Showing 228001 words to 231000 words out of 270738 words

Chapter 77 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

bamu iya bata tsarababa ita ta aiko mana dashi. Madallah da Iyabo mutuniyar kirki"
Gwadabe take yaji matsayi da soyayyar Shafa ta nunku a zuchiyarshi. Idanu ya lumshe kawai baice komai ba. Hadiza dai sai cin kazarta take yi ko tari batai ba. Bara'u daya lura da hakan sai ya soko ma Gwadabe batun noma"
Gwadabe yaba matanshi umarnin bama Sakina gudunmawarsu tun yanzu dan da safe kacamewa gidan zaiyi da mata. Sakina tayi godiya sosai.
Nan suka tashi tare dayi musu sallama a Wakin zaure suka kwana.
Gwadabe da ?yar bacci ya sureshi. Damuwar Iyabo ta addabeshi. Da kuma tunanin irin rashin kyautawar Laila ga Babala duk irin soyayyar da Babala ta nuna mata ita da mahaifiyarta sakamakonta a wajensu kenan?
Wani Sangare na zuchiyarshi yace dashi.
"Tsuntsun da yaja ruwa ai shi ruwa kan doka. Ba dai ita take son rufama Laila asiri ba. Ita gashi ta bankaWa asirinta ai"
Da waWannan tunane_tunanen bacci ya Webeshi"
Washegari .
Aka wayi gari da hada_hadar suna.
Mata na ciki suna hidima, su Bara'u na waje suna kiciniyar yanka tunkiyar suna.
?anin Bara'u suka bari da ragowar aiki suka nufi gidan Zul?i dan dukkansu a matse suke da son jin menene Zul?i yake son ya tattauna da Gwadabe.
A falon ba?i suka yada zanzo, aka cika musu gabansu da kayan ciye_ciye da kayan tea.
Yau Zul?i bai Wauki lokaci ba sai gashi ya fito daga ciki da ?arshi ?arama a kafaWarshi mai shan Nono"
"Gwadabe mai maganin harka. An gaisheka likitan maza"
Bara'u ya dur?usa ya dinga she?a dariya. Da Gwadabe da Zul?i ma dariyar suketa SaSSakawa da ?yar dariyar ta lafa aka Waura da gaishe_,gaishe.
"Ya kujerar mu?ami ya akaji da jama'a kuma?"
"Gwadabe ga kujera nan lokaci ya kusan cin mana. Dama akan abinda nake son muyi magana kenan. So nake yi a zaSe na gaba mu tsayar da kai a matsayin Wan takararmu Gwadabe. Nasan wallahi zaka iya shi yasa da muka yi taron meeting Chairman na Takai ya bani umarnin in akwai wanda nake ganin ya cancanta to in kawoshi ni da kaina. Ni kuma duk hange_hangena a cikin abokanmu kai kaWai na hango sabida kaine kake da takaddar shaidar sakandare. Amincewarka nake nema sai kuma in Waukeka in kaika wajen Chairman ku gana. A Waukeka a tsomaka a party"
Tunda Zul?i ya soma magana zufa ta soma karyoma Gwadabe. Bara'u kuwa sai washe baki na farin ciki yake yi. Wata ajjiyar zuchiya Gwadabe ya sauke kana yace.
"Bazan iya siyasa ba balle har in ri?e wani mu?ami ba Zul?i. A nemi wani a saka ni sana'ata ta fiye mun komai. Ina tsoron danne hakkin al'ummar data rataya bisa wuyana. Gidana ma ban gama bi dasu ba wallahi. Mata in suka haWa maka tenshon sai kaji kamar kayi musu ?aura, ina ga jagorancin al'umma?"
Da Bara'u da Zul?i suka haWe bakunansu wajen cewa.
"Zaka iya kujerar dakai tafi dacewa"
Dariya suka yi duka. Zul?i yace.
"Gwadabe kar ka buWamun ?asa a idanuna mana. Ka daure mufa amincewarka kawai muke bu?ata, ba'a bu?atar ko sisinka yardarka kawai ake nema. Kuma ka sani ai zaSe za'ayi matawar jama'ar gundumarka suka zaSeka to tabbas ka cancanta. Gidanku babban gidane kuma sananne, nima naci zaSe balle kai Gwadabe. Ni da Alkhairi na soka Bara'u ya bani labarin duk halin da kake ciki da danginka da Babala. Har asibiti ma naje na dubata."
Zul?i da Bara'u sukaita ba Gwadabe baki, shi kuma yana nuna musu girman jagorancin al'umma.
"To naji na amince Allah yasa hanyar arzikin kenan. Amman zan zauna da matana muyi shawara ko ba gaskiya bane?"
Zul?i yace.
"Wannan gaskiya ne. Amman shawarar karya wuce yau. Tunda dai gaka a Takai sai muyi komai mu gama mu san mun samu cansila mai jiran kujera"
Dariya su ka yi dukansu.
"To Alhamdulillah Zul?i kayi zumunci. Gwadabe ka kyauta daka amshi wannan tayin. Kuma ayi istikara Allah yasa albarka a cikin lamarin. Muyi ta adda'a, mu kuma zamu shiga mu fita da izinin zaka samu wannan kujerar."
Murmushi Gwadabe yayi kawai. Wayarshi ce tayi ruri. Ya ciro a aljihunshi ya kara a kunnenshi.
"Alhaji barka da safiya, kaine da waya sassafe haka?"
Alhajin yace.
"Dole in kiraka. Na jima ina neman maganin lalurata ban samu ba. Amman cikin yardar Ubangiji sha biyu nayi ma maganinka na samu waraka. Sabida wannan na biya maka umara da kai da matarka in sha Allah. Wannan shine tukuicina na jin daWin maganinnan."
Kabbara Gwadabe yayi harda mi?ewa tsaye dan murna. Nan ya dinga ragargazo mishi godiya. Da haka su kai sallama ya ajjiye wayar.
"Ku taya ni murna wannan babban mai mu?amine na bashi magani ya samu waraka shine ya biya mana kujerar umara"
"Allahu Akbar. Allah da girma yake ha?i?a na taya ka murnar wannan tukuicin Gwadabe. Allah yasa shekarar arzikinka da Waukakarkace ya tsaya. Masha Allah"
Cewar Bara'u. Zul?i ma ya taya shi murna. Nan suka shiga cin masa da miya anaci gaba da hirar duniya da irin yadda zumunci ya taSarSare a wannan zamanin da ake ciki.
Basu suka fito daga gidan Zul?i ba sai wajajen goman safiya. Suna tafe sai Gwadabe yace da Bara'u.
"Bara'u bayan na gama murnar kyautar da wannan bawan Allah yayi mini. Sai zuchiyata ta shiga canki_cankar shin dawa zamu tafi umararnan Shafa ko Hadiza"
Tsayawa Bara'u yayi cak ya zuba ma Gwadabe idanu"
?a?a_sara_?a?a.
Ku a tunaninku wacece tafi cancanta a tafi da'ita a babin adalci?
A kafta.
MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI


ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211


Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230

JINJINAR BAN GIRMA A GAREKI MAMAN ANTI , A GASKIYA KIN BAMU NISHA?I JIYA NAYI DARIYA HARDA FITSARI.

DUK WA?ANDA SUKA BADA SHAWARARSU GA MATAN DA SUKE CIKIN MATSALA MUNA GODIYA SOSAI
SUMA KUMA SUNCE A GODE MUKU.
ZAKU JI YADDA TA KAYA TSAKANIN UWARGIDA MAI AMARYA>?#?>?#?


NAMA YA DAHU
ROMO ?A?YE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI
LITTAFI NA HU?U
5

JABBI LAMBA

Gari ya waye. Kamar kullum matan gida suna ta hada_hadar data zame musu jiki.
Yau Jabu zata fito gobene, jibi ne shirun dai yayi yawa. Yafendo tana zaune tana burga nono tace.
"BaWWo je ki dubo ?ar uwartaki, yau ko gaisuwar safen data saba zuwa ban ganta ba. Allah dai yasa lafiya"
BaWWo ta tashi tsulum daga burgar madarar da take yi. Dama itama ?ar uwar tata take ta tunani a zuchiyarta. Tunda ta tashi sai take ta jin faWuwar gaba.
Tana buWe labulen Wakin sai taga jabu bata ciki. Ta ?arema Wakin kallo komai yananan tsab har gado a lailaye yake, ga Wankwalin zaninta a saman kujera.
Juyowa tayi ta sanar ma Yafendo bata cikin Wakin ?ila ko ta fita ne.
"Kota fita fa kika ce? Tunda Jabu ta shigo gidannan take aure bata taSa fita daidai da ma?ota ba tare da ta sanar dani ba. Kuma kin duba banWaki ko tana ciki?"
"A_a Yafendo bata ciki, sabida su Hassan ma basa cikin Wakin"
Shiru Yafendo tayi. Jikinta dana BaWWo duk sai ya mutu. Baddo tana tsaye ta kasa komawa kan aikinta take ita sai taji ma ba zata iya fita tallar nonon ba. Dan tuni jikinta ya bata akwai matsala.
Tsulum Yafendo ta mi?e dama da mayafi a jikinta ta dubi BaWWo tace.
"Taho muje BaWWo."
A gurguje BaWWo ta zare mayafin dake jikin Safiya tabi Yafendo a baya. Sukaita zuba sauri har dai suka isa gidan Dada.
Babu fa Jabu babu dalilinta.
"Adda Jabu bata zo gidannan ba?"
Dada ta mi?e tace.
"A_a rabona da'ita tun jiya da daddare dai bayan ta sallami ?an makaranta. Wani abunne?"
Ta ?arashe maganar a raunace sosai.
Yafendo bata tsaya mata bayani ba ta figi BaWWo suka soma bi gidajen ?an uwa ko Allah zaisa a dace.
Amman duk inda akaje sai aga batanan. Jikinsu a sanyaye suka dawo gidan Dada.
Tana zaune tayi tagumi tunda suka fita gabanta ke dokawa.
"Yaya wai lafiya kuyi mun bayani mana wai?"
Yafendo ta zauna daSas ta bata labarin abinda ke wakana.
?irjinta ta dafe tace.
"Duk yadda akayi dai wata matsalarce. Amman zan shirya in tafi can Kano ko ta tafi can Win.
Ku kwantar da hankalinku ?ila Kano ta tafi, wala Allah kota gaji da zaman ruga, ko kuma damuwar rashin mijinta."
Dada dai batai ?asa a guiwa ba washe gari ta tafi Kano sassafe. Anan ma dai Yafendo taci gaba da shiga jejuna ko Allah zaisa taga Iyabo.
Cikin dare Dada ta isa Kano. Har Iyaa Debisi ta rufe shago sai gata.
"Daso kece da daddarennan kuma ke kaWai babu Wan rakiya?"
Murmushin dole tayi tace.
"Toyosi nice kin ganni"
"Maraba da zuwa, sannu da hanya"
Haka dai suka shiga ciki. Bayan Dada ta rama sallolinta sai suka sake gaggaisawa harma da matan gida.
"Toyo Iyabo bata zo gidannan bane?"
Iyaa Debisi ta dubeta da kyau ta fahimci akwai fa matsala, sai tace.
"Bata zo ba. Amman za'a iya duba gidan Uwani ko tana can. Wani sa'in in ta shigo gari a gidan Uwani take sauka. Ince dai lafiya ko Daso?"
"Bafa lafiya ba gaskiya. Yarinyarnan ce dai da sassafe surukarta tazo nemanta wajena. Sannan an karaWe duk inda ya dace ace an sameta ba'a sameta ba acan. Shine nace bari inzo in duba ko tazo"
Ai da jin haka Iyaa Debisi ta shiga ihu tana kwakwazon kiran tashiga uku Daso ta salwantar mata da iyabonta. Kafin kuce kwabo gidan ya cika da matan gidan da samarin gidan. Nan akabar Dada da maimaicin zance. Da Dada, da iyaa Kokodeen, da Iyaa Debisi, da Lekan a daren suka nufi gidan Uwani. Har ta yi bacci taji bugun ?ofa ya?i ?arewa ga yarbanci anata yarawa. Jikinta na rawa ta buWe data fahimci muryar Iyaa Debisi ta jiyo.
"Iyaa Debisi kune a darennan, Dada kune?"
Jikin Uwani ya mutu murus. Iyaa Debisi tace.
"Uwani ko Iyabo tazo gidanki kuwa?"
"A_a bata zo ba, ai bata jima da komawa ba"
Dada tace.
"Kuma ba kuyi waya ta faWa miki inda zata tafi ba?"
Uwani jikinta na rawa sai kawai ta fashe da kuka. Su iyaa Kokodeen suma ai sai suka sau kuka. A darennan hankula sun tashi fiye da tunanin mai karatu.
Da Uwani aka kwasa zuwa can gidansu Iyaa Debisi. Kwanan zaune suka yi anata adda'a. Su Debisi dasu Bose, Burodami Kokodeen duk a daren Iyaa Debisi ta tasosu.
Washe gari sassafe suka sake rankaya harda uwani akayi JaSSi lamba.
Wallahi zancan dai Wayane babu Jabu babu labarinta.
A wannan gaSar har Dada ta fita hayyacinta ta kwanta jinya. Uwani ce tace zata je Takai in sha Allah ko Iyabo ta tafi can duk da bata tunanin zata je.
Iyaa Debisi ce ta hanata tace.
"Iyabo ba zata taSa zuwa Takai ba Uwani ni nasan Iyabo. Abinda za'ayi kawai shine akai report ofishin ?an sanda, a yi sanarwa a gidan rediyo ko Allah zai sa a dace. Ni damuwata ga goyon yara har biyu. Daso anya kuwa ba kishiyarta bace tayi mata agumu ta cillataba kuwa?"
Carab Uwani tace.
"Ai babu tantama itace tayi mata wani abun ba?ar mitsiyaciya makira. Da wanne irin asirine batai ma Iyabo ba. Balle tana ganin Iyabo ta haifi maza, yaranma ba kifesu akayi a ciki ba"
Fashewa da kuka tayi ta kasa ?arashe zancan nata.
Gaga_gaga rikici dai sai ya zama gagarumi su Debisi sune har rugar su Hama. Ai kuwa Hama taci bugu sosai, da ?yar ma?ota suka amsheta. Gaga_gaga akaita tabka shari'a a gaban mai gari. To kunsam sha'ani irin wannan basu da wata hujja na cewar Hama ce taima Iyabo asiri. Kuma ko da kotu zasu je basu da hujjar itace tayi, duk da dai a baya su uwani da BaWWo sun kama abubbuwan asiri, shima ba hujja bace da za'a shiga kotu akanshi ba.
Maigari ya ba dangin Iyabo ha?uri ya haWa da rarrashinsu dai haka dole aka fallawama Allah. Kwanansu Iyaa Debisi tara a JaSSi lamba ana abu Waya kafin daga bisani suka koma.
Dada jikinta yayi mugun tsananin da bata ko iya gane wake kanta.
Haka su Uwani suka koma gida basu da yadda suka iya. Sai adda'a kawai suke bin Iyabo dashi. Uwani na shago haka siddan sai ta fashe da kuka. Haka ma iyaa Debisi take yi. Burodami Debisi kuwa kamar zaiyi hauka, shine wancan ofishin ?an sandan, shine wannan haka yaita sintiri amman jikakeyi shiru malam yaci shirwa.



IYABO:.
Murmushi nayi ma Batula. Na tsame hannuna a cikin fulawar dana kwaba kusan mutu ashirin ta Wanwake, hannuna na wanke na nemi gefen tabarmar da take zaune na zauna.
To zubo mun tuwon Batula inci maza in koma bakin aikina.
Tuwon shinkafa miyar Wanyar kuSewa da tsokar kayan ciki da ganda ta zuba mun harda yajin daddawa da man Shanu cokali guda. Ga kuma ruwan kokko kofin roba guda.
A cikin gidan akwai masu saida abinci iri daban daban abincinmu na arewa, kuma ko wacce tana da ma,aikata da yawa. Gidan shi yasa kullum a ja?ale kotako ina ruwa, da tulin wanke_wanke. Yawanci wanke_wanken kayan, maza ake ba su wanke tas suma aikinsu kenan biyan wata akeyi musu.
To gidan akwai mata sosai dan ko wanne Waki cike yake da mata, abun mamaki harda gwauraye masu haya a gidan Wakin samari cike da gardawa.
?an mata da zawarawan gidan masu ido da kwalli ko wacce tana zaune da abinda take ci a matsayin abun karyawanta.
Wasu ragowar kaza, balangu, tsiren jiya shi suke ci. Wata kuma taliyar ?an yara da faidayin wainar ?oyi. Wata dankalin turawa da tea haWin murtuk. Wata biredi da bota da wainar ?oyi. Wata masa da farfesun kan rago. Gasunan dai a jere wacce bata da yadda zata yine take cin duk abinda uwar Wakinta ta basu amatsayin na karyawa.
Batula ma ?osai da tea da biredi take ci.
Ina kan cin tuwona ina danne mai?on da kokko Zainura ta shigo gidan hannunta ri?e da ledar shopping haka.
"Kaga manyan mata sai yanzu kika ga damar shigowa kin dena shakkar Hajja Mama ko?"
Cewar Batula. Hauwa dake toya masa sai tace.
"Ai da saninta ne shi yasa ta sakankance. Hajja Mama ce ta haWata da Alhajin. Ni dai a mi?on kasona ina daga nan"
Zama Zainura tayi a gefena tace.
"Uwar biyu kina fa jina da waWannan matan."
Murmushi kawai nayi mata naci gaba da cin tuwona. Nan Zainura ta raba mana kaza gashasshiya da wani lemun kwali mai shegen daWin gasken gaske. Ta bamu cake wasu ?anana, hardama biredi mai kwakwa.
Ni dai adana nawa nayi dan na riga dana ?oshi da tuwonnan na bari da rana maci ni da yara.
Fitowa mu ka yi ni da Batula zuwa mami market kasuwar matan sojoji dake gefen barikin dake tsallaken unguwar da muke.
"Batula niko mai sunan unguwarnan, naga duk inda muka ratsa hausa nake ji anayi kamar ba kudu ba. Duk da dai akwai ?abilu amman naga hausawa kamar ma sunfi yawa"
Kafin ta bani amsa wani Alhaji ya sha gabanmu da mota. Har Batula ta juya zata sauke mishi tijara sai kuma ta sau dariya.
"Yaron waye kyawawa kuka kwaso kuke tafe kuna surutu?" Cewar wannan mutumi yana daga mota ya le?o da kanshi ta tagarmotar. Batula tace.
"Alhaji Ghali kenan. Ga uwar yarannan ka ganta. ?awatace sunanta Iyabo bata daWe da zuwa ba"
Sai naga yana bina da idanunshi yana ?arame zatina kallo.
"Wannan irin hannun Dr ce wallahi. Batula abinda za'ayi shine ta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login