.
"Amman dai wasa kake yi ko? Yanzu duk wannan kwalliyar dana rangaWa sai in shiga kitchen?"
Idanunshi ya lumshe yana ci gaba da sha?ar humrar matan auren da uwani ta shafa yake fisgarshi.
"To kiyi ha?uri ba haka naso ba, amman kinsan sha'anin kishin mata. Ita Hajiya Mansa ma bata nan suna da biki a family House Winsu ita da yaranta kab sun tafi. So abincin ba mai yawa zaki yi ba. Nawa da naki ne saina Sa'a da yaranta. Sai na masu gadi"
Murmushi Uwani tayi, ta saki hannunshi ta mi?e. Mayafi ta yafa daidai da kalar kayanta. Da ciro sabon takalmi ta saka ta gangara ?asa acan babban kitchen Win gidan yake tangamemen gaske. A kitchen Win ta tadda Laure tana jiranta.
"Hajiya barka da fitowa"
"Yauwa Laure. To in akwai doya ki fere mun dan Allah, ina fatan ban makara ba dai ko?"
Ta ?arashe maganar tana dariya. Laure ma tayi Dariya tace..
"Baki makara ba dake yaran anyi musu hutun boko, islamiyya kuma sai ?arfe goma suke tafiya.
Nan dai Laure ta taimaka ma Uwani ta soya doya, ta yi miyar ?wai kana ta dafa tea. Laure ce ta nuna mata durowar da kayanta suke ciki, ta kuma sanar mata ai ko kulolin abincin jiya nata ne a durowarta Hajiya Sa'a ta ciro aka zuba mata abinci a ciki.
Nan dai ta nuna ma uwani yadda suke yi. Godiya tayi mata sai wajen taran safe suka gama kammala komai. Uwani ta haWa nasu a babban tire. Laure ta haWama Hajiya Sa'a nata.
Haka da rana ma Uwani ta fito ta yi girki a lokacin oga ya fita har ya turo mota da daining table mai kujeru shidda an saka ma uwani.
Da daddare Uwani tuwo tayi musu miyar ganye taji bushasshen kifi da naman kaza tayi musu jus na kankana. Kafin ?arfe biyar ma ta sallami kowa ta shalla wankanta ta buWe Wakinta da turarukan wutanta tana jiran mijinta ya dawo.
A haka har Uwani dai ta cinye kwana ukunta Hajiya Mansa bata dawo ba. Yau sa'a ce da girki Uwani tana kwance tana kallo a tashar zee aflam tana shan jus sai ta jiyo sallamar su ummi sun rako Hajiya ganin waje.
"Uwani yau kece a cikin irin wannan duniyar? Allah da iko yake."
Hajiya ta shiga kalle_kalle. Uwani tace.
"Hajiya ku zauna dai. Bari in sanar ma da Laure zuwanku a haWo muku abinci. Ina zuwanku.
Sauka tayi har zuwa kitchen Win gidan. Hajiya Sa'a na ciki Laure na kama mata girki tace.
"Hajiya Sa'a barka dai da aiki" Juyowa tayi ta zuba ma Uwani idanu kafin dai ta danne abinda ya taso mata tace.
"Yauwa Hajiya Uwani."
"Dama Hajiyata ce tazo shine nace bari in sanar muku a saka sanwa dasu"
Murmushi tayi tace.
"Ayya sai dai ki shigo ki Waura musu kinga harna gama girkin dama yanzu Laure zata mi?a miki naki. Nan gaba kya sanar da wuri in zaki yi ba?i ko?"
Sai ta juya tana rufe manyan kulolin Oga da za'a kai mishi abinci kasuwa. Murmusawa Uwani tayi ta koma sama. Ruwa da lemuka ta dure ma su Hajiya ta shige ciki ta kira Alhaji ta sanar mishi yadda suka yi da Hajiya Sa'a cikin hikima. Dan tayi ne kamar tana bashi labarin ai girki ma zata sauka taje tayi musu Hajiya Sa'a ta riga ta gama aikin rana. Yayi maza yace.
"A_a bari in kirata aba su Hajiyan nawa. Mu ko taliyane ta sake Sararraka mana. Ina zuwa"
Murmusawa Uwani tayi tace.
"To Shikenan Alhaji babu damuwa godiya nake"
Ya aka ?are oho dai dole ?anwar na?i aka hauro ma da su Hajiya abincin Alhaji. Suka zauna suka kwashi gara. Sai dab la'asar Hajiya tace su ummi su taso su tafi. Har Wakin Hajiya Sa'a Uwani ta kai Hajiya. Ta tarbeta da kyau babu laifi ta Wanyi musu nasiha dai haka kafin uwani ta rakosu bakin get.
"Gashi Hajiya wannan kuyi na mota. Saina shigo nima. Ummi a kula dai da shagon dan Allah"
Nan su kai sallama Uwani ta koma sama abinta.
Ana idar da sallah sai ga Alhaji ya shigo. Ya samu Uwani na shan fura ai sai ya gyara zama aka shanye furarnan dashi, suka dai Wan taSa hira kafin yayi mata sallama.
Ranar da Hajiya Sa'a ta fita a girki, a ranar Hajiya babba ta dawo cikin gidan da ?a?anta ta amshi girki tayi.
MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI



ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211


Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230

NAMA YA DAHU....
ROMO ?A?YE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI
LITTAFI NA HU?U

(9)

IYABO:.

Mayafina na saka na fita cikin nutsuwa. Yana cikin mota idanunshi ?ur a ?ofar gidanmu. Wannan karon fararen kayane a jikinshi Winkin malum_malum, da hularshi ?ar asali zanna bukar, kunsan akwai zanna habu.
Ganin ya?i fitowa yasa na zagayo na shiga motar
Juyowa yayi da kyau yana ?aremun kallo yana murmushi.
"Gimbiya ji nake kamar in tada motarnan in wuce dake gidana duniya ta dena kallemun ke. Babban abinda yafi komai farin ciki shine Alhajina ya bani goyon bayan ?arin aure Wari bisa Wari. Yanzu abinda kawai ya rage shine dana dawo ayi batun aurenmu."
Murmushi kawai nake ta yi nutsuwarshi na burgeni sosai.
To Alhamdulillah. Da Farko dai ya hanya, ina fatan ka iso lafiya ko?"
Idanu ya lumshe sosai kana yaace
"Lafiya lau na iso gimbiyata. Ya soyayyata da fatan dai kina killace mun kanki ko?"
Sosai ma ai ba kai kaWai son yai ma kamu ba harda zuchiyar Iyabo. Yanzu dai mu shiga daga ciki ka samu kaci abinci tukunna"
Saida ya gama ?aremun kallo kana yace.
"To Shikenan muje. Bari in kashe motar aro"
Dariya mu ka yi dukkanmu ya zare keyn motar muka fito. Ledoji ya ciro a bayan both muka shiga gidan tare.
?an matan gidan duk suna tsakar gida sabida tsabaragen gulma. Har suna haWa baki wajen gaisheshi. Ni dai na shige dashi zuwa ciki ya zauna a shinfiWar da nayi mishi yanata kallona.
"Kinsan menene gani nake yi da Alhaji zai mun alfarma da an Waura aurennan kafin in koma wajen aikina kinga sai mu koma tare ko?"
?arashe zuba mishi abincin nayi na turo gabanshi na nemi waje na zauna.
Ba a Gomben kake aiki bane daman?"
"Nayi babban laifi ban sanar dake ba ko? A India nake aiki a wani asibitin mahaukata. Inna tafi wata huWu nake yi kafin in dawo. Amman ina tafiya da mace Waya in zan dawo sai in dawo da'ita in Wauki wacce na bari haka muke yi. Amman ke kam acan zaki zauna tare dani, ba na son ki tambayi dalili kuma"
Murmushi nayi a zuchiyata ina ta jujjuya lamarin dai. Yana cikin cin abinci sai ga Batula ta shigo da biyu a hannunta. Suna ganina suka soma zullo.
?ur yayi musu da fararen idanunshi irin nasu.
Hannu ya mi?a Batula ta bashi Usaini. Ni kuma ta ajjiye mun Hassan Win.
"Barka da zuwa master da fatan ka iso lafiya?"
Dariya yayi yace.
"A ina na samo suna master ni Usman Wan Usman?"
Batula tace
"Master a zuchiyar maman biyu mana. Gaskiya dai kaci sa'a ka warce zuchiyar Iyabo "
Kallona yayi yace.
"Wai hakane gimbiya abinda ?awarki tace?"
Sosai kuwa abinda ta faWa hakane"
Da dariya da wasa suka gaisa tayi ficewarta. Sai ya bar cin abincin ya shiga wasa da ?an biyu.
"Dr ya fa kamata ka bar yarannan kaci abincinka kar yayi sanyi ko? Kaga kawo shi.
Nayi yin?urin Wauke Usaini a jikinshi ya hanani fur daga ?arshe ma yana cin abincin yana basu suna ci. Ni kuma sai nake musu kallon sha'awa.
"Kin yi shiru kina ta kallonmu ba dai tunanin tsohon mijinki kike yi ba dai ko?
Yaji shiru na zurfafa tunanin da in wu?a za'a saka mun ni bansan tunanin me nake yi ba.
"Gimbiya kina tare dani?"
Ya faWa da Wan ?arfi kafin naji me yace na yi saurin kallonshi, sai yaga hawaye fal idanuna.
?uramun idanu yayi sosai yana kallona har hawayennan yabar guraben idanuna ya shiga sauka a kumatuna bai dena kallona ba. Da dai yaga kukan ya?i ci ya?i cinyewa sai ya lumshe idanunshi ya sake buWesu a kaina.
"Iyabo kamar Baban yarannan yana zuchiyarki kenan fa. Duk da dai dama nima nayi karambanin shigewa rayuwarki, da ma zurfafa akan sonki ba tare da naji tarihinki da asalin abinda ya fito dake ba. Duk da dai Hajja Mama ta faWamun ke ?ar uwarta ce ta jini aurenki ne daya mutu tasa aka kawoki wajenta shi ya bani ?arfin guiwa. Zan barki kiyi tunani ki zaSi abinda yafi miki kyau ni ko tsohon mijinki'
Yana dasa aya ya mi?e tsaye hannu yasa a aljihu ya zaro kuWi ya ajjiyesu a gabana.
"Zuwa jibi zamu koma India sai nan da wata huWu zan shigo najeriya na barki lafiya"
Ya saka kai ya wuce. Har ya fita ban iya motsawa ba bansan kukan me nake yi ba gaskiya. Da sauri na mi?e na fice a gidan yana cikin motarshi ya Waura kanshi akan sitiyari na buWe murfin motar na shigo.
Baiko Wago ba idanunshi ma a rufe suke yanata dai karanto adda'a"
Wallahi ina sonka so na gaskiya. Karma shaiWan yayi tasarin rabamu. Batun uban ?a?ana babu a raina ka yarda dani."
"To menene silar zuban hawayenki da har kike ?o?arin tayar mun da ciwona uhm?"
Wallahi da kai da yaranne kuka bani sha'awa wannan shine silar zubar da hawayena"
Ajjiyar zuchiya ya sauke mai nauyi sai lokacin ya Wago kanshi ya zuba mun idanunshi har sun sauya nauni.
"Wai ke kinji irin luguden da zuchiyata take yi kuwa? Ji nayi inna rasaki komai zai iya faruwa dani. Kinsan ni ban iya son abuba Alhajina kullum a cikin yi mun nasiha yake sabida a gaskiya so ya bani wahala sosai bazan Soye miki ba"
Kafin kayi auren fari kenan ko bayan kayi?"
Dariya yayi sosai tare da duba agogon hannunshi.
"Ki shiga gida gimbiya zanje hotel in Wan watsa ruwa in kwanta kaina ma ciwo yake yi kece kuma sila"
Hannuna na haWe waje guda nace.
Tuba nake yi ranka shi daWe aimun afuwa dan Allah. Kaje Allah ya huce gajiya sai yaushe kuma?"
Idanu ya lumshe yace.
"Sai dare in nazo sallama dake gobe da sassafe zan juya, jibi zamu bar ?asar kinga Suhaila na bu?atata a kusa da'ita ko?"
Ya ?arashe maganar yana mun dariya.
Hakane kam tana bu?atarka.
"Kafin in dawo zan turo iyayena ayi komai a gama nan da wata biyu in an Waura auren zanyi ?o?ari in dawo sai in tafi dake kudun kallon ruwa kwaWo yazo yai mun ?afa. Amman me kike gani?
Bari in nazo da daddare zamu tsaida magana "
Da haka mu kai sallama ya tafi.
Na dawo na tadda Batula a gaban kayan tanata dubawa kayan tea ne manya manyan gongoni, sai atampa da bayafai da wani turare mai ruwan ja a jikinshi.
"Zaki fita ki bar damin kuWi a yashe sabida rashin hankali?"
Ke dai bari ana ta kai wama yake ta kaya. Ke Batula gayennan fa aure yake so muyi faka_faka nan da wata biyu. Ni babbar damuwata shine abubbuwan dana manta na baya. Bazan iya ce miki wacece ni ba wallahi, babu abinda zan iya tunowa"
Ajjiyar zuchiya Batula ta sauke tare da dafa ni tace.
"Al'amarinki da girma kuma akwai sar?a?iya sosai. Amman ni ina ganin kar ki rufi Usman ki faWa mishi gaskiya amman ki bari ayi auren tukunna gudun kar ki faWa mishi yanzu yazo ya fasa ko iyayenshi su kawo cikas. Hajja Mama ta riga data sanar mishi ke ?ar ?anwarta ce. Ta aurar da mata da dama ba tare da sanin danginsu ba dan wasu ma musulunta su ka yi, kuma suna zaune wasunsu a gidan miji. Ni ina ganin karma ki damu muyi ta shirye_shiryen biki kawai kefa kakarki ce ta yanke sa?a wallahi.
Dariya mu ka yi harda tafawa.
Zuwa bayan isha sai ga kiran Usman bin Usman ya zo yana ?ofar gida.
Dama na yi kwalliyata nayi kyau shi kawai nake jira, motar na Salle na shiga, wannan karon wankan ?ananan kaya yayi sai yayi yaro dashi. Motar kawai naga ya ja mun hau titi.
Ina zamu je ne?"
"Kina tsoron kar in sace ki ko?"
Dariya mu ka yi duka kafin yace mun wani Wan waje zamu je mu zauna inda zamu samu nutsuwa da damar gabatar da abinda ya kamata na dangane da bikinmu
Wani Wan gidan abinci ya kaimu muka zauna odar abun sha kawai yayi mana.
"To ina jinki me kike ganin ya dace ki tsara ta Sangarenki? Zasu kawo lefe da sadaki, me kike so daga gareni kuma? Dan har nayi ma Yata magana ta haWa mun lefe gangariya."
Ni dai jikina a mace tiSis sai nake jin wani raWaWi a zuchiyata wanda bansan na menene ba.
To ni dai lokacin ne nake tunanin yayi wuri me zai hana a barshi a wata huWun kafinnan na kammala shirye_shiryena a hankali? "
Sai ya haWe ranshi, ni kuma zuchiyata sai lugude take yi mini.
"Wanne irin shirine wannan da ba za'a iya yinshi a wata biyun ba to? Mu da ba yara bane da zamu yi ta yin taWi ba."
Da ?yar nake danne wani abu dake hankaWo kanshi a zuchiyata.
Kayan Waki, da dai abubuwan da ba'a rasaba namu na mata" Dariya yayi mun yace.
"Zamu yi magana da Hajja Mama duk abinda ake bu?ata zanyi daidai gwargwado. Ni fa ke kaWai nake bu?ata barinma data faWa mun ke marainiyace ashe mahaifanki duk Allah yayi musu rasuwane. Allah ya ji?ansu da rahama in sha Allah ni zan maye miki gurbinsu"
Ameen to nagode"
Iyakar abinda na iya cewa kenan kawai sai na Salle da kuka kukan da ni bansan na menene ba rayuwata ce naji tayi ?unci sosai. Shi kuma rarrashina ya dinga yi yana tunanin sabida mahaifanane dana tuna.
Haka dai mu kai sallama babu daWi.
Washegari sassafe jirginshi ya Waga. Hajja Mama ce ta zaunar dani take mun gargaWin ko da wasa kar in kuskura in nuna mishi manta rayuwata ta baya nayi in ba haka ba bazai taSa auren marar asali ba. In barshi a zuwan iyayenane suka rasu in rayu cikin daula in mance da damuwar komai.
Ita a tunaninta tsabar azabar da rijalu ?ila suka ganamunne yasa ?wa?walwata ta samu matsala. Bata san al'amarin nawa babba bane ga dai aure a kan aure yanata tunkarowa. A kullum sha?uwar dake tsakanina da Usman sai sake yaWuwa take yi, sai na shiga tunanin san tuna wacece ni sai inji rayuwata tayi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login