Showing 108001 words to 111000 words out of 270738 words

Chapter 37 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

sake tsananta bugawa.
" Anti jamilatun wallah, A ti hibbina ni? ( Kina da kyau wallahi kina sona?) Kalmar sai naji tayi mun wani gingingin a kaina, tunda nake ban taSa tunanin mace zata iya irin wannan muryar mai kashe jiki ga ?ar uwarta mace ba. ?an manuniyarta ta Wora a wuyana tana mun tafiyar tsutsa izuwa wushiryar data raba mamana.
"Ma qulti shai'an Jamilatun? ( Baki ce komai ba)
"A ti hibbina ni? ( Kina sona) Ta sake maimaitamun. Ni dai na kasa furta dai_dai da kalma, jikina ya mutu tuSis rokon Allah da nadamar baro ?asata ta gado ya sake Warsuwa a zuchiyata, tsanar wannan mata sai ninka kanshi da kanshi yake yi.
" Khus mala bi si ki ( KarSi kayanki) Ta mi?o mun babbar ledar dake hannunta. Nasa hannu cikin ?osawa na amsa.
Shukran jazilan ( Nagode sosai) Iyakar abinda na faWa kenan, harta kai bakin ?ofa tace.
"Ismi Kariya" ( Sunana Kariya) Sai ta fice, na saki wawuyar ajjiyar zuchiya. Na kasa tsaye na kasa zaune, da dai naga babu sarki sai Allah saina fita falo da zummar zuwa kitchen Wakko abincina. Da wannan riga fa iya guiwa da aka bani fa kar ku mance duk nake wannan zurunkaWanar. Ina shiga falon naga Kariya da Aliya suna aikata Sarna. Gyaran Murya nayi musu, ko a jikinsu ina waige harna isa kitchen. Tsabaragen takaici a kitchen Win nayi zamana naci abincin wallahi nayi kwanciyata a kan tayil a wajen na kwana bani na farka ba sai asuba. Nan ciwon bayana fa ya tashi kunsan sanyi yanda yake tada ciwukan ?ashi ( khadija maidoki wai sanyi na tada ciwukan ?ashi?) A ta?aice sai Aliya ce ta taimaka mun na iya mi?ewa, Sallah sai a zaune nayi ta. Ranar dai banyi aiki ba sai washe gari da na Wanji dama_dama. Haka rayuwata taci gaba da gudana cikin wannan kazanta da tashin hankali. Babu irin abinda ni Iyabo idanuna basu gane mun ba. Suturar banza ni kaina dole haka nake sanyawa inta hidimar aikina a hakan. Allah ya ga zuchiyata ba"a son raina bane. Tsorona Allah tsorona kar in gudu in faWa mummunan hali, amman wallahi da zan gudu, kuma ina tunanin Uwani ko tana can tana jirana kota koma najeriya ne, duk ban sani ba.
Babu rana mafi muni da tashin hankali data wuce ranar da Kariya ta zo Wakina cikin dare da burin kasancewa tare dani. Dama ta jima tana tattaSani haka tana bani kuWi. Tayi tayi in saki jiikina da'ita amman Allah yana kuSutar dani daga sharrinta. Sakamakon adda'a dana tsananta yi babu dare babu rana, cikin Sallah ko cikin aikin bautar da nake yi babu lokacin da adda'a take barin bakina.
Ina kwance akan sallaya bayan na gama ?iyamul laili, sai naji kamar a mafarki ana rabani da suturuna dai haka. Kasancewar jikina ko da yaushe a tsamane yake da kafirar gajiya, dole baccina zai kasance mai nauyi, kuma dama bana yi ma da wuri shi baccin. Wallah duk abubuwa da sukaita wakana cikin mafarkina nake jinsu a nawa wautar. Ashe a zahirance suke faruwa dani ni Iyabo. Dare mafi ba?i a gareni, jin hannu da bakin Kariya a inda bai dace ba shi ya dawo dani na kasance a farke. Kaina yaso tarwatsewa baki Waya ma.
Wu?a ta zaro a rigar Mamanta ?ar ?arama, sai kawai ta tsaga mun gefen fuskata. Ko zafi banji ba, dan tafasar da zuchiyata take yi kan abinda take aikatawa dani yafi mun zafi, fiye da yankan wu?ar.
"Bana so kice komai. In kika yi yin?urin yi mun gaddama kasheki zanyi in tona rami in burneki a gona. Kibi umarnina in ?antaki" To a gaskiya na tsorata da kalamin Kariya, kuma ba barazanace take yi mun ba da gaske take nufin zata kasheni.
Maganganun Faty ne suka dawo kaina da labarin yanda wasu daga zuwa gidan aiki ba a sake jin Wuriyarsu har abada, sai dai iyayensu dake gida najeriya suji shiru. Idanuna a runtse harta gama komai.
Kuma abu mafi wahala da Waga hankali shine umartata da tayi kan in yi mata sak abubuwan da tayi mun. Naso in turje, sai tayi sauri ta zaro wu?arnan ta sake kawo mun yanka. Cikin zafin nama na kauce. Babu shiri na soma yi mata abinda take so.
Allah ya ga zuchiyata ina mai ?yamatar dukkan abinda nayi ma Kariya, da dukkan wanda tayi mun.
Tun daga wannan rana saina samu rangwame, yawan aiki sai ya ragu mun. Ni dai a kullum ina ro?on Allah akan ya kawo mun mafita, ya kuSutar dani daga wannan rayuwa ba?a.
Nan fa gaga _gaga al"amura suka ci gaba da tafiya a baibai, har wata biyu ta cika. Sai na ke tambayar Kariya yaushe iyayen gidana zasu zo su Waukeni ne?. A lokacin muna banWaki inai mata wanka. BuWar bakinta sai cewa tayi.
"Na siye ki a hannunsu kamar yadda suka faWa mini suma siyanki suka yi. Abinda nake so dake shine ki cire tunani da mafarkin Najeriya a ranki, ke da Najeriya har abada"
Ai sai kuka, sai zazzaSi, daga zazzaSi sai babbar jinyar da hatta abinci sai Kariya ta bani a baki. Kuma ta kira likitansu yazo ya dubani. Sati na biyu cur idanuna kullum cikin danshi suke. Wata rana ina aiki a kitchen Kariya ta shigo take sanar dani zasu je Umara in zauna in kula da gidan. Harta juya cikin tsoro nace.
Uridu an azhabu ma'akum ila Umara billah. ( Inaso in biku umara dan Allah) ?ur ta yi mun da idanunta, da Allah ya Waurani a kanta sai ta amince mun. Cikin murna na sako kayan jikina na bisu. Muna tafe a mota ina kallon gari, ina lure da komai ina sassaka amala a ko wanne kallon kan titi. Tafiyar bata wasa bace, cikin amincewar ubangijina sai gani a Ka'aba har a jikinta.
Kuka na fashe dashi inata ro?on Allah yafiya dan gani nake yi Allah bazai yafe mun kan ?azantar da ake sani yi dan dole ba. Adda'a nayi na maimaita babu iyaka.
Zuchiyata saita samu salama da nutsuwa yau na yi umara gani a Wakin Allah. A hotel Win wajen Harami muka kwana kafin kuma muka koma gida.
Naga ?an ?asata najeriya, nayi magana dasu na samu farin ciki. Na barbaza idanu ko Allah zaisa in ga wanda na sani a kamfaninmu amman Allah bai haWamu ba. Amman na samu nutsuwa a zuchiyata in sha Allah na kawo kukana gindin maganin. Allah cikin ikonshi kwana biyu da dawowarmu Umara, da daddare na zage na yima Kariya abinda tafi so, sai murna da daWi take ji, Allah sai ya matsi bakinta tace.
"Zan miki duk abinda zai faranta miki. Zan iya miki komai. Da hikima nace da'ita.
Inason ki kaini kamfani zan tura da kaya Najeriya akwai masu tafiya, kuma zan tura ma ?an uwana da kuWi"
Allah mai yin yadda ya so, sai ta amince ba tare da tayi tunanin komai ba. Ni kuwa a cikin daren na haWe kayana tsab a wani ?aton akwati ko tsinke ban bari ba. KuWaWena dama suna Wamare a marata. Na mance ban faWa muku ba har setin Wan kunne da sar?a, awarwaro, zobe, chain Win ?afa Kariya ta sai mun masu darajar gaske.
Washe gari sassafe ta kira uwar Wakina wannan tsohuwa data kawoni, ita tai mata kwatancen kamfani. Ta kira wani saurayinta ya zo da mota ya kwashemu, da tarin kayana dan na samu alkhairi sosai a gidan.
Tafiya muke, ni dai adda'ace kawai a bakina, gabana sai yankewa yake yana ta fa faWuwa gani nake kamar za'a samu matsala. Tafiyace ashe bana wasa ba a gabanmu, a hanya mu ka yi azahar muka yi la'asar. Muna zaune a wani ?auye gidan cin abinci sai ga kiran wayar Aliya. Ina jiyo duk abinda take faWa dan a lokacin harshena na larabci yayi ?arfi sosai.
Sai hantar cikina ta soma tsittsinkewa dan tsoro, gudawa ta taru a cikina. Wani irin mugun kallo Kariya ta watsa mun bayan ta ajjiye wayar.
Babu abinda nake ambato sai Allah, nasan shi ne kaWai zai taimakeni a kan duk tsananin da zan shiga.
"Me yasa kike tunanin ni zaki yaudara ki gudu?" Ta furta da harshen larabci. Sai da na ambaci Allah kafin na Waure fuskata nace.
Na sanar dake komai tun kafin mu fito. Kaya zan tura Najeriya a ajjiyemun. Kuma a hakanma zanje in yi siyayyar kaya in haWama wacce zata tafi duk a tafi mun dasu. Ba guduwa zanyi ba"
Na ?arashe maganar tawa da sar?ewar harshe. Ta dai nuna kamar ta gamsu da bayanina tunda har muka kama hanya. Bamu muka iso ?ofar gidan da muke ba sai wajajen 1 na dare. Muna isowa wata mota itama tana parker wa kamar tare muke. Faty ce naga ta fito a motar tana tangaWi kamar mai jin bacci. Da sauri na Salle murfin motar na fito. Na sakko da bataliyar kayayyakina. Faty tana hangoni sai ta zo tana fara'a. Bansan sanda na rungumeta muka saka kuka dukanmmu ba. Ashe Saleem da saurayin Faty sun iso daf damu bamu sani ba ma.
"Iyabo kice kika ?are haka, ashe kina raye Hajiya tace kin mutu?" Murmushi nayi nace da'ita.
Ban mutu ba ina raye, mummunan hannu na faWa amman Allah ya kuSutar dani." Ba sai na jiyo na dubi Kariya nace da'ita.
Ni na dawo gida kenan babu ni ba ?asar Saudiyya ma baki Waya Najeriya zan koma" Ranar naga tashin hankali dan Kariya sai ta soma daddannamun ashariya tana fincikata kan lallai sai mun koma. In ba haka ba zata kira askarawa su zo su kamani. Da rikici ya?i ya ?are sai Salim ya mun nuni da in koma gefe.
To a lokacin har matan gidan namu sun soma fitowa. Cikin hukuncin Allah sai ga Uwani itama ta fito sai raba idanu take. Karab muka haWa idanu mu kai ma juna murmushin farin ciki. Tana Wingishi ta ?araso kusa dani muka ri?e hannun juna gam tamkar ance za a farra?amu. Rikici fa ya kai har Hajiya ta fito. Tana ganina itama fa tace.
"Baki isa ki koma mun cikin gida ba. Sai dai ki nemi inda dare yayi miki. Har ke Uwani kar wacce ta koma mun cikin gida" Tana faWar haka sai tace da Kariya karta yarda ta tusani gaba sai mun koma"
"Ku shiga mota dake da ?ar uwar taki zan kai ku gidana" Cewar Salim wanda ranshi ya gama Saci. Faty ce ta ja hannuna muka wuce ni kuma ina ri?e da hannun uwani dama.
"Uwani bari in Webo miki kayanki, tunda muguwar matarnan ba barinki zata yi ki shiga ba"
Faty amman dake zamu tafi ko? Ni fa tsoro nake ji, kuma wallahi Najeriya zan koma" ?ur ta dubemu can kuma tace.
"Shikenan zan biku har saina tabbatar kun tafi Najeriya sai in dawo, yanzu dai ina zuwa" Nan ta tafi ta barmu, ni ai saina haWe kaina da guiwata na dinga dirzar kuka kamar raina zai fita, Uwani ma sai shesshe?a take yi. Kayanmu su Salim suka lode a bayan Bot, Faty ta shigo mota muka Wauki hanya. Salim sai ro?ona yake yi akan in daure in yi shiru ya'isa haka. Amman ina wani ba?in ciki da nadamar zuwa ?asar ke turni?eni. Duk mun lalace mun faWa balaoi iri da kala. Tafiyar da mu ka yi bata wuce tafiyar awa Waya ba sai gamu a wani katafaren rusheshen gida, mai yalwar filin tsakar gida. Salim na gaba muna biye dashi a baya har zuwa cikin babban falon gidan, inda ya kasance matattarar Wakunan gidan, da ?afar bene da zata sada me hawa izuwa sama. Babu kowa a falon a lokacin da muka shiga. Har ya kama ?afar benen sai ya soma kiran sunan Atika, Atika. Allahu Akbar sai ga wata ?ar burkina fasu ta tawo a guje har tana tuntuSe jikinta da uniform na masu aiki. Yace ta haWo shayi da abinci ta kawo mana Wakinshi.
Nan muka haura tiryan_tiryan har izuwa Wakinshi daya kasance madaidaicin ciki da falo mai sha?e da kayan alatu. A irin kujerarsu mai daWin zama muka zauna duk a takure ni da Uwani Faty kuwa a cinyar saurayinta ma tayi zamanta tana yi mishi raWa a kunne.
"Ku saki jikin ku nan gidanki ne ?awata. Ummi da Abi sun fita, gobe zan haWaku dasu ku gaisa."
Mun gode sosai Allah ya saka da Alkhairi. Faty kema babu abinda zamu ce dake sai godiya"
Na faWa jikina a sanyaye sosai. Waje saurayin Faty da Salim suka bamu, mu kai wanka muka kintsa, na rama sallolin da suke kaina. Sai ga shayi da shinkafa da romon nama Atika ta kawo mana. Bayan munci ne Faty tace.
"Yaya akayi Hajiya tace damu kin mutu Iyabo?" ?an dariyar takaici nayi musu nacce.
Sabida ta siyar dani ba. Kuma ta basu uwarnin karsu sake su barni in fita ko ?ofar gidane. Duk da inna fitan bansan inda zan dosa ba, ina tsoro da gudun faWawa matsala" Nan na soma labarta musu ba?ar wuya da azabar da na sha, da ?azantar dana tsinci kaina a ciki na ?arfi da yaji. Uwani ta fashe da kuka tace.
"Nima haka na samu wata uwar aiki ta dinga tursasani irin ?azantar da aka saki a ciki. Iyabo naci ba?ar wuya. Kinga dama ni tunda labarin mutuwarki yazo garemu na yanke yin waya da su Hajiya, da Hafizu da yaran duka. Dan na yanke har abada bazan koma Najeriya ba. Dan bansan me zance ma danginki ba" Ina hawaye nace
Sake komawa gidan aiki kika yi bayan rabuwarmu dake da nace ki bani wata Waya zan dawo?"
"Gidajen aiki har uku ma masu mugun hatsarin gaske. Amman babu abinda zamu ce da Allah sai godiya. In sha Allah daga nan sai gida Najeriya. Kuma na gode Allah nayi Umara har sau biyu. Kefa kin samu wannan damar?" Ta tambayeni da karshashiin son jin amsa. Idanu na lumshe na buWe.
Na samu damar yi sau Waya. Alhamdulillah. Bani da burin daya wuce in sa iyayena da yarana a idanuna. Nifa tunda nazo ?asarnan sau Waya tak nayi wayaa da Burodami Debisi " Faty tace.
"Ai kuwa wani mai suna hakan ya kikkira wayata. Sai wani mayen Hamma da duk bayan kwana biyu sai ya kira wayata yanaso yayi magana dake" Idanuna na lumshe soyayya da kewar Yaya Hamma suka dirarmun a zuchiyata farin ciki ya kamani.
To ku aramun waya in kirasu. Allah sarki Yaya Hamma Wan amana ashe ina ranshi kamar yadda shima yake raina" Faty ta mi?o mun wayarta tana daga kwance.
"Banyi serving number shi debisin ba. Amman na seving Win ta Hamma guda Waya. Dan lambobi daban_ daban yake kira dasu. Daga baya ne yace in save Win wannan, in kin zo in baki shine layinshi. To shine dawowar da baki yi ba sai yau"
MRS BUKHARI


09153081057
Ga masu san magana dani kai tsaye ta whatApp ga number na
Masoyana sunata mun ?orafin babu number na a jikin littafi kuma suna son muyi zumunci, ?orafi ya ?are.

Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


NAMA YA DAHU....
ROMO ?ANYE
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI


14
MARA?I

Gwadabe:
"Amarya ba kya laifi ko kin kashe Wan masu gida. Ina fatan kin wayi gari cikin aminci?" Ya faWa mata cikin raWa_raWa. Kanta ta sauke zuwa ?asa kana tace.
"Alhamdulillah mijina, da fatan kaima kana cikin ?oshin lafiyar kamar yadda nake? Murmusawa yayi kaWan ya jawo hannunta zuwa bakin gado. Daya zauna saiya Worata bisa cinyarshi yana wasa da yatsunta.
"Hadiza babu abinda zance dake sai dai ince Allah yai miki albarka.


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login