Showing 201001 words to 204000 words out of 270738 words

Chapter 68 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

dashi mu muna binta da sharri. A yanzu na gane gaskiya tashin hankali da rarrabewar kai ta kau." Da sharar hawaye ta ?arashe maganar.
Hadiza kuwa babu abinda take yi sai kuka.
Amman yadda da ?addara wajibine a wajen ko wanne musulmi. Dole haka ta Wauki dangana. Ta kuma yi farin ciki a lokaci guda na sauyin da aka samu a cikin gidan. Sai dai kuma zukata suna cikin taraddadin halin da Malam yake ciki.
Haka akaita zaman makoki har zuwa bakwai. A wannan zaman an yi meeting kusan sau huWu na haWin kai domin manyan gidan so suke su samar da sauyi sosai kafin samun lafiyar malam. Kowa ya shiga tattayinshi. Ta bangaren yara mazan su da suka Sata su akaba wannan Sangaren suka tusa matansu gaba da zazzafan gargaWi, da barazanar rabuwa dasu indai suka ?i a zauna lafiya.
Har wannan lokacin su Babala sunanan. Amman daga Gwadaben har Shafa Babala bata amsa gaisuwarsu. Yaranma da Shafa tayi karambanin kwaso su ta kawo mata saita Sige da yima Iyabo Allah ya'isa ganin Toye ya fama mata mikin da Iyabo ta ji mata rauni.
Ranar da akayi sadakar ukun a ranar aka sallamo Hadiza ta dawo gida. nan aka shiga tururuwar shiga gaisheta, haWe da ta'aziyya, da kuma yi mata ya jikin Malam duk ita kaWai. Hadiza da ?annenta mata da yarta Zarah suka haWa kansu sukaci kuka, a ranar sai mutuwar ta dawo musu sabuwa fil. Musamman da dangin Baba Fhatsima suka shigo yi musu sallamar zasu koma sai kuma sunzo sadakar arba'in.
Su Babala ma a ranar suka koma, su Sakina suma shirin tafiyar dai suke yi. Gwadabe yasa an tafi dasu Toye ya sanar dashi ya nemi Uwani ta rakashi ya kaima Iyabo yaran su ganta. Dan a kwanakinnan yana wasu irin munanan mafarkai akan Iyabo da bai gane ma hakan ba.
Kafin goman safe gidaje biyun ya zama iyakar iyalan gidanne kawai a ciki.
Hadiza tana kwance shiru Gwadabe ya shigo da sallama, ya nemi waje ya zauna idanunshi jawur. Dan yanzu Babala taci mutuncinshi ta zazzageshi harda dana sanin haihuwarshi ma saida tayi. Lamarin daya addabeshi, tsoro da fargabar makomar rayuwarshi ya ratsashi.
"Sannu da shigowa" Hadiza ta faWa a raunane. Dubanta yayi dole ya danne damuwarshi, ya matsa kusa da'ita dab ta yadda suke jin saukar numfashinsu yana sar?ewa.
"Yauwa Yaya jikin, ya ?arin ha?urinmu?"
Kukane yazo mata yayi wub ya tallafeta ya rungume matarshi tsam yana jin wani bala'in sonta na ratsa duk rassan jikinshi. HaSarshi ya Waura a tsakiyar kanta ya lumshe idanunshi. Munanan furucin Babala na mishi kaikawo a ?wa?walwarshi. A lokaci guda zuchiyarshi ke buga wasu irin tamburan tashin hankali.
Sun daWe sosai a haka. Sallamar Shafa ce yasa Hadiza zamewa daga jikinshi, amman suna manne sosai da juna ta shigo.
Ganinsu a irin wannan yanayin sai ya Wan daburta Shafa. Dama ruwan tea da faten dankalin turawane ta kawo ma Hadiza ta samu taci, tunda ance abu me ruwa ruwa zata ci gudun kar tiyatarta ta samu matsala.
A teburin dake gaban gadon ta ajjiye tiran ."
"Ashe ka dawo, sannu da dawowa. Su Yaya Bara'un har sun tafi?'"
A sanyaye take magana kuma sai satar kallon irin zaman da suka yi a manne take yi.
"Yanzu na shigo nazo duba Hadiza ne dama yanzu zan shigo."
"A'a kayi zamanka kayi jinyarta har Allah yasa ta warware. Kaga a halin yanzu a cikin damuwa sosai take, barinta ita kaWai akwai hatsari ni na yafeka har na tsawon wata biyu. Kuma zan dinga yin girki harna wata biyunnan"
Tana kai aya saita nufi hanyar ficewa abunta. Gwadabe kasa magana yayi dan mamaki.
"Shafa" Hadiza ta kirayi sunanta tana daf da fita. Cak ta tsaya a inda take ta juyo suka haWa idanu.
"Nagode sosai Shafa Allah yaa saka da Alkhairi."
Murmusawa tayi tace.
"La Yaya babu komai. Wannan shine zaman taren. Ummi ma tana wajena kinsanta da rigima duk saita dameku"
Fita tayi ta koma Wakunta ta zauna a bakin gado, ta lumshe idanunta wasu hawaye masu Wumi suka zubo mata. Ji take soyayyar Gwadabe kamar zata tarwatsa mata zuchiyarta. Amman ta jima da fahimtar hankalin Gwadabe, da soyayyarshi kacokam akan Hadiza yake.
Sallamarshi taji. Tayi saurin goge idanta. ?ur ya ?ura mata idanu harya zo ya zauna dab a kusa da'ita bai dena kallonta ba. Tausayinta sosai ya hudashi. Juyo da'ita yayi ya fisgeta da ?arfi ya mannata a ?irjinshi ya mayar da hannayenshi ya nannaWeta.
A tare suka sauke ajjiyar zuchiya. Wani kuka ta sake mai ?aramin sauti ta kasa mallakar kanta.
MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI CE


ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211


Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
NAMA YA DAHU...
ROMO ?ANYE
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI

LITTAFI NA UKU (17)

IYABO:.

Salati nake yi a hankali ina shan yaji tare da karkaWa Wan yatsana. Kamar an tashi Yafendo ta taso ta'iso inda nake ta dafa mun kai.
"Jabu haihuwar tazo kenan? Alhamdulillah bari inje maza in taso Unguwar zoma tazo ta kula dake"
Tayi maza ta fita, bata jima da fita ba saiga BaWWo tare da Hama sun shigo. ?ago idona da suka yi ja nayi nasa a cikin na Hama. Sai naga ranta fes tana tsaye a kaina tana murmushin dana kasa fassarashi. Sauke kaina nayi naci gaba da ro?on Allah akan ya saukeni lafiya yasa in haifi mutum ba wani abunba. Kafin Yafendo ta shigo ita da unguwar zomannan na gama ji?ewa da zufa sharkab. Da unguwar zomannan ta shigo sai tace.
"Ni a ?a'idata bana karSar haihuwa da mutane a Wakin. Dan haka duk ku fice ku barmu daga ni sai ita"
Fita suka yi aka barmu mu kaWai.
"Sannu Jabu ki saka dauriya zaki sauka lafiya. In baki ji nishi ba kar kiyi, hakan ke galabaitar da mata da yawa. Nishin zai zo da kanshi sai kiyishi iya karfinki nan da nan zaki haihu" Ni da unguwar zoma mukaita fama haihuwa dai tazo da tangarWa kafin wayewar gari na fa galabaita bana ko motsin kirki.
"KaSoji aje a nemo mota a kai yarinyar mutane asibiti kar tazo ta mutu, ko abinda ke cikinta ya mutu. Ni tsawon shekaru Ashirin dana shafe ina unguwar zoma banma taSa karSar haihuwa irin wannan ba. Cikin yana sama bai faWo ba, kuma na?udar take yi"
Kafin Yafendo ta fita ta dawo jini ya Sallemun. Baddo da Hama ne a kaina, in Hama ta faki idon Baddo saita danna mun cikina da iya ?arfinta ni dama ganinsu sosai ma banayi.
A gurguje a acaSa aka tafi dani asibiti ni ina tsakiya Yafendo na baya ta ri?eni tamau, su BaWWo na biye dani.
Ya ilayi ranar naga duniya, naga azabar da ko ma?iyina bazan mishi fata ba. A haka aka sake tarairayoni aka sakani a cikin akori kura zuwa cikin Girei
Duk motsin da motar tayi da wani shiga rami sai inji kamar hanjina zai zazzago dan azaba.
Muna shiga asibitin aka bani gado ma'aikatan jinya biyu suka rufu a kaina.
Can a waje anata yima su Yafendo faWan damme zasu bari in galabaita haka.
Ni dai awana biyu a asibitin da kaina na haifo kyawawan yara maza ?an tagwaye. Dishi_dishi nake ganin yaran ga gashi lub a kansu, gasu kamar yaran turawa da yaran a zuchiyata naji dif duhu ya maye gurbin hasken da nake gan.
Ban sake sanin inda nake ba sai washe gari da safe na buWe idona naga ?arin jini a hannuna, ga jariraina a gefena, yara tsabar kyau kamar na aro. Juyowa nayi na Waga kaina na dubi BaWWo, na dubi Kari. Na lumshe idanuna inajin tsantsar farin ciki da Allah ya ?adartama wannan yara zuwa Duniya yaran da kusan asibitoci sama da huWu suka duba basu gansu a cikina ba. Allah yayi ikonshi gasu sun fito duniya. Inama Yaya Hamma yananan yaga kyawwawan abokananshi masu tayashi kiwon Shanu. Murmusawa nayi a lokaci guda wasu zafafan hawaye suka zubomun. Na farin cikine kukan na tsallake siraWi. Murmushin kuma na taya Yaya Hamma farin cikine burinshi ya cika ni dashi mun haWe mun zama abu guda, jininshi ya tsaga ya fito ta jinina yaran kamar an tsaga kara da ubansu.
"Adda sannu yaya jikin?" Cewar Baddo ta yo kaina.
Murmushi nayi mats duk da jikina babu ?wari amman zuchiyata fes take.
Da sau?i jiki BaWWo. Sannunku, an sanarma Dada kuwa?" Dariya Kari tayi tace.
"Sannu Adda. Dada ta sani tun jiya. Yau kwananki Waya a asibiti"
Wata yinwace ta murWa mun cikina da nake jin yanai mini ciwo_ciwo.
BaWWo yinwa nake ji sosai"
Da sauri BaWWo ta Wauki kofi ta cikomun da kokko mai zafi. Kari ta taimaka mun na zauna, na jingina bayana da kan gadon. Ina shan kunun ina kallon yarana da aka lulluSesu a cikin tawul Waya . Ma'aikaciyar jinyace ta shigo ward din tana bi gado_gado har ta iso gadonmu Wakin duk masu jegone a kwance da jirajiransu abun sha'awa. Jinin da ake ?aramin ta cire mun dama ya ?are yanzu. Ta dudduba yaran dai haka, nima ta tambayeni ko akwai abinda ke damuna nace da'ita babu. Sai tace dani. Zuwa da rana zasu sallamemu ni da tagwaye muna cikin ?oshin lafiya. Ta Wauki yaran taita yabon kyansu dai haka ta ajjiyesu ta matsa gado na gaba.
Yaran na Wauka na Waurasu akan cinyata ina kallonsu da kyau. Wasu siraran hawayene suka gangaro a kumatuna. Ni da kaina nayi musu kiran sallah a kunnensu. Na dinga musu adda'a ina tofesu dashi. Ina cikin haka sai ga Hama, Safiya, Daso sun shigo da kwanukan abinci ni?i_ni?i. Ko ranar da da aka kaini gidan Hamma a matsayin kishiyar Hama, banga Sacin rai makamancin wanda take ciki yanzu ba a fuskarta. Dani da yaranma sai naga tana wani harararmu, idanunta sunyi ja kamar ma tayi kuka.
Safiya da Daso duk sukaimun ya jiki tare da yi mun barka. Wallahi babu abinda Hama tace dani. Anata kururuta kyan ?an biyu tare da mamakin girma da kamanninsu da mahaifinsu. Funfurumfus Hama tayi ta zizarama idanunta kwalli taba banza ajiyarmu. Murmushi nayi cikin ?arfin hali nace.
BaWWo mi?ama Hama yaran ta gansu"
"A_a bassu bakya ganin nima ji nake yi da kaina."
Murmushi nayi dama nasan ba Wauka zata yi ba. Na gwadata ne kawai.
BaWWo jakar hannuna an tawomun da'ita kuwa? Inason in kira Uwanine, da Debisi in sanar musu" Jakar BaWWo ta mi?o mun daman. Na ciro wayata na kunna. Burodami Debisi na soma kira na sanar dashi haihuwar. Sannan na kira Uwani itama na sanar mata.
"Ai kuwa gara da kika sanar mun dan yanzu haka muna hanyar Adamawa tare da Bara'u abokin Gwadabe mijin Sakina"
Sai naji gabana ya tattake ya faWi da jin sunan Bara'u.
Uwani ince dai lafiya dai ko?" Na tambaya a raunace. Hama idanunta ?am a kaina tana karantata.
"Lafiya lau sai alkhairi ke dai sai mun karaso kawai"
Mu kai sallama na sauke wayata.
"Jabu ga fa abinci Hama ta dafo miki. BaWWo ki zuba mata ko?"
Cewar Daso kenan. Jin haka yasa nace.
A'a ta bar abincin bakina babu daWi sam. BaWWo in kina jin yinwa zaki iya ci, ni kam ko zanci sai anjima. Na koma nayi kwanciyata yarana suna kan cinyata ina jiyo Wumin abuna. Mi?ewa Hama tayi da fullanci tace.
"To ni kam zan tafi gida, sai kun dawo"
Tana faWan haka ta kara gaba, Daso tabi bayanta. Safiya ce taimun sallama cikin mutunci. Suna fita Amaduyal yana shigowa da kwano a hannunshi. Farfesun kazar hausane Dada tayi tace a kawo mun. Nako ci da dama nasha romon sosai shima take bacci ya Webeni bani na farka ba sai wajajen azahar.
Na farka ba da daWewa ba aka kawo mana takaddar sallama da kuWin da zamu biya. BaWWo ce taje biya dan Yafendo ta bata kuWi daman ko za'a bu?ata.
Ina zaune jigum saina hango Bara'u a gaba rike da Taiyo da kahinde, Tabalbalin na biye dasu ga Toye a gefenta.
Idanu na lumshe, Allahu Akbar naji daWin ganin yarana fiye da tunanin masu karatu. Jina nayi kamar an tsundumani tsuungum a Aljanna.
"Tsuntsun soyayya ?an biyun aka sake haifo mana? Masha Allah"
Mi?a mishi Waya nayi, Uwani ma ta amshi Waya.
Sakkowa nayi na rungume su Toye dukkansu.
Wato akwai ciwo rabuwa da yara, Toye ne kaWai ya ganeni, su dai su Kahinde sunyi lub a jikina kawai. Naji daWin ganinsu a cikin shiga mai kyau, da dukkan halamu Gwadabe ya samu rufin asari ba kamar yadda na sanshi ba.
"Iyabo ashe Allah yayi yara sun fito duniya? Kai masha Allah ji yara tubarkalla kamarsu sak da ubansu."
?an murmushi nayi ma Uwani tana fama da ?aton ciki hancinta duk ya buWe.
Bara'u barka da zuwa, yaya bayan rabuwa, yasu Sakina?" Dariya yayi yana jinjina kanshi.
"Duk suna lafiya Iyabo. Da fatan kin samu kai lafiya. Banga maigidanba ko a waje." ?an murmushi nayi nace.
Sun tafi cirani kiwo kamar yadda akasan fulani da fita kiwo."
Murmusawa yayi yace.
"Allah ya dawo dashi lafiya. Yara kuma Allah ya rayasu cikin aminci. Ga yara Gwadabe ya aikoni dasu tun daga MaraWi yace a kawosu su yi wata guda, sai in dawo in Waukesu da yardar Allah."
A MaraWi kuma Gwadaben ya koma da zama?"
Na tambaya da mamaki.
" E MaraWi yake da zama kusan shekara bakwai kenan. Gidan Baba Magaji wansu Babala. To yana auren Hadiza yarinyar Baba Magaji. Da Shafa ?anwar Abokinmu Tamu, yaranshi huWu ciki harda takwararki."
Mamakine ya kamani. Gwadabe da mata biyu? Iko sai Allah, dama yana da ra'ayin mata biyu kena, ko bayan rabuwarmu ne ya samu ra'ayin?
Kafin in gama tantance fari da ba?i Bara'u ya mi?o mun hoton diyar Gwadabe takwarata. Nasa hannu na amsa na zuba mata idanu kyakkyawa fara da'ita.
Nayi farin ciki da Gwadabe yasa sunana ashe dai bai mance dani ba.
"Kin ganta wannan itace Iyabo. Shafa kanwarmu itace ta haifeta, shine yasa aka kaita gidan Waukar hoto aka Wauketa dan a kawo miki ki ganta."
Allahu Akbar. Naji daWi sosai Bara'u Allah yabar zumunci"
BaWWo ce ta dawo daga biyan kudi. An gama komai sai tafiya.
Sallama nayi da matan Wakin muka wuce. Tare duk muka rankaya zuwa gida. BaWWo nasa ta kai Bara'u gidan Dada, ni kuma aka wuce dani gida.
Wajajen bayan Isha can, bayan nayi wanka naci tuwo, Amaduyal yazo ya Wauki abincin Bara'u da nasa akayi mishi, Da tsaraba Amaduyal yazo yace Bara'u ne yace a kawo mun. Su Toye suna Wakin Yafendo ta janyesu.
"Iyabo na ?osa ki bani labarin bayan rabuwa. Da ganin Wakinki abubbuwa da dama sun faffaru. Naji kince Hamma ya tafi cirani. Meke faruwane, ga kishiyarki naga sai dukan yaranta take yi tana balo?o?o?"
Hmmm Tabalbalin meye ma bai faru ba?"
Nan na shiga mata labari daki_daki harna dire mata.
"Iko sai Allah Iyabo. Kina ganin rayuwa kekam iri_iri. Amman watarana fa duk sai labari, amman da kikayi gobara da saiki sanar mini kema kinsan zan turo miki da duk abinda kike bu?ata, kuma zanzo ki ganni kiji daWi. Baki ga yadda kika fita hayyacinki ba. Bara'u ma sai kallonki yake yi yaga duk kin lalace kin koma ba?auya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login