Showing 45001 words to 48000 words out of 270738 words

Chapter 16 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

naga mata da yara jejjere a titi sai ?ulla Nono a leda suke yi, wasu kuma suna damawa.
"Mu je kinga ga can Daso bari in kai ki wajenta, ni cikin gari can nake zuwa tallan nono ni da Daso uwarki" Zungui_zungui na bita har gaban wata siririyar fara sol Win mace kamanninta kamar an tsaga kara ita da Dadarmu, har kaminnin ya Saci. A cikin yaranta ma babu wadda yayi kamannin da ita irin haka. Dariya Yafendo tayi ganin irin yadda na ?ure Daso da ido.
"Daso kenan mai kama da Adda Daso sak. Sanadiyyar kamanninsu ne yasa taci sunanta. Daso ga ?ar uwarki tazo daga birni . Zata taya ki siyar da Nono, in yaso zuwa gobe itama sai ta fito da nata ?waryar." Hannuna Daso ta jawo ta matso dani kusa daf da'ita. Sai farin cikin ganina take yi kamar dama can ta sanni. Da Yafendona ta yarata mata wacece ni da yare ai sai ta rungumeni tana mai cike da farin ciki. Nima sai naji zuchiyata ta Wan yi wasai. Anan Yafendo ta sake hawa abun hawa ita da tawagar wasu mata. Mu kuma duk motar da tazo wucewa sai mu tawo da gudu ana turereniya a tsakani, yayinda kowa ke son asai nashi. Haka suke yin tallarsu. A gefen titin cikin ciyawa mu kai sallar azahar, Daso ta dama mun fura da nono da siga cikin ?o?o. Tas na shanye furarnan ga nonon ba tsami sai garWi. Wajajen bayan la'asar lis muka Wau hanyar komawa gida, nono da furar da Daso ta Wauko ya ?are duka. Ko da muka doso ?ofar gidan sai mu ka ci karo da Yaya Hamma mijin Hama a tsaye a ?ofar gidan hannunshi ri?e da ?ar ba?ar ledarshi. Yana ganinmu yayi murmushi.
"Yaya Hamma kaine a tafe da yamma sakaliya haka?" Cewar Daso kenan.
"Nine Daso, kin ganni na jima ina sallama ashe babu kowa ne a gidan? Jabu har dake ba?uwa aka je tallan Nono, har kin huce gajiyar tafiya kenan?" Kaina na sauke ?asa ina wasa da zoben azurfar da Gwadabe ya sai mun lokacin muna nema.
In ma na zauna Ni kadai a gidan, ba daWi zanji ba, tunanine kawai zai addabeni. Amman kaga dana shiga cikin mata ?an uwana sai na ji daWi." Shiru yayi baice komai ba. Daso tace.
"Yaya Hamma mu shiga daga ciki mu zauna ai hirar zata fi daWi ko?" Bai mata musu ba, ya kutsa kai cikin gidan muka mara mishi baya muma.



Kano

Gwadabe:.
Tun bayan fitar Iyabo daga Wakinta bayan Babala ta tursasa yayi sakin. Hawaye suka zubo daga guraben idanuwanshi. Yana jin wani zafi da turirin zuchiyarshi, ji yake tamkar rayuwarshi ce aka tsayar mishi. Maganar Yaya Hambali ne ya dawo dashi cikin hayyacinshi.
"Shikenan Wan uwanmu ya dawo mana, kai yau zan zuba ruwa a ?asa in sha. Babala ni sabida jin daWin wannan sakin ko? Zan buWe ma Gwadabe katafaren shagon kayan masarufi, uwar kuWince kawai tawa amman dangane da riba ko ta miliyan zai samu babu ruwana da kuWinshi." Murmushi Babala tayi tace.
"Ato yanzu ne shi kanshi zai dawo cikin hayyacinshi daya rabu da ala ?a?ai. Kasan Allah duk abunda Gwadabe yake yi ba'a cikin hayyacinshi yake ba sam yarinyar ta game dabaibayeshi da asiri baya ganin kowa da gashi. To ta faru ta ?are, ni naso ma ta tafi da yaranta da zai fi, dan babu wanda zai ?aunacesu, kuma bazan bari Laila tayi wahalar yarannan ba wallahi."
Yaya Hambali yace.
"Yanzu ma ai sai dai ki tafi dasu ?auye Babala kafin yayi wani auren sai a dawo ma da Laila su, ki dai yi ha?uri Lailan ta ri?esu"
Sai da aka ambaci Laila ne Gwadabe ya Wago idanuwanshi da suka rine ya kalli Yaya Hambali kallon tsab. Ya dawo da kallonshi ga Babala itama. Ai ko karen haukane ya cijeshi ba ya auro Laila ya ajjiyeta a gidanshi matsayin mata ba. Yarinyar data kasa ri?e amanar aurenta take turo mishi da sa?onnin soyayya da igiyoyi uku a kanta itace zai auro ya ajjiye a gidanshi matsayin uwar ?a?a. A Wauri kashi ko a Sata igiya. Kab ?auyan Takai waye bai san Laila Sarauniya bace, ko Sera sai dai ta zama yayarshi shi ?aninta. Bai dai ce dasu uffan ba har suka gama maganganunsu da baya fahimtar komai suka fice.
Toye ne ya fito daga Waki yace da Abbanshi.
"Abba yinwa muke ji" Hannun yaron ya jawo ya Waurashi a cinyarshi yana kallonshi. Bakinshi irin na iyabo babu maraba, hawayen dake shirin zubo mishi yayi saurin Waukewa da hannunshi.
"Bari in kawo muku abinci ko, ina Taiwo da Kahinde suke?" Ya tambayi yaron.
"Suna Waki sai kuka suke yi"
Ba shiri ya mi?e tsaye, hannun Toye ya ja suka shiga ciki. Taiwo ce take ta kuka ta kifa cikinta akan gado. Kahinde sai bubbuga bayanta yake yi yana gwarancenshi.
MRS BUKHARI

3064127935
Buhari Ibrahim Ladan
First bank

Sanya nera 500 Winki kuWin karatu anan. Wannan asusun gudauniyarmu kenan.
Ki sani in kika siya wannan littafin tamkar kin taimaki iyayen marayune, dama su kansu marayun
Kuzo mu yi tarayya cikin aikin lada. ?ar?ashin Amila Foundation gidauniyar da muka buWe ni da megidana domun iyayen marayu, ko tainakon marasa lafiya.

WaWanda suke cikin group dina mai suna (NAMA YA DAHU ROMO ?ANYE)
300 kacal zasu iya kuWin karatu
NAMA YA DAHU...
ROMO ?ANYE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI


13

Tausayi gami da ?aunar yaran ta shigeshi ainun. Harma yake ganin ganinsu ne kaWai ka iya rage mai zafi da turirin rashin Iyabo. Ha?i?a yayi rashin macen kirki, macen da tafi kowa sonshi da sanin hamimmancinshi. Ji irin wuya da Wawainiyar da ta dinga yi a sanadiyyar ciwonshi. Amman ji irin sakamakon da su Babala suka yankar mata na tarwatsa duniyarta, tare da farra?ata akan ?a?anta da mijinta. Rungume yaran yayi jikinshi babu laka sam, rarrashin Taiwo yayi har sai da tayi shiru.
"Toye zo ka kula dasu bari in siyo muku waina kuci" Yana faWin haka ya fice, babu ko nera biyar a jikinshi, bashin mai wainar ta bashi na wainar hamsin, ya dire musu suka ci, suka sha ruwa. Fita yayi ya shiga kitchen Win Iyabo ya kunna risho ya Waura musu ruwan wanka. A kitchen Win yayi zamanshi tare da tariyo irin rayuwar da su ka yi da Iyabo, da irin nutsuwa da farin cikin da take samar mishi babu dare babu rana. Yana kitchen Win Babala ta le?o da kwanon abinci a hannunta, ganin yanda yayi tagumi ya tusa risho a gaba ne yasa tayi turus a tsaye da kwano a hannunta. Yaran kuma tana jiyo ?iriniyarsu.
"Gwadabe au so kake yi tunani ya halakamun kai. Alhalin ita tana can hankalinta a kwance?. Yanzu me kake yi a Wakin girki"
"Ruwan wanka nake tafasawa zanyi ma yaran wanka Babala" Harara ta watsa mishi tare da cewa.
"Ba cewa nayi maka zan tafi dasu ?auye ba, ka ganni abinci na le?o in ajjiye maka fa, sai in Webesu danyanzu zan juya yau muna da biki a gidan mai gari" Ajjiyar zuchiya ya sauke, tare da tasowa jiki ba kuzari, kirjinshi kuwa sai harbawa yake yi, zuchiyarshi na watsa jini jikinshi bisa rashin ?a'ida. Hakanne ya haifar mishi da jin jiri da mashasshara mai zafin gaske, dan har hucin zafi yake ji a fuskarshi. Bakinshi kuwa tamkar maWaci aka zuba mai haka yake ji.
Inda Babala take tsaya ya isa.
"Babala yarannan ni zan ri?esu da hannuna. Inaso zasu yi karatu mai zurfi ba zasu yi rayuwa a Takai ba. Kab yaran gidannan a cikin gidannan su ke rayuwarsu, wasu muna tare dasu, wasu kuma sun yi aure. Dan haka nima zan ri?e yarana" Babala tace.
"Da kyau Gwadabe. Dama ni dan in tausaya maka in Wauke maka nauyine a matsayinka na namiji. Amman tunda har kana ganin reno abune mai sau?i, gaka ga yaran. In sun ga dama suga ?arshen biro. Duk karatunsu ai basu isa ganin ?arshen biro ba. Kuma ka shirya sati me zuwa ka tawo zance wajan Laila ka shiga sahun manemanta, dan manema sun yi mata ca a halim yanzu kowa so yake ya Wauketa, ni kaga tafiyata" Ta dure mishi kwanon abincin nashi ta fice tana surutai tare da kutuntumawa Iyabo da yarenta zagi. Idanu Gwadabe ya lumshe kawai. Shi yaima yaranshi wanka fes, ya ja hannunsu har zuwa islamiyya kasancewar ranar asabar ce babu boko. A hanyar shi ta dawowane yaci karo da yaya Hambali a mota zai tafi kasuwa sai ya Wan dakata.
"Gwadabe daga ina kake haka? Kaga takalmin ?afarka Waya naka Waya na matarka ne fa. An ya Gwadabe asirin da dangin Iyabo su kai maka ya gama sakar ka kuwa, sai kace wanda akace ma Babala ta riga mu gidan Gaskiya" Numfashi dogo Gwadabe yaja, ya kai duba kan ?afafuwanshi, zahiri takalmin Iyabo ya ?a?aba a ?afarshi duk rabin dunduniyarshi a ?asa yake, takalmin ma kuma mai Wan tudu. ?ayar ?afar kuma takalminshi taka teba ya saka. Allah yana gani baya cikin hayyacinshi balle har ya fahimci ?afarshi a matse take, ko yaji yafi tuWu ta Sarayi guda. Murmushi kawai yayi.
"Kaga yara na mi?a makaranta, bansan wari da wari na saka ba, hankali shine gani, idanu ?ululun kawai ne." Kallonshi Yaya Hambali yayi wata ?ar dariya harda shewa kafin yace.
"To sai zuwa yaushe zaka soma zagayawa kasuwar, tunda dai sau?i ya samu, kuma Iyabo data raSeka ta raba mu da kai ta zama tarihi a rayuwarka. Kaga ai sai ka zo mu ringa tafiya kasuwa, kwanannan kaima zaka sai motar da kake so ka dinga tu?awa" Murmushin ya?e wanda yafi kuka ciwo Gwadabe yayi, yace.
"Nagode da tayinka Yaya Hambali. Amman bana jin zan amshi wannan tayin naka. In na warware da kyau zan nemi sana'a dede dani in soma. In Allah ya dafa mini sai kaga na yi gida harda mota, yarana sun samu ilimi ingantaccen" Iyakar abinda Gwadabe ya furta kenan Yaya Hambali ya fusata har yana doka sitiyarin motarshi.
"Ni kake faWa ma magana haka gatse_gatse gwadabe? Ka mance sanda nake goyonka muje gona, nake cire kudina in biya maka kuWin makaranta, in kama hannunka in kai ka makaranta. Kaci kasha naima sutura duk da dukiyata, kuma nake matsayin uwa da uba duka a wajenka? Ko Harisu bai isa faWa mun maganar banza ba, balle kai wanda a haife na haifeka?" Sai zazzare idanu yake yi yana kumfar baki, Gwadabe dai baice mishi komai ba. Har ya gama hargaginshi.
"Hmmm Yaya Hambali kenan. Shagone dai ni Gwadabe bana so bana bu?ata. Bana nema a wajenka a wajen Allahn daya baka nake nema, kaima ba dabararka bace ta baka ba ka san da wannan."
"To Shikenan na cire hannuna a kan ka tunda dai taimakonka da nake son yi ne baka so. Kaje kayi Abinda kake ganin ya dace da kai ba shikenan ba?
Amman in sha Allah dakai da yin kuWi har abada Gwadabe muddin ina raye baka ba yin arziki da Hambali kake magana, Wan iska marar kunya fitsararre Allah dai ya kwashe maka albarka"
Yana gama faWan haka fuu ya ja motarshi ya buWe Gwadabe da ?ura, ya cika mishi idanu fal da kasa. Idanunshi a runtse suke hawayen bakin cikin danginshi na tsiyaya a idanunshi. Shin wai me yasa ?an uwanshi su ka fi sha'awar ganinshi a cikin halin damuwa da ?unci ne, anya kuwa Babala itace mahaifiyarshi ta asali kuwa, ko dai shi Win Wan ri?one bai sani ba? Amman da ace Wan ri?one da dole ?auye su sani domin a ?auye kunne ya girmi kaka. A wajen Gwadabe ya ci alwashin bazai taSa tambayar kowa komai ba, bazai karSi ko ficika daga hannun kowa ba. Zai fita nema, kamar yadda Yaya Hambali ya fito nema shi shi kaWai a shekarun baya, kuma Allah ya buWa mishi. Shima Allah shine gatanshi ba Yaya Hambali ba, zai nuna musu shi namijine mai zuchiya ba mai hangen na wani ba. Idanunshi ya buWe ya karkaWe fuskarshi da idanunshi ya ci gaba da tafiya.
Haka Gwadabe ya kwana a tsakiyar yaranshi, yanda rana ta kasance mishi haka darenma ya zame mishi. Sai juyi yake yi, yana tunanin irin rayuwar soyayya da kulawar da suka yi da Iyabo. Da irin abubuwan da akaita yi mata, kuma ta shanyesu duk dan ta zauna tare dashi. Amman daga karshen ?arshe duk kiyayewarta sai da sakin ya afku a kanta.
"Iyabo ina ro?a miki Allah ya baki mijin da zai jarabtu da sonki fiye dani, Wanda ya fini komai a rayuwa. Ya Allah ka kai baiwarka Iyabo gidan hutu da jin daWi, mala'ikun Allah ku shaida ni dai a zamana da Iyabo babu cutarwa, kuma kune shaidar ni dai na Waga mata ?afa dan ta shige aljanna. Allah ka haWata da abokin rayuwar da zai Waga mata tashi ?afar shima." Sambatu kawai Gwadabe yake ta faman yi kamar zararre.
Haka Gwadabe yai ta tunane_ tunane har gari ya waye musu. Kamar jiya bashin wainar ya kuma karSoma yara su ka ci ya kaisu makaranta
Yana shiga gidan ya tadda dangin Iyabo suna tozarci a tsakar gidan. Sun zo dibar ragowar kayanta da yayi ragowa, da suturunta dai da kayan aiki haka. A wannan rana ya yasha zagi da ele a wajen su Iya Beji. Har tukunya Iyaa Kokodeen ta kwaWa mishi a gadon bayanshi. Da yaga tozarcin ya isheshi sai ya koma ?ofar gida yai zamanshi. Yaya Hambali kuma sai sababi yake yi cewar duk Gwadabe ne sila, daya haWe musu jini da jikokin oduduwa. Gwadabe na zaune a ?ofar gida ya hango Bara'u tafe. ?uri yayi yana kallon tahowar abokin nashi har ya iso gareshi ya zauna daf dashi. Amman fa kafin yace wani abu sai ga su Iyaa Beji sun fito suna zage_ zage Yaya Hambali na biye dasu shima sababin yake yi. Kan kace me unguwa ta Winke, mata har ta katanga le?e suke yi, kunsan mata akwai gulma ko ince son ganin ?wa?waf. basu dena balo?o?insu na gado ba, sai da Yaya Hambali ya cukume Iyaa Beji, a tunaninshi zai daketa. Ai kuwa taron dangi suka haWu suka yi mishi da ?yar mazan unguwa suka karSeshi a hannunsu duk haushin Gwadabe suka saukeshi akan Yaya Hambali. Bara'u da Gwadabe suna zaune suna kallon ikon Allah kawai. Yaya Hambali ya matso kusa dasu Gwadabe a zafafe yace.
"Allah wadaran naka ya lalace. Kaji dai kunya Gwadabe ace waWannan gayyar na aiya gayyar na yadadan sune surukanka. Mu kanmu ka cutar damu daka dage sai da muka haWa iri da yarbawa. Duk irin matan dake cikin hausa Fulani ka rasa wacce zaka so sai Iyabo. Jibi yadda mata suka dakeni har suka fashe mun baki dan iskanci kuna zaune" Bushasshen yawu Gwadabe ya haWiye mu?ut. Bara'u ne yace.
"Yaya Hambali ayi ha?uri. Komai ai ya riga ya daya ?are. Allah dai ya ?ara rufa mana asiri"
"Gafara can. Bara'u ai ko kisa Gwadabe yayi ba zaka iya ganin laifinshi ba. Aikin Sur in ji tusa" Ya buga kafarshi ta dama a ?asa, kana ya shige cikin gida. Bara'u ya sauke ajjiyar zuchiya yace.
"Kayi ha?uri Gwadabe na ro?e ka da girman Allah. Ka Wauka wannan ?addarace daga cikin sinnar rayuwa. Iyabo kai mata adda'a gaba Allah ya bata miji na ha?i?a. Ni kuma da nazo da zummar in tafi da yaran duka can wajena Sakina ta haWe da nata ta ri?e. To ina cikin mota sai Tamu yai kiran wayata Allah da ikonshi na kwashe zance tas na sanar mishi, to sai yace shi zai ri?e ?an biyun a hannunshi zai sa su a makaranta. In kanaso zaka iya barinsu a hannunshi. In kuma kayi aure zaka iya zuwa ka Webi yaranka ka baiwa matarka taci gaba da kular maka dasu. To nasan zaka fi son yarannan a hannunka Gwadabe. Amman sau?i muke nemar maka kayi ha?uri ni zan tafi da Toye tamu zai ri?e Taiwo da Kahinde, tausayin yaran muke yi a hannun su Babala. Na ji daWin samuwar lafiyarka, babu abinda zamu ce da Allah zai godiya. Ka yi ha?uri ka daWa"
Wata wawuyar ajjiyar zuchiya ya sauke mai nauyi yace.
"Bara'u yau ko ni kuka ce zaku Wauka da kai da Tamu ba yaran ba, bana jin zanyi muku musu. Yarannan naku ne ku yi yadda kuke so dasu. Nagode da soyayya Allah ya bar zumunci. Sannan Bara'u wallahi na rungumi ?addarata,???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? ina fatan Iyabo ma ta rungumi tata ?addarar. Amman fa ni da Iyabo Allah shi ya haWa zukatanmu. Ko anan gaba in nayi aure, matar zata tsaya ne kan iyakar matsayinta, bata isa hawa matsayin Iyabo ba. Ita kanta nasan hakanne ta Sangarenta. Bara'u Iyabo mutum ce har da Sari"
"Zahiri Iyabo Mutum ce guda da Sari. Allah yai mata sauyin alkhairi, kaima Allah yai maka sauyin alkhairi. Yanzu mu je mu shirya yaran, tunda jikinka yayi kyau ai sai mu je Abujar tare mu kai ?an biyun. Daga nan sai mu wuce Takai. Dan Malam magaji ya zo jiya. Inajin su Yaya Hambali basu sani ba tukunna dai"
Ai kuwa haka akayi. Bara'u da kanshi ya haWa ma ?an biyu kayansu a jakar buhu, ya haWa na Toye. Gwadabe ya rufe Wakin da ko tabarma babu. Yaima su Yaya Hambali sallama kan zashi Abuja daga can zai zarce Takai gaishe da Baba Magaji da yazo. Yaya Hambali yaso jin dalilin tafiyar, amman Gwadabe sai ya Soye mishi dan ko fuska bai bashi ba, yana kan turmi Yaya Haula na gasa mishi baki. Bara'u shi ya biya misu kuWin mota. Cikin Awa shidda sai gasu a Gwagwalada. Da mota Tamu yazo ya Waukesu har zuwa dan madaidaicin gidanshi. Bayan sun yi sallah sun huta, Ayashe ta kawo musu abinci Falo ?anwar Tamu na biye da'ita da plate a hannu. Ayashe ta shiga da yaran ciki, bayan ta jajantama Gwadabe abinda ya afku cike da jimami.
"Kaga Shafs ce wannan data shiga ciki yanzu. Da shine nake tunanin Bara'u ba zan ba Gwadabe Shafa ba kawai. Kaga a matsayin wa kake a wajenta, kuma ta Wanyi karatunta yanzu haka karatun diploma take haWewa anan Gwagwalada. Da in ta kammala sai ayi auren ko ya ka gani Bara'u?"
Bara'u yayi dariya suka tafa da Tamu kafin yace"
"Yarinya zu?e?iya son kowa, gata budurwa sharab. Shafa a gabanmu aka haifeta. Bana mance taron sunanta, kasan gida _gida

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login