Showing 84001 words to 87000 words out of 107087 words
Chapter 29 - AUREN GADO COMPLETE DOCUMENT Book by MATAR SOJA.txt
Y'ar da da kin rika zama a gida ko ki saka nikab kafin jini na ya hau ko mu daina fita.
Dariya kawai takeyi tace ka cika kishi Zaauji. Sunan dake matukar faranta mai zuciyar shi.
Yau basuje ko Ina ba kwance take tana cin roasted lobster taji yaji, yanzu tafishi sanin dadin sea food, daga ita sai wani arnen guntun wando passion na mata da shimin shi data kamata dam, tazama Y'ar gari don baya kaunar ganin ta cikin manyan kaya, kamar baby doll, ya shigo cikin kanan kaya ya murje yayi kyau sosai yana tafe yana waya da manager dinshi na Nigeria, " kaje gidan ka dubamin lafiyar Momy na nakira wayar ta bata shiga. Yafada cikeda damuwa domin haka kawai yaji yana son yaji muryar ta domin yasan a duniya Momy nason ya'yan ta gashi ba Ahmed shima ya mata yaji, kuma yasan no matter what dole ya sauke hakkin uwar nan, kallon shi takeyi kamar ta lashe shi takeji, saboda kyau da kuma cikar haiba ga iya soyayya ta kowanne fanni don haka yayi nasarar sace zuciyar ta baki daya,
Kashe wayar yayi tareda rike kugu yana kallon Abincin da takeci, tareda kallon y'an da take kallon shi kamar mayya, matsawa yayi ya d'an bata fuskar shi, " baby! Wannan pepper din will affect your health is too much, koni banacin yajin su saboda is too hurt amma look at the way you are eating this please. Yafada yana zama kusa da ita tareda dafa kafadar ta, " uhm ni dai inajin dadin shi ne inba yaji baya mun dadi sosai karka hana ni don Allah.
Fuskar ta ya kalla data marai raice saboda shagwaba yace, " is OK but idan nayi Ajiya anan no more pepper OK!yafada yana shafa cikin ta dake dame cikin shimi tareda zubawa welcome dinshi ido,
Kallon shi tayi cikeda tuhuma " Ajiya kuma?
" yes now, my little prince or princess, oh god baby am earger when please zaki bani baby? Zaro ido biyu tayi " ciki? "Yes ciki baby. Yafada yana kallon kwayar idanun ta da yanda ta budesu cikeda tsoro,
"Gaskiya akwai wahala ban shirya ba. Tafada tana tura baki. Dariya yayi ya dora lips dinshi a saman d'an mutsilin bakinta ya tsotsa kadan tareda saurin cirewa " oh my god baby this kind pepper. Yana hura baki saboda zafi, tayi dariya tareda tashi ta haye cinyar shi ta mayarda bakinta tana. " ai sai ka karasa min bayan yafara dadi zaka cire. Ta hade bakin su tana lashe each and every corner na bakinshi domin jinshi takeyi kamar sweet saboda test, tuni tasa yayi lakwas tareda sake mata ragamar bakin da jikin shi ta dora hannun ta daya akan kirjin shi tana cusawa ta cikin rigar shi domin tayi wasa da nippy dinshi da suka zamar mata toy,
Hannun ta ya rike tareda d'an cire bakinshi idanun shi na wani irin shigewa yace " baby if you touch me that way am going to strip you right here.
Wani irin kallo killer smile ta sakar mai tareda kashe mai ido kamar yanda yake mata " am ready for th...., bakinta ya cafka ya cirata sama cak sukayi master bedroom............ 🖊
*Matar Soja*
5⃣5⃣&5⃣6⃣
............... Shafa mata mai yakeyi bayan komai ya lafa har sun sheko wanka tana lafe a jikin shi kamar wata jaririya, sai jujjuyawa takeyi a jikin shi, "hay" kinga banason Ina matsa miki Amma kina kureni fa baby, kinfasan inada lafiya, zan iya Kwana Ina baki aiki but ina jin tausayin jikin nan kar in jawa kaina jinya kin ga bazan iya hakurin Kwana daya ko wuni batareda na yi aiki ba, kinga kin sabamin zaki bani breakfast lunch and dinner every day, shiyasa nake lallabawa. Idan ina period fa ya zakayi? tafada tareda kallon shi. Tureta yayi fuskar shi a hade, that is my rival bazai zoba saboda yasan ma bazan iya hakuri ba. "Dariya tayi tareda cewa " zakayi dole gashi sai nayi one week. Hararar ta yayi " sai yazo ingani look karki sa jini na yahau tun yanzu ma, wait ba every month akeyi ba? "Yes yanzu satin mu na uku anan da sauran time. "Aa nifa ya kusa zuwa yamayi latttin zuwa koda naje gidan Aunty banyi ba.... " oh stop this story please ya mike tana mai dariya ya kwabe towel din jikin shi tareda juyowa ya kalle ta, "yazakiyi da ita da kike wannan maganar sati daya, bayan koda yaushe tana mike bata taba kwanciya because tana ganin ki.... Hannu ta daga sama tana dariyar tsokana tace " baruwana bani bace kaga masu laifin nan. Tafada tana janye towel din jikinta a hankali ta saman, suka yi mai hy. Saida ya kusa zubewa yaja numfashi tareda hadiye miyau masu kauri, " you see. Fuskar shi kamar yayi kuka, " kinja sai na Kara wallahi haba don Allah. Ya nufota a sukwane yana wurgar da towel din hannun shi, tayi tumbling tana kyalkyale mai dariyar tsokana domin tasan tagama kunno shi,
Wasan tsere suka farayi a cikin dakin tana zille mai, Saida ya gaji batareda tabari ya kamata ba ya zauna a sofa cikin wayau yace "Ahhhhh cikina zan mutu.....
Wani irin tsalle tayi tareda direwa kanshi saboda tsorata tana "me ya sameka zauji? Fisgota yayi yasa Dari ya, " nakamaki. Ya cafki Abin da ta rikitashi dasu yana murzata domin debe takaici, koda zai making love da ita sau dubu baya taba gajiya da ita don haka ko yanzu tuni ya nemi kwanciyar hankalin shi a jikinta.
Wanda taji wuya sosai a hannun shi, Saida ya tausaya mata, bayan sun natsa tasa mai kuka " nidai karka kuma yimin irin haka Allah zangudu Nigeria inbarka anan.
Lafewa yayi a jikin ta yana maida numfashi, "am sorry baby kece ai, kuma ai duk inda zakije saina biki, I can't do without you. Bayan kece kika nuna min hanyar datafi kowace dadi, baby Aure da Wanda kakeso akwai dadi, nasani idan zan zauna da wata mace bazan taba jin dadin da nakeji yanzu ba. Ya tashi tareda d'an matsawa zai sauka yace " Umm tunda inada wadda nakeso zanyi manage in hada da Salifa inji ya abun dayane ko da banbanci, don haka mukoma Nigeria din ko? Tashi tayi tareda sa mai kuka tana jifar shi da filo da duk abinda yazo hannun ta, dariya yasa yana cewa " Subuhanallah baby kina so ki kone ne kike dukan mijinki?
Biyoshi tayi tareda murde mai fatar gefen ciki " yanka ka ma zanyi da ita idan naga ka kalleta. "Auchh baby this is wickedness mana, kaina bisa wuya wane ni inyiwa Naziya kishiya. Yafada ta sakeshi ya ruga yana cewa "bayan wadda kikeda ita fauziya ma zata dawo ai. Yafada bathroom ya kulle kofar don yasan sauran. Kishin shi da take nunawa kiri kiri na bala'in burgeshi, zai iya cewa shine first man da zaiso yaga ta daki wata mace ko tayi fada akan kishin shi don haka yana jin dadin tsokanar ta da zancen kishiya.
Nigeria
Tsawon satikan da suka wuce bamasu dadi bane a wurin Mommy, domin zan iya cewa ta hadu da kadarin ta, Salifa da mahaifiyar ta sun mayarda gidan ta d'an dalin y'an iska, tanaji tana gani sun maida ita Y'ar kallo, gashi sun toshe duk wata hanya da sukasan zata samu taimako, sun kori duk ma aikatan gidan sun kawo nasu har mai gadi wani bamaguje suka kawo mara imani tareda bashi umarnin kar Wanda ya bari ya shigo musu gida Saida Y'ar dar su, kab y'an uwanta sama sun dauke kafa sai zarah, ga ta ita kuma tabi mijinta south Africa, hatta da motocin ta duk sun kwashe sun hanata fita saboda sun tsorata ta ta hanyar nuna mata kwalba daukeda zuciyar khaleel, "kinga wannan, duk ranar da kika tsallake dokar mu sai mun fasata kirasa shi baki daya domin muna fasata kwanan shi ya kare. Shiyasa batada zabi sai zubawa sarautar Allah ido, tariga tagama nadama a Rayuwar ta, meye laifin Naziya? Yarinyar nan dai dai da kallon banza bata iya ramawa, ta zageta, ta hantareta, ko sau daya bata daga kai ta kalleta domin taji haushi ba,
Kuka tasa data tuna yan da ta takura ta lokacin Ahmed, da irin katangar da tasa musu atsakani, da yake Ahmed yarone mai biyayya har yabar duniya bai ketara dokarta ba domin ta sheda.
Wayyo Allah ni nayiwa kaina, ni naja na rasa dana, ni na hana kabar koda kwanka ne a duniya da zai ragemun radadin rashin ka d'an Albarka, nasan da kaine bazaka taba gajiya da mahaifiyar ka ba d'an Albarka, Ahmed kagama da duniyar nan lafiya Allah ya baka sakamako mai kyau a kiyama ka yafemin d'an Albarka.
"Ibrahim nagode daka sa na gano kuskure na, nagode daka tsaya da kafafun ka, da na kuma tafka wani kuskure Allah ya tsare min kai. Shigowar su ne kamar wasu karuwai cikin sashin ta yasa tayi saurin goge hawayen ta, Salifa ce da momyn da wasu kawayen nata irinta, suka zube suna mata kallon rainin wayau, "kinga balkisu dafa mana Abinci muci yunwa mukeji ga kuma baki sunzo masu aikin nan duk basu iya girki mai test ba. Tafada tana mikewa "ni bari inshiga daga cikin dakin inkwanta kafin ki kammala. Kallon kawar tata tayi "Yanzu Hajiya sharifa abun yakai can ki kwaso min karuwa..... Wani irin kwashe ta Salifa tayi da kafafun ta, " kiga karuwa a zuri'ar d'anki kinji. Kara tasa kugunta ya Amsa saboda girma ga jiki, momyn salifa tace "Ashsha uwar miji cefa so kike ki kone an salee na?
"Sai na fara konata kafin ni inkone idan bakinta bazai mutuba, kuma ki wuce ki dafa min Abinci ko in karasa ki wallahi in binne ba Wanda zai bincike ki.
Dariya kawayen sukasa harda tafawa, ta mike da kyar taja kafa zuwa kitchen, tana share hawaye ta sai rariya da kudinta. Haka ta baje ta zuba musu girki badon Allah ba, kuka kuwa ai yazama mata sana'a, tanayi tana hakkin ki ne Naziya.
Fitowa tayi domin ta shirya musu Abinci tasame su hade a kasan carpet suna romancing juna kowace da Y'ar uwarta salifa kuwa ko rigarta ta cire tana shan yaji dayar na sha mata nono a tsakiyar falon Momy, tray din dake hannun ta ta saki saboda firgita da tsoro. Yau taga Rayuwa, Innalillahi wa inna ilaihirraji'un. Tayi taslima da karfi, Wanda karar try bai dawo dasu hayyacin suba amma salatin mommy yasa suka juyo, ko a jikin su salifa ta buga mata tsawa " meye kamar baki taba ganin romance ko shan nono ba bayan kema kinyi da tsohon mijin ki, oh come on ki zo ki bamu Abinci yunwa muke ji. "Babe bari mu koshi mu koma can part din nan akwai sa idawa. Ko momy ta fito sai tayi tofin tsiya kafin tayi shiru.
Duk inda tashin hankali yake yau mommy ta gama ganin shi da jin shi, subuhanallah me ta yayubo a rayuwar ta?
Jikinta na rawa ta tattara su plate din ta koma ta kwaso wasu ta shieya musu komai, wani irin zazzabin tashin hankali ke kamata, takasa koda magana. Tana gama shirya musu Abinci ta koma dakin Ahmed domin dakin ta kawarta ta shiga,
Kafin kace me jinin ta ya mugun hayewa.
Ba waya ba yanda zata iya kiran likitan ta.
Domin har wayar ta sun dauke tana cikin tuminin takabar salifa wai.
Ciwo ya rufeta ba mai kula da ita. Haka take cikin wahala har safe, Wanda su suna cin Abincin su suka bar mata gidan zuwa nasu domin karasa masha'ar su,
Kwana biyu tayi cikin mugun Yanayin dakyar take iya tashi tasha koda ruwa tafita hayyacin ta sosai Wanda a ranar khaleel ya tura manager Wanda yana zuwa yaci karo da sabon mai gadi da ya hanashi shiga gidan, wai Hajiya tasa dokar kar Wanda ya shigo Saida izinin ta,
Wanda dai dai lokacin da kawayen nata suka fito zata rakasu kanta ko d'an kwali tana sanye da wasu matsiyatan kaya na rashin tarbiya mai gadin ya ruga ya wangale musu gate suka fita, haka manager ya saki baki da ido yana kallon salon iskanci, har zata juya ta koma ta gan shi ya zuba mata ido, kare mai kallo tayi, ta yaba gayen very young and handsome ba laifi shima.
Matsowa tayi tana karairaya " hy handsome me kake nema?
Kallon banza ya watsa mata yace Hajiya nake neman Oga khaleel ya ce inzo induba ta. Yafada kai tsaye, " kai waye? " manager dinshi, zan iya shigowa? Hadiye miyau tayi saboda jin sunan khaleel tace " yeah ofcos shigo.
Shigowa yayi kawai yana kallon gidan duk ya fita hayyacin shi domin ba wasu masu aikin kirki suka kawo ba,
Part din Hajiya ya shiga Wanda a nan ya sameta ta rarrafo da bin bango da kyar tafito domin muguwar yunwa takeji duk da tana cikin ciwo.
Yayi matukar firgita ganin yanda ta fada cikin sati biyu da bai ganta ba, tana ganin shi taji wani irin sanyi da farin ciki don haka ta zaburo, Wanda tuni ta zube Tim a kasa tasa Kara. "Subuhanallahi Hajiya. Ya nufota da gudu domin ya taimaka mata Wanda yana matsawa yaga ta sume.
Cikin gaggawa ya Kira Asibitin da yasan suke zuwa yace likitan yazo domin bazai iya dagata ba Abunka da ba kadan ba.
Yadai taimaka ya jata saman kujera Saida likita yazo suka kaita dakinta da taimakon nurses da aka zo dasu, Abunka da kudi tuni aka fara bata kulawa cikin gaggawa, sun dade akanta kafin likitan ya fito yasamu manager, ya zare glass din idanun shi, " Ina me gidanka yake yakamata ya fita da ita kawai kai tsaye idan yana son ta samu kulawa domin da Alamun tasamu mutuwar barin jiki sakamakon hawan da jinin ta yayi sosai.
Hankalin shi ya tashi domin bai san ta Ina ma zai fara wannan fadawa khaleel ba halin da ake ciki,
Don haka ya Kira kawun su ya fadamai komai yayi salati yace gashi nan zuwa yanzu.
Saida ya dauki uwar gidan shi kafin ya tafi shima,
Halin da suka sameta a ciki ya mugun daga musu hankali, cikin gaggawa kawu modu ya ce a mayarda ita Asibiti zaifi kafin a Fita da ita. Fita yayi yana neman wayar khaleel, Wanda yayi dai dai da fitowar Hajiya shaeefa da salifa domin ganin meke faruwa a gefen mommy da manager yazo, basu taba zaton khaleel zai waiwayo taba sai sukaci karo da kawu modu yana saka waya a kunne, kallon shi sukayi a tsorace domin basuda gaskiya, aiki ya lalace bayan su sunyi farraku a tsakanin ta da duk wani Wanda zai taimake ta, how yanzu ba aje ko Ina ba ga modu a gidan... Murya kasa kasa salifa tace " mommy meye nake gani me Alhaji yazo yi nan? Aikin ya karye ne? Mun shiga uku. " ke don Allah yimin shiru wa ya isa ya karya aikin boka ai ko ita ban barta haka ba bare khaleel bari kigani bazai zoba ya Riga ya tafi shikuma wannan me ruwan mu dashi.
Ajiyar zuciya tayi, "Hmm har na ji tsoro domin nafara jin kamshin dollar's din da zan mallaka. Fitowar da akayi da ita ne yasa suka bisu da kallo , ba Wanda ya koma kansu har sukabar gidan da ita,
Juyawa tayi cikin gidan ta momyn ta bita, sai zagaye takeyi, " kingani Ashe batada lafiya ne wallahi khaleel zai zo mommy ni tsoro nakeji. " relax baby me zai faru idan yazo? Bare bazai zoba wannan nadewar da kikaga tayi bazata kuma mikewa ba bakin ta bazai taba budewa ba bare tafada mai me yafaru, don haka Ina zuwa bani jakata in fita yanzu.
Itadai tafara tsorata domin khaleel ba namijin da za ayi wa iskanci a kwashe lafiya bane.
Saida suka bata special room a Asibiti kafin kawun ya Kira manager yace bani number da yake kiranka da ita.
Lokacin suna zaune a falon su suna kallon season film na Philippines tana lafe a jikin shi kamar mage shikuma hannun shi na cikin wuyan shimin jikin ta, yaga kiran manager dama jira yakeyi, saurin tashi yayi ya gyara zama tareda ciro hannun shi cikin rigarta, yayi cutting call din ya kira shi, ya akayi ne? Lafiya kalau ga Alhaji. Ya bashi wayar, gaisawa sukayi kafin yace " khaleel kazo fa domin Hajiya jinin ta ya hau yanzu haka tana Asibiti anyi admitting dinta, jikin yayi tsauri wannan karon kayi kokarin dawowa ko a turota can.
"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un, Ina zuwa kawu insha Allahu. Ya kashe wayar hankalin shi tashe, ya dafe kai, jin yake bai kyauta ba Sam na barinta da yayi, dafashi tayi " me ya faru ne? Dago idanun shi yayi, " we're going back to Nigeria mommy ba lafiya tana hospital. Yafada cikeda damuwa, "Subuhanallah, Allah ya bata lafiya, bari in shirya mana kayan mu tom. Tafada tana mikewa, ya riketa, ta tsaya, " ki zauna inje indawo mana." no ni dai zan je kuma kaga bamusan Yanayin jikinta ba gwara mutafi gaba daya, koda zamu dawo tareda ita zamu dawo.
Rungume ta yayi " bakya tsoron me zatayi? " me zatayi? Uwace fa ta isa ne kuma kome takeyi tana yi ne saboda tana son mu don haka muje mu fara shiri. Kara damke ta yayi yana mai kisin din wuyan ta, har Saida taji tsigar jikin ta na tashi tayi saurin janyewa " karka hanamu shiryawa Malam let's go. Tafada tana dariya tareda ruko shi tana janshi yabita yana murmushin karfin hali, daurewa yakeyi karta ga tashin hankalin shi, amma a dame yake.
Duba time yayi yaga karfe hudu na yamma a kasar yace let me check in akwai available plight mu tafi yau kawai.
Yafada yana dubawa a wayar shi.
Tausayi yabata sosai domin duk kokarin shi