Showing 6001 words to 9000 words out of 69016 words
Chapter 3 - Mabaraciya Book 2 end Complete by fiddausi Sani .txt
idan kuma kukayi muna kisa ,muna tare har gari ya waye ya rage naku ,yanzu kubari na huta se Ku fara ,amma ina tunani Ku atare zamu kwanta dukan Ku saboda daya bazata iya dani ba tafada batare da alamar damuwa ba
Follow me on wattpad@damselfeedo
Yuh can drop ur comment via my watsap no
08039228702
#Real@Bazamfaria
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION*
( *On* *word* *together* )
*MABARACIYA*
*Story* *and* *writing*
*By*
*FIDDAUSI* *SANI*
(damsel feedorh)
🅿️:8️⃣
,,,,,,Meerah na komawa gida Aunty ta sakata gaba da tambayoyi sedai takasa fa'dawa aunty gaskiyar shirinta akan Saudah ,da ta dameta da tambayar Ina ta tafi se kawai tace da ita " gidansu Saudah nakoma na gani ko ta dawo ,yanayin da tayi maganar ne ya bayya nawa aunty cewar karya tayi sedai ,batayi mata musuba ta kyaleta
Bayan fitar Meerah ,Fatima tafara tunanin shin ta ina zata cika alkawarin da ta daukarwa Meerah ,ta sani ba lallai bane Rufaida ta kulata,domin shegen jin Kaine da ita ,amma dole zata kusanceta saboda bataso takasa cika alkawarin Meerah kuma tanada assurance cewa koma menene to alkhairi ne Meerah zata aikata.
Bayan kwana biyu ,Fatima ta shirya ta tafi gidan su Rufaida ,seda ta tabbata tayi shiga na alfarma ,ta yanda komai wulakancin Rufaida bazata wulakanta ta ba ,magiya tayiwa Momynta akan tabata aron mota ,dakyar ta yarda ta bata key ,cikeda jin dadi kuwa ta nufi gidan Yusuf tsoho ,horn tayi mai gadi yabude mata get ,cikeda isa ta kunnan kai cikin gidan da wani irin gudu ,bata tsaya ko inaba se wurin da aka tanada domin a jiye motoci ,ta dade zaune a motorn tukuna ta fito ,tafiya take irin na Clasic lady kai da kaganta kasan sun tara duniya tunda ga yanayin motorn dake driven dole ka girma mata ,kamar ta shiga tagaida 'kawar Momynta sekuma tayi tunanin hakan na iya bata mata shiri ,deciding tayi kawai ta tafi part dinsu Rufaida ,cikin sa'a kuwa tana hawa corridorn da ze sadata da ainahin sashen ,suka ci karo da Rufaida,rasa me zatace mata tayi saboda haka tayi kamar bata ganta ba ,tana shirin gibta ta ta shiga ,ta tsinkayi ego voice dinta tanafadin " hey where yuh wanna go ? tabe baki Fatima tayi itama cikin nata salon tace "am looking for Hajia Aisha ,cikeda mamaki Rufaida ta kalleta " there's no Aysha in our family yuh can back to ur home and ask the real address " OK do me a favor pls ,Fatima tafada tana kallonta ,batare da Rufaida ta kalleta ba tace " am all ear's " let me have some rest before I leave I have so tired ,tafada with tired voice
Shiru Rufaida tayi kamar mai nazari ,ganin haka yasa Fatima juyawa tare da fadin " OK tanz tafada kamar da gaske tafiyar zatayi "zo mu shiga ,murmushin samun nasara tayi tare da fadin " to ,Rufaida ta shiga agaba tana binta abaya
Harcikin falonsu tayi mata iso ,haka Fatima takoma tamkar wata sakarya domin ganin tsari da kyau irin na gidansu Rufaida ,abunda yafi dore mata kai befi ganin komai yanada banbanci da na su Mu'aiseen ba tamkar ba' a karkashin mutum daya suke ba ,da ta tuna da irin dukiyar da Hajia Saudah ake fadin tana dashib,se taga ai wannan ba komai bane ,tana zaune Sega mai aikinsu ta kawo mata drinks tare da gaisheta ,ko kallonta batayi ba zata wuce ,Rufaida tace " Waze zuba mata lemun " no kibarta kawai bakiji me najiba ai bazan iya shan abunda ta ta ba ba tafada cikeda sigar wulakanci ,murmushi taga Rufaida kamar yanda take zato ,itama murmushin tayi domin saboda itane yasa tayi hakan duk da harga Allah taji babu dadi na wulakanta yarinyar ,amatsayinta na 'yar adam
Suna zaune shiru ,kowa se dannan wayarshi yakeyi ,kamar batason magana tace " sorry sis na bata miki lokaci zaki fita ko bari ma nawuce ,murmushi Rufaida tayi tace " babu komai fa dama shopping zan tafi " ayya to ko mutafi kinga dama nima shopping zan tafi shine mom dina tabani sako nakaiwa 'kawarta Hajia Aisha gashi nazo kince banan bane ,saboda haka kawai mutafi ,tashi sukayi suka tafi ,kowa motor dinshi yanufa ,sedai Rufaida tayi mamakin ganin irin motorn da Fatima ta shigo ,lallai ba karamar yarinya bace ,kalar motorn da take ta rokon Hajia Saudah ta seyan mata ,tana ganin kamar ita 'yargata CE ,segashi wata har tarigata yi ,da wannan tunanin suka fita gidan ........
,,,,,,,basu zarce ko ina ba se Jifatu super market,siyayya sukayi sosai ,bayan sun fito ne zasu shiga motor ,adaidai bakin motorn Rufaidha ,Sega wata mabaraciya ,yanayin tufafin jikinta kawai XE tabbatar maka da tana cikin wani hali ,Sam hankalin Rufaida bekai gareta ba ,sejin tayi anjanyo d'an mayafinta ,cikeda mamaki ta juyo ita a zatonta ko Fatima ce setaga sabanin haka ,a zabure ta ture matar cikeda kyankyami tace " bakida hankali zaki tabani da 'kazamin hannunki ,zuge jaka tayi tajefa mata ,wasu kudi ,tabude motor zata shiga
" ita wannan mabaraciyar ba kaskantacciyar da zaa jefawa kudi ta dauka kamar anwatsawa kaji hatsi ,maganar tashiga kunne Rufaidah da kyau ,kallon mamaki tajuyo tanayimata se a lokacin ta kula Ashe yarinya ce Mabaraciyar ,murmushi tayi ,cikeda wulakantarwa tace " bakida banbanci da kastantacciya ,domin kowa yaganki yaga ,mafi wula'kantacciyar mace ,da shi mabaraci har wani matsayine dashi INA bara kikazo kuma nabaki ,idan bakiso zaki iya xubdarwa
du'kawa tayi ta tsince kudin daga kasa ,seda takalleta sama dakasa ,tukuna ta watsa mata ,mamaki ne Yakama Rufaida tarasa cewa komai ,sema duniyar tunani da tashiga , shin me wannan mabaraciyar take ta'kama dashi da har zata mata haka "wai me kike jira baki shiga motor ba ,ta tsinkayo maganar Fatima .
Nuna mata ,wacce ke gabanta Rufaida tayi ,kallon ta tayi cikin sa'a kuwa suka hada ido ,batasan lokacin da tace Meer.....se kuma tayi shiru sakamakon ,girgiza mata kai datayi " kinsanta ne Rufaida ta tambaya ,yamutsa fuska Fatima tayi tace " taya kike tunanin zansan ,irin wannan tafada tana nuna Meerah kamar taga kashi ,kawai dai ina mamaki yanda kamarki kika dauki wannan lokacin ,tare da ita ,kina sha'kar warin jikinta ,abun takaicin ma duk carbondioxide dinta ,shine me zama oxygen a gareki .
"Ke dakata Mara tarbiya ,Mira tafada kanta tsaye " nice yakamata nayi gaugawar barin wurin nan tun kafin fushin Allah ya sauka ga yayan barayin gomnati kamarku ,har ya shafeni ,kuna zaune anacidaku da dukiyar talakawa ko ,to ni da kuke gani nafijin dadin rayuwa ta ahaka MABARACIYA akan na ginu da dukiyar haram ,hannu Rufaida tadaga da nufin ta mareta da sauri Fatima tarike " don't be anger pls ,kwace hannun ta tayi sedai tayi rashin sa'a domin kuwa Meerah hartayi nisa ,a fusace ta shiga motor, ganin yanda temper dinta yayi high ne yasaka Fatima yiwa motorn ta key ta zagayo tashiga na Rufaida, itace tayi driven
Suna cikin motor ne sako yashigo a wayarta ,dubawa tayi kamar yanda tayi zato kuwa Meerah ce ,karantawa tayi ,tayi mamaki sosai jin abunda Meerah tace tayi kuma as shine next plan dinsu ,bataso Rufaida ta zargi wani abu shiyasa ,bata rubuta reply ba.
Suna kaiwa gida a fusace Rufaida ta balle murfin motor ta fita, jakanta ma anan tabari ,se Fatima ce ta daukan mata ,zagayen falo tasameta tanayi " miye na damuwa don wata mabaraciyar ta yi kuskure a gareki domin na tabbata kuskure ne batasan ko kedin wacece ba " bandamu da kus kure tayi ko tana sane tayi ba ,nidai a wurina tozarci ne " to me kikeso ayi ?
murmushi Rufaida tayi tace " ta wulakanta ,na nuna mata talaka ba kowa bane " bakida damuwa akan wannan Fatima tafada tare da tabbaci ,kallon mamaki Rufaida tayi mata ,a gajarce tace " kinsan tane?
"Bansanta ba amma ,wulakantacciya kamar ta ai bazatayi wuyar gani ba ,kedai kibar komai a hannuna ,namiki alkawari zan kawota har inda kike yanzu bari natafi ,kinga yamma yayi ,gashi dad dina yana a gari, let me have ur contact pls ,mikamata waya Rufaida tayi, alamar seda ita tasaka nata, murmushi kawai Fatima tayi na jinjina isa da takama irinna karamar yarinya kamar ta ,kai wannan da a gidan sarki tazo ai ba'asan kuma mezatayi ba......
Comments nd share
Vote and follow me on Wattpad damselfeedo
#Real@Bazamfaria
*INTELLIGENT* *WRITERS* *ASSOCIATION*
(On ward together)
*MABARACIYA*
*Story* *and* *writing*
By
*FIDDAUSI* *SANI*
(damselfeedorh)
🅿️:9️⃣
,,,,,,Tana fita gidan ,sai ga Meerah tafito a inda ta la'be cikin satsarfa tace "Fatima ya kukayi ? Hararan ta tayi tace "shiga ki tambayota ,wai ke Meerah duk saboda me ne kike wannan
Mirmushi Meerah tayi tace " kedai ki kyauta ta zato akaina ,yanzu kinyi duk abunda nace "ehhh kam kuma nayi mata alkawari zan kawoki a gareta sedai bansan ta ya ba "ta hanyar 'yar aiki Meerah ta tare nunfashinta ,anjima zaki kirata ki tabbatar mata kinsamu address dina ,daga bisani zaki bata shawarar hanya mafi sauki da zata wulakanta ni shine ta 'daukeni aiki ,ke zakiji da komai ,jinjina kai kawai Fatima tayi , tace shikenan duk yanda mukayi zan kiraki a waya yanzu sauri nakeyi na bar motorn Momy a can ,godiya sosai Meerah tayi mata tukuna kowa yakama gabansa
Koda Meerah ta koma gida a cikin dakinta ta samu aunty tayi ta gumi da alama tunani takeyi
Wuri tasamu ta zauna,cikin sanyi murya tace " Aunty sannu da gida ,bata amsata ba sema fada da ta fara yimata " yanzu saboda Allah Ameerah abunda kikeyi ya dace kenan,kamarki da kananun shekaru ace kina yawo lungu-lungu kamar marar mafadi ,wai duk da sunan daukar fansa ,yakamata ki natsu kisani ke macece me karancin shekaru sannan kuma bakida kowa se Allah shin taya kike tunanin zaki iya ja da Saudah macen da kowa yabon halinta yakeyi na tabbata bakida karfin da zaki dauki fansa akanta ,murmushi Meerah tayi tace "Aunty yanzu fa kika gama fadar banda kowa se Allah,idan ko hakane kinga ni nakeda babban bango domin duk wanda ya dogara da Allah to ya isar masa ,kedai kimun fatan alkhairi,yanzu ma da wani labari nazo miki
Kwanan nan zanfara aiki a gidan Yusuf Tsoho ,kuma a matsayin me yiwa 'yar Hajia Saudah hidma ,Aunty zatayi magana Meerah ta tareta da fadin " karkice komai Aunty domin bana fatan Allah yakawo ranar da zanyi musu dake ,nasani akwai risky cikin lamarina ,amma nabarwa Allah komai ya shigemin gaba ,bawai kawai saboda fansar yayata bane aa ceton 'yayan yama'ah da yawa ,wayanda Saudah tayi nasarar lalata rayuwarsu ,idan bahaka ba Allah ne kadai yasan wayanda zata 'bata anan gaba ,bayan ita tana nan ta kebe 'yarta da nufin karta lalace Wlh nayi alkawari kamar yanda tayi sanadiyar lalata 'yaran wasu haka nima se na saka yarinyar ta ta lalace wannan alkawarina ne ,iya mamaki Meerah ta baiwa aunty"to kitafi kici abincinki tun safe bakici komaiba tana gama fada tabar 'dakin
Bayan kwana biyu Rufaida tagaji da jiran kiran Fatima gashi bataso ta kirata hakan ze zama kamar raini ne a gareta ,se jujjuya waya takeyi,hakan nan dai ta daure ta danna kira , ringing biyu Fatima ta 'daga shiru Rufaida tayi daga can Fatima tace " hi bab , Rufaida bata amsa ta ba se cewa tayi " I have been waiting for ur call but yuh didn't,are yuh ok? "Yes am ok wlh abubuwane dai suka sha kaina ,sedai nayi iya kokarina naga na kawota gareki but is yet to be possible,but there's only one way ,a wukance Rufaida tace " just go to the point am all ears
murmushi Fatima tayi tace "Sunan yarinyar Ameerah iyayenta miskinai ne ,da baran da takeyine take rufa musu asiri tayi yawon neman aiki har tagaji amma bata dace ba "yuh mean she's educated? Rufaida ta katseta "no sorry I mean aikatau irin na gidaje House maid ,ajiyar zuciya Rufaida tayi tace "to wace hanya ce kike nufin inada "kawai 'daukarta aiki zakiyi kinga ta hakane zaki wulakanta ta yanda kikeso,ki nuna mata banbanci da ke tsakanin me kudi da talaka kaskantacce irinta,cikeda gamsuwa Rufaida tace "tnz alot dear, I will talk to my mom ,nasan dai bazata hana ba amma yakamata na fada mata ,bye,bata jira cewar Fatima ma tayi hang-up ta ajiye wayar....
'''''Hajia Saudah da ke zaune tsakiyar wasu mata ,dukannin su babu mai suturar arxiki a jiki,dayar ce tayi mika tare da fadin "nikam wai yau haka zaki barni a gidan nan ,no more enjoy gaskiya da sake tafada tana hararar Hajia Saudah,murmushi tayi mata ta bude baki zatayi magana se ga kiran Rufaida ya shigo wayarta ,ware ido matan sukayi don ganin wata damsel cute tayi appearing a gaban wayar ,da sauri Hajia Saudah ta bar wurin tare da kara wayar a kunnen ta
"Mom Rufaidah ta fada a shagwabe ,ajiyar zuciya Saudah ta sauke ,itama cikin tsan tsar kulawa tace " Auta menene ,sake narkewa Rufaidah tayi tace "Mom gaskiya nide zan biyoki niger I have tired been alone ,babu kowa kusa dani and kince baki yarda nayi kawance ba ,kuma gashi Business dinki baya barinki zama tare da ni ta karashe maganar kamar zatayi kuka "Haba one and only ni kaina ko yaushe tunanin ki nakeyi ,shiyasa nake son na gama harhada komai na dawo da kasuwan cina anan gida ,karki damu Dadyn ki yakusa da wowa ,nasan ze rage miki kewa ok? Ta karashe maganar in a wisfer tone .
Tabe baki Rufaidah tayi tace " to dama so nake asamamin wata 'yar aiki "ina Sharifa ko ta dena zuwa ne Momy ta tambayeta "nop kawai dai ina ra'ayin wata ne tabata amsa a takaice saboda sam batajin dadin nisan da Hajia Saudah takeyi da ita,kuma da tayi korafi ta nuna tana sonta ,katse mata tunani tayi da fadin "shikenan,bari zanyiwa me kawo masu aiki magana ta samomiki " No Momy na rigada na samu wata ma, kawai dai nakira ki ne saboda kisani ,shiru Hajia Saudah tayi kamar me tunani se kuma tace "shikenan bye take care ,da ga haka ta datse kiran
A bangaren kawayen ta kuwa tunda ta fita suka fara musu kowa yana fadin shi za'a mallakawa wannan yarinyar ,dayar ce me suna Hajia Asabe tace ita idan ma ta samu wannan to kawai ciniki zasuyi da Hajia tabata auren ta domin gidan ta zata wuce da ita kai tsaye suna cikin wannan musun ne Hajia Saudah,ta shigo sedai wannan karon fuskarta a hade saboda bata so ma suga damar da zasuyi mata magana
"Hajia nace wannan yarinyar zan mallaka miki ko nawane ,domin ki sadaukar min da ita domin da ganinta ,se tayi dadin makin luv ,kinga yarinyar Masha'Allah kirnjin nan tab da shi ga Dan bakinan wallahi har nafara imagination,yanda zasusha tsutsa gun......"dakata Asabe Hajia Saudah ta katseta cike da fushi taci gaba da magana"me yasa wai ke Sam bakida tunani ko kinsan wacece wannan din to 'yatace Rufaidah wacce kaf itace duniyata ,lalacewa ta bazesa itama ta lalace ba ,saboda haka ,zanmuku alfarma daya ,akwai yaran da nayiwa kaina tanadi ,amma zan barmuku kuji dadinsu banaso wata ta sake yabon surar'yata ,tafada babu alamar wasa a fuskanta
Sage sukayi suna kallon ta cikeda mamaki ,shin ko ta mance a tafiyarsu Babu nuna wariya kuma itama ai lokacin da taga 'yar Hajia Larai haka ta kunace seda ta lalata rayuwar yarinyar wanda shine sanadin yanzu yarinyar ma bata 9ja , domin da ta gwane a harkar tace sedai tayi da Jan fata domin sun fi iya luv ,babu kukan da Hajia Larai batayi ba ,amma tanaji tana gani tayi nesa da 'yarta domin tunda ta fahimci mahaifiyarta ma batada tarbiya se ta dena jin maganar ta baki daya kasancewar dama mahaifinta baya raye
Hajia Asabe zatayi magana ,Larai ta girgiza mata kai alamar kartace komai ,shiru tayi tare da kitsima abubuwa da yawa ta yanda zata mallaki Rufaida, domin tariga ta kwadaita wa kanta ita kuma tayi alkawari ko ta halin ya se ta samota matsalar dayace sam Saudah bata basu damar sanin familin ta ba ,saboda tana da matukar wayo shiyasa ko yaushe sedai ta nuna musu ai business ne yahada su saboda haka no need ace se sun san komai nata ,duk tunaninsu itadin bazawara ce ,domin duk lokacin da mijjnta ze zo wurinta to bata yarda kowa yazo mata gida ,takanyiwa mai gadi warning akan kowa yazo yace bata garin
Sosai Meerah tayi murna dajin Rufaida ta yarda zata dauke ta aiki ,bata damu da komai zata fuskanta ba ,kawai dai burinta ,Hajia Saudah ne ta dauki fansa ,sedai jikinta yayi sanyi tunawa da aunty da tayi ko ya zata dauki al'amarin ,cikeda sanyin jiki ta nufi dakin ta
da sallama ta shiga ,se kuma tasamu wuri ta zauna cikeda mutuwar jiki ,dan dagowa aunty tayi ta dubeta ,cike da kulawa tace "ke kam lafaiyarki ,shiru tayi kamar bazatayi magana ba ,se kuma tace " Aunty a musulunci ma an yarda idan mutum ya cutar dakai ,kuma bazaka iya hakura ba to karama dai dai da abunda yayi maka amma yafiyar ita tafi domin Allah ya tanadi wata kofa a cikin aljannah wanda yayi alkawarinta ga wanda yayi hakuri a inda yakeda ikon ramawa ,sedai duk ba wannan bane dalilin,daukar fansa na ba ,sedan na kubutar da 'wayanda zasu shiga komar Hajia Saudah nan gaba ,wayanda take anfani da 'dayar fuskarta na mutunci,tana keta haddin yaransu ,kimun fatan nasara ,domin cikin kwanan nan zan fara shiga gidan Saudah a matsayin 'yar aiki ,banaso na dauki lokaci a gidan ,ajiyar zuciya aunty tayi tace " Allah ya zama gatanki ya kuma tsare miki mutum cinki daga haka bata sake cewa komai ba .sosai Meerah taji dadin goyon bayan aunty da ta samu cikin sauki ,saboda haka ta turawa Fatima text din zata iya fara zuwa ko yaushe ta tambayi Rufaida......
*Comments nd share pls*
#follow me on wattpad@damselfeedo
#Real@Bazamfaria💘
*INTELLIGENT* *WRITERS* *ASSOCIATION*
(On ward together)
*MABARACIYA*
*Story* *and* *writing*