Showing 96001 words to 99000 words out of 107087 words
Chapter 33 - AUREN GADO COMPLETE DOCUMENT Book by MATAR SOJA.txt
ta gaidashi tana yamutsa fuskar ta domin jitake kamar ta koma saboda tashin zuciya,shikuwa kallon al amarin ta yakeyi yana noticing komai duk Tayi sanyi lakwas, tana zama cikin ta ya mugun murdawa Amai ya taso mata, da gudu Tayi bathroom suka bita da Kallo dukan su kafin ya mike yana mamakin ta ko lafiya?
K'ak'arin Aman da takeyi yasa momy ta daka mai tsawa " kabi yarinyar nan kataimaka mata ka tsaya k'ik'am kamar sabon soja. Jefa wayar shi Aljihu yayi tana rikeda washing hand basin sai kwara Amai takeyi ya karaso tareda dafata yana mata sannu, yitakeyi kamar zata Amaye y'an hanjinta dama tea kawai ta karasha bayan ta tashi baccin, Saida ya bata ruwa ta wanke bakinta ya fito da ita, momy jitake kamar ta mike ta taimaka mata da kanta, kwantar da ita yayi akan extra bed din tana maida numfashi, ya zare mata hijabin, "ka Kira likita ya dubata ka tsaya nan kana kallon ta banson shirme. Momy ta fada, duk da zuciyar ta tagama fada mata damuwar bataso Tayi farin ciki saita tabbatar, inko cikine da tafi kowa farin ciki. Yana fita Zarah tace "Aunty ai wanna dagani ba tanbaya ciki ne da ita, don ni tun shigowar ta naga yellow din da Tayi nasan juna biyu ne. "Allah ya Y'ar da da zancen nan Zarah. Momy tafada tana shafa hannun ta mai lafiya,
Likita ya biyoshi ya shigo tareda nurse, yafara tsokanar ta " mai jinya ta koma patient. Jinin ta ya deba yabawa nurse yace taje takai lab ayi P T test.
Bayan minti talatin ta dawo da result,
Khaleel na zaune ya na mamakin what is wrong with her, ta rufe jikinta da hijabinta ta juya mai baya domin kamshin jikinshi ma is killing her, likitan ne ya shigo fuskar shi a sake, ya mikawa khaleel hannu "congratulations sir, a zuciye ya mike kamar mai jiran a taboshi "my wife is sick and you are congratulating me? "Relax Sir Ibrahim, your wife is pregnant.
Yafada yana Kara Washe baki, saurin juyowa Tayi idanun ta a waje "pregnant? Ciki kenan fa? Ita keda ciki? Ciki fa??.
Momy dake jingine ta gyara zama kamar ta sakko takeji ta daga Naziya ta goya sai kabbara takeyi, zata samu Karin zuri'a, zataga jikan ta Wayyo dad'i.
Khaleel kuwa d'askarewa yayi kamar Wanda ya suma, bai taba imagining ciki ba a Auren su yanzu bawai don baiso ba no sai don Abubuwan daketa faruwa da shi na farko rashin Ahmed nabiyu rigin gimun momy,
Yakasa koda motsi yanzu shine keda cikin jikin Naziya? That means he is going to be a Dad? Allahu Akbar. Yayi sujud shukhur, batareda ya duba inda yake ba. Kafin ya tashi ya rungume likita "likita da gaske am going to be a dad? Ya juya wurin momy da gudu ya rungume ta "momy Zaki zama granny. Wasu irin hawayen farin ciki ne suka zubo musu su duka itada khaleel din, Aunty Zarah Tayi dariya tace " congrats Son Allah ya inganta. Sakin momy yayi ya dawo tareda rike hannun Aunty Zarah "Sorry Aunty for all the trouble tank you for your prayers Amen Allah ya inganta min.
"Oh mun shiga uku khaleel bako kunya cikin farko? Koda yake kalli Aunty ma jikan Fari harda hawayen murna lallai zamusha Kallo. Tafada cikeda tsokana, " eh bakomai kifada duk Abinda zakice.
Naziya kuwa reaction din su ya taba mata zuciya sosai har batasan lokacin da itama hawaye ya zubo mata ba, ita bata tabaji ko ganin dokin ciki irin nata ba ace har momy na kukan murna wannan ciki ai Alkhairi ne a gareta, Allah sarki Ahmed Ashe bashi bane uban ya'yan ta Allah mai yadda yaso.
Matsowa yayi cikeda farin ciki yaganta tana hawaye. Da mugun sauri jikin shi na rawa ya karaso "Innalillahi baby ya Zaki fara kuka bayan kinada ciki please don't hurt my baby stop it. Hannun shi akan marar ta yasha yanajin wani irin farin ciki, ya dago kanshi "baby cikina na nan please ki kulamin dashi kidaina yawo ki natsu basai kinyi komai ba ko wanka zanrika yimiki kinji no need ki wahalar min da yarinya.
Gaba daya ya manta da duk mutanen dake dakin likita kuwa Abun ya matukar burgeshi, don haka bai tafi ba, Saida momy tace "doctor ka sallame ni zanje gida inkarasa warkewa idan akwai Abinda za arika yimin zan rika zuwa checkup.
"Tab bansan Wanda yafi wani doki ba keda khaleel Aunty. "Zarah gwara inkoma gidan tunda kinsan halin d'an naki kar yaje ya hana min ita sakewa yajamun Asara. "Tofa kaji likita. "Eh ba wani damuwa sai medication dinta kawai dama ba Abinda muke yimata shi irin wannan ciwon warkewar shi gaba daya dama sai a hankali. Amma Hajiya kiyi hakuri har zuwa karshen satin nan. "No likita discharge me. Juyowa khaleel yayi "no momy please kibari ki Kara samun sauki zan kula da ita karki damu.
Shiru Tayi na d'an lokaci Saida likita ya fita tace "khaleel kana ganin zan kuma shiga Rayuwar ku ne domin inkara hanaku zaman lafiya? So nakeyi inkasance tareda Naziya nasan wahalar laulayi tunda tafara da Amai ga gida bakowa at least ina kusa hankalina zai kwanta.
Gwanin tausayi Naziya ta sakko duk da batajin karfin jikin ta ta matso kusa da MOMY, " momy ina nan tareda ke Sai kinji sauki ba inda zanje. "Aa Naziya gida Zaki koma ki kula da kanki kinji" nidai tare zamu tafi. Tafada tana marai raice wa kamar zatayi kuka. Fita kawai yayi yabi likitan yace " doctor you have to discharge my momy kafin matata ta jamun Asara please, zaku iya hadamu da nurse da zata kulamin da ita kafin ta karasa warwarewa,and inaso ayi mana Ultrasound insan watan cikina da kwanakin shi da kuma lafiyar shi. " that's not a problem dama yakamata hakan, maganar nurse munada kwararru,madam ko yanzu zaka iya kawota muyi ultrasound din.
Godiya yayi ya koma tareda cewa " get ready Aunty Zarah zamu tafi gida baki daya bari muga doctor da Naziya, let go. Yafada tareda dagata suka fito yana makale da ita kamar gold takun ma ji yake kamar yayi mata shi, nan take akayi mata, cikinta kimanin sati bakwai zuwa takwas.
Abu daya ke takura ta shine kamshin perfumes dinshi, is killing her dauriya kawai takeyi, koda suka shiga mota juyawa tayi gefen window ta danna domin iska ya rika shigowa, kokafin su isa gida duk ta bata jikinta da Amai, da kuma motar shi, sai sannu suke yimata duk ta galabaita, don haka suna isa daukar ta yayi MOMY kuwa wheel chair sabuwa Aunty Zarah ta taimaka mata ta turata zuwa gefen ta, da mai aikinta ta gyare fess, taji dadin ganin masu aikin su duk sundawo, gidanta yadawo dai dai, mai aikin tafara tanbaya ko Salifa na gidan? Tace koda tadawo basa nan batasan me yafaru ba. "Ai Aunty kinsan halin khaleel kila yayi musu Abinda ya dace, what ever dai tunda basa gidan Alhamdulillahi.
Gefen Naziya kuwa daukar ta yayi ya kaita bathroom ya mata wanka tsab yana hadiyar yawu domin Allah yagani ya mugun yin kewar ta, dan komai yakara Masha Allah.... Yana mata wanka yana murzar ta duk ya rikice yana mata sannu, "please ka kaini dakin momy banason wannan pefurmse din naka, gaba daya gidan nan kamshin ka yakeyi zuciya ta na tashi I can't stay here please kafitar dani kafin in Amayar da y'an hanji na..... 🖊
"Wnn Abu dai bamai sauki bane wurin khaleel akwai rigima kuwa, baruwana, but I understand ur situation Naziya 😞
*Matar Soja*
6⃣3⃣&6⃣4⃣
................ Tagumi yayi yana kallon y'an da take saurin zura kayan ta, kafin ma yayi wani Abu ta dauki hijabin ta da wayar ta tayi waje, "what is that? Yafada yana mikewa, ko kafin ya zura jallabiya ya bita harta kai sashin momy so take tayi nisa da kamshin jikin shi inba haka ba ta fara Amai kenan. Suna zaune a falon Aunty Zarah ta kawo matsa tea a cup tana bata Naziya ta shigo, kanta akasa ta koma gefen su akan doguwar kujera ta kwanta batareda tace komai ba, tsayawa sukayi suna kallon ta kafin zarah tace " lafiya dai ko akwai matsala ne Naziya? " Bakomai aunty kawai zan kwanta ne anan. "Keda nakeso ki huta shine kika fara yawo bazamu shirya ba inba zaki natsu wuri daya ba. Juyowa tayi kamar tayi kuka idanun ta rau rau tace " momy bana son can ne wani irin kamshi yakeyi dake tadamun zuciya. "Ki fada musu kawai bakyason kamshin perfumes dina ne shiyasa kika gudo nan, ko kuma kinayi ne kawai saboda ki wahalar dani?
Dariya Aunty Zarah tasa tareda cewa "eh akwai Kallo da bana komai da nan zan tare ba ruwana da tv, kai baby bakason kamshin dady tab.
Dukar da kai momy tayi tana murmushi cikin wani irin farin ciki, kafin tace toh ka canja ka kumayi kokarin korar na cikin gidan da wani kamshin tunda bataso karta cutu. Kallon y'an da ta juya musu baya yayi ya kama baki yarasa me zaiyi, kafin ya mike ya fita gidan.
Momy tace "Zarah Kira mai aiki ta bata Abinci, me zakici Naziya? Tace shrimps takeso soyayye da miyar source.
Aunty Zarah ta kyalkyale da dariya " barewa tayi gudu d'an ta yayi rarrafe? Lallai wannan d'an tun baizo duniya ba ya gado tsoho. " inkin gama yiwa surukar taki iya shege ki wuce ki hada mata kinsan mai aiki bazata iya yin yanda zaiyi mata dadi ba, da kafafun na motsi da da kaina zanyi mata. "Bari inje tom. Tafada tana dariya, abun ita kanta ya mugun burgeta y'an da Y'ar uwarta ta dawo kan hanya, dama ita tuni ta tuba bata taba Y'ar da taje wurin wani malami kota aiketa dafe kudin takeyi don tasan intace bazata jeba zasu samu matsala kamar sauran y'an uwan dake fada mata gaskiya.
Don haka ta natsu ta hado mata Abinda takeso, lokacin bacci yafara daukar ta. Momy tace "tashi kici Abinci ina kula dake ba wani Abinci kikeci ba ko a Asibiti. Tashi tayi ta zauna akasa, har wani irin tsinkewa miyanta yakeyi saboda ganin abun da take marmarin ci.
Tafara ci kenan ya shigo da kwali kato, suka zuba mai ido har ya Ajiye tareda kallon y'an da take cin Abincin ta ko dago kai batayi tana wani irin lumshe idanun ta, ya jingina jikin kujera, Abun na matukar burgeshi, Saida ta cinye tas tasha ruwa kafin ta mike ta kai plate din kitchen. Dawowa tayi tana Ajiyar zuciya domin taji ta dam yanzu. "Momy ga shi na sayo Kala Kala ta zaba Wanda takeso inrika Amfani dashi. Yafada yana baje tirarukan masu shegen kamshi da tsada Sunkai kwalba Ashirin,
Ai kuwa da gudu ta tashi tunbai bude ba tayi dakin Ahmed dake part din tana fitar da numfashi dakyar ta samu zuciyar ta ta kwanta.
Binta sukayi da Kallo shima ya ce " what again momy? Aunty Zarah ta ce "kagane kamshin ne kawai bataso saika daga mata kafa har zuwa lokacin da komai zai dawo dai dai. "Till when please, nidai gaskiya da sake haba. Ya mike zai bita momy tace "dawo nan karka sata Asarar Abincin da taci yanzu yarinyar nan Ina lura da ita ba wani Abun kirki takeci ba, Amma baka damu ba, duk damuwar ka kawai ka takurata ka hanata sakat, idan ka shiga wurinta ranka zai baci.
Fita gidan yayi cikin fushi, ita kuwa samun gado tayi taci baccin ta hankali kwance.
haka y'an dubiya keta zuwa gidan suna duba momy y'an uwan ta kusan kullum suna gidan, yanzu ba wani hayaniya ko fada tsakanin ta dasu sai zumunci, haka kawu modu yanzu shima da iyalin shi suna yawan zuwa gidan domin kowa yasan Hajiya balkisu ta canja sosai, zumunci takeyi da gidan malam da Inna, sometimes in suna zaune da Naziya zatace "idan naji sauki kafafuna suka samu zan je har gidan inyi godiya inajin dadin Addu'oin da yake aiko min a jikina, Allah dai yasa agama lafiya.
Khaleel kuwa dole badon yaso ba ya hakura da Naziya, don tun yana satar dare ya shiga tana bacci, zata zabura tafara kelaya Amai kamar zata suma ya hakura da zuwa cikin gidan sai dai ya kirata a waya inkuma ya shigo yaganta yana daga nesa zaiyi magana ya juya, duk ya dawo gwanin tausayi, ankwashe kusan sati biyu a haka ita kuwa ta murtuke takara murjewa da cikar d'an yen ciki. Shiyasa bayako son kallon ta.
Zaune yake a office ya kasa yin komai, Allah yagani shifa ba karfe bane da zai zauna kusan sati uku ba mace bayan yasaba da ita, rabonsu da kebewa tun a bangkok, marar shi har wani nauyi take yimai, ranar bai tsinana komai ba har lokacin tashin shi yayi ya buga mota yayi gida, wani irin zazzabi zazzabi yakeji ma,
Duk ya sukurkuce,
Ita kuwa ranar taci adon ta domin Shukrah tazo ta zana mata lalle ta Y'ar fa mata kana nan kitso mai kyau, ta cancara ado cikin super wax dinta mai kyau taji dinkin yayi Riga da sket ta murza d'auri, tayi kyau fiyeda tunani kamar wata sabuwar Amarya, kana ganin ta kaga mace mai d'an yen ciki,
Dawowa tayi falon dauke da kwanon awarar da tasa Shukrah tayi mata kafin ta tafi, momy dake zaune kan kujera tana duba jarida domin hannun ta daya ya saku saura kafar kawai itama tana janta a hankali yanzu, tace "kici yaji a hankali Naziya karki haifo yaro ya cikamun gida da kuka. Murmushi tayi tana cewa "momy inban sa yaji ba baya mun dadi.....
Shigowa yayi da Sallama kasa kasa, tun shigowar shi ya zuba mata ido yana kallon y'an da tayi kyau sosai, Kirjin ta ya kalla da suka Kara kunbura kamar zasu faso,
Samun kusa da Momy yayi ya zauna tareda yin Ajiyar zuciya idanun shi akanta ya koma kamar wani maraya ya dora kanshi saman kafadar Momy, yana gai sheta, cikin tausaya wa tace "yadai Ibrahim? "Momy am sick. "Subuhanallahi. Tafada, itama Naziya da duk ta kasa natsuwa ta yi saurin dago kanta ta kalle shi domin Allah yagani kwanan nan tana mugun kewar shi so take taje gareshi tanajin nauyin momy gashi ya janye gaba daya, ganin y'an da take kallon shi yasa yace " Momy yaushe zaki Kara yimin wani Aure? Yafada cikeda tsokana. Ture shi tayi a kafadar ta tace " banson iskanci wane irin Aure Kuma? "Momy nifa kinsan na saba zama da biyu kawai kidawo min da fauziya ko ki karamin wani Aure.
Wasu irin miyan kishi ta hadiye tareda ture plate din awarar ta na mai kallon kurulla, dauke kanshi yayi tareda cewa "momy inkin yanke shawara please kiyi sauri kiyimin nagaji da zaman kadaici, and please kisa mai aiki ta kawomin coffee inaso inkwanta ne anan dakina, agyare yake? " yes agyare yake ai kasani, kuma kagama mafarkin ka ka farka ba wata mace a gidan nan again kayi hakuri da wadda kakeda banson iya shege.
"Nidai Momy kiyi min ko inkoma China in dakko miki suruka. Yafada yana juyawa, tayi mugun kunbura saboda kishi yana wucewa dakin shi ta mike tareda d'an gwarar da plate din awarar ta a kasa tayi kitchen. Momy tayi dariya domin tasan wasa yakeyi don ya tsokaneta kuma yayi nasara don gashi tama kasa boye kishin ta, cikin fushi ta hada mai coffee ta nufi dakin nashi lokacin ya kwabe dagashi sai towel ne a jikin shi, yasan kishin ta sosai don haka yayi expecting dinta don haka yanajin anturo kofa yayi biris yana cewa " come in. Y'an da ta d'an gwara jug din coffee din yasa ya juyo yaga takama kugu idanun ta sun ciko, wani irin maida yawu yayi yana kare mata Kallo da sama har kasa,,ace Matar shi ce wannan amma tana mai kwalelen wainnan kayan, kukan data samai ne yasa yadawo cikin hayyacin shi,
Cikin kwantar da murya yace me yafaru? batareda ya matso kusa da ita ba.
Da gudu ta matso kusa dashi tareda fadawa kirjinshi ta kankame shi gam tasa mai kuka mai karfi, "nidai ban yarda ba. Tafada tana murza fuskar ta a kirjinshi ya yi baya tareda zubewa a gefen gadon yana riketa jikin shi na rawa " baby why are you punishing me? Kince bakyason kamshina na hakura na Kyaleki yanzu kinzo kina daukar Alhaki na,yazaki zo kina bugamin wainnan balloons din masu laushi? "Kayi hakuri karkayi Aure please. Murmushin karfin hali, yayi "oh saboda zanyi Aure ne yasa kikazo wurina? Bakya jin kamshin nawa ne yau? Ko zuciyar ki bata tashi yau ne?
Ai kamshin baya damuna yanzu. "Hmm why to baki koma dakin kiba? " kunya nakeji ai. "Ok jekici gaba da zama da Momy ni zanje in Auro wadda zata zauna dani batareda tabarni ina walagigi ba kamar maraya, kinsani baby kinsani this is not easy for me amma kin kyale ni kusan tree weeks marana na ciwo look. Yafada yana zameta tareda zare towel ya nuna mata hajiyar, " kingani she needs you badly kin gujeta bayan kin saba mata da dumin ki da dadin ki. Yafada yana fitar da nishin sha'awar ta da kuma zakuwa. Hannun ta mai laushi ta saka ta kama kamar tanajin tsoro ta d'an murza kamar mai lallashi tace "Sorr..... Saurin kama bakinta yayi domin gudun karya kurma mata ihu momy tajisu, jikin shi na rawa ya dora hannun shi saman marar ta" Sorry baby I miss your momy badly kasa an horani.
Tsit kakeji na tsawon awanni baka kuma jin duriyar suba nidama na tsere don kar in makance, koda naga ankwashe hour biyu na koma naganta dunkule a cikin bargo, yana makale da ita kamar ya shige jikinta yana rage murya, " baby last round please please please.... "Um um wayau ne kace last dazu yanzu kuma kace last nidai a'a. "Oh