Showing 69001 words to 72000 words out of 107087 words
Chapter 24 - AUREN GADO COMPLETE DOCUMENT Book by MATAR SOJA.txt
Aunty Raliya kuwa batama san me sukeyi ba tana danna wayar ta tareda yiwa Aisha bayani ta wtsp don bata yin Abu batareda sanin kanwar tata ba,
Naziya kuwa hannun shi ta kalla, haka kawai ta kasa dauke idanun ta bata taba ganin namijin da Agogo ya zauna a tsintsiyar hannun shi ba kamar khaleel, ga sumar dake kwance a ko Ina har bayan hannun shi, takasa dauke idanun ta akai ga kasalar da ya sakarwa gangar jikinta saboda y'an da ya ke murza tafin hannun ta. Komawa tayi ta lafe tana kallon hannun har suka isa unguwar su Aunty Raliya, yana tsayawa Aunty Raliya ta bude tafita, itama ta juya zata bude ya riketa gam, Aunty tace " kushigo khaleel, Naziya falo a bude yake. Tayi gaba, datse kofar motar yayi tareda matsowa yace " kema kina son agogon mijinki? Yes mata da yawa nafadamin agogo na yimin kyau a hannu, gashi kema ya burge ki. Kwace hannun ta tayi cikin haushi tace " su yake burgewa meye Abun burgewa a nan? Dariya yayi ya fisgota zuwa tsakiyar cinyoyin shi, tace " meye haka a waje fa muke inwani ya ganmu fa?
" Nida matata ne Ina ruwan wani, kuma ai ba maiganin mu sai dai mu ga mutane. " let me go? "Let go inside together bangaji da ganin kiba, kinsan yakamata by now ace muna can cikin bargo muna shan dumin juna amma kinja mana, "wait yaza ayi yau inyi bacci? Yafada yana matse fuskar shi, "akwai matsala gaskiya. Ya shafo kanshi ji yake kamar ya fasa barin ta anan Amma yasan bazai iya fadawa Aunty Raliya ba. Sauke ta yayi cikeda damuwa ya bude motar tana kallon shi, ya zagaya ya bude gefen ta, kamar wata kwai haka ya dagota, saida ta matsa saboda unguwar akwai idon jama'a gashi anga first class car kowa dole ya kalla, ita tafara yin gaba ya bi bayanta baya ko kifta ido,
Tafiyar ta yake kallo yasan akwai matsala, yayi dariya kadan, " khaleel kazama namiji. Cikin dan madai daicin falon ta shigar dashi kafin tace Ina zuwa. Tayi gaba, Aunty Raliya har ta hado mai breakfast a tray, tace "ungo jeki bashi yaci daga gani ko karyawa baiyi ba. Ba musu ta karba takoma falon, yana ganin ta ya mike ya karba, ya Ajiye tareda cewa "bakowa ne agidan? " eh yaran suna school megidan ya fita aiki.
"Hmmm yace ya nufi kofar da ta shigo ya kulle tareda dawowa ya kulle ta falon ya janyota kasan carpet din ya zaunar da ita a natse , hijabin jikinta ya cire mata, ya kalli tulin kirjinta yaga ba bra domin bai samu tsayawa ya saka mata ba, hannun shi ya dora tareda shafowa suka ja Ajiyar zuciya a tare, tuni lafiyar shi ta harba ya shige jikinta yana jan numfashi, " baby zan wahala wallahi da yawa, how can I spend two weeks without........ Ya dora bakinshi saman wuyan ta ya tsotsa har zuwa kirjinta inda yake d'an bayyane saboda wuyan nada fadi, sai dada sauke wuyan yakeyi badon badon ba ko.... Hmmm, manne kawai yakeyi yarasa Ina zai sa kanshi, " ki lallabani in bar gidan nan kar inyi barna, yaja dogon numfashi.
Muryar ta a shake domin shidin ba namijin da zai taba mace ta ture bane don haka duk lokacin da ya kusanto ta bata iya tserewa ko me yasa? Cikin rawar murya tace " ga breakfast kayi ka tafi. " you are the best breakfast for me now. Yayi saurin cafkar lips dinta yanasha kamar su zasu bashi natsuwa, saida ya kwashi tsawon lokaci, yaji karawa kanshi damuwa ma yakeyi, saida taji tausayin shi badon akwai dinki jikinta ba, ba Abinda zai hanata kashe kanta a yau ta rayashi koda a zauren malam ne, domin jitake kamar su kasance tare kar yaje ko nan da can.
Da kyar tasamu yaci breakfast din kadan ya mike tareda cewa ki cewa Aunty sai nadawo Anjima. Ya ciro wayar ta ya d'an ka mata tafiya jikinshi a mace.
Yabata tausayi sosai,
Kwashe kayan tayi ta koma ciki, Aunty na zaune ta tashi ta karba ta wuce tana cewa kizo ki shiga ruwan zafi kiyi wanka. Saida ta gasa jikinta sosai ta fito Aunty tabata wata doguwar rigar da zatayi mata, tace " kisa ya kawo miki kaya mana. " uhm tace, saida tasha magani ta kwanta a kujera Aunty ta zauna tace " Naziya, meke faruwa ne agidan naku? " bakomai Aunty likita ce tace Ina bukatar hutu.... " no mezaisa ya kawomin ke akwai matsala inada wayau fa niba yarinya bace, yanda nake ganin Abinda ke faruwa tsakanin ku yanzu nasan kuna son juna keda shi, kuma dole ki fuskanci matsala, Ina kishiyar ki take? "Ni Aunty ko ganin ta banyi ba, kuma momy ce tace idan yadawo dani cikin gidan bata yafe mai ba. "Hmm Allah ya kyauta' to yanzu shi yacemin zai dawo ya dauke ki meye plan dinshi? " Bansani ba don baice komai ba akai.
"Shawarata kibi mijinki duk yanda yakeso ba biyayya akan sabon Allah, koda kuwa umarnin uwar shi ce don haka Ina respecting dinshi namiji ne khaleel jajurtacce ki natsu ki saki jiki ki rungumi kayanki.
Sun dade suna hira har Aunty ta shiga kitchen ta barta domin dora lunch, wayarta ta janyo, so take ta kirashi tana tunanin me zata cemai she is Already missing him, shikuwa office dinshi ya wuce, yana zaune dafe da kanshi saboda damuwa, bayajin zai iya komawa gidan su bata ciki bazai taba jin dadi ba, yaga ringing daya na kiranta kuma ta kashe domin harta fara dialing ta kashe don batasan me zata fada mai ba,
Murmushi yayi ya ce " just call me mana why this plashing? Ya d'an jira kadan yaga bata kiraba, kawai yayi dariya ya dauki wayar shi ya mata transfer na ten k kai tsaye, saida yaga sunje ya tura mata message "no need to plash Mrs khaleel.
Kunya taji sosai dataga kudin da ya turo mata all her life bata wuce na dari biyar tun Ahmed na nan sai gashi ya turo mata na dubu goma kai tsaye me zatayi dasu? Kuma ma ai tanada kudin kiran kawai kunya takeji.
Jin shiru bata kiraba yasa ya kirata, ba wani jan Aji tayi picking hade da sallama cikin sanyin murya. "Mrs khaleel ya akayi ne? Are you missing your husband? " no kayana nakeso akawo min. Tayi saurin fada. "No problem koda missing dina kikeyi, ni Ina kewarki Ina office nakasa sarrafa Kaina....... 🖊
*Matar Soja*
4⃣5⃣&4⃣6⃣
08032252760
08175479641contact this numbers for more information
............" Ina jiran kayan. Tafada tana kashe wayar ta, tareda runtse idanun ta tana tunanin dama zata iya yimai hira tareda kwantar mai da hankali da tayi, domin yana bukatar abokin shawara, ba ruwan shi da kowa yayan shi ne abokin shawarar shi, gashi baya duniya, Abubuwa na faruwa Wanda yake hadiyesu batareda complain ba, she like his style na tsayayyen namiji jajircecce yafi Ahmed karfin zuciya, a haka bacci mai dadi harda mafarkin shi ya dauketa,
Gefen khaleel kuwa, bai iya tsinana komai ba ya koma gida, part din ta ya shiga yayi wanka ya canja zuwa kanan kaya kafin ya janyo troly ma dai daiciya ya fara zabar mata kaya, duk manyan kaya ne sai hijabai, kafin ya dauka yaje ya saka a motar shi, ya shiga gidan Momy, tana zaune tana waya Yanayin sallama ta kashe tareda sakin fara'a, "Ibrahim kadawo? Nakira manager yace kana office. "Eh am just coming back. "Fita zaka yi? "Eh zankai wa Naziya kayan ta indawo ne. Yafada kai tsaye, " Ina zaka kai kaya? Ka sake ta ne? " why zan saketa Momy likita ya bata bed rest so na kaita gidan ya Yar ta ta huta. Wani irin kallon takaici tayi mai " khaleel karya dokata kake son kayi? " ko kusa Momy bazanyi Abinda kika yi Allah ya isa akai ba. " then what is your plan khaleel karka yi wasa dani fa ranka zai baci fiyeda tunanin ka. "Am sorry momy I wouldn't insha Allah. Ya juya, ta rasa yazatayi da annoying boy din nan nata, duk Abubuwa sun cakude mata.
Key yabawa driver tareda yimai kwatancen gidan Aunty Raliya, domin yanada uzuri idan yaje bazai dawo cikin lokaci ba zata dauke mai hankali, wata motar ya dauka yayi sabon titi gidan Kawu, Wanda yasan by that time yadawo daga aiki, saida ya shiga har cikin gidan kamar y'an da suka saba ya gaida matan gidan kafin ya isa falon kawun,
"Khaleel kaine? Ya gaida shi ya zauna akasan dadduma, kafin yace, " kawu nazo ne akan tafiyar da nafada maka, zantafi cikin satin nan insha Allahu. "Masha Allah toh ai badamuwa tunfa harkar cigaba ce kuma hakan nada kyau saikayi kokarin dawo da duk wasu dukiyoyin ka nan gida zaifi, saboda halin kasashen can, Allah ya taimaka yasa Albarka."Amen Amen. "Toh da matan zaka tafi ko kai kadai? D'an shiru yayi kadan kafin yace " da Naziya zantafi kawai saboda Momy.... Ya kora mai Abinda ke faruwa, "kai malam balkisu bata girma da rigima kullum, toh Allah ya baka ikon daukar duk wata jarabawa.
Daga nan ya dawo gida, Wanda ya samu driver ya dawo, dafe kai yayi tareda ciro wayar shi ya fara kiran ta.
Lokacin da taga sakon kayan ta shak'a sosai, wato ya samu Abinda yake so shikenan ta tashi aiki, har baya marmarin ganin ta tunda ya aiko da kayan, shiru tayi fuskarta a turbune har Aunty Raliya ta gano ta tace " toh su naziya ansan dadin miji, shine ake fushi don baizo ba, ko dai inkirashi infada mai yazo ya dauke ki? "Kai Aunty niba haka bane. " don Allah can sakarya karki fito ki nunawa mijinki soyayya, Allah yabaki miji karshen ado ki tsaya wani jan aji wata ta siye zuciyar shi kinsan dai bake kadai bace, don haka ungo wannan,. Ta mika mata cup mai hade da Zuma mai hadin magani, "shanye kibani cup yanzu banda sanya kitashi ki tsuma kanki mace ba gyara hoto ce don batada banbanci da naman da ba magi.
Kunya taji ta shanye ba musu ta mika mata cup din, she is ready ta gyara domin khaleel zata iya komai saboda shi, yanzu haka damuwar ta ko yaje wurin salifa ne, shiyasa takejin kishi sosai, khaleel ba irin mazan da mace zataso ta raba da wata bane. Jin karar wayar ta yasa ta sauke Ajiyar zuciya ta dauka. "Am sorry baby kinga kayan? " nagani. Tace, "bazaki tanbaya me ya hanani zuwa ba?
" no need ai nasan kanada wani nauyin da zaka sauke. Fuskar ta a hade tafada tana nufar cikin dakin Aunty Raliya don kartaji me take fada.
"Nauyi??? Oh haka ne yanzu na tuna da inada wani nauyin, kinga d'an gata ko, bari inje in samu second wow Ibrahim you are very lucky Amare biyu in two nights. Kit ta datse kiran tareda kashe wayar baki daya. Dariya yayi cikeda nishadi ya nufi part din ta, kamshin ta kamar tana nan tuni yaji kasala. " my weakness my pain relief, you are not here to heal my wounds. Ya zube a sofa ya runtse idanun shi yana hango each and every moment dinsu da ita, tuni yaji ya rasa natsuwa, " oh god I can stay away for too long baby.
Gefen Naziya kuwa, ai kirjinta kamar zai fashe saboda kishi harda kwallar ta, saida Aunty Raliya ta kirata ta fito suci Abinci,
A wunin a cikin damuwa tayi shi har dare,
Ta kunna waya tana jira ko zai kirata shiru, harta kwanta tana kallon wayar, Wanda Aunty Raliya tuni tayi turaka, tabarta ita kadai a dakin sai d'an karamin yaron ta,
Khaleel tunda ya dawo mosques ya kulle part din ya koma cikin gidan, anan momy ta hada mai Abinci yaci ta zauna tana tayashi hira, yana faman tura bayanan shi ta internet, shigowa tayi cikin lingerie baka Y'ar guntuwa, saboda rashin tarbiya ta ratso harabar gidan kai bako hula kafarta sai takalmi mai gashi na bedroom.
Kirjinta a rukuun su bako bra tana tafe tana warware duwai wai Wanda kana gani kasan saida aka hada da taimakon bature, kamshin perfumes din ta ne marasa dadi yasa ya yi saurin dago kanshi ya ganta, lokacin yaji wani irin Amai da tashin zuciya, Wanda duk sanadin kwabe kwaben da akayi ne don jan hankalin shi da tsafin malamai, hanky din da ke gefen shi ya dauka ya rufe hanci tareda mikewa yace momy" am going inside.
Yayi gaba Abinshi, da system dinshi, " OK good night my son. Tafada cikeda fara'a, itako Jakar juyawa tayi gaban momy. " momy see nayi? Daga kasa har sama ta kalle ta, fauziya ma tafita fasali, "amma da kinsa bra zaifi salifa, kuma kin biyo tsakar gidan nan a haka gamasu gadi tundaga part din ki? " oh what is there nida gidan mijina wazai samin ido, please zanbishi ciki don Allah kije ki kwanta da wuri bamason takura kar sai muna tsaka da hutawa muji motsin ki, good night. Ta juya tana kada mata duwawu kamar wata sa'ar ta. "Kan uba Amma salifa kina neman Abun da zanci uwarki keda uwar taki me daure miki gindi..... Saurin juyowa tayi a zafafe, " what? Kamar zata kifeta da Mari tace "mai maita inji balkisu, uwata kika zaga? Fada inji wallahi yau har hakorin makkan ki sai ya futo. Kirji Momy ta dafe tareda zaro idanun ta duka waje tace " salifa ni kike fadawa haka? Ni kike zagi? " fin uwata kika yi da bazan zageki ba ke wacece, now excuse me kafin kisa infara tsiya ya anan nayi mugun hadi. Tayi ciki.
Bakin momy sake ta zube a kujera " na shiga uku ni balkisu, Salifa haka zamuyi dake tun baki samu gindin zama ba?
Jeki Y'ar banza ai Wanda zaki tarar dai dai yake da iya shegen ki, yarinya inason kafaki inason in lallaba shi ya kulaki kifara da haka, toh kije ki karata na tsame hannu na, kuma ko gobe idan naso zan Aura mai wadda tafi uwarki kudi shegiya tanbadaddiya.
Dakyar taja kafarta tayi cikin daki tana tsinewa Salifa.
Yana shiga saida yayi bathroom ya yi brush domin kwanciya ya canja zuwa short bako singlet ya fito, inda yayi turus domin ganin tayi dai dai ta ware kafafun ta yana hango har kanfanta, "kut, ke uban me kikeyi anan? Yafada yana yamutsa fuskar shi domin Allah ya gani minti talatin shida ita sai ya Amaye y'an hanjin shi, wani irin juyi tayi tana mika domin emergency tasha yafara aiki kuma overdose, "dake nake sakko min a gado kafin ranki ya baci uban waye ya kiraki nan?
Ganin bazai zo ba ya tsaya unnecessary talks, ta taso tana layi hade da lankwasa, " tana zuwa ta fada jikin shi, " saika kirani ne? Kaifa mijina ne nazo ne ka rayamin wannan daren, so nake kasani ihu kamar yadda kasa wannan Karamar yarinyar, don't worry kaima sai nasaka ihu, Allah ya horemin dadi. Saida yagama jin zancen ta ya jefar da ita gefe, "fyade zakiyi min kenan? Ok go ahead. Shine kawai ya iya fada, ya matsa zai kwanta a kujera, domin he just hate that bed, ta batamai gadon shi mai cikeda tarihi, tashi tayi ta kuma matso shi kamar zatasa kuka, " haba khaleel macece nifa mai lafiya niba irin fauziya bace I can't take it I need you please give me my right, tana kokarin rungume shi . "if you touch me once again........ Yafada yana nuna ta cikeda gargadi mai tsauri,
"Mutuwa zanyi idan baka bani Abinda nakeso ba yanzu am honey wallahi please help me, meye wai a ciki mace kamar ni inzo Ina sallama maka jikina me daraja da tsada kana guduna, yanzu gani na kawai a haka ya isa ace ka yayyaga kayana kafara bani wuta Amma ka tsaya jan aji, don't worry ba Wanda zaisan daga zuwa na ka kusance ni ,I know All this long sai jiya ita ka nemeta, ni am matured bazaka sha wahala ba zantaima ka mak...... Tureta yayi nesa dashi ya mike a zafafe, " no need to prove your character to me I know you in and out, and listing, all my life bantaba zina ba don haka bazanyi rayuwa da mace irinki in gurbata zuri'ata ba, and yes don't even dream again akan ni Ibrahim khaleel zan hada jikina da naki, ke nifa bawan Naziya ne kishi nake tayata banaso wata tana rabar matani yanzu ma dole inyi wankan tsarki, second, only her can move the man in me, ganin ki nakeyi kamar wannan wayar, Ke kin isa ki mayi mafarkin bin hanyarda my diamond tabi, she is a diamond, Unique my first lady and last, third, kina tunanin akwai Matar da zatasani ihu idan ba Naziya ba a duk fadin duniyar nan? Ita kadai ce mace a idanu na you are not woman enough for khaleel, now if you can excuse me I have something to do, get out. Ya nuna mata hanyar waje, wasu irin hawaye ne masu mugun zafi da takaici ke zubo mata, cikin zafin rai da kuma wai wayewa tayi wani irin kai hannun ta gaban shi tace "Wayyo khaleel wannan ai tafi karfin ta dole tayi ihu, ni ce size dinka nice mace dai dai da fitinar ka nice zan iya gamsar dakai insaka...... Kallon hannun ta yayi ya daga hannu ya wanketa da wasu irin hot hot slapped har uku, tuni ta sakeshi ta zube tareda sa ihu, hannu yasa badon yasoba yajata kamar leda ya watsa wajen dakin ya datse kofar shi.
Saida ta bugu da bango, Kara tasa mai karfi, har momy ta jiyo, kuma tasan ba kukan dadi bane wannan,