Showing 156001 words to 159000 words out of 184930 words

Chapter 53 - SHU'UMIN NAMIJI Book Complete by Phatyma Sardauna.txt

09 Dec 2024

5726

Hajiya batace ba, ai dama kin mallakeni" yafaɗi haka yana dariya, dariya kawai itama tayi, amma bata yarda, ta bashi basket ɗin ba.


Yana gaba tana biye dashi a baya, haka suka nufi ƙofar da zata sadasu da falon Hajiyarsa.


Da sallama ɗauke a bakinsu suka shiga cikin falon, huwaila me aikin Hajiya dake zaune aƙasa tana kallo, itace ta amsa musu sallaman nasu, cike da ladabi tashiga gaidasu, Dr.Sadeeq ya amsa haɗe, da tambayarta ina Hajiyarsa, "Tana sama" Huwaila tabasa amsa. "Je kice mata munzo" yafaɗi haka yana me zama akusa da Zahrah, da sauri Huwaila ta haura sama don cika umarninsa.


Kallonsa tayi haɗe da ƙoƙarin matsawa daga kusa dashi, hanu yasa ya danne mata cinya, "Ina kuma zaki?"


"Afalon Hajiya fa muke, idan tafito taganmu a haka, gaskiya zanji kunya" tafaɗi haka tana me ƙoƙarin zame hanunsa dake kan cinyarta.


Ɗaura kansa yayi akan kafaɗanta, haɗe da sanya hanunsa ya rungumeta, mamaki gaba ɗaya ya gama kashe Zahrah, da sauri tasoma ƙoƙarin ƙwace jikinta, amma takasa. "Me Doctor yakeyi haka ne?" ta tambayi kanta.


"Please ka sakeni agidan Hajiya fa muke!" tafaɗi maganar aɗan tsorace.


Sake rungumeta yayi, haɗe da kashe mata idanunsa ɗaya, ta buɗe baki zatayi magana kenan, Hajiya dake tsaye tana kallonsu, taɗanyi gyaran murya.


Da sauri Zahrah ta zame daga kan kujera ta zube a ƙasan sofa, tare da sanya gefen mayafinta, ta rufe fuskarta, wani irin matsanancin kunyane ya kamata, shikenan Doctor yaja mata.


Fuska ɗauke da murmushi Hajiya ta ƙaraso cikin falon, haɗe da zama akan kujera, cikin yanayi naɗanjin kunya Dr.Sadeeq ya gaidata.


Fuska a sake ta amsa masa, tana me binsa da kallon ƙauna, irin wanda ke tsakanin uwa da ɗanta, sosai taji daɗin ganinsa a haka da tayi, kallo ɗaya zakayi masa kafuskanci cewa, yana cikin farinciki, da kuma jin daɗi, hakan kuwa bakaɗan yafaranta ranta ba.


Cikin sassanyar murya Zahrah ta gaida ta, tana me sake sunne kanta ƙasa.


Babu wata alama ta tsana kota tsangwama, Hajiya ta amsa gaisuwar Zahrah haɗe da cewa "Tashi ki zauna akusa da mijinki kinji"


Kunyan Hajiyane yasake kamata, hakan da tace ya tabbatar mata cewa duk taga abun da sukayi.


Murmushi Hajiya tayi, haɗe da cewa "Kidaina jin kunyata, ni kamar uwa nake agareki, tashi daga ƙasan nan kinji"


Wani irin daɗin kalaman Hajiya, Zahrah taji, jikinta a sanyaye ta zauna akan kujeran da Dr.Sadeeq ke zaune, sai dai bata yarda sunyi gaf da juna ba.


Lokaci guda Hajiya tasa aka cika musu gabansu da kayan ciye ciye, daɗine yashiga ɗawainiya da Dr.Sadeeq, bai taɓa tunanin Hajiyarsa zata nuna wa Zahrah wannan ƙaunar ba, musamman idan yayi la'akari da cewa bason aurenshi da ita takeyi ba, amma haƙiƙa yaji daɗin kulawan da yaga Hajiyarsa ta nunawa Zahrah.


Basket ɗin da suka shigo dashi, ya ɗauka yakai har gaban Hajiya, zama yayi akusa da ita haɗe dayin ƙasa da muryarshi.


"Hajiyata abinci fa surukarki tayi miki, me daɗin gaske" yafaɗi haka yana me buɗe coolers ɗin da abincin ke ciki.


Murmushin jindaɗi, Hajiya tayi haɗe da kallon Zahrah cike da jin daɗi tace.


"To Matar likita, harda sanya kanki a wahala haka, Allah yayi albarka, nagode sosai!"


Wani irin daɗi Zahrah taji, lokaci ɗaya girma dakuma ƙiman Hajiyan ya ƙaru acikin idanunta.


Shikansa likita yaji daɗi marar misaltuwa, kana kallonsa kuwa zaka fuskanci hakan.


Sun ɗan jima agidan Hajiya, kuma sun samu ƙauna daga wajenta sosai, koda suka zo tafiya, jaka guda Hajiya tabawa Zahrah, wanda ke ɗauke da kayan shafa dakuma daɗaɗan turaruka, Zahrah tayi godiya gareta sosai, cike da farinciki suka bar gidan..


Bayan sun ɗauki hanyar gidan Inna, Zahrah ta sauƙe wata irin ajiyar zuciya, haɗe da sakin murmushi akaro na barkatai.


"Bazan iya misalta maka, irin tarin farincikin danake ciki ba a yau, naji daɗin samun soyayyar Hajiyarka da nayi!" tafaɗi haka cike da nuna jin daɗinta a fili.


Murmushi yayi shima haɗe da jinjina kansa "Kema kenan, inaga nikuma? gaskiya naji daɗi sosai da Hajiyata ta gwada miki ƙauna, dama nasan wata rana dole komai zai wuce, saboda nasan Hajiyata, tanason abunda nake so sosai"


Murmushi sukayi su dukansu...




Fuskarta ɗauke da mamaki take kallon gidansu, wanda yasha gyara aka kuma rantaɓamasa sabon fenti me ɗaukar idanu.


"Da gaske nan gidan mune?" tatambayi Dr.Sadeeq.


Dariyane yakamashi, amma sai kawai ya matse, haɗe da cewa "Nima dai ina kokonto, kodai munyi ɓatan hanya ne? amma mushiga mutambaya ko nan ne"


Jiki asanyaye tashige gaba, shi kuma ya bita a baya, tundaga zauren gidan mamakinta ya ƙara tsananta, komai na gidan an gyarashi ya zama tsab, da sallama ɗauke abakinta, ta kutsa kanta cikin gidan, tabbas gidan sune, saidai kuma ko wani lungu da saƙo nacikin gidan nasu yasha fenti, Inna dake cikin ɗaki tana kallo, tafito sakamakon jin murya irin ta Zahrah da tayi.


Da gudu Zahrah ta taho ta rungume Inna, haƙiƙa tayi kewar Inna, duk da bawani zaman daɗi sukayi ba, amma dai naka naka ne.


Cike da farinciki Inna ta ce "Zahrah Amarya, sai yau aka leƙo mu?"


Dariya Zahrah tayi haɗe da yiwa Inna nuni da Dr.Sadeeq dake tsaye.


"A'a likita ashe tare kuke? ku iso ciki"


Sosai Zahrah tasha mamakin ganin falon Inna, gaba ɗaya falon an mamaye ƙasan sa da tiles, gashi yasha fenti, hadda wani ɗan ƙaramin tv plasma ne manne ajikin bangon falon. "Lallai su Inna sunsamu ƙaton ci gaba" tafaɗi haka acikin ranta.


Inna dakanta takawo musu ruwansha, hadda lemon fanta.


Daɗi ne gaba ɗaya ya cika zuciyar Zahrah, bayan Dr.Sadeeq sun gaisa da Inna, yafita ya basu waje don su tattauna, yasan dole bazasu rasa maganar da zasu tattauna su biyun ba.


Yana fita Zahrah kamar an zungureta tace "Inna wai wayamuku wannan gyaranne haka?"


Murmushi Inna tayi haɗe da cewa "Waye kuwa zaiyi mana wannan aikin haka idan ba ɗan albarkan mijinki ba"


"Doctor?" Zahrah ta tambaya cike da mamaki.


"Ƙwarai kuwa shi, ai bamu da bakin godiya agaresa, harfa kuɗi yabawa Baffanki, ya ƙara jari, acikin sana'arsa, mukam yanzu rayuwarmu tamana daɗi Alhamdulillah!" Inna tafaɗi haka cike da jin daɗi.


Wani irin girman sane yasake cika idanunta, lallai Dr.Sadeeq yacika mutumin kirki, koda wasa kuma baitaɓa gaya mata cewa, yasa anyimusu gyaran gida ba, lallai dole zatayi masa godiya ta musamman.


Koda Zahrah ta bawa Inna delicious ɗin da tayi mata, sosai taji daɗi, dama Inna kurace wajen cin nama, tuni ta raɓashe tashiga cin pepper chicken ɗin da Zahrah takawo mata, sai santi take, tana cewa wai batasan sanda Zahrah ta koyi girki har haka ba.
Itadai Zahrah murmushi kawai take tayiwa Inna. Koda Baffa yadawo yaga Zahrah, baƙaramin daɗi yaji ba, kowa yaganta yasan Alhamdulillah tana cikin jin daɗi, koda Zahrah tazo tafiya, Sosai Baffa yaƙarayi mata nasiha, ya nusar da ita cewa bin mijinta dayi masa ladabi, haɗi da haƙuri, yanada matuƙar mahimmanci acikin rayuwar aurenta, sosai taji daɗin nasiharsa, cike da farinciki sukayi musu sallama...


Basu suka isa gida ba sai ƙarfe 9 na dare.


Yana zaune akan gado yana danna laptop ɗinsa, Zahrah tashigo cikin ɗakin, sanye take da wata fitinanniyar sleeping gown ajikinta, kallo ɗaya yayi mata ya kasa ɗauke idanunsa akanta, sosai ta tafi da duk wani tunaninsa.


Murmushinta me tsada ta sakarmasa haɗe da kashe masa idanunta, cikin wani irin tafiya taƙaraso garesa, ba yau yafara ganinta ba, amma haka yasake baki yana kallon ƙirjinta, dake matuƙar ɗaukar hankalinsa, sosai yakeson breast ɗinta, komai nata yabayyana kansa ta cikin rigar, dayake rigar irin me net ɗin nan ne, wani irin yawu ya haɗiya a maƙoshin sa, alokacin data ƙaraso daf dashi, ta zauna acikin jikinsa, hanu tasanya ta saƙalo wuyansa, kanta ta ɗaura akan ƙirjinsa, cikin wata irin murya me sanyi ta ce.


"Kamar yanda banida kamarka aduniyar nan, haka banida bakin da zanyi maka godiya, nagode sosai, kataimakeni, kakuma taimaki iyayena, bansan dame zan biyaka ba, ka bani kulawa alokacin danake tsananin buƙatarta, ka ƙaunace ni da zuciya ɗaya, kaso farincikina, Inasonka sosai, ina kuma alfahari dakai ako da yaushe, nagode sosai...."


Hanunsa yasanya ya rufemata baki, haɗe da girgiza kansa.


"Kada kice haka my princess, kin wuce haka a wajena, kin cancanci nayi miki komai aduniyar nan, banason godiyarki, Inna da Baffa iyayenane nima, saboda haka babu wani godiya da zakimin, Soyayyarki ce tasanya hakan, ina sonki Zahrah na!!" yaƙare maganar yana me jifanta da wani irin kallo.


Murmushi tayi domin tafuskanci, ma'anar kallon dayake yi mata, hanu tasanya ta zuge zip ɗin dake gaban rigarta, take kyawawan breast ɗinta suka bayyana, harwani juyawa yaji kansa yayi alokaci guda, ɗago tsumammun idanunsa yayi ya kalli fuskarta, idanunta ɗaya ta kashe masa.


Ɗagota yayi ya ɗaurata akan cinyarsa, a hankali ya cusa kansa cikin ƙirjinta, wani irin numfashi su dukansu suka sauƙe alokaci guda. Cike da nutsuwa, ya sanya harshensa, yana me lasan kan nipples ɗinta, kamar wanda yasamu alawa, cike da salo ta nutsa hanunta, acikin gashin kansa, tana meyi masa wani irin abu, lokacin daya soma sucking breast ɗinta, saida taji numfashinta ya soma seizing, kukan shagwaɓa tasanya masa, alokacin daya rabata da rigar jikinta, wannan kukan da takeyi masa shi ya sanya sa, ƙara ficewa acikin hayyacinsa, gaba ɗaya Zahrah tagama gano rauninsa, da zaran tasoma wannan kukan shagwaɓan nata, susucewa yake, wutar sha'awarta ne ke, sake ruruwa acikin jikinsa, kwantar da ita yayi flat akan gadon, haɗe da soma bin kowani sashi na jikinta da hot kiss, sai sauƙe wani sexual erection sound yake. Lokaci guda idanunsa sun rikiɗe daga farare zuwa ja, wani irin sha'awarta ne ke azalzalansa, bakinsa ya ɗaura akan nata, haɗe da laluɓo harshenta yasoma sucking, take itama tasoma mayar masa da martani, lokaci guda, suka fara manta kawunansu.


Slowly haka yake fingering ɗinta, yana me ƙara tsotse laɓɓanta, duk yanda Zahrah taso daurewa kasawa tayi, saida tasakar masa kuka, gaba ɗaya ya gigita ta, bata da wani buri wanda ya wuce ta jishi acikin jikinta, shiɗin ma dai hakanne ya kasance, a ɓangarensa, burinsa kawai shine, yaji wannan daddaɗan ɗumin nata, na ratsa cikin jikinsa, gaba ɗaya taushin breast ɗinta, sungama gigita masa tunani.


Ahankali yaja bargo ya rufe musu duka jikinsu, ɗakin ne ya ɗauki shiru, ba abun dake tashi, sai sautin numfashinsu, dake sauƙa akai akai, babuma kamar na Dr.Sadeeq, dayake abu kamar zai shiɗe, da'alama, Zahrah ta wullasa cikin duniyarta, wanda yayi matuƙar zautar dashi, yayinda itakuwa keta zuba masa kukan shagwaɓa, wanda ke ƙara rikitasa..




*(LOVE IS SO SWEET!!!)*




*✅ote me on Wattpad*
*fatymasardauna*








*11/february/2020*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇


*SHU'UMIN NAMIJI !!*


*Written By*
Phatymasardauna


*Dedicated To My Brother KHABIER*


*🌈Kainuwa Writers Association*


_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_


*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*


*WATTPAD*
@fatymasardauna


*Editing is not allowed📵*


*CHAPTER 109*


Da wani irin zazzafan zazzaɓi, ta wayi gari, a jikinta, ga kuma wani iri ciwon kai me tsanani, daya rusketa, harta kai, da ƙyarma take iya ɗaga kanta. Gaba ɗaya Dr.Sadeeq ya ruɗe, saiwani tarairaya, haɗe da shagawaɓata, yake yi, magani ya bata da ƙyar ma ta iya sha, taɓara, kawai take ta yi masa, zama yayi akan gadon, haɗe da jawota jikinsa, ahankali yake shafa lallausan gashin kanta, cike da tausayawa yake kallonta.


Cikin yanayi na lumshe idanu, haɗi da sanyin murya tace
"Ya kamata ace kafita office, lokaci yana ta ƙurewa fa"


"Banjin zan iya tafiya ko ina, nabarki acikin wannan halin Zahrah!" yafaɗi haka murya a raunane.


Murmushi ta ƙaƙalo, haɗe da ƙoƙarin ɓoye ciwon nata, tace "Nifa namaji sauƙi, yanzu ma bacci, nakeso na koma"


"Um um banyarda ba, nidai zan zauna dake, gashi kinƙi yarda kuma na gwadaki naga meke damunki"


"Dan Allah Kashirya, ka tafi office, sannan nidai banason ka gwadani, ciwon kaine fa da zazzaɓi, kawai ke damuna, kuma nasan sanyin AC n daya bugeni, daren jiya ne, ya haifarmin da hakan!" aɗan shagwaɓe ta faɗi haka, tana me wani narkar masa da idanunta.


Hanu yasa, ya shafa, kan kumatunta, cike da tsananin ƙaunarta yace. "Baby jiya da dare na matsamiki ko? kiyi haƙuri kinji, wallahi idan ina tare dake, banason abun dazai rabani, da wannan ɗumi, da kuma daɗin naki, amma kimin afuwa, idan ina takuraki, kinji" yaƙare maganar, yana me kama kunnuwansa, da hanunsa, alamar roƙo.


Murmushi tayi masa, haɗe da ɗan juya masa idanunta, duk da batajin daɗin jikinta, amma halin nata, nason ɗaukar hankalinsa na nan.
"Babu wani matsamin da ka ka keyi, kuma ma ae kawai kana sani nishaɗi ne!" tafaɗi haka tana ƙara faɗaɗa murmushinta, domin tunawa da daren su, na jiya da tayi, hakan kuwa yasa, taji wani sanyi a ranta.


Murmushi Dr.Sadeeq yayi, haɗe da kama dogon hancinta ya ɗan ja. "Nidai bansan yaushe, Zahrah na, ta zama haka ba, wannan shine nakoyar dake, kin fini iyawa!"


Fuskarta, ta cusa acikin ƙirjinsa, haɗe da ɗan muntsininsa kaɗan. cike da sabon shagwaɓa tace
"To bakaine, kasabarmin da hakan ba"


"Kuma kinajin daɗin hakan ko?" yatambayeta, yana me kafeta da beutyful eyes ɗinsa.


"Eh mana"
tabasa amsa ko kunya babu.


Murmushi kawai yayi, yana me mamakinta, lokaci ƙanƙani ta sauya, yanason haka ƙwarai, bayason macen da zatana nuna, tsananin kunyarta garesa, musamman idan akazo, wannan ɓangaren, wato ɓangaren (sex) gaskiya jiya, yaga salo iri iri, awajen Zahrah, har saida ya shiɗe mata.


"Tunanin mekake?" ta tambayesa tahanyar katse masa tunanin dayake.


"Ina tunanin yanda, zan karɓi abun daɗina anjima ne!" yafaɗa yana me kashe mata idanunsa ɗaya.


Haƙorinta ta sanya ta ɗan danne laɓɓanta na ƙasa kaɗan, kashe masa nata idon itama tayi.


Dariya yayi kawai, haɗe da miƙewa tsaye, yana cewa "Wayyo Hajiya, Zahrah zata lalata miki yaro!"


Dariya itama tayi, haɗe da maida kanta, cikin bargo.


Tsab yashirya kansa, cikin wani navy blue suit, me tsananin kyaun gaske, wanda taƙara bayyana hasken fatarsa, white parking shirt yasanya aciki, yayinda necktie ɗinsa yakasance, navy blue colour, ankuma ɗanyi masa ado da ɗigo ɗigon fari, italian bally shoe, masu kalan suit ɗinsa, yasanya aƙafarsa, take yasake fitowa ɗas dashi, agogo yake ƙoƙarin ɗaurawa, a tsintsiyar hanunsa, yajuyo da kallonsa gareta.


"Baby!!" yaƙira sunanta, cikin wani, slowly sound.


Zahrah da idanunta, ke lumshe ta amsa da "Ummm!" murya akasalance.


Takowa yayi, yaƙaraso jikin gadon, haɗe da ranƙwafo da kansa, dai dai saitin fuskarta, bakinsa ya ɗaura akan, kumatunta, haɗe da manna mata kiss, hanunta yakama yashiga murzawa a hankali.


Buɗe idanunta tayi, haɗe da sakar masa murmushi.


"I love you!!!" tafaɗa cikin murya me kama da raɗa.


"I love you too!!!" shima yamaida mata da amsa cikin muryar raɗa, kamar yanda tayi masa.


Zama yayi, yashiga shafa kanta, cikin mintuna kaɗan yaji, sauƙar numfashinta, na fita a hankali, alamar tayi bacci.
Gyara mata kwanciyan nata yayi, haɗe da rufe mata, jiki da blanket, kissing ɗinta yayi akan lips ɗinta, kana ya miƙe tsaye, wayarsa dakuma, jakar office ɗinsa, ya ɗauka, kana yafice daga cikin ɗakin.


Sabuwar motarsa, ƙiran 4matic, black colour yashiga, maigadi na buɗe masa gate, ya cilla motar kan titi, tafiya yake shikaɗai yana zuba murmushi, sosai yake tsananin son matarsa, yanajin kansa acikin farinciki, marar misaltuwa, aduk sanda yake tare da Zahrah, yasan yana son Zahrah, amma bai tabbatar da cewa ƙaunarta, tayi masa babban kamuba, saida ya aureta, jiyake idan babu Zahrah atare dashi, rayuwarsa, bazata taɓayi masa daɗi ba, son Zahrah ya mamaye gaba ɗaya, kusurwan jikinsa, yanakuma matuƙar sake jin daɗi, idan ya hango, soyayyarsa, dake kwance, acikin idanunta, yasan yanzu kam yasamu soyayyar matarsa, duk da haryau, yasan akwai wani abu, na soyayyar Zaid, dake shumfuɗe acikin zuciyarta, amma asannu komai zai washe, zai zamana shi kaɗaine, tauraron dake haskawa, acikin ruhinta.


*(Nasan har yanzu akwai wasu, dayawa daga cikin ku, waƴanda suke fatan Zahrah, ta koma ga Zaid, amma inaso kufahimci wani abu, ba komaine aduniya, idan kanaso, kake samu ba, ba komaine zai zamana, ace kasameshi ya zama naka ba, sannan kuma bakowace soyayya, bace take samun cikar burinta ba, haƙiƙa Zaid, SON SO yake yiwa Zahrah, haka kuma Zahrah itama tana son sa, amma kuma baizama dole ace sai sun mallaki juna ba, idan Zaid bai rasa Zahrah ba, taya kuke tunanin zai koyi sawa zuciyarsa dangana? idan bairasata ba, taya kuke tunnin zaidaina banzan tinƙahonsa, daya keyi ako da yaushe, nacewa baya neman abu ya rasa? rasa Zahrah yana ɗaya daga cikin ƙaddarorinsa, wanda Allah Ya tsara masa a rayuwarsa, zasu faru dashi, yace bazai taɓa iya rayuwa ba idan babu ita, amma kuma saigashi cikin ikon Allah, Duk jinyar da yayi Allah Bai ɗauki rayuwarsa ba, saboda kwanansa, bai ƙare ba, kada kace idan babu wani bazaka iya rayuwa ba, dayawan masoya, suna cewa, idan har suka rasa abun sonsu, to bazasu iya rayuwa ba, tabbas SO gaskiyane, amma kada ka/ki ce haka, mutum baya mutuwa har sai kwanansa ya ƙare, kuyi haƙuri team Zaid, nasan yanda kukeji, saidai kuma babu amfanin nuna son zuciya, idan nabawa Zaid auren Zahrah, haƙiƙa nayi babban son kai, da kuma na zuciya, shikansa Zaid, yafaɗa cewa, sam baidace da Zahrah ba, kada kumanta, da girma irin na aikata laifin fyaɗe, wanda yayi maka fyaɗe sam baidace da kaci gaba da rayuwa dashi ba, saboda yawanci son zuciya ne, ke jawo hakan, sannan kuma ako da yaushe, yin abun daya dace shine yafi, son zuciya dakuma bin umarninta, yana haifar da dana sani, Allah Yarabamu da aikata, abun da zamu zo, muyi dana sani Ameen.)*


*****
*ZAYD*


Gaba ɗaya ya sauya, yazama wani silent dashi, bayason hayaniya ko kaɗan, kwanansa biyu kenan, yau baya gida, yana can guest house ɗinsa, yana jinyar kai da zuciyarsa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login