Showing 48001 words to 51000 words out of 78322 words

Chapter 17 - MATAN Hafiz Book Complete Document .txt

Unknown   

27 Nov 2024

2526

cewa zancen sa dutse dan ynz tafara fidda damuwar Suraj a ranta, wata kalar hadaddiyar soyayyah suke nunawa juna dan dud alhamis da juma'a sai yazo sun sha firarsu cikin gidan adda salma batareda sanin su Abbu ba, saidai muddin taji ya furta zaya turo iyayensa saita shiga rud'u duk kuzarinta zata rasa shi bawai dan bata son abin ba a'a sabida abbu daya hanata kula maza to taya zata basa damar zuwa ganin iyayenta, gashi ynz batai auneba ta sakawa zuciyarta son abinda take ganin ba lallai bane ta mallakesa ba arayuwa wato Hafiz din,takan zauna taita kuka sosai duk inta tuna ranar rabuwar su da Hafiz dinta,
gefe guda ga hamiz ya fito fili ya nuna mata zallar qaunarta data jima yana dakonta a zuciyarsa abin saiya ida jagule mata dan kam harga Allah bata isa ta fito fili tace bata sonsa ba sbd karamcin daya jima yana nuna mata a rayuwa hakama tasan koda abbu yaji wnn batun zaiyi farinciki danta lura yana son hamiz sosai, wato soyayyr da yakewa aminina marigayi shine ta dawo kan d'ansa, ita kuma a halin da ake ciki ynz Hafiz shine burin rayuwarta dan ya mamaye mata zuciya gaba daya da salon soyayyrsa ta ynda bazata iya yakicesa ba lokaci daya, sosai ya sabar mata da kanshi,
har adda salma data fadawa ynda sukayi da hamiz adda kebata Shawara tacigaba da roqon Allah kan yazaba mata abinda yafi zama alheri, Hafiz ko da sauran yan gidansu tuni yasanar dasu labarin basmah,
dayake family din sa irin wadan nan family dinne masu son duk abinda d'an uwansu yakeso itama haka momynsa ta nason abinda yaranta sukeso shiyasa sukai na'am da batun sai murna suke uwa yanxun zaiyi auren fari, harsun fara tausaya masa inya rasa yarinyar shin wane hali zai shiga ganin ynda koda yaushe dayazo gidan bashida labarin da yakebawa monynsa sai nata, watarn hjy amina harce masa take Hafiz karage sonda kk nunawa yarinyar nan gudun matsala tunbana Inda naji kace tace babbnta baibarinta fira baka tunanin da mijin daya fidda mata, inta fadi HK saiya hade rai yace momy pleass kidaina fadar HK kinsan bakin mahaifiya Na hawa Kn daidai I swear to God momy inna rasa basmah kmr narasa rayuwata ne HK nakeji, haka zaibar gidan jiki a sanyaye, sosai hankalin hjy amina yata shi Kn batun dan har takan roqi yan uwanta dake madina akan in sun shiga ka'aba su roqar ma ta Allah kan yarinyar da Hafiz ya qwallafawa rai in alherinsa CE Allah ya basa inkuma akasin hakane Allah ya sauya masa mafiyinta a alheri shi kuma ya bashi haquri da dangana,
haka momyn taita tayasa da addua itama. su kansu matansa sunga kwanan nan kmr yana cikin damuwa saidai dazarar sunyi yunqurin tambayrsa yakan amsa musu da babu komi suma ko suka sharesa suna masu cigaba da nunawa junansu kishi babu kama hanun yaro, heeama kam ta warke garas har ta shiga hidimar bikin kanwarta karimat da akeyi a wnn satin, tuni Fatima tasoma jiyo kishin kishin Hafiz Na Neman aure aikam ranar kasa rintsawa tai kamar tayi hauka takeji sai da takira mufeeda take gaya mata nan mufeeda ke cewa ta kwantar da hankalinta zatayi bincike komi knn tajita,
a zuciyar teeama ko jitakeyi in Hafiz yayo mata kishiya a ynz ya cuceta ai dariya ma abokan zamnta zasuyi mata ace aurenta ko adadin watanni bai qulla ba har ya soma kokarin kawo mata wata bazata sabuba bindiga a ruwa.


acikin wnn watan ne kuma su basmah suka kammala jarabawarsu ta fita daga secondary sai jiran sakamako kuma.
a kuma wann tsukun ne Hafiz yayi qoqarin shiga cikin makarntar da abbu ke koyarwa, yaje a matsayin sa ba sabon dalibi sosai abbu ko ya ganesa saida aka tashi abbu ya tsaidasa yake cemasa yaji dadin sake ganinsa dmn yana nemnsa akan ya masa godiyan nema musu afuwa dayai a asibiti kwanaki,dudda cewa abbu baisan Hafiz ne ya biya musu kudi ba, ammn yaji dadin amsar musu 'yanci da yai hannun Dr blessing a ranar, nan Hafiz ke sheda masa babu komi ay,haka yakasan ce dud dare Hafiz zai dauki jikkar q'uraninsa da sauran litattafan addininsa ya je yabiya karatunsa ya dawo sosai abbu yake mamakin yanda Hafiz keda kwalwa da baiwan karatu, dan karatun nasu kmr tafsir yake Hafiz naja abbu Na fassara wa, sun shaqu ta wnn fannin sosai har Hafiz ke shedawa abbu matansa uku yaransa biyu sosai abbu yy mamaki dan babu wanda zaiga Hafiz yacema ya'aje mace daya, bare har uku, saidai koda wasa basmah batasan Hafiz na zuwa wajen babanta ba makaranta ba wnn knn.
sai dai abinda basmah bata gane ba tun farkon wnn satin take ganin mutane keta shigowa yiwa Ammi Allah sa alheri inta tambayi Ammi sai Ammi tace taqara haquri kadan abbunta zai mata bayani, gefe kuma abbu nata siyan kayan miya yana jinginewa da abubuwan da ba'a rasa ba,wnda hakn yasa sosai jikin basmah yin sanyi koda Hafiz yazo jia alhamis saida ya tambayeta ya'akayi yaganta so cool sai tace masa bakomi yanayin ne yazo mata a haka, to shima din bai zafafafa tambaya ba dan damn hkn naturally dintane wato komi nata cikin sanyi take yinsa kmr ynda fuskarta take mai sanyi dama komi nata, shima din dan dai ya karanceta sosai ne harya gano kmr akwai abinda je damun nata, to zuwan nasa ma ne yasata sakin jiki tadanyi nishadi da kuwa zai tafi har da d'an kukan shagwabarta saida ya bata lkc yana rarrashi snn ta haqura ya tafi.
*
yau ta kama juma'a ana dawowa daga masallaci saiga abbu sun shigo shida Yaya mus'ab da hamiz, sun saba damn duk ranar juma'a tare suke dawowa suci abinci to kmr kullum ma yau haka ta kansnce suna gamawa har musa'b da hamiz zasu tashi abbu ya dakatar dasu yasa Ammi ta kira masa basmah, cikin hijab basmah ta qaraso wajen ta zauna ta gaishe su, abbu ma ya amsa gamida cewa "to Alhamdulilla ala kulli halin, maqasudin hadaku nan da mukayi shine ke basmah kan mgnr mijin Dana zaba miki ne INA fatan kuma zakiyi na'am da zabina Dan ban tunanin zaki bijiremn kan hakan daman Wanda shine silar daban baki damar tsayawa da kowa ba har gashi yau kin kamala karatunki,,nasan kinada burin cigaba da karatu musammn domin cikar burinki Na aikin jarida to wnn kuma idan har mijinki ya amince kya qarasa a dakinki, Ina fatan kin fahimceni?"
gaba daya jikin basmah macewa yayi kanta na juya mata tana ganin abbu bibbiyu tuni kwalla suka ciko idanunta uwa taita burgiman kuka wajen takeji saidai babu halin hakan,cikin dabara ta dinga share hawayenta gamida dagawa abbu kai alamun eh,hamiz ko daskarewa yai a wajen zuciyarsa Na bugawa, shiknn ynz yarasa basmah miyasa yayi nauyin bakin furtawa Abbu cewar ya jima da dasa soyayyr 'yar tasa a zuciyarsa yana kuma da tabbacin da ya fadawa abbu yana ason ita basmah da tazama tasa tuni.
Saddar da Kansa yai baice komi ba sai numfashinsa da yake jansa daqyar zuciyarsa na sake qara Sauri2.
abbu suka ji yaci gaba da cewa


"na zaba miki mijin dan nasan zai riqemun ke amana koda bayan raina domin shi din ya fito daga tsatso na qwarai Wanda har abada ban mance halaccin da mahaifinsa yayi mun, dan haka wadan nan sune katunan daurin aure ni na riga da na rabawa mutane na nawa da d'alibaina tun shekaran jia wasuma yau Na samu damar qarasa basu wnn nakune mus'ab da hamiz gobe asabar ne daurin auran bayan sallar azhur insha Allah, sannan kuma angon ba kowa bane face kai hamiz, Kaine nake da tabbacin zaka riqemun amanar basmah muddin rai dan haka kaje ka fadawa mahaifiyanka, kuma daga sadaqi ban buqatar komi daga gareku shima sadaqin dan ya zama dole ne"


gaba daya hamiz yaji kamr an sashi a aljanan baisan sanda ya riqe qafafun abbu ba yana qwalla gamida godiya, abbu ya shafa kansa gamida barin wajen ya koma kasuwa,
mus'ab ma yayi murna sosai ga lamarin,
basma ko batasan sanda ta gudu daki ba ta fada kan gado tana rizqar kuka..
jitakeyi gaba daya duniyar tai mata zafi da qunci babu wanda take gani cikin idanunta face Hafiz,
rungume fillow tai tana sake sakin gursasshen kuka,


jitai an dafata gamida dagota aka jinginata ga jiki...






*By 4 writer's fasaha*👩‍👩‍👧‍👧😍
[7/12, 8:34 AM] Xainab Documen: *♨️♨️MATAN HAFIZ♨️♨️*!!!




*FASAHA ONLINE WRITERS*
F.o.w.


Written by.


*FOUR GORGEOUS WRITERS*


-Raheenat mahmud.


-Mmn Abduljalal.


-Xayyneb💤💤 (xexen Fasaha).


-Matan Borno.




*♨️Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern.♨️*


Bismillahirrahmanirraheem.




*Gargad'i*


Bamu yarda a juya mana littafi ko ta wacce siga ba tare da izini ba.




35.
Ammi ce tagani zaune a gabnta tana bubbuga bayanta alamun rarrashi, a fili take cewa "kiyi haquri kiyi biyayya basmah nasan kedin mai biyayyace a garemu to kicigaba dayin ta insha Allah zaki cimma gaci,
insha Allah zakiyi alfahari da biyayyar da kike mana a rayuwa"
kwantar da ita Ammi tai gamida shafa kanta snn ta fita,kukan nata ya daina sauti Amman sam hawaye basu katse mata ba, tunani takeyi shin idan katin daurin auren nan ya isa ga Hafiz wanne hali zai kasance dan tanada tabbacin sai abin yafi bugunsa a kan ita, lumshe idanu tai wasu hawaye taji suna sulalo mata, qarar wayar ammi ce dake gefenta yasata dubawa, adda salma ce tagani mai kiran,
daqyar ta daga cikin qwalla jitai adda tace tazo ynz, ajiye wayar tai ta zari hijab dinta gamida fadawa ammi zataje gidan adda, ammi ta amsa mata gamida binta da albarka a ranta tana nemawa 'yar tata dace da miji na qwarai gamida tsarkakkar zuria'a.
tana shiga sauron gidan adda salma knn taji anfinciko hannunta ta gefe, a razane ta waigo, hafiz ne,
taga idanunsa sun kada sunyi jajur kmr tattasai jikinsa banda ciri babu abinda yakeyi, ya setota da I'v din daurin auren muryarsa it's highly yafara da cewa


"miyasa zaki ci amanata basmah inkinsan baki sona miyasa zaki bari har nai nisa cikin soyayyarki? katin daurin aurenki fane basmah wai nan a hannuna kodai mafarki nake??!"
yana mgnr gamida jujjuya katin gamida binsa da kallo uwa shine zai basa amsa yayinda yake wani murmushi marar dadi mai tafiyar da farinciki, cikin kuka basmah tace"ya hafiz tun farko damn saida Na sheda maka batun Abbu akaina na gameda hanani tsayuwa dayai da kowa dudda a lkcn abbu bai nunamun akwai wanda zai auramun ba, amman haka ka share mgnr baka dauketa da gaske ba snn kuma kayi dud mai yuyuwa ganin ka tusamun soyayyarka acikin rayuwata batareda na shirya ba kuma wlh ya Hafiz ynda ka rizqi labarin auran nan nima haka Na rizqesa ynzu daga bakin abbu, wayyo ya Hafiz bansan ya rayuwa zata kasancemun ba in babu kai a cikinta domin kaimun sabon da bazan iya barin ka ba na farad daya wlh zuciyata tafasa takeyi kayi wani abu yy Hafiz Na ganin mun mallaki junannmu Na rantse da Allah babu Wanda nakeso da aure a duniyar nan face kai yy Hafiz"
ta qarashe mgnr tana mai sake fashewa da kuka, wani tausayinta yaji ya mamamyesa tareda yunqurowar wata zazzafar sabuwar soyayyar ta azuciyarsa tuni yabar ganin laifinta yakoma ganin nasa, jitai ya riqota a jikinsa ya rungumeta tsam, su duka suka hau sakin ajiyar zuciya, shafa bayanta yakeyi bayan goge kwallan idanunta da yayi ya ce
"laifina ne basmah, laifinane daban je Na tunkari abbu ba a iya sanayyar dake tsakaninmu da kuma shaquwarmu ta farad daya, Na tabbata da zan samu alfarmar mallakamin ke da abbu zaiyi"!
d'agowa tai cikin mamaki tana kallonsa tace
" Ina Kasan abbu HK har kuka shaqu wnda iya Sanina sau d'aya ka gansa a aaibiti?" wani murmushi yai mai d'aci gamida sake kwantar da Kansa a bayanta bayan maidota jikinsa daya kumayi snn yace "na shiga makarntar abbu tun farkon fara zuwana wajenki tanan mukai wnn sabon basmah, lumshe idanunta tai sai jitai ya dago kanta yayinda ta bud'e idanunta suka hau kallon idanun juna hannunwasa tallabe da fuskarta ya furya "how can I for get you in my life basmah?, ki fadamun tayaya zan iya manceki a cikin rayuwata dan Allah?!"
yayi mgnr hs voice in crying,
ahankali kuma sai ya saki fuskarta yadinga ja da baya yana girgiza kai gamida cewa" hakan bazai yuyuba hakan bazai yuyuba kina a cikin rayuwata har qarshen rayuwata ki riqe wnn snn kuma har ynz banji zuciyata ta karaya dangane da rasaki ba da nai inaji a jikina
*ked'in tawa CE* "
(salon sabon kittafin *xexen fasahar Ku yana nan zuwa insha Allah tafeda sabon salo na daban)*
ya qarashe Kalmar tasa ta qarshe cikin sauti mai amo, daga haka kawai ya juya yabar zauren ba nutsuwa a tareda shi ya fada motarsa ya nufi gidansu.
durqushewa basmah tai gamida rungume jikinta tana mai sakin gursasshen kuka, jin sautin kukanta yasa adda salma tazo ta dagota suka shiga cikin tana rarrashinta, anan adda kefada mata cewar ai silar zuwan Hafiz dinne yasata kiranta dan ya qi ma shigowa gaba daya dudda ta rarrashesa data samesa a sauron gidan dan itama Ammi ta aiko mata da nasu katin.
ta nuna masa yy haquri in basmah rabonsa sace sai ya sameta idan kuma ba rabonsa bace haka Allah ya hukunta, fashewa da kuka basmah tai ta rungune Adda salma tana cewa "shi knn ynx abbu ya rabani da yy Hafiz adda?!"
runguneta adda tai tahau yimata nasiha mai ratsa jiki wanda a hankali kukan nata ya fara raguwa ta koma sakin ajiyar zuciya akai akai, tajima tareda adda snn ta koma gida, anan taji sallahun abbu daga bakin ammi nacewa baison taron wasu qawayenta bare wata bidi'a ta biyo baya walima kawai ya amince ayi bayan daurin auren wato kamin a miqata dakin mijinta, da gudu basmah ta qarasa daki ta fada gado kukan nata ya dawo sabo yayinda zuciyar ta kecewa ita inama zata iya wani taron qawaye aibaxata iya gayyatar ko qawa 1 ba a wnn bad condition din datake ciki.


gaba daya ranar basmah bata moru ba saima wata masassara data rufeta a dakin ruf, har saida Ammi ta temako mata da magunguna tasha dayake ciki kmr da na bacci shiyasa tashiga baccin dole batareda ta shirya ba,


**
Hafiz ko yana zuwa gida jikin mahaifiyarsa ya zube yana sauke wani qaqqarfan numfashi mai zafi,kamin kuma qwalla ta soma fito masa, sosai hankalin hjy amina ya tashi dn rabon da taga qwallan Hafiz tun yana yaro, dan kuwa ko taskun rashin da suka Shiga na babu a baya baisa shi karaya ba, ammn ynz kam ta tabbatar do ko miye ba qaramin abu bane zaisa sojan d'an nata zubda hawaye ba, da qyar ta shawo kansa yayi shiru har yake sheda mata abinda ya faru, sosai momyn ta damu har take cewa ya kaita gidan iyayen yarinyar komine ne zata mallaka musu matuqar zasu saka farinciki a rayuwar d'anta,
girgiza kai yai gamida sakin murmushi mai ciwo yace "Momy iyayenta ba irin iye bane masu son abin duniya mutunci suke nema"
tamaida masa da masa
"to Hafiz kaima din ai dan mutuncin ne kowa ya sani danme bazan jeba ata wnn sigar itama?,
bana son ganin damuwa ne tattare dakai Hafiz hankalina inyai dubu wlh saiya tashi"
kokarin saita kansa yayi gamida qaqalo murmushi yace "bakomi Momy kada ki damu Nima na haqura wataqil ba rabona bace,
kici gaba da mun addua Allah sa basmah rabona ce mafi alheri"
ahaka yabar gidansu zuciyarsa bata ko ganin sosai ikon Allah ne kawai yakaisa gidansa,
dakinsa ya shige yasa key ya kwanta yana mai jin duniyar ma na jujjuya masa.
hamiz ko tunda yabar gidan abbu cikin farincikin samun basmah da abbu ya mallaka masa dayai bai yi zato bare tsammani ba, ya nufi gidansu da nufin shedawa momynsa farincikin daya samesu, sai dai yayi rashin sa'a bai samu momyn ba fitar gaggawa ta kamata zuwa wajen kayan ta da costam suka riqe a bakin boda ta Niger,
dan wasu lokuttan haj Aisha damn tana had'awa da sana'ar simogal,
yawancin kayanta duk fitowar 6arauniyar hanya ce
tareda nusaiba taje.
hamiz yayita zaman dakon ta dawo har dare shiru, sai wajen 9 suka dawo, cikeda takaicin asarar data tamfka dan kayan nan sun lume a lum.
aiko cikin rawar jiki hamiz ya tasata gaba yadinga zayyano mata kanun zance saidai yai mamakin da bata basa amsa ba, saima cewa tai yaje gobe sayi mgnr ynz ta gaji,


haka yabar wajen jiki a sanyaye dan yasan halin mahaifiyarsa muddin taiwa Abu shiru a lkcn to ka saurari bayani daga baya, to ammn ai bai zata zata ki nuna farinciki Kan ba sa basmah da akayi ba ayanda ta matsu yai aure duba da babn kuma basmaha da babansa aminaine na qut da qut da duniya tasan da hkn ma, nusaiba kanwarsa tai qwafa ta dubi uwar tace "cabbb lallaima Yaya yarasa wacce zai auro mana sai dangin tsiiya da talauci wanda cin yau da na gobe sai anje nema?"
qutawa hjy Aisha tai tace kibarni dasu dani suke zancen basu san ainihin kowacece ni bane dahar suke kokarin aikata wnn mumnunn shirin ammn Zn fayyace musu asalanin kalata Allah kaimu kaimu goben lfy dai" dariya nusaiba tay tace


"yes so mom shiyasa nike qara sonki kullum"


Hafiz kuwa kwana yai yana kai kukansa ga Allah gamida karatun qur'ani koda gari ya waye yaji sauqin damuwar dake zuciyarsa sosai dan haka cikin d'an qwarin gwiwa ya fara shirin tafiya daurin auren yana mai kokarin cigaba da kauda tunanin basmah a rayuwarsa Inda yau zata zama mallakin wanin sa , yasan kuma abbu bazaiji dadi ba in bai halacci daurin auren nan ba kuma shima zaiji kunya ay dan fa abbun kuwa ya daukesa kmr D'A, shi kuma ya daukesa a matsayi uba.
yana fitowa daga wanka saiga zee ta shigo tana wata karairaya jikinta rigar barci ce ta zauna a gefensa gamida kissing lips dinsa snn tace
"ina kwana sojana?"
ya amsa fuska ad'an sake yana cigaba da abinda yk kamin yace
"hope kintashi lfy"
" lfy lau my soja,
Lotion din da yake shafawa ta amsa taci gaba da mulke masa jikinsa dashi,
sosai yakeda qarfin Sha'awa a ynda yakejin zee tana masa salon shafa mai hadda Mirza Kan nipples dinsa cikin iyayi yasashi saurin miqewa dn yana iya biyemata nan har lokaci ya tafi, turaruka ya feshe jikinsa dasu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login