Showing 114001 words to 117000 words out of 270738 words

Chapter 39 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

Iyabo a zuchiyarka ta Sangaren soyayya. Amman Ayashe ta ba da shawarar ka Wan ?ara ha?uri yaran su sake girma ta yanda za a iya morarsu sai mu dawo dasu. Kafinnan sun samu ?an uwa ma dayawa su kansu sai sunfi sakewa"

Haka dai wunin na yau shima ya mutu murus. Sai zuwa bayan ishane Gwadabe ya samu suka shigo cikin gidan. A Wakin Hadiza suka ya da zanzo. ?akin yasha gyara sai ?amshin turaren wutan Sandal yake yi. Ita kuma tana kitchen tana ?o?arin ?arashe girkin dare. Kitchen Win Gwadabe ya bita bata san yana tsaye yana ?arema ado da kwalliyarta kallo ba. ?agowar da zata yi zata buWe kula babba danta zubo abincin harda su Bara'u carab sai suka haWa idanu. A take suka sakarma juna murmushin so, Gwadabe harda lumshe idanu dan wani maganaWisu ke Wibarshi. Shi Allahn da yayi shi ya kasance mai son mace mai kwalliya da ado, uwa uba son ?amshi. Kuma ya lura matan maraWi ba baya ba wajen iya Ado.
"Sai yanzu kuka samu shigowa?" Ta tambayeshi cikin kulawa. Da kulawar shima yace.
"Muna kofar gidan tun yamma, gidanne cike dam da mata abinda ya hanamu shigowar kenan. Su Auwala duk tare muka shigo. Ba a kawo abinci daga cikin gida bane naga kina girki?"
"An kawo tuwon Sula su ka yi ne, tunda naga kana da ba?i shine nace bari in dafa shinkafa fara da maka, tunda ina da miya sai ku haWa. " Abincin ta zuba ta haWa plate da cokula, ga ruwa a babban jug me kofuna shida. Gwadabe ne ya taimaka mata wajen shigar da kayan abincin..".
"Hadiza ki yi mun kiran Shafa tazo mu haWu aci abincin. In aka kammala sai mu Wanyi muku nasiha" Jimm Hadiza tayi, ba ta dai ce komai ba, can sai tace.."
"Ina ganin kai yafi cancanta kaje ka kirata. Tunda rabonnu da kai tun safe" Bara'u daya cusa nama a baki yace.
"Nima abinda zance mishi kenan uwar gida. Kuma ko babu komai akwai iyaye a Wakin a gaggaisa" Mi?ewa Gwadabe yayi ya fice. Hadiza tabi bayanshi da kallo. Ji take yi tamkar zuchiyarta bafa zata iya jure zaman kishi ba. Su Bara'u suna Wan janta da hira dan hila. Amman ta?i hilatuwa hankalinta na bakin ?ofa taga a yaya zasu shigo. Ga abinci ta zuba ita da Gwadabe ta saka cokula biyu. Shi yana gaba ita kuma tana bayanshi. Saye da materiyal Winkin riga da siket wuyan rigar kuma faralas ne. Sai mayafinta da babu ta inda ya dace da shigarta. A ?asa ta zauna kamar yadda taga Hadiza a ?asa. Ganin abinci a gaban Hadiza sai Gwadabe shima ya zauna a ?asa kusa da Hadiza sai ya zamana shi da'ita suna fuskantar Shafa.
Mrs Bukhari

Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667



*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
NAMA YA DAHU....
ROMO ?ANYE
GAWURTATTU UKU
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI

15

"Yaya Bara'u ina wuninku? Yaya barka da dare ya akaji da taro?"
Sai lokacin Hadiza ta fahimci ashe lalacewa tayi wajen kallon Shafa, yanda take wani gwalangwaso kamar babu ?ashi a jikinta. Sai da ta sauke ajjiyar zuchiya kafin tace.
"Taro alhamdulillah, ya ba?unta,?" Murmushi tayi gajere kawai. Shi kuma gogan sai yace.
"Matso ga abinci muci tare. Hadiza bata cokali" Dole ?anwar na?i kenan. Haka Hadiza ta Wakko cokalin ta mi?a ma Shafa. Sai jujjuya shinkafar take yi ta kasa kai ko loma bakinta. Shafa da Gwadabe kuwa bil ha??i suke cin abincinsu. Carab a idanun Hadiza suka sakarma da juna wani murmushin ?auna wanda ya kusan tarwatsa kan Hadiza. Shigowar Auwala da Amaryarshi Shatu, da Mammada da Amaryarshi Nana ne ya sanya Hadiza ta Wago da fara,'arta ta tarbesu. Matan a ?asa suka zauna, Mammada da Auwala kuma suka zauna a sama.
"Amare kun sha ?amshi, kun rigamu shigowa naso in shiga da yamma to na Wan tsaya yin gyare gyarene. Bari a zubo abinci ko?" Auwala da yasa hannu a abincinsu Bara'u ya soma ci yace.
"Yauwa dama Shatu ta?i cin tuwon Sula wai ita shinkafa zata ci. Dama naso daga nan in kaita Wakin Anty Badi'a ne nasan zamu samu abinci. Mammada zo mu muci nan. Hadiza ?aro mana" Ya mi?a ma hadiza tiran abincin ta zuba musu. Nan ta zuba ma Amaren Yayun nata. Gwadabe da Shafa sai abincinsu suke ci, anata nishaWi. Su Shatu ma suka saki jikinsu suka ci abinci. Hadiza fa sam ta?i cin abincin da wayo_da wayo. Bayan duk an kammala cin abincin sai su Bara'u suka haWe nasihar da zasu yi musu du harda matan su Auwala. Daga haka kuma suka yi ma Hadiza Sallama, tare suka fita dasu Auwala da matansu zasu kaisu Wakin Yaya Tasi'u da Yaya Jamilu. ?akin ya rage daga Gwadabe sai matanshi. Tattare kwanuka Hadiza ta soma yi.
"Zauna Hadiza inaso in Wan yi magana daku nima" A sanyaye ta ajjiye kwanukan ta zauna a ?asa shi kuma yana bisa kujera.
"Da farko dai ina mai ro?onku arziki ku haWe kai ku samar da farin ciki, nutsuwa, zuriya ta gari a gidannan. Dole ku haWa ?arfi da ?arfe wajen haWe kawunanku. Kar ku bari wasu su shiga rayuwarku su yi ?o?arin tarwatsaku. Gidannan cike yake da facaloli ke Hadiza kinsan komai. Nima ina da ilimi akan irin zaman, ni da Iyabo mun zauna tare da su Yaya Hambali, babu irin gulme_gulmen da ba'ayi a tsakankanin mata. Ni bazan hanaku tsaSin kawaye a cikinsu ba, amman na horeku da ku iya bakunanku. Duk da dai ku ba mazauna bane, ke kina aikinki na koyarwa itama Shafa Yaya Tasi'u ma yace ta bashi takaddunta zuwa gobe in aka nutsa zan kai mishi zai samar mata aiki. Dan Allah ku taimaki talakan mijinku ku bashi nutsuwa, aikina na wahalar gaske ce ina ro?onku da ku samar da farin ciki a gidannan. Ni in so samune yau in ganku a wannan Wakin gobe in ganku a Wakin Shafa kuna hira kuna dariya." Fasali yaja tare da Wan yin murmushi, suma murmushin suka mayar mishi.
"To kasancewar gobe zan bar Wakin uwargida, kamar yadda addini ya tanadarma matar data taSa aure inta kuma wani aure kuma tana da kishiya kwana uku Shari'a ta tanadar mata. Hadiza a matsayinki na babba da kwanan da rabon girkin na baki wu?a da naman faWin yadda za'ayi, kuma in sha Allah yadda kika ce hakan za'ayi" Hadiza wacce ?walla ta taru a idanunta tun lokacin da Gwadabe ya kirata bazawarar data taSa aure a gaban kishiyarta, kuma ta Wauki hakan a matsayin tozarci. Ta Wanyi ya?e tace.
"Nagode da wannan girma daka bani. A babin maslaha ina ganin tunda du mu biyun masu fita aikine zaifi kyau ace ko wacce ta dinga girkinta kawai, gudun shiga hakkin wani. Dangane da rabon kwana kuma ayi kwana uku_uku. Sannan ni na baka damar shiga Wakin Amarya a darennan kwanana guda Waya na yafe shi naci girma." Tsam Gwadabe yayi yana karantar yanayinta da duk ya sauya, ya riga yasan da Hadiza zai samu matsala kishinta yayi yawa. Yanata tunanin to meye abunda ya Sata ranta yanzu_yanzu. Kawar da tunanin yayi da cewa.
"Ba za'ayi haka ba, kuma ai akwai danginta a Wakin sai zuwa gobe zasu kama hanya. Dangane da rabon girki da kwana naji abinda kika ce, kuma dama nayi miki al?awarin duk yadda kikace ta zauna. Inaga in kuna da wani ?arin bayani zaku iyayi" Du su biyun suka ce basu da wani ?arin bayani. Sallamar Shafa yayi ta koma Wakinta. Hadiza kuma rai a murtuke take ta faman kai kawo na fitar da kwanukan da aka gama cin abinci. Ruwan wanka ta kai mishi harda Wiga mishi wannan haWaWWen turaren wankan data siya a hannun mai gayya mai aiki Mrs Bukhari ( kema ki mallaki naki yana da sirri)
"Na kai maka ruwan wanka kaje ka watsa" A madadin ya tashi sai ma ya ri?o hannunta yai mata masauki a cinyoyinshi, dan nauyi sai da ?ashin guiwarshi yayi motsi mai zafi. Shi ya ?ura mata idanu, ita kuma ta ?urama ledar tsakar Wakinta idanu. Can sai hawaye shar_shar suka soma zubo mata.
"Ya Allah Hadiza menene ya kawo kuka kuma, shin nayi wata maganar data sosa miki ranki ne?" Shiru tayi shima shiru yayi yana kallonta da dai yaga abun bana ?are bane sai ya rungume abarshi yaima bakinta ri?on alawar yara. Ji kake shiru sai sautin ajjiyar zuchiyar Hadiza. Sun jima a cikin wannan koramar da kyar ya zare jikinshi a nata. Mi?ewa tayi da sauri, yai mata dariya tare da girgiza kai.
"Ke ba yarinya ba, amman kinfi yarinya shagwaSa bari in fito wanka sai kin faWamun sanadin zub da hawayennan kina Amarya" Dariya tayi kawai. Shi ya wuce wanka ita kuma ta wanke kwanukan da akaci abincin a ?aton bawo a kusa da kitchen Winta. Tana ganin shige da ficen Dangin Shafa. Yaya Tasi'u ne yazo wucewa.
"Yaya Tasi'u sannu da dawowa" kallonta yayi yana dariya. Hannayenshi rike da ledoji kawai saiya mi?o mata leda Waya.
"Zo ki karSa Hadiza rabonku ne dan tunda na shigo gidan banci karo da kowa ba" Da sauri taje ta amshi ledar tana murna tare da yi mishi godiya.
"Ina Gwadaben?"
"Wanka yake yi, ni kuma wanke_wanke na gama"
Kafin ya bata amsa Yaya Jamilu ya shigo gidan shima. Abun mamaki wucesu yayi ba tare da yayi musu sallama ba balle ya tsaya a gaisa, Wauke kanshi yayi kamar ma bai gansu tsaye ba. Tasi'u ya girgiza kai yace.
"Allah ya nuna mana lokacin da iyalan Malam zasu haWe kawunansu su mayar da damuwar ?an uwansu damuwarsu. Sai da Baba ta faWa dama haWakaarnan babu abinda zata haifar face sabon rikici. Jafaru da matarshi ne suka fito daga Wakin Zangina, sai fa da suka zo dab damu Jafarun yace.
"Sannunku" Itako matar tashi kalloma basu isheta ba" Kasa amsawa dukkansu suka yi suka bisu da idanu har saida suka shige ciki.
"Jeki ciki Hadiza kinji. Allah ya bamu lafiya sai da safe"
Jiki a mace Hadiza ta shige ciki. Lemo da ayaba ne a cikin ledar da Yaya Tasi'u ya bata. Lemun ta yanka musu ta saka a plate, Gwadabe na shigowa falon ?amshin turaren wankan data zuba mai ya daki hancinta.
"Ina kuma muka samu lemo?" Yai mata tambayar yana mai ?ureta da ido.
"Yaya Tasi'u ne ya bani. HaWuwa muka yi shi zai shige Sarayinsu, yace a gaisheka"
"Ayya ina amsawa."
Wanka Hadiza tayo itama, a daren Gwadabe ya mantar da'ita wata damuwa data Waurama kanta.
Washe gari kuma Dangin Shafa Amarya da su Goggo Iyatu duk suka Wunguma suka kama hanyar Takai, su Goggo Iyatu ko sallama ba sui da Gwadabe ba balle Amaren shi. Sai su Sakina da Ayashe ne kawai suka shigo su kai sallama da Hadiza. Gidan ya gare daga sabbin Amaren sai su Yaya Tasi'u.
Tun bayan tafiyar ?an Takai Shafa ta shiga aikin gyaran Sarayinta, daga cikin uwar Waki zuwa falo, zuwa kitchen. Daga cikin gida yauma aka kawo musu abincin karin kumallo. Tun bayan data ga Gwadabe yayi ma su Bara'u rakiya zuwa tasha, bata sake sanyashi a idanunta ba har azahar.
Tana zaune tana cin nakiya tana kurSar shayi sai gashi ya shigo da fara'a Wauke a fuskarshi.
"Amarya bakya laifi daWi ake ci ne?" Murmushi tayi mishi kafin tace.
"Kaga nakiya ce nake ci na Wan soma jin yinwa" Zama yayi a kusa daf da'ita ya gutsiri nakiyar ya jefa a bakinshi. Yana ?arema Wakin kallo yanda ta sake mai fasali yafi na farko fiye.
"Me yasa baki Sararraka ko taliya bace, ba naga taliyar Hausa a kitchen kusan kwalla uku ba, ai ko mai da yaji sai ki zuba. Tunda su Baba Fhatsima sunma yi ?o?ari suma suna bu?atar hutu. Naji gidan duk ya kaure da ?amshi da halama amaren gidan sun soma girki"
Sailuba Wiyar Yaya Tasi'u ce tayo sallama ta shigo. Hannunta ri?e da filas Win abinci, a gabansu ta dire tare da gaishesu cikin girmamawa.
"Innata ce tace in kawo. Tace kiyi ha?uri aikine yai mata yawa sai yanzu ta sauke sanwar" Murmushi Shafa tayi tace.
"Babu komai kice mata nagode Allah ya saka da Alkhairi" Da "Ameen" Sailuba ta amsa tai musu sallama ta fice.Shafa kuma tayi sauri ta Wakko plate da cokula biyu ta juye musu abincin.
"Bismillah mu ci ko tunda dai kana nan aka shigo da abincin " Bai mata musu ba sai yayi kamar yadda tace dashi.
Hadiza kuma tana can ta tusa abinci a gaba tana jiran shigowar Gwadabe su ci, yace zai Wan le?a Shafa a tsaitsaye. Yau zai shigo, gobe xai shigo, saida ya share awa uku kyawawa. A wannan lokacin Hadiza ta kai ma?ura wajen Sacin rai. Abincinta ta zuba tayi shigewarta Waki ta zauna kenan akan gado ta jiyo yana sallama a falo. Jin motsin cokali a uwar Wakine yasa ya le?o uwar Wakin suka haWa idanu, take yasha jinin jikinshi, amman lokacin sallah ya riga da yayi haka dole yayi alwala ya tafi masallaci. Yana dawowa kuma kamata yayi ya Webi ?an suturu ko kala ukune ya koma Wakin Shafa daga la'asar kwananta zai soma.
Har ya gama Wiban kayan da zaiyi amfani dashi Hadiza tana daga kwance tana kallonshi, sai tubka da warwara take yi. Wani irin mu?u_,mu?un kishi ke turni?eta. A kusa da kanta dab ya zauna yana shafar sumar kanta dake she?i da ?amshi.
"To ni kam zan tafi Hadiza. Sai bayan kwana bakwai zan dawo. Zanyi kewarki sosai, tare da wannan ?amshin naki mai tasiri a zuchiya" Wani kallo tayi mai shi ba harara ba, shi ba kallon so ba. Dan ya kasa fassara irin kallon..
"Abincinka dake ajjiye a falo fa, kaci ne?"
"A'a Wazu ina shiga Wakin Shafa Sailuba na kawo abinci. To shine shafar ta zuba mana, kinga ai ba zata ji daWi ba in banci ba, kafin zuwan Sailuba kuma naci nakiya"
"Agen? Hmmm shikenan a sauka lafiya ango. Lallai ga zumuWin yage tantani nan ina gani a tattare da kai. Nutsuwarka harta gushe sabida kula da kai zai koma hannun Shafa " Baki ya buWe zai yi rarrashi. Tayi saurin Waga mishi hannu, sai kuma ta fashe da kuka. ?ur yayi yana kallonta kawai yana tunanin irin dan?areren aikin dake gabanshi. Dan ya lura Hadiza bats son a zauna lafiya balle a samu haWin kan da zai samar da nagartattun ?a?a. Da wuri ya kamata yaima tubkar hanci dan gudu kada wankin hula ya kaishi ga dare. Masu iya zance na cewa. Itace tun yana Wanye ake tankwarashi, matsawar ya bushe to sai dai a Sallashi. Dannewa yayi ya shiga aikin rarrashinta da shafar bayanta har tayi shiru. Tana gani ya fice a Wakin Izuwa Wakin Shafa.
Tohfa
MRS BUKHARI
09153081057
Ga masu san magana dani kai tsaye ta whatApp ga number na
Masoyana sunata mun ?orafin babu number na a jikin littafi kuma suna son muyi zumunci, ?orafi ya ?are.


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230



Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801
NAMA YA DAHU..
ROMO ?ANYE
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI


16






Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O?


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login