Showing 63001 words to 66000 words out of 78322 words
gamm ya riqe hannuwan basma gamida kwanto da kanta a faffaden qirjinsa ita kuwa kunyar su mufeeda da Anty Aisha ya cikata sai mutsu musun Barin jikinsa take Amman ya riqeta GAM yaqi sakinta sai faman sannu yake mata gamida shafa baynta yana dan bubbugasa alamun rarrashi cikin tsabar tausayinta ganin yanda komi nata ya qara yin sanyi uwa marar laka
[8/4, 10:07 AM] Xainab Documen: *♨️♨️MATAN HAFIZ♨️♨️*!!!
*FASAHA ONLINE WRITERS*
F.o.w.
Written by.
*FOUR GORGEOUS WRITERS*
-Raheenat mahmud.
-Mmn Abduljalal.
-Xayyneb💤💤 (xexen Fasaha).
-Matan Borno.
*♨️Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern.♨️*
Bismillahirrahmanirraheem.
*Gargad'i*
Bamu yarda a juya mana littafi ko ta wacce siga ba tare da izini ba.
41.
Hafiz yakai minti 5 ahaka yanajin d'umin jikinta sai daga bisani snn ya janyeta daga jikinsa badan yaso ba gamida binsu brothers suna cigaba da duba sauran wadanda suka farfado din gamida jajanta musu dudda babu wanda ke cikin wani mayuwancin hali lkcn,
kowa hankalinsa ya dawo jikinsa, dudda babu wanda yasan taqamaiman wanda ya aikata zuba peter din a abincin da suka cin dan sanin gaibu kam sai Allah, amman kuma munsan cewa Allah baya taba yafe laifi tsakanin bawa da bawa matuqar in ba'a nemi yafiyar wadanda aka cuta ba to ka saurari zuwan sakayyarsu ta kowane siga a rayuwar duniya harma da qiyama.
haka dady doctor Ahmed ya shigo ya qara dubasu nan yake basu tabbacin zuwa nan da bada jimawa ba zasu iya sallamarsu idan drop din da aka sa musu ya qare.
sai lokacin Hafiz ya ankara da zee bata wajen sa'ilin dayaga fateema da heema a gefensa suna masa murnar farkowar mutanen su.
"zee fa?"
ya tambayi heema, nan take nuna tun dazun dai da suka shigo asibitin bata sake ganin taba har ynx maybe ko wani uxurin ne yataso mata.
hade rai yai gamida musu alamun su biyosa waje, haka suna fito nan reception Hafiz ya fara fad'a da cewar "wanne uzuri ne haka nata dahar yafi halin da muka fada a yau? koda ma wani uzurin ne mizai hana ta neme ni amman ban isa ba sai kawai tai gaban kanta knn tsabar raini?" yana mgnr ne cikin takaicin halin zee,
fateema ta tabe baki tace
"to yallabai kabar mutum kawai da halinsa kasan abinda aka saba ko ina sai an nunasa, zee kam ai daman ta qware da satar fita intaga bakka nan fad'a maka dai ne ban taba yiba dan kada ace ka cika surutu ko gulma, to yau gashi ka fara gani da idonka dan ance gani ya kori ji"
sakin baki heema tai tana kallonta tunani take a ranta wai tsakanin fateema da zee yaushe zasu daina jifan junansu da sherri ne?
ita dai tasan zee dudda mugun halayenta amman bata fita yawo itace dai fatiman keda wnn halin dudda ita fatiman ta zamo ma'aikaciyar asibiti ce kuma Hafiz ya lamunce mata zuwa aiki amman tanada mugun yawo wani lokacin tana dawowa daga aiki zata fada maqota ko kuma ta tai inda takeso saita fuskanci yakusa dawowa gida snn ta sad'ad'o ta dawo inko akai rashin sa'a ya rigata da wowa saita fake da cewar sai ynz ta taso daga aiki,shiyasa tanan bangaren takecin karanta babu vabbaka tana zuba yawonta son ranta tana fakewa da aiki, quta heema tai dan tasan in kere da zabuwa na yawo wataran zasu hadu ne,to ita dai har ga Allah batason fitina in abinne data qaryata fatiman a ynz kan abinda take fada kan zee daba haka yake ba
musamman da Hafiz ya juyo gareta yana cewa "hakane heema zee fita takeyi in bani nan?"
sauqe ajiyar zuciya heema tai gamida gyara dan mayafin kanta kauda kai tayi gefe sanda taga fateema na faman qyafqyafta mata ido tana hada hannuwanta waje 1 alamun ta amsa da eh haka ne.....
acan kuwa bayan hospital zee ta kasa motsi 'yan shaye shayen qartan 'yan daban nan sun gama kewayeta da wuqaqe tuni ta fara kuka gashi babu damar ihu bare ta nemi agaji don yanayin wajen shine ake cewa ihunka banza kururuwan ka wofi kayi ka gama babu mai jinka, su Kansu sucirity din da akasa wajen basu nan, ogansu yayi alamun su sauqe wuqaqen daga wuyanta snn ya dubeta ya daka mata tsawa da cewar
"kee kinsan din nan sansanin zuwa farautar mu ne amman har ki kai kokarin kawo mana kanki, hhhhhhh lallai kura ta samu nama yau"
zee cikin rawar jiki ta kwakume jikkarta da camera din bakinta na rawa ta durqushe saman gwiwowinta tana kuka take cewa
"yallabai dan girman zatin Allah kayi haquri wallaheel azeem bansan kune kuke zama anan ba daban zo ba...
saurin katseta yai da cewar
"ke yimana shiru anan gun, waya cemiki zama mukeyi anan?
to mu din mahaukata ne aka ce miki da zamuna zama anan ana jehomu da police wasu lokutan, dan kawai ansa mana ido muna zuwa samun na 'e yane dinmu,
to farauta ke kawomu sabida irinku munafukai masu tsame kansu gada cikin
Al 'umma,
nan ba asibiti bane to uwarwa ya kawoki bayan qarshenta bacin cewa kowa yasan duk wanda aka gani cikin asibiti ba dad'i ne ke kawosa ba amman ke ga alama dadi ya kawoki inda gashi kina waya cikin jin dadi rojet amshe min wayar nan ta hannunta tanata mun welcome fa tun dazun,
wato cikin maganrsu ta dabanci ogan ya umarci daya daga cikin yaransa knn,
nan take kuwa ya warce wayar ya miqawa ogan yana fadin
"sai oga wnn ga alama matar manya ce dubi suturar jikinta ma da wayar hannunta zafafane"
amsar wayar ogan yai yana jujjuyata gamida sakin wata shakiyyar dariya yace
"gsky ne rojet wnn wayar zatakai dubi dari uku babu ja"
wani daya daga cikin yaran ogan da yaketa fmn tsotsar sholiso a jikin qyalle yanata tangadi danya kasa tsayawa waje daya ma yace
"oga lallai dawa tayi nama da muna samun irin matan masu hannu da galmin nan da kuwa bamu ba talauci har gaba da abada in akwai"
zee kuwa tagama jikewa sharkaf da gumi SBD tsoro ganin ynda ogan yafara nufota gashi wani gabjeje mummuna dashi tuni ta fara sakin futsari a wando tana sakin kuka kashirban hadda majina, ogan fizge sarqar gold din ta yai gamida saka yaran suka fizgo yan kunnen ta, wata qara ta tsalla dan da mugunta suka fizge har saida suka tsinka mata fatar kunnuwan ta, kuka take kmr ta hade ranta sabida azaba, tanaji tana gani suka hau kokarin fizge camera din aiko ta hantsala ta miqe hartana hantsalar da jikkarta gefe dan ita su kwace komi subar mata camera din burinta knn, daukar jikkar sukayi ganin iyayen kudin dake jikinta yasa suka saki wata sabuwar kafirar dariya afili kuma a tare suka furta
"ana tare ba anan taro ba" sarqar sukasa cikin jikkar da wayar snn suka fara kokarin kwace cameran wata qara ta qwalla gamida daka wani talle saigata ta hantsila qasa, gefen goshinta tuni ya doki wani dutse saiga wata tukekuwar kurma akai, ogan taji yace
"wnn cikar fa zazzafa ce guys nidai zan tasta ana tare ko ana taro?"
(sararsu knn in sukace ana tare? to ma'ana zasu had'a kai suyi wani abu knn duknsu, in sukace kuma ana taro to knn wasu basu amince wa abin ba.)
ya tambayesu gaba daynsu suka amsa
"ana tare oga,
muma zamu tasta"
gadan gadan yayo kanta kuwa ogan, itako tana qasa warwas sai famn ja da baya takeyi tana kuka jikinta duk ya kurkurje da kayoyin wajen har jini yafara fita a hannuwanta,
daqarfi ya fizge camera din ya bugata da qasa tuni ta fashe yasa qafa yai Ball da pices dinta cikin wata rijiya dake daura dasu, gamida ruqo qafafunta ya jawota da qarfi yana shirin hayewa kanta,
wata razananniyar qara da zee ta kwalla harsaida su........
*By 4 writer's fasaha👩👩👧👧😍*.
*fasahar mu tamu ce😎*
[8/4, 10:07 AM] Xainab Documen: *♨️♨️MATAN HAFIZ♨️♨️*!!!
*FASAHA ONLINE WRITERS*
F.o.w.
Written by.
*FOUR GORGEOUS WRITERS*
-Raheenat mahmud.
-Mmn Abduljalal.
-Xayyneb💤💤 (xexen Fasaha).
-Matan Borno.
*♨️Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern.♨️*
Bismillahirrahmanirraheem.
*Gargad'i*
Bamu yarda a juya mana littafi ko ta wacce siga ba tare da izini ba.
42.
Wata razananniyar qara zee ta qwalla har saida security din dake bakin gate suka juyo ta, kankacemi tuno hankalin jama'a yafara yowa wajen da tunanin cewa lallai akwai abinda ke faruwa ata can fannin, da gudu police suka nufi wajen suna harbin iska wanda qarar Harbin ne ya dakatar da ogan nasu akan haiqewa zee da yake shirinyi dan har yayi nasarar cafkota zuwa jikinsa,
da gudu sukabar wajen su kuma suka tafo da zee sai faman kuka takeyi gefen bakinta Na zubda jini sabida marin da oga goje ya sakar mata a sa'ilin da suke kokowa tana turesa daga jikinta, tuni labari yakaiwa Hafiz akan abinda ke faruwa, dasauri ya iso wajen shida dadynsa kusan lkc 1, nan jami'an tasaron sukai musu bayanin komi da suka sani ammn sunyi nasarar ceto ta batareda wani abu ya faru ba, dady baiji dadin hkn ba ashe dudda matakan tsaron dayasa yan shaye2 nan basu daina zuwa wajen ba, nantake ya kira babban d.p.o ya sheda masa yanada buqatar qarin matakan tsaro sosai a wajen dayake shima yazan da Case din wajen nan dann ya amasa masa kuwa, Hafiz ko bacin Dr blessing taiwa zee treatment da suka fito yaita mata fadan akan miya kaita wajen, zee cikin kukan takaicin rasa cameran datai gashi taji ance kowa yadawo daidai ta kuma fashewa da kukan baqincikin rosa mata budget da akayi snn ta shiga shirga masa qaryar cewa wai tausayin halin da mutanen suke ciki ne yasata barin cikin asibitin, har zai tuhumeta kan batun futa yawo da Fatima ta fada masa saikuma kawai ya qyaleta dan yafison yakamata da idanunsa snn ya zartar da hukunci.
haka suka qarasa cikin dakin, wato Hafiz dakin Momy ya wuce zee kuma ta shiga room din dasauran mutanen ke cik,
da basmah ta fara arba gefen gado tana salla itada heema qutawa tai a ranta tana cewa wato har tama wartsake knn, wani dogon tsoki taja a fili hada ido sukai da Fatima dake gefen tana latsa waya, harara suka sakarwa juna ta wulaqanci snn kowa ya dauke kansa,
cikin ikon Allah ko ana gama sallar isha'e dady ya basu sallama tareda umartar kowa ya wuce gidansa dagasu Anty Aisha har su brothers din, haka kowa yawuce gidansa shima Hafiz da matansa.
kwana 2 basmah ta warke garas hakama momy da sauran mutanen dan ajiya har wata qwarya qwaryar walima akai gidan Hafiz wato family sun kuma taruwa anci ansha kowa ya koma gidansa lfy dudda zee taso sake gwada sa'arta na kwatanta abinda ta aikata a shekaranjia saidai hkn bai samuba sabida duk inda ta jefa qafarta Anty Aisha na biye da ita dasunan takama mata service din mutanen gun ahaka dai taro yatashi dai lfy cike da sambarka.
adaren ranar kuwa misalin qarfe 10 Hafiz na kwance gadon basmah dan bata sanma ya shigo ba lokacin wanka ma takeyi a toilet, koda ta fito bata damu ba ta yakice towel din jikinta tadinga mulke jikinta da qamsasan maya mayan da adda salma ta hada mata da perfumes dinta masu sanyin shaqa,
Hafiz kuwa suman kwance yai da ganin kyakkyawar zubin halittar basmar tasa at sam kasa daurewa yai nan fa ya miqe yaqarasa gareta bazato sai jitai an rungumota ta baya, arazane ta juyo ganinsa ne yasata sauqe ajiyar zuciya tadan duki kirjinsa da wasa gamida kokarin jawo towel din ta danta rufe jikinta, da sauri ya riqeta gamida manneta a cikin jikinsa yafara shinshina jikinta idanunsa a lumshe cikin jin dadi,
"yaaa Hafiz kakk...kk.. bari nasa kayana please"
sauqe idanunsa yai cikin nata kamar zaiyi mgn sai kuma ya sake ta yai shiru ya koma bakin gado ya zauna, itako cikin kunya tadauki doguwar rigar barcinta data fiddo takoma toilet, murmushi kawai yayi gamida girgiza kai, koda ta fito umartata yai data koma tayo alwala har zata tambayesa dalili sai kuma tayi shiru shima toilet din taga ya shiga yayo alwalan nan ya shimfida sallaya ya jasu sukai raka'a 2 ta gdy ga Allah kan aurensu daya had'a, sosai Hafiz yai addu'oe snn suka tashi, yabude naman da ya shigo musu dashi yafara bata abaki kunya ta hanata amsa saida ya jawota jikinsa yana Sakar mata cakulkuli tuni tafara qyakyatar dariya ahaka sukaci naman da lemon sosai snn yajata toilet sukai burosh,
tsagwayam ya dauko abarsa bai dureta a ko ina ba sai kan gadon bayan ya noke hasken dakin gamida rufo kofar,
tuni basmah ido yaraina fata jin ya manneta a kirjinsa yana wasa da gadon bayanta da tausasan yatsunsa, narkewa tai uwa Maison kuka shiko uwa baisan tana yiba saima ya fara janta da firar dauke hankali da fadiin
"Hmnn kay nasan abbu yace tunda yabani kyautar zumata har ynz ban koma mkrnta ba ko? aiko nida komawa mkrnta sauna samaz masa da jika snn"
zaro idanuwa tai shi ko ya kashe mata ido gamida cewa fatan zaki bani hadin kai baby nikeso kibani kyakkyawa kamarki fa OK?" turo baki tai tana shirin sauqa daga jikinsa yasake tarairayota gamida had'e bakunansu wahe daya,
nan yafara hautsiba mata tunaninta duk ya rud'e mata jiki ya zamo tun tana d'ari d'ari har ta soma biyemasa domun Hafiz kam karshene wajen jawo hankalin mace ta wnn fannin.
saida wasa ya miqa tagane batada wayau domin kukanta baisa Hafiz ya daga mata qafa ba sai faman iyo yake cikin fadamar ni'imarta datai nasarar fiddashi daga cikin dukkanin hayyacinsa,
murzarta kawai yake yi son ransa gamida sake tura dukuyiyin fulaninta a fuskarsa da bakinsa cikin kidimewa, basmah tayi kuka har taji ba dadi sai da yaga tana numfashi daqyar snn yajanye daga gareta yana haki gamida share zufa, rungumeta ya kuma yi tsam a jikinsa yana mai sakin murmushin farinciki samun matar tasa dayai zan zan uwa Zuma,
Mulmula bayanta ya hauyi gamida kissing din bakinta yana sa mata albarka ahaka wani wahalallen barci ya dauketa, shima yana manne da ita suka shiga barcin tare, saida asuba snn sukai wanka suka dawo kan gado ahakama saida Hafiz yasake lalumarta a tana so a bata taso har dai ya kuma jan ra'ayinta da abin nan suka lula duniyar maji dad'i.
Kwana biyun nan wata soyayya suka bude sabuwa dal ta anarci, basmah ta wani qara kyau qirjinta sun kuma cika tayi shar da ita kowa ya ganta yasan madarar amarci na 6ari a jikinta haka shima ango oga Hafiz,
zee da Fatima kuwa uwa su kashe kansu sun dai bar abin a ransu ne heema ko kwata kwata idonta bai kansu sha'anin gabanta ta kawai takeyi,
sati guda suka kwashe suna gurzar amarci aranar dazai bar dakinta ko har da kukan shagwabar ta, zee CE ta karbi girki zo kuga iyayi da sanabe, dayake kwana uku uku suka tsara zee na gama kwanakinta Fatima ta amsa snn heema dama dokarsa kam cewa yai babu wacce zaina binta dakinta ran girkinta dakinsa yake buqata za tana zuwa,
sun share kusan wata 3 ahakan Wanda ahankali basmah tadinga fahintar suwaye kishiyoyin nata wato tsakanin zee da Fatima kowa kokarin shigowa jikinta yakeyi kuma kowa sai tana shigo mata da sigar sukar 'yar uwarta dan haka ta dinga kakkau ce musu sam sam batason hayaniyar su bare su sata cikin su, iyaka in an hadu falo agaisa sabida ta fahimci basu ga maciji musammn Fatima da zee cin mutuncin junansu bai qarewa shiyasa tasu tazo zuwa daya da heema koda yaushe zaka samesu suna firarsu a nutse kamar wasu yaya da qanwa, hakan kuwa ba qaramin konawa su zee rai ya ke ba maimakon suma su haqura su hade kawunansu amman saima abunda yai gaba, musamman da suka lura kamar basmah na aza heema kan hanyar gyaran muhallin ta da jikinta basma da kanta take taya heema wasu abubuwan,
dan koda yaushe zaka samu heema ynz jikinta fesfes hakama muhallinta, da tafiya tai tafiya ma hatta dunkunasu iri daya suke sawa,
telan basmah na gida shike dinkawa heema ynz dayake basmah ta hadasu wnn knn. heema na daukar muhimman abubuwa daga cikin lititattfan datake karantawa musamman na gyaran jiki da kyauttatawa miji dasauransu kmr ynda take naqalta daga basmah kuma take qara koyar da ita wasu abubuwan danko adda salma tazo ta bata maganin mata to rabawa 2 takeyi tana bawa heema, zee abin yakaita maqura sabida ganin wankan da heema da basmah ke dauka a ynz ya zarce tunanin su, dan wasu fitinan nun dinkunan zamani suke buga wanknsu a gidan koda yaushe ga alama dai kansu ya gama hadewa wato sun waresu itada zee knn a tunanin ta knn, su kuma ba HK bane kowace tazo musu da sigar zumunci na zamanta kewar kyautatawa a cikin su suna maraba da ita,
dan burinsu zamn lfy sudai bawai tashin tashina ba,,
haka Fatima ta kwashi kayan fadar kishiyarta dama nata daba dinka ba ta kaiwa telanta itama ya dunko mata su gaba 1, zee ma na qyalla ido taga koda yaushe Fatima Sabbin dinki take sawa tuni itama ta figi akwatinta sai wajen isiya telanta,
wasu sheggun dinkuna aka watsa mata na tafiya da qyar tashi daqyar, shi kam Hafiz ganin ynda suke rud'asa da kwalliyansu ga rigimar tayi sauqi ynz har wata yar qiba ya fara ajiyewa kyawunsa ya qara fitowa yasake zama gentle man sosai wacce kowace mace ke kwadayin samu.
hamiz ko tun sanda momy tarushe aurensa da basmah har jinya yai yana samun sauqi kuwa ya kwashi yanasa yanasa yabar garin ya koma KT wajen dangin mahaifinsa shikansa bai tunanin ranar dawowar sa kano dan baijin zai iya zaman cikinta muddin ya tuno da basmah na auran waninsa zuciyarsa bazata daina bugawa ba, ganin halinda yake ciki na damuwa kuma sunsan abinda yafaru tuni dangin bbnsa wato yayar vavnsa daya sauqa wajenta ta fara nemar masa maganin dangana, ba jimawa ko cikin ikon Allah kuwa yafara samun sassauci kan lamarin, dan har yayiwa ubangidnsa mgn Kn yana so yaci gaba da aiki a daya daga gidajen mnsa dake KT, babu bata lokaci kuwa ya amince masa, ynz iyakar hamiz da kano yazo ya gaida mamarsa ya komi KT, dan wata sister dinsa ma ta liqe masa tana sonsa a ynz anan KT din mai Suna siyama, tun bai kulata har ya fara kulata ynz.
nusaiba ma da taita haukan