Showing 81001 words to 84000 words out of 107087 words

Chapter 28 - AUREN GADO COMPLETE DOCUMENT Book by MATAR SOJA.txt

04 Dec 2024

5679

I try alot domin ganin na baki lokaci domin Ina matukar bukatar kulawar ki Amma naga kamar Ina takuraki ko? Yafada cikin kwantar da murya kamar mai lallashi, "mata biyu bayan ke idan sha'awa yasa nake like miki dana bisu suma, do you know fauziya har cikin gidan nan tana zuwa? kinsan mata nawa nake gani tsirara? I love only you Naziya, I want only you by my side forget about Auren gado koda yaya na bai bar wasiyar in Aureki ba, I want let you marry another man, I must marry you Naziya because I truly love you, kuma zanci gaba da nuna miki son gaskiya ba wai sha'awa kawai nakeji naki ba, let eat. Yafada yana bude plate plate din manya dake dauke da different dishes kaza roasted fish da kuma his fevourite, kallon shi takeyi magan ganun shi sunyi mugun tsuma ta tareda sanyaya mata zuciya,,wani irin kallon nayi sa'a take yimai har yafara cin Abincin shi.
Yanda aka gasa gazar yasa taji miyanta ya tsinke tuni taji yunwar duk ta taso domin rabon ta da wani kwakkwaran Abinci tun jiya don haka janyowa tayi tafara yanka da wuka da fake takai bakinta, ya mutse fuska tayi domin ba test Sam don haka ta ture ta janyo cup ta tsiyayi fresh milk ta fara sha, " what? Yace, domin yana kallon duk Abinda takeyi. " if you can eat muje indafa miki wani Abun, yafada yana ture plate din gaban shi. " no Ina ne kitchen din inje? Mikewa yayi ya nufi hanyar tana biye dashi, saida ya nuna mata store da komai, ta ciro indomitable kuda biyu kanana da kwai, yaja kujera ya zauna yana binta da adorable look. Komai nata abin burgewa ne a wurin shi, saida ta ciro carrot dasu green beans ta yanka, dasu albasa ta daka pepper a wani d'an karamin turmin dake wurin na sinawa mai kyau, kafin ta kunna gas tasa pan da ruwa duk yana kallon ta, ta fita ta dakko kazar ta dawo, saida ta yanka dai dai kafin ruwan ya tafasa ta saka indomie da naman kazar ta zuba komai domin batada wahalar dahuwa domin su kayan lambun suma su dahu, saida taga ya kusa dahuwa ta fasa kwai biyu akai ta juya, ta zuba albasar ta,
Cikin minti biyar kamshi duk ya gama cika shi, yakasa daurewa ya matso inda take yana kallon Abincin ta murfin glass din, tareda lumshe idanun shi yace "am very lucky, a zuciyar shi, juyewa tayi a plate ta saka fake daya, "nagama. "Hmm muje. Yafada, suka koma dining, duk ture plate din gaban shi yayi ya zauna tareda daukar fake batareda ya kalleta ba Yasaka yafara ci yana lumshe idanun shi, kallon shi tayi irin ya haka? Ya kashe mata ido, " ga girkin matata why zanci na wata, kuma irin wannan kamshi I can't resist gaskiya.
Tare suka ci yana faman sakin layi, har suka gama ya kwashe komai yakai kitchen, ta biyoshi da niyyar wankewa yace mai aikin zata dawo tayi suje su huta.
Dama ta gaji don haka ba musu ta nufi dakin saida ta dauki comb ta taje kanta tsab ta nade da band domin ya bushe, in so samu ne ta tube wannan rigar domin ta matse ta gaskiya, amma tasan me zai biyo baya, d'an juyowa tayi taganshi kwance dai ya idanun shi Alamar a rufe suke, tasan bacci shima yakeji don haka taja Ajiyar zuciya ta daga rigar ta cireta a hankali ta matsa tareda kashe hasken dakin sai hasken waje kawai dake haskowa, Wanda tuni ya bude idanun shi dama ba wani bacci lamo yayi yana shayar da idanun shi, gyalen jallabiyar ta ta nade jikinta dashi ta matso cikin sanda kamar wadda zata yi sata ta kwanta a hankali, duk yana kallon ta tareda sakin murmushi, yaki ko motsawa saida ta kwanta tafara tunanin kalaman shi na dazu, wani irin shauki da natsuwa tareda wani irin feeling dinshi taji she also love him and missed his magical touch, runtse idanun ta tayi tana cewa " were is your promise Naziya? Bakyason ya Kara sonki ne? Gashi ya yi bacci ya kyaleki zakiyi wa kanki tsakiyar da ba ruwa idan salifa ta mallake miki shi ki tsaya sanya yagaji da jan Ajin ki ya koma mata. Wani irin mashin kishi taji ya caki zuciyar ta, she can let that happen because itama tanada matukar kishin shi fiyeda yanda taji akan Ahmed, juyowa tayi yana rigin ginen har yanzu kirjin shi a bude dagashi sai short idanun ta suka sauka akan kyakkyawan kirjin shi mai dauke da suma kwantacciya,.......... 🖊








*Matar Soja*












5⃣3⃣&5⃣4⃣












...................yana jin duk motsin ta kuma yana shakar iskar numfashin ta dake Kara rudashi, he is trying karta gano idanun shi biyu domin mugun jin dadin yanda take kallon shi yakeyi, Amma Addu'a yakeyi can kasan zuciyar shi akan ta matso zuwa jikin shi, and he swear zai bata zumar da bazata taba manta d'an danon ta abakin taba. A hankali ta dora hannun ta zuwa kirjin shi tareda matsawa cikin natsuwa ta manne da gefen kafadar shi, Wanda laushin kirjinta ke gogar damtsen hannun shi, wani irin juyi kasan marar shi yayi saida yaja numfashi kamar zai shide, a gaskiya yayi mugun namijin kokari da bai fallasa kanshi ba, kafin yayi wani Abu yaji lips dinta akan nashi tana bashi light kiss.. Tana kokarin dauke bakinta yayi saurin bude idanun shi ya zagaye west dinta tareda jan numfashi ya kalleta da jajayen idanun shi da sukayi mugun canja Kala, " baki isa ba gaskiya, wane irin kwalele ne wannan, you see I try not to disturb you why did you wake me? Diri diri tayi na rashin gaskiya tana shirin matsawa ya riketa gam tareda kallon kirjin ta da ke cikin bra sun turo sosai, hannun shi ya sauke a bayanta a hankali ya balle ta tayi saurin zubewa a kirjin shi domin kunya, don har yanzu akwai kunyar shi a tartare da ita, "Auchhhh baby sai kuma kin kuma hukuntani ta hanyar yimin bulala da wainnan balloons din masu laushin gaske... Gyalen da ta rufe jikinta tuni ya fice tarage daga ita sai kamfai, birkita ta yayi kan gadon tareda hayewa kanta yana karewa jikin ta kallo dai dai inda zai iya gani,
Kwayar idanun shi da sukayi ja take kallo batareda ta ji kunya ba domin kamar wani irin magnet ne kejan idanun ta zuwa nashi
Wani irin son shine ke dada ratsa zuciyar ta, y'an da yake tafiyar da soyayyar shi ba kunya ba wani shamaki kamar ba indiye KO bature na matukar burgeta, Auren miji Wanda ya iya soyayya da kuma iya tarai rayar mace a ko Ina abin so ne,
Wani irin mika tayi jin bakin shi akan nippy dinta tayi saurin rike kanshi tareda Kara dannawa domin duk duniya yagama gano weakness dinta, don haka tuni ta sallama mai ragamar Rayuwar ta cikin sauki tana mai taimaka mai da duk Abinda zata iya yi, Wanda cikin minti goma ya gama jikata sharkab da ruwan hawayen shi tunkafin ya isa garin maji dadi, kalaman soyayya kuwa tasha su cikin sambatu,
First night dinsu is difficult for him kafin yasamu jin dadin saboda shima bai saba ba but this night is wow, domin zai iya cewa kamar wata Zuma ce aka narka da madara aka karamai akan wadda yasha na farko, ita kanta batasha wahala ba zama ta iya cewa kamar tafishi jin dadin Al amarin yau wani irin kwakume shi takeyi batareda ta gaji ba, sun murji juna kamar ba gobe a wannan ranar, Wanda yasha mamakin yadda yake dirzar ta Amma batayi mai raki ko dayaba,
Ita kanta batasan wuyarda tasha ba, saida ta mike zasuje wanka taji bata iya hada cinyar ta, saurin komawa tayi gefen gadon ta leka kasanta taga yayi wani irin kumburi da ja harda wani jini jini kadan, ta zare idanun ta zata saka mai kuka, Wanda yana rigin gine bai kaiga tashi ba yana kare mata kallo, saida yaga Abinda takeyi yayi saurin durowa tareda tsugunawa gaban ta " yaya? Ware kafafun ta tayi "kaga ka kuma jimun ko? Fuskar ta a narke, "oh sorry ba stitches kawai saboda you are tight ne shiya sa kinga nima zugi takemin kinjimun nima yafada yana nuna mata hajiyar da ke nan a mike har yanzu. Kallo tayi kadan tagani da gaske shima yadan kwaile kadan, yayi murmushi ganin yanda takalla kamar wani Abun tsoro, mikewa yayi ya sunkuceta sai bathroom tsayar da ita yayi ya hada musu hot water saida ya shiga yazauna ya d'an runtse idanun shi saboda zafi yace " kema zomuyi sit bath, kinga dukan mu daya ne this is our second time. Yafada yana dage mata gira cikeda tsokana, hannu yasa ya janyota tareda zaunar da ita tsakiyar kafafun shi, hannayen shi ya saka tareda zagaye Kirjin ta ya wani irin rungume su gam yanayi yana wasa dasu, tanajin yanda yake sukar bayanta dayan hannun shi na ware kafafun ta domin ruwan ya shiga.
Lafewa tayi a kirjin shi tana jin dadin yanda yake jagwal gwala mata jiki tareda ruda mata shi, bazata taba gajiya da touch dinshi ba, bakin shi a kunnen ta yana hura mata iska, " my dream has came true baby, Matar da nake ganin bazan taba samunta ba yau gani gata we are one, Ina yadda naga dama da jikinta batareda shamaki ba, you are mine Naziya only mine, ni nakine dama kin mallake ni kinsamu Ibrahim khaleel mulkin kine sai yadda kikayi dani, zan iya rabuwa da kowa saboda ke Naziya I love you.......
Wani irin juyawa tayi domin she can't resist him this time, ta hade bakin su tareda bashi long kiss saida taji numfashin su na shirin tsayawa ta zare idanun ta fal da hawaye ta rike fuskar shi " I love you too khaleel I love you, nima Ina sonka kawai nauyi nakeji, how zanso d'an uwan ka kuma ince yau kai nakes.... "Shhhhh stop that, Ahmed is my brother and kinsan irin soyayya da shakuwar dake tsakanin mu dashi, what ever happened that is our destiny, let accept our destiny mu rungumi juna ki nuna min soyayyar ki danake kwadayin samu please don't be shy kinji, let start new, dagani sai ke zanbaki duk Abinda kike so a duniyar nan Indai kudi zai siye shi, inkuma zuciya ta kikeso you already have it, zaki iya cire wa duk lokacin da kikaso, yafada yana kashe mata ido,
Dakyar sukayi wanka suka fito bayan dauro alwala.bayan sun idar yace tayi bacci yanzu, " kinsan kinci bashi dayawa zaki biya duka. " wane irin bashi naci? Tafada tana kwanciya akan gadon,, " kinsan lokacin da nake zuwa gidan Aunty Raliya hakuri kawai nakeyi nake dawowa batareda na danne kiba a falon ta shiyasa na rage zuwa kar inyi abin kunya gidan surukai, to yau kuma dole Kibiya. " Nagaji fa kaima ka gaji don Allah kayi hakuri nan da sati biyu. Wani irin kallo ya watsa mata tareda Y'ar harar wasa, " Saboda gani sakarai ko, toh hakurin da nayi a baya yanzu bazanyi ba yarinya ki saba kawai, waya fada miki ma ana gajiya a harkar nan, nidai bazan taba gajiya ba ko yanzu don inada Abinda zanyi ne dana Kara, ko inzo ne only five minutes. Yafada yana kashe mata ido, kifewa tayi tareda juya mai baya domin bacci takeji kuma batada amsar bashi tunda shi bayajin kunya.
Dariya yayi ya fita yana sosa kai, bacci tayi sosai har zuwa magrib, shikuwa fita yayi yayo mata shopping kamar hauka, tareda duk Abinda yasan zata bukata a gidan na Abinda zata iya ci,sai a lokacin ya tashe. Tana cikin jin dadin bacci taji ana hura mata iska a idanun ta mai dumi, a hankali ta bude, nata suka sauka cikin nashi " hy sleeping beauty lokacin magrib yayi wake up . yafada yana dagata, duk jikinta ya mutu tayi salati tareda direwa kawai tana murza idanun ta, ya bita da kallon burgewa komai tayi burgeshi takeyi, matsawa yayi tareda rungume ta gam, " kije kiyi wanka ko in yimiki ne? Girgiza kai tayi tace " zanyi bansan lokaci ya tafi har haka ba. Tafada tana yin gaba bayan yasaketa,
Shiga bathroom din tayi ta kwabe tareda fara yin wanka, turo kofar yayi ya shigo dai dai tana dauraye jikin ta, tayi saurin kallon shi tareda kwabe fuska ya zubawa ko Ina na jikinta da kallo yana hadiye miyau, saurin karasawa tayi ta janyo towel tana harar shi " meyasa ka shigo baka bari na gama ba? tafada cikin shagwaba, matsowa yayi jikin shi kamar Wanda kwai yafashewa yariko west dinta yana jan numfashi " why nida halalina? Yafada yana kokarin kwance towel din ta rike tareda fisgewa tayi waje da gudu tana dariya, Saida ya zauna kan sink na d'an lokaci ya dawo cikin hayyacin shi kafin ya sosa kai shima ya tube zuwa wanka.




Da kanta ta koma kitchen domin muguwar yunwa takeji rabon ta da Abinci tun rana, store din tagani da su spaghetti da shinkafa irin nacan shiru tayi nadan lokaci kafin tayi tunanin mezatayi, shinkafa fara ta dafa ta hada stew da naman kaza, bayan ya idar da sallah ya dauki wayar shi ya fara kiran manager domin jin ko yakai sakon shi yace mai yakai suka dade suna tattaunawa a tsakanin su kafin ya Kira kawun shi, shima sundauki dogon lokaci yana mai nasiha akan idan ya d'an dai daita Al amuran shi a can ya dawo domin hakkin mahaifiyar shi da kuma Matar da yabari tunda akwai igiyar Auren shi akanta.
Sai da gaban shi yafadi da ya tunada akwai wata salifa wai, momy kan dama dole ya nemeta saboda uwa uwace Kuma so kawai yake ta fahimci kuskuren da ta tafka tundaga farko.
Shiyasa bai san me takeyi ba har ta kammala ta shigo, Saida sukayi isha'i yace "suje restaurant akwai Wanda ake dafa Abincin da zata iya ci, tace ta dafa musu Abinci ai. Ta mike tareda fitowa yabita da kallon mamaki, ya tashi ya bita falon, harta fara serving nashi, kamshi nayimai welcome, ya shaka tareda matsawa ya rungume ta "yaushe duk kikayi wnn aikin madam? Murmushi tayi kawai tace" let eat karya huce. Tafada tana cire hannayen shi a jikin ta, ya zauna fuskar shi tuni ta cikada walwala da Annuri farin cikin, zama yayi ya kwashi dadi tareda hamdala,
Ya za ayi yaso wata mace yanzu bayan ta hada komai, kyau ilimi hakuri uwa uba ga tarin Zuma. Yanaci yana kallon ta, itama taci sosai saboda yunwa dazu ba wani koshi tayi ba yana kallon yanda takecin kaza yagane tana kaunar chicken, Wanda ita kanta tarasa dalilin dataci wannan naman da yawa haka.


Tsakiyar falon ya koma bayan sun kwashe komai lokacin misalin karfe tara na dare akasar bangkok Wanda yayi dai dai da karfe daya na daren kasar mu Nigeria, domin banbancin awoyi, wanka taje tayi tareda duba wurin waldrp din dake dakin tana duba trolley din su taga bata wurin, budewa tayi taga ya shirya mata sababbin kaya makil tundaga dogayen riguna riga da sket su jeans passion na mata har zuwa kan kayan bacci masu matukar kyau da daukar hankali, wani iri taji, wato tana bacci yayi duk wannan Abubuwan bata sani ba. Wani irin tausayin shi taji domin tasan duk Abinda yakeyi yanayi ne domin yafaran tamata, wani nazari tayi na d'an lokaci akan Rayuwar shi, yanada murdadden hali shiyasa baida tsoro halin shi daban dana Ahmed shiyasa yazama jarumi tsayayye.
Wata riga ta zabo guntuwa iya guiwa ja rigar tayi mata kyau sosai daga ita sai d'an pant mai irin v shape din nan, gaban rigar nada kokon brah da yakamata dam, rigar ta haskata sosai ta gyara sumar ta tareda feshe jikinta da kamshi ta kalli mirror tagan y'an da ta fito kamar ka saceta ka gudu. Motsin da taji ne yasa tayi saurin juyowa, ya tsaya a bakin kofar ya nade hannu yana kare mata kallo tundaga kasa har sama, bazai iya magana ba sai ido, ganin yanda yake kallon ta tasan ya yaba don haka cikeda yanga domin daukar hankalin shi ta matso kusa dashi tace " naga kaya nagode sunyi sosai Allah ya Kara budi da Arziki, wato Ina bacci kafita har kayi wannan aikin bansani ba? Lallai nayi bacci sosai, muje muyi kallon KO?
Kur ya mata ko kiftawa bayayi, " she hardly talk, don haka duk lokacin da take magana Abin yake matukar dauke mai hankali, domin muryar ta shape din lips dinta, yanda take magana, yana tafiya da zuciyar shi baki daya, bare yau ga wanna shigar data mugun rikita shi, fisgota yayi cikin sauri zuwa kirjin shi domin yasamu saukin Al amarin, muryar shi a sarke yace " ba wani kallo bayan kin cikamin ciki da Abinci kuma yanzu kinzo kin rudani what you expect from me now?
Wani irin daukar Amare yayi mata tareda switching light yana cewa " let watch each other babe..... Suka shige blanket domin farantawa juna rai tareda manta duk wata damuwa da suka baro a 9ja.




Sati biyu suka kwashe suna murza soyayyar su, ta murje tayi bulbul da ita, kullum cikin kwaso mata kayan gayu yake , a cikin garin kuwa ba inda bai zagaya da ita ba, wasa wasa itama tafara cin cimar shi ta mutanen sinawa, har tanaso ta fishi zakewa, yana matukar mamakin tama yanzu, gashi duk matsin da yake ganin yana yimata bata nuna gajiya warta, sunyi matukar shakuwa, soyayyar su suke sha sosai, koda yaushe suna like da juna, kusan kullum sai tayi waya dasu Aunty Raliya harma dasu malam domin ya d'an karo mata wata sabuwar wayar ta yayi, gashi d'an zaman nan yana ta koya mata tuki idan sun d'an fita, ko Ina suka wuce kallon su akeyi, shikuwa haka zai kwakume abarshi gam yace " baby da zaki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login