Showing 237001 words to 240000 words out of 270738 words

Chapter 80 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

ya faru?"
Ajjiyar zuchiya Gwadabe ya sauke yace.
"Wallahi Malam tunda dai na auri Hadiza bata barni na sha?i iska ba. ?orafin yau daban na gobe daban. LallaSata dai kawai nake yi shi yasa ba'a jin kanmu. Wasu daga cikin manyan abubuwan da tayi kun sansu. Da yawan wanda take yi ko abokiyar zamanta bata sani ba.
Nan Gwadabe ya kwashe kab irin rayuwar da suke yi ya faWa ma Malam da musabbabin abinda ya kawo wannan matsalar da har tayi zuchiya ta kamo hanya.
Salati duk mazauna dakin suka kama banda Gwadabe da Hadiza da suke kallon kallo. Sabitu ya fashe mata bakinta har ya Wan kumbura. Kai malam ya girgiza yace.
"Kayi ?o?ari kayi zumunci, kayi kuma kawaici. Ke kuma Hadiza kin kyauta sosai da abinda kika aikata. Nayi imani da mahaifiyarki tananan da kin gama bata kunya. Gwadabe tun farko abinda na jiye maka kenan game da Hadiza bayan kayi mun bayanin Shafa. Ni ubanka ne bazan so yadda gidana yake a da inso naka gidan ya zama irin nawa ba. Sabida haka ka saki Hadiza ka huta ta huta umarni na baka. Itama sakin take so dan tayi ma Asshi rantsuwar matsawar da Shafa zaka yi tafiyarnan to sai dai ka rabu da'ita. Kuma tunda Shafa ta ciyo tafiya dole ku tafi. Ina taya ka murnar samun damar ziyartar masallacin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama da zaku yi. Bata takaddarta"
Ai sai kuka. ?akin yayi tsit baka jin sautin komai sai sautin kukan Hadiza daya cika wajen. Shin kukan ba?in cikin umarar da za'a tafi da Shafa take yi, ko kukan ba?in cikin rabuwa da Gwadabe ne, koko kukan farin cikin rabuwarne ita ta barma kanta Sani Baba Asshi tace.
"Ayi haka Malam ayi tunani kar hakan ya taSa zumunci gaba"
"Babu wani zumunci da zai taSa Gwadabe dai Wanane, itama Hadiza ?atace to wa zan yar cikinsu? Ai ci gaban zamansu ne zai iya raba zumuncin. Dan haka ya saketa ta tattaro mishi ?a?anshi ta bashi dan gidan zata bari ma"
Da sauri ta ?arasa gaban malam ta rirri?e ?afafunshi tana.
"Kaimun rai Malam wallahi inason mijina"
"Ko ki cika mun ?afa ko in kira Sabitu dodon naki ya daka mun ke. Ai wallahi kinji na rantse aurenki da Gwadabe yazo ?arshe. Kuma in da wannan halin zaki sake shiga gidan aure shima koroki zayyi kinga shikenan kin zama abinda kika zama."
Da sauri ta saki ?afar malam da taji ya soma kiran Sabitu. Matan Malam dai basui yun?urin sake tausar malam ba dan sunji ya rantse sun san bazai yi kaffaraba.
"Na sake ta saki Waya"
Gwadabe ya furta a sanyaye. Malam yace.
"Allah yayi maka albarka maza tafi nema abunka"
Tashi yayi ya fita, da gudu Hadiza tazo ta wuceshi Ashe Yaya Tasi'u ne ya biyota da gudu suka burma Wakin Baba Asshi.
Gwadabe ne ya bisu da gudu shima.
Da ?yar Gwadabe ya kwaci Hadiza a hannun Yaya Tasi'u.
Ranar dai har Gwadabe ya dawo aiki yanata aikin tunani gami da jin kunyar Malam da su Auwala. Dan yana dawowa Shafa ke sanar mishi Hadiza babu lafiya.
Tare suka shirya suka je dubota daga nan suka wuce su ka yi paspo na tafiya.
Kwanan Hadiza bakwai aka sallamota a asibiti. Sai lokacin Gwadabe ya dur?usa a gaban Malam yake shaida mai labarin siyasa da takarar da akeson ya fito.
Da ciwon da Babala tayi. A lokacin Babala ta warke har an sallameta ma kuma Gwadabenne ya Wauki nauyin komai da komai nata.
Malam yayi murna sosai ya saka albarka a cikin lamarin ya sake da jinjina ma Gwadabe akan abinda yayi ma Babala.
"Malam sai maganar Hadiza dai"
"Kai ya isheka nace maka. Hadiza ko zaka dawo da'ita ka barta a yanzu ta horu tukunna. Inayin hakanne Womin in kawo maka ?arshen matsalar gidanka. Hadiza in ba da gaske akayi mata ba ba zata barka ka sha ruwa ba, ka bar Hadiza taje ta yi aure a waje.
Jibi ne dai tafiyarku Allah ya tsare muku hanya. Kaga sai ka ro?i Allah in wannan kujera alkhairi ce Allah ya baka, in ba alkhairi bace Allah ya maye maka gurbinta da wani babban rabon tashi ka tafi Allah yayi albarka."
Tafiya Gwadabe yayi shi ba wai son zama da Hadiza yake yi ba, a_a kunyar Malam da su Mammada yake ji kawai. Bayan kwana biyu jirginsu ya Waga zuwa ?asa mai tsarki. Malam ya shiga gidan ya tadda Hadiza tayi tagumi ta zurfafa a cikin tunani. Abinka da mahaifi sai yaji zuchiyarshi ta karaya. Kuma kaza tana taka Wanta ne ba dan bata so ba. A ranshi yake hangoma Hadiza irin asarar miji da tayi dan Gwadabe guda da Sari ne.
Hadiza ta Wago suka haWa ido da Malam tace.
"Sannu da zuwa Malam "
Ko kallonta bai kuma yi ba balle ta saka ranta zai amsa mata. Tunda abun ya faru kowa ya juya mata baya a wajen Baba Asshi kawai take jin sanyi. Kullum sai ta gwada mata illar kishi mai zafi. Sabitu kuwa duk shigowa sai ya zunguri kan Hadiza kafin ya fita. Ta rame duk ta lalace decoration kuwa ?a?as.
To bari in numfasa a han sai jibi kuma in Allah ya kai rayuwarmu.

MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI


ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211


Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
NAMA YA DAHU...
ROMO ?A?YE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI
LITTAFI NA HUDU

(8)


TABALBALIN"

Da duk naci irin na Hafizu a bisa tilas ya sararama Uwani dolenshi, musamman daya lura kamar kuttun farin jini ya fashe mata. A wata huWu da rabuwarsu Uwani ta sake gogewa ta zama cikakkiyar babbar mace, dan da kanta yanzu take zuwa makka siyayyarta bata tsayawa jiran komai. Allah cikin ikonshi a irin wannan tafiye_tafiyen a cikin jirgi Allah ya haWata da Alhaji Sama'illa. Hamsha?in Wan kasuwane dattijo Wan gaye. Allah ya daidaita tsakaninshi da Uwani kamar dai wasa suka ?ulla mu'amular soyayya tare da al?awarin aure bugu da ?ari. Muddin Uwani na gari to Alhaji Sama'ila baya rabo da kawo ma Uwani ziyara barenma da yasan ya mi?a sadakinshi gidansu Uwani an tsayar da lokacin aure.
Wata ranar laraba Hajiya Uwani tana shagonta tana jera kayayyakin data saro, yaran shago na ta aikinsu, ta faWaWa shagon nata an ?ara ?awatashi ga kaya dan?an. Sai ga Hafizu da yaranta sun shigo. Kallonsu tayi taci gaba da aikin da take yi har saida ta gama ta dubi babbar ?ar tace.
"Ummu Kursum lafiya na ganku anan ina makarantar fa?
Carab Hafizu yace.
"Wallahi Hajiya korosu akayi Uwani, ni kuma a yanzu bani da kuWin dazan biya musu kuWin makarantar shine nace musu su zo mu zo mu sameki ko bashine a bani in sha Allah dana dawo daga tafiya zan dawo miki dashi"
Uwani ta dubeshi ta sake dubanshi ta dubi yaran duk dai ita suke kallo sai ta haWiye duk jarabarta. Ana cikin haka kuwa sai ga Alhaji Sama'ila ya parka motarshi a gefen shagon Uwani. Fitowa yayi yaci uwar kwalliya sai ?amshi yake busawa ya shiga shagon ya nemi waje ya zauna.
Hannu ya mi?a ma Hafizu suka gaisa. Dama dai sun san junansu a shagon ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????uwani, kuma Hafizu yasan shi zai auri Uwani
"To ku taso anjima ma dawo umma tayi ba?o ko Ummu Kursum"
Cewar Hafizu yaran suka gaishe da Alhaji Sama'ila ya amsa da fara,arshi dama ya sansu suna yawan zuwa wajen Uwani cin abinci. KuWi ya ciro masu kaurin da zai isa a biya musu kuWin makarantar ma ya basu. Hafizu ya kama hannunsu suka fice, kai tsaye ya mayar dasu makaranta. Da wannan kuWin ya biya kuWin makarantar ragowar kuma yayi cefane ya nufi gida bagazan_,bagazan
"Ranki shidaWe kina ta jera kaya a shago. Ni na faWa miki wannan shagon kasuwa zai koma can idon mutane. Na yi tunanin tunda dai bikin namu baifi wata Waya ba nayi tunanin ma ba zaki buWe dilar ba har sai an samu shago uhm?"
Murmusawa tayi tace.
"Ai da ni nayi tunanin wannan Win in barshi aci gaba da kasuwancin tunda dai an saba kuma ana samun ciniki ko su ummi sa dinga lurarmun dashi. Sai a sake buWe sabo a kasuwar ma."
Idanu ya zuba mata yana murmushi yace.
"Hakan ma wata dabarar kasuwanci ne. Amman kina da kuWin da zai isheki saro kayan da zaki cika shi shagon na kasuwarne da girma shagunan kasuwa?"
Dariya tayi yace.
"Za'a gagganWa ayi abinda ya dace, ko dila biyune zan harhaWa kuWin harda na aminiyata in saro kayan in yaso na dinga cire mata riba. KuWaWen hayar gidanta suna nan jingim a hannuna. Allah sarki Iyabo alkhairin Allah ya kai miki a duk inda kike ha?i?a munyi babban rashi, ko in mijin baiwar Allahn nan ya dawo ya zai Wauki wannan babban lamari sai Allah"
Ajjiyar zuchiya ta sauke ta shiga damuwa lokaci guda harda hawayenta. Alhaji Sama'ila ya shiga aikin rarrashinta.
"Gaskiya akwai sha?uwa mai ?arfi tsakaninki da Iyabo a haWuwata dake na fahimci hakan tun kafin ki bani labari a kanta. Fatanmu shine Allah yasa ta faWa hannu na gari. Allah ya dawo da'ita cikin ahalinta shine.
"Ameen Ameen."
"To ni batun kayan lefe ne ya kawo ni ma
Shin kuWin kike da bu?ata, ko kuwa a haWo akwatunan wanne kika ga yafi?"
?an murmushi tayi tace.
"Zan fi bu?atar kuWin gaskiya. Suturu kam Alhamdulillah a cikin Winkasu ake. Akwai abubbuwan da ban ?arashe ba na kayan Waki to kuWin zai taimaka sosai"
"To Shikenan dubu Wari biyu yayi miki?"
Ya tambaya yana kafeta da idanunshi.
"Sunyi sosai ma, nagode sosai Allah dai ya tabbatar da Alkhairin shi. Sannu da Wawainiya."
Hira dai suka taSa kafin yayi mata sallama shi kam zai tafi zuwa gobe zaije banki ya ciro mata kuWaWen a haka suka rabu. Dubu Wari biyun da mai daraja fa ba irin ta yanzu ba ehe.
Washegari kuwa kamar yadda yayi al?awari sai gashi da wannan kuWi. Uwani ta harhaWa da kuWaWenta tai ma kanta kayayyakin Waki na fitar raini. Kayayyakin kitchen kuwa dama daga saudiyya duk ta siyo abunta. Turarukan wuta kuwa show glass guda Uwani ta siya a wajen Mrs Bukhari gidan ?amshi ( Ina iyayen amare, ina amaren, da zauwara ina haWa turarukan wuta na amare na musamman har show glass duk ina siyarwa mai cike da kwalabe da turarukan wuta da humrori kala_kala. A sau?a?e inayin adashe domin samama iyayen yara sau?i sai ki zuba kuWin a hankali kafin zuwan lokacin biki aikinku ya kammala da izinin Allah. Iyayen gida ma inayi muku taku show glass Win ta turaruka da humrori domin burge mazajenku, ki sani ba Amarya bace kaWai take da bu?atar show glass ta turaren wuta ba kema kina da bu?ata)
Uwani ita taima kanta komai da komai. Ta samu manyan kaya kala goma ta Winkesu. Ana biki saura sati biyu Alhaji Sama'ila ya kirata yake sanar mata an samu wani dan?areren shago mai ?ofa biyu a kasuwa ya kama mata. Sauran ya rage nata zuba kaya da buga kantoci.
A wannan karon haWa kuWaWen tayi ta tura ma Faty, ragowar kuWaWen hannunta ta biya masu buga kanta suka soma aikinsu. Sati biyu na zagayowa fa aka Waura auren Uwani da Alhaji Sama'ila.
Da daddare aka raka amarya gidanta dake unguwa uku.
Falon uwargidan Alhaji Sama'ila cike da ?an uwanshi da ?an uwanta aka shigo da Amarya idanta a buWe fes babu wanda ya ma ri?eta.
"To ga Amarya mun kawo miki Hajiya Mansa. Sai ayi ha?uri da juna dan Allah a zauna lafiya"
Cewar yayar Hajiyan Uwani kenan.
Hajiya Mansa tace.
"Allah ya bamu zaman lafiya. Ubangiji Allah yasa da Alkhairi ta shigo. ?akin Hajiya Sa'a yana sama in kun haura kusa da Wakin Amaryar."
"To mun gode ?warai Allah ya haWe kawunanku baki Waya"
Nan ?an rakiyar Uwani suka fita daga Sarayin uwargida sarautar gida. Zuwa Sangaren da yake gidan sama mai hawa biyu. Hawan farko anan Wakin Uwani da Wakin Hajiya Sa'a yake. Saman kuma turakar ogan da kanshi ne. Gidan fa akwai girma arziki da gani ya zauna da ?afafunshi. Hajiya Sa'a ma babu laifi ta tarbi su Uwani babu yabo babu fallasa sai dai ba kamar yadda Hajiya Mansa tayi musu ba. Falukan gidan dan?ama_dan?amane ko wacce Wakinta cike da kayan alatu. Ajjiyar zuchiya Uwani ta sauke data shiga nata falon taga babu raini, ga wasu irin manyan frames dake mammanne a bango da suka ?ara ma falon kyau da tsari. ?an rakiyar Amarya basu daWe ba sukai ma Uwani sallama su ka yi gaba. To ita ba yarinya ba, bayan ta gama zagaye Wakunan nata sai ta dawo ta zauna a falo ta kunna tv.
"Oh Allah mai iko ni Uwani yau nice a cikin irin wannan daular, a tsakankanin hamsha?an mata masu ji da kuWi da kyau? Iko sai Allah wallahi Allah kuWi yayi a rayuwa. Ya Allah ka baiwa yaranmu mazaje masu rufin asiri suje su huta suma. Ya Allah ka kaWe fitina a wannan auren Allah kana ganin irin azabar da Hafizu ya dinga gana mun Allah kasa Alhaji Sama'ila ya ri?e ni da kyau"
Sallama ta jiyo daga bakin ?ofar falon nata. Ta taso da yanga ta buWe.
Hajiya Sa'a ce tafe da ?ar aiki hannun ?ar aikin Wauke da ?aton tire jere da wasu kuloli na alfarma. Tace.
"Amarya ga abincinku nan ke da Alhaji. Wannan sunanta Laure ita ke taya mu aikin girki. Laure shiga ki jera mata in tana da daining in babu kuma ki jera mata a ?asa"
Tana idasa faWe ta juya. Waje Uwani ta ba Laure ta shiga ciki ita kuma tana tsaye tana murmushi magana ce nan Hajiya Sa'a ta mugun yaSa mata. Bata sam waye Uwani bane shi yasa. Ta lura da yanayinta dama. Kuma ko suna tare da Alhaji Sama'ila Hajiya Sa'a tafi yawan kiranshi a waya. Hajiya Mansa sau Waya tak ta taSa kiranshi suna tare. Kenan dai Hajiya Sa'a itace ta gaban goshin Alhaji Sama'ila tunda itace Amarya kuma ba wata babba bace itan bata wuce shekarun uwanin ba. SaSanin Hajiya Mansa da take dattijuwa mai samari da ?an matan ?a?a.
Laure ta gama jera kayan abincin a kafet ta fita. Uwani ta dawo ta zauna. Sai kuma ta tuna ai ya kamata ta kunna burner ta saka turaren wuta. Ai kuwa haka akayi ta harhaWa turarukan wuta kusan kala goma ta kunna a bona Wakin take ya karaWe da wani sassanyan ?amshi na kece raini. ( Akwai mix turaren wuta wanda ya haWa duk itacen turarena fin kala goma a cikin kwalba Waya. Wannan wani babban sirrine na musamman wanda in kika ri?e duk ?wa?war mai ?wa?wa bai isa ya gano da wanne itacen turare kike amfani ba. Yananan a babbar kwalba mai cin 1 litter haka na zuzzubasu. Siyan jagari)
Alhaji Sama'ila ne ya kwankwasa ?ofar yana ?wala kiran honey "
Murmushi Uwani tayi ta daka tsallen murnar wai yau itace da miji mai kuWi miji wayayye Wan gaye har yake kiranta da Honey.
Sannu a hankali ta isa bakin ?ofar ta buWe


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login