Showing 57001 words to 60000 words out of 78322 words
dudda tayi add'uar shiga Sabin wuri da aka kawota gidan yanzun ma anan saida ta sakeyin wata snn tashiga toilet tayo wanka tareda alwala, wasu kaya tasa marar nauyi nata na gida snn tasaka hijab dinta ta shiga yin sallar isha'e, tana gamawa ta daura da nafila tajima a cikin sujuda tana adduan Allah basu zaman lfy da abokan zamanta da mijinsu haka taita adduoe, snn ta dago,tana tsaka da lazumi barcin gajiya yadauketa, bata tashi farkawa ba saida asuba, haka ta tashi tayo sabuwar alwala ta gabatar da rakaatan fijri kmr ynda ta saba snn tayi sllr asuba, bata damuba da rashin ganin Hafiz ba dan damn itakam ta tsorata dashi tin jia a mota harga Allah,
Hafiz kuwa yanacen ma'aikatarsu kusan zamu ce canya kwana sabida wani operation daya taso musu lokaci daya, tun da ya dawo da basmah gida yatafi sai wuzin asuba yadawo gidan a gajiye,
dakinsa kawai ya wuce ya watsa ruwa yayo alwala yayi salla ya kwanta cikin farin cikin ynx shiknn basmah na nan cikin gidansa tazama tasa tahar abada, lallaikam qarfin addua ba wasaba, yagodewa Allah yagodewa momynsa data shige masa gaba kan lamarin
"Allah yaiwa duk wata uwa albarka a cikin rayuwarta ta duniya har ma data lahira".
abinda ya furta knn a fili snn ya kwanta, sosai yakeson ganin basmah Amman yasan sosai itama take buqatar Hutu @ wnn lkcn shiyasa ya haqura ya barar wa gobe.
Fatima kuwa a daran kasa haquri tai saida ta kira mufeeda saigata tazo gidan wajen qarfe 11, Fatima tana kuka take shedawa mufeeda halinda ake ciki,
tabe baki mufeda tai tace "ammn kinbn kunya wlh Fatima, ynx kishiyar CE kikewa kuka da wnn haukan?, kamar ba mace ba, to kima godewa Allah kinada makaman yaqar kowace mace dubi yanda Allah yai zubin halittarki babu Inda yarageki da komi snn kuma yarinyar da kike ce man an auro miki ashema ita 'yar unguwarmu ce sai yau naji kanun zancen ban sani ba,
ita din diyar wani malamin addini ce kuma Ina mai tabbatar miki inhar kikabi cikin salama babu boka babu malm zaki iya tafiyar da yarinyar kijuyata ynda kikeso domin batada girman kai bare son hayaniya dan anguwarmu wasu mai sanyi ma suke kiranta dashi, daga ita har iyayenta basuda matsala akwai yayanta mus'ab wanda nike sonsa sosai ammn har ynz nagaza tunkararsa ma da mgnr,
sosai ya sanni kuma haka ma itama basmah din ta sanni, dan haka kisaki ranki Indai kika dauki shawarata zakiga daidai domin basmah yarinyace qarama a fuska, kidaurta kawai kan tsarinki zata biyu"
Shiru fateema tai snn tace "yanzunfa qawata yan matan wannan zamani ko basuda shekaru sunsan ta kan miji da kishiyoyi idanunsu a bud'e yake sunsan komi shin baki ganin zamu samu matsala ta wnn fannin intaqi biyayya ga umarnin mu Inda baka sanin cikakken halin mutum sai ka zauna dashi?"
girgiza kai mufeeda tai tace "bani tunanin hkn daga gareta amman inma tazo da hakan saimusan yanda zamu sake bullowa lamarin kinsan kece babbar qawata danakeji da ita bnson ganin damuwanki sai Inda qarfina ya qare kan hkn, dan nima kin temakeni arayuwa fateema
ata fannin fiddoni tsara daki kai a cikin abokanmu Na wuce raini kin bani kuma isasshen jarin danike business dina tomi zan gagara miki nima a duniyar nan,amman dan Allah kada ki nunawa Hafiz wani bacin rai kinsan maza in suna kan abinda suke so to kinuna kinma fi su son abin inko kika nuna qyamatar abin nan to insha miki allahahu zaki sha mamaki daga garesu abinda baki zata bama zasuyi miki ne"
snn duk wata damuwarki kan auren da kishinki ki daure ki ajiyesu waje daya domin mu samu damar gudanar da qudurunmu a dabarance batareda kowa ya zargemu ba"
haka mufeeda taita dora fateema kan hanyarsu saida ta tabbar tasaki ranta tadau kuma shawarta snn tatafi.
dan haka koda gari ya waye wasai ta tashi domin har ta tsara plan dinta kan basmah, murmushi ne kwance a fuskarta wanda zee da heema da suka had'u a kitchen sunyi mamakin hakan dan azatonau da haukar borinta ma zata tashi yau sai sukaga sabanin hkn zee kan bata soba taso ace tayi haukar da tafi ta jia ko Hafiz ya setata gidansu yarage mata hanya inyaso iyt taji da sauran biyun kamin ta setasu waje itama.
azahiri kuma yau heema CE da aiki shiyasa ta yaqi zuciyata dan tanason fara gyara lamurranta itama a gidan kota wuce gorin kishiyoyi shiyasa ana gama asuba gari yayi haske ta fito ta fara aikin hada musu break fast, farfesun hanta tai musu gefe gana kifi gamida chips data hada sai ruwan tea data hada tana tsaka da soya kwaine zee ta shigo kitchen din tasameta,
sosai zee tai mamakin iyayen kayan da heema ta hada, dayake yar duniya ce maimakon ta yaba saicewa tai,
"aaa yausu Anty heema sammakon tash akayi knn? haba shiyasa na kasa barci sbd jin karan abubuwa ashe manyane ke aiki"
kallonta heema tai tana murmushi tace
"hmn haba ze yaza ay nidake qasa Ina aiki ke kuma kina sama kice na hanaki barci?" ta6e baki zee tai tace
"eh kamar dai haka nakeji, tayi mgnr tana mai daukan chips da fork tana jefawa bakinta, yayi mata dadi amman bata nuna ba sai tabe baki data kumai tace
"em balaifi ashe an iya irin wnn hadin ake mana Na 'yan bura bura ko acika gishiri ko magi yaqi ji ko amana girki yana qauri, oh koda yake wasu matan na gida sun iya abu tsabar ganda da lalaci
ke hanasu yi har sai an danqaro musu kishiyoyi snn kika sabon kwanare da iyayi ya tashi, ba'a gyara dan Allah asamu ladar sa albarkar miji ba sai dan kishiya, to ayi sauri dai a qarasa mana oga Na gida kinsan baison dealy musammn ga sabuwar Amarya kuma zasu buqaci abinci Inda ansha aikin dare"
heema batace mata komi ba taci gaba da aiki gabanta kawai dan ay saita tanka snn mgnr zatayi tsayi ko.
haka zee taita surutunta ita daya har ta gaji ta fice zuwa wanka,dan lokacin kusan goma na safe ne.
heema ko sai da ta shirya komi kan dining area snn tawuce dakinta itama,
wanka tayo tafito ta shirya cikin doguwar rigar less ta murza powder gamida sanya turare abinta,
ita kanta saida ta burge kanta sanda ta tsaya gabn madubi a fili ta furta
"kai gsky na yarda tsafta dad'i ne da ita, da ka gyara jikinka har wani bubbud'awa zakaji kanayi gamida nishad'i, inko kana tsamin daud'a da hamami da bashi sai kaga bakason ra6ar mutane kai kanka a takure duk ka tsargu,
ahakanma ga wanda yasan ciwon Kansa knn inko akayi sa'a kedin kuddace babu abinda zai nanaki da qasa kan lamarin.
lallaikm hakan take tsafta cikon addini ce.
zama tai gefen gado ta jawo wayarta gamida hawa online tana dakon a turo novel's din da take bibiya,
karance karancen nata dai ne takejin bata iya dagawa qafa.
zee ma tayi wanka cikin wani farin material riga da siket tasha kwalliya sai baza kamshi take uwa wata amarya, haka ta fito tana taku d'aid'ai anan falo ta samu fateema itama cikin shigarta ta wata rantsattsiyar atamfa ta kawo ashobe ta yafa uwa itace amaryar sai kamshi ke tashi daga jikinta itama ta harde qafa tana kallo ga remote a hannunta, zee kuwa ganin kwalliyan fateema yaso yai yawa yasata ta zauna can gefe tana furta "toh fa ikon allah hauka maganinka Allah wani haukan ko maganinsa d'anyar geza inkaci lokacinka aiya kamata ka haqura wasu suci nasu ko" kamin fateema ta tanka sai ganin Hafiz sukai ya fito daga dakinsa cikin shirinsa ya fito ango sak tuni qamshinsa na daban ya iso garesu, sunyi mamakin ganinsa a dakinsa shida yakamta ace yafito daga dakin amarya abinda suke saqawa aransu knn, shiko Hafiz ganinsu a falon yasashi sauqowa shima nan suka hau gaishesa sosai yayi mamakin ganin fuskokinsu babu damuwa shida bai zaci haka ba daga garesu, saidai bai tanka kan batun ba gudun kada yajawo wa kansa ruwa, kuma yaji dadin haqurinsu dasukai kan lamarin dan dmn har ynz bai shirya abinda zai ce musu ba kan auren nasa,
zee yasa takira masa heema haka ta tafi tana mitar ita kullum sai anje kiranta kamar wata sarauniya su kuma bayi, haka tadawo heema na biye a baynta, suka zauna tare, yaji dadin ganinsu haka a kimtse kowace cikin kwalliyanta babu wata hatsaniya kmr ynda auka saba kowa ta kama kanta tana sauraren sa kmr ymda yace zaiyi mgn dasu ynz,
saida yai sallma gamida adddua snn yaci gaba da cewa "nasan kunyi mamakin ganin baqi a jia, to kmr yanda abin yzo muku katsam Nima haka ya kasance gareni saidai nasan komi yazo kan lokacinsa da Allah ya hukunta sai ya kasance yana kaiwa nan ya umarci heema dataje ta kira masa basma, heema ta miqe ta nufi dakin, tana shiga tasamu basmah cikin kwalliyarta itama dakin sai kamshi yake hannunta riqe da hisnul Muslim tana dubawa,
wnn ne karo Na farko da heema taga amaryar tasu sosai kuma lkc daya yarinyar tashiga ranta, da sallama ta qarasa dakin basmah ta amsa gamida ajiye littafin murmushi sukaiwa juna ko bata tanbaya ba tasan wnn daya daga cikin Matan Hafiz ce, gaisheda heema basmah tayi heema ta amsa cikin fara'a gamida fada mata saqon Hafiz din.
haka ta biyo heema suka fito nan falon,
daga zee har fateema kasa dauke idanunsu sukai kan basmah, yarinyar ba qaramar kyakkyawa bace ga jikinta daidai nata ga fuskarta ta cika sanyi saida sukaji tana gaishesu snn kowace tadawo cikin nutsuwarta,shima ogan kwata kwata saida yakai zuciyarsa nesa snn ya daidai ta kansa daga barin kallon basmah dan ba qaramin kyau yaga ta qara masa ba,
nan ya had'esu ya musu nasiha kan zamn lfy kuma kowa ta riqe girmanta sai azauna lfy, daga haka suka hau dining suka fara break zee da fateema jikinsu yayi sanyi sosai da ganin yarinyar sosai zee take tuna Inda ma tasan fuskar amman takasa, suna tsaka da karyawa wayar hajiyarsa ta shigo, dagawa yai sukai mgn, yana gamawa ya dubesu yace
"Ku dauko gyalukuwanku Momy ta shirya walima can gida, inajiranku Ina mota inkun gama, yana gama mgnr yadauki key yayi waje, heema ta fara fitowa tashiga baya saiga zee da fateema yayinda basmah ke bayansu, ganin fateema na qoqarin shigewa gaban motar yasa zee cewa "haba kekuwa hajja Fati nace ba ay kyadai bari amarya ta zauna wajen tako? Kokin manta har ynzun mijin a hannunta yake?"
harara Fatima ta sakarwa zee snn takoma baya ta zauna tana fmn cika tana batsewa, wata dariyar rainin wayau zee tasaki tazauna kusada heema wacce suka saka a tsaka basmah kuma ta zauna agaban motar Hafiz yatada motor suka fita,
sun iske gidan Momy harabar an qawatata dawani qawataccen shiryayen tsari duk an sanya kujeru wajen sai daukar ido yake kamar a qasar saudi.
bawasu mutane bane na waje walima CE Momy ta shirya ta yan family's din kawai, dan haka Anty Aisha da mufeeda da fadeela da brother da matayensa sai jikoki sune kawai a wajen, suna ganin sun fito a mota Anty Aisha ta qarasa garesu ta ja su zuwa dakin Momy, nan take sheds musu Momy ta ahirya walima ta amarya, zee da Fatima baqinciki ya kashesu suka kasa mgn kowace na kintsawa aranta wnn ai salon wani munafincine da nuna san banbanci a fili hakan ay, Inda duk cikinsu babu wacce ta taba yiwa hakan, heema ko a ranta ta ayyanawa kowa da goshinsa a lokacin sa ita haka salon na basmah yazo to minene Na damuwa.
wasu dogayen riguna Anty Aisha ta fiddo musu (dashike tana business dinsu kala kala na waje dana gida)
wadannan kuma data fiddo masu kalar blues da ratsin stars fari a jikinsu da fararen gyaluluwa da top fara ta ciki ta basu tace wannan sune ankon da nai kai muku a matsayin contributions na matsayinku na mayan Hafiz domin gudanar da walimar da suka shirya musu a yau,
koda suka saka rigunan ko ba qaramin kyau sukai musu ba haka suka fito harabar waje.
Hafiz ko daga nesa ya hangosu sun bashi sha'awa sosai musammn tauraruwar sa datayi saurin sanda kai qasa sanda taga yana jefo mata wnn mayen kallon nasa, wajen wasu furanni Anty Aisha tasasu tsayawa ta fiddo karamar camera dinta a cikin jaka tace zata daukesu photo a yanda sukai kyau din nan ta ajiye tarihi don sun matuqar burgeta yau kam,
zee uwar kakkafi ita ta shirya yanda tsarin tsayuwar hoton zai kasance ,fateema ta farko sai amarya basmah ta 2 sai ita zee din ta 3 ta date kafadar basmah sai heema ta 4, haka Anty Aisha ta dauki hoton kowanansu fuska a sake tana murmushin dariya saidai tsakanin fateema da zee ta cikin na ciki kowace da mummunan qudurinta kan yar uwarta sun qudurta a ransu rashin zamn lfy a gidan Hafiz yanzun ma aka tsoma hannu.
haka Anty Aisha taita santin hotunan tana gwadawa su Momy qarshe dai wajen Hafiz ta nufa ta miqa masa shima dan ya duba ta furta
"kalla ka bani tukwici snn a biyani kudin ruguna na ba da matanka sukasa domin ba qaramin kyau suka musu ba, Kasan na iya zaben kalar data dace a jikin kowace fata eheemhem" taqarashe mgnr cikin dariyar tsokana,
amsar camera din yai yana kallon pic din yana sakin wani kwantacen murmushi a fuskarsa
*By 4 writer's fasaha*👩👩👧👧😍
*Fasahar mu tamuce*😎
*ga masu son ganin PIC din matan Hafiz to mu had'u a comment section😂🤪🤣*
[8/4, 10:06 AM] Xainab Documen: *♨️♨️MATAN HAFIZ♨️♨️*!!!
*FASAHA ONLINE WRITERS*
F.o.w.
Written by.
*FOUR GORGEOUS WRITERS*
-Raheenat mahmud.
-Mmn Abduljalal.
-Xayyneb💤💤 (xexen Fasaha).
-Matan Borno.
*♨️Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern.♨️*
Bismillahirrahmanirraheem.
*Gargad'i*
Bamu yarda a juya mana littafi ko ta wacce siga ba tare da izini ba.
38.
Amsar camera din yai yana kallon pic din yana sakin wani kwantaccen murmushi a fuskarsa, rayawa yake a ransa yanzun wadannan fa kyawawan matan duk mallakin sa ne, inama ace yanda suka saki fuska faran faran da junansu su dawwama haka ko a gida ba fad'a bare hatsaniya da kuwa baisan wanne farinciki zaiyi a rayuwa ba.
amshe camera din Anty Aisha tai tace "wait oga kada fa ka cinye mana su oya taso kaima ka shiga ay pic din dakai"
dojewa yai ya baro wajen da yake tsaye yana tafiya yana fadin "Anty Aisha hotuna ai saiku mata ni gwaramin naje wajen hajiyata dan nai missing dinta kwana 2 bamu zauna ba" hararar wasa Anty Aisha tai masa tareda furta "eh man inda ynx hankalinka ya dawo jikinka ka mallaki rayuwarka basma ai dole kace haka kuma bashi kaci sojan nan zamu had'u wata ran zakasan Nina gwasale taqadarin yaro kawai"
tana gama fadar haka tayi gaba tana wurga masa harara ita a dole ya dizgata ta gayyacesa cikin hotunan su shi kuma ya qiya, shafa kansa yai yana murmushi gamida furta "my Anty Aisha tabbas basmah rayuwata ce baki qarya ba kin cancanci tukwici kan furucin nan naki kuwa"
yana tafiya izuwa cikin gida inda yaga momyn tashiga shima nan yabi yana danne dannen wayansa yana gama wa ya maidata aljihu, Anty Aisha suna tsaka da daukan pic's suda family dinsu taji qarar shigowar text message, dubawa tai murmushi ta saki ganin alert din iyayen kudi daga hafiz, murmushi tai gamida tura masa replay da emoji happy da Short note na gdy tasan bazata samu replay ba ata wannan fannin yasata ajiye wayar akaci gaba da daukar hotuna don tuni itama momy anyi pic din da ita kamun tabar gun,
suna gamawa aka fara kokarin harhada abincikan yayinda akasa masu aiki tsara table din, ahaka zee ta fakaici idanuwan mutane wuff ta fada kitchen, kayan cine da tande tande, wasu anyi rafin dinsu wasu kuma ahaka suka zo kuwa a ledar su ga abincika nan kusan kala 5 da mufeeda ta shirya (dan daman mufeeda ta qware akan girki sbd catering tayi a school dan har manya manyan gidajen abinci sunsan da ita suna kawo mata aiki har gida tayi musu taji dumus dinta a jikkanta a taqaice itama bata jima da bude matashin gidan abincinta ba mai suna *my family restaurant* wnn knn)
ko ynx ma wadannan kayan abincin ita ta shirysu da yake nan gidan momyn ta kwana dan daman ta saba in har mijinta Dr muhsin zaiyi dutyn dare asubiti to aranar gidan su take kwana, dan haka tun data gama sallar asuba taja fadeela suka shiga kitchen dan damn ko fadeela Na kwakwar son yin girki da antyn nata sau tari har hadata take da Allah in zatayi irin sanwace2 nan takirata tazo ta na gani.
sune basu gamafa sai wajen tara na safe.
shiyasa koda zee ta isa jitai qamshi kala kala na tashi a wajen baqin ciki da kishi ya turnuqeta na tunanin ynx fa wnn shirin duk anyisa ne a domin amaryarsu suda ko qwaran wake ba'a taba dafa musu ba da sunan karramawa, to wlh bazai sabuba insunci wani abun yau to wani bazai ciwo ba, ahaka taita dube dube a kitchen din dan neman makasar abincin....
yayinda adaidai wnn kokacin Anty Aisha ta aiki basmah cikin dakin momy data dauko mata key din motarta dake bed side na drowr domin dauko wasu kaya a cikin motarta, ahaka taita dube dube bata gani ba, har zata wuce kamar ance takai kallonta qasan karpet din qadon can ta hangosa dasauri ta qarasa ta dauka gamida nufar fita,
tazo giftawa ta wani dakin knn taji an fizgota cikin sa anmaida kofan an datse, dakin babu haske tuni ta qara tsorata zata fasa ihun kuka taga haske ya bayyana dakin,lumshe idanunta tai gamida sakin ajiyar zuciya ta dubesa gamida turo lips dinta hannuwanta a qirjinta tace
"ahhh, wlh yah Hafiz har ka firgitani kaji ko yanda gabana ke dokawa" taqarashe mgnr tana sakar masa dan kukan shagwaba, dariya yai yace
"OK to bari muji ynda gaban ke dokawa kada ya fito"
aza kansa yai a tausasan dukiyar fulaninta direct, yana goga ear's dinsa da checks dinsa akansu yana lumshe idanu danjin wani dadin taushin laushi da qamshi dake ratsasa, saurin matsawa tai tace "yah Hafiz ba fa ata nan gaban yake ba" tayi mgnr tana qifqifta ido, maimakon yabata amsar mgnr ta saima