Showing 51001 words to 54000 words out of 107087 words

Chapter 18 - AUREN GADO COMPLETE DOCUMENT Book by MATAR SOJA.txt

04 Dec 2024

5663

a hakimce a falon anci lingerie guntu ana jiran Oga, sai gashi, fuskar shi Sam ba walwala ya shigo ya zauna, yunwa yakeji, gashi yayo fushi yayo nan, tasowa tayi tana karai raya ta fada jikin shi, "baby welcome back, muje ka kwanta, tafada tana shafo kirjin shi, zuba mata ido yayi kamar ya watsa mata Mari yakeji domin tabashi da takeyi karamai bakin ciki tareda kewar Naziya takeyi, yanajin inama inama....... 🖊








*Matar Soja*
















3⃣3⃣&3⃣4⃣








08032252760
08175479641 contact this numbers for more information




............ Kamar tana watsa mai wuta haka yake ji inta tabashi, bai ankare ba yaga ta wurgar da yaloluwar rigar jikinta ta balle bra din ta jefar, saurin zubawa kirjinta ido yayi a cike suke tam amma sunyi sujada, basu burgeshi ba Sam bai ji koda inchi daya na sha'awar shi ya motsa ba, runtse idanun shi yayi gam, the more he look at fauziya the more he's missing Naziya, dafe kanshi yayi ya mike cikin hanzari yayi dakin shi dake part din ya shige tareda datsewa, ya fado katon gadon yabarta nan, ba Abinda yake hangowa sai Naziya her chest her perfect figure, her face, beautiful lips and sweetness dinta, gurnani yaja, "my diamond" you are the only woman who can move the man in me, Kwana yayi juyi sai da kyar ya runtsa tareda mafarkai masu dadin gaske akanta har ya samu yayi releasing, koda yatashi ji yake kamar mafarkin shi yazama gaskiya dama za ta zo gareshi dama za ta bude bakin ta tace tana son shi dama zata bashi kulawar da yake kwadayin samu, da yafi kowane namiji sa'a, he is craving for her love and care, when zai samu ? Dole ya kwantar dakai domin jiya kadai ya cutu, ita ko a jikin ta.
Saida yayi wanka ya zura only boxer ya sa doguwar jallabiya fara Kal mai hula a baya, ya fito ya kalli falon yaga ba fauziya, dafe goshi yayi ya tuna what happened, he is blaming himself, dole ya gyaro Al'amarin zaman shi da ita shima idan yana son nashi farin ciki, may be Allah na fushi da shi ta wannan hanyar shiyasa shima yake horuwa da soyayyar Naziya yaji yanda fauziya keji.zaiyi kokari ya tursasa zuciyar shi ya bata nata hakkin ko zaiga dai dai.


Daga masallaci bai tsaya wata wata ba ya nufi gefen Naziya Wanda yayi Amfani da extra key ya bude, wani irin numfashi yaja tareda sauke doguwar Ajiyar zuciya ya lumshe idanun shi, he don't really know why, yake jin ni'im a duk lokacin da ya zo inda take, jikin shi mutuwa yayi ya nufi hanyar dakin ta, turawa yayi a natse, jingina yayi tareda sulalewa a hankali ya zauna domin kafafun shi are weak, kasala ganin ta ke saka mai, bacci takeyi akwance akasan dadduma gefe daya hisnul Muslim ne datayi Azkar, yasani ita batada matsala shine ke cikin babbar matsalar soyayyar ta, dakyar ya iya mikewa ya nufeta hijabin yayi kokarin zare mata, "Hmmm. Ya sauke Ajiyar zuciya, domin shimi ce ta kamata dam dam sai zani data daura tayi sallah, tayi matukar burgeshi dama zata iya tsayawa a gaban shi a hakan, yaushe zaiga tanayin Abu don ta burgeshi, dagata yayi sama, Wanda ta bude idanun ta kar, domin batayi nauyi a baccin sosai ba, saurin durowa tayi domin baida kuzari,
Kokarin kallon kanta takeyi taga ya zuba mata ido ko Ina yake bi da kallo a jikinta, komai nata is perfect, jikinta dai dai da shekarun ta tsarin ta west dinta dake dame like coca cola, kirjin nan masu cika da firgita brain din maza ya kurawa ido sunyi mai kyau a cikin shimin fara dal, saurin juya mai baya tayi saboda kunya, yana tsaye kyam, saida ya daga hannu tareda zare rigar shi yarage daga shi sai boxer ya matso tareda juyo da ita ta kalli murdaddun kafafun shi na maza dake cike da kwantacciyar suma irin ta zaratan maza, domin kasa take kallo,


"Hmmm kinyi bacci mai dadi harda kari ko? "Come" zoki saka ni bacci ni ma. Yafada yana d'an tura ta a hankali gefen gadon, zama tayi ya bita tareda kwantar da ita muryar shi kamar mai jin zazzabi yace " kin iya yin bacci? Tell me wane hali Yaya na yafi ni da kike sonshi? Meye banda atareda ni, uhm tell me? Zuba mai ido tayi ga kamshin shi ya cikata ya rankwafo zuwa fuskar ta suna kallon juna cikin ido, wani namijin Baka iya hada ido dashi Amma khaleel mace bata iya kaucewa idanun shi, yasan duk inda kwayar ta ke boyewa yayi connecting,
Kirjin ta ya zubawa ido duk da tana rigingine suna nan cur dasu, hannun ta ya riko tareda dorawa a kugun shi yace "hold me tighter please", ki koyi janyo ni zuwa jikin ki I need that very badly, I need you right now, Ina son natsuwa banda natsuwa, me zanyi kibani natsuwar ki. Duk ya gama kashe mata jiki kalaman shi sunfi na Abdullah Ummu Ruman, he is very romantic duk da ba soyayya a tsakanin su, to idan soyayya sukeyi kamar itada Ahmed wane irin jin dadi zatayi? Tuni zuciyar ta tafara hasaso mata rayuwar farin ciki da kuma soyayyar da tayi kwadayin samu tun a wurin yayan shi, shi bai da boye boye, bai da kunya, komai nashi straight forward yakeyi,
Batasan lokacin da ta rungume shi ba gam tareda runtse idanun ta domin bazata iya tsallake tarkon da ya d'ana mata ba, jin bakinshi tayi akan nata kamar Wanda yake saka mata remote control, bude bakinta tayi tareda welcoming dinshi duk tana hasaso soyayyar Ruman, yanda ta rike harshen shi yasa ya saki jikin shi akan ta domin zai iya suma, salon ta zai kashe shi, kamar zautacce yazamar mata duk ya rikice ya rude sai shanye mata miyan baki yakeyi kamar zaiyi maganin yunwar da ya Kwana da ita, har yasa tafara tsorata ta d'an fara tureshi domin har harshen ta da lips dinta sunfara zafi, ba karamin sha yake musu ba, fisgewa tayi ta mirgina tareda tashi zaune tana kauda kai saboda kunya, jikin ta na son bada ita, idanun shi kamar zasu shige ciki ya matso yana nishi tareda dorata kan cinyar shi cancakar kamar wata yar tsana, "stop running away karki kasheni kinji ko, please just relax I can't take any of your rejection now. Hannu yasa tareda daga shimin ya wullar, "Ahhhhhh, Yafada da karfi ganin yanda sukayi wani bouncing ya kife kanshi saman su yana lashe each and every skin dake wurin, baya tayi ta zube domin khaleel mugun d'an Romance ne ya iya kashe ta da way'ennan touch din nashi.
Lokacin da ya riko niple dinta kuwa wani irin bankare mai tayi tareda zungura kafarta tsakanin cinyar shi da ta Kara watsawa kananzir fetur, "Ahh Yafada tareda rike kan nippy dinta kamar zai cire ya damke su gam da hannun shi don ji yayi kamar da gangan tayi hakan, hannu yasa ya zame boxer dinshi cikin sauri tareda kokarin kwance zanin ta, lokacin ta dawo hayyacin ta tafara ture shi, tana girgiza kai domin da bata karanta littafin jiyaba kila sai yayi taji zafin Amma yanzu kam bazata yar da ba, sai dai ta yaya zata tsira domin har ya zame zanin yasaka tafin hannun shi saman gaban ta yana shafawa cikin zafi zafi har ya cisge pant din kamar yaki, Y'ar Kara tasa kadan tana please stop kadaina banaso don Allah karka kasheni.. Bubbugata yakeyi yana lallashin ta tareda bude baki dakyar yana fisgo maganar " please kibar ni inaso inji ya Abun yake nima karki hanani bantaba yiba zan iya mutuwa I want to test you inji please, Naziya ki tai make ni for the sake of my brother nima kibani kulawa kinji. "Bantaba yi ba" nidai ka kyale ni ni kabarni tafada tana yi kamar zata suma, baya jin zai iya sauraran ta ko lallashin ta, ware legs dinta ya yi ya saita kanshi jikin shi na rawa da wani irin fisga, daga ganin shi kasan yafita a duniyar mu yayi nisa bayajin call, lalabe yakeyi Abunka da ba saban ba yarasa hanya baisan a kulle take ba so yake yajishi yana yawo ciki batareda ya sha wahala ba Amma bai tunanin zai samu hanya, tsabar dumin da yakeji yasa yayi explode tareda zubewa a jikinta yana shasheka, he is disappointed, wani tunani ne yafado mai ya zuba mata ido " ist true yayan shi bai taba kusantar ta ba? Yatuna this is the second time da take fadamai bata taba yiba. Wasu irin hawaye ne suka fara zubo mai masu zafi da mugun tausayin d'an uwan shi, yanzu haka ya tafi, yana kishin ganin su tare lokacin yana raye, Amma baitaba kawo yayan shi bai kusance ta ba, sheshekar kukan shi ya tsorata ta tazabura tareda tashi taja zani ta rufe jikinta ganin shi akaro na biyu yana kuka nafarko lokacin Ahmed na raye, na biyu kuma yanzu. Batasan lokacin da ta dafashi ba domin Allah ya sakawa zuciyar mace rauni da tausayi, ga wani yanayi dayake ratsa zuciyar ta a dangane dashi, Wanda batasan na meye ba she don't hate him for touching her kawai tsoro takeji Amma idan a kan hakane bazata barshi ba gwara ta mutu da fushin Allah ya hau kanta, dagowa yayi jin hannun ta, yaga tana girgiza kai saboda kukan da hawayen shi.


"Why kika yi haka Naziya, meyasa kika hana d'an uwana kanki ya tafi a haka, kuma kikayi takaba da iddah bayan bata hau kanki ba Iddar why? Bakya son shi ne dama, Toh ni kuma da nayi forcing dinki fa, so you don't care about him gudun shi kike yi like me? Girgiza kai tayi domin bataji dadin Abinda yake fada ba baisan ba laifin ta bane, bata san lokacin da tace " ban hanaka ba tsoro nakeji. "Yaya na fa" meye laifin shi kin san irin soyayyar da yake miki kuwa?, because of you he face a lot a wurin mommy why why why Naziya? Tashi yayi yana mata kallon tuhuma. Ranta taji ya baci haka kawai batasan lokacin da tace " ni ko ban matsa ka Aure ni ba" da kai ma kana bin umarni irin na yayan ka gefe na bazaka shigo ba don haka in ka gaji let me go, bawai jin dadi ya dawo dani ba am trying inga na tursasa zuciya ta akan Abinda bata so. Tasa kuka mai tsayawa arai, tuni yadawo hayyacin shi domin ya gano ba laifin ta bane domin koshi Ambashi doka wadda zai ketare ta ta hanyar da bazaiyi wa mommy dadi ba, ya shirya nuna mata biyayyar da Ahmed yayi mata ya shirya nuna mata kuskuren ta domin kawo gyaran da haryau bata gane ba. Janyo Naziya yayi tareda rungume ta gam a kirjin shi yace "Am sorry", tausayin Yaya na nakeji. Dago kanta tayi ta kalle shi cikeda tuhuma " baka da kishine? Why kake fushi akan haka? "Kishin ki? Ya tanbaya cikeda rainin hankali " ke kina kishi nane? Girgiza kai tayi. "Hmm, yace " now enough of all this tears, muje muyi wanka kinga a she dukan mu dalibai ne na dauka ke malama ce zaki koyar dani, dukar da kanta tayi akan kirjin shi, saida yaji wani irin sanyi domin ya lura every moment sai yaga takara sakin jiki dashi Wanda har yanzu bai gano shakuwar su tafi tsakanin ta da Ahmed ba, cikin Kwana biyu cikin kashi dari na gudun shi Saura hamsin Wanda one more effort zai iya siyeta batareda ta shirya ba.


Mikewa yayi zigidir tayi saurin rufe idanun ta, "hhhh karya ne yarinya kima bude idanun ki ko indawo sai na bude wannan hanyar da ke rufe, "don Allah kasa kaya", Kinsan Allah? open your eyes ko indawo, kima daina wannan kunyar bazan dauka ba, before Ina son mace mai kunya yanzu bana bukata ki bani Abinda nakeso kawai shine kulawa I need All of you. Tana kukan shagwaba ta bude idanun ta tareda cewa na bude don Allah ka wuce.
Matsowa yayi tareda zuwa gab da ita ya Kama kugu ya zubawa jikin shi ido yace " look at her Y'ar gata ce ita zata ratsa hanyar da bata taba biba ranar akwai disvirgin biyu zakiyi nawa zanyi naki, nadauka you are the lucky one da zaki samu saurayi d'anye sabon jini sweet twenty five young handsome and rich guy only for you. Dago kanta tayi batareda ta shirya ba idanun ta sukaci karo da kyakkyawar kirar dake firgita Amare tace "innalillahi meye haka"? Jikin ta narawa domin tana nan ko kwanciya bata da niyyar yi Abunka da healthy man,
"Hhhh" dorinar ki ce my diamond, zata zane ki da kyau don haka get use to it, let her be your close friend, make her your toy.
"Don Allah" kadaina haba. tafada idanun ta na tara ruwan tsorata da Abun, OK ki kalle ta ko ki riketa ko muyi wanka tare yanzu, choose one. Ba arziki ta kalle ta cikeda tsoro tana kallon yanda yake motsa ta da gangan, ganin yanda duk ta firgice yasa yayi dariya ya juya ya wuce bathroom yana hango darun da zasuyi ranar bude wannan hanyar da yakejin is impossible ya shiga, ko dai bai gano kofar bane?, shikadai yake tunani har yayi wanka ya fito lokacin ta mike tsaye ta zura hijabi, binta yayi da kallo. "Very soon zaki fara yawo a gaba na necked, bana son anayimin katanga da what is legally mine.
Wucewa tayi kanta akasa bazata iya da halin shiba......... 🖊




*Matar Soja*


















3⃣5⃣&3⃣6⃣








08032252760
08175479641 contact this numbers for more informations.




.............. Kuka Fauziya takeyi wiwi a gaban mommy tana fyace hanci, " wallahi nagaji da zama da d'an ki" wulakancin ya isa haka, ni ba jaka bace kuma, sai na sabauta Matar son nashi da yake gani fiyeda ko uwar shi. "Ke ke ke banson rashin lafazin ki", wata rana kikan manta ni na haifi khaleel, ki tasa ni a gaba kina fadamin duk Abinda kika ga dama, kin sani ko yau idan naso inkin bar gidan nan zan Auro mai wata ke kadai ce ya'. Wata uwar dariya tayi tace " kutumar ubancan nagano ke kike hana shi ya kulani saboda na lura ma yanzu kishi kike da matan ya'yan ki, da kike son hanasu kusantar matan su kece zaki bude musu cinyar ki, Amma kedai akwai tshohuwar ban.......... Gau taji saukar Mari a fuskar ta sai da ta zube akan hannun kujerar falon momyn, jikin shi na rawa yace " ke kin manta da limit dinki kike zagin uwata uban waye ya tsaya miki a duk fadin kasar nan, kinsan me? na so in gyara zaman mu koda nine zan cutu domin kin sani bana sonki kina zaman tane ko? yanzu idan ta ba da Umarni zaki fita cikin gidan nan. "Sake ta" Y'ar banza ka dawomin da salifa tafimin ita idan har ni uwar kace khaleel, ka saketa ka saki....... Tayi shiru ganin Naziya kanta akasa bata ganta ba tun farko ta ci katon hijabin ta domin rufe adon datayi,


"Toh munafuka kema tare zakubar gidan nan yau idan nice uwarka ka fitar min da way'ennan bakaken irin yanzu daga gidan nan ko in sallama ka. Zabura fauziya tayi jikin ta na rawa "me zanyi da mata mazan d'an ki" Wanda bai iya kwanciya da mace ace watana kusan biyar gidan nan KO kiss din Arziki ban samu ba, ta matso kusa da fuskar shi "khaleel" ka rako maza duniya wallahi kaje kaga likita gwara ni nasan dadin Abun ko gobe na so zan fita zan hole kai ke ruwa. Wani irin kallon bakisan me kikeyi ba ya yi mata, "yes say what ever you want fauziya I don't want you, bakida Abinda zanso bana ra'ayin ki ke kika nace har ki ka zo gida na, and zancen niba namiji bane kuma I don't care ba ke na ke son kisan hakan ba, if you're done talking rubbish leave my house. Yafada yana nuna mata hanya, "bazan tafi ba shaida ba kabani ticket. "Na sakeki" you can go now. Yafada kai tsaye.
"Kai rubuta mata uku", ungo ta mika mai jota da biro, karba yayi ya rubuta ya mikawa momyn, fisga ta yi tare da kallon ta "zakiyi nadama mara Amfani Hajiya balkisu. Ta juya da gudu Kuka na cin ta, tana fita tadawo kan naziya, "Saura wannan mai farar kafar itama rubuta mata. Juyawa yayi yaga ta zuba mai ido kur yana hango tsoro cikeda idanun ta yace mommy ba kince indawo da Salifa ba? I choose in dawo da ita kawai akan in saki zabin Yaya na, she is my brother's choice. Amanar da ya bar min ba zan iya cin Amanar shi ba sai indawo wa yayi duniya yabani Umarni da kanshi. Yafada yana riko momyn. Girgiza kai Naziya tayi ranta na k'una magan ganun mommy ba sa bata mata rai Sam, Amma kalmar khaleel ta caketa, juyawa tayi da gudu itama tabar part din, ya bita da kallo, sai da ta fice ya zaunar da mommy "Am sorry mommy karki kuma cewa in sake ta don Allah kinga sakamakon zabin ki ko yanzu kuma kince salifa I accept agaban Naziya for a reason karki tursasa ni tadawo gidan nan bazan iya zama da wata mace ba.
Kura mai ido tayi kur tareda Kama baki tasa salati, "khaleel bazaka iya zama da wata mace ba Amma kana iya zama da Matar gado? Fadamin inji kodai tun d'an uwanka na raye kake son yarinyar nan ne ? " yes mommy Ina son Naziya itace mace ta farko da na fara so bazan iya rayuwa babu itaba, ba saki a rayuwar Aure na da ita domin ita din cikon numfashi na ce, idan kukayi kuskuren rabamu momy nima zaki rasani, I love Naziya more than my life. Yafada har yana fitar da wasu irin ruwan hawaye domin neman ya sassauta halayen ta don uwace bai da yadda zaiyi da ita, kuma bata canjuwa. Kuka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login