Showing 18001 words to 21000 words out of 81703 words
Chapter 7 - đ Sakon So ♥ď¸ Book Complete m Shakur ( By Ubeera ) .txt
kizo muyi dake I promise zan saya miki 5 shawarma da chocolates goma expensive ones ba irin na yan 500 din nan da kike zuwa dashi school baâ dukansu sukahau dariya princess tace âkaruwa kawai mai gindin robaâ baki Lujain tabude zatai magana kawai taji saukan drinks masu sanyi ana tsiyaya mata akai har zuwa jikinta princess tace âbari mu miki wankan tsarki da drinksâ daidai nan Principal tashigo class din dakusan all the school teachers biyeda ita abaya.
EPISODE đ
Jamaâa I am back! Wannan littafin nawa zaku sameshi a all my social media platforms đ idan kuma kuna bina a Instagram ko Tiktok su akodayaushe zai kasance sun wuce yan WhatsApp da page biyuđđ
Ku danna link dinnan dan following dina a Instagram;
https://www.instagram.com/p/CnmsOO8I0XL/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Ku danna wannan link din dan following dina a TIKTOK;
https://vm.tiktok.com/ZMYekGsQV/
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
Zaro idanu Principal tayi ganin yanda suka watsa mata drinks sun mata wanka sun bata mata jiki gabaki daya tace âwhat in Godâs name is this Kola and co?â Da sauri duk suka wurgad da gorunan kasa, Principal tace âto disciplinary office now!â dasauri suka fita sannan takalli Lujain wani irin kallo da Lujain takasa fassarawa koname tace âcome with meâ ahankali ta tsugunna ta dauki jakanta dake tsiyaya da drink ta kakkabe jikinta tabi bayan principal faran safan kafanta har tusan ruwa yake sabida yanda drinks suka jikashi teachers nasu na kallonta wani kalan kallo tawucesu ahankali suka rufamata baya suna fitowa taga student an taruuuu kawai kallonta akeyi kaman yau aka fara ganinta a school din aka wuce da ita saikuma chan taji student na murmuring âGod forbid, ewwww wasu na cewa na karuwaâ har zuwa office na principal suka shiga principal ta zauna akan wani kujera tanuna mata wani waje teachers kuma suka fita, anatse principal din na kallonta tace âa ina kikasan Alhaji Imranâ? Zaro idanu tayi tace ânaâam waye Alhaji Imranâ? Dan to be honest bamata gane kan maganan ba, ahankali Principal tace âmai company ceramic, at first da aka fara fadamini awaya I thought maybe forcing naki yayi he took advantage of you but after watching the videoâŚâŚ.â Principal tai shiru daga gani kasan maganan namata nauyi tace âafter watching the video I understood komi yafaru ne with your consent dan is so obvious, ni baran wani iya cewa komiba dan you have your rights as an adult data wuce 18yrs you are 19, keba minor bace, all I will say is have thisâ tamika mata wani takarda ahankali Lujain tasa hannu takarba ganin letter na susupension yasa dasauri takalli principal din, Principal tace âI believe guardians naki are on their way right now tun dazu muka kirasu wata tsohuwa da farko damuka kira mukaji, hakan yasa muka dauki second number wanda yacemana shine mahaifinki yana hanyaâ shiru Lujain tayi kawai tana kallon letter ita she donât even know whatâs happening.
Suna parking Gwaggo data gama rudewa tace âYa ubangiji kasa ba ciwon yarinyar nan bane yatashi ba Wanan damai makarantan takirani gabaki dayaâ fitowa Baba yayi tareda Mama dasukai gaba daidai lokacin wayan Baba yahau ringing anatse yace âeh muna makarantan yanzu, tom saikun karasoâ dasauri Gwaggo tace âwaye?â Ahankali yace âAbdulhadi da Yusufa neâ fashewa da kuka Gwaggo tayi tace âkafadamin gaskiya kodai Lujain dina tamutu ne wanan dahar ka kira kannenka suzo nan iyye kafadamin gaskiyaâ ja idanun Baba sukayi yakalli Mama yace âkujirani anan bari na shigaâ Gwaggo na kuka sosai tace âwlh kafanka kafana kaida matanka damai makarantan kunki fadamin abinda ke faruwa saikuma kuhanani shiga wlh saina shigaâ dan jim Baba yayi yana kallonta saikuma yace âmujeâ dasauri Gwaggo tabishi tana goge hawayenta da bakin zaninta data warware har zuwa principal office suka shiga, ganin Lujain zaune nata kallon takardan da aka bata yasa ta taho dagudu tana shafa fuskanta tana bude mata idanu tabude bakinta tana kallon da duba harshenta danta gane ko rashin lafiya take tace âAlhamdulillah babu abinda yasameki yarnan Iyyee Alhamdulillah wayyo Allah zuciyata kubani ruwa Inshaâ dasauri principal tabata ruwan gora budewa Gwaggo tayi ta kwankwade tass sannan ta zauna Baba batare daya kalli Lujain ba yace âgamu principalâ ahankali tace âba babanki takardan Lujainâ ahankali Lujain tamikama Baba takardan fuskanta yakalla da jikinta daya baci da drinks da jakanta dahar lokacin na diddigan ruwa sannan yasa hannunshi ya amsa ya karanta yakalli principal din harzaiyi magana saikuma yatashi tareda kama hannun Lujain yace âmujeâ tashi principal din tayi tace âkuyakuri sir bazan iya barin yarinyar ku tacigaba da karatu anan makarantan nan ba she is a bad influence zata batamini sauran dalibai kuya kuri babu abinda zan iyaâ sai alokacin Baba yakalleta yace âakwai abubuwa da yawa da zaki iya na farko shine kare hakkinta jibi yanda akama yâata wanka da drinks sabida kunga batada kani ko Yaya amakaranta kobaki koreta bama nixan cireta daga makarantan, inaso kisan abu daya, akwai Allah! Sannan zai wanke mini diyata agaban kowa muna nan zakusan you all have wronged herâ yaja hannun Lujain dasauri suka fita tashi Gwaggo tayi tana kallon Mama tace âke Maman su Samira me akace tayi ne kifadaminâ chak Mama ta tsaya kaman jira take tace âyarinyan dakike mana tunkaho da ita kina fifitata kan nawa yaran video dinta dawani kato dasukaje excursion akafaninshi na yawo a yanar gizo suna fasikanci sun shiga bayi yana dugurguzanta diyarki na ihun dadiâ wani kalan zaro idanu Gwaggo tayi tace âmene shairin kine dai koâ wayanta Mama taciro anan office an principal takunnama Gwaggo video tundaga lokaci da Abee ke kokarin kwance belt har zuwa lokacin daya shiga bayi ga muryan Lujain nan dako amarfi tasani tai ihu wayyooo saikuma uhmmm Uhmm uhmmm saikuma chan aka nuno Laujain tafito corridor tana gyara riganta tajuya dasauri ta tafi tunda Gwaggo take bata tabajin tashin hankali hakaba baya tayi zata sume dasauri Mama ta tarota tace âni kada ki sumemin yace dagangan na nuna miki inason kashemai uwa mutafiâ takama hannun Gwaggo tanaja suka fita awaje taga duka yaranta da Yusuf da Abdulhadi dukansu suna sanye da manyan kaya sai Yayanta sunyi jugum suna kallon Lujain da idanunta sunyi ja ganin Gwaggo tafito anriketa yasa tai wajen Gwaggo da sauri saiga hawaye, zaunawa Gwaggo tayi akasa tana zaunar da Lujain bata damu da yan makaranta ba tanuna kanta tace âLulu tun kina cikin kwalban asibiti nake rainanki nasanki ciki da bai nasan halinki tsaf amman bansan ki da Iskanci ba kifadamin gaskiya meyamiki kike ihuâ zaro idanu tayi dukta rude tace âwaye? Wani ihu Gwaggoâ? Wani kalan fizgota Baba yayi cikin ihu kaman zai mareta yace âranan dakukaje excursion me mutumin nan yamiki abayi kike ihuâ? Jikinta har rawa yake ganin Baba na shirin dukanta tafashe da kuka tace âwlh babu komi Babaâ Baba Abdulhadi yace âto ubanme aka miki kike ihuâ? Cikin kuka sosai tace âBaffa wlh naje bayi na kalli video wan nan dan kwallon Mandawari ne awayaâ kusan dukansu atare sukace âa ina kika sami wayaâ? Cikin kuka sosai tace âwajen Ya Samira na ara bayan nabiyata da kudin asusu naâ Baba yace âsaime yafaruâ? Cikin kuka sosai tace âina zaune kan masai nasa earpiece a kunne kawai naga mutum yashigo yana kokarin cire wandoâ dukansu sukace âMeya miki kike ihuâ jikinta har bari yake tana haki tace âwlh babu abinda yamin tsoro naji nadauka aljani ne saisa nadinga ihu na manne jikin kofa shine yamin ihu yace nafita nace ban iya bude kofaba shine yace na matsa yabudemin na fice yay min ball da jaka da wayan Ya Samira harta fashe na kawasa na tafi shikenanâ kaman jira Mama take tace âwlh wlh karya kike ke yanzu ki kalli tsabaragen idanun Babanki da Baffan ki kina karya, kifadi gaskiya tun yaushe kika fara iskanci eh? Daman naga gabobin jikinki sai kara habbaka suke waya koyamiki? Wayake matseki? A ina kika sanshi dahar kuka hadu abayi yaushe kika dawo Yar iska mayyan maza Lujainâ? Wani kalan fashewa da kuka sosai Lujain tayi tama kasa magana sabida yanda kukan yafi karfinta jin maganganun Mama, tashi Gwaggo tayi tana kakkabe jikinta takalli Baba tace âku kaini kampanin yanzun nanâ kallonta sukayi duka cikeda balaâi tace âku kaini kampanin nan Kona tare abin hawa nakai kaina, koya mata wani abu kobai mataba bai isa tasanadin shi a batamin sunan diya ba a yanar gizo duniya tagama ganinta, wlh wlh yau sai anyita an kareâ Baffa Abdulhadi yakalli Baba yace âBaba dole dama muje muganshi idan ma zaâa kai kara hukuma ne asan nayi kumujeâ Ahankali Baba yabude motarshi suna suka bude tasu aka shiga har akakai company nan kuka Lujain takeyi sai yanzu tagane abinda yasa su Princess suka kirata har karuwa dudda bata kallo video ba suna kaiwa company reporters dasuka gani agaban kampanin sunfi hamsin saukowa akayi Gwaggo takama hannunta suka wuce ciki ganin ana musu hoto mayafin jikinta tayaye tayafama Lujain dake kuka tarike hannunta sukai wajen shiga taresu security yayi Gwaggo da idanunta sukai jajir tace âna rantse maka da ubangiji zan tube nai dambe dakai awajen nan kace bazamu shiga ba, dan ubanka Mudi da Uwarka Safaraâu idan akai kokarin batama jikanka suna bazakayi abinda yafi haka ba budemin kofa kona fasaâ girgiza mata kai yayi yace âMama Oga yace ba shiga ba fita bakiga yan jarida sun cika nan baâ cikin ihu Gwaggo tace âyo ina ruwana shi yasan Meyayi aiâ jin yanda Gwaggo ke ihu Hamza da idanunshi sukai jajir yazo wajen daga ciki ganin student din makarantan nan da aka lullube da mayafi tana kuka sosai from yanda jikinta ke bari ga wayanda ke tareda ita dazai iya cewa iyayenta ne yasa ahankali yace âkushigoâ bude musu kofa akayi Gwaggo taja hannun Lujain suka shiga ciki, waje yanuna musu awajen yace âku zauna bari naje na sanarâ cikin ihu Gwaggo da idanubta sun juya tace ânabaka minti biyuâ stairs yayi karo yaci da Ibro da shima idanunshi sunyi jajir yana kallon su Gwaggo da yarinyan dake sanye da uniform da aka lullube da gyale ahankali Hamza yace âI think is the girls family ka kira Uncle Mustyâ gyadamai kai yayi yace âyama iso heâs trying to come insideâ daidai lokacin wayanshi yahau ringing dasauri Hamza yace âHajiya koâ gyadamai kai yayi ahankali, hawaye ne yakawo idanun Hamza dan heâs a very soft person yace âkana tunanin tasaniâ gyadamai kai yayi yace âkaima kasan thatâs the only answer to yanda taketa kiranmu tun dazu clean those tears if our workers saw that kanason suyi tunanin Ya Imran zai iya aikata abin neâ girgixamai kai tayi daidai lokacin Musty na sanye da kayan sojoji da Haruna dakuma wani babban abokinsu police man su uku suka taho ganinsu yasa Musty yace âcalm down you all Ya Imran dinâ? Ahankali Ibro yace âyana office working as if nothing is happening amman nasan deep down heâs hurting bama wanan ba Uncle Musty I believe the girlâs parent are here gasuchanâ yanunasu ahankali Uncle yace âInnalillahi wa innailaihi rajiâun! Allahumma ajirni fi musibatiâ yakalli hannu da police man yace âkuje ku kutaho dasu lemme see himâ yana maganan yawuce sama su Hamza suka bishi ahankali yabude kofan office din Abee, kallo daya Abee yamai yacigaba da aikin dayakeyi bazaka iya gane takamaiman reaction dake kan fuskanshi ba karasawa gaban table din Musty yayi ahankali yace âthe girlâs parents are hereâ chack ya tsayar da typing din dayakeyi batare daya kalli Musty ba, anatse Musty yace ânace su Harun su taho dasu nan we need to speak to them and show them, but maisa baka fadamin komi ba eh Imranâ dago idanunshi Abee yayi yama Musty wani kallo yace âme kake so nagaya maka takamaimai nace maka wani anonymous number sent me a text demanding 100M and this companyâs document koyay releasing video tarayyana da wata da I know nothing about!â?
Knocking kofan akayi kallon Abee Mustafa yayi yace âgasunanâ sanan yajuya yace âbude musu kofa Hamzaâ juyawa Hamza yayi ahankali yabude kofan Haruna da Police nan mai suna Abdul ne suka shigo sai Gwaggo data rike hannun Lujain gam dake lullube suka shigo tana hura hanci sai Baba dasu Baffa da Yayan Lujain sai Mama wuri harun yanuna musu kan dogon setin kujerun office din zazzamansukayi Gwaggo ta zaunar da Lujain da sheshekan kukanta kawai ketashi acikin office din itakuma Gwaggo tabi kowa na office din da kallo tace ânifa ba zama takawoni ba waye mutum dayaja sunan diyata yabaci aduniya ina mai kampanin?â Ahankali Abee da kanshi ke kasa yadago kanshi gently yazubama Gwaggo idanunshi da hakanan kawai taji magana ya makale abakinta.
đŤ SAKON SO đŤ
M SHAKUR âđť
Abu daya zan fadamuku gareku masucin hakki na, da masu daukan book dina suna sawa a site dinsu, damasu sawa a YouTube, da dukma wata ko wani mai amfani da book dina yana kudi without consulting me wlh wlh ban yafeba kuma bazaku taba ganin cigaba ba dan hakkin wani kukeci, kome zakuyi da rubutu na contact me first! 07012181461
Jamaâa I am back! Wannan littafin nawa zaku sameshi a all my social media platforms đ idan kuna kuna bina a Instagram ko Tiktok su akodayaushe zai kasance sun wuce yan WhatsApp da Episode biyuđđ
Ku danna link dinnan dan following dina a Instagram;
https://www.instagram.com/p/CnmsOO8I0XL/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Ku danna wannan link din dan following dina a TIKTOK;
https://vm.tiktok.com/ZMYekGsQV/
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
EPISODE 1ď¸âŁ
~Masjid Ibn Taymiyah~
Aka rubuta ajikin babban masallacin dake cike makil da jamaâa kowa yaci manyan kaya manyan shaddoji da kanagani kasan daurin aure ake shirinyi, wani matashin saurayine ke sanye da manyan kaya dakuma babban Riga na shadda datasha aiki yana tsaye daga ta wajen masallacin yana kallon agogon hannunshi da alamu lokaci yake dubawa chan kuma yadago kanshi yana leken kan titin da masallacin ke kai, tabashi akayi daga baya dayasa dasauri ya waigo wani matashin saurayine yatabashi shima yana sanye da manyan kaya yasha hula kube, cikeda damuwa yace âheâs 20minutes late Arif kazo mutafi koda naâibin limamum masallacin nanne ya karba maka Auren, duk an taru mutum daya ake jira haba mana is not coolâ girgizamai kai wanda aka kirada Arif yayi yace âI know he will come letâs just give him some time, Uncle Hamma is justâŚ..â dasauri abokin yace âsociopathâ wani mugun kallo Arif yamai zaiyi magana daidai wata Babban jeep na parking abangaren masallacin dayadan sami space na parking, wani kalan walwala ne ya bayyana akan fuskan Arif baisan lokacin dayabar abokin nashi yafice daga cikin premises na masallacin dasauri ba dudda jamaâa na kwalamai kira ta koâina suna ango ango baibi takansu ba yay wajen motan dayake nan bamaka ganin kowa na ciki sabida tinted glass ne duka kuma arufe, ahankali yasa hannunshi batare daya jiraba yabude gaban motan bangaren mazaunin direba tareda tsugunnawa har kasa cikeda girmamawa batare dayama kalli fuskan mutumin dake cikin motanba yace âbarka da zuwa Uncle Imranâ wani magidancin mutum ne zaune cikin motan da akalla zaiyi 48/49yrs yana sanye dawani soft milk yadi daya haska bakar fatanshi dake balaâin sheki tsabagen hutu.
Yanada cikan gashin gemu sosai gasunan baki sidik masu tsayi kadan dawasu sirarren saje dakenan a kwance suma lublub, ga cikan gashin gira dakuma suman kai dudda lafiyayyan hulan minister na kanshi hakan bazaisa kagane cewa yanada cikan sumaba, yanada wasu kalan kananun yet manyan idanu idan ya zubamaka su idanba ka natsu ka kalleshi ba zaka dauka idanun nashi a lumshe suke amman abude suke ras kwayan idanun farare fat, hancinshi dogone sosai kuma siriri sai lips dinshi dakenan jazur, kallo daya yama Arif dake tsugunne kanshi akasa babu wani murmushi ko faraâa akan fuskanshi sannan kuma babu wani bacinrai ko wani yanayi akan fuskanshi saima fuskanshi dake nan adake dake lullube dawani kalan warm rahama akai, kaman baiso yay magana yace âArifâ wani kalan murmushi Arif din yasaki cike da mugun girmamawa yace ânaâam Uncle Imranâ tareda dago kanshi yadan kalleshi saikuma yasake sauke kan nashi kasa dasauri baitaba ganin mutumin dake tattare dawani kalan mugun kwarjini dakuma haiba irin na Uncle Imran ba, duk yanda kakai ga bushewar idanunka baka iya kallon tsabaragen idanun Uncle Imran kamai, Ahankali kaman baiso yay magana cikeda wannan natsuwan yace âget up kayanka will get dirtyâ tashi Arif yayi babu gardama still kanshi na kasa hakan yasa anatse ya sauko daga cikin motan yafito ya tsaya kusada Arif duk tsayin Arif akafadar Uncle Imran yake dan Uncle Imran giant ne sosai, dudda babba ne shi ya manyanta amman jikinshi da gabobinshi gabaki daya atsaye suke tsaf kana ganinshi kaga wanda yake gyara jikinshi ta hanyar cin lafiyayen abinci dakuma excercise, yana sanye da babban riga dake kyalli da wandonshi daya tsayamai a daidai idanun sahu, kafanshi na sanye da ankle sock dake cikin wani givency covershoe dake sheki sosai, juyawa yayi yadauko wani bakin glasses dan idanunshi basason haske sosai yasaka sannan yakalli Arif dakanshi ke kasa yace âmuje koâ? Gyadamaikai Arif yayi yace âto bismillan mu Uncleâ yay maganan suna jerawa tunda yake baitabajin mutum dake kamshin turare kwatankwacin irin turaren Uncle Imran ba, turaren Uncle Imran nada balaâin dadi gasu da sanyaya rai, tun kafin su karasa cikin masallacin mawaka da maroka kemai wake wanda ko kadan bayaso hakan yasa baice musu komiba koyabasu kudi ba yawuce suka shiga masallacin nan da nan abokin Arif yace âwaliyin Arif ya isoâ karasawa sukayi cikin aka zazzauna nan da nan aka daura aure tsakanin Arif da Salma akan sadaki 500k wanda Uncle Imran yabiya mishi akai adduâa ana gamawa ko sec daya tal bai karaba yamike yajuya Arif yatashi dasauri yabishi abaya, abokin Arif yataba wani abokinsu da duk sukabi Arif da Uncle Imran din dasuka fice daga masallacin da kallo yace âdan Allah jibi Arif saikace yaga Godâ dayan abokin mai suna Muhammad yace âto ai kusan hakane wannan Uncle din nashi shiyamai komi aduniya tundaga primary school konine abinda yafi hakama zanmai wlh Aliyu tunda mahaifinshi ya gudu yabarsu bai kuladasu baâ tabe baki wanda aka kirada Aliyun yayi yace âbakasan waye mutumin nan ba idan kasan irin kalan bakin girmankan dayake dashi saikai mamaki bakaga yanda babu wanda yagaida a masallacin nan ba sai uban dingile wando