Showing 12001 words to 15000 words out of 78322 words

Chapter 5 - MATAN Hafiz Book Complete Document .txt

Unknown   

27 Nov 2024

2508

duk kayan kamshi banda albasa sai ki dora kaskonki kiyi anfani da man Oliv a maimakon man gyada, ki soyashi da kyau ki cinye tun da safe Zaki yi shi kafin kici komai, ki dauki tsayin sati daya kina wannan zaki ga yadda ni'ima za ta saukar miki wallahi ko zama kika yi zaki dinga jin danshi danshi a pant dinki banda Yan mata duk yarinyar da tayi wannan na kwan babu ruwana cikinta zai yi ciwo a banza kuma da ta zauna za ta jike, matan aure kawai 🙌🏼 Yan uwa abubuwan suna da yawa na gyaran jiki suna da yawa a hankali zamu dinga kawo muku su daya bayan daya saboda mata da yawa suna fama da wannan matsalar, wasu sai su ce Sun yi komai amma bai Hana mazajen nasu su wulakatansu, yes irin Haka Yana faruwa sosai amma ki gyara Hajiya duk wulakanci da zai miki idan har kina gyara ba zai iya rabuwa dake saboda ya san dad'in da yake zuka a jikinki na barku Haka Allah ya sa mu dace amine).


Ko yanzu kwance suke saman gado Fateema sai shige masa take Yana janyeta a jikinsa ta dora hannunta saman faffadan kirjinsa tana Wasa da gashin da suka kwanta lub lub gwanin ban sha'awa wani irin mugun feelings yake ji Yana ta so masa tun daga yatsun kafarsa har cikin kansa, lumshe idon sa yayi Yana kawar da kai saboda baya so ta gane cewa ya fara accepting din saqonninta, da yaga Yana shirin shidewa ya janyota da karfi.a jikinsa har tana yar kara na kitsa ya maidata kasa yayi mata rumfa Yana cire mata kayan jikinta da ya gama cire komai sai ya kashe wutar dakin ya cigaba da aiki. tun Fateema tana daurewa har ta fara tureshi , ita kam ta gaji da wannan bala'i kullum za su yi sai ta ji ciwo sabida baqaramin lafiyayyen ingarman namiji bane,ya iya jiyar da mace dadi na qarshe harta mance a wace qasa shin ma aka haifeta, shiyasa kobai nemetaba take nemosa Amman tanacin uquba inya fara aiki danba wasa kamin dadin yamaye gurbin wahalan kuma tafara masa sambatu itama. kuja ta fara
shi ko Hafiz ko jinta bayayi sai faman aika mata yake da karfin tsiya saboda mugunta Yana kwancinshi ta tadar mishi hankali a banza alhalin ba wani gamsuwa zai yi da ita karar da wayarshi ta dinga yi shi ne yayi sanadiyar katse mishi aikin da yake Ya dauki wayar yana sauke ajiyar zuciya kashewa zai yi sai ya ga sunan mahaifiyarsa da sauri ya duro daga kan gadon Yana amsa wayar tare da yin sallama,


"Ashe da mahaukaciya kake zaune ban sani ba Hafiz?"


Shi ne abinda ya daki kunnen shi ko sallamarsa bata amsa ba, Yana shirin yin magana ta katse shi tare da cewa,


"Ai wallahi kaji na rantse sai ka saki wannan yar iskan yarinyar Zainab take kowa oho, fada suka yi ita da Mufeeda ka santa da saurin zuciya ta je gidanka ban ma sani ba ta biye ma Zainab suka yi fada na tashin hankali harda jima juna shi ne ita kuma mahaukaciyar matarka ta rarumo kwalba ta fasa ma Mufeeda Kai yanzu haka gamu asibitin da Abbanka yake aiki kwananmu biyar a can Saida aka yi mata dinki da kara mata jini saboda jinin na ta ya zuba sosai, amma tsabar bakar zuciya irin na matanka musamman ita Zainab ko ta lekomu ta ga halin da muke ciki, ita kuma Raheema tun ranar da muka zo bata kara zuwa ba sai dai ta aiko dreba da abinci na mata uzuri saboda cikinta ya girma sosai, Mijin Mufeeda duk hankalinshi ya tashi ko aiki da kyar yake zuwa nida yayarka Aisha muke wajenta, ban san yaushe za ka yi dacen mata ba Hafiz saura mu ga ita kuma Fateema dame za ta fara mana ta yi shiru ta ji abinda zai ce".


Tunda Mahaifiyasa ta fara magana zufa kawai yake zubo masa cike da tashin hankali da jin takaicin Zainab kanwarshi uwa daya uba daya za ta nemi halaka sabar tunaninta ya toshe aiko Hajiya bata yi magana ba zai dauki mataki wannan karon zai yi maganin iskancin da take ji,


Hello! Hafiz Kana jina ko?


"Ina jinki Hajiya Allah ya tsare gaba Insha Allah yadda kika ce Haka za'a yi jibi zamu dawo da izinin Allah da Haka suka yi sallama ya kashe wayar yana goge gumin goshin shi da hannunshi"


Dakin ya shiga ko inda Fateema take bai kalla ba ya wuce toilet domin tsarkake jikinshi, ita kuma Fateema tun lokacin da ya bar dakin ko motsin kirki ta kasa yi saboda azabar da take ji a kasanta tamkar yau ne ya fara kusantarta ta yunkura ya za ta Mike da sauri ta koma ta kwanta saboda ji take kamar yankata akayi da reza...






*By sunshine 4 writer's fasaha*😍
[7/12, 8:33 AM] Xainab Documen: [3/11, 11:50 AM] Mrs❤️I: *♨️♨️MATAN HAFIZ♨️♨️*!!!




*FASAHA ONLINE WRITERS*
F.o.w.


Written by.


*FOUR GORGEOUS WRITERS*


-Raheenat mahmud.


-Mmn Abduljalal.


-Xayyneb💤💤 (xexen Fasaha).


-Matan Borno.




*♨️Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern.♨️*


Bismillahirrahmanirraheem.




*Gargad'i*


Bamu yarda a juya mana littafi ko ta wacce siga ba tare da izini ba.




11.

Hafiz Yana fitowa daga wanka yaja dogon tsaki saboda har yanzu Fateema tana nan inda ya barta, kananan Kaya ya saka ya dauki filo ya bar mata dakin ya nufi falo, a yadda yake jin zuciyarshi yana tafarfasa zai iya lakada mata Dukan tsiya.


Daurewa Fateema ta yi ta Mike a hankali ta shiga toilette domin ta yi wankan sarki hawaye na ta zubo mata sai tsine ma Hafiz take a zuciyarta duk ranar da ya shigo hannunta zai gane baida wayo, zama ta yi a cikin baho ta tara ruwan zafi a ciki ta zauna ruwan Yana ratsa ilahirin jikinta sai da ta canza ruwa kusan so uku ta fito ta zura doguwar Riga tabi lafiyar gado tare da rufe ilahirin jikinta da lalausar bargonsu.


Wajen su Mufeeda kuma ta na cigaba da samun lafiya saboda mahaifinta Yana bata kulawa na musamman shi da kanshi yake dubata. Yayi mata fada sosai a kan kada ya kara jin ta kara zuwa gidan Hafiz idan har ba zuwan arziki za ta yi ba, ta na kuka ta ce


"Yanzu Abba Haka zamu zuba musu ido muna gani su kashe mana dan uwanmu da bakin cikin su?"


Dr Ahmed yayi murmushi irin na su na manya ya ce,


"Ni na rasa wa kika biyo wajen tsiwa, koda yake na san wa kika biyo yana magana yana kallon matarshi ta kasan ido ita bata ma san Yana yi ba abin duniya ya bi ya isheta, Na dai fada muku kada wacce ta kara zuwa gidanshi da sunan tashin hankali tunda jikin naki da dama zan rubuta muku takarda sallama ki Kira Abdul ya zo ya tafi dake Allah ya tsare gaba ya na gama maganar shi ya bar dakin bai tsaya jin ta bakinsu ba".


Ashe tun bayan wannan rigimar da ya faru Zainab ta bar gidan babu Wanda ya tsani saboda fargaban abinda zai je ya dawo, ita Heema bata ma sani ba sai hidimar yaranta take saboda zaman Hajiya a asibitin yaran nata suka dawo hannunta, kullum direbansu yake kaisu makaranta ya dawo da su hakan yayi mata dadi sosai saboda tana kaunar yaranta, Yauw take sa ran dawowar mijinta Hafiz ba ita ce za ta karbi girki ba saboda da za su tafi a dakinta yake, har karfe sha daya na safe bata ga Zainab ta fito domin shirya mishi abinci, abun ya daure mata Kai sosai. To wai ita Zainab ita take zuwa ne tun da farar safiya? Saboda ta rage zama falon tun bayan fadan da suka yi da Mufeeda Kai ita ta jima bata ji motsinta ba, mikewa ta yi ta nufi bangarenta ta kwankwasa kofar taji shiru ta shiga Kiran Sunanta nan ma shiru, sai kawai ta basar saboda sanin halin ita Zainab d'in da tayi da ranin hankali watakila tana jinta ta yi mata banza, Kitchen ta wuce ta fara aiki tana yi tana wutawa har ta shirya masu dabun kuskus da zogale sai dabun nama Kadan da lemun zobo da abarba da kunun gyada gidan ya gauraye da kamshin abincin da ta dafa karfe Biyu ta gama komai ta jera su a dining tebl, ta gaji Sosai direct dakinta ta wuce domin ta yi wanka ko taji dama dama, ta na cikin saka Kaya Sulatana ta shigo dakin tana cewa


"Mami kinga Sultan ko marina yayi ban masa komai ba tana goge hawaye".


Yi shiru kinji zan rama miki, ta rike hanunta suka fito tunda Sultan ya ji motsin su ya boye bayan kujera, yaro kayi ka gama ka fito naci kaniyarka bakada aiki sai jibgar mini yarinya,


"Watakila laifi ta yi masa Mman yara"

Da sauri ta kali kofar shigowa Hafiz ta gani Yana sakar mata murmushi da gudu Sultana ta ruga wajensu tana dariya daukarta yayi ya Ida shigowa falon mai gadi ya ajiye jakukunan su ya juya ya fita, Takaici ne ya rufe Fateema ta wuce bangarenta ko gaisuwar da Heema take mata bata amsa ba. A hankali Heema ta isa wajen Hafiz cikin muna ta rungume ta da sauri ya janyeta Yana dariya saboda ta manta da cikin jikinta hannunta ya rike suna shirin shiga dakinsu Sultan ya rungume Abban sa Yana ihu da dariya juyawa Hafiz yayi ya tsuguna ya kama kunnensa ya ce,


"My boy ka daina rashin ji kaji Sultana kanwarka ce ka daina cin zalinta ko laifi tayi maka ka sanar da Aminka kada ka daketa"


Daga ma mahaifinsa Kai yayi saboda shima abin yayi masa ciwo daga baya, daga Haka ya koma falo suka cigaba da Wasan su shi da kanwarsa. Girgiza Hafiz yayi ya kashe ma Heema ido daya Yana jifanta da wani kallo, tunawa ta yi da cewa yauw ranar girgikin Zainab ce ta rada mishi a kunne nan da nan fuskarsa ta canza ya shiga dakinsu ya barta nan tsaye tare da binshi da kallo. Da sauri ta bishi ita ma ,Ta na shiga dakin ta hagoshi kwance saman gado idanunshi a lumshe kamar mai barci, iskan bakinta ta busa masa a fuska yayi shiru ya kyaleta bakinta ta manna cikin nasa ta shiga tsosa a tana lumshe idanu kamar mai barci maida mata martani ya shigayi amma bai bude idanunshi ba kokarin janta yake ta tureshi tana dariya, shi ma dariyar yayi saboda ta tsokano shi da yawa, wanka zaka yi ko abinci zaka fara ci? Ya ce mata


"Ina ga wanka zan fara yi domin naji dad'in jikina duk kasala nake ji kuma kece sanadi, idan na kamaki hmmm zaki gane kurenki"


Dariya ta yi ta bar mishi dakin domin ya samu yayi wankan, ta iske an shirya yaranta sunyi kyaut sosai cikin kayan shan iska musamman Sultana wacce babu inda ta barota wajen kammanni, abinci ta zuba musu suna ci suna ci.


A hakan Hafiz ya iskesu yaji dad'in hakan sosai dama ace farincikin nan ya dawamma a gidanshi har karshen rayuwarshi amma ina da kamar wuya. Mikewa ta yi ta ja mishi kujera ya zauna ta shiga zuba mai abincin,


"Abban Sultan ko na Kira Fateema ne muci tare ? Ita Zainab fa ina ganin bata gidan kwana biyu na daina jin duriyarta, nayi tunanin ko rufe kofarta ta yi na buga naji shiru, dan Allah ka kirata muji inda ta tafi"


"Kin san Allah Heema idan kika kara kawo min maganar Zainab zan miki abinda baki taba tunani ba, ita kuma Fateema kyaleta da tana jin yunwa ai da ta fito ki zauna muci kin tsaya magangganu marar kan gado".


Yana gama maganar ya janyo plant ya fara ci Yana santi saboda girkin ta mishi dadi sosai, tsuke bakinta Heema ta yi bata kara kawo mishi maganar ba. Ta zuba dabun naman Kadan ta fara ci, suna gamawa ta kwashe kayan zuwa Kitchen inda tace mai aikinta ta gyra Kitchen d'in kuma ta zuba abinci ta kaima Fateema a dakinta, tana saye ta dawo abinci na hannunta ta ce,
"Hajiya cewa tayi ba zata ci ba saboda bata san abinda kika saka mata ba a ciki".


Ikon Allah shi ne abinda ta furta a cikin ranta, ta bar Kitchen d'in saboda bata so maganar ya yi tsayi a tsakaninsu, ta rasa gane me ya canza Fateema a lokaci daya a da ai tana bata girma amma yanzu sai wani kallon banza take mata da harara, Kai koma meye ita ta sani ni burna bai wuce Allah ya saukeni lafiya ya kuma kara mini sona a zuciyar Hafiz, falo ta zauna tana ta tunani a wannan halin Hafiz ya isketa ya ce,


"Heema Lafiya kike wannan tunanin Haka? Sai magana nake miki kin yi shiru"


Kayi hakuri Abban Sultan addu'a nake Allah ya sa kafin ka koma na haihu, murmushi yayi ya lakaci hancinta ya ce,


"Hutun wata daya suka bani kafin hutuna ya kare Zaki haihu Insha Allah saboda kina cikin watanki na tara" suka cigaba da hirarsu na soyayya.


Fateema Yunwa take ji sosai shi yasa ta Mike ta hada shayi tana ta dauki wayarta tana Kiran kawarta da sanar da ita duk wukakcin da Hafiz yake mata, ta yi shiru tana sauraren hudubar kawar tata zuwa can ta cigaba da cewa gobe ta zo su wuce wajen bokan kawai saboda ita ta gaji da rainin hankalin Hafiz, da Haka suka yi sallama ta kashe wayarta abubuwa dayawa take ayanawa a ranta idan har burinta ya cika har ita uwar tashi da yan uwanshi ba za ta barsu ba. Saboda ko rantsuwa ta yi ba za tayi kaffara ba nan gaba za ta kara cewa Hafiz ya kara aure sabar rashin hakali irin na ta, ta rasa Wane irin kwakwalwa ne da mahaifiyar su Hafiz Macé bata da aiki sai umartar danta ya kara aure? Ai kafin tace Hafiz ya kara auren za ta yi maganin shegiya ta rufe mata baki.


Zainab tsugune take a gaban mahaifinta Yana mata fada sosai, sai kuka take tana jin zafi cikin ranta. Ita ma fa ta jimata amma sai fada ake mata a kan yar iska Mufeeda ta na kimtsa rashin mutuncin da za ta yi ma Mufeeda idan har ta koma gidanta, ta na cikin tunanin ta ji karar waya ta ruga dakinta murmushi ta yi da taga sunan Hafiz ta dauka tare da yin sallama bai amsa mata sallamar tata ba ya ce "Zainab na sake ki saki daya ta kurma wani uban ihu ta yi jifa da wayarta...




*😍By 4writer's Fasaha*
[7/12, 8:33 AM] Xainab Documen: *♨️♨️MATAN HAFIZ♨️♨️*!!!




*FASAHA ONLINE WRITERS*
F.o.w.


Written by.


*FOUR GORGEOUS WRITERS*


-Raheenat mahmud.


-Mmn Abduljalal.


-Xayyneb💤💤 (xexen Fasaha).


-Matan Borno.




*♨️Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern.♨️*


Bismillahirrahmanirraheem.




*Gargad'i*


Bamu yarda a juya mana littafi ko ta wacce siga ba tare da izini ba.




12.


K'arar kukan tane yasa mahaifinta saurin dawowa daga qofar fita da ya nufa.


"Subhanalla ke zainabu lfy kike wnn uban ihun mimakon kiyi salati inma firgici ko razani kikayi abin zaizo miki da sauqi"


tashi zaune zainab tayi daga burgimar ihun kukan nata hawaye nata shatato mata masu tsananin zafi da qunan a zuciya,
ta dubi mahaifin ta tace


"Baba Hafiz ya sakeni kaga ynxun ya fadamun kiran da akayimn a waya ynx baba ka agaji rayuwata wlh inna rasa Hafiz mutuwa zata aboceni koma na kashe kaina da kaina dan rayuwa ta babu tabbacin amfani matuqar babu Hafiz a cikin ta"!! taqarashe mgnr cikin sake rushewa da kuka har tana dukan kanta da garo nan danan kuwa gefen goshinta ya fashe, salati mahaifinta keyi daqyar yasamu ya dafa garo ya zuqunna jikin bango a saman qafafun sa.


"innalillahe'wa'inna'ilaihirraji'un....daga Allah muka fito kuma garesa zamu koma!".
abunda mlm usman mahaifin zee knn yake furtawa kansa a Sama, cikin dauriya ya dubi zee yace "zainabu miya faru tsakaninku da hafizun haka da zafi har saki ya ratso ciki?"!


bud'e baki tai zatayi mgn Yy saurin dakatar da ita da furta


"wnn karon gskian lamari nakesonji daga gareki dan a ynx na tabbatar da mgnr da kika zomun da ita kika fadamun qanzon kurege ce dan muddin abinda kika fad'amun gski@ ne to babu ynda za'ayi ace shine silar shikan nan dan haka maza2 ki kiramun Hafiz din a waya".


cikin sabon kuka zainab keta faman girgizawa babanta Kai danta kasa ma mgn gaba 1,


"kiyi abinda nace mutuniyaz kawai ay nasan halinki bakkida nutsuwa zainabu lokutta da dama, lallaikam na tabbatar ba qaramin abu kikaiwa Hafiz ba dahar kika iya fusatasa lkc 1 haka ya iya furta miki saki dudda kuwa da yawan haqurinsa,
tabbas bani kadai ke shedar kyawawan halayen Hafiz ba mutanen dasuke tareda shi ma sunfini sanin hkn Dan HK wallahil azim bana raba d'aya biyu zainab da babban laifin da kikai masa, dn haka ina mai sake umartarki dakiyi hanzarin kiramun shi kmr ynda na umarceki, kiran da zainab taiwa Hafiz yafi a qilga amman ya shareta gaba 1.


dan a lkcn ma shiri yk yana saurin den zuwa Barrack dinsu koda ma ya gama shirinsa yasuri key din motarsa yafito falo yasamu heema kishingid'e da tumtum iriyar na gidan sarakai tana shan had'in ta datayi da kanta ynx na garin rogo da murjajjiyan gyad'a da kwakwa wnda yasha madara saisha take tana lumshe ido dan kuwa had'in ba qaramin dad'i yayi mata ba,
dan kamin ma ta had'asa d la ta tunosa yawunta har tsinkewa yk,


mutum taji ta bayanta an rungumota sosai,sansanyar dadaddden qamsasasshen qamshinsa daya kama jikinsa shine ya tabbatar mata da heron sojan ta ne a manne da ita, tare suks sauke wani sansanyen numfshi sanda taji yana goga tausasan red lips dinsa a gefen wuyanta tareda juyota suka fuskanci Juna yana mai binta da hayataccen kallonsa mai kashe mata illahirin sansar jiki, bin cup din hannunta yayi da fararen qal din kyawawan idanunsa masu yalwar bak'in gashi , yayinda ita kuma tabi ga baki dayan azabbbiyar kyakkyawar fuskarsa da kallo, tabbss dud wacce Allah ya azurtata da samun kyakkywan namiji kmr Hafiz baqaramin dace tayi a rayuwar ta na tarayya dashi ba, koda kuwa a misali ace babu wani abunda yake giftawa a tsakaninku na aurataya dashi baqaramin alfari baneba gareka bare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login