Showing 168001 words to 171000 words out of 184930 words

Chapter 57 - SHU'UMIN NAMIJI Book Complete by Phatyma Sardauna.txt

09 Dec 2024

5735

wayar, kana ta juyo da kallonta ga Husnah.


"Kinsan banagajiya da jin muryarsa ne, amma muje mukammala agurguje, saboda gida nakeson nakoma gaba ɗaya jina nake agajiye" Zahrah ta faɗi haka tana ɗan yamutsa fuskarta.
Murmushi Husnah tayi haɗe da cewa "Nima sauri nake saboda yau Man ɗina zai turo magabatansa gidanmu, kuma ayau za'a sa mana ranan aurenmu, nasankuma baza asa ranan da yawa ba, just ba zai wuce 1 month ba"


Dariya Zahrah tayi haɗe da cewa "Lallai Husnah aure kikeso sosai, ji yanda lokaci ɗaya kika falle."


Dariya sosai Husnah tayi haɗi da cewa "Laifine dan mace irina taso aure? nakai aure, nakuma cika mace me lafiya, kinga kuwa dole naso aure, ke nifa wallahi gaba ɗaya yanzu rayuwata, a daddafe nakeyinta, na ƙosa najini a ƙirjin mutumin, nima yakasheni da irin nasa salon" cikin yanayi na shauƙi ta ƙare zancen.


Dariya dukansu sukayi kana suka tafa.
Basu tsaya an kammala bikin dasu ba, kowaccensu ta nufi gida.


(Kuyi haƙuri, wallahi kwana biu narasa ganewa kainane, gaba ɗaya typing yafita araina, kuma kunsan abun yana aiki ne da zuciya dakuma ƙwaƙwalwa, wallahi dana fara kaina sai yanamin ciwo, saboda haka dole zan taƙaita muku labarin, insha Allah acikin satinnan zan kammala littafin, duk da bahaka naso ba, amma kuma abubuwa sunmin yawa, ina buƙatar hutu kusan na 1 month, idan na bari kuma banƙarisa ba, zan shiga haƙƙin masu karatu, kuyi manage da wannan, yau ko editing banyi ba, saboda ciwon kae, dan Allah kumin uzuri kunji, duk na naƙosa nagama labarin, saboda haka zanci gaba dayi muku shi a gurguje.)


*✔️OTE ME ON WATTPAD*
@fatymasardauna


#Love
#Romance
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇


*SHU'UMIN NAMIJI!!*


*Written By*
Phatymasardauna


*Dedicated To My Brother KHABIER*


*🌈Kainuwa Writers Association*



*WATTPAD*
@fatymasardauna


*CHAPTER 113*


Kwance take akan gado, hanunta riƙe da littafin hausa, tana karantawa, sanye take da doguwar riga irin bubu gown ɗinnan, zuwa yanzu cikinta ya ƙara girma, har tsoro girman ke bata, ga yawan motsin da takeji acikin cikin nata.


Yajima a tsaye yana kallonta, sosai cikin ya ƙara mata kyau, gashi cikin ya bayyana kansa acikin rigar dake jikinta.


"Ƴan mata na!" yaƙira sunanta cikin wata murya me sanyi.


Da sauri ta dawo da kallonta garesa, murmushi tasakar masa, haɗe da tasowa daga kan gadon, da ɗan gudu gudu, tafaɗa cikin jikinsa ta rungumesa.
Hannuwansa yasanya duka biyu shima ya rungumeta, kiss ya manna mata akan wuyanta, haɗe da lumshe idanunsa, yana me shaƙan ƙamshin jikinta, sosai ƙamshin nata keyi masa daɗi.


"Nayi kewarki madam ɗina me ciki" yafaɗi haka yana me shafa cikin dake jinkinta.


Ashagwaɓe tace "Nima nayi kewarka sosai fa dear!"


"Dagaske kinyi kewata? keda ma kika hanani abun daɗina, two days fa kenan yau baki bani zumana ba!" cikin yanayi na ɗan karya murya yafaɗi haka, lokaci guda yana me marerece idanunsa.


Ɗan ƙaramin bakinta taturo gaba, cike da shagwaɓa tace "To bakaineba saikanamin da ƙarfi, kuma Allah Hubby yanzu idan kajima kanayi sainaji kamar zan amar da kayan cikina, gashi tsoro nakeji idan kana fidda wannan sautin numfashin, kamarfa zaka sume haka kake"


Sake marerece fuska yayi haɗe da kwantar da kanta akan wuyansa, hanunsa ya ɗaura akan cikinta."Babyn Mama kaine kake wahalar min da mata ko? kuma kaine kake hanawa abani abun daɗi na ko? please my boy kabari yau abani ko kaɗanne, kuma ae balaifina bane, banasanin ma inayin kamar zan shiɗe, kuma ma ae daɗin kine yake da yawa ko Baby boy ɗina?" yatambayi yaron cikin?


Dariya ne yakamata ganin yana magana da cikin, "Kai Hubby ina ma zaijika, ko saninka fa baiyi ba, ni kaɗai ya sani" ta ƙare maganar tana dariya.


"Wayace miki baisanniba, lallai kam idan bai sanniba ae kuma shikenan magana ta ƙare, taya ma za'ace baisan wanda ke yawan aika masa gaisuwa ba? dan ma dai kwana biu...."


"Shiii! Ina roasted fish ɗina, da nace katahomin dashi?" taje fo masa tambayar ta hanyar katsesa daga maganan da yakeyi.


"Nakawo miki yana falo.."
Bata tsaya jin sauran zancenba, ta wuce falo cikin sauri.


Zama tayi akan sofa tashiga cin roasted fish ɗinta, sosai taji daɗin kifin, domin kuwa da ɗuminsa aka kawo mata, gashi yaji onion sauce. saida taci sosai kana ta ɗaura da lemon exotic.


Shikuwa tana fita acikin ɗakin, direct bathroom ya nufa, wanka yayi, domin dama agajiye yake sosai, kasancewar daga office ya dawo.


Fitowarsa daga cikin bathroom ɗin yayi daidai da shigowarta cikin ɗakin. Kallonsa tayi haɗe da sakar masa murmushi, shima murmushin yayi mata, kana yanufi gaban dressing mirror don kimtsa kansa. Doguwar riganta ta cire kana ta faɗa toilet.
Lokacin da tafito ɗaure da wani ɗan ƙaramin towel ajikinta, shikuma yana zaune akan gado, yana sipping fresh milk, a hankali. Kallon santala santalan cinyoyinta yayi, haɗe da haɗiye wani yawu, sosae yake missing matar tasa, musamman ma daddaɗan ɗumin dake cikin jikinta, wanda idan yajisa yake sanyasa cikin nishaɗi da kuma nutsuwa. Kasa haƙuri yayi alokacin da ta juya masa baya, mai take shafawa ajikinta, yayinda towel ɗin yaɗan zame daga kan ƙirjinta, har tsayayyun breast ɗinta suka ɗan bayyana kansu


Rungumeta yayi ta baya, haɗe da ɗaura kansa bisa wuyanta. Hancinsa yashiga gogawa akan wuyannata yana me busa mata numfashinsa me ɗan ɗumi akan fatarta, take taji tsikar jikinta na tashi, ɗago idanunta tayi ta kalleshi, shima idanunsa ya jefa acikin nata, wani irin kallo me matuƙar kashe jiki, yake jifanta dashi, bazata iya ɗauke idanunta, daga cikin nasa idanunba, haƙiƙa kyawun idanunsa, na matuƙar ɗaukar hankalinta, lumshe idanunta tayi, haɗe da sauƙe wani irin numfashi, sake jawota jikinsa yayi haɗe da ɗaura duka hannayensa, akan ƙugunta, matso da fuskarsa yayi daf da tata, har hancinsu na gogan najuna, still idanunta a rufe suke bata iya kuma buɗesu ba, ɗaura bakinsa yayi akan nata bakin, a hankali ya shiga tsotsan leɓenta na ƙasa, yayinda itama ke tsotson lip ɗinsa na sama, numfashi suka shiga sauƙewa a tare, harshenta yakama yana sha a hankali, yayinda yasanya hanunsa, ya warware towel ɗin dake ɗaure ajikinta, hakan yabawa towel ɗin daman faɗuwa ƙasa, ahankali yake shafa bayanta, zuwa gefe da gefen cikinta, sauƙar numfashinta ya tsananta, saboda sosai takejin daɗin abun da yakeyi mata. Harsaida tasamu kusan ɗaukewar numfashi, alokacin daya soma murza breast ɗinta, yanayin yanda yake mata ya matuƙar shiɗar da ita, ashe bashine kaɗai yayi missing ɗinta ba itama tayi kewarsa sosae. Hanu tasa ta zame rigar dake jikinsa, wani irin ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya suka sauƙe alokaci guda, sakamakon haɗuwar fatar jikinsu waje ɗaya,sosai hakan yasake basu wani shauƙi. Kasa jure yanda take goga masa tausassun breast ɗinta akan chest ɗinsa yayi, ɗagata yayi caɗak suka nufi kan bed.
Kwantar da ita yayi flat haɗe da bin ko ina najikinta da kiss, har izuwa kan breast ɗinta. Sosai yashiɗar da ita, yayinda shikuma ya zauce, ba abun dake tashi acikin ɗakin, sai sautin numfashinsu, dake fita a hankali..... Yau love fa yakawo wuta, domin kuwa gaba ɗaya Doctor ya manta, da kansa da kowa nasa, Zahrah'nsa tabasa zuma wanda samunsa ke da matuƙar wahala, musamman kuma daya kasance wannan zuman natane ita kaɗai, Allah yabata, sauran kuwa kowacce da irin tatabaiwar, sosai yau doctor ya tara mata gajiya, sai kukan shagwaɓa kawai takeyi masa, dakansa yayi mata wanka, bayan yayi nasa, kana ya naɗota a towel kamar wata ƴar baby, kwanatar da ita yayi akan gado, bayan yasanja bedsheet ɗin, domin wancan ya ɓaci da sperm ɗin Me daɗinsa, shi har mamakin yawan ruwa irinnata yake. Kwanciya yayi shima akan gadon kana yajawota jikinsa, luf tayi acikin jikinsa, tana me fesa masa iskan numfashinta, acikin ƙirjinsa. Bayanta yake shafawa a hankali, yana me sauƙe ajiyar zuciya akai akai. Ƙamshin turarensa dake tasowa yana shiga cikin hancinta, shine abun da ke neman hautsina mata ƙwaƙwalwa, domin kuwa, yana mata yanayi da wani ƙamshi wanda har abadan duniya bazata taɓa, mantawa da ƙamshin da kuma mai ƙamshin ba, take bugun zuciyarta ya tsananta, haka nan taji zuciyarta naneman karyewa, bazatace ta manta dashiba, domin kuwa aduk kwanan duniya yana maƙale acan ƙasar zuciyarta. "To tayama za'ayi ta manta dashi?" tambayar da tayiwa kanta kenan, lumshe idanunta tayi, alokacin da ta tuno da haɗuwarsu ta ƙarshe, alokacin daya kusanto zuwa gareta yana me neman yafiyarta, bazata taɓa mantawa da wannan ranan ba, kamar yanda bazata taɓa mantawa da ranan daya fyaɗeta ba, wani murmushine ya kuɓuce mata, batare da ta shiryawa hakan ba, azuciyarta tace "Lallai Zaid yayimini babban Illa, wanda har nakoma ga mahaliccina tabonsa bazaigoge ba, yayimin fyaɗe sannan kuma ya koyamin soyayyarsa" batasan da cewa hawaye sun fito daga cikin idanuntaba, saida taji ɗuminsu nabin kan kumatunta, da sauri tasanya hanu ta share gudun kada doctor ya gani. Ashe ta makaro domin kuwa idanunsa na kanta. Sake matseta yayi acikin ƙirjinsa, haɗe da kai bakinsa, kan nata yashiga tsotsa a hankali, ganin haka yasa takama harshensa tana tsotsa, kamar tasamu sweet, sosai takejin daɗi idan tana sucking tongue ɗinsa, har wani suga suga takeji akan harshen, wata ƙila hakan yana da nasaba, da yawan shan sweet da yakeyi, zaiyi wuya kaga bakinsa shiru babu sweet aciki, hakan ajininsa yake. (Kamar dai sweet and big bro ɗina, i miss you yayana😰) bedaina kissing ɗinta ba harsai dayaji sauƙar numfashinta, nafita slowly, alaman tayi bacci kenan, mintuna kaɗan shima bacci ya ɗaukesa....


*** *** ***


America.


Tunda sukaje America take ta fama da rashin lafiya, gaba ɗaya ta zafge ta rame sosai, ga Zaid daya sata agaba, kullum saiyayi sex da ita sama da sau biyu. Yanzuma durƙushe take aƙasan tiles tanata kwarara amai, ko kyakkyawan motsi takasa yi.
Shigowarsa gidan kenan, sosai yaƙara kyau da haske, ƙaƙarin amanta daya keji ne yasanya sa nufar ɗakinta da sauri. Tagama aman amma takasa tashi daga wajen domin gaba ɗaya jikinta yayi laushi.
Jawota yayi jikinsa ya ɗaurta akan cinyarsa, cike da kulawa yake shafa bayanta, sannu yaketa yi mata, don ko ba afaɗaba, kowa yaganta yasan tanashan jiki. Shida kansa ya gyara wajen, kana ya buɗe drawer'nta ya ɗauko mata mayafi, hanunta yakama suka fita daga cikin ɗakin, direct asibiti ya nufa da'ita.


Gwaje gwaje aka mata, kana akace su ɗan jira akawo musu result, babu jimawa kuwa, saiga result ɗinsu yafito. Bayan doctor James yaduba result ɗinne, yasaki murmushi haɗe da duban Zaid, cikin harshen turanci yace "Congratulation friend matarka tana ɗauke da ciki, na 9 weeks!"
Kamar sauƙan aradu haka Zaid yaji kalaman Dr.James acikin kunnuwansa, da sauri ya kallo Afrah wacce itama take cike da mamakin abun da Dr.James ɗin yafaɗa.


"Cikifa kace Doctor?matana tana ɗauke da cikina?" yatambaya cike da tsananin mamaki.


"Eh mana, ai bazanma wasa ba, dagaske matarka tana ɗauke da ciki, shiyasa take ta amai babu ƙaƙƙautawa" duk cikin harshen turanci irin nasu na America suke maganan.


Bazai taɓa misalta irin daɗin da yajiba, hakanan ya tsinci kansa da sakin murmushi, tashi yayi ya rungume Afrah, jiyake kamar ya ciro cikin aJikinta, yadawo dashi jikinsa, gani yake kamar zaifi kula da cikin. Agurguje yayi duk wani cike cike da zaiyi sukabar asibitin. suna isa cikin gida yayi parking motar, amaimakon yabarta tayi tafiya da ƙafanta, saiya ɗagata caɗak, wai yana gudun kada cikin ya jijjiga. Akan kujeran falo ya direta haɗe da zama daɓas agabanta, hannayenta yakamo duka biyu, cike da farinciki yace. "Nagode Afrah, nagode miki sosai, kin bani farincikin dana rasa, haƙiƙa Allah ne yadubeni yadawomin da farincikina ta hanyarki, please Afrah, kikulamin da ƴata dake cikin cikinki kinji, daga kan naira ɗaya har 100m zan iya mallakamiki, matuƙar zaki kulamin da ƴata dake cikinki, inasonta inasonta fiye da komai aduniya, Allah ne yadawomin da abuna, dama tawace bata kowa ba, please ki kulamin da cikin dake jikinki, namiki alƙawari zanbaki duk wani abu dakikeso"


Mamakine yakusan kashe Afrah, sam bata fahimci me kalamansa suke nufi ba, yace dama tasace bata kowa ba to wakenan? tambayar da take matuƙar so tasamu me amsa mata kenan. Ganin ya kafeta da idanunsa ne yasanya tasaki murmushi haɗe dacewa "Nima inason na haifamaka ɗa ko ƴa, kuma insha Allah Zan kula da cikin nan sosai, fiye ma da yanda zan kula da kaina, amma me yasa kaketa cewa ƴa, bamusan fa menene ba macece ko namiji Allahu a'alam"
Murmushi Zaid yayi haɗe da miƙewa tsaye "Mace zaki haifa insha Allahu, wannan bayin kaina ko yin wani bane, yin Allah ne, shiya hanani, yanzu kuma shiya bani, saboda haka bazan gajiya dayi masa godiya ba" yana kaiwa nan azancensa yawuce ɗakinsa. Haryanzu dai ita bata fahimci ina kalamansa suka dosa ba, kwanciya tayi akan kujera, minti kaɗan bacci ɓarawo yayi gaba da ita.


Shikuwa yana shiga cikin ɗakinsa, ɗan ƙaramin drawer ɗinsa ya buɗe wanda ciki yake aje diary'nsa, ɗauko diary,n yayi yasoma rubutu, yana kammalawa ya buɗe shafin farko na diary'n nasa, take wani hoto wanda ke ɗauke da kyakkyawar fuskarta ya bayyana, tayi kyau ƙwarai acikin hoton, gaɗan ƙaramin bakinta nan yasha lipstick, murmushi yayi alokacin daya kai hanu yashafi kan kumatunta, ahankali yace "Nasani dama zaki dawo gareni, kobata hanyar zama tawa ba, amma tabbas zaki dawo gareni, gashi kuma kindawo ta hanyar dayafi dacewa, nan bada jimawa ba zakizo amatsayin tawa ta har abada, duk wuya duk tsanani ke ɗin zaki kasance tawace, nine wanda bakida kamarshi acikin duniya, nine mutum guda ɗaya wanda zai kasance me matuƙar mahimmanci a wajenki, nine wanda bazaki taɓa samun irina ba har abada, ni ɗayane nake da wannan matsayin agareki, bayanni babu wani" wasu irin hawayene masu zafi suka gangaro daga cikin idanunsa, da sauri yarufe diary'n kana ya shiga toilet donyin wanka, jinsa yake acikin matsanancin farinciki, lallai Allah yamasa kyauta, wacce zata kasance mafi soyuwa agareshi.
(Wayaga Zaid da ƴa ko ɗa😜)


***
Wani irin kulawa na sadidan Zaid ke bawa Afrah, kome takeso adunia shiyake yi mata, zuwa yanzu harmamakinsa takeyi, irin yanda yake nunamata tsananin ƙauna, wani lokaci har kuka takeyi, itama tana matuƙar son cikin sosai, amma yanda Zaid ke ƙaunar cikin ba'a magana, tasani badon komai yake nuna mata wannan ƙaunarba saidon cikin dake jikinta, haka take rainon cikinta cike da ƙaunar abun dake cikinsa, wani lokaci tana mamakin yanda Zaid keta faɗan wasu irin maganganu wanda suke matuƙar ɗaure mata kai, daga zaran yataɓa cikin sai yafara cewa "Babyna kina lafiya ko, na ƙosa kidawo gareni, inakewarki sosai, kizo muyi rayuwarmu wacce bamuyita ba da, muyi rayuwa cikin farinciki, inasonki sosai babyna!" abun dayake faɗa kenan, hakan kuwa mamaki yake bata sosai, duk kuwa yanda taso fassara kalaman nasa, bata iyawa, hakanan take haƙura kawai ta share. Cikin nada wata huɗu Zaid ya ware wani ɗaki dake cikin bedroom ɗinsa, saida yacika ɗakin tam da kayan wasan yara, babu abun da babu nawasan yara acikin ɗakin, acewarsa ɗakin babynsa ne, itadai Afrah idanu kawai tazuba masa, saboda taga soyayyar dayakeyiwa abun dake cikinta naneman zautar dashi.


*** *** ***
Nigeria.


Masha Allah cikin Zahrah ya ƙara girma sosai domin kuwa yanzu yana wata na bakwai ne, sosai cikin yayi turtsetse dashi, zuwa yanzu batasanya wani kaya sai dogin ruguna, irin masu faɗin nan.
Tana zaune atsakiyar falon, yayinda ta tusa wani tray wanda ke ɗauke da kayan fruit agaba, gefe kuwa plate ɗin dambun nama ne wanda yaji albasa, sai kuma ɗan wake wanda yaji cabbage da cocumber ga tomatoes, yasha mai da yaji, wai duk wannan tulin kayan ciye ciyen Zahrah so take taci kowanne acikinsu.


Auntie Raliya ce tafito daga kitchine hanunta ɗauke da wani cup wanda cikinsa ke ɗauke da wani zuma, me magani aciki.


"Manya anata fama kenan" Inji cewar Auntie Raliya.


"Wallahi Auntie ni duk na rasa ma da wanne zan fara, inaga ɗanwakena kawai zanci sauran kuma nabari saina koma gida" Zahrah tafaɗi haka ga Auntie Raliya tana me jawo plate ɗin ɗanwaken ta.


Dariya Auntie Raliya tayi haɗe da zama kusa da Zahrah'n "Gaskia Bro bai iya ajiyaba, wannan wani irin ɗa ne haka yasa miki acikin cikinki, yaro ne zance ko yarinya, sai shegen ci"


Dariya Zahrah tayi sosai haɗe da kallon Auntie Raliya cikin dariya tace "Wallahi kuwa Auntie, dubeni fa yanda nayi ƙatuwa, nayi muni, shikuma duk kwanan duniya ƙara kyau yake, gaskia ni bazan yarda ba, auntie wayo kawai yamin"
Dariya Auntie Raliya tayi haɗe da miƙowa Zahrah kofin dake riƙe a hanunta. "Ungo amsa kishanye duka"
Zaro idanu Zahrah tayi, haɗe da kallon Auntie Raliya'n "Auntie kamar tsumi ne fa, acikin cup ɗin?"
"Ba kama bane, tsumine me kyau na mata, wanda yake matuƙar wujijjiga oga, amsa kisha banason gardama" Auntie Raliya tace tana ƙoƙarin kai kofin bakin Zahrah.


Kwaɓe fuska Zahrah tayi, haɗe da ɗan marerece ido. "Wallahi Auntie tsoro nake insha wani tsumi, a yanzun, kinsan kuwa yanda nake fama, doctor fa shiɗewa yake, nasha wannan kuma ae shikenan sumar dashi kikeso nayi"


Dariya sosai Auntie Raliya tayi, haɗe da ɗaukan tsuminta ta shanye "Shikenan to idan kin haihu na miki haɗi na musamman, matar doctor, ashe ba abanza ba, gaba ɗaya ƙanina ya sukurkuce akanki, wato kinsan me kikeyi masa" cewar Auntie Raliya.
Dariya Zahrah tayi haɗe da cigaba da cin ɗanwakenta, sai kaɗa kai take wai ɗan waken yayi daɗi, itakuwa Auntie Raliya saiyi mata hira take, sosai suka seta ita da ƴan uwan mijinta, ƙauna sadidan take samu daga wajen Hajiya, yayinda Auntie Raliya ma ke nuna mata so, sun saba sosai da Auntie Raliyan, harjinta take kamar ƴar uwarta tajini, don babu abun da take ɓoyewa Auntie Raliyan, dayake Auntie Raliyan ma irin wayayyun matan nanne, basu da nuƙu nuƙu, baruwanta dawani abu waishi surukanta, ta ɗauki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login