Showing 66001 words to 69000 words out of 78322 words

Chapter 23 - MATAN Hafiz Book Complete Document .txt

Unknown   

27 Nov 2024

2521

kiran Hafiz a waya daya fahinci itace tuni yasata a blacklist hakan yasata cikin damuwa ba qarama ba, tuni uwar ta hada mata kayanta ta turata jamian abuja ta d'ora da karatun degree dinta.


wata 7 da auran basmah kwatsam ranar wata laraba dukansu Suna breakfast a falo sai gani sukai zee ta tashi da gudu zuwa toilet tanata faman kelaya amai, dasauri Hafiz yabita yana mata sannu,
ahaka ta samu ta gama ta fito yana riqeda ita suka zauna kan chair din wajen, ay tana qara kai cup din tea din a hancinta qamshin na'a na'a da basmah tai amfani dashi a cikin dafuwar tea din ya kuma dukan hancinta kamin ta yunqura sai amai ya dawo mata sabo,
Allah sarki basmah da heema sai sannu suke mata ganin ta galabaita matuqa sai numfarfashi take,


Fatima kuwa zuba mata ido kawai tayi gabanta na faduwa,
nan ta shiga tunanin karda dai abinda take zargi gameda zee ya tabbata, inko hakane ta banu da duk plan dinta ya tashi a banza knn akansu na tunanin ta maidasu juyoyi knn..,?
tunanin ta ya katse sanda taji oga Hafiz na batun zuwa asibiti kai zee a dubata, had"e rai tai nan take uwa gske gamida cewa


"haba yalla6ai toni minene amfanina inhar sai ka kaita asibiti ai inada kayan aiki a gida ina zuwa"
tana gama mgnr tamiqe zuwa daki da d'an saurinta tana furta ina dawowa ynz nan,....
[8/4, 10:08 AM] Xainab Documen: *♨️♨️MATAN HAFIZ♨️♨️*!!!




*FASAHA ONLINE WRITERS*
F.o.w.


Written by.


*FOUR GORGEOUS WRITERS*


-Raheenat mahmud.


-Mmn Abduljalal.


-Xayyneb💤💤 (xexen Fasaha).


-Matan Borno.




*♨️Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern.♨️*


Bismillahirrahmanirraheem.




*Gargad'i*


Bamu yarda a juya mana littafi ko ta wacce siga ba tare da izini ba.




43.
koda fateema ta auna zee musamman ata fitsarinta ba qaramin razana tai ba sabida ganin matashin ciki datai manne a marar zee dan kimanin wata uku da kwanika, boye razanar datai a fuskarta tai yayinda a fili ta dubesu gamida qaqaro murmushin baqinciki zalla dan har maqoshinta daci dacinsa takeji, yayinda ta tsaida idanunta ga Hafiz ta miqa masa hannu murya na rawa rawa na seizing tace


"congratulations yallabai zee cikine da ita har na tsawon wata 3"
farinciki sosai Hafiz yai yana qara shafa kan zee dayake tana jikinsa shame-shame sanda akayi awon dan GAM ya riqeta sanda tayi niyyar guduwa daki atunanunta harda allura cikin awon, hamdala sukai duknsu inka dauke teema data kwashi kayan aikinta tabar gun dan har wani duhu duhu take gani shiyasa tai saurin barin gun kada zuciyarta ta fallasata, tabasu qwayar hana haihuwa tahar abada batareda saninsu ba gashi Allah ya nuna mata iyakarta,
watakam taki Allah yaso, sosai jikinta yayi sanyi.
Xee kuwa wani mugun dadi ne ya kasheta najin cewa tana da ciki uwa a mafarki abinda ta jima da fidda ransa, tun daga ranar kuwa iyayi Na sanabe da qaqale2 kala kala dan taga damar ko abinci akayi tace bata sonsa, ga Wanda take son ci dolen mai girki a ranar kuwa ta girka Wanda take son din a umarnun Hafiz dan shikam Allah ya jarabcesa dason 'ya'ya a ransa,shiyasa yaketa nan da nan da zee inda hjy ta qwace sultan da sultana sosai yake son ganin yara a gabnsa,
Fatima kuwa har kwayar zubda ciki tasha bankawa zee acikin abun sha Amman shiru kakeji wai Mlm yabi shirwa dole ta haqura ta sawa sarautar Allah ido, ana cikin haka kuwa ciki ya bullu a jikin basmah saidai ita nata mai kwad'ai ne koda yaushe sai tasa Anty heema a gaba ta yimata dan sululu damai da yaji ko wainar fulawa, zo kaga sabon farin ciki gun Hafiz har Allah Allah yakeyi ya fita office ya dawo, randa weekend ko ya ratso ko kofar gida bai leqawa yana manne da iyalansa daya sauke kansa a saman cikin wnn to ana wnn zai daura,
heema a ynz saidai muce Alhamdulillah itakam har abada bazata mance da basmah ba domin zuwanta a rayuwarta yakawo mata sauyi a rayuwarta tsafta jiki data muhalli ta gama zama jikinta,tabbas ta yarda komi na da lokaci kuma zama da madaukin kanwa yana kawo farin kai,ta sake maimaitawa komi da iyakarsa a rayuwa shiyasa komi basmah ta buqata a gareta sai tayi matashi muddin abin bai gagareta ba, a cikin irin turarukn da adda salma ke basu ynz itama qamshi yariga yabi jikinta ko ina suka gifta itada basmah idanun Hafiz nakan su uwa ya cinye abinsa ya huta, shikam yagodewa Allah da gidansa ya soma samun nutsuwa tun zuwan basmah tabbas ita din alheri ce a garesa, fateema abin duniya ya isheta ga mufeeda bata gari bare su kulla wani shirin, sauqin tama ynz bata cika wuni a gidanba tana aiki asibiti sosai kwanan nan shiyasa takaicin yake dan mata sauqi,
saidai takan kebe taita kukan cutar kanta datai nashan kwayoyin hana haihuwa har gobe batabar tsinewa zee ba dan ita ta jefata wnn halin, hadi da wautarta itama,
cikin zee nata wata 6 na basmah nada wata 5, ahaka ranar wata lahadi dukansu suna zaune s falo tun bayan gama breakfast dinsu, zee da gangan ta dubi teema tace "Fatima please banson warin turaren jikinki kije ki canzo yana juyamun yaron ciki ne'' Fatima tasaki baki kawai tana kallonta ta qulu matuqa kmr ta shaqe zee takeji, wnn ai tsabar wulaqanci ne ita kadaice maiciki dazata dinga tsinka iskanci a gidan tace kaza takeso ko kaza ke bataso ita basmah mizai hana tayine itama inda ba kanta aka fara ciki ba bare a qare kanta, tuni tasan abubuwan zee hadda iskancinta a cikin su, ganin taqi tashi tayi banza da ita yasata dubi Hafiz dake amfani da laptop dinsa basmah na ra6e a jikknsa idanunta a lumshe sabida wani ciwonkai dake damunta ammn babu wnda yasani tadai lafe ne uwa mai bacci dan idanunta a lumshe suke dayake girkin tane a ranar ammn kuma tana sauraran duk hirarsu,
heema kuwa wayace a hannunta cikin wani group take maisuna mu San kanmu mata tana musu screen short din posting din da zai amfanesu itada basmah, dudda tanajin chapter dinsu zee amnn bata kula ba abinda ke gabnta kawai takeyi,


"abbun muhsin kaga taqi tashi ko? "
abinda zee ta furta knn dan dama oready tun samun cikinta take kiransa da abbun muhsin uwa anfada mata mizata haifa sabida tsabar qoqarin feleqe na zee harta sawa dan cikin suna muhsin, dagowa yai yadubi Fatima yace


"please teema jeki canzo" wasu hawayen takaicin ne ya saukowa teema kusan kwanan nan abinda zee kemata knn muddin suna tareda Hafiz sai tasan abinda zai rabasu dan tasan muddin tace hkn to zuciya takeyi tabar wajen gaba daya bata sake fitowa, ynz ma hkn ceta faru tunda ta tashi ta shiga dakin bata kuma fitowa ba, wani munakirin murmushi zee ta dinga saki a boye tanadan shafa cikinta aranta tana furta da wnn damar zanta gallazawa duk wanda naso a gidan nn hankali na kwance batareda an tuhumeni ba zee din daice wacce kuka sani bazan tana canzawa ba, wayar Hafiz aka kira daga kiran yai gamida furta "OK Major Abbas kana waje to bari na miqo maka documents din"
ahankali ya juyo yabawa basmah Peck a lips dinta gamida dan tsotsaru batareda su zee sun lura ba basmah ko dayai mata hakan har saida taji tsigan jikinta ya tashi zummm zummm!! dan ita wnn cikin nata da jarabar sex yazo mata koya ya tabata saitaji feelings dinsa ya shigeta, dan haka koda ya fita dakinta tawuce ta kwanta a gado bayan tasha maganinta, taji sauqin ciwon kan kam dan koda heema ta shiga ta nuna mata abubuwan data samu nan Herman take bata tabbacin zuwa gobe zata bada sautunsu akawo musu sufara anfani dashi, snn ta tafi, batafi minti 3 da fita ba Hafiz ya shigo dakin aikam da sauri basmah ta miqe gamida fadawa jikinsa tana sakar masa kukan shagwabar tata daya saba da ita, tarairayarta jikinsa yai ya zauna gefen gadon gamida azata a cinyoyinsa yace
"what's wrong with you baby, mikike da buqata?"
turo red lips dinta tai gamida saqalo wuyansa da hannuwanta batace komi ba sai gani yai ta nufi bakinsa da nata, aiko abinka da dan uwar dayar dmn abunda yake buqata knn nan ya cafki bakinta suka shiga gigita juna da hots kisses uwa zasu cinye juna, ahaka saida yayi mai isarsa snn yasaki bakinta ya fara lasarta da hs
harshensa mai dumi,
tun daga fuskarta ya faro har kawo wuyanta, ahankali kuma ya zuge zib din gaban rigarta wanda ake kira da zuge Darling, tantsama tantsaman nashanunta farare tas dasu girkakku suka haske idanunsa sai faman sheqin sul6i sukeyi, dasu yai arba tuni ya susuce tabbas yasan basmah daban take ita din ganin datai ya shagala da kallonsu yanavta lasar lips jikinsa na rawa kuma yagaza tabuka komi uwa Wanda yai hucking yasata riqo Kansa da lumsasun hannuwanta ta matso da fuskarsa gamida turo masa kirjin shikam azauce ya kafa bakinsa akansu yana yanda yakeso dasu, nishi kawai basmah keyi mai sauti Wanda hakan ya doki dodon kunnen zee dake musu la6e tun bayan da taga shigowar Hafiz dakin , baqinciki ya cikata tsabar kishi uwa ta banka musu wuta takeji kota huta,
wani abu ta tuno aikam da gudu tabar wajen ta nufi kitchen itakam tagaji da nuna fifikon Hafiz kan wnn shegiyar yarinyar yar malan yau ubanta zataci a gidan nan, waige waige ta hauyi bata samu abunda take nema ba, da gudu ta kuma yo falo nan idanunta yakai kan robar borkono tana fara hawa steps din da dining area dinsu yk dan dauko robar nan ko santsin tayils ya hadu da takalmin qarfen qafarta masu tsini sai jitai jigib ta sul6e ta fadi ata gaba mummunan faduwa kuwa, wata qara ta qwalla mai tsananin gaske wacce tamaido hankalin 'yan gidan kanta,


sake gigicewa tai ta fita daga hayyacinta ganin jini ya balle mata ba qauqautawa yana biyo qafafunta gulama gulama yake fitowa tuni jiri ya dibeta ta bingire a wajan...




.
[8/4, 10:08 AM] Xainab Documen: *♨️♨️MATAN HAFIZ♨️♨️*!!!




*FASAHA ONLINE WRITERS*
F.o.w.


Written by.


*FOUR GORGEOUS WRITERS*


-Raheenat mahmud.


-Mmn Abduljalal.


-Xayyneb💤💤 (xexen Fasaha).


-Matan Borno.




*♨️Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern.♨️*


Bismillahirrahmanirraheem.




*Gargad'i*


Bamu yarda a juya mana littafi ko ta wacce siga ba tare da izini ba.




44.


a can kuwa su Hafiz suma sun jiyo qarar zee kamar ynda sauran jama'ar gidan suka ji, Hafiz ne ya fara isowa wajen yayinda heema ke take masa baya basmah ko daqyar ta qaraso wajen sabida mararta datake kullewa sabida halin da take ciki, Fatima kuwa ko leqe ta me Allah bata fito ba tanaji tai burus saima tasowa datai ta qofa tana hangen zee kwance cikin jini, wani shegen dad'i taji ya cikata afili take cewa "shed'aniyar mata kawai Allah yasa silar fitar cikin knn naga ta iskanci irin naki"
su heema ko gaba daya tausayinta ya cikasu sun Gaza tabuka komi sai share qwalla suke.
cikin tashin hankali Hafiz ya sunkuceta yafita zuwa asibiti har zasu bisa ya dakatar dasu.
an karbi zee zuwa emergency likitoci sun zagayeta suna kokarin tsaida cikin saidai dayake babu rabonta a shi saida cikin yafice tasss tass dole sukai mata wankin ciki snn suka fito suka shaidawa Hafiz abinda ke faruwa, har qwalla saida ya dauke a idonsa dan daman abinda yake zullumi knn gashi ya faru, yai addua a ransa Allah mayar masa da alheri, waya yai da momynsa yasanar mata mike faruwa nan da nan kuwa tazo duba zee cikin tausyawa, dayake ynz hankalin hjy amina ya kwanta itama da matan dan nata, dan ko a da ma can masifarsu koda yaushe ke bata mata rai har take zuwa takanas tk musu wankin babban bargo, to ynx sundaina ko sunayi dai saidai tsakaninsu itadai daman burinta bai wuce d'anta ya samu kwanciyar hankali cikin iyalinsa ba, to adduan uwa ba wasa ba kullum yi masu takeyi gashi tana ganin haske ga lamarin nasu ba kamar da ba da ba'a kwana uku bataje taci musu mutunci ba ynz kam tsakaninta dasu gaisuwan arziqi dud intakai musu ziyara ko suka kawo mata, sultan da sultana ma yaran heema ynz haka suna mecca wajen ammin Momy din sunje Hutu.
saida zee tai kwana daya da wuni snn aka sallameta asibiti bacin karin jinin da ta sha kuma jinin basmah ne aka sa mata dan nasu ne yazo dai dai a yanda likitoci suka auna, dan gsky kam ta zubda jini sosai,
zee koda suka kawo gida kullum cikin kukan rasa cikinta takeyi danta qwallafa rai a kansa har saida Hafiz yadinga rarrashinta da cewar tayi haquri Allah zai sake basu wani a haka dai harta warware.
ita kanta taji jikinta yai sanyi dan kwana 2 bata ja kowa rigima ba a tsakanin matan Hafiz har mamakin kanta takeyi kuwa uwa ba ita ba..


kwanci tashi haka rayuwar gidan Hafiz taita tafiya 'a zo mu zauna 'a zo mu sa6a dayafi shiga tsakanin Fatima da abokiyar yin nata zee, wata Tara Na cika cif basmah ta santalo kyakkyawar 'yarta tubarakalla masha Allah kowa yaga babyn sai yaji ta shiga ransa, Hafiz ko kamar yayi me tsabar murna kullum yana liqe da mai jego da babynta koda akwai mutane yan barka kuwa bayajin kunya wani lokacin sai momynsa ta koresa snn yake shafa musu Lfy,


Allah buwayin sarki gagara musali tabbas farinjinin baby daga allah ne babu wanda zai daura ido kanta baiji tashiga ransa ba har yaji daman tasa,


Saida zee da Fatima akayi kwana 2 da haihuwa babu wacce ta leqa ganin baby uwa sun hade baki kuwa,
to fa sai arana ta 3 ne snn suka shiga dakin basmah kusan a tare, wnn Na bangazar kafadar wnn tsakanin su yayin shiga,
a wulaqance suke kallon kowa Na dakin kamin kuma su tsaida idanunsu kan babyn.
wani abin Allah kuma sai Allah ya jarabci zee da Fatima da son baby khairat, (tun kan azo rad'in sunan da Hafiz yayiwa babyn nasa hud'uba dashi knn wato ummul khairi sai suke ce mata khairat)


sai yazamo cewa kuwa tundaga ranar ko yaushe suna rige rigen zuwa daukar baby tsakanin Fatima da zee, idanko akayi sa'ar Fatima ta riga dauketa zee a yinin ranar harara da tsoki kawai ke rabata da Fatima a dakin basmah gamida baqaqen maganganu Na cewa in mutum ya gune ya haifo nasa mana bawai yazo yana liqewa na wasu ba anriga an kashe mara da maganin zubda ciki aimunsan Sirrin tunkan ai aure aka saba gantali dud an zubar da qwayayen haihuwa a titi, zee dudda tasan maganganunta ba haka suke ba tana yine dan kawai ta hassala Fatima ta bata baby khairat ta riqe Amman sai Fatima ta qara ma rungume baby khairat a jikinta tana mai mayar mata da amsar "eh in fitsari banza ne kaza tayi mana snn koda nk yawon banza badai ataba kamani da tsohonki mai dattin hula ba, ke nafa san matsalarki ta baby khairat ce kuma kya gama jaye jayen sherrinki bazan bayar ba ehe"
dud in Fatima ta fadawa zee haka saidai zee tai quta tamiqe tana hararsu hadda mai jegon cikin tsanarsu Na kishi snn tabar wajen,oh wai akace abin dariya yaro ya tsinci haqori kana son d'an mutum Amman shi wanda ya haifesa baka sonsa ko kunya bakuji, gsky zee da Fatima kunada qarfin hali, dud in suna hakan sudai basmah da heema nasu ido ne, hakan kuma ba zaisa wanshekare zee taqi zuwa daukar Baby khairat ba, dan data dauketa a wanshekaren chapter dinsu da zee dakinta ta shige da ita ta kulle a cewarta mutane ke jagalgalata 'yan barka suna sa mata ciwon jiki shiyasa dud dare take kuka sabida lokacin ita baby khairat take kukan jinyar jikinta, kuji fa qarfin hali barawo da sallama, aranar kuwa kowa yazo barka inya tanbaya ina baby sai ace tana wajan zee, aje ayi bugun duniyar nan a kofar zee taqi budewa iyaka in taji baby khairat na mata kukan yunwa ta hada mata madara a feader dinta ta bata, dayake harta fara dauko kayan baby daga dakin uwarta tafara medowa dakinta hakama Fatima kuwa, to data samu baby khairat tasha madarar saita goyata tana dan rarrashinta kota sauqota a kafadarta ta daurata tana mata wasa yarinyar dako suna ba'aiba Amman Allah ya bata baiwar yin dariya.
dadai Fatima taga iskancin zee yayi yawa a ranar tuni takira hajiyar Hafiz ta fada mata, saida hajiyar Hafiz ta bugowa zee waya tai mata fada snn fa zee ta fito daga dakin.. agadon basmah ta ajiyeta tace kowa dayazo zaina leqata kawai ya isa basai an dauketa ba, kai kamin sunafa 'yan zaman barka sunsan wacece zee a gidan Hafiz dan ko uwar data haife babyn tama fita iko kanta wnn budurin duk suna yinsa ne kamin suna, ranar suna kuwa matan hafiz sunci ado na kece raini dan zee ce kusada da mejogo tana riqeda baby wacce duk bayan awa saita canzawa baby khairat kaya daga wnn kala zuwa wnn kala cikin wanda ta jibgo mata su da kudinta bama Wanda Hafiz din ya siyo mata ba suma masu yawan gaske, Fatima ma akwati qato ta narkowa Baby khairat permpers ko ba'a mgn dasu layna da kayan kwalliya a dakinta ta ajiyesu da nufin qyale zee ta gama haukanta zuwa a gama suna dan ita babyn zata dauketa ma sunkutukum ta koma hannunta da zama iyakarta da uwarta ta kawota tasha nono su koma, nikam nace anya kuwa Fatima idan uwarta basmah ta lamunce miki hakan kina ganin zaki samu wnn lamunin daga hajjaju zee 🤔😂




.
[8/4, 10:10 AM] Xainab Documen: .*♨️♨️MATAN HAFIZ♨️♨️*!!!




*FASAHA ONLINE WRITERS*
F.o.w.


Written by.


*FOUR GORGEOUS WRITERS*


-Raheenat mahmud.


-Mmn Abduljalal.


-Xayyneb💤💤 (xexen Fasaha).


-Matan Borno.




*♨️Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern.♨️*


Bismillahirrahmanirraheem.




*Gargad'i*


Bamu yarda a juya mana littafi ko ta wacce siga ba tare da izini ba.




45.
bayan suna da kwana 2 rigima ta 6alle tsakanin zee da Fatima har suna shirin dambacewa sai da heema da basmah suka shiga tsakani snn, ba komi ne yajawo rigimar ba ko face baby khairat da Fatima tazo daukarta, da sunan ta medota hanunnta, wnn Case harta Hafiz yarasa ta ynda zai bullo musu dan gudun kada ace yayi sonkai a tsakani,qarshedai saida hajiyarsa ta shugo Case din har gidan tazo ta tarasu cikin lumana ta fara da cewa


"tsakanin ke fatima da zainab kowace tana da damar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login