Showing 63001 words to 66000 words out of 81703 words
Chapter 22 - đ Sakon So ♥ď¸ Book Complete m Shakur ( By Ubeera ) .txt
dayan thatâs free yamika yabude goran almond milk din sannan yadauka yajuyo tareda mikamata yace âkarba kisâŚâŚâ wani kalan kawo fuskanta tayi da sauri takama hannunshi hade da goran takai bakinta tanasha dawani kalan sauri kaman irin yaran dasuka dade basuci abinci ba sunajin extreme yunwa, ahankali yabi hannunshi data rike gam da kallo tanashan milk din zuwa fuskanta gently yadaura idanunshi kan goshinta da gashin kanta suka kwanta lub lub wasu kuma sunyi coiling ga kitson da akamata kanana dasukai balaâin kyau bakin jelan gashin sun soma warwarewa da kansu sosai sabida santsi, idanunta duka biyun a lumshe sai dogayen gashin idanunta dasuka jike sharkar da ruwan hawaye, dauke idanunshi yayi daga kallonta saida ta shanye milk din tass sannan ahankali tasaki hannunshi tana komawa baya ta jinginar da bayanta da gado tana kama cikinta dataji yawani kalan daure mata fiyedana da tana lashe lips dinta dan almond milk din yamata dadi bata tabashan irin madaran ba, hannunshi Abee yakalla sannan ya ijiye goran akasa yakalleta kana ganin yanda take kasan ciwon yakaru ne yace âgobe ma you should starve yourselfâ hannayenta duka biyun takai kan fuskanta tafashe da kuka sosai dayasa Abee kawai ya tsaya yana kallonta yarinyar nan badai shagwaban banza ba, yunkurawa yayi zai mike tsaye dawani kalan sauri tazo gabanshi kaman zata shige cikin jikinshi dan komawa baya yayi dasauri kaman wani matsoraci yace âKe whatâ? Cikin wani kalan kuka tone tace âhar yanzu yunwaaaaaâ dan hararanta yayi yatashi yajuya yafita daga dakin yamaida kofa yarufe tsugunnawa yayi abakin kofan ya kwashe kulan abincin da flask yawuce yasauka kasa yana tafiya ahankali, bude kulolin dinning yayi babu wani abinci daya rage hakan yasa gently yajuya yakalli kofan kitchen dinsu ahankali yabude kitchen din, rabon daya shiga kitchen dinan harya manta ko ranan a microwave na dinning yadumama abincin yakai mata, dan tsaki kadan yayi yashiga kitchen din ruwa yasa a kettle sannan yay shiru yana tunanin meya iya dafawa mezai kaimata? Idanunshi ne suka sauka akan egg, guda two yadauka yafasa saikuma kaman wanda yay tunanin wani abu yakara two again yafasa yasa pan a wuta da oil juye kwan yayi dayadan soyu yajuya sannan yakwashe a plate yakashe gas din yataho yahada mata tea mai kauri yasa a tray yadau bread yafito yawuce sama yana tafiya ahankali, bude kofan dakinta yayi ahankali tana kwance inda yabarta ganin yashigo da tray da sauri tamike tana zaro idanunta dasuka kankance tana kallon tray daya shigo dashi, karasowa gabanta yayi ya ijiye tray akasa dawani kalan sauri tadauki tea zatakai baki dasauri yace âKe is hotâ fashewa tayi da kuka sosai da abin yaso yama bashi dariya dan girgizakai kawai yayi danbaimasan mezaice ba yace âgive it to meâ karban mug din yayi yajuya tea tareda daukan bottle water mai sanyi dayasa akan tray yakara ruwa kadan aciki sanan yasake juyawa yadauka yabata dasauri takarba takai bakinta tafarasha, bread yabude yaciro one slice yabata sauke tea tayi daga bakinta da sauri ta ijiye akasa takarbi bread din, da spoon yadebo fried egg din yadaura mata akan bread din dasauri tai folding nasu takai bakinta ta gutsura gadai kwan da zafi amman ko gishiri babu a kwan bare Maggi, dan dago idanunta ahankali tayi takalleshi hada idanu sukayi dasauri ta maida kanta kasa tacigaba dacin bread din da kwan ahaka sannan tadau tea tasha, bread yakara daukowa yabata zai samata kwan ta girgixamai kai alamun aâa bari yayi ta karbi bread din taci, kusan 9 slice of bread ta cin ta shanye tea tass sai alokacin taji ciwon cikin yadaina sosai, half fried egg dake plate din takalla saikuma tadan kalleshi hada idanu sukayi karaf kai tsaye yace âwhatâ dan zaro idanu tayi tareda dan turo baki kadan kaman mai tsoron fadin abinda zata fadi murya chan kasan makoshi tace âyou canâtâŚ..cook Uncleâ takarashe maganan wani short smile na kubuce mata abaki dayasa dimples dinta suka wani kalan lotsa duka biyun dawani kalan sauri Abee yadauke kanshi yashiga hade komi a tray sanan yamike tsaye batare daya kalleta ba yace âis that your thank youâ? Wani kalan sunnar da kanta kasa tayi akunyace tace âthank youâ dan dago kanta tayi jin bataji any motsi ba hada ido sukayi wani mugun kallo yamata dayasa ta sauke kanta kasa dasauri yajuya yafice daga dakin, sauka yayi yana maimaita abinda tacemai wai you canât cook uncle, children of now adays ba basu da at all, kitchen yashiga ya ijiye tray din harya juya saikuma yajuyo hannunshi yakai ahankali ya gutsuri fried egg din kadan yakai bakinshi dawani kalan sauri ya tofar sai yanzu yatuna baisa komi a kwanba kawai ya fasa ne ya soya, wani kalan kunya yaji girgiza kai kawai yayi yawuce yafita daga kitchen din yahayo sama kallon kofar dakin nata yayi yawuce yashiga dakinshi bayi yashiga dan dauro alwala dan yanzu lokacin sallan daren shine.
https://chat.whatsapp.com/DinmgBAo43r4mDZSIUvrBb
Exquisite world collections
Muna sai da jakakkuna da takalma masu kyau wanda idan kuka siya ba lallai ku sake ganinsu wani wuri ba . I assured you. Ku siya ku godemin daga baya domin ingancin kayana. Ina turawa ko ina kike ni kuma Ina Abuja.
Wannan shine instagram handle dina.
I'm on Instagram as shukhria. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ithkqozo1zuq&utm_content=oeu4f73
08108517010 wannan shine number wayana kuma dashi zaku sameni a whatsapp.
EPISODE 3ď¸âŁ4ď¸âŁ
Wuraren 6 tabude idanunta ahankali sosai tayi mamakin yanda babu wanda yatasheta yau tashi zaune tayi ahankali tana taba cikinta dataji baya mata ciwo kuma tamike tsaye ahankali tawuce bathroom dan dauro alwala ganin small blood yasa tai brush tareda wanka tafito daure dawani towel daban zama tayi abakin gado tai shiru tana tunani tunawa datayi da wayan Mandawari yasa tasauka kasa dagudu tana leka karkashin gadon jawo wayan tayi tana dannawa ganin 6 miss calls dinshi dakuma 2 messages from him dasauri tabude messages din.
âKe kinsan waye ni? Dan kinma samu ina kiranki shine baraki dagamin wayaba dan kina tareda wannan Baban mijin naki donât ever call me againâ
Wani kalan faduwa gabanta yayi gently tashiga second messege din.
âWlh idan kika bari yamiki wani abu kokuma kika yaudareni Lujain saina wulakanta miki rayuwa! You belong to me Muhammad me only!â
Wani kalan faduwa gabanta yayi duk zuciyanta yamata badadi dialing number shi tashigayi daidai lokacin taji ana shirin bude kofanta dawani kalan sauri ta tura wayan karkashin cinyanta ta gyara zama tana kallon kofan daidai lokacin Kausar tashigo takalleta tace âHajiya tace ki sauko muyi breakfast ki shirya daganan zamuje haddaâ juyawa Kausar tayi zata fice dasauri Lujain tace âKausarâ juyowa Kausar tayi takalleta batare datace komiba, ahankali Lujain tace âplease kibani pad bandashi da maganin ciwon ciki anjima kadan cikina zai fara ciwoâ dan hararanta Kausar tayi saikuma tace âni banda maganin ciwon ciki dan banayiâ tana maganan tawuce tafita bata wani jimaba tadawo dakin dauke da pad guda biyu masu kyau dan ita kanta Lujain bata taba ganin irinsu ba bata tayi hannu tasa takarba tana murmushi tace âthank youâ juyawa Kausar tayi zata fice tace âkuma kiyi sauriâ tana fita tamike tsaye tareda daukan wayan taduba gani tayi yama dauki call din but ya katse sake kiranshi tayi tawuce tana shiga bayi tareda maida kofan tarufe, saida wayan yayi kaman zai katse yadauka kafin tamace wani abu yace âwho do you think you are Lujain sabida kin samu mutum kaman ni na kulaki bakisan I am doing you a favor bane? Tell me what is good about you? Kene yarinya a sex tape that went viral online, kene gaki nan kaman zaki fashe, yarinya babu shape babu kyau, anhadaki da tsoho yanzu still na tsaya akanki nace zan aureki amman harkin kai matsayin ni Mandawari the biggest footballer in Nigeria na kiranki baki dagamini ba, where were you danake kirankiâ? Wasu kalan hawaye ne sukazo mata sabida yanda yake mata ihu yana masifa sosai kaman zai daketa daga wayan, jin yanda tai shiru yasa abin yakara tunzurashi yace âLujain nike miki magana ni Mandawari kikama shiru kika share? Fine dagayau bani bakâŚâŚâ cikin wani kalan sauri bakinta har rawa yake tace âdaâŚâŚ..dan Allah kayakuriâ wani kalan lumshe idanu yayi yanajin yanda harshenta ke rawa alamun kuka take yarasa whatâs so special about this local girl da Allah yajarabeshi da sonta, idan yatuna yakirata last night bata daukaba saiyaji wani mugun kishi ya turnikeshi, dan calming muryanshi yayi kadan dan baiso yamata ihu jin tana kuka yace âkina ina jiya da daddare bayan nagayamiki zan kiraki wajen mijinki kikaje? Meya miki did he hold your hand? Touch you did he kiss you koko yanzu finally kunyi sex din da akayi accusing naku dashi neâ dasauri tashiga girgizamai kai kaman yana gabanta tace âaâaâ cikin ihu k aman yasamu yarshi yace âto me yamiki! Tell meâ Yanda ya daka mata tsawa saida ta janye wayan daga kunnenta dan kaman zai fasa mata kunne, maida wayan kunnenta tayi ahankali tace âwlh babu abinda yamini jiya banida lafiya neâ ahankali yace âare you sureâ? Gyadamai kai tayi tace âehâ dan sassauta muryanshi yayi yace âmeya sami baby na whatâs wrong with youâ? Dan murmushi tayi jin yanda yakirata da baby ahankali tace âcikina ke ciwo I was so hungryâ dan shiru yayi saikuma chan yace âwaike akwai abinda kika sani sama da abinci kuwa aduniyan nan? Sabida nahana ki kada kici abinci shine zaki bingile da ciwon ciki, hope bakici abincin ba haka kika kwanaâ? Gyadamai kai tayi ahankali tace âehâ dan murmushi yayi yace âgood baby, thatâs why I love youâ wani kalan murmushi tayi mai dan sauti yace âtom yanzu kije ki nika fruits kisha idan akwai salad zaki iya ci, daga yanzu salad su yayan ganye da yayan bishiya ne abincin ki kinjiâ gyadamai kai tayi tace âtomâ ahankali yace âI want to see you today, 4 ne zaâa fara event dina a city conference center zan turamiki address din, makesure you look peng okayâ gyadamai kai tayi saikuma kaman mai tsoron magana tace âmutane zasu ganni suganene nice ta videoâ murmushi yamata yace âbabu wanda zai ganki you are coming to see me akwai wanda zaizo yadaukeki yakawoki har private room danake ciki okayâ gyadamai kai tayi tace âtoâ murmushi yayi yace ânow go and have breakfast Mandawariâs baby, I love you Lujainâ wani kalan sanyi taji azuciyanta tadade tana mafarkin rannan da Mandawari zaice mata he loves jitayi kaman zata zauce, wani kalan murmushi tayi zatai magana taji ya katse wayan fitowa tayi daga bayin tawuce tadauki wani handbag cikin wayanda Anty Binta tasaya mata tasa wayan aciki sannan ta shirya tsaf cikin wani Riga da skirt na kanti milk skirt din yawani kalan fito da katon hips nata, inba kasan Lujain ba kaganta zaka dauka all this yaran nan dasuka kai 24/25 ne sabida yanda takeda girman jiki da gabobi saidai idan tayi magana kokuma ka kalli kwayan idanunta dan akwaita da zakin murya ga muryan Yar siriruwa, wani milk hijab sabo fil dake wardobe din tadauko tasaka takoma gaban madubi tana kallon fuskanta wayan hijabin yadan mata yawa kadan hakan yasa yadan zame baya kana ganin gaban gishinta da farko farkon kitsonta da hakan yasa tai balaâin kyau, babu abinda tashafa a fuskanta amman tai wani kalan kyau tai haske sai naman idanunta dasuka danyi ja sabida kukan datayi jiya da daddare dakuma yanzun nan, turarukanta ta dauka ta feffesa tana murmushi bakaramin dadi sukedashi ba, wani black flat takalmi ta zura kafafunta aciki dan yatsun kafanta sukai wani kalan kyau aciki sosai sannan tadauki jakan tafito tana kallon dakin dabata gyaraba dudda bawani datti sauka tayi kasa Hajiya ne kawai a falo sai Kausar dasu Aneesarh da yaran Ibro da Baban su yakawosu yanzun nan yafice, ganin Lujain yasa Hajiya tace âzonan Lujain karna karajin kince barakici abincin agidan nan ba kina jina, ke bakisan kiba rahama bace jibeki kaman asace agudu kina nema ki lalata kanki dawani rama, Allah shiya hallito sirara shikuma ya hallito masu kiba to akanme kikeso kice ke ga wanda kikeso? Kada nakarajin kinyi irin abinda kikayi jiya kinjiâ gyadama Hajiya kai tayi ahankali kanta akasa tace âbaran karaba Hajiya kiyakuriâ wani kalan murmushi Hajiya tayi tace ânayi yanzu jeki debo abincin ki kizo nan kici Hamza zai kaiku hadda mijin naki yafita ni banmasan inda yaje yau asabar da sassafen nan ba Imran dabai cika fita weekends ana kiranshi awaya yafice, tafi hado breakfast naki kizoâ tashi tayi ahankali tawuce kitchen babu kowa a kitchen din, blending fruits tayi kaman jiya ta shanye a kitchen din tana bata fuska sannan tahada tea batasa madara ba ta debi kwai tafito kin zuwa falon tayi tazauna a dinning ta cinye tass sannan ta tashi takai komi kitchen saida ta wanke sannan tafito Hajiya tace âtashi Kausar kutafi Hamza na tsakar gidaâ tashi Kausar da itama ke sanye da hijabi tayi tadauki jakanta tai gaba Lujain tabita abaya tace âmuntafi Hajiyaâ murmushi Hajiya tayi tace âadawo lpyâ bude kofan tayi ahankali tafita daidai lokacin wani jeep na benz na shigowa cikin gidan motan tabi da kallo daga ita har Kausar suna sauka daga dakali, parking motan yayi bude gaba akayi aka fito Abee ne yana sanye da jean da wani t-shirt fari mai v neck daya kamashi sosai chest dinshi yafito broadly, kafanshi sanye da crocs black, kofan baya yabude ahankali Gwaggo tasauko daga motan tana wani kalan washe baki tana gyara dankwalin kanta dake neman zamiyewa hannunta rike dawata Yar purse da akayita da yadin atampan jikinta takalli Lujain dake kallonta saikuma ta taba Abee tace âjibin mini sha sha shan yarinyar chan taganni kuma ta tsaya sangangan kaman gunki tana kallona uwa bata sanni baâ wani kalan murmushi Lujain tayi jin muryan Gwaggo batasan lokacin data wani kalan kwasa da gudu ba tana zuwa wajen wani kalan mugun tsalle tayi ta rungume Gwaggo tana wani kalan dariya da balaâin murna. âOyoyoooo Gwaggooo naâ.
EPISODE 3ď¸âŁ5ď¸âŁ
Exquisite world collections
Muna sai da jakakkuna da takalma masu kyau wanda idan kuka siya ba lallai ku sake ganinsu wani wuri ba . I assured you. Ku siya ku godemin daga baya domin ingancin kayana. Ina turawa ko ina kike ni kuma Ina Abuja.
Wannan shine instagram handle dina.
I'm on Instagram as shukhria. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ithkqozo1zuq&utm_content=oeu4f73
wa.me/+2348108517010 wannan shine number wayana kuma dashi zaku sameni a whatsapp.
Ciro wata Yar katuwan jakan Gwaggo Abee yayi daga motan tareda maida kofan yarufe yadan saci kallon fuskan Lujain, today is the first time daya fara ganin all set na cute white short teeth nata duka sabida how happy she is ga dimples dinta dake wani kalan lotsawa kaman ana operating nasu da remote, ta kankame Gwaggo gamgam tareda lumshe idanu kaman wani zai kwace mata ita, dan dauke kai yayi tareda gyaran murya hakan yasa Gwaggo dake murna sosai ta tureta tace âcikani Lulu mun tarema mijinki hanyaâ sakinta tayi ahankali tana komawa gefenta batare data kalli Abee ba daidai lokacin Hamza da Kausar sun karaso wajen cikeda girmamawa Hamza yace âina kwana Gwaggoâ washe baki Gwaggo tayi tace âkaga yaro mai tarbiya ba irin nawa jikokin ba basu rusunawa idan zasu gaidaniâ ahankali itama Kausar tadan rusuna tace âina kwana Gwaggoâ wani kalan washe baki Gwaggo tayi tace âana ganin kwayar idanunki anga na Babanki yaya sunanki yammataâ ahankali Kausar tace âKausar sunanaâ Gwaggo tace âMasha Allah Kausar ina zaku haka keda Lulu kukaci hijabia kaman matan limamaiâ murmushi tadanyi ganin Gwaggo is so lively tace âHadda zamuâ dasauri Lujain amugun shagwabe tana kara kama hannun Gwaggo tace âGwaggo ni barani baâ ba Hamza da Kausar kadai ba har Abee saida yadan kalleta jin yanda tai magana yadauke kai dasauri, irin Gwaggonta tazo din nan mai taremata, itama Kausar dasauri tadan kalli Abee dasauri taje wajenshi hannunshi takama kaman zatai kuka tace âAbee dan Allah muhuta gobe saimuje eh Abee tunda Gwaggo tazoâ dasauri Gwaggo tace âda sunana zakuyi amfani kuyi sabon Allah badanibaâ saikuma tadan kalli Abee tace âadan barsu suhuta yau ko Imranaâ adan kunyace yace âto Gwaggoâ yana maganan yawuce rikeda jakan Gwaggo a hannunshi Kausar da Lujain sukahau tsallen dadi Hamza yace âAllah shiryekuâ Gwaggo ta tabe baki tace âtayani fadi dan nan yara kiri kiri suki karatu wanda yafi na yahudun dasuke zuwa amfani, nidai ku kaini cikin gidaâ tai maganan tana mikama Kausar Yar purse dinta tace ârikamin naira dubu uku da dari biyu da hamsin ne aciki dake na yarda nasan baraki cimin ba amman kinga wannanâ tanuna Lujain tace âkuran kudi ceâ dariya daga Hamza har Kausar sukayi Lujain ta daure fuska sukai cikin gida, daga Kausar har Hamza wani kalan dadin ganin Gwaggo sukaji, wani kalan uban sallama Gwaggo ta rangada afalo Hajiya dake zaune tareda Abee ta amsa tana murmushi tace âbarka da zuwa Gwaggoâ cikeda farinciki Gwaggo tace ânasameku lafiya ya Lula incedai bata tadaku da yunwan dareâ wani kalan daure fuska Lujain tayi tasaki Gwaggo tawuce tasami waje akasa tazauna Gwahho ta kalleta tareda tabe baki tace âtoo danna fadi gaskiya shine zakiyi fushi dani aisai kiyi tayiâ Gwaggo tai maganan tana zama akan 3 sitter daga Kausar da Hamza suka zazzauna kusada ita suna kallonta kaman sunga tV, Gwaggo tace âHajiya kinga wannan jikan tawa fitinanniyan yarinya ce ga taurin kai da kafiya ina chan gidan dana amman ina tunanin halin dazata sakamini ku cikiâ dan murmushi Hajiya tayi takalli Lujain dake kumbure kumbure tace âLujain batada matsala bata taba daminmu ba gaskiyaâ dan dariya Gwaggo tayi tace âai shine nan, bani jakata kagani Hamzaâ tashi yayi yadauko jakan yakawo gaban Gwaggo sauka tayi kasan carpet tashiga bude jakan dasauri Lujain dake fushi tazo wajen tace âmekika kawomini Gwaggoâ? Hararanta Gwaggo tayi tace âyanzu kinga daman kulaniâ Gwaggo tai maganan tana ciro wani katon kwano data daka lafiyayyen yaji da bushashen nama da kayan kamshi tace âHajiya ga yaji dakaina na dakashi kinga wayan nan gantalallun yara su Samira dazaran sunga zan fara aiki guduwa suke su labe hope ke