Showing 132001 words to 135000 words out of 184930 words

Chapter 45 - SHU'UMIN NAMIJI Book Complete by Phatyma Sardauna.txt

09 Dec 2024

5740

akan chips ɗin, loman farko Zahrah ta tauna wani Chips da bai gama soyuwa ba, kallonta yayi haɗe da cewa "Ya kikaji yayi daɗi ko? ai nasan ma zaiyi daɗi"


Murmushin dole tayi haɗe da cewa "Yayi daɗi sosai"


Hanu yasanya yashafi kumatunta, "Yauwa My Zahrah ae dama nasan saikin yaba"


Da ƙyar ta'iya danne dariyarta, loman farko da yayi ya ɗago kansa ya kalleta, itama kallonsa takeyi, saitaga ya ɓata fuska kamar zaiyi kuka, bazata iya riƙe dariyarta ba yanzu kam yazama dole saita dara, sake shagwaɓe fuska yayi ganin yanda takeyi masa dariya. Da ƙarfi yajawota jikinsa haɗe da murɗe mata hannayenta "Wakikewa dariya?"


Cikin dariya tace "Kayi haƙuri nifa badakai nake ba, dariyarce kawai tazomin"


"Uhhh aini ba yaro bane nasan ni kikewa dariya, to amma ai balaifi na bane laifin gas ɗinne da bai ratsa kaskon suyan da kyau ba, kuma ko kema ae nasan haka zaiyi miki"


Itadai dariya kawai takeyi masa, gaskiya wannan girkin nasa kam yacancanci abugasa a jarida kamar yanda ya faɗa, onion and egg soup ya ƙone dankali kuma bai soyuba.


Haka suka haƙura da dankalin suka sha tea tare da snacks kawai. Bayan sungama cin abincin ya jawota jikinsa, haɗe da ɗaura kansa akan wuyanta, lumshe idanunsa yayi yana me sauƙe numfashi a hankali, wani abu yakeso daga gareta wanda yasan idan ya nema balallai yasamuba, kuma ma koda yasamu to ba a son ranta ta basa ba, shiyasani matuƙar zasu kasance waje ɗaya da'ita tofa har abada acikin sha'awarta zai kasance.. Jin yanda yake sauƙe mata numfashi akan wuyanta ne yasanya jikinta yin sanyi, ahankali kasala tasoma dirar mata, itama lumshe nata idanunta tayi, tana me yin wani tunani acikin zuciyarta.. Tsawon mintuna 15 suka ɗauka a haka babu wanda yace da ɗan uwansa ƙala, shi dai Dr.Sadeeq tsundum yake acikin kogin sha'awa, yayinda itakuwa take tsundum acikin kogin tunanin wani abu wanda bashida amfani a wajenta, wani abu wanda tunaninsa yazame mata jiki da jini, sai dai kuma tasan abun baidace da itaba, baidace da rayuwarta ba, ƙaddara ce kawai ta haɗasu, sannan kuma zuwa yanzu yakamata ace ta manta da babinsa, takuma daina tunasa, sai dai kuma duk yanda taso hakan yakasance abun yaci tura, dole zata haɗa da addu'a, saboda addu'a yafi gaban komai, duk da cewa dama tanayi amma dole zata ƙara akan wanda takeyi...


A hankali yajanyeta daga jikinsa haɗe da miƙewa yanufi ɗaki, da kallo kawai tabisa harya shige cikin ɗakin, "Meke damunsa?" tatambayi kanta a bayyane.
Ganin batada maibata amsa, baikuma dace ta zauna batare da taji damuwarsa ba yasanya ta bisa zuwa cikin ɗakin..


Kwance ta iske sa akan gado yayi ruf da ciki yayinda yasanya hanunsa ɗaya akan mararsa, sam bata fahimci wani abu game da hakan ba, ahankali taƙarasa wajen da yake, cikin murya meɗan sanyi tace "Bakada lafiya ne?"


"Lafiyana ƙalau, kawai dai bacci nakeji ne" yafaɗi haka ataƙaice, baison yayi magana me tsawo ta harbo jirginsa, tsakani da Allah bayason yasake takurata, jiyama da yayi, yauda safe da kuka ta tashi masa, saboda haka yanzu baison ya ɓallo liƙi gwamma yabari ko zuwa dare ne ma, amma kuma idan yatuno irin daɗin dayaji jiya, sai yaji kamar bazai iya haƙura ba.. Haurawa tayi kan gadon haɗe da kwanciya a bayansa, ƙurawa kwantaccen gashin kansa ido tayi, abubuwa da yawa nasa suna matuƙar burgeta, babu ma kamar idanunsa, idan yana kallonta harwani mutuwa jikinta yakeyi, babu ta inda Dr.Sadeeq ya gaza, komai nasa yayi 100%.


"Ɓacci bai isheki bane?" yayi mata tambayar batare daya juyo zuwa garetaba.


"A'a kawai dai ina hutawa ne" tafaɗi haka a taƙaice don talura kamar bayason damuwa.


Ƙarar wayartane ta karaɗe cikin ɗakin, da sauri ta ɗauko wayar dake aje kan ɗan ƙaramin drawer'n gefen gado.. Ganin Husnah ce me ƙiran yasanya ta ɗaga wayar da sauri, tana ƙoƙarin yin magana taji muryar Husnah tace "Gani a falo"


da sauri tatashi daga kan gadon haɗe da ficewa daga cikin ɗakin, ko bayani bata tsaya yiwa Doctor ba. Shikuwa da kallo kawai yabita harta fice daga cikin ɗakin, lumshe idanunsa yayi haɗi da sauƙe ajiyar zuciya.


Da gudu Zahrah taje ta faɗa jikin Husnah, rungume juna sukayi ƙam cike da kewar juna.


"Nayi kewarki sosai ƙawata" Husnah tafaɗi haka tana me ƙara rungume Zahrah.


Tureta Zahrah tayi haɗe da ɗan turo baki gaba. "Bawani nan ni ae nayi fushi, tunda ranan nan kin yaudareni kin gudu"


Dariya Husnah tayi haɗe da cewa "Yi haƙuri amaryar likita"


Dariya suka sanya su dukansu, saida Zahrah ta cikawa Husnah gabanta da su drinks kafun tazo ta zauna akusa da ita..


"Gaskiya dole ne nima acikin wannan shekaran nayi aure, kiduba kiga 2 days kacal amma gaba ɗaya sai wani shining kike" Husnah tafaɗi haka tana me ƙarewa Zahrah kallo.


Harara Zahrah ta wurgawa Husnah "Kinganki ko wallahi banason tsokana, ae ko a engine aka sani baici ace zuwa yanzu nafara walwali ba"


"Hahhh kedai faɗi gaskiya don da alama doctor madara na musamman yake shayar dake kullum"


Dariyane yakama Zahrah "wai madara" hmmm itasam bata fahimci inda kalaman Husnah suka dosa ba..


"Ke dai baki rabo da tsokana, wace madarace zatasa acikin 2 days kacal na sauya" Zahrah tafaɗi haka tana me duban skin ɗinta..


"Hahhhh madara mana irin taku ta masu aure, ae babe kawai ki manta, nasan kinbasa yasha kuma kema yabaki kinsha"


Sai yanzu Zahrah ta gano me Husnah ke nufi, duka ta ɗaka mata abaya haɗe da yin dariya. Husnah ma dariyan tayi, kana taɗauki drinks tasoma sha..
****


Hira sosai Husnah da Zahrah sukayi, duk da Husnah tace bajimawa zatayi ba. Bata jima ba kuwa tayi tafiyarta bayan tabawa Zahrah wasu ingantattun magunguna wanda Hajiya Shuwa ta bata tace takawo mata, har bakin gate Zahrah ta raka Husnah, cike da kewar juna sukayi sallama...
***


Kallon Dad ɗinsa yayi arikice gaba ɗaya idanunsa sun rufe, miƙewa yayi tsaye yasoma takawa ahankali, ganin zaifita daga cikin ɗakinne yasanya, Dad yayi saurin riƙosa, "Bazaka iya kulawa da kanka ba Zaid, badai Nigeria kakeso mu koma ba?" cike da kulawa Dad ya tambayeshi..


Kansa ya kaɗa kamar wani ƙaramin yaro, ajiyar zuciya Dad ya sauƙe haɗe da ƙara riƙe hanun Zaid ɗin.


"Shikenan ka kwantar da hankalinka gobe zamu koma Nigeria"


Wani irin sanyi Zaid yaji acikin zuciyarsa, badon komai ba saidon zaije yaga Zahrah'n sa, babu ruwansa da wani tayi aure, shi so yarufe masa ido, hargidan nata zaije... (🙆‍♀🙆‍♀ Anya Zaid bai samu matsala a ƙwaƙwalwarsa ba kuwa? )


Dad kuwa yayanke wannan hukuncinne saboda suna zuwa Nigeria zai ɗaurawa Zaid ɗin aure da ƴar abokinsa, wannan shi kaɗaine zaisanya Zaid ya nutsu yakuma dawo cikin hankalinsa....






*24/January/2020*






*Fatymasardauna*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇


*SHU'UMIN NAMIJI !!*




*Written By*
Phatymasardauna




*Dedicated To My Brother KHABIER*


*🌈Kainuwa Writers Association*


_{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_


*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*




*WATTPAD*
@fatymasardauna


*Editing is not allowed📵*




*CHAPTER 98 to 99*




Tana idar da sallan isha, ta ɗauki wata doguwar riga marar nauyi ta zura ajikinta, rigace irin shara shara ɗin nan, gashi kuma yaɗan kamata ta ƙasa, yayinda saman rigan kuwa ya buɗe, zura rigar kawai tayi batare da koda ta kalli kanta a madubi ba tafice zuwa falo. Sauri take batason Bollywood sufara haska film ɗin Bajrangi Bhaijaan bata kusa, ƙarfe takwas kuma dai dai zasu saka film ɗin, gashi yanzu bakwai ne hadda wasu mintuna, direct kitchine ta wuce taɗauko wani ɗan ƙaramin cup, fridge ta buɗe ta ta ɗauko babban cup ɗin milk shake dake cikin fridge'n ta tsiyaya, ahankali take tafiya tana ɗan zuƙan milk shake ɗin a bakinta, yajima yana jingine jikin ƙofa, kan ƙirjinta kawai yaketa kallo tun fitowarta daga cikin ɗakin, daga kan fatar cikinta har brezia'n dake sanye a jikinta, duk sun bayyana kansu a fili kasancewar rigar bata wani ɓoye sirri, sam bata lura dashi ba, hankalinta yana ga tv, hanu yasanya ya jawota jikinsa, saura kaɗan cup ɗin hanunta ya suɓuce ya faɗi ƙasa. Da sauri ta kalleshi haɗe da ɗan turo ɗan ƙaramin bakinta gaba.


Ta baya ya rungumeta, haɗe da ɗaura kansa akan wuyanta, cikin wata murya me sanyi yace "Ɗaukar alhaki ne, ko kuma kawai anyi danni ne?"


Cikin rashin fahimtan inda kalamansa suka dosa tace


"Bangane ba"


"Ummmm nima so nake nagane saina baki amsa" yafaɗi haka yana me ƙoƙarin zame wuyar rigar daga kan kafaɗunta.


Dasauri ta nemi matsawa daga jikinsa, amma saidai bata samu daman hakan ba, domin kuwa ya riƙeta gam.. Baidamu da yanda takeyi ba yasanya hanunsa yazame wuyar rigan, dake rigan dama tana da faɗin wuya sai gashi yakawo wuyan har kusan ƙasa da kafaɗunta, bakinsa ya ɗaura adai dai saitin wuyanta ta baya, wani irin lafiyayyen kiss yabata wanda saida yasanya tsikar jikinta suka tashi, da sauri ta juyo tana fuskantarsa, idanunsa da suka koma kamar na mejin bacci, ya ɗago ya watsa mata su, wani dokawa taji ƙirjinta yayi, yanayin da taga ƙwayan idanunsa shiyafi komai sanya mata faɗuwar gaba, har abada bazata taɓa manta mutumin data fara ganin irin wannan yanayin acikin idanunsa ba, kusan nasakamma har yafi na Doctor tsanani, domin kuwa bata taɓa mantawa da yanda idanun suka riƙiɗe suka zama jajaye suke kuma lumshewa alokaci guda ba, Zaid shine mutum na farko da ya fara kallonta da irin wannan yanayin, "mekenan hakan yake nufi? me yasa idanun suka sauya launi alokaci ɗaya?" tayi mawa kanta duka waƴannan tambayoyin da bata da me amsa mata su..


A hankali yake ƙara matseta haɗe da kusanto da fuskarsa daf da tata, burinsa kawai shine yaji bakinta acikin nasa. Kawar da kanta gefe tayi tana me sauƙe numfashi ahankali, gaba ɗaya tunowa da tayi da Zaid ya sanja mata yanayinta, Zaid ba mutum ne da zata manta dashi ba, lallai dole harta mutu yana cikin rai da zuciyarta, kodan abun da ya aikata a gareta.
Hanu yasa ya juyo da fuskarta, yazama suna fuskantar juna, baijirayi komaiba ya ɗaura bakinsa akan wuyanta, kissing ɗin wuyanta yake sosai, wanda hakan ya haifarmata da mutuwar jiki, cikin nutsuwa ya dawo da bakinsa kan nata bakin, ahankali yake sucking lips ɗinta, lumshe idanunta tayi tana me karɓan saƙon sa, karo na farko a rayuwarta da taji hakan dayakeyi mata yayi mata daɗi, batasan lokacin da ta gama sakar masa jikinta ba haɗe da sake buɗe masa bakinta, shikuwa dama abun da yake jira kenan, ba ɓata lokaci ya kamo tongue ɗinta yashiga tsotsa a hankali.. Wani irin numfashi kawai yake fitarwa, ko a iya haka idan ya tsaya yasan zaisamu gamsuwa, har abada shikam yanaji ajikinsa bazai taɓa gajiyawa da tsotsan baki da kuma harshenta ba, wani ɗanɗano na musamman yakeji acikin bakinsa idan yana tsotsan harshenta, yakan rasa duk wata nutsuwarsa idan laɓɓansu suka haɗe waje guda,yakan tsinci kansa cikin matsanancin shauƙi dakuma wani irin yanayi me daɗin gaske.

Ƙafafunta ne suka soma saƙewa, gaba ɗaya tsayuwar ta gagareta, yayinda shikuwa yaketa jifanta da salonsa iri iri, idan zasu shekara a haka sai dai ƙafafunsa su gaji suƙi ɗaukarsa, amma bawai shi ya gajiya da shan tausassun laɓɓanta ba, ƙoƙarin zamewa ƙasa takeyi da sauri ya riƙota haɗe da ɗagata caɗak kamar wata ƴar ƙaramar yarinya... Direct ɗaki yanufa da ita, bai direta ako inaba sai akan gado, ɗan ƙaramin ƙara tasanya haɗe da cewa "Wayyo nauyi!"


Dariya yayi haɗe da jan hancinta cikin muryarsa da ta soma sarƙewa yace
"Waye ne me nauyin?"


"Kai mana!" tafaɗa a shagwaɓance. Gaba ɗaya rigan jikin nata ya zame ƙasa, haɗe da soma bin ko wani ɓangare na jikinta da hot kiss, shiru tayi tanajin yanda yake tsotseta kamar wani maye, amma kuma fa saƙon nasa na yau yana shiga inda ya kamata domin kuwa tun ɗazu jikinta yagama mutuwa.


Kissing ɗin bakinta yaci gaba dayi, batasan lokacin da itama ta soma tayasa ba, baitaɓa tunanin zata taya saba, shiyasa sanda takama harshensa tana tsotsa a hankali, yaji gaba ɗaya ya ruɗe haɗe da zaucewa, jiyake kamar awata duniyar aka tsoma shi.. Yanayin yanda yake romancing ɗinta ne yasa har kuka sai da tayi masa wanda batasan na menene ba, jitakeyi kamar kan nipples ɗinta zasu cire, tsabar anbasu kyakkyawan sucking.
"wallahi doctor ma mugu ne" tafaɗi haka acikin zuciyarta..... Yau dai ba iya Dr.Sadeeq bane kaɗai yaji daɗin kasancewarsu tare ba, hadda ita kanta me daɗi'n nasa, sai dai kuma gaba ɗaya zautar dashi takeyi, yauma da ƙyar yasamu ya iya dawowa cikin duniyarmu, bawai don yasoba saidon gudun wahalar da ita... A hankali yasa hanu yashafa gashin kanta, haɗe da manna mata kiss akan goshinta, Zahrah dake kwance luf acikin ƙirjinsa ta lumshe idanunta haɗe da sake cusa kanta acikin ƙirjin nasa..


"I'am sorry me daɗi na na gajiyar dake ko? ba laifi na bane, inata so nayi controlling ɗin kaina amma nakasa, ke ɗince kin cika da...." saurin toshe masa baki tayi haɗe da sake ɓoye kanta acikin ƙirjinsa, kunya takeji tsantsa idan yaƙirata da sunan me daɗi'n nan, sai taji gaba ɗa tazama wata iri da ita.. Tsotsan hanunta dake kan bakinsa yasoma yi, da sauri tacire hanun nata haɗe da tashi zaune, bargo ta rufa ajikinta tayi toilet da sauri gudun kar ya tsaidata, jingina tayi da jikin ƙofar toilet ɗin tana sauƙe numfashi ahankali, gaba ɗaya abun daya wakana a tsakaninsu ne yashiga dawowa cikin kanta, tanaso ƙwarai taga tana farantawa mijinta rai, zatayi iyaka ƙoƙarinta wajen ganin tayi yaƙi da zuciyarta, wajen ganin ta basa farinciki me ɗorewa yanda ya kamata. Wanka tayi haɗe da zura rigan wanka tafito...


Tsaye tagansa daga shi sai 3 guater jeans ajikinsa, kallo ɗaya tayi masa tayi saurin ɗauke kanta, har yanzu bata taɓa amincewa yaga tsiraicinta cikin haske ba, sannan haka itama bata taɓa tsayawa takalli jikinsa acikin haske ba komai sunayinsa ne acikin rashin wadataccen haske, "Jikinsa yanada kyau" tafaɗi haka acikin zuciyarta haɗe da ɗan satan kallon 6 packs ɗin dake kwance akan cikinsa.


Raɓawa yayi ta gefenta yashige cikin bathroom ɗin fuskarsa ɗauke da wani irin murmushi.


Wata ƴar ƙaramar riga wacce ta tsaya iyaka guiwarta kawai ta sanya haɗe da sanya igiyoyin dake gaban rigar ta ɗaure cikinta, haurawa tayi kan bed ɗin ta kwanta.. Yana fitowa yakuma sanya wani 3 guater jeans ɗin haɗe da feshe jikinsa da turare.. Wutan ɗakin yakashe yakunna musu na bacci, hawa kan gadon yayi haɗe da jawota jikinsa, kwanciya ajikinsa yanayi mata matuƙar daɗi shiyasa aduk sanda yajawota jikinsa bata bijirewa. "Kinyi addu'a?" yatambayeta.


Kai kawai ta ɗaga masa alamar "Eh" addu'a yayi shima ya shafa kana ya lumshe idanunsa, ahankali yake shafa bayanta, cikin mintuna ƙalilan bacci ya ɗauke ta, sannu sannu shima bacci me nauyi ya ɗaukesa....


*****


Washe Gari.


Ƙarfe 5 dai dai jirginsu ya sauƙa acikin Nnamdi Azikwe International airport.


A hankali yake taka matattakalan sauƙowa daga cikin jirgin, sanye yake da riga da wando irin na sanyi navy blue colour, hatta takalman dake sanye a ƙafafunsa navy blue colour ne, yayi kyau sosai yaƙara haske, sai dai kuma sosai rama ta bayyana kanta ajikinsa. Yana gama saƙƙowa daga kan matattakalan yanufi wajen da motocin da sukazo ɗaukarsu ke fake, 4matic yabuɗe yashiga haɗe da hakincewa agidan baya, bayasan damuwa shiyasa bayason shiga mota ɗaya dasu Dad ɗinsa.. Harsuka isa gida tunani yakeyi, maiya kamata yayi? sai kuma yanzu daya dawo yakeji gaba ɗaya Nigeria'n tayi masa ƙunci haɗe dayi masa duhu,daya kulle idanunsa Zahrah kawai yake gani... Yana fita daga cikin motar direct ɓangarensa dake cikin gidannasu ya nufa. Falo'n sa tsab-tsab yake tamkar wanda wani yake rayuwa aciki, bedroom ɗinsa ya wuce, yana shiga yaƙarasa gaban wani tangamemen hotonta da yasa aka masa kalanda (Calender) dashi yakafa ajikin bangon ɗakin, rungume ƙaton kalandan yayi haɗe da lumshe idanunsa.


"I really Miss you My Zahrah!"


ya faɗi haka cikin murya me sanyi da kuma tsananin rauni, hanu yasanya yashafa daidai saiti laɓɓanta dake jikin hoton calender'n.
"Bana tunanin zan daina kewarki Zahrah na, tunaninki yazama abincin ruhina, inasonki sosai, lokaci yayi daya kamata ki dawo gareni, muyi rayuwar auren mu cike da tarin farinciki, nadaina komai Zahrah shan giya, zina, duk na daina please ke nake jira har yanzu, ina fata baki bawa wanina kanki ba?" yanayin yanda yake magana da hoton idan ka gansa kaitsaye dasunan mahaukaci zaka ƙirasa, domin kuwa me cikakken hankali bazaiyi haka ba.. Wayarsa ya ɗauka yayi dialing number'n Abid, bugu uku Abid ya ɗauki wayar baijirayi abun da Zaid ɗin zaice ba yace
"Wow surprise kenan?"


Ƴar ƙaraman tsuka Zaid yayi cikin muryarsa me rauni yace "Inason ganinka Abid, yanzu agidan mu please!" baijirayi me Abid ɗin zaice ba ya katse wayar haɗe da cilla wayartashi kan gado, yasan Abid bazaiƙi zuwaba shiasa baijirayi amsar saba yakashe ƙiran. Zama yayi akan wata kujera dake cikin ɗakin, kan ɗan madaidaicin fridge'n dake aje cikin ɗakin ya maida idanunsa, jiyake kamar yatashi yaje ya ɗau wine ɗinsa yasha, sai dai kuma wata zuciyar tana gargaɗinsa da cewa, Zahrah bataso, tun randa ta gayamasa wata baƙar magana akan shan wine da yake, bai ƙara shaba harkuwa rana me kamar ta yau, duk da kuwa irin azabtuwan da yakeyi idan baisha wine ɗin ba, saboda yariga daya saba. Shiru kawai yayi haɗe da kama kansa ya rumtse idanunsa.. Abid ne yaturo ƙofar ɗakin yashigo bakinsa ɗauke da sallama, ciki ciki Zaid ya amsa masa sallaman haɗe da watsa masa idanunsa da sukayi jajur dasu..

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login